Showing 6001 words to 9000 words out of 52998 words

Chapter 3 - RAMIN ƘARYA HAUSA NOVEL

24 Oct 2025

83

a gida ya fi so kullum yana gidan abokai, ko yawon kallon ball, amma we really miss you Abba" .
Ya ce "Na san maganinsa, aure zan yi masa, na huta da wannan yawon, idan ba haka ba Mudan ba zai yi hankali ba" ?irjinta ne ya buga da ?arfi, har ta kusa rasa nutsuwarta, kar ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????dai Abba ya aurawa Mudan wata macen da ban, to idan hakan ya faru, ita me ye makomarta?.

"Daughter ya na ga yanayinki ya canza ko akwai damuwa ne"? Abba ya yi maganar yana kallon Huda.

Sunkuyar da kai tayi ta kasa magana, daga ?arshe barin falon ta yi Abba ya ce "Hajiya kamar akwai Abin da ke damun yarinyar nan" Mami ta ce "Nima na fahimci hakan" buWe ?ofar falon aka yi Mudan ne ya shigo idonsa ne ya sauka a akan Abba da sauri ya ce "Welcome Abba ai ban san ka zo ba ya hanya"?.

Abba ya ce "Ya za ayi ka san na dawo ka na
gurin yawon bin giWan abokai".

Mami ta ce "Mudan sau nawa zan gargaWeka akan rashin sallama" sosa kai ya yi ya ce "A yi ha?uri Mami zan gyara".

Abba ya ce "Ina ga aurar da kai zamu yi, mu huta da wannan shirme da shiriritar da kake yi".

Dariya ya yi yana faWin "Aure kuma ina Abba ba yanzu ba sai na ?ara zama babba".

***

Ko da Haidar ya isa unguwar su Afnan a ?ofar gidan ya tsayar da babur Winsa, tunani yake ta ina zai fara, wani yaro ya gani zai wuce, da sauri ya tsayar da yaron yana faWin "Dan Allah shiga nan gidan kace ana kiran Afnan ".

Shiga yaron ya yi sai dai gidan na da Wan girma, ya rasa wace ?ofar zai shiga, ?ofar su Inna Hajara ya shiga da sallama, ta amsa tare da faWin "Lafiya" yaron ya ce "Wai ana kiran Afnan" dafe ?irji ta yi tana faWin "Na shiga uku ni Hajara, kai yaro waya ke neman ta"?

Yaron ya ce "Wani Wan adaidaita sahu ne" Inna Hajara ta ce "Je ka ce bata nan" ya fita ya cewa Haidar? bata nan, godiya ya yi masa kafin ya koma cikin babur Winsa, ya daWe a gurin yana tunani daga baya ya bar wajen.

lnna Hajara Rikicewa tayi tana faWin "Kar dai ace maza sun fara kula yarinyar nan, kai ina ba zata saSu ba, lallai zama bai kama ni ba, dole ne na Wauki mataki" ?ajagar wayarta ta Wauko ta kira aminiyar ta Larai, tana Wauka babu ko sallama Hajara tace ?awata na shiga uku wata ?ila asirin da malamin nan ya bamu ya karye, Larai ta ce "Me ya faru ne ?awata?" ta ce "Wannan banzar Afnan Win wani mai adaidaita sahu yazo gurin ta, Larai ta ce "Lallai tsugune bata ?are ba, ki shirya gobe da sassafe mu koma gurin malamin nan, idan ma wata matsala ce zamu sani".

Sallama suka yi akan sai goben

Bayan ta ajiye wayar ?wafa ta yi ta ce "Amina dani ki ke zance, wallahi ba zaki taSataSa jin daWi ba keda ?a,?anki matu?ar ina numfashi".

WASHE GARI

Da wuri Inna Hajara ta shirya, ba wanda ya san fitar ta a gidan, sun yi tafiya mai nisa kafin su isa ?auyen da Malamin yake, da suka isa sai da suka jira shi dan yana da ba?i, bayan ya sallami ba?in ne ya basu izinin shiga, gaisawa suka yi, Larai ta ce "Malam akwai matsala fa, ina ga aikin da aka yi muna akan yarinyar nan ya karye"

Malam ya ce "Wani abu ya faru ne"?

Ta ce "Jiya wani dan adaidaita sahu ne ya zo gurinta"

Shiru Malam ya yi, sannan ya fara wani zane-zane a ?asa, jinjina kai ya yi, ya Wago ya dubesu, ya ce "Asirin bai ida karyewa ba, sai dai ko wane lokaci zai iya karyewa" Inna Hajara ta ce "Malam ina son a sake yi mini wani aikin da yafi wancan, wannan karon ina son a haWa harda yar uwarta ayi min maganin su, ina son kowa ya tsanesu, ya ji baya ?aunar su, sannan ina son a saka rashin jituwa tsakanin Amina da Abubakar, ya zamana komai ta yi ba zai ga farinta ba".

Murmushi Malam ya yi, ya ce "Wannan abu ne mai sau?i" wata ?warya ya Sude, wani ruwa ne a ciki, ya ta saka hannuta aciki, ta Webo ruwan ta wanke fuskarta dashi, sannan ya Wauko ?ullin magani ya bata ya ce turarawa zata yi a tsakar gidan kar ta bari kowa ya ganta, idan wani ya ganta to asirin ba zai kama ba, ya ce "Sauran aikin kuma zai tura dan aike" karSa tayi ta masa godiya, tare da a jiye mai kuWi, suka bar gurin cike da jin daWi.

*******

Abba ya gama Shirinsa cikin wata farar shadda, ya yi kyau sosai dattako da kamalarsa sun ?ara bayyana, da ganinsa ka san nera ta zauna, sauri yake zasu je wani Waurin aure shi da abokinshi Alhaji munir, ko da ya fito falo Hajiya Saratu na zaune ita da ?awarta Hajiya Turai, gaisawa suka yi sannan ya wuce, yana fita Turai ta ce "Gaskiya ?awata kin yi dacen miji nagartacce, ina ji miki ba?in cikin da ba ke kaWai ba ce ke cin wannan daular ba" Saratu ta ce uhum ke dai bari Turai baki ji yanda zuciyata ke mini zafi ba, idan ganshi da wancan matar, duk da kasancewar ita na tarar a gidan, amma bana ?aunar ta, kuma wallahi sai nayi maganinta" Turai ta ce "Kin manta asiri baya tasiri a gareta, wancan ma da muka yi nasara muntaki sa'a ne har muka yi galaba akanta".

Saratu ta ce "Bari da tsinaniyyar mata, ai yanzu Alhajin zan yi wa wanda zai ji baya ra'ayinta gaba Waya" haka de suka yi ta sa?a mugunta iri daban-daban.

___Sai bayan sallar azahar Inna Hajara ta koma gida, da isarta ta yi sa'a Gwaggo bata nan Inna Bilki ma ta je unguwa gurin biki, su Afnan kuwa suna sashensu, hakan ya bata damar kunna gawayi, da sauri ta fara turaren fitowa tsakar gidan ta yi, tana turaren.

Maryam na zaune ta ji tana sha'awar cin wainar fulawa, sai ta ce "Mama zan je shagon Surajo mai kanti, na karSo fulawa zan yi waina"? ta ce "Sai kin dawo ban da tsokana" Afnan ta yi dariya ta ce "Allah yasa".

Tun kafin Maryam ta ida fita tsakar gidan, take jin wani irin wari na dukan hancinta, fitowar da zata yi suka haWa ido da Inna Hajara.

Da sauri Inna Hajara ta ce "Innalillahi wa'inna ilaihim raji'un, Amma wannan yarinyar anyi tsinanniyya".

Amanar cool ce
'?
08163516796=ث? *RAMIN ?ARYA....* =ث?


? ? ? ?? Story & writing

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? By

Mrs Muttala (Amanar cool)



*YOUNG TALENT*
*WRITER'S ASSOCIATION*



Sadaukarwa ne ga Aysharcool



Free book
'?



Page 7&8



______Baki buWe Maryam take bin Inna Hajara da kallo, tunani take wane irin turare ne haka da rana tsaka, gashi kuma da shegen ?arni, anya ma Inna Hajara na da gaskiya.?

Zagin da Inna Hajara ke yi mata ne ya dawo da ita hayyacinta, cikin mamaki Maryam ta ce "Me na yi miki ne da ki ke mini wannan zagin? salon na yi magana ki ce na miki rashin kunya".

Cikin tsananin ba?in ciki, da takaicin ganin da Maryam ta yi mata, ta ce "Na zage ki shegiyar yarinya, uban me ki ka fito yi, tun Wazu baki tashi fitowa ba sai yanzu, saboda tsabar jaraba da son ?untatawa rayuwata" Maryam ta ce "Ikon Allah amma dai Inna Hajara baki da gaskiya wallahi ina ro?on Allah ya shiga tsakaninmu dake, kuma ta Allah ba taki ba, muguwar mata, duk sharrin da zaki yi sai dai ya makara ga kanki dake da wannan figagar ?ar taki, mai shegen kai yanda ka san an bugi diron".

Tana gama faWar haka ta yi wucewarta, ta bar Inna Hajara na SaSatu ita kaWai.
Da sauri Hajara,? ta koma ciki, ta Wauki waya Larai ta kira, bugu Waya ta Wauka tana faWin ?awata lafiya dai? ko kin yi mantuwa ne? cikin jin haushi Inna Hajara ta ce "Ina lafiya wannan tijararriyar yarinyar ce ta ganni ina turaren nan. Ni dama na san sharaWin nan, yayi tsauri".

Larai ta ce "Wai ki na nufin Maryam taga lokacin da ki ke turarenne? ke ma dai Hajara akwai ki da a zarSaSi, me yasa ki ka ?i bari sai cikin dare ki yi".

Ta ce "Tsautayi mana, sannan kuma kin san halin wannan tsohuwar da jarabar tsiya, tsaf zata iya Sata mini aiki ita ma. Sai aka yi sa'a da na dawo ba ta nan, ashe ita wannan ba?ar Jarababbiyar tana nan".

Larai ta ce "Idan ita bata Sata aikin ba ai jikarta ta Sata, kin ga yanzu dai babu Maryam a cikin wannan sabgar". Tsaki Inna Hajara tayi tare da kashe wayar saboda? Sacin rai.

Ko da Maryam ta fita ?ofar gidan, kicibis tayi da Haidar, kallonsa tayi da mamaki ta ce "Laa kaine yaushe ka zo"? ya ce "Ai na daWe tsaye a gurin ban samu yaron da zan aika ba ne".

"Me yasa baka kira ni a waya ba?"

Ya ce "Wayar na gurin chaji ne ina Auntyn ki fatan tana lafiya? shekaran jiya na zo. Aka ce bata nan".

Murmushi tayi ta ce "Dama? wajanta ka zo kenan, yanzu kuma tana nan bari na kirawo maka ita"

Komawa tayi cikin gidan, Wakin su ta shiga da rawar jiki a kwance taga Afnan, ta dafe kanta dake sara mata. Maryam ta ce "Aunty Afnan lafiya na ga kin da fe kai, me yake damunki?".

Bata amsa ba sai ma ?ara dafe kan tayi ta kuma cewa "Aunty Afnan baki da lafiya ne?"? Da ?yar Afnan ta buWe baki ta ce "Maryam kaina ji na ke kamar, zai fashe" dafa kan Maryam tayi ta na tofa mata addu'a sannan ta ce "Ya Haidar mai napep Win nan ne ya zo gurin ki yana waje, gashi kuma ba kya jin daWi".

Runtse ido Afnan tayi jin an ambaci sunan Haidar, wani irin abu ta ji ya dira acikin ziciyarta, lokaci Waya ta ji wata mummunar faWuwar gaba, sam ba ta ji tayi maraba da zuwan nasa ba, take ta ji, wata irin matsananciyar tsanarsa, tsana mafi muni, da ?yar ta ce "Maryam ki je ki ce masa ya tafi, babu in da zani.

Maryam ta ce " Aunty? me yasa ki ke haka ne wai? Yanzu shikenan haka za mu zauna, kowa ya zo ki ce ba kya son sa ya tafi, ke duk gori da wula?ancin da ake yi miki baya damunki? Yanzu menene aibunsa fisabilillahi?".

Cikin rauni Afnan ta ce "Maryam baza ki gane ba, ni kaWai na san me nake ji a zuciyata, ni kaina abin yana damuna, ba na jin daWin hakan, ban san dalilin da ya sa da mutum ya ce yana so na, nake jin muguwar tsanarsa ba".

Shiru Maryam tayi, kafin ta ce "Ina zuwa"
Fita tayi a Wakin,? gurin Haidar ta koma ta ce "Yi ha?uri na barka ka na jira, Auntyn ce ba lafiya, ba zata samu fitowa ba, ka yi ha?uri, idan ta ji sau?i zan kira ka, tun da ina da lambarka".

Cikin damuwa Haidar ya ce "Me ke damunta?. Tun yaushe ta fara rashin lafiyar?" ya jero wa maryam tambayar.

?Ta Wan kaWa kai ta ce "Kanta ne ke ciwo sosai"

Take damuwa ta bayyana a fuskarsa, ya ce "To ko asibiti Za mu je ne"

"A'a, ba sai munje asibiti ba, ta sha magani, na san da zarar ta samu bacci zata samu sau?i, in sha Allah".

Ba dan Haidar yaso ba, haka ya ha?ura ya ce, yana mata sannu da jiki, zai sake dawowa ya duba jikinta. Gaba Waya sai ya ji shi ma ciwon kan ya kama shi, ya so ganin Afnan ba kaWan ba, amma gashi ha?ansa bai cimma ruwa ba, wancan karon ya zo bata nan, yau kuma bata da lafiya.

Suka yi sallama, Maryam ta koma cikin gida Shi kuma ya shiga babur Winsa.
Har zai kunna babur Win ya tafi, ya zauna yayi shiru yana nazari, ya daWe?a zaune yana tunanin abin da ya gani a gidan su Afnan, abin ya tsaya masa a rai, to me hakan yake nufi? ganin ba shida amsar tambayar, kuma babu mai ba shi amsarta, yasa tayar da babur Winsa ya bar wajen.

******

Hudah ce kwance a kan makeken gadonta, sai juyi take, wani irin feeling take jin yana taso mata, burin kasancewa da Ya Mudan na ?ara bijiro mata, dafe mararta tayi tare da runtse idanuwanta, a fili ta ce "Ya Mudan ka kassarani, ya zan yi da wannan jarabar, bazan iya ci gaba da aikata abin da muke yi ba". Ta furta a hankali cikin damuwa. Wani irin juyi mararta ta kuma yi, a hankali ta buWe idanunta. Duk yadda ta so ta jure, domin tayi ingantaccen tuba ta kasa, fitinar son kasancewa da shi, ta cigaba da damunta.
Da ?yar ta iya mi?a hannu ta Waukko wayarta? ji take idan har bata samu abin da take bu?ata ba akwai matsala, number shi ta kira, yana Wauka ta ce "Yaya kana gida ne?

Wani shi'umin murmushi ya saki, kafin ya ce "Eh yanzu na shigo gidan, akwai wata matsala ne?"

?ala bata ce ba, ta kashe wayar sauka ta yi daga kan gadon, ta fita daga Wakin ta nufi kitchen, wata ?aramar ?ofa tabi wadda zata Sada ta da bayan gidan, zagayawa ta yi ta shige sashinsa, a buWe ta samu ?ofar zaune ta ganshi akan kujera, yana kallon tv. Babu tunanin komai, ta faWa jikin shi tana rumgume shi, shima rumgumar ta ya yi yana shafa ta, daga baya ya Waga ta cak ya yi bedroom da ita.

Kallon Sangaren Mudan Hajiya Zainab take, tana mamakin me Hudah ta je yi a wannan lokacin, sannan me ye dalilin biyowa ta hanyar kitchen, ta daWe zaune a lambun gidan, tana jiran fitowar Hudah, amma shiru cikin Yanayin damuwa, ta mi?e tabar wajan, tana addu'ar Allah ya tsaresu? daga mugun ji da mugun gani.

Sun daWe suna she?e ayarsu, sannan tabar bangaren.

Ko da ta buWe kofar kitchen Win ido biyu suka yi da Mami, kallon ta Mami ta yi, ta ce "Daga ina ki ke?" cikin yana yi na rashin gaskiya ta ce "Dama Ya Mudan ne yace na zo na gyara masa Wakinsa".

Babu tunanin komai Mami ta ce "Ok kin kyauta zo ki ?arasa HaWa mini kayan nan" ta yi maganar tare da fita daga kitchen Win, nannauyar ajiyar zuciya ta sauke, ganin mami bata gane ba.

*****

Inna Hajara har maraice masifa take, ta ji ba?in ciki sosai a kan ganin da Maryam ta yi mata, ?wafa ta yi ta ce "Zaki gane baki da wayo"

Bayan Gwaggo ta dawo ne,

Inna Hajara ta same ta ta ce "Gwaggon dan Allah a ja wa Amina da ?a'?anta kunne"

Ta ce "Wani abin Suka yi miki ne?"

Ta karkace baki ta ce "Kin san ni duk abin da zai zubar da mutuncin gidan nan, ba so nake yi ba, kuma ba na fatansa, ko dan saboda gudun lalacewar sunan zuriyar gidan nan.
Afnan fa maza take tarawa a ?ofar gidan nan.
Kuma wallahi mutanen banza ne, dan ba ki ga Wan iskan da ya zo wurinta ba, yayi sallama da ita ba, da gajeren wando ya zo. Ga wani Wan iskan aski, irin na 'yan iska yayi, wallahi Gwaggo ki saka ido, tun kafin a wayi gari a ga abin kunya a gidan nan. Dan na yi wa uwarta magana, ta ce babu ruwana".

Ran Gwaggo ba ?aramin Saciya yi ba, ta ce "Yi ha?uri Hajara bari Wanladin ya zo, zan yi maganinsu, Dole ya Wauki matakin da ya dace, ai shiyasa na ?ara amincewa da su dawo nan, idan shi an asirce shi, ni ba a isa ba wallahi ".

Hajara ta ce "Ya dai fi Gwaggo, dan yadda uwarsu ke da shegen son abin duniyar nan, wallahi bari za ta yi su lalace a banza"

Gwaggo ta ce "Wallahi haka ne, zan Wauki matakin da ya dace ai".

Ko da Hajara ta fita daga wurin Gwaggo, ta kwashe da dariya ta ce "Wai aure, na ga ta gidan uban wanda za ta yi auren, ita da aure har abada, kuma in Allah ya yarda, sai ta lalace ta fi ?arfin kowa a gidan nan, muddin ina raye sai yaran nan sun ajiye abin kunya"

Bayan Baba ya dawo, ya je gaida Gwaggo, titseyeshi ta yi, inda take shiga, ba nan take fita ba, sai da ta yi masa ta-tas, sannan ta ce "Tana bashi Umarnin, ko Afnan ta fitar da miji, ko kuma a aura mata duk wanda aka samu".

Cikin Sacin rai Baba ya bar gurin,

Mama da Maryam na zaune ya shigo, ko sallama babu, kallon juna suka yi, suna mamakin me ya tunzura shi haka, saboda kallo Waya? zaka yi masa, kasan a hasale yake, aikuwa ya hausu da masifa ba ji ba gani, faWa yake sosai.

FaWan Baba ne ya tashi Afnan daga bacci, fitowa ta yi tsakar gidan, Baba ta gani yana? masifa, Maryam na ge gefe tana ?un?uni, tare da tsinewa Gwaggo da Inna Hajara, sai Mama dake kallon shi kamar yau ta fara ganinsa, tunani take me yasa mu Baban Afnan,? Ita ma Afnan cike da mamaki take bin shin da kallo abin da bata taSa ganin Baba ya yi ba kenan.

"To me aka yi masa da zai yi irin wannan hasala?"

Ji ta yi? yana faWin "Na gaji da wannan halin naku, me yasa ba Kwa son a zuna lafiya, sai dana gargaWe ku akan ba ruwanku da shiga sabgar Hajara.To na gaji, aurar daku zan yi, ba zaku haWani da mahaifiyata ba, musanman ma ke, da aka ce kin fara kawo samarin banza a gidan"

Ya nuna Afnan data fito yanzu

Ya ce "Dole ki fito da miji na aurar dake ko kuma na aurar dake ga duk wanda naga dama, na bayar da sadakar ki" runtse ido Afnan ta yi, saboda jin abin da baba ya ce,

Mama dake kallon ikon Allah ta ce? "Baban Afnan wai me yake faruwa ne?" ka zo ka rufe mu da faWa ba tare da munsan laifin da muka yi ba".

Cikin jin haushi ya ce "Rufe min baki ai duk abin da suka yi wa Hajara da Sanin ki, akan me zasu zage

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login