Showing 24001 words to 27000 words out of 69565 words
daya da ganin ta" Salame dan Allah ki rufa mana asiri, kar kowa yaji labarin nan" suna hada baki suka fada" a nawa zan shiru ko ko haka nan zan rufe bakin nawa kuke nufin" kudi ya dakko dari biyar guda biyu ya miqa mata" sauran naki kema, da sauri ta shiga daki ta dakko dari biyar ta hada dana hanun ta ta bata, " sannan ina son ki sani Talle ya kusa dawo wa dan jiya baki nan kina yawon ta xubar Badamasi ya fada sun yi waya, in ya dawo kk kuskura na ganku tare har kk hada jiki da shi warin ki ta mannu a jikin shi saina fada mai, dan ba zaki sa yanda ni na tsare aure na ba ina juran ya dawo mu raya sunna ki ja min amai ba kuma ba biyan buqata, kinji ni ko, wani yawu ta hadiya na yau ta shiga uku an raba ta da gwarxon maza, tace" na gane kiyi wa Allah ki rufa mana asiri" " baku da matsala in ma komawa zakui sau asuba din zan iya maku gadi" Aaaaa ni na ma ta fi yannan" fakam fakam Yayan Talle ya bar sashen nasu, ita kuma ta koma daki ta bar Marka da cizon yatsa an amshe yan kudaden kuma ba wai itama ta qoshi da abun bane, yau tayi biyu babu, tura qofar tai ta koma, Salma me zatai ba dariya ba yanzu sun dawo hannun ta kenan da taji tana son kudi zata neme su kuma dole su bayar ko ta tona su, wani muna tai ta dale gadon ta ta miqe.
Yau shamsiyya qawar su Juwairah da Nafee ta kawo ma Juwairah ziyara dan tana son ta qara bata wasu shawarwarin game da yanda zata gyara nonon ta da suka lamushe kamar an yi gobara ta ciki an yashe komai sai fata, sannan ga kanta dake yawan karyewa gashin ta na zuba, abu mafi mahimmanci da zai kaita ta taya su murna dan Nafeesa ta bata labarin samun cinkin da tai, murna take sosai itama da jin hakan. Shiryawa tai bayan ta gyara gidan ta tsaf kamar ba ita ba ta fito ta hau abin hawa har gidn su Juwairah da Nafeesa bayan ta sauka ta sallami mai adaidaita sahun ne ta shiga ciki, bangaren innar mu ta fara shiga, bayan sun gaisa ta mata murna ne ta shiga ciki , wajen Juwairah, a can ta hango Nafeesa tana alwalar la'asar, Juwairah na daka tana gabatar da sallah.........
[11/26, 12:35 PM] Hermeebrah: 💅🏼 ' YAN ABUJA 💅🏼
BY HAERMEEBRAERH
This page is for u SWEETHEART, Sis Juwairiyyah, u ar d best sister that one could ever ask for, i love u so so very much dear, u ar d best.❤❤❤❤❤❤❤❤
Page 14:
Itama sallah tai domin da alwala ta baro gidan ta, tasan lokaci zai mata hakan, bayan sun idar ne suka hau gaishe gaishe, Juwairah na tsokanar Farha akan ta girma ta isa yaye," hmmm ke dai bari sis abinda na ke son ki ban shawara akai sis, ya zan dan nan da sati uku nake son yaye ta, nono gaba daya ya koma slipas b kyaun gani, ya barni da fata, duk nankarwa a jiki, ga cikina ma nankarwa tun na haihuwa, dan ma Allah ya san Abban su mutum ne mai kawaici baya son ya bata raina amma ba namijin da zai so hakan, dan kan ya koma hakan na kula yana matuqar son wajen" " sister kin ko kawo kuka wajen maganin ki" dariya suka saka Juwairah tace" Nafee kina ban matsayin da bai kai nawa ba Allah" " no ba haka bane dear a gaskiya kina burge ni wajen hangen nesa wallahi na san ba komai bane ya jawo sai mai da hankali da kikai kk koya wajen Mama Biliki da muna ganin kina 'yar ta amma tana baki wahala ke ke komai a gidan gashi yana maki amfani" haka ne kam, dan ko ni a da watarab sai naji na gaji bana son taimaka mata, data fahimci haka bata mun fada amsa take tayi takan ce jiki da jini, ti tanzu dai kin san me zaki yar uwa na farko ki nemo wadannan garin maganin ki fake su waje daya ki samu alkama ji qarin ta kina kunu kuna zubawa ko da madara ko ba madara, zaki iya sha, ke ko a ruwa xaki iya sha amma yafi kyau a alkama da madarar musamman ta shanu, magungunan sune kamar haka, NONON KURCIYA, GANYEN BAFULATANA, GADALIN NONO, su ne abubuwan ana samu a wajen masu saida maganin mata, sai kuna na biyu mai sauqi kuma yana yi sosai shima, wanda zaki samu farar shinkafa, ki wanke ki jiqa akai markade ta zama kamu, sai ki daka bagaruwa da ake tsarki da ita, ki na dibar kadan ba mak yawa ba kina yin kunu kina sha, zaki iya saka madarar shanu ko ta ruwa in babu zaki iya shan shi haka, banbancin su wancan in ya karbi mace yana dadewa a jikin ta, sosai, sannan kuma ba a son qiwa kiyi yau kiqi gobe sannann ana son ayi kamar na wata daya, zuwa yanda nonon ki ya lalace, bangaren nankarwa kuma ki samu, man kade(wanda ake shafawa faso ko kaushi) sai kina shafawa a cikin ki da kuma nonon da dai in da kk san akwai nankarwar(stretch marks) kinji wadannan a sauqaqe kenan"" kaiiiii amma wallahi yar uwa na gode sosai, Allah ya saka miki da alkairi, Allah ya sauke ki lfy, ya bamu bby mai albarka," sunkuyar da kai tai a ranta ta amsa, " Dalla in zaki amsa ki amsa ba ma son gulma kikai cikin ma" " sannu Nafeesa sarkin rashin kunya na gode dani kk wannan maganar tin da ni nayi" cikin kaduwa Nafee ta hau zare ido, tama kasa magana, su kuma dariya da kunya ce ta kama su musamman ma Juwairah ashe Yayan ta duk yana jin su, tashi tai ta ja labulen ta fita wajen shi kai a qasa" sannu da zuwa mine" " yawwa princess, how ar u feeling,now?" " i am kind of k, amma fa kaina yanajuyawa kuma cikina na motsawa sai nai ta jin tsoro kuma abin na min daban haka" " ki ta hakuri kinji princess u will be fyn inshaa Allah, kawai hakurin nan naki dana san ki dashi zaki ci gaba zamu iya komai we can get thiugh it all" murmushi tai, shima haka yai kissing bayan kunnen ta a hankali, sai da yasa tsigar jikin ta tashi, " yanzu tinda shamsiyya ta zo bari na je wajen Innar mu na yi hirata nima" gai da shi shamsiyya tai ya yi ma Farha wasa ya tafi, Nafeesa ta aika da abincin shi da komai, da kyar ta karba dan kunya da tsoron Yayan nata, dariya suko sukai ta mata,bayan ta dawo ne ta ce" laaa Matar Yayah na hada mana zogalen da ramar?" " kaiii amma Allah ya miki albarka, pls do" ta shi tai suka je Nafee na hadawa suna hira ta saka komai zata yanka albasa kenan, Juwairah ta dakatar da ita" Nafeesa kar ku sa mana albasa sai dai a naki dan mu muna da masu shinshinar bakunan mu, ehe, baki san ba a son in yamma tai mace ta ci albasa ba? Dan haka ki kiyaye ko ke zaki in miji na gida ki hakura da albasa,in ko kinci ki tabbatar kin wanke bakin ki tass yanda ba yanda za ai ya ji warin ta" godiya suka sake mata dikkan su shamsiyya tace" lallai zan yawai ta zuwa gidannan don na samu sirrin da yasa baki taba fada da mijin ki ba kuma kk iya controlling din shi haka" " hhhh haba shamsiyya ai mace bata controlling miji sai dai ya zamar mata bawa a lokacin da itama ta zamar mai baiwa, na miji ba ya sanin ya zama maki bawa sai dai yaji mutane na cewa ya zama mijin hajiya, ko mijin kan tace, da sauran su, babban abinda ke jawo ma mace hakan kuwa shine, neman soyayyar Allah makadaici, in mace ta nemi soyayyar Allah, ta kuma samu ta gana da na miji, wanda hakan yai qaranci a cikin mu mata, daga wajen boka sai dora rai akan, maganin mata, bayan ba su kadai ne ke riqe zaman aure ba, wallahi in Allah ya so mace ta gama samun dacewar duniya da lahira, dan haka ni sirrina na zaman gidan aure shine son Allah da neman Allah ya so ki, saka soyayyar namiji a saman ta Allah shi ke saka mata fadawa halaka, daga zuwa wajen boka, zuwa zinace2, da dikkan abin da ya kauce hanya dan haka ina horon ku da neman soyayyar Allah, wani irin dadi ne ke ratsa su dikkan su, musamman Jabeer da ya kawo kwanuka da niyyar yin alwala yai tafi masjid, wani irin dadi yaji yakuma godewa Allah a zuciyar shi sosai da samun mace kamar Juwairah, suma sallah sukai, suka raka ta ta hau abin hawa ta tafi, tana cike da farin cikin samun qawa kamar Juwairiyya.
Kui hakuri da wannan sisters dan nayi alqawarin typing ne yau ma da ba zan samu yi ba, tanx alot. Me love u xoxo.❤
[11/26, 12:35 PM] Hermeebrah: 💅🏼 'YAN ABUJA 💅🏼
BY HAERMEEBRAERH
page 15:
Yaune ranar da Suwaiba da Saudat suka hada akan zasu je asibiti su ga meke faruwa har yanzu ba su samu ciki ba balle a kai ga sa ran haihuwa, sun shirya tsaf inda suka yi ma mazajen qaryar zasu tafi shoping ne, Dunes Supermarket suka nufa cikin isa da qasaita, da nuna su wasu je a Abujan ma, Alhj Salihu ne ya biyo su a boye ya tabbatar da ina zasu je, ganin sun nifi nan ne ya sa hankalin shi kwanciya, ya kira Alhj Kalla ya sanar da shi cewar da gaske shoping suka tafi, Suwaiba ta kula da bin ta da yake duk da qoqarin boyewar da yake shine dalilin ce ma driver ya kai ta can tai ma Saudat message akan su tafi can din, bayan sun isa ne sukai sauri suka fita ta baya suka je wani private hospital dake kusa, ta shin farko likitar ta gane ai ba ma mahaifa a tattare da su an cire ta, hankalin su ba qaramin tashi yai ba, kuka suka saka kamar wasu yara, jikin Saudat sai rawa yake dan ta fi Suwaiba son yara, dan Suwaiba dama ita ba wai ta wani damu da su ba ne, amma kasantuwar yanzu taji bata da mahaifa kwata2 hankalin ta ya dagu sosai, tashi sukai bayan sun gama biyan komai suka dawo supermarket din suka debi wasu daga abubuwan da suke buqata musamman na gyaran jiki, Suwai ba kuwa acici kayan kwalam fa maqulashe ta jida," da mu zauna ba mahaifa ba kayan more rayuwa ai gwanda mu kwashi rabon mu muci tin da bamu da magada" fadan hakan ke da wuya Saudat ta saka kuka," Malama kar ki taran jama'a, meye na kukan kuma a cikin mutane, daga cewa mu more rayuwar mu, dan haka ni dai kinga, in ba zan haihu ba ba kuma zai hana na more rayuwa ta ba,come to think of it, ba mahaifa ba haihuwa ba kudi, wahala ta kama mu fa kenan, kuma mazajen mu suka san bama haihuwa mun shiga uku, in gaba suka so qara auren su za sui, ba gwanda mu ware ba mu saki ran mu mu tatsi abinda muka tatsa, tin da mun taba zaman Abujan munji abinda ke cikin ta, kinga sai mu canja sheqa" gyada kai tai kamar qadangaruwa, amma wannan zancen rashin mahaifa kuma ita da yar uwar ta a tare akwai wani abu a qasa wanda sai ta binciko ta san mene shi, bayan sun kammala kowa ta kama hanyar gidan ta.
Yau gidan Talle shar da shi domin ta shi kawai sukai suka ga Salma na bada umar ni ko ta ina kuma Marka bata ce komai ba, da farko sawa tai manyan sukai shara sosai, suka share ko ina, suka wanke bayin su, aka fito da wanki narke da daki kowa ya duqa har yaran sukai ta wanki, da kudin da ta karba a wajen su da shi aka siyo sabulun wanki, bayan sun gama ta sa su wanka, gidan yai fes da shi, Marka ma sai da tai wanka ranar, Salma tai wanka ta tafi daki ta kwanta, dan ta bada kudi a siyo kayan miya ai girki, kwanciyar ta ke da wuya, Huwaila da Jummala suka shiga dakin mamar su da ya sha gyara suka hau tambayar ta wai me ke faruwa ne" Um Um Um Um Um" shi take maimai ta wa kawai tana kama baki, alamar sui shiru maganar babbace , kame bakin nasu ko sukai ba su qara tambaya ba,Marka ko cikin zuciyar ta cewa take, "yarinya ni ce fa uwar shedanu, ki gama wannan mulkin naki na yan kwanaki, kiga abinda zai.faru nan gaba, dani kk zancen" da yamma suka ji qarar mota fita sukai da gudu, Huwaila na can Ita da Baban gida a wani lungu na gidan suna sana'ar tasu, sukaji qarar, ai a firgice suka saki juna sukai hanyar fita daga lungun kowa na zare. Idon, Talle kenan mai gayya mai aiki, shine ya iso, Salma da jin haka ta miqe tana rangwada ta je.ta taro shi, dawowa sukai ciki yaran nata gaida shi, yana amsawa, dakin Marka ya leqa ta ganta tai wanka dakinnan fes, wata uwar dariya ya saki" Shegiyar sama wato ganin amarya ta kyakkyawa ya nutsar dake, yo ni dana san haka ne ai dana dawo da jimawa, da ban tsaya wajen qadangarun bariki suna amshen kudina ba" leqawa zai ya shiga Salma ta tsaya a bayan shi tana kallon Marka, da sauri Marka ta miqe ta ja baya," Aa Talle in ka zauna dakin nan ba ai wa yarinyar can adalci ba kuma, wancan karon ai a wajena ka fara zama ina ganin wannan karon wajen ta zaka fara zuwa" tsantsar mamaki ne ya kama shi ya sake baki, qarasa yai wajen ta ya taba wuyan ta yaji lafyr ta qalaou kuwa? Ya jita daidai, amma abun nan akwai mamaki, kada kai yai ya juya yai dakin Salma dan tana ma Marka kallon nan ta juya, hira ya dinga mata da ba wai ganewa ta ke ba, dan gaba daya tsami yake yi, dabara ce ta fado mata, ruwa ta saka a bokiti babba, ta dakko brush guda biyu ta saka toothpast jiki ta je kusa da shi zuciyar ta na tashi amma ta jure ta zauna a cinyar shi tana shafa shi, " Babe taso muje mui wanka magariba na yi, kaga in munyi munyi sallah sai muzo nai maka tausa dan da alama ka gaji ko" gyada kai ya dinga yi kamar qadangare ya daga ta yana son ya dauke ta, da sauri ta sauka dan in ya sata a kafadar nan sai tai amai dan tsamin zufar da yake, nuna mai tai akwai yara kawai yaje ya fara shiga zata biyo shi ta mai wankan, tafiya yai yana washe baki, rabon da a mai haka tin tana amarya a cikin garin Abuja, wanka ta mai sosai, ta bashi brush ya wanke bakinnan fes,sai ga Talle an yi shar, shima kar ba yai ya mata wankan ta wanke bakin ta, ta fara leqawa taga ba yaran maza ta fito, daga baya shima ya biyo ta dakin, shirya shi tai tace yai alwala ya je masjid" ka ji min yarinya da ke kk sani nai sallar? To banga dama ba hadawa zan da isha'i" " Aa Allah ya baka hakuri, ni so nake dama kayi da wuri saboda in na zo maka tausar nan bana son abinda zai sa na tsaya" cikin yauqi da kwarkwasa take maganar,tini ya washe baki kamar dolo, miqewa yai zai tafi masjid, yajiyo maganar ta," Babe in kaje ka jira sui isha'i kawai ka ga in ka shigo sai asuba zamu sarara ko ya kace" ta na kashe mai ido daya, " maganar ki duce sweety na" ai ko ana idar da isha'i sai gashi ya shigo fakam fakam, yana shigowa ya tadda ta tai gayu sosai da yan kayan da take da su, ta dan fesa turaren ta da ya kusa qarewa dan kale ma take yi, yana shiga daga ta sama yai yana juyi da ita,ita ko dai dariya take tana sakewa, kisses ya fara aika mata da shi tana mayat mashi, suna tsaka da wasannin su ya katse ta da "ni fa yunwa nake ji, mu fara cin abinci kannan yarannan sun yi bacci sai mu dora daga inda muka tsaya, dan yau sai na saki kiran sunan tsohuwar ki" dariya ta ke sosai a haka ta dakko masu abinci suna ci suna hira, " Babe me yasa ka amshen waya ta ne, tinda naxo yanzu kusan wata bakwai da wasu kwanaki ban ji muryar kowa nawa ba" wani mugun kallo ya buga mata daya sa cikin ta kadawa, dan dai Tallen Tallen ne fa, sunkuyar da kai tai tace" ka yi hakuri ba zan sake zancen ba" wasu hawaye masu zafi suna sauka a fuskar ta, hannu tasa ta share su kamar ba ita tai kuka ba, ta dakko cokalin abincin ta kai bakin shi, amsa yai ya dan sake rai kadan, a haka har suka gama, Huwaila da Jummala kamar yanda suka saba sun fita zance amma zancen da su Badamasi ne, ana can ana latse2 da tabe2 da tsotse2, ita kuma Marka sun gama shirya duk abinda ya kamata cikin duhun nan ita da Yayan Talle, da zata wuce ne ya daki duwais din ta ta baya, juyo wa tai ta hau masifa" kaifa yayan nan jarababbe ne, kwana dayan nan da akai ba ai abun ba duk ka zama kamar ka dauke ni mu gudu, to ina sanar da kai ka iya takun ka, kasan Talle ya fika wayo ko dan ba