Showing 1 words to 3000 words out of 60071 words
SANADIN SON BANZA Hausa Novel
By:
SHAMSIYYA DAHEERU
Tattarawa: A.Y. Indabo
__________
SANADIN SON BANZA
By:
Shamsiyya Daheeru
Bissmillahir rahmanir rahiim
PAGE (((1)))
Gudu muke gudu muke gudu muke na fitar hankali motocin sojoji na biye damu sakamakon cmmd sojoji daya ce akamo mahaifinmu inba aganshi ba a cafkomo
Wata mahaukaciyar kwana da mukasha kadan yarage muci taka ina daga kai na ga poster n babanmu ansa WANTED ALH IBRAHIM ISMAIL DIAMOND kuka ya kwacemun yaya yusuf yace baki da hankali ashe kinama da lokacin kuka nace wlh in aka kamamu kasan kashe mu za ai yace wlh basu isa sumana komai ba saida izinin Allah indai dan dad ne wlh bazasu ganshi ba sai dai sukashe mu
Suna tsaye cikin wnn uban kwalbatin da ake zuba subola su wata tsiya ce ga uban wani kogon rami wnd ruwa ya mai hny basuma ankare ciki suka afkaba sobd tashin hankali saida sukaji anata jiniya sojoji nata aikinsu ambazasu aduka arean suna nemansu
Yanzu yaya yusuf cikin wnn uban daren ina muka dosa yace to sai avun da ALLAH yayi amma gawata shwara kinsan insuksa na ura dole akamamu kimin alkawari in ankamamo xan mika kai ke kuma ki gudu tafashe da kuka wlh yaya yusuf sai dai mumika kai tare ba inda zaka tafi kabarni muba yn jahar nan bane duk da katsina ba wata uwa duniya bace amma kasan bazan iya kaikaina family house ba yaushe rabon da muje tun muna yn kanana naji Abbun yace shida yakara kaimu garinsu har abada zaitaramana dukiyar da zata ishemu daganan har jikokinmu na goma bazata kare ba
Muna cikin wnn hali mukaji ditdit na na ura alamar anga inda muke
____________________________
Yanzu aka fara ku biyo mu
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano.
Tel: 07038339244
SANADIN SON BANZA
By
Shamsiyya Daheeru
PAGE (((2)))
Mun sadakar sbd na ura ta bayyana inda muke yaya yusuf yace tsaya karki motsa muna ciki wnn kwalbati mukaga an dallaromu da mahaukatan fitilu nnan na sojoji saiji mukai wani ya buga kara heeeey guyz come nd look at dem their I found them kuka naji ya kufce mun aka finciko rigar yaya yusuf aka fara kaimai duka amma fadi yake ki gudu sister nima kafin in ankara anfinciko ni mari aka kaima lallausar fatata da ba ataba kaima wnn uban marin ba
Kundai san sojoji insuka damki mutum me laifi hadamu akai akasa awata mota tasu ga unguwan shiru sbd aiki na hukumane bame shiga kuma uban kowa yasan ynd ake neman ubanmu WANTED dan inmutum yashiga xa a iya harbinshi indai kan kess din Abbun mune
Wnd yarikemun hijab dina shine ya keson ya kara azamun wani mari sai daya daga cikin su yaca haba Peter baka ganin mace ce kuma karamar yarinya kar kamanta bafa su sukai laifin ba babansu ne kuma shima din bakatabbar da laifin da ya aikataba duk da anganshi aciki dumudumu ankuma nemeshi kasa da sama anrasa
Hakan yasa nasamu sassauci amma yaya yusuf jini ta hancinshi kamar fanfo nakara rudewa ina kwala ihu kamar mahaukaciyar ina fadin wlh karkukashrmun yaya wlh ba musan inda Abbun yake ba dayan yadakamun wata irin raxananniyar tsawa wnd tasa nai tsit take kuma naji dumi nabin kasana wnd ina da tabbacin fitsarine
Tafiya mukai sosai har muka shigo barikin sojoji na Air force da ke Mando kaduna anan naga rubutun sunan barrack din nace mun shiga uku wato ba sojojin kasa bane kadai ke neman Abbun har da nasama Air Force dinne Allah yabama saa suka kamamu ina kuma ga yn sanda Abbun laifinshi yafi ahadashi da kamun yn sanda sai sojoji danakasa gakuma na sama wayyo ALLAH na abbu wanne irin laifi ne wnn ka ke aikatawa haka duk a zuciya nake tawnn zance azahiri kuwa hawaye keta ambaliya ba ai wata wata ba aka jefamu a wajen da sojoji suke ganama mamasu laifi azaba ni aka kaini bangaren mata shikuma yaya yusuf bangaren maza da kyar nasaki rigar ya ya yusuf saida aka kuma zuba mun wani mari tukun nasakeshi suma nayi na wucin gadi tukunna na farfado dan kaina shikam yaya yusuf yadade da fita hayyacinshi gurin da aka kaimu kebantaccen gurine na yayn masu kudi na rikkakkun masu laifi tamu kalar azabar ma daban take it nashiga hankalina yatashi ganin wasu ancire musu yatsu wasu kuma an aske kai kwal wasu anxubar masu da hakora toshe bakina nayi dan kukan yakasa zuwa addua ce naji bakina yana furtawa ALLAHUMMA AJURNI FI MUSIIBATI WAKHLIFNI KHAIRAN MINHA.
Ina binsu da daddai ina kallo ina jinjina ukubar da ake ganamasu kafin tazo kaina ya ubangiji Allah kana gani bamusan komai ba akan kess din Abbun ya Allah kafitar da gsky dan girman zatinka
Washe gari akaxo aka kamani aka tube mun hijab gashina dayake har gadon baya yabayyna shikanshi sojan daya fisgi hijab dina sai da ya tsaya kusan sakwan biyu yan karemun kallo can yace yanzu za askemun kai kafin zuwa Monday akashemu idan bamu fadi inda Abbun yakeba kalleki kinwani jibga uban attache akanki sai kace ba musulma ba dayake musulmi ne wanda akasa yafito dani nada go na kalleshi nace wlh ba attache bane sbd mugunta yakama yamurde mun gashi wai dan yatabbatar ko attached dinne na kuma kwalla kara sbd azabar xafin danaji gefen kaina yakada yayi ja dama gani ban son wahala ko kadan to gashi Abbun ya janyo mun ita can kuma yace eh xai iya yiwuwa nakine sbda kina da kyau ai Diamond yana da kyau dole zuri arshi tai kyau sai dai duk kyanki bazai hana akashe kuba in har baku bayyana inda uban ku yakeba
Nai saurin fadin wllh bamusan inda yake ba yace cmm rike maganarki nan gdn sojane kisa kawai muka sani ankaini dakin dasuke zubar da jinin masu laifi irin cire hokari da cire yatsa daga kan dazan naga anshigo da yaya yusuf jiki jinajina alamar kwana akai ana jibgarshi dago kai yayi yana kallona gefen idonshi jinine kwance sadda kanshi yayi kadama infuskanci halin dayake besan nariga naganiba ihu nakeshirin fasawa saina tuna marin da ake ta zabagamun sainai tsit
Anshigadani gurin wani mutum fuskar shi ba rahma da alama ma ba musulmi bane gaban shi wani teburne cike yake da wasu irin kayan aiki na azaba nau I naui akadangwarar dani gabanshi inanan inajira inga me za amun naji karar a ihu yaya yusuf dan danan nakara rikicewa ashe daga samane akace ahadamu waje daya arika gana mana azaba nida yaya yusuf kila daya yaji tausan daya yafadi inda abbun yake
Azaba dai muna shanta dan yaya yusuf har anciremai karamin yatsa na hannun haggu
Gobe ne Monday wanda yakama kwanan mu shidda da kamawa azaba munshata kalakala saidai inda ALLAH yataimakan basu mun askiba saidai inashan nima nawa azabar wai danma nimacece injisu
Munanan akazo akace infito aka kaini wani daki nadaban kuma ina xuwa naga yaya yusuf aciki sojan dayakaimu yadagawaya yana magana amma bamuji abun dayakecewa ba sbd munacan muna kallon junanmu ynd aka canxa mana halitta acikin kwanaki kalilan
Babban sojojinne yashigo sojoji nakewayedashi shima yana amsa waya cikin girmamawa kamar zaikwantama wanda yake wayan dashi ba abun dayake fadi sai ok sir can kuma naji yanace ma sauran adakata da mana azaba gobe AIRMASHEIL BILAL UMAR FARUK GIANT shugaban sojojin sama zaizo zai gana da waenda za a kashe masu taurin kai kenan ciki harda Diamond's family mukenan muna gurin muka ga sojoji kowa ya firgita ya I koma bakin aikinshi
Dan danan barrack yadauka Mr Giant BUF zai shigo sojojine aka baza kamar hauka checking point yakaru tv kuwa yadauka ko ina na duniya yadauka Mr GIANT BUF zai shigo Nigeria na Mr GIANT BUF zai shigo sukama bbc da Aljazira na fadin BILAL NASRUN MINALLAH AIR MASHEIL OF NIGERIA THE BEST POPULAR OF WRESTLING IN THE WHOLE AFRICANS wnn sanarwa ta tabbatarmun cewa wato wnn shugabannasu wayeshi taya akayi yana shugaban sojojin sama na Nigeria kuma yana wrestling kamar sojojin da suke gardin mu sun san abun danake ayyanawa arai naji suna hiran dayan yake cewa kai wlh jinake da ma ni wnn guy din yana Allah yabashi indai daukakaa ce aduniya tofa yasamu dan wlh ni bama a fili ba ko a TV naji ana nunoshi jinake dama inzama shi dayan yace bakasan wani abuba nazata danaji ana dan wrestling na aza zan ganshi wani gabjejen kato amma saina ganshi wani sawwa sawwa sai uban muscular amurmurde ga tsawo sai fadin kirji farin da ALLAH yabashine shiyasa yadace da turawan suma ai inka lura dasu sunaji dashi sabd bala in iya game din nnashi kuma kasan wani abu inya daga ka zai soka dakasa sai kaji ya furta NASRUN MINNAL da uban karfinshi sai ko ina ya amsa shiyasa ai suke masa inkiya da hakan danshi akwai addini gsky kai ai recruit ne shiyasa bakasan waye shiba bakadade da shigowa gdn soja ba gashi yafito daga Afirca abun mamaki
Ina jinsu dai nidai ta halin da muke ciki nake da kuma wnn shugabannasu da suke ta riritawa zaizo dan marasa gskyn ciki har sun fara tsorata dan in suka kuskara ya bincika to wlh a gardroom zaisa ka dan yasan kusfa kusfan mugunta kafin yadakeka dawuya dan inya duke ka zaka iya shiga COMA inkanada karfin jinine kasuma
Tom gamu dai munajiran ALLAH yakaimu Monday n muga ynda xata kaya mana za akashemun ko xa abarmu da Rai oho
________________________
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano
Tel: 07038339244
SANADIN SON BANZA
By
Shamsiyya Daheeru
PAGE (3)
Yau MONDAY AIR MARSHEIL ya shigo barrack duk inda ka waiga sojoji ne birjik keta kai kawo saida jirginsu yai landing aka tareshi yaje masaukinshi yahuta sann yafara ziyarar guraren daya kamata ace yaje ana haka ya yasa aka fito mashi da masu kess kala kala wasu yn kidnapping wasu fashi damakami wasu safara miyagun kwayoyi wani kebantaccen daki a wani side aka bude mashi me jarabar kyau zai gana da group by group yana xuwa yatube dagashi sai wata irin singlet ta yn wrestling sai wando kaki ajikinshi wlh surarshi kadai ka kalla sai ka tsorata ynz ne zai yi nashi kalar azabar wnd inhar baka fadi gsky ba to tabbass bakada hannu a alamarin wnn haka yake.
Wasu wuya tasa sunmika kai wasu kuma suntona kansu anzo kanmu akace DIAMOND'S FAMILY nida yaya yusuf muka shiga shiyana yana gaba ni ina ba abun da bakina ke furtawa sai WALLAHU GALIBUN ALA AMRIH shima abunda yaya yusuf yaketananatawa kenan muna zuwa yajuyamana baya muryarshi naji tadakar mun dodon kunne yana mana mgnr baku da hankali kuka tsaya kuna kallonako sauri yaya yusuf yayi ya zauna akujerar tuhuma ya juyo ya tsaya kusan 30mnts yana kallon yaya yusuf yace tabbass kai yaron DIAMOND ne juyowa yayi muka hada ido dashi take naji gabana ya fadi kallona yashigayi sama da kasa naji jikina ya fara rawa murmushi yayi tukunna ya kauda kai gefe daya yajefomun tambayar meye sunanki nace RUKAYYAH saurin juyo da kanshi yayi yana kallona can kuma yaja hancishi yakuma kauda kanshi ina hijab dinki nace ankarba can naji yakira wani cikin sojojin yace uban wa yacire wa DIAMOND'S FAMILY hijabi akace Peter ne dandanan aka nemo Peter yana wajen checking point na bakin gate sai gashi agabanshi nuna mai ni yayi da Dan yatsa be fahimce shiba dago idonshi yayi da suka kada sukayi ja beson yadaki shi kar asamu matsala can daya cikin sojojin yayi saurin cema shi hijab dinta yace mai ai yana inda aketara su tunda dokace kamar yadda yake sai an tubemusu shi....begamaba yakaimai naushhi hakori biyu sukayo waje Dan ubanka bansani bane wlh konemo mata hijab cikin 30mints ko dukkanku insaku a gardroom tsawa yadakamasu sudauke Peter daya bazadda akasa asume.
Firgita nayi danaga haka bandawo hayyacina ba naji yana magana da hausa ya juya baya ya rike karfen window cikin karaji naji yana cewa DIAMOND ka cu ceni da kabari laifinka ya shafeta baniba har yaya Yusuf saida ya girgiza dan banxatama ya iya hausaba tunda ya shigo turancishi yake slang ma kuwa.
Umurni yabada cewa duk wanda yaje kama DIAMOND'S FAMILY asa shi a gard room tofa sojoji suka tsorata kowa yafare zare ido shima bbn da yabada umurni yace yanason ganin shi emergency room nikam cikin 30mnts din dayace aka nemomin hijab sai kanshi yake hijabin ma na wata musulman Nurse ce datake kokarin cireshi ganin takusa kawowa asibitin cikin AIRFORCE din ta maida Dan karami tanashirin ninkeshi ta ji amfusga anyi ciki dashi saida ta firgita dagabaya akace mata kartadamu tsakanin sojoji ne saidai ita dashi har abada.
Dandanan akashiga meeting mudai bamusan avunda ke faruwaba mundaiga sojoji kowa yashiga hankalinshi munanan muka ga ancemana mufito nida yaya Yusuf shi akayi cikin asibiti dashi dan amai treatment din hannun shi dakuma ciwukan da akajimai nikuma aka bada ixinin amun hakan dukkan mu aminity akakaimu sai wani lallabamu ake kamar bamu suka gama jibga ba kamar jakai.
Dayake anyi gyara sosai a asibiti nnna AIRFORCE kamar ba a nija yake ba bakarya aminity nsu kamar al jannar duniya ko dakinka sai haka Dr da kanshi yashigo yana dubani yana mun tambayoyin inada kemun ciwo yanayi yanacewa karfa kiboyemun wata matsala kijawomun balai dan BUF ubanane gun balai ninayi mamakinma cewa yamaida kess din DIAMOND'S Family ahannun sa abun da ba ataba ba shida inyaxo yayi nashi nauin axabobin dole dayan biyu ko kisa ko fita sai dai inya gama yayi handling Dan anwuce gurin yakar ma jiginshi mai to koma dai meye kuka sani tunda ubanku yajawo maku yana fadin haka naga yato she baki yana waige waige yana xare ido umm kada wa ennan muna fukan nurses din sukai gulmata ina miki balai in shiga uku ina cikin hutawa yasa aka tadani duk cikin doctor's din basu ishe shiba (kunsan nurses akwai gulma).
Yau kwanan mu uku a asibiti muna samun kyakkyawan kulawa har kaya akabamu masu kyau niduk dogayen riguna aka kawomun Arabian gown masu kyau da hijabai ga abinci kalakala masu kyau don ancanzamun Dr mace aka kawomun an canza wnn mafadacin Dr wnn duk umurni ne daga BUF kafin kaceme labarinmu ya karade duka Nigeria kess din DIAMOND yakoma hannun BUF yanzu haka familyn yana cikin asibitin ana kula dashi kar kashin DR NAFEESA Mr BELLO.
SANADIN SON BANZA
By
Shamsiyya Daheeru
PAGE (4)
Ba karya dr tana da tausayi dan har nasiha takemun inrage damuwa indunga yawaita addua don itace ynz kawai zata taimakemu anankuma takegayamun dan uwana yana cikin koshin lpy dayake duk lokacin datazo saina mata korafin yaya yusuf nidai inason ganinshi tagama checking dinta tafita saiga yaya yusuf tare da sojoji biyu sun rakoshi room dina ai ina ganin shi natashi narungumeshi ina kuka nama manta da wata canular a hannuna saida naji xafi tukunna natuna da ita yace tom meye na kuka kuma bagashi muna ganin sauyi a alamarinba ai addua yakamata mucigaba ke asibitin ma naga ya karbeki kinganki kamar wata bala rabiya bansan lokacin da murmushi ya kufcemunba nace yaya Yusuf inga danyatsanka da akacire maka dariya yayi yacewayagayamaki kumba ce aka ciremun bayatsa bane natoshe Baki nace wlh na aza yatsa ne tsabar rudewa danaga jini nata zuba yace ah a hannu na rass yake kingani kama hannun nai ina murmushi jin dadi nace lah aikiuwa🤭yace ina fata kina AZKAR din da ummu ta koyamana aduk lokacin da balai ya afkamana.
Hawaye naji masu xafi suna xubomin dana tuna da ummummu ALLAH yamata rahma munshiga tasku sakamakon rashinki ummu yace ya isa ni xanje MASALLACI kinsan yau Friday Kar kimanta kikarantamana suratul khafi ALLAH yakara sassauta mana al amarin ranar laraba shugaban ya bada izini amana Visa akaimu kasar dayake zai cigaba da binciken kesss dimu nace to yaya yusuf ina kokarin maida hawayen dayaki tsayamun.
Yau laraba yaune jirginmu zaitashi saidai bansan wcce kasa za a kaimuba sojojine birjik taredamu wnd kolokacin da aka kamamu basuyi mana yawa kamar haka ba kodan wnn yajibanci abun na bbn sune ohonmasu gamunan dai saiwani kaffa kaffa ake damu kai yanda kasan bamasu laifiba ko dayake gaba da gabanta tom gamunan dai ko wacce kasa za a kaimuba oho.
ABIN YABO BOOKSHOP
Kasuwar Rimi Kano
Tel: 07038339244
SANADIN SON BANZA
By
Shamsiyya Daheeru
PAGE (((5)))
Yau laraba jirginmu zai tashi karfe 9am nasafe kamar yand BUFF yabada umurni
Duk wani abu daya kamata anmana shirinsa sojoji gabada bayan mu anje mana rakiya yayinda guda biyu dasu inaga xamutafi sbd sauran danaga sunjuya
Jirginmu yatashi banwani damuba saboda bashi bane hawa jirgina na farko matsalar bansan inda muka dosa ba
Munsauka wajen karfe 5pm nidai baccina nasha sai yaya yusuf danaji yana hira da dayan sojan jefijefi dayeke dayan musulmi ne dayan kuma no sallah
Fitowarmu kenan naga dayan sojan yadaga waya yana sadda kai cike da girmamawa yana karbata hakan dayayi natabbatar da BUF yake waya ni abunma haushi yake bani insuna haka yanda kasan wani ubansu
Munanan sai ga motoci guda uku BUF1 BUF2 BUF3 da alama mu akazo dauka dukkansu turawa ke tukasu
Yana xuwa yabude mana motar kowannemu yashiga da soja daya dayan kuma tatashi empty muna zuwa naga wani mahaukacin MANSION anrubuta BUF MANSION
Get din farko xanen katon agogon yn wrestling ne snn nabiyu shima drowning din katon jirgi ne kamar zaifito yatashi sama sbd ya zanu aradu
Muna shiga muka ga anrubuta WELLCM TO BUF PALACE
Nace araina munshiga uku wnn wnne irin gurine haka yanda kasan baza a mutu ba kice ashe mamakin gidajan da nayi na kan hanya da aka dauko mu na banxane ga inda abun yake nan
To Wai nan ma inane yaya Yusuf namatsa ina tambaya saida yamun dariya tukunna yace kasar ENGLAND kenan nace to nan kuma mukayo to da alheri
Bayanmu muka duba muka ga shima hawa biyu amma bekai palace din girma ba shikuma anrubuta BUFF HEADQUARTER kai wnn BUFF fa antara duniya guri ko ina hasken lantarki kamar hauka har filawowin gurin haskensu daban yake to waishi wnn mutumin mantawa yayi ba kasarmu bace nija aka bashshi yai wnn mahaukaci ginin to komadai meye shiyasani mudai muna jiran muga uwar da za amana banga alamar xamusha wahalaba lura dayadda ake jijji damu tun a nija kamar ba waenda ake tuhumar ubansu