Showing 36001 words to 39000 words out of 52998 words

Chapter 13 - RAMIN ƘARYA HAUSA NOVEL

24 Oct 2025

93

kuma a gaban ?arta.

"Hajara lafiya kuwa? Tunda na dawo naga kina fushi dani, magana ma da ?yar ki ke yi mini"

"Ban sani ba, kaga malam karka dame ni, ka je can ku ?arata, wai har ni zaka Soyewa abin da zai kaika ?auye, saboda an tsanemu ni da ?ata ba a sonmu, Sai ji nayi an Waurawa Afnan aure, su da yake ana sonsu ba a son ganinsu a gida, anfin son suna Wakinsu hankali kwance, ai an nema mata mijin aure, har ake i?irarin ko ?anwarta, za a nemo mata nata. Ni kuma tawa ?ar ko oho".


Shiru yayi yana kallonta, ya kasa ?wa?waran motsi, sai da tayi masa tijara son ranta. Duk wani haushin da Gwaggo ta bata akansa ta huce.

Sannan ya kalleta ya ce "Haba Hajara kema kin san wannan ba daWi zai yi wa Amina da ?a,?anta ba, sannan karki manta duk gidan nan ba wadda Gwaggo ke so kamar Zaliha, taya ki ke tunanin za ta yi mata irin wannan auren? Ke ma kin san hakan ba za ta faru ba. Sannan abin da yasa Gwaggo ta ce a Soye maganar ba ta son Amina ta sani ne, saboda kar tayi yun?urin hana auren, na tabbata yanzu da zaki je inda suke ba za ki gansu cikin walwalaba. Dan Allah kiyi ha?uri rashin faWa miki Win da ban yi ba, kin ji Hajarata, kin san bana son Sacin ranki"


Tsaki tayi ta ce "Ai dai ko yane kana faWa mini, tunda dai kasan ba faWi zan yi ba"


"To kiyi ha?uri nayi kuskure hakan ba zai sake faruwa ba" . Da ?yar ya samu ya shawo kanta, ta ha?ura, duk wannan cin mutuncin a gaban Zaliha tayi wa kawu shi.


Afnan yanda taga rana haka taga dare, dan kwana ?aura cewa idonta yayi, banda tunanin Haidar ba abin da take yi. Da ?yar ta iya fitowa daga Waki idanuwanta sunyi ja sun kumbura saboda kuka, zama tayi a tsakar gidan, tana son shiga banWaki amma ta kasa tashi, saboda jirin da take ji, ga ciwon kai da ya addabeta, Mama ta dube ta, cikin tausayawa ta ce "Baki da lafiya ne Afnan?"

A hankali ta ce "Mama kaina ke ciwo kamar zai rabe mini gida biyu"

"Subhanallah wannan ciwon kan ya uzzura miki kwanakin nan, ki daure ki tashi ki karya sai kisha magani, sannan kiyi ha?uri, ki cire duk wata damuwa a ranki, in sha Allah zaki ci ribar ha?urinki".

Da to amsa mata sannan ta mi?e da ?yar ta nufi banWaki.


*******

Sharifa=ث? *RAMIN ?ARYA....* =ث?




_WRITING BY AMANAR COOL_



*YOUNG TALENTED WRITER'S ASSOCIATION (YOTA/021)*




Free book =???


Page 35&36



___________Ta tsurawa wayar ido ko ?iftawa ba ta yi, gabanta na dukan uku uku, ganin Haidar ne yake kira, kasa Wauka tayi har kiran ya katse, wani kiranne ya sake shigowa da sauri ta saka wayar a silent gudun kar Mama ta ji ringing Win wayar, ta na son Waukar kiran amma ta kasa, saboda bata san me za ta ce masa ba, rufe idanuwanta tayi, wasu hawaye masu zufi suka samu damar zubuwa akan fuskarta, zafi take ji sosai a ?asan zuciyarta, cigaba da kira Haidar yayi. A hankali ta buWe idonta, ta kuma kallon wayar, zuciyarta na ingizata akan ta Waga wayar ta ji me zai ce mata, cikin sanyin jiki ta Waga tare da karawa a kunnenta, kasa magana tayi.


Cikin sanyayyar muryar sa ya ce "Assalamu alaikum" wata irin faWuwar gaba Afnan ta ji, lokacin da muryar Haidar ta daki dodon kunnen ta, ta kasa amsa sallamar tasa.

Haidar jin anyi shiru ya sake cewa "Assalamu alaikum. Bab kiyi magana mana, tunda na ji shiru na san ke ce, ki ka Waga wayar kiyi mini magana ko na samu sau?in abin da nake ji a zuciyata".


?if ta kashe kiran, zuciyarta na tsananta buguwa da sauri, jin muryar sa ba ?ara min Waga mata hankali ya yi ba, ta sake jin damuwar ta dawo mata sabuwa, tausayinsa na sake mamaye zuciyarta.

Sake kira Haidar ya yi sai dai ta kasa Wauka, daga ?arshe ta rufe wayar gaba Waya, saboda ba ta son tayi abin da bai kamata ba, bayan da auren wani akanta. Kwanciya ta kuma yi tare da sakin wani marayan kuka.


Haidar kuwa jin Afnan ta kashe wayar ba ?aramin tashin hankali shi yayi ba, cikin karayar zuciya ya ce "Haba Afnan me hakan yake nufi? Kar dai ace ba kya sona, kenan hakan na nufin na ha?ura dake kenan? Ina ba zai yi yu ba, ba zan i ya ha?ura dake ba, in dai soyayyarki ce yanzu na fara". A hankali ya kuma ya kwanta akan katifarsa, yana tunanin anjima idan ya fita kafin ya fara aikin sa, zai biya ta wurinta ya ji meke faruwa.


Sarkin fada ne zaune ya yi jugum, da alama yayi nisa a duniyar tunani, Atika matar sa tayi gyaran murya, sannan ta ce "Mai gida" Wago kai ya yi ya kalle ta, ta ce "Tun farko sai da na so ka fara gaya mata kafin ka yanke wannan hukunci amma ka ?i. Duk da na san halin ta ko abin da ya fi wannan ka aikata ba za ta ce maka uffan ba, amma ya na da kyau ka sanar da ita tukuna, ni wallahi tausayi suke ba ni, ka san halin da suke ciki fa, taya ka ke tunanin zasu iya da rigimar aure a yanzu. Duk da an yi mai wuyar tunda a ka Waura auren, to amma ina suka ga wurin saka amaryar? Sannan gashi tunda jiya da aka Waura auren nan ka kasa faWa mata".


Sarkin fada ya nisa sannan ya ce "Atika tabbas maganar gaskiya ce, da na sani tun farko na nemi shawarar ta, sai dai a lokacin ban san abin da yasa na kasa yin hakan ba, burina kawai a yi auren. Mai gari da kansa sai da ya tambaye ni na faWawa uwar yaron na ce masa eh, yanzu gashi ina tunanin yanda zan gaya mata, ina tunanin ko shiryawa zan yi na je ?afa da ?afa na faWa mata, tare da ba ta ha?urin yanke hukuncin da na yi. Sannan batun gurin zama ai a kwai Wakuna a nan gidan sai a kawo ta nan Win, in ya so duk sanda ya samu lokaci sai ya ri?a zuwa nan Win" .


Galala Atika take bin sa da kallo, wato kenan ma a waya yake son sanar da ita?

"Wai ka na nufin ba zuwa za ka yi ka sanar da ita ba? Sannan ka na tunanin zasu iya zama a nan Win? Shin har ka manta abin da ya faru a baya ne? Taya ka ke tunani za ta yarda yaron ta ya zauna a nan bayan ko yanzu ya ce zai zauna a nan Win ba sauya zani za ta yi ba".

"Atika da niyyata na sanar da ita a waya, in ya so sai Alhaji Saminu ya je gida ya ?ara yi mata baya ni tunda a gaban sa a ka yi komai, na san ko na ce ta zo nan garin zamu yi magana ba zuwa za ta yi ba, sannan ni ma ina tunanin da wuya ta yarda da batun zamansu a nan garin, shiyasa na ce wa mai gari batun tariyar nan a Wan ba mu kwana biyu, saboda ina son jin ta bakin ta ne".


Atika ta ce "Gaskiya ya kamata ka je da kanka ka sanar da ita, bai kamata a ce a waya za ka gaya mata ba, wannan nu?u-nu?un da ka ke yi ba mafita ba ce, idan ba ka sanar da ita yanzu ba sai yaushe za ka sanar mata Win? Ko so ka ke sai iyayen yarinyar sun yi magana akan batun tariyar? Ai kamata ya yi ka sanar da ita kawai, tunda da dai mai afkuwa ta afku".


"Haka ne Atika, in sha Allah gobe zan yi samako na je na sanar da ita"

"Gaskiya dai kam ya kamata ta sani Win" ci gaba da tattaunawa maganar suka yi, Atika na ta bashi ?warin gwiwar ya daure ya sanar da ita.



*******


Ammi ta dubi Abba ta ce "Alhajina me yasa ka yi saurin janyen batun auren Mudan da sharifa? Gaskiya ban ji daWin hakan ba, sannan Saratu ma abin bai yi mata daWi ba".


Abba ya dube ta da kyau ya ce "Zainab janyen maganar auren nan shi ne alkhairi a ganina, duba da yadda Mudan ya iya dubin tsabar idonmu ya ce mana baya so, ya na da wadda yake son aura, to a ganin tunda har ya iya faWar haka a gaban mu, da iyayen yarinyar bai kamata a ce na bari an yi wannan auren ba. Saboda shi ne mai auren wanda zai zauna da ita, a ?ar?ashin ikon sa zata kasance, to kin ga tunda ba ya sonta ba mu san wane irin zama zai yi da ita ba. Shiyasa na yi saurin da katar da maganar".


Ammi ta ce "Haka ne kuma, amma dai duk da haka ban ji daWi ba"


Abba ya shafa cikin ta ya ce "Am sorry Madam, hakan shi ne dai-dai, ya babyna ina fatan dai ba kya jin matsalar komai?" Ya yi maganar ya na tsareta da ido.

Ta ce "Ba na jin komai, ai na warke, na ji sau?i sosai"


Abbba ya ce "Ma sha Allah, kin warke kenan? To sai a fara shirin tarba....." Da sauri ta rufe masa baki ta na dariya ta ce

"Zaka fara ko?"

Shi ma dariyar yake ya ce "Eh mana an bar sai gararanba na ke a gado"

Dariya tayi ta na gyara kwanciyarta a cinyarsa, ta rufe idanuwanta alamar bacci take ji.


*********

Kuka sosai Afnan tayi wanda a nan take zazzaSi ya rufe ta, ta kama rawar sanyi, cikin wannan yanayin Mama ta tarar da ita Win, da sauri ta ?arasa in da take, ta ce *Subhanallah Afnan jikinne? To ko dai asibiti zamu ta fe ne?" Cikin ?arfin hali Afnan ta girgiza ta ce "Mama ba sai mun je asibiti ba, kawai ki taya ni da addu'a Mama".


Cikin tausayawa Mama ta ce "Afnan addu'a ai kullum cikin yi muku ita nake, ina so ki yi ha?uri Afnan ki rungume ?addarar ki, shi bawa baya wuce ?addarar sa, ki yi ha?uri, ki ci gaba da gayawa Allah damuwar ki, in sha Allah wannan auren zai za mo alkhairi a gare ki".


Shiru Afnan tayi, ta na ci gaba da kukan zuci, Mama ba za ta gane irin zafin da take ji a zuciyarta ba ne, a hankalin yanzu ji take kamar babu wadda aka tsana a duniya sama da ita.

Jin tayi shiru yasa Mama ta kuma cewa "Afnan kin ce ba za a je asibiti ba, gashi Maryam ta je islamiyya balle ta karSo miki maganin zazzaSi, bari na kira Baban ku sai ya aiko miki maganin, ina na a jiye wayar tawa?"

Da ?yar Afnan ta mi?a mata wayar


Ta na ?o?arin kiran Baba ta ji yo maganar Gwaggo a tsakar gidan, fita tayi ta na gaisheta.

Duban ta tayi ta ce "Wato Amina kin fi ?arfi idan gari ya waye ki zo ki gaishe ne? Saboda ba ni da wannan girman a gurin ki? To ko ki na so ko ba kya so, ni ce dai uwar Wan ladin da ki ke ta?ama da shi, sannan ina son ki yarinyar nan ta haWa kayanta anjima za a biWo mota a sa data da Wakin mijinta, dan banga amfanin zamanta ba, a gidan tunda yanzu da aurenta, ko ba su Waukarta ba, mu zamu nemi mota mu kai musu ita".


Wani irin ba?in ciki ne ya tokare zuciyar Mama, ta ce "Haba Gwaggo wannan wane irin abu ne haka? Ita Win gaibu ce da ake neman kai da ita, ko da yake ai neman kai na nawa kuma, gaskiya ki yi ha?uri ba dai yau ba, saboda yanzu haka bata da lafiya, sai dai a bari sai ta warke tukuna".


Zaro ido Gwaggo tayi cikin mamaki ta ce "Amina lallai ba shakka wuyan ki ya isa yanka, ni na ke fitar da yawu ki na haWiyewa, to wallahi ba ki isa ba, tunda na yi niyyar yau sai an sa data da Wakin mijinta, babu wanda ya isa ya hana, mara kunyar banza, har ni zaki dubi idona ki gaya mini magana akan ?arki kuma wai ?ar ma ta fari? To bari na gwada miki magana ta ce gaba da taki"

Ta na kaiwa nan ta bar gurin har tana haWa hanya, shiru Mama tayi, ta rasa me yake yi mata daWi.



Bayan Haidar ya gama shirin sa tsaf ya yi wa Umma sallama ya fita, kai tsaye unguwarsu Afnan ya nufa, ya na zuwa a ?oraf gidan ya tsaya fitowa ya yi daga cikin babur Win sa, ya fara kiran lambar wayar su Afnan sai dai ta na ringing ba Waga ba. Tsaye ya yi yana jiran ya samu yaron da zai aika gidan sai ga Gwaggo ta fito.


Da sauri Haidar ya kalli ?ofar jin motsin fitowar mutum ganin tsohowa ce ta fito yasa Haidar ya gaisheta cikin girmamawa,

Amsawa tayi ta na faWin "Daga ina? kuma wa ka ke nema?"


Haidar ya sosa kansa ya ce "Am na zo gurin Afnan ne"


Zaro ido Gwaggo tayi ta ce "Afnan kuma? Matar auren ce za ka zo gurinta?"

Haidar ya ce "Matar aure kuma? Afnan Win ce matar aure? Yaushe aka Waura mata aure ban sani ba?"

Gwaggo ta ce "?warai kuwa matar aure ce, jiya aka Waura mata aure, kuma yau za a sada ta da gidan mijinta, dan haka sai ka san inda dare ya yi maka, ja babur Winka ka bar ?ofar gidan nan".


Kamar wanda ?wai ya fashewa a ciki haka Haidar ya koma cikin napep Win sa.

Ita kuma Gwaggo komawa tayi cikin gidan kai tsaye sashen su Afnan ta wuce.



Amanar cool ce
'?
08163516796=ث? *RAMIN ?ARYA....* =ث?




_WRITING BY AMANAR COOL_
'?



*YOUNG TALENTED WRITER'S ASSOCIATION (YOTA/021)*




Free book =???


Page 37&38



___________"Amina, Amina, to Allah ya tona asirinku, wato maganar nan da Hajara ta faWa mini kwanaki gaskiya ce, yau gashi na ganewa ido na, wai ke wa ce irin uwa ce? Wato shiyasa ki ka ce bata da lafiya ko? Saboda kun san abin da kuka shirya. Da auren wani akanta za ki bari ta na kula wasu ?artin mazan har ya samu damar zuwa ?ofar gidan nan, tukuna ma uban me ya zo ne? Da ganin wannan ba maganar aure ce ta kawo shi ba sai dai wani abin da ban, in da aurenta yake son yi, ai da tuni zai yi magana, dan haka ki ji tsoron Allah, kuma batun tariyar nan yau babu fashi".


Sai da Gwaggo ta da sa aya, sannan Mama ta ce "Shin wai Gwaggo haka za a Wauki yarinya a kai ta gidan miji babu shirin komai? Komai ba a ya siya ba, a hakan za a kai ta ko katifar kwanciya babu?".


"Wane irin shiri za ayi? Wanda ya wuce ku Wauke ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ta daga gaban ku, sannan kuWin sayen katifar ne babu ko mai? Shi Wan ladinne ya ce miki ba shi da kuWin saya mata katifar kwanciya? To idan babu a kai ta a haka, ai ba a kanta aka fara ba. Amina duk abin da ki ke nufi na sani". Inna Bilki ce ta shigo da sallama da ?yar Mama ta amsa, gaishe da Gwaggo tayi, ta amsa mata sama-sama, ta na binta da kallon, sannan ta ja musu tsaki ta bar wajen.


Haidar tunda ya shiga napep Win sa, ya kasa yin ?wa?waran motsi, sai jijjuya maganar yake, ya na tunanin ko dai ba gaskiya wannan tsohuwar ta faWa masa ba, amma har taya za a ce wai an yi wa Afnan aure, sai ka ce wasan yara, to ko dama can ta na da saurayi kai ne baka sani ba, wata zuciyar ta bashi amsa. "No ina ba na tunanin haka" ya faWa ya na da fe kansa. Ya rasa in da zai tsoma ransa ya ji sanyi, ya kira Afnan ta ?i yi masa magana da ga ?arshe ta rufe wayar, sannan kuma ya zo ?ofar gidan su an tare shi da wani zance da ya kasa fahimtar sa. Ya na so ya ga Maryam domin ita ce kaWai za ta faWa masa gaskiya, tunda ya kira waya Afnan ta ?i Wagawa.

Ganin ya rasa mafita yasa cikin sanyi jiki ya tada napep Win sa ya bar gurin, tare da ?udurin zai dawo anjima.


**********


Huda na Waki ta kulle kanta, iya takaici Mudan ya ?unsa mata shi, ta na cikin farin cikin warwarewar auren sa, a tunaninta saboda ita ya yi hakan, sai dai alamu sun nuna a kasin hakan, lallai kuwa da an yi tashin hankalin da bashi da magani, dan a wannan karon babu Waga ?afa, ta na jin saSa nin tunanin ta daga gare shi, wallahi sai ta fayyace komai, in ya so duk abin da zai tafasa ya daWe bai ?one ba. Gefe Waya idan ta tuna wani abin mummunar faWuwa gaban ta ke yi.

Wayar ta ta Wauka ta kira ?awar ra Nusee.


Nusee na Wauka ta ce "Hello sis ya ki ke?"

Huda ta ce "To gani nan dai. I don't feel good"

Nusee ta ce "Ba kya jin daWi. What is problem?".


"Kin san wani abu an fasa auren Mudan da Sharifa, sai dai akwai matsala fa".

Cikin farin ciki Nusee ta ce "We appreciate the offer, but mecece matsalar?".


"Nusse Mudan fa kamar ba danni ya fasa auren Sharifa".

"Meyasa ki ka ce haka ?awata?"

"Alamune suka nuna hakan. Sis da saboda ni ya fasa auren da bai yi mini abin da ya yi mini ba". Nan ta faWa wa Nusee duk yanda suka yi da Mudan .


Nusee ta ce "Amma ba kya ganin saboda jin haushin kin sako shi a gaba har sai da ya fasa aurenne ya sa ya yi miki haka"?

"Kai ina ba na wannan tunanin na san halin Mudan tamkar yunwar cikina, tabbas akwai wani abu a ransa, amma ba komai na san abin da zan yi".

Nusee ta ce "Ikon Allah. What are you been up to?".

"Idan na gama tunani zan faWa miki".

Nusee ta ce "To shikenan sis ina goyon bayan duk wani mataki da za ki Wauka akan sa, dan ba zai ci bulus ba". Sun Wan taSa hira sannan suka yi sallama.


Yau ma Turai ta sake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login