Showing 9001 words to 12000 words out of 69565 words
shi, mijin marka, markan ce ta fito kamar wata baqar mahaukaciya, futu2 da ita tana goge hanci da zanin ta, ido yai jawur, alamun girki take kenan, duk qauri da warin hammatar ta ya bude wajen, " dalla malama ki sauri yau zan koma ni" shigowa tai tana bin salma da mugun kallo, "wannan fa Talle?" "Qanwar ki ce, dama na zo ne na kawo ta zan koma, ki kula da ita in ta bar gidannan kashe ku zan , kuma haka" sa kai yai zai fita, " ina zaka rabon ka da nan wata uku kenan, sannan yau kazo ko kwana ba zakai ba zaka wuce" " jarababbiya muje na maki ko sau daya ne ba dai jarabar ki in ta motsa har gabam yayan ki sai kin nema ba" eh naji din muje" a gaba ta sa shi sukai daki yaran na dariya suna tafawa, ita ko salma qafafun ta taja tai dakin da yake nata,gado ta fada tana kuka mai ban tausayi, ga mijin da take so cannda wata qazama yana mu'amalar aure da ita duk suna jiyo wa, ga talaucin da ta hango tsabar shi a gidannan, yau ina zata saka kanta๐ญ๐ญ๐ญ Oh Yau meye ranar kwadayin na ta? Kuka take sosai taji an banko qofar" Malama kije ki qatasa mana abincin tin da baba ya qule daka da marka, yunwa muke ji , dan yanzu kan su fito sai an gan su" shewa sukai yaran suka tafa, "Hahaiiiiiiiiiiii casssssssss " suka fada a tare, miqewa tai ido yai mata jawur tace" ni na sa uwar taku shigewa daki da ubam naku da zaku nuna min ku fitsarraru ne?" Ke malama yau zamu daga maki qafa ko dan darajar Baba na gari, amma ki kiyaye mu nan gaba mu zane matan baba muke ki tambaya kiji, sakarai kawai, kema ba zai wuce tarkon baba kika fada ba" dariya suka saka suka sake tafawa, wata ce da bazata wuce shekara 14 ba ta shigo dauke da bokiti akai na markaden koko, kallon su tai ta kauda kai , " ke jummala je ki qarasa abinci marka bata kusa," " ku me kuke yi tin dazu baku je ba? Ba in da zani sakarkaru kawai" wucewa zatai huwaila ta janyo ta ta kwada mata mari, kuka ta saka tana" Allah ba zan ba mugaye kawai sai dai ku kashe ni, baku da aiki sai dai kuci kui wanka in su yaya Baban gida sun zo suita lalibe ku da sunan wasan abokan wasa kuke yi, ko ji kuke ban sani ba ne?" Shiru sukai suka sake ta suka kama hanyar shiga madafin nasu, kuka taci gaba da yi, a hankaki tai shiru ta daga kai taga Salma " laaaaa kece amaryar Baba da za a kawo dama?" Daga mata kai tai ta shige daki, shigat ta ke da wuya Talle ya fito daga daki...........[11/26, 12:34 PM] Hermeebrah: ๐
๐ผ ' YAN ABUJA ๐
๐ผ
BY HAERMEEBRAEH
Page 6:
Yana gyara wandon shi riga a kafada, ita kuma ta fito da daurin qirji, sai miqa take bakinnan wani wari kamar an bude shaddar gidan haya, hammatar ta har wani kore2 brown2 take, qafar nan fururu da ita kan ya danqare, ba a qanin tsagar kitson ma, kuma gashi ita mace ce mai cika da tsahon gashi, yawu ne cike a bakin shi ya je ya zubar, yana masifa" ke ba a binda kk iya kuma kk si sai ki wanta a biya maki buqata baki san ya ake gyara ba sannan in na nema a wani wajen ki fi kowa kishi, to wallahi ba zai yu ba, ko ki canja hali ko wannan karon inna tafi sai na yi wata shida.ban.dawo ba" " kai hakuri Talle amma dai kasan ba laifi na bane ko, kana ganin baka bar mana komai kk tafiya, ni nake wahala na ma yara nai ma nawa yayan, sannan ga wadannan shegun 'ya'yan da iyayen su ba sa nan, duk a kaina, yaushe nake da lokacin gyara? Kawai hakuri xakai, in ka gyara kaga gyara, in baka gyara ba ka ga dan gundun uban qazanta a gidan ka" ta murguda baki ta wuce tana kada manyan duwaiwakan ta" ga mace har mace da mutum zai huta amma an kasje kai da qazanta Allah wadai" zib da yawu ya qara yi har zai fita ya tina da salma, leqawa yai yaga tana kwance har lokacin sai kuka take, dakin ta ya tura qofa ya hau gadon yandago ta, saka ta yai a cinyar shi taji wani amai ya taso mata sakamakon warin da yake na hammata ga warin yawu, da gudu ta fita waje ta kasa aman ga wahala duk ta ishe ta, kuka ta fashe da shi na takaici," ke dan uwar ku mai kwadayi ni zaki wa iskanci? Ni zaki fito kina toshewa hanci kina qoqarin haras wa? Yau zaki ci uban ki kan na tafi kuwa" janta yai da qarfi yai dakin da ita yaran nashi manyan suna labe suna jiyo kukan ta, ya wurga ta gado ya cire kaya ya hau aiki, kuka take tana kakarin amai amma saboda yunwa ba komai a cikin ta sai wahala kawai take kwasa, " ni ka daga ni kaje kai wanka kasan ba zan qi ka ba, wannan warin zai kashe ni in baka tashi ba,nimfashina kamar zai dauke" mari ya sakar mata ya ci gaba yana cewa" kema sai kin shaqa dan uwar ki niba a haka aka sani nai har sau biyu ba ban tsinci komai ba? Dan haka dole na sauke akanki dan inna tafi ban san randa zaku ganni ba" a haka ya gama abinda zai ya tashi gajiya fal jikin shi, ba wankan tsarki balle na daudar daya kwasa haka.ya fice ya sa kai yai cikin garin Abuja,inda ya barta nan kamar matacciya, ita kuma Marka ana can gabam murhu, anyi goho ana hura wuta, ko wanka bata damu da ta je tai ba, gaba daya murna ce fal cikin ta, yau talle ya cika mata aiki, hankalin ta kwance, dan ta sani talle ba qaramin gwarzon maza bane, ya qi tsayawa ne kawai ya kula da ita da iyalin shi dika, ga girma na kama su, dan shi zai yi shekara 47, ita kuma zatai 38, lokaci ne da ya kamata su zauna su mori rayuwar su amma inaaa, kowa da nashi matsalar, tin asali ita ta bazama shi, qazantar ta da rashin sanin ya kamatan ta, shine sanadin kwadayin matan waje da yake, musamman in ya gansu fes da su, daya shigo ya ganta duqun2n ji yake kamae ya rufe ta da duka, a hankali ya fara da marin ta in ta cika mai ciki, sai duka ya biyo baya, a haka har halayen shi suka munana, lokacin da take son ya gyara lokacin shi kuma idon shi ya bude da matan waje, still ita kuma bata gyara ba, ga yaran su da suka lalace duk a sanadin muguwar tarbiyyar iyayen su, tinda in suka tashi kusantar juna ba ruwan s da yaran zasuji ko baza su ji ba,zasui abun su kamar dabbobi su fito suna zagin juna ko yabon juna a gabam yaran, ta haka Huwaila babbar yar su ta fara miqawa Baban gida cousen din su jikin ta yana lalubewa, domin so take itama taji.me Marka kewa ihu tana nuna jin dadin ta akai, ana haka Badamasi shima ya ke jan Jummala sui nasu, kafin kace me yara idon su ya bude, Haule ce kawai Allah ya sawa nutsuwa a yaran Talle kaf, dan ita har makaranta take zuwa, kuma mamar ta daban a gidan,bata san ta ba, shi kanshi bayace ga uwar ta ba, dan tinda ya saki uwar ta aje masa Haulen ba ta sake juyowa ba, dan gani suke gidan shi ba abin son hada zuria bane ba sam, haka rayuwar gidan Talle take, yana tare da iyayen Badamasi da Baban gida.wanda Yayan shi ne, iyayen su sun rasu, suma Su Badamasin Mahaifiyar su bata da rai sai mahaifin su, watan ta shida da rasuwa, sun rasu ita da jaririn ta da tazo haihuwa, dan haka daga su sai uban su da yaqi aure sai bin 'Yayan jama'a sa'annin su Jummala, gidan Talle gida ne na marasa da'a da tarbiyya, ko kadan ba mai kwaba a gidan, lokuta da dama Marka na leqawa dakin Yayan mijin ta su watse tare,sakamakon nesa da mujin na ta keyi da su, wataran sai yai wata shida, bakwai baya nan, yana cikin garin Abuja, wannan ta'asar da ake ta tafkawa yaran basu sani ba,.domin a fili nunawa suke su ko gaisuwa basu ishi juna ba, amma da dare yayi in wani na buqatar wani zasu qwanqwasa qofa a bude su shige su gama su fice, wannan shine Gidan Tallesious๐๐
A bangaren amarya Juwairere kuwa, suna shaqar amarcin su cikin jin dadi so da aminci, a gefe ga qawar ta kuma yar uwar ta Nafeesa na debe mata kewa, da taya ta aiki in Yah Javeer ya fita kasuwa wajen jakunkunan shi, a haka dai ana cin dadi zara bata barin dami, sai ibtila'in talauci ya ziyarce su, anan haka Juwaira bata taba nuna mai wani sauyi ba sai ma qara mai qwarin gwuiwa da take kulluma, ana haka sai ta fara fuskantar canji daga wajen Surukar ta wato Hansai wadda suke kira innarmu, bata nuna mata a fili sai dai a qasa, da habaici, domin ba qaramin kwarjini Juwaira ke mata ba, badan haka ba tana jin zata iya furta mata abun da ke ranta, ( bankomai ke jawo wa bawa kwarjini ba kaga yana da maqiya amma su rasa ya zasui da shi face tasbihi,zikiri , da yawaita hailala da istigfari, komai maqiyin ka zaiyi, nafarko Allah zai kare ka ko abun ya same ka ka sani yana daga cikin jarabawar rayuwar ka shiyasa u can not escape it, iya hakurin ka iya lada da daukakar ka, na biyu yana sa maqiyan ka suji tsoron ka ka gagare su, ga soyayyar Allah da malaiku da bayin Allah managarta, mu riqe ambaton Allah a koda yaushe, kina tuqa tuwo ne, kina shara ne, kina tqfiya ne, kina ma megida wanki ne ko guga, kina ma yara wanka ne, ko zaki sauke tukunya ne, ki bismillah, komai zaki ki sa ambaton Allah a ciki rayuwar ki zata zama abin so wajen kowa, sannan Allah zai so ki ya ambace ki a tsakanin mala'ikun shi). Wannan dalilin ne yasa ta fito da dabarar yi maya zagon qasa wajen Yah Jabeer.
Wata rana ta zo za tai abinci sai ta share madafin ta ta gyara, ta qara dauraye tukunyar ta , sannan ta hada wuta ta dora ruwan zafi, ta fara gyra wake, ta gama da waken kenan ta wanke ta zuba sai ta yanka albasa a ciki dan yai laushi da qamshi, dama tasan ba su da kayan miya man ma manage za tai masu da shi, kuma da dikkan alamu in suka ci wannan nandare sai dai ai hakuri, ta kammala kenan tana shirin dakko shinkafa ta rege ta wanke ta nema ta rasa ko sama ko qasa, hankalin ta ya tashi sakamakon duba lokacin dawowar Yah Jabeer da ya kusa, " Oh ni Juwairah yanzu in ya dawo me zan bashi, ya wuni kasuwa, sannan ya bada kudi daidai gwargwado a mai girki, ince ina ta tafi to?" " kin kusa gama abincin ne ? Dan na fara jin yunwa , innar mu ma na can tana neman abinci yunwa take ji sosai" " na shiga uku, kinga anan na aje shinkafar na kewaya bayi kan na fito na rege na saka ban ganta ba" baki ganta ba fa" inji Nafeesa, kuka Juwairah ta fara ta koma daki tai tagumi ta rasa abin yi, dabata ce ta fado mata, tashi tai ta samu wannan waken ta rage ruwan sosai, ta samu dan man daya rage masu, da dan wani magi da take da guda uku, sai gishiri ta zuba a ciki ta qara albasa sosai, inda suke shuka alayyahu ta je ta yanko mai yawan gaske ta zauna ta cinke ta gyara ta wanke sosai ta zuba, nan da nan abinci ya hadu murna tau tana godewa Allah da wannan dabarar da tai, duk da qarancin shekaru irin nata, bayan ta gama ta zubawa kowa ta kai masu, kan ta fita taji Innarmu da wani yaro tana "ka siyar shamusu nawa ya baka?" Bata jin me yaron yace," amma dai bai kyauta ba gaskiya, a fa wajen shi Juwairah ta sai shinkafar amma shine ya rage har nera saba'in dan nema mai kan buta" mamaki ne ya cika Juwairah, dama ita ta dauka??????
[11/26, 12:34 PM] Hermeebrah: ๐
๐ผ 'YAN ABUJA ๐
๐ผ
BY HAERMEEBRAEH
Page 7:
Bata qarasa mamaki ba taji innar mu na cewa, " shegiyar yarinya, daga zuwa komai na mu ya fara tabarbarewa, gaba daya Jabeeru ya tare a qasan ta, ko shigowa gida yai da mun gaisa wuf ta tafi wajen ta, ya dan zauna mui hira ma yanda muka saba amma inaaaa an janye mai hankali, to ni ba zaki mulkar min da kamar yanda uwar ki tai ba, in dai ina raye, hqka kawai, ke na haifarwa dan? To mu zuba shege ka fasa" kuka ne ya kusa kwace ma Juwairah jin kalaman surikar ta, wannan wace irin rayuwace kuma?" Ya Allah help me" abinda ta iya furtawa kenan ta share hawayen ta ta koma ban garen ta, qarasa gyara wajen tai tai wanka, tai brush, ta gyara gashin ta da ta wanke, ta daure bayan ta shafa mai mai ta taje, ponytail tai ma gashin, ta dakko daga qanan kayan ta da, Inna Deejee ce ta siyo mata su yan gwanjo ne, amma masu mayuqar kyau, tin da basu da halin siyan sabbi, kalar shigar ta, kalar pink da black ne, riga da wando pencil, sun amshe ta ba kadan ba, fita tai ta debo garwashi ta saka tiraren wuta, sannan ta fesa jikin ta da tiraren, ta shafa humra, kyautar Goggon ta Kareema kenan, kafin kace me da ka kalle ta zaka dauka yar wani hamshaqin me kudin ne, ko matar wani attajirin, Nafeesa ce ta shigo" dadina da matat Yaya kina burgeni, ko ta wacce gaba aka latsa ki kina nan, a shekarun mu kina da kaifin hankalin da babba ma bai da shi, duba kiga yanda kikai mana dabara dazu, Innar mu da ta koma daki da ta ga abincin ban san me ya razana ta ba, dan naji harda ashar ta baza mana a dakin dazun" ta qarasa cikin dariya, " kai sisto irin wannan fasa kai haka, in kk fashe man kan nawa yayan ki ya dawo kin masa bayani ai" Sallamar shi suka ji da sauri Nafeesa ta fito zata bar wajen, tsayawa tai ta gaida shi sannan ta wuce, tana jin Nafee ta fita ta taso cikin yauqi da tafiya mai daukan hankalin masoyi, wani lumshe ido naga tana yi kamar mai jin bacci( duk a cikin salon daukan hankalin Yah Jabeer ne๐) tana isa wajen shi, ledar hannun shi ta karba, sannan ta jawo hannun shi zuwa daki, suna shiga kamar jira yake duk yar qibar nan tata da manyan duwais dinnan baya jin nauyin su, dagata yai ya manna ta da jikin bango,dariya take mai sanyin sauti, ta zagaye wuyan shi da hannayen ta , dora fuskar ta tai a kan tashi, tare da hade bakin su waje daya, sai da tai mai kiss mai tsayawa a rai, sannan ta kai bakin ta wajen kunnen shi tana mai sannu da zuwa, " Jarimin maza ina maka barka da dawowa, ina fatan yau kasuwa da mutanen cikin ta basu wahal min da kai ba ko? Dan in haka ta faru akwai hukunci mai tsanani akan su daga wajena" hura mai iskar bakin ta tai a kunnen tare da yin kiss a ciki ba shiri ya nemi wajen zama da ita a hannun shi, " a gaskiya samun mace kamar ki Juwairiyyana akwai wahala, u ar one in billions, samun kamar ki ancikin mata million zai wahala, ke ce daya tamkar da dubu, in zance zan tsaya fadan wacece ke bakina zai running out of words, so kawai ke kadai ce , kuna ke daya Yah Jabeer din ki ke so" wani irin dadi ne ya lullube ta, kamar yanda kullum take son faranta mashi, shima qoqarin shi kenan, basu da arziqi, ba su da abubuwan more rayuwa, amma suna da junan su, tashi zatai daga cinyar shi amma sai da ta goga mazaunan ta a jikin shi da yasa shi sakin yar qara, gwalo ta mai ta tafi da sauri zatai daki, binta yai a baya yana" ai baki isa ba, ki tsokanen ki gudu, haba yarinya, tsayawa zaki ki qarasa ladan ki kawai" dariya take tana bashi hakuri " dan Allah Babe ka bari kaci abinci kai wanka, sai namaka tausa kamar kullum, in yaso in ka samu qarfin jiki yau till down zamui" tana kaiwa nan ta rufe fuska tana dariya ta zagaye shi ta fita da sauri, zuwa tai ta hada mai ruwan wankan, ta dawo shi kuma ya shirya wanka, shiga sukai bandakin a tare bayan ta je ta rufe qofar bangaren su, wanka ta mai da kyau ta sa mai toothpast a brush din shi( mata da yawa suna cewa wai mijin su yana warin baki baya son yin brush da sauran su, shawara gare ki sister mai wannan matsala shine, ba a ce ma na miji je kai brush ko wani abu makamancin haka, dik da akwai mijin da in shaquwar ku ta kai qololuwa kina iya sanar da shi kuma ba zai damu ba dan yasan duk amfanjn ku ne ke da shi, so in ba irin mijin nan gare ki ba dabara zaki, ki hada maku ruwan wanka tare kafin wankan ki tabbatar kin gama gigita shi yanda ba zai maki musu a komai ba, daga nan sai kui wankan tare, in ba kui