Showing 120001 words to 123000 words out of 194226 words

Chapter 41 - GURBIN IDO COMPLETE HAUSA NOVEL

HUGUMA   

12 Dec 2024

26156

Murmushin samun mafita ne ya subuce mata,ta saki ajiyar zuciya,hankalinta kuma taji ya kwanta sosai,dole ta nemo gidan maimunatu,tana da tabbacin zata samu dukkan kudaden data yanka mata,ai dai komai lalacewarta ita taci gaba da riqonta bayan bacewar ubanta da kuma gushewar uwarta daga doron duniya,idan ta kama ma sai ayi lissafin din abincin data dinga ci da ita har zuwa sanda aka aurar da ita,da wannan tunanin ta juya zuwa cikin gida,saidai abu daya da take ganin zai kawo mata tarnaqi shine,ina zata samu kwatancen gidan maimunatu,daga nan har garin gombe?.
"Yuuma mana" tsukakkiyar kwanyarta ta bata amsa,take kuma ta gamsu,don haka ta dage katifar ciyawa dake dakinta tana laluben sauran kudaden data adana,ta lissafa taga nawa suka rage mata?,tunda tun bayan auren maimunatun anni tace yuuma ta shaida mata,kudin aikatau an gama biyansu,tunda a yanzu tana gidabta tana zaman aure bautar Allah bata mutum ba,a ranta take qiyasta adadin kudin zasu kaita gwambe?,don bata tunanin kudin dawowa,tasan ko a jirgi tace tanaso a dawo da ita za'a kawo ta.

Barazanar daukewa numfashinta yake daga qirjinta sanda ta daga wajen ta kuma kakkabe katifar taga wayam

"Hukumullahu min zalika" ta fadi kalmar da ita kanta batasan cikakkiyar ma'anarta ba,yadai fadane kurum,gumi ne ya fara tsargo mata,ina kudadenta suka shiga?,cikin lokaci qalilan tayi gumi kashirban,ta koma bakin itacen gadon ta zauna tana sauke numfashi kuka kamar zai qwace mata,ta xurfafa tunaninta kan waye yabi dare yabi rana ya dauke mata kudinta?.
11/24/22, 23:25 - Buhainat: *GURBIN IDO*....

Chapter 54
Shafi na hamsin da uku

Kudin da iya su kenan cikin abinda ta
darsu a ranta na cewa tabbas shine ya debe
kallonsa,sai ta zare hannuwan nata ta miqa
ma yayi qaura yabar dakin saboda fushin da
bataga wanda zai debar mata kudi ba,tunda
lasarsu?.
Sallamar jauro yayi dai dai da tunanin daya
masa tana dubansa da idanuwanta dake cike
ka tafen ka bani,kuma wallahi sisi idan yayi
yake da ita kan abinda ke faruwa game da
sulalewa suna qarewa daya bayan
dai saman katifar suke kwana,kwana biyu ne
"Meye hakan ke kuma?"
ciwon kai sai ka fiddoshi" kallon mara
daya,sauran kuma suna bushewa kamar ana
mallaka?,sai ragowar dabbobin da suketa
mamaki,don baisan me take nufi ba
bangare daya na cikin gidan,idan bashi ba
qofar dakin nata,hannuwanta a qugu tana
Zumbur tayi ta miqe ta fito,tayi tsaye a bakin
gajee.
mata kudin,domin kuwa taga yana ta gyaran
hannuwan nata yayi da kallo cikin
"Ai kafi kowa sani,kudi na....kudi na nake so
taf da rashin kunya da diban albarka,bin
cikakken hankali yake mata,don shi gaba daya kwana biyun nan kamar a zare kuma a
dabbobin marainiya suka fara kama gabansu
maganar tasa cikin tsananin kaushi da
kuma dukka iskancin dake kanta
maganganun dake bakinsa
ballantana kice zakimin hauka,kije can ki
"Kanki daya kuwa?" Ya soma da
girgije ya tabbatar masa da gaske take
shiga dakina,kada kuma ki kuskura ki biyoni
"Ras nake jauro,kuma babu abinda zaka
Lau a daura masa aure da bazawararsa
"Allah ya baki lafiya furera,na fuskanci tunda
bazan saci dukiyar haram dukiyar marayu irin
firgice yake ganinta
da ita,burinsa kawai ya gama gininsa lafiya
nema inda dukiyarki ta salwanta" ya dire
cuceni a ha'inceni,har an tada gini ban sani
tambayarta,saboda yasan ta inda zai kamo
taki ba,na dirkawa cikina wutar sa'ira,zan
aka soma taba naki tunanin,Allah ya kawo
sadiya,ya tabbatar zatayi dai dai da furera da
ba" qare mata kallo tas yayi,yadda take girgije
maganarta,shikam a yanzun bashi da magana
manzan sauqi,amma ki sani,koda zanyi sata
layancemin,kudina kawai nake da buqata,zaa
tsaurara harshe,sannan yayi gaba abinsa dauke da jakar buhun da ya dawo da ita daga
gaje,sai a sannan ma ta tuna yarinyar bata
tsaya gayawa jauron zata fita ba.
shigo gida ba har yanxu,mayafinta taja
Suna idar da sallar la'asar cikin masallacin
cin kasuwar cikin wani qauye dake gaban
nasu.
Zumbur ta sake miqewa tana kama sunan
sannan tayo waje ba tare da neman izini ko ta
da tuna cewa dazu da safe sanda take fitowa
dabbobin su fice.
gwiwa,tare da debe tunanin shi ya dauka
kudin,sai ta koma bakin karan gadon ta zauna
dake cikin katafariyar ma'aikatar tasa ya dawo
daga bandaki taga fitowarta wu! daga
yadda yayi maganar ya sagar mata da
sauri take ta dauki kununta ne zata kada
dakinta,saidai bata kawo komai ba,ta dauka
Tana tafe a hanya tana surutai ita kadai tare
gwiwa a sanyaye tana zurfafa tunaninta kan
Binsa tayi da kallo,tafi kowa sanin jauro,kuma
inda kudinta suka shiga.
*GWAMBE*
third floor,inda anan makeken o!ice dinsa yake,direct ya isa saman freezer ya dauki
ba.....irin kallon da yaga khalid yana jifanta
yana gyara karinta,a hankali yana tuna
agogonsa ya daura,sannan ya dauki hularsa
"Fita zakayi ne?" Jabir ya fada,saboda yasan
abubuwan da suka faru a yau din,dukka
zuwa ga anni sai abunda yafi komai tsaya
Duk shigowarsa ta dazun yayine don yaji wani
masa a rai ba tare da yasan dalilin hakan
bayansa ma ta aikata hakan,saidai ko a fuskar
al'adarsa bace.
abubuwane masu tsayawa a rai,kai qararshi
akan kiransa da anni tace zatayi,da goyon
gogan bai nuna masa ba,duk da cewa ya
dashi,kallon titsiye kallon qurilla kuma kallon
din,wanda a yau wannan shine shigowarsa
kamar yanzun abin yake wakana,ya daga
abu daga bakinsa,saboda yana da masaniya
haramun,lips dinsa na qasa ya cije yana jin
kansa Jabir ya turo qofa ya shigo o!ice
karo na wajen hudu,abinda kusan ba
lokacin tashinsa bai qarasa ba,saura kusan
hannunsa da niyyar sanya hularsa saman
karanci akwai wani abu a qasan ransa,uwa
uba kuma basa boyewa junansu komai
one hour,shanyayyun idanunsa ya daga ya kalleshi
shareshi,baiko daga kai ya kalleshi ba bare ya
biye masa suyi,saima yaci gaba da gyara
na asal" Jabir ya fadi a fili,a wannan karon
aka masa,ya kafa hular da kyau a gaban
cikin o!ice din,zaka zaci ma wani abune a
balle kai me biyu?" Yayi maganar ta manufa
samun kanmu cikin irin wadan nan uzurorin
goshi,sai gashi ya fito fes da wani irin kyau me
"Saboda yau kake ango" ya furta yana danne
neman tsokana,ya sani sarai,amma sai ya
daukar hankali tare da kwarjini
wajen idan baka sani ba saboda design din da
"Munyi maka,mu masu mace daya ma muke
madaidaicin madubin dake manne da bango
biyu ne,da kuma salon jan zance tare da
"Wait.....wai me yasa yau ka takura min ne?"
dariyar dake cinsa,maganar tasa ja'afar
"Allah ya gyaraka,yasa ka koma ja'afar dinka
hularsa,sannan ya qarasa gaban dan
waiwayowa ja'afar yayi ya kalleshi
qarasa waiwayo gaba dayansa,ya zuba masa
"Eh,i have to go,ina da uzuri"
shanyayyun idanun nan nasa "Daina kallona haka malam,ba maimunatu ko
dakai ake shiryashi ko?"
samarwa kanka farinciki ka kuma dawwama
kashe bakinsa gaba daya jabir yayi,ba wanda
yasan abinda yakeji sai Allah,yana tsintar
rasata,wannan yafi komai damunsa da
"Duk wani zagon qasa da akemin na fuskanci
kansa a matuqar damuwa da qunci duk sanda
walwala,akwai ciwo ya zamana kayi rashin
hanashi dukkan wani sukuni da
ya tuna yadda ya wofantar da kulawa da
soyayyarta,bai tashi fargar jaji ba sai daya
kamar kowa,ka ajjiye wannan son bayan rai
tafi,yayi maka nisa,nisan da babu
"Dai dai kenan,munason ka zama mutum
" Ga sauran agreement din nan,ka duba idan
din,ka fuskanci reality,ka kuma yima
da yi mata addu'a,da kula da abinda ta bari"
mutumin dake maka soyayyar gaskiya,baka
unaisa bane"
tashi gane hakan ba sai daka rasashi,ya
abinda ka mallaka don ganin dawowar tasa.
shaheeda soyayya ta gaskiya ta hanyar
dawowa,koda zaka salwantar da dukka
komai yayi ka sanya hannu,munata loosing opportunity dinmu,bansan a kwanakin nan
hayaniya,don an jima ba'a hadu ba,rabonta
fito tare suna tattaunawa.
"Okay....i hope so" jabir din ya fada shima
din,idanunsa na bisa titi yana wani tunanin na
lafiya,bata fito zuwa gidan ba sai yau.
da gidan tun kafin a koma makaranta,da aka
"Nop" ya amsa masa a taqaice,ya ciro
wayarsa yana turawa driver dinsa tex kan ya
laila suka dawo,sai gidan ya rayu ya cika da
Maimunatu bata wani jima sosai ba a gidan su
zuciya ya sauke sanda suke fitowa a company
Harda anty maama suka dawo ita da
dawo din nan kuma ta dawo da rashin
maimunatun ta dinga jinta sakayau,zaman
yana miqewa,ja'afar bai sake komai ba suka
daban.
motarsa,shima ja'afar ya shiga tasa,ajiyar
A parking lot suka rabu,jabir din yayi
there any problem?"
me yasa ka kasa concentrating akan aiki ba,is
fidda mota zai sauko
yaranta,duka a falon anni suka yada zango,sai
kadaici sam baiyi ba,hirar tasu ta dinga debe mata kewa,duk da ba kasafai take sanya musu
baki ba
kitso kwata kwata.
kuma suna,wasu kayayyaki ne a ciki,ya
fushi naqi zuwa gidanku" anty maama tace da
leda me dauke da wani babban tambari da
baya kuma dana duba naga sunmin
shekara daya tunda hisham ya kawoki har yau
baki sake dawomin ba,shi yasa nima nayi
"Makaranta yasa bai kawoni ba,amma zanzo
anty in sha Allah"
fiddosu ta ware wasu,sai ta dubi maimunatu
wadan nan kiyi amfani dasu" kunya ce sosai
maama ta uku kanta da manyan kalba,
yawa,kada su lalace ban shanyesu ba,kwashe
kayan,ko wanda baisan na meye ba idan ya
ya saukarwa maimunatu sanda ta kalli
"Kiri kiri manya yaqi kawomin ke,kusan
"Allah yasa kina amfani dasu,siya nayi daga
maimunatu wadda ke lallabewa 'yar anty
Murmushi tayi
yarinyar tana da suma,amma kuma batason
"Ina zuba ido" ta amsa mata tana bude wata
duba jiki zai gane,magunguna ne irin na ma'aurata,da bayaninsu balo balo a jiki,a
takeji,hakanan ta karba takai bakinta a
gashi ta gama dashi,dai dai sanda laila ke
kitchen da kanta ta zubo musu abinci
anzo kanku"
gardinsa yana ratsa harshensa,shi ba gardin
"Me akasha ba'a rage mana ba,naga wani
kunyace ta debe tana cewa
shigowa dauke da babban plate data shiga
yaaya" tayi maganar tana ajjiye tray din tare
"Don Allah a bani na dandana,da gani abun
ba,saboda kunya da kuma nauyinta da
lalace" ba zata iya cewa da ita komai
"Ba komai,amma akwai wani a ciki miqo in
da miqa wuya tana leqawa
hankali ta fara kurba.
"Matsa malama,ba irin naku bane,saiki jira sai
hadadden bottle haka a hannunki matar
Sosai abun yayi mata dadi a baki,tana sha
madara ba bana kwakwa ba,a hankali sai
"Na gode anty"
dadi ne wallahi anty maama kika sata a loko
gani,ki shanyeshi,don idan yakai gobe tace zai
ita kadai kika bata" laila ta sake fada tana daga robar zata kai bakinta.
ga Allah tunaninta baikai can ba sai da tayi
"Anty.....ki mata magana don Allah" laila ta
nufi ba kenan?,to kika sake kika sha wannan
mata,saita bata fuska
mata dalla dalla,nadiya dake chart ta sauke
wayarta tana harararta itama
ne"
Buge roban anty maama tayi tana harararta
"Nifa Allah ban gane na meye ba,shi yasa nace
aure irinki ba" dariya sauran suka saka
ba,ina jin kanki da kanki zaki kai gidan
"Wannan inda abbi bai karba kudin aurenki
fada tana gyara zamanta
"Baki da hankali ne laila?,baki gane me nake
Dariya laila ta saki tana qunshe bakinta,ita har
yau saidai abbi ya bada sadakar aurenki ko
"Ke kika sani dai fitsararriya" nadiya ta sake
babu sadaki" ta qarashe fada tana sake zabga
auren,duk gidan nan banga mai jarabar son
mata harara idanunta kamar zai fado.
a bani nasha,naga yamin kama da milkshake
fadi tana duban anty maama "Ke nadiya.....kiyi ta kanki,banason
Abincinsu suka ci gaba daci,ana kuma
tasan akan me suke tattaunawa ba tace
murya,a ladabce ya waiwayo
sanya,kafin lokacin duk sun gama exams
musabbabinta,har sun dauki titin da zai
ba wadda ta burgeni kamar laila?aure ai shine
kasancewar watanni shida kacal aka
laila,da wannan ta kashe bakin maganar,dole
level ne,a wannan hutun aka tsara za'ayi
falon kenan ta kuma datsi maganar ba tare da
zata so irin naku?,aini walle duk cikin jikokina
sadashi da gida ya dan yima drivern gyaran
nasu,laila ma ta gama nata,zata shiga 300ll
a duniya kuwa....ehe" Anni wadda shigowarta
anni,yanzu sai ta baro musu aiki.
Gida yakeson komawa ya kwanta ko zai samu
shashancin banza,idan bataso aure ba boko
cikar mutunci da kamalar mace,ko wacece ita
kowa yayi shuru,saboda sunsan halin
tattauna yadda bikinsu zai kasance,
hutu daga gajiyar da ya rasa
komai a gama.
"sulaiman kumo road zamu shiga" "Okay sir" ya fadi a ladabce yana sanya
gidan,da wuya ace ta koma,zuciyarsa ta kasa
tuhumarsa....shin meye damuwarsa ne a
gidan ba,ya tabbatar dai zuwa yanzu tana
gidan,tunda yaji haj munubiya tana fadin ba
a kanta,sannan sadakinka daka fidda daga
"Ko babu komai akwai igiyarka har guda uku
Baisan me yake daukan hankalinsa zuwa
Tuni ta gama gama cin nata abincin,amna ce
signal,yayi yanke ta wani titi dake gabansu
kadan,wanda zai kaisu inda yace din.
nutsuwa akan ya tafi ya barta a gidan,sai
bashi.
hanzarin da wani sashen na zuciyar tasa ya
kai?,yayin da wani sashen ke fadin
baki,lokaci lokaci kunnuwanta na sauraren
aljihunka zaka barshi ya tozarta?,ko auren
wasa ne a tsakaninku yafi qarfin a
hirarkinsu da suke sanyata dariya can qasan
yakejin kamar khalid xai iya dawowa
wulaqantashi" sai yaji zuciyarsa na aminta da
Wani sashen na zuciyarsa na
kawai zaune a cinyarta tana bata nata a
yanzu zata koma gida ba.
ranta,saidai a saman fuskarta murmushi kawai takeyi,hirarrakinsu shigen nasu afra
A nutse yayi sallama falon anni wanda a
ce dai,itakam bata taba tsintar kanta da jin
zuwa biyu ba,idanma zaiyi zuwa biyun to dab
falon saboda sufi cin karensu babu
ne,ko da yaushe idan aka zauna maganar aure
da magarib yake sake zuwa,ko bayan sallar
tashi,tasan dai daxun da safe yazo
gidan,wanda zuwa daya yake ba kasafai yake
babbaka,da mamaki anni ke amsa sallamar
zaune,don sun sauya mazauni zuwa daya
wannan cikin zuciyarta ba,ko don bata rayu
budurwa ke yi ba shi yasa batasan wannan
yanzun ita da anty maama ne kawai a
da mutane irin rayuwar da kowacce mace
ba?.
magariba da kadan...........
11/24/22, 23:25 - Buhainat: *GURBIN IDO*....
Chapter 55
Shafi na hamsin da hudu


Yana daga tsaye ya dauki yaron anty maama yana dan jan kumatunsa suna gaisawa da
idanunsa dake nuna zallar gajiya kan fuskar
takawa da kansa zuwa cikin gidan,baiso ma
"Maimunatu?....tana ciki" baba tabawa dake
fitowa dauke da plate data yayyanka fruit ta
maama dake dariya a ciki ciki ta fada qasa
amsa masa saboda tayi tsammanin da ita
anni yana tura mata tambayar
fresh cikar hankali zati da kuma kamala na
ya tsaya bata lokaci wajen,don yasan yau a
"Haba anni,kaara dai yake miki,sunan ne na
ba xaka iya fada ba,so nayi naga qarshen iya
uwa,mutum sai shegen izza?,sunan iyalinka
yarda kan qaninta bane
"Sun wuce gida ne?" Ya aza shanyyun
ita,tana dan dubansa yadda yake sake zama
yake.
shege" anni ta bishi da mita sanda yake
zamani dai,ba'a fadi dai a gabanki ba" anty
ciki suke da juna shi da anni
sake bayyanar masa,wanda sau da yawa cewa
take ba,cewa takeyi eh,don ba kowane zai
"Da kin barshi ai tabawa,dan kusun
akeyi captain J yayanta ne,itama ba musawa
qasa yadda bazai jiyota ba "Shidai ya sani,wallahi gwara yayi ta kansa
sarqafe guri daya lokacij data daga kai don
zuciyarsa nadan bugawa kamar alamu na fara
tabawa sun sirranta abin,suna fatan komai zai
labulen falon,kamar saukar ruwa da
daukewarsa kowa yayi tsit,idanunsu suka
amna akai,sai ya lumshe idanunsa yana jin
cireta ganin cewa su kadai ne,santala
Dan kwalinta ya zame ya koma rabin kanta
Ba zato ba tsammani sukaga an dauke
santalan fararen qafafunta sun fito sosai har
zama sosai, anty maama dai nata
dai daita a kurkusa.
ganin wanda ya shigo din,da qyar ta qwaci
saboda santsi,hakanan babu lafayar jikinta ta
tsokanarta,don batasan me ake ciki ba game
qaurinta saboda miqe qafar datayi ta dora
kallonta daga kansa,ya jingina da bakin qofar
hannayensa shoke a aljihunsa yana ci gaba da
miqe qafarta sosai yadda zata fi jin dadin
kallonta.
da gidan ja'afar din ba,daga annin har baba
tun wuri bai qure masa ba" annin ta fada taba
jin bacin ransa, imagining yake a ransa khalid
ko hisham.....wani a cikinsu ya shigo ya sameta a haka?,tunanin da yasa ya gaza bude
tahowarta ba,sai data ratso ta shiga
nasa,kana ya bude mata hannayensa gaba
dake wucewa ta gefansa sumi sumi daya
itama tayi hanyar fita.
amsawa,haka suka wuce don idan da sabo
daya ta taho da sauri,tashin amna daga
zuwa,sannu da zuwan da yayi kaman bai jita
dankwalinta sosai,tayi masa sannu da
musu.
itama,haushi yadan kamata na yadda duka
suka sulale suka barta ita kadai,sai ta gyara
bayan daya suna gaidashi,ba wadda ya
Yana sane da ita,amma ya basar kamar baiga
tsakiya,sannan ya juyo,da wani irin zafi da
ba,ta duqa a hankali ta dauki wayarta,sannan
hadu waje guda,sai ta tsorata da yanayin da
taga fuskarsa,duqawa yayi a hankali ya sauke
sun saba,idan ta motsa masa hakan yake
Sautin muryar amna data taho da sauri tana
saman qafafunta ya bata damar miqewa
idanunsa,yana jin sautin muryar qannensa
zafin nama yana fuskantarta,fuskokinsu suka
kiran
"Welcome dad" ya sanyashi bude idanun
amna qasa "Jeki cema maama ta goge miki baki da
fuskarta,wadda har ta runtse
sauka saman fuskarta,yar yar jikinta ya fara yi
idanunsa yana kallon matsoraciyar
tako ina,wani baqon yanayi da tunda take
ragewa,abinda ya sabbaba musu fara
tashi,jikinta ya fara saukar mata da wani
tissue,am coming"
gida cikin tsananin murna.
gauraye da lallausan qamshinsa wanda ke
feeling saboda dumin numfashinsa dake
ba ta subuce ta fita daga bakinsa da husky
matar aure ce?" Maganar da sam ba ita yaso yi
musayar numfashi,ya kafeta da dukka
"Zan bika dad?" Ba tare da ya gama tantance
voice dinsa wadda ta cika kunnuwan
me ta fada ba ya daga mata kai,sai ta cilla tayi
idanunta,zuciyarta na wani irin bugawa fiye
maimunatu.
bata taba jinsa a tattare da ita ba.
Tazarar dake tsakaninsu ya sake
"Me yasa kika zauna haka?,kin manta ke
da kima,a hankali kuma tsigar jikinta ta fara
Jikinta ne gaba daya ya dauki rawa,wayar hannunta ta sulale a take ta fadi a qasa,qarar
hankalinsa sosai ga qwayar idanun nata
A hankali ya zame idanuwansa daga cikin
daukota,ya dannan gurin power ta kawo
kaiwa kan wayar,suka kuma dauke a tare suna
kyawawan idanuwanta da suka sakeyin kyau
wannan,idanuwan da suka dan sauya
dubansa ga wayar,sai ya duqa a hankali ya
maganar yana bata hanya,tuni ta tsallake,ko
qafarta,sai yaja baya ganin yadda jikinta ke
"Ki dauko mayafinki ki sakemi a mota" yayi
takan wayar tata bata bi ba ta wuce da sauri
nata,ya maida qwayar idanun nasa ga jikinta
hasalashi ba
dan rawa,mamaki na darsuwa a ransa,baiga
wannan mood din ba,amma sai ya sassauta
kafin fushinsa wanda baisan me yake sake
wata magana da yayi da zata sanyata shiga
sauri,ya bita da kallo,sai data bace ya maido
yana kallonta har zuwa saman tafin
launi,suka kuma cika da qwalla,ya sanya
yanason karantarta
faduwar tata ya sanya idanuwansu shida ita
kamar kullum a lokaci irinn
kallon juna,sai ya tsaya kawai yana kallon
haske. Face dinta dake cike da cuteness ce ta cuka
hannayenta waje daya,tanason ta gama
musamman,duk da screen din wayar ya fashe
daita,hawayenta kuma suka tsaya,saidai
akan fuskar tata daya qara mata wani kyau na
gidan.
kasalance yabi ta qofar baya ba tare da ya
hoton ba,samun kanshi yayi da kallon hoton
screen na wayar,cikin uniform dinta na
amma hakan bai hana bayyanuwar kyan
makaranta,lafiyayyen murmushi ne kwance
abinda takeji cikin jikinta bai sauya ba,famfo
wayar,ya sanyata a aljihunsa yana miqewa,a
rufe,numfashi take ajewa gami da cure
minti biyu kafin bugun zuciyarta ya dai
koma ta cikin gidan ba ya fice parking lot na
tantance abinda ke damunta tukunna,tsahon
nutsuwarta don kada yanayinta ya nuna wani
ta kunna,ta tara hannayenta ta wanke
abu.
na wasu sakanni,sannan ya kashe hasken
fuskarta da kyau ta gyarata sannan ta fito,tana
Toilet ta fara shigewa ta maida qofan ta
takawa a hankali cikin sake daidaita
Ranta fal haushinsa,me tayi haka da zai sanyata a kwana yana mata irin wannan
yau fa a wajen anty moon zata kwana.
Tana shiga amna ta shigo tana fadin
Laila fa'iza rahama da sahla 'yar anty maama
tsaya,saboda kowannensu shakkarsa yake,ta
cikinsu?,don kawai tana da aurensa?.
daya dauko a hanyan kitchen kafin ya fito.
yarda sun hada ido ba,sai kuma ya maida
qarasa ta sanya hannu ta bude qofar,tana
corner,hannunsa dauke da ragowar ruwan
kallonsa ga amnan
nan data tsani ya kalleta dasu,tana cewa
Daga dan baya kadan dukka suka
daya batason haduwar sabgarta da tashi
sam,saidai yana zaune a owners
tsaye kusa dashi,duban maimunatu yayi,bata
dukkansu a haka suke zaune kamar ita?,meye
"Daddy.....tare zamu tafiko?" Ta wuce kai
tambayar?,ya kuma rutsata da idanuwansan
tayi wanda ba dai dai ba?,ko wani tafi a
hannun maimunatu wadda ta kafe kai da fata
addu'ar Allah yasa ba'a bayan yake ba,gaba
ne sukayo mata rakiya,sai amna dake riqe da
"Ban miki bayani ba?,ba yau zamu tafi ba, I have prepared something for you soon"
"That's my baby" shima ya mayar
hankalinta sosai ga titi.
yawan son ta bishi,amma kuma sai yake ganin
mata.murmushin da bata shirya ba mai dan
lakaci kumatunta
kafada ta maqale,idanunta na hada ruwan
"Yeeyy..... that's my dad" dolensa tasa
sauti ya kubce mata,fitar sautin sa ya sanyashi
"Nooo daddy....,nafison na bika yanzu" yadda
hawaye
Bata sake tabbatar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login