Showing 21001 words to 24000 words out of 70847 words
Dadi,inkuma ta tuna jibi visiting sai tayi farin ciki.
Gaba daya skul din shirye shiryen parach ake dana visiting, su Hafsat da Fatima hardasu kunshi ja sukayi na yanka.
Abin sai Wanda yagani kunshin yy kyau gwanin shaawa,abinka da fararen fata.
Washe gari da misalin karfe10:am Hafsat ta fito dg area hostel ,ta nufi area class dan xuwa kallon parach.
Bataso zuwaba dan kawai tasan yanzun anshigo kora shiyasa dan ba a dad'e dayin ringing ba.
Sir Aliyu ta hango bakin office nasa yana rufewa ,atsorace ta nufi gunsa dan basa hkuri.
Shikuwa tun sadda ya hangota yaga akwai damuwa afuskarta,kuma yadda yaga shigarta yasan bbu ita amasu parach.
Wani irin tausayinta yaji axuciyarsa ,yason taso zuwa kodan sbd house dinsu,amma tafasa sbd shi,lallai Hafsat ta na da biyayya,kuma yyi tunanin tunda har taso shiga k'ila ba saitafito da wani abu najikintaba,dan yalura tanada kamun kai hade da tarbiya.
Ina yinin ,dayaji tace yasa yadawo dg tunaninsa yakalleta, yaga kanta aduk'e.
Ahankali yace Hafsattttttttttttt! Bata amsaba ,cikin muryanta me sanyi tace pls yaya hayi hkuri akan abinda yafaru rannan.
Nayi maka alk'awari bazan sake maka musuba akan abinda ka umarceni,kadena fushi dani dan Allah.
Ta fada had'e da hawaye sharrrrr afuskarta.
Ahankali yace dago kanki kinji,kishare hawanki aike bakya laifi aguna,kinsan kuma nahanaki saurin kuka ko?
Da sauri ta goge hawayenta,tace na gode ,murmushi yyi yace inazakije yanzun?
Hafsat tace gunda ake parach, zanje nakalla sbd ana kora ne.
Bece komai ba ,idanunsa naga kafarta da hannunta da sukayi kyau da Jan kunshin da akayi mata.
Axuciyarsa yace masha Allah, komai naki mai kyaune.
Kallonsa yamaida gunta ,yace wato shine kikayi ado ko?
Kallansa tayi tanaso tagane adon me tayi,tasan ko kwalli bata shafaba.
Fahimta yyi da hakan sai yace, meyasa kka yi kunshi a skul ,wama kkayimawa??
Kafeta yyi da ido wata xuviyar nacewa meyasa katambaya?intamaka wata fahimta fa?
Ji yyi tace gobefa visiting, nayine sbd shi,shiyasa fa.
Kallonta yyi yace hmm,nibari na tafi,da sauri tace bazaka kalli parach dinba ne?
Yatsina fuska yyi yace Allah ya kiyaye na kalli wannan sakarcin bazan iyaba.
Murya k'asa k'asa yace ,mekikeso innadawo natafo miki dashi inxan dawo,fadamun kinji tawan.
Kallonsa tayi tace lah yaya ba komai wlh,hade rai yyi yace ok ni kenan baki daukeni amatsayin yayanki ba kenan ko?
Ahankali tace ah wlh ,babana yahanani rok'o .
Kallonta yyi yaji tayi ba,in burgesa yanason yaro mai tarbiya,yace hakane amma ai ni natambayeki ko ba rok'ata kikayiba.
Dan haka kifada mun ,kuma kimun addua Allah yasa na dawo lfy,inkinki zamu bata dke.
Da sauri tace to ai duk abinda yadace dani kasiyamun,allah yatsare hanya yasa kadawo lfy banda yawan gudu da tsayawa taimako dan yanzun ba gsky aduniya.
Murmushi yyi yana maijin dadin addu arta da kuma shawararta.
Kallonta yyi yace saura abu guda da sauri tace to menene abun,tadan zaro ido?
Hakan kuwa yabashi dariya,yace ba wani abu bane matsoraciya,dariya kawai zakimun naga tunda kikazo bakiyiba.
Murmushi tayi hade da dariyar ,sannan tawuce, baibar gunba saida tabacewa ganinsa.
Ko amota yana tuki yana tunanin Hafsat afili yace meyasa nikejin farin ciki in inatare dake ?
Meyasa yanzun kika maidani mai yawan fara a da dariya Wanda ada ba haka nikeba??
Haka yyita yiwa kansa tambayoyi bayada mai amsa masa .
Dede gefen titin da yake tafiya yaga wani natsaida shi ,da alamar taimako yake nema.
Ahankali yyi parking gefen titi yafito,dan yataimaka masa .
Cikin damuwa mutumin yanuna ma sir Aliyu wata yar hanya yace dan Allah muje dan uwana ne ba lfy muje ka taimakamun mufito dashi.
Bekawo komaiba yabisa abaya suna shiga Dan kard'ad'an lungun duk ciyayi mutanema basa ywan wuce wa agun.
Sir Aliyu na shiga yaji gabansa yafadi, da sauri yace inna lillahi wa inna ilaihir raju un.
Da sauri yajuyo kawai yaga kamal da katuwar sanda ahannunsa ,zaikai masa Duka akai.
Cikin zafin nama yatare hade da hankadasa ya buga masa sandar aka.
Atake kamal yazube a sume,kafin sir Aliyu yajuyo wasu katti sunkai goma sunnifosa.
Aida sauri yadau wannan sanda,biyu sukayi kansa harda katuwar addarsu.
Nan suma yacigaba da suburbudarsu ,kingin na ganin haka ,sai suka yimasa taren dangi,sukaci gaba da fafatawa.
Sun tsorata da jarumtar sir Aliyu, dan basuyi tunanin zasuyi fama dashi hakaba.
Anackin haka kamal yafarfado yaga yadda sir Aliyu keta ragargazar yaransa.
Da sauri yadauki addarsa dke gefe yanugun sir Aliyu ta baya,da karfi yasa wukar yasokeshi daita.
Cikin zafin nama hade da dauriya,badon Bejin azabarba a a saidan yanuna ma kamal cewa zaki adawa sarkine,yafi karfin raini.
Ya juyo yasa kafa yatade kamal yafadi,sannan yasa hannu had'e da runtse idonsa yazare wukar awahalce dg jikin sa.
Gaba daya yaran kamal sun tsorata da sir Aliyu, ganin abinda yyi yanzun.
Jini duk yabata masa jiki har yafara ganin jiri,amma sbd zafin rai ,yyi Kansu dawuk'ar har ya yanki kamal da hannu.
Ai gaba dayansu sai suka arce da gudu,kamal nacewa su tsaya su kashe masa sir Aliyu ,amma basu kulasa.
Yana ganin haka jikin jini da layi yabi bayansu.
Shikuwa sir Aliyu yana tsaye yana kallonsu biji biji har jini yadebesa yafadi su mamme.
Abakin titi kuwa,malamai nata wucewa wasu da mashin wasu da mota suna mamakin ganin motar sir Aliyu gefen hanya afake.
Har akagama abinda ake wadanda zasu koma gd waddanda ba a step quarters sukeba,suna tafowa again sukaga motarsa.
Wasu malamai maza guda3 amota dayane ,guda yace kuduba fa tun sadda zamugo gun parach din nan motar mlm aliyu take anan anya lfy.
Daya yace abinda zance kenan,amma bari nakirasa naji yana ina yabar motarsa nan.
Nan yakira sau 4 ba a d'agaba,yakallesu yace mufita gsky ba lfy,mudan duba kocan karda dan.
Nan suka fita su duka aiko suka samesa kwance cikin jini.
Salati sukayi,gaba daya sua dakko sa sukasa amota ,sukayi asibiti dashi..
Bangaren su Hafsat kuwa,saida akatashi dg parach suka dawo daki.
Tun Fatima nasauraren ko sir Aliyu zai kirata harta cire rai ,bata kawo komai arantaba,sukagama abinda suke suka kwanta.
Washe gari kowa murnar visiting ake,tun gun11:am su Hafsat da Fatima suka shirya suka fita filin visiting.
Can gun azahar aka zoma fatima,sai murna suke ,bayan yan gidansu Fatima sujima da tafiya saigashi an aiko ana kiran Hafsat aminu a get.
Da sauri Hafsat ta ja Fatima suka tafi,wazata gani?
Babantane yasha farar shaddarsa,amutumce,cikin farinciki ta rungumesa tana kukan Dadi.
Axuciyarta tace dama sir yana nan dakun gaisa.
Tunawa tayi tun jiya rabonta dashi duk yau bata gansaba,wata zuciyar tace k'ila yana gida week end.
Da wannan tunanin tabar zance,suka haufirada babanta.
Nan yace intasake kuka bazai sake zuwa mata visiting ba.
Murmushi tayi tace ai baba farin cikin ganinkane amma na bari.
Nan yabata kwali 2 shake da kayan provision, sai murna take tayi masa godiya.
Nan ta kallesa tace babana kayi kyau haskenka yadawo.
Dariyayyi yace eh Hafsat kinsan yanzun inada rukakk'ar sana a shiyasa, yanzun haka nagyara mki d'akinki,sai kunyi Hutu zakigani insha allah.
Cikin murna da zumudi race nagode babana,nan yyi mata sallama yatafi ,su kuma suka wuce daki..
Share pls
NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿40&41
Washe gari Monday bayan andawo dg Assembly, Hafsat ta saka ido dan ganin sir Aliyu amma shiru kasancewar shine first period a class dinsu.
Mamaki tashiga yi anya lfy Wannan shiru haka,axuciyarta kuwa tadau niyar in an tashi ta tambayi mlm rabe ina sir Aliyu yake.
Bangaren gun malamai kuwa ,suna isa asibiti akayi emergency dashi dan bashi taimakon gaggawa.
Sunfi awa akansa suna bashi treatment, sannan aka turo shi saman gado akakaishi wani daki daban akasa masa k'arin ruwa.
Sukuwa malaman cikinsu daya yace tunda su sunada aure subarshi nan su sutafi.
Indangin Sir Aliyu sunxo yatafi dg baya nan sukayi masa sallama suka wuce gidajansu.
Agidansu sir Aliyu kuwa ,tun bayan azhar mommy kejiransa yazo yyi lunch,kasancewar sunyi waya da safe yace mata nan gidan zaizo da azhar yy lunch.
Amma ta ji shiru ,bayan anyi LA,asar takirasa yafi a k'irga amma baad'agaba,
Hankalinta yatashi sosai,tasaka su kabeer da sadiq suduba campaninsa da inda su kasan yana zuwa,amma duk inda su kaje nayagun sai ace bezoba.
Haka suka dawo hankali tashe,koda mommy ta ji haka,nan takira senator dan baya gd tun safe.
Ta sanar dashi halin da ake ciki hankali tashe, nan yace gashinan zuwa yanzun,ga lokacin gab da magrib ne.
Saida senator yyi sallah sannan yashigo gidan hankali tashe.
Nan yasamesu zazzaune a waiting parlour cikin damuwa, saada sai kuka take,nan yazauna suna jajanta abun.
Wayarsa yadauko yasaka kiran sir Aliyu, aiko tafara ringing, kawai aka d'aga, da sauri daddy yasaka wayar hands free.
Bayan yyi sallama yace ina mai wayar?
Nan mlm buhari yayimasa bayani akan bashida lfy yafadamasu a asibitin dasuke,nan senator yace gasunan zuwa.
Mommy har ta tashi,daddy yace ah ah,tazauna itada sa,ada agd barisu tafi shidasu kabeer.
Badan sun soba suka zauna sukuma suka fita da daddy da body guard dinsa,sai hospital.
Bayan sun iso hankali tashe suka nufi room 8dan shine dakin da sir Aliyu yake.
Bayan mlm buhari yaba senator labarin yadda sukaga sir Aliyu har suka kawosa asibiti,sannan yyimasu sallama yatafi,daddy dasu kabeer sun masagodiya sosai har get suka rakosa.
Daddy ransa yabaci matuka ,yak'agara Aliyu ya farfado yatambayeshi su waye suka masa haka.
Dan yadau alk'awarin ko suwanene sai sun hadu da hukunci mai tsanani agunsa.."""";;;;
Da misalin karfe 10:pm sir Aliyu yafarka,nan su daddy suka rufu akansa suna masa sannu da jiki,aka kira doctor yazo yasake dubasa.
Nan yace abasa tea mai kauri yasha,sannan yasha magani,zaisami karfin jikin sa.
Bayan anhada masa tea din daddy da kansa yabasa,sannan yasha magani ya kwanta.
Sai washe gari sannan daddy yatambayesa yahaka n yafaru?
Nan yakwashe komai yafada masa harda yadda yaso yyi rapping din Hafsat,saidai bai nuna ma Dadi cewaba yanada wata alak'a ta mutumci tsaninsa da Hafsat.
Ya nuna kawai yatai maketane matsayinta na daliba a skul din.
Ran Dadi yabaci matuk'a ,rai bace yakira Governor da parsonel number sa.
Yyi masa bayanin komai, shima ransa yabaci matuk,a,nan yacewa daddy yabasa 30 minit.
Sir Aliyu kuwa beso daddy yadau mstakiba,yaso ace da kansa yadauka dandai bayason musu da iyayansa.
Bayan minti30 governor yakira daddy yace ,nasaka ammin bincikensa ga takardunsa na aiki,shima dan KD ne Ashe,sannan nasa aba yansanda photonsa,cikin awa daya sukaiminshi police station.
In ankamashi dole yafito da sauran,nan daddy yyitawa Governor godiya ,daga bisani sukayi sallama.
Nan daddy yawuce gd dan shiryawa yaje police station din,yabarsu kabeer kafin su mommy da sa ada suzo.
Koda ya isa gd harsun shirya break fast cikin basket, nan daddy yalabarta ma mommy komai yace ,sai suwuce driver yakaisu asibitin.
Bayan sun iso, mommy da sa ad saida sukayi kuka sbd tausayin sir Aliyu.
Mommy ce ta taimaka masa yyi break fast, sannan yasha magani yakwanta ya lumshe ido, yana tuna in Hafsat ta sami lbari wacce irin damuwa zata shiga.
Azuciyarsa yace danabi shawararki,da hakan batafaruba,saida kikamun gargad'i banda yawan tsayawa ahanya, amma ba komai haka Allah yarubuta sai yafaru.
Nan mommy ta cewa su kabeer suje gd suyi wanka su dawo ,sannan su sukoma,turo baki saada tayi tace ,um um mommy nidai ina nan jinyar yaya..""";;;
******************
A skul kuwa mlm buhari yaje yasanar da principal da teachers ,gaba daya sun tausayawa sir Aliyu Kuma sunyi tir da halin kamal.
Nan akayanke shawarar ,after break teachers suje su duba jikinsa.
Haka kuwa akayi su kaje harda principal suka dubasa,cike da tausayawa sukabar asibitin suka dawo skul.
Anatashi dg class Hafsat ta ja Fatima danta rakota a staffroom.
Suna zuwa suka zagaya bakin window din da Mlm rabe yake suka gaidashi.
Bayan ya amsa,Hafsat tace wai mlm in sir kwana2 bamu gansa a skul din nanba.
Kallonta yyi yace eh wlh wani tsautsayi yasamesa yanzun haka yana a asibiti,munje dazu dubasa,amma anjima zankoma.
Wata mummunan fad'uwar gaba Hafsat ta ji sai maimaita inna lillahi wa inna ilaihir raju un kawai ta ke.
Har idanunta sun cika da kwallah,murya asarke tace ,wanne irin tsautsayine yasamesa harda kwanciya asibiti?
Nan mlm rabe yalabarta musu komai akan yadda abun yafaru.
Cikin damuwa suka bar gun gaba daya Hafsat tana cikin damuwa.
Banda hawaye da tsinewa kamal ba abunda take cikin muryar kuka takalli Fatima ta ce Nina jamasa da bai taimake ni gun kamalba dabazaosa ayi masa haka ba.
Fatima ta share mata hawaye tace ya isa haka ,dan Allah addu a yakamata kiyimasa ba kukaba.
Sannan kidaina alak'anta adalilinki hakanta faru,dama allah yaruta hakan saita faru kinji ki dena kuka dan Allah.
Nan taita rarrashinta har ta dena kukan suka wuce daki sukuku,jikiba Lakka...
Wannan page din na kine,aminiya k'awa yar uwa,bestie nah ameera marubuciyar ramin mugunta, nagode sosai da kulawarki gareni Allah yabar zumunci..😍😍😍
Share pls
NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Gareku readers musammun yan cikin grps dina ,kuna bawa mutane number, harda wadanda basu daceba ,to wlhy duk wadda ta sake bada number ta bada ixininaba Allah ya isa ban yafeba.
🅿43&44
Haka Hafsat ta kasance ckin damuwa, alwalla tayi tje tayi sallah ta na hawaye tana masa adduar Allah yabashi lfy.
A area class kuwa principal ce ta kira mlm rabe tace yasami ss3 mutum 6 ss2 mutum 4 sushiga a skul bus ,sugano jikin sir Aliyu.
Nan yace to,yaje yazabi ss3 sannan yasa aka kira masa Hafsat yace tazo itada Fatima,Kuma tasami mutum2 a mate,zaaje duba sir Aliyu, cikin zumudi tace to, dama Neman hanyar dazata gansa take,nantaje bajimawa suka dawo su 4 nan suka shige mota, mlm rabe yajasu sai hospital.
Sunayin parking mlm rabe ya gargadesu ,dasu kama Kansu ,matsayinsu na students,suka amsa da to,Hafsat kuwa gabantane ke fad'uwa,harsuka shiga dakin da sir Aliyu yake. Akwance suka samesa yajinginada pillow abayansa,idonsa biyu, sada ce kawai dan momy taje gida tadawo kamar dg sama yagansu,saurin dubawa yyi yaga akwai Hafsat acikinsu ,aikoyahangeta rike da hannun Fatima daka kalli fuskarta kasan tana cikin damuwa ", lumshe idonsa yy yanaso su had'a ido taki yarda.
d'alibai ne keta gaishesa suna masa sannu da jiki,be kallesuba ,beyi maganaba yanadai daga musu hannu.""
Nan mlm rabe yace suje a mota sujirashi zaije ciki yaduba marasa lfy ,yadawo su tafi.
Nan suka mik'e dan fita ,da sauri sa,ada tarik'e hannun Hafsat ta ce ,kai sister kijira mana.
"Tsayawa tayi kanta naduke idanunta Taf da hawaye."""
Sir Aliyu yakalleta yace ,bazakimun maganaba!!
Da sauri ta d'ago kanta saiga hawaye,kallon sada yy fuska a tamke yace ke tashi kifita kin wani tsare mutane da ido,turo Baki tyi sum sum ta fita.
Kallonsa yamayar gun Hafsat cikin muryar marar lfy yace,zo kiji mana ,kinsan bansan yawan kukannan ko,ai nasami sauki,kidena banason ganin kina kuka kinji. Zama tayi kan kujerar da ke gefen gadon cikin muryar kuka tace yaya yajikin? Kallonta yyi bace bazan amsaba ,Bacin kina kallon wani guri kinamun magana bani kke kalloba, da sauri ta kallesa tace to nakalleka,murmushi yyi yace da sauki,amma kidena kuka addua zakimun kinji . ahankali tace ai inamaka wlh ko yanzun danayi sallah nayita maka addu a ai Kuma anjima da gobe da jibi duk zan cigaba da yima ka.""";;;;
"""" tabasa dariya sosai dan yalura nature dinta ne hakan,bada gangan takeba,shi inta nayin abu ganinta yake kamar yar7years or8."""
Murmushi yyi yace to nagode da addu arki kinjiko.
Kallonsa tayi kamar zatayi kuka ganin duk bandage gefen cikinsa,tace kayi hakuri dan Allah nasan nice najamaka hakan da kamal baiyi maka hakaba.kallonta yyi yace shittttttt,kada kisake cewa haka ai bawa bayawuce kaddararsa ,danhaka nadauki abun amatsayin kaddarata,kingane? daga kanta tayi alamar eh, yace yanzun kimun alkawari kobayan idona bazaki sake yin kukaba kin mun? Shiru tayi ,yace shikenan tunda tunda bazaki denaba,da sauri ta ce ai nadaina Kuma nayi alkawari,yace to zantambayi Fatima intafadamun kinyi kuka,zamu bata dake kinyarda,da sauri ta ce nayarda,kallonta yyi yace to tashi kije ga mlm rabe can yafito dg wancan room din,kada su tafi subarminke ko tawan, mak'e kafadarta tayi ita bazatajeba,lumshe idonsa yyi azuciyarsa yace ya salam,kafin yace wani abu mlm rabe yashigo yace Hafsat muje ko yakalli sir Aliyu yaga idonsa arufe yace oh yyi ma bacci kenan to muje ba musu Hafsat ta bisa ,awaye suka hadu da sa ada,nan sukayi sallama,Hafsat ta shiga mlm rabe yajasu,motar su Hafsat nafita motar mommy nakunno kai,bayan driver yyi parking tafito tare da mai aikinta dakaya ahannunta.""";;;
"""" nan suka shige dakin da sir Aliyu yake, suka sami dg shi sai saada."""
Nan mommy ta sallami me aikinta ta fita.
Mommy ta kalli sa ada ta ce, Auta munbar ki ke dayako?
Murmushi sa'ada tayi tace eh amma munyi baki d'aliban yaya sunxo dubiyarsa,harda ma k'awata Hafsat naso ki ganta wlh ,harfa kukan tausayin yaya tayi,kuma shine wai da yaya zaiyi magana da ita yace in.... Mugun kallo had'e da tarinda sir Aliyu yyi yahanata k'arasa maganarta.;;;;
Mommy ta ce masa sannu babana kona kira doctor ne?
Da sauri yace ah ah mommy ,normal nike kada kidamu.
Satar kallon mommy yyi yaga bashi take kalloba ,wata uwar harara ya aikawada sa,ada yanuna mata zasu had'u da shine...
""""" bangaren Dadi kuwa koda yashirya police station yanufa ,beyi minti 30ba saiga yan sanda da kamal yana daure da ankwa ga hannunsa duk bandage gunda sir Aliyu yayankesa.""";;;
Nan yansandan sukayi ta rusnawa suna kai gaisuwa gun senator.
Gaba daya kamal kansa yadaure dayaga senator, tambayar kansa yake to mutumin nan meye matsayinsa agun sir Aliyu.
Haka akaturasa asell dan sai abinda Governor da senator sukace ayi,zaayi.
Nan senator yakira governor yasanardashi,anxo da kamal.
Nan governor yakira commissioner na police din yace suganawa kamal azaba iri iri har saiya fito da sauran ,sai ahada dsu.
Ba bata lokaci commissioner yasa ayi yadda governor yabukata.
Duk Wanda yaga kamal alokacin saiya tausaya masa dan yadaku iya dakuwa kamar ransa zaifita."";;
Anan yasanarda inda sauransuke.
""" ba bata lokaci akazo dasu ,akacigaba daga inda akatsaya."""
Saida kamal yatabbatarda yadebo musuruwan dafa Kansu,ya yadda sir Aliyu yanada gata da daurin gindi ga manyan gwamnati.
"" ba akyalesuba saida suka kasa tashi tukum.
**** ***** *****
""" bayan sati daya ,alhmdllh sir Aliyu ya warke sai abinda ba,arasaba.""";;
Kamal kuwa alokacin inba farin sani kayimasaba bazaka ganesaba,dagashi har yaransa.
Sunyi ba'ki sun rame, dan yanzun haka suna gidan jarin.
""" sai sunyi xaman shekara 1 ,ammafa sunyi nadama ta gsky domin su jigata,Kuma sungane rayuwa."";;
A asibiti kuwa yau aka sallami sir Aliyu zaikoma gida ya ida jinyar acan.
Yasoma yakoma skul dan mommy da daddy sun hana.
Kwana10 dayyi bega hafsatba yyi kewarta da yawa jiyake kamar yaje a skul din yaganta.
Amma ya kudurta aransa tunda gobe jumaa,dg masjid saiya dauke hanya yaje,yaganta tunda baza a hanashi xuwa masjid ba.
"""" askul kuwa Hafsat har yar rama tayi ganin har yanzun shiru sir Aliyu be dawoba gashi batasake tambayar mlm rabe shiba.
Amma ta bar kukan kamar yanda tayimasa alkawari.
Da misalin 830:pm sir Aliyu ne da iyayansa ,sun gama dinner, mommy ta kalli daddy tace, amma babana bazaikoma skul din nanba ko?
Wata fad'uwar gaba sir Aliyu yaji jin zancen mommy, amma yyi shiru yaji mai daddy zaice.
Daddy yakalleta yace akan wanne dalili zaibar skul din?
Cikin mamaki mommy ta ce amma ai alh kaga abinda yafaru ,aiko?
""""Murmushi