Showing 60001 words to 63000 words out of 70847 words
dakin fuska ba walwala batare da yakalleta ba yace zanfita!
da sauri ta kashe wayar tana kallonsa dan talura da yanayinsa,cikin yar shagwaba ta ce yaya inazakaje bacin baka karyaba?
"Girgiza kai yy yace innadawo Nayi break din ,amma pls kije yanzun kiyi kinji?"
cikin shagwaba ta ce Nina koshi,juyawa yyi yace sainadawo,jiki a sanyaye tace ALLAH yatsare ,ameen yace had'e da barin dakin.
Duk saitaji bbu Dadi,itadai tasan lfy suke dashi amma yanzun yacanxa fuska,amma tadauki alk'arin inyadawo zata tambayesa.
Fitowa tayi break fast,kad'an taci bada yawa batakaiwa get man sauran ,sannan tadawo ta nufi part din sa tagyara ko ina na part din data shiga toilet bayan ta wanke masa kayansa na ciki dke jik'e a bucket ta shanya sannan ta wanke toilet din ta fito tadawo waiting parlour ta zauna.
"" batafi minti 10ba akayi knocking, taje ta tambaya ,da sauri ta bud'e jin muryar su sa'ada .suna shigowa suka rungume juna suna murna.
sai zolayarta suke suna cewa amarya kinsha k'amshi yabamu ga kina d'ingishiba?""
Tsaki tayi had'e da hararansu tace bansani ba yan is kawai.
Dariya sukayi sukace munxo mutayaki girkine ,muje kitchen dan kada wuri yakure dan munyi da my KB zaizo bayan la'asar Fatima ta fad'a had'e da yin hanyar kitchen.
dariya sa'ada tayi tace hmmm aibazamu kai la'asarba so kike yaya yakoremu dan nasan yakusa dawowa dan yana gida nabarosa part din daddy d'azu.
Harararsu Hafsat ta yi tace ni muje kuncikamu da surutu.murmushi sa'ada tayi tace wato Anty Hafsat yaya yakoyamiki miskilancinsa ko?
Zakiyya ce tace ba Wannan ba yanzun me za'a dafa amarya?nan Hafsat tace duk abinda yadace nan suka d'unguma xuwa kitchen.
Babu bata lokaci kasancewar su hudune cikin awadaya da rabi suka gama had'a dambun shinkafa da miyar kaji da costlow sai sakwara da miyar agushi taji kifi,sannan sukayi kunun aya Wanda yaji kayan kamshi da madara ,bbu andakakeji agidan sai k'amshin girginsu.
Nan suka Jere komai a dining table sannan sukaje sukayi sallah sukadawo sukaci girkin suka koshi,akazuba wani a Kula's dan kaiwa gidansu Aliyu da Hafsat suma su saka albarka.
Hafsat kuwa gaba daya hankali ta na gun mijinta dan ko abinci ba wani sosai taciba sukuwa sai casuke ai in mijinta yadawo saci tare.
Bayan sun had'a komai sukayi mata sallama kamar kada su rabu,nan tadawo ciki ta wuce part din ta tayi wanka tana fitowa ana Kiran la'asar ,kawai tayi sallah ,sannan yashirya cikin wando pencil da wata yar riga ta fito parlour.
Shikuma sir Aliyu koda yafita gida yaje yagaidasu ,amma yau saiwani sinne kai yake alamar jin kunya yadan jima sannan yawuce office dan daukar hutun angunci,sannan yaje yyi sallar azahar ya wuce gu telansa yakarbo wasu dinkuna yanufo gida.
****** ****** ******
Inna Laure kuwa ,haka aka cigaba da jinyarta danko bikin Hafsat ta na asibiti akayisa sannan yan uwanta masu jinyarta bawani sosai suke kulata ba,dan sunayi suna kyararta had'e da hantararta,hakan yasa tak'ayin nadama tayi kuka har ta gaji duk ta rame ta yi bak'i .ahakadai aka sallameta yau ta koma gida.saidai Laure tasha mamakin ganin yaranta cikin kulawar mairo ga dakinta mairo ta kyara ya goge anyimata wanki an Adana mata komai.aisaitasaka kuka tana rok'on gafarar mairo akan abubuwan datayima,mairo tace ta yafe mata wannan kenan.
-----------------------------------
Sir Aliyu tafiya yake yana driving yana tunani aransa,jiyake dama dayaje ,Hafsat ta rugo aguje tayi hugging dinsa tana masa shagwaba rta me dad'i,axuciyarsa yace bazanma sami hakanba ,ga waya uwar yunwa dayake dawainiya da ita.
Yana isa ya murda k'ofar yaji abud'e take yashiga da sallamar sa, Hafsat dke Duke gaban kayan kallo da sauri ta tashi tsaye tana cewa yaya sannu da xuwa .
Shikuwa sai kallonta yake dan shigar dke jikinta tayi bala'in tafiya da imaninsa,murmushi yasakarmata yabud'e mata hannuwansa yyi mata alamar ta taho gunsa.
Aisai tayi tsaye kanta duke,shikuwa bawan ALLAH ganin tak'i xuwa sai yanufota ,aitana ganin haka atsorace hade da zare idanu tarik'a ja da baya da baya.
Wani mugun haushi yaji,afusace yace wai meye haka? Dodo kika maidani ko me?kike ja da baya haka.
doguwar tsuka yaja ,azuciye yayi part dinsa ya murd'a k'ofar yashiga yarufeta da k'arfin gaske harsai da Hafsat ta tsorata.....NIDA D'ALIBATA
πΎπΎπΎπΎπΎπΎ
Story & written by mmn fareesa
My bestie Ameera inatayaki murnar kammala littafinki RAMIN MUGUNTA, hakik'a yafad'akantar hade da nuna darasi na rayuwa ALLAH yabamu ikon amfana da darasin dke cikinsa. gashi kuma kinfito da wani sabon salo a cikin sabon novel dinki wato K'ASATA yadda kk fara lfy yasa kigama lfy.ππ
π
Ώ109&110
"" gaba daya saitaga rashin kyautawarta gashi yy fushi sosai da ita, xama tayi tana yan kwallah."
Can tatuna ko break fast beyiba yafita ga lunch can najiransa,beyiba tunawa tayi da nasihar umma da tayimata akan kula da miji ai da sauri ta tashi ta nufi part dinsa.
Tana murd'a k'ofar tajita abud'e da hanxari tashige,kwance ta hangosa kan bed yyi rigingine ya k'urawa silin ido yana tunani.tana ganin haka da gudu tafad'a kan faffad'an kirjinsa tasaka kuka n shagwaba.
"" shikuwa da besan shigowarta saidai yajita kawai ajikinsa tana kuka."
Hannayensa yasa yazagaye bayan ta cikin damuwa had'e da mutuwar jiki yace menene kikeso ?gayamun kinji?
Cikin shagwaba had'e da sake shigewa jikin sa tace pls yaya kayi hkuri wlh na dena bazan sakeba dan ALLAH kaji?
"" shafa kanta yyi yace shikenan nahakura amma gsky raina na baci inkinamun hakan ,niba wani abu zanmikiba sulti gaba daya sai guduna kike jiyama nidaya na kwanta kika rabu dani amatsayina na mijinki ,kin kyauta kenan ?ni abinda kikewa gudu bazan mikiba Saida yardarki kinji kidena tsorona kinji tawan."";
Cikin jin dadin kalamansa tace to yaya nabari,kaga muje kaci abinci pls rabonka da cin wani abu tun jiya ta fad'a had'e da d'agowa taga jikin sa ta zauna kan cinyarsa.
"Kallonta yyi suka had'a ido yace ke kinci abincin?"
Cikin sanyin murya tace ah ah nafiso muci tare da kai shiya sa banciba .
Wani Dadi yaji azuciyarsa ganin Hafsat dinsa tafara dawowa kamar yadda suke da.
Mikar da ita yyi suka fito ,kan dinning area sukawuce ,bayan tayi serving dinsu aplate daya suka faraci ,yana feeding dinta itakuma tana zuba shagawarta dan tunda ta ji yace bazai yimata abinda take tsoroba yasa tasaki jikinta dashi.
Bayan sun gyama ,ta kallesa tace yaya muje kayi wanka ,murmushi yyi yace yau dai anaji dani sosai ko?
Yar dariya tayi tace nifa kullum inaji dakai sosai.
Hannunta Yakama yace to muje ,bbu musu tabisa bedroom ,hannunta ta janye ta shiga toilet tahad'a masa ruwan wanka tana fitowa tagansa bbu Riga da gashi sai dan boxer ,aijitayi kamar taruga dan bata tab'a ganin nmj hakaba,ga kirar sa irinta karfafan maza ta fito jikin sa amurd'e ga suma cike a k'irjinsa.
Murmushi yyi ganin ta tsaya kanta aduke "ankali yace sulti zokiji", cikin jin kunya ta isa gunsa tana zuwa yajanyota jikin sa yarungumeta yana shafa bayan ta ,ahankali yace muje kitayani wankan ko?
da sauri ta ce yi hkuri yaya ba yanxunba zantayaka wani lokacin.
Saketa yyi yace matsoraciya ai bazaki iyaba ,yanzun kafin na fito ki zab'amun kayan da zansaka ,insunmin to zangoyaki naxagaye waiting parlour dke sau ukku.
Cikin murna ita yar aso banxa tace to yaya yi sauri ka fito to,murmushi yy yashige bathroom.
Ita kuma cikin jin dadi taje ta bude wardrobe dinda kayansa ke ciki,tasha mamakin ganin yawan kayansa fannin shadda daban,yadima boyel ,kananun kaya ma daban ,jallabiyoyi daban .fannin k'ananun kaya ta shiga ta fito masa da Riga me karamin hannu da 3quarter had'e wani dan boxer ta aje gefenta tana jiran yafito.
Sir Aliyu yana wanka yana sakawa sultin shi albarka Dan yaji dadin yadda ta wanke masa kayansa na ciki ta tsabtace toilet din.
Yana gamawa yafito ,towel daure ak'ugunsa ,yanasakar mata wani killer smile da hannu yyi mata alamar taxo.
Da kayan a hannunta ta je tana cewa nidai nasan sunyi kagama shirwayawa kazo kamun goyona ,ta fada cikin shagwaba.
Hannun ta yarik'e yace to nak'i sarkin son jiki to xokitayani shafa,rufe fuska tayi tace nifa kunya nikeji.
Juyawa yyi yanuna kamar yyi fushi da sauri ta bisa gun mirror tace yaya zantayaka kada kayi fushi yanxunfa Muka shirya.
Zama yyi kan Stol yace ai sulti bazan iya fushi dkeba ,kije zanshafa da kaina tunda kinajin kunya ta .
Hannunta tasa talakuci man tafara shafa masa a lallausar fatarsa ,shikuwa ji hakan ajikinsa yasa yaji kamar wani salo take masa atake yafara sakin layi,ganin komai zai iya faruwa murya na rawa yace to sulti kingama bani kayan nasaka,da sauri ta mika masa tabar d'akin.
Murmushi yyi ya ida shafarsa yasaka kayan dama sune choice dinsa,nan yasameta zaune a parlour.
tsaye yyi yabud'e mata hannuwansa bbu musu da gudu kamar yarinya taje tyi hugging dinsa ,suna dariya itadashi.
Cikin shagwaba ta ce ni kad'uka kamun goyona ,bbu musu yacikata yaduka bbu kunya itakuma ta haye kan bayanshi .
sai xillo take masa a baya tana dariya tanacewa ALLAH yaya bayanka da dad'i, sunkuyowa tayi da fuskarta saitin kunnansa har sajensa na gugar mata fuska ta ce daga yanzun kullum sai kamun inbahaka zamu bata.
Shikuwa gogan naku mutuwar tsaye yyi jin na shanunta sun tokare masa baya ,cikin kasalallar murya yace to zanmiki ki sauka sai gobe sai ina k'ara yimiki.
Aisaitasa ihu ita ah ah sai yakara zagajewa da ita .
Bawan ALLAH Saida yama ta yadda takeso sannan ya duka tashid'a suna xama kuma tahaye saman cinyarsa saiyasoyo mata icea cream.
d'an murmushi yyi yace oh sulti rigimarki tayi yawa ,zokigama pics na biki,cikin murna tace to had'e da kwantar da kanta gefen kirjinsa suna kallon pics,basubar ginba Saida akakira magarib yafita masjid.
Bedawo ba sai bayan isha'i yasami Hafsat hartayi wanka,tsayawa yyi Dede k'ofar bed room din yana kallonta tana ,tana ganinsa da gudu taxo ta rungumesa tana dariya dan tasan abinda yakeso kenan.
Murya k'asa kasa yace shine kikayi wanka bakijiraniba.
Cakulkuli tayimasa tana cewa ba Kaine kadad'e ba,cikin dariya yace pls kibari ,itama dariyar tayi tadena yimasa.
Hannun ta yaja suka koma parlour sukaci naman rago kashashshe da freshmilk ,San taje ta had'a masa ruwan wanka.
Bayan yashiga toilet taje tayi brush ,tadawo tayi kwanciyarta kan bed dinsa tana shakar k'amshinsa tana lumshe ido......
Share plsogon sharhi dogon post ehe??*
*Comments over typing over insha Allah??*NIDA D'ALIBATA
????????????
Story & written by mmn fareesa
??111&112
Acikin toilet kuwa Aliyu tunani yake ALLAH yasa Hafsat bata gudu part din taba da wannan tunanin yafito dg bathroom daure towel ak'ugunsa wani rataye awuyansa yana goge ruwan jikin sa.
"gefen bed din yakalla aiko yaganta tanata birgimarta atsakiyyar gadon."
Murmushi yyi had'e da jin dadi aransa ,gaban mirror yatsaya had'e da cewa sulti kinyi bacci?
"Cikin yarinta tace nakusanyi mana yaya."
Hmmm ki shirya min wani long story kafin inxo yanzun kibani yafad'a had'e da cigaba da shiryawa.
Bayan yasaka sleeping dress yafeshe jikinsa da body sprays, yanufi kan bed din ya kwanta agefenta,had'e da janyota jikin sa yana murxa hannunta dke cikin nasa.
"" dakewa kawai tayi dan duk atsorace take dashi batadai nuna ba."ahankali yace sulti kinyi shiru kibani labarin mana ya ida fada murya na rawa sbd had'uwar jikinsu gu d'aya yatado masa wani irin feeling.
Ita kuwa Hafsat duk jikinta ya mutu ga tsoro,ganin yakashe fitilar dke kan bed side yasa tace yaya ni bacci nakeji dan ALLAH ka lallab'ani nayi.
"gaba d'aya yagane ta tsorata ,haka bawanALLAH yyita lallabata yana rirrigarta kamar yarinyar goye akan kinjirsa har tayi bacci Yy ajiyar zuciya ya lumshe ido.
Saidai kwata kwata bewani samu bacci n kirkiba sbd ciwon Mara dke damunsa,amma duk da haka duk wani motsi da y'ar lelen tasa zatayi ,yadubata ko yagyara Mata kwanciya ko ya rirrigata har saita koma gashi tawani mak'ale masa ajiki.inkuma fitsari zatayi harbakin toilet yarakata yajira ta fito sannan yadauketa suka koma kan bed suka kwanta.
"" sai gab da asuba sannan bacci yakwashesa dan haka Hafsat ta rigasa tashi,ahankali ta bud'e idanunta ta azasu kan fuskarsar ,idanunnan nasa da gashin girarsa kamar anxana ga karan hancinsa yyi siriri jitayi kamar ta shafa fuskarsa,kallon jikinsu tayi taga yasa hannuwansa yazagaye mata baya ,itakuma hannunta nakan cikinsa ta zagaye masa ciki ,sannan kafafunta cikin k'afafunsa sai baccinsa yake hankali kwance."";
"Ahankali ta lallab'a ta zare jikinta dg nasa."
Tazo sauka dg kan bed din caraf yarik'e ta sukayi four eyes ,cikin jinkunya ta rufe idonta tana murmushi.
Shima murmushin yyi had'e da kallonta ganin yan kayan baccin dke jikinta komai gashinan ,da sauri yacikata had'e da cewa sulti lokacin sallah yyi muje muyi ko?
da sauri tace eh yaya muje ,amma nixan fara shiga toilet ,da sauri yace ah ah. Ban yardaba komushiga tare ko ni xan fara shiga. Aisaitasa ihu da rigima ita zata fara shiga, ganin zata d'aga masa hankali da wannan shagwartata yasa yarabu da ita tafara shiga toilet din bayan ta fito yashiga ,koda yafito yasamu ta shimfida masu prayer mat ga wata jallabiyarsa datayi masa kad'an ajikinta tasaka, murmushi yyi ganin jallabiyar ta mata kyau ,nan yadauki wadda ta fito masa da ita tasaka yajasu sallah bayan sunyi addua yajata wai su sake yin bacci.
Bbu musu ta yadda saidai yanayin bacci ta gudu kitchen ta had'a musu break ta gyara gidan had'e da turaresa ,sannan taje tayi wanka ta shirya ,tawuce part din sa.
K'arar ruwa ta ji a toilet hakan yasa tagane wanka yake,nan tagyara bed din sannan ta fito masa da kayan da zai saka .niyar fita take shikuma ya fito dg toilet.
Cikin jin kunya ta d'uka har k'asa tace yaya ina kwana?
Wani killer smile yasa kar mata yace sulti kintashi lfy?inafatan wannan kwalliyar tawace ko?
dariya tayi tace eh mana aini takace bama kwalliyarce kadai takaba harda ni.
Cikin jin dadin kalamanta yace ainasani tawan yanxun abinda nike so shine kidaina jin kunyata xanji dadin hakan.
"Ahankali tace to yaya nabari ai."
Yauwa kokefa to xoki shiryani,ba gaddama taje ta tayasa yashafa mai tabasa kayansa tajuya wai yasaka murmushi yyi yasaka had'e da hugging dinta tabaya sai sinsinar wuyanta yake tun tana k'yalesa harta fara kokarin kwacewa shikuwa juyota yyi yahade bakinsu guri guda yahau kissing, gaba dayansu sun shiga wani yanayi da kyar Hafsat ta kwace kanta sbd yanda yake sha mata baki kamar zaicinye bakin.
Cikin sarkewar murya yace sulti ke mstsoraciya ce wlh.
Harararsa tayi tace muje kayi break fast.
Jiki a mace yabita suka yi break fast tare tana a cinyarsa har suka gama ,yace zai fita nan Hafsat ta ce bata San wannan ba.
Saida ya ce yafasa ,sannan yyi mata wayo yafice saidai tanemesa ta rasa.
Kaitsaye gidansu yawuce yasami su mommy a dinning area itadu sa'ada ,kabeer dakuma daddynsu,bayan sun gaisa ,mommy tace yaxo yyi break. da sauri Sir Aliyu yace ai mommy sulti bata barina da yunwa....rufe bakinsa yyi ganin yyi subutar baki yabar gurin
Su mommy da daddy sukayi yar dariya,kabeer yawaniyi kicin kicin da fuska yace gsky nima daddy nagaji da cin abincin gidnnan ,tunda dai anyiwa yaya aure gwara nima amun wlh dan ALLAH daddy katura aje gidansu Fatima anemamun aur.......tsawar da mommy ta masa ce yasa yyi shiru,shikuwa daddy murmushi yyi yace meye abin tsawa?tunda iya gskyarsa yafad'a, kallon kabeer yyi yace yarinyar yar waye?
baki washe kabeer yashiga koro masa bayani akan Fatima dakuma sa'ada da Mubarak.
Murmushi daddy yyi jin Fatima ce diyar abokinsa ,sannan gakuma sa'ada da Mubarak ai sai kawai ahade su duka ayi gaba daya.
Kallonsa daddy yyi yace kada kadamu my son ,zan ga mahaifinta yau indai yabaka ita to auren bazai wuce wata dayaba.
Ihun murna kabeer yasaki had'e da kwaso shoki, har sai da yaba mommy dariya.
****** ****** *******
Haka Rayuwar tacigaba da kasancewa inda harsu daddy sun tsaida maganar aurensu kabeer da Fatima ,sa'ada da Mubarak,Zakiyya da kamal,nan da 4week in ALLAH yakaimu.
Sir Aliyu ne zaune duk abin duniya yadameshi dan yau kusan 10 days da aurensu da Hafsat Amma bbu abinda yashiga tsakanunsu .
Saidai sun sake mugun shakuwa da juna dan yanzun ma Hafsat ta dena tsoronsa ko gudunsa,tashi yafa ra zargin tana sonsa itama.
Ayanxun haka hakurinsa yakare yakai inda bazai iya jurewaba dan kullum da ciwon ciki yake kwana.
dan haka yau yadauki niyar karbar hakkinsa kota dole kota rarrashi.
Tashi yyi yafita xuwa masjid ,kasancewar Hafsat ta na taredasu Fatima apart dinta.
Bedawo gidanba sai bayan isha I,lokacin har du Fatima sun tafi gida,cikin shagwaba Hafsat ta fad'a jikin sa tanamasa kukan yadad'e awaje yabarta.
Murya k'asa kasa yace sorry kinji tawan aigashi nadawo muje nayi wanka.
Na musu ta bisa part din sa yayi wanka ya fito yashirya yaxo ya kwanta gefenta .
Sarai yaji sadda ya kwanta amma tayi mamakin rashin be janyota jikin sa na,juyowa tayi dan ta masa sjagwabarta,da sauri tazaro ido ganinsa dafe da cikinsa yana juyi.
Cikin firgici had'e da damuwa ta matsa kusa dashi hade da aza kansa bisa cinyarta tana hawaye tace yaya nah meke damunka dama baka lfy??
Cikin azaba ya kama hannun ta ya aza kan cikinsa yace Hafsat mutuwa zanyi kitaimakeni kibani hakkina marata ciwo take.
Atake ta gano kome yake nufi wani mugun tsoro hade da fad'uwar gaba taji lokaci guda sun shigeta.
Wata zuciyar tace kul maza ki basa abinda yakeso dan gudun tsiniwar mala ,iku,kuma yacancanci ki basa komai dayake so agurinki sbd yamiki halacci arayuwa kema kixama me halacci kada ki butulce masa.
Shikuwa sir Aliyu harya fidda rai Hafsat zata amince kuma yadauki alwarin bazai mataba tunda bataso tunda dama ita yake so na wani abuba na jikinta.
Kawai sai yaji muryarta tana cewa ,yaya ni da duk wani abu nawa ko na jikina mallakinkane kayi yadda kakeso dani ni na yarda ,koda yaji haka ai da sauri yarungumota jikin sa ya.......
Share pls
NIDA D'ALIBATA
πΎπΎπΎπΎπΎπΎ
Story&written by mmn fareesa
π
Ώ113&114
"" yasa hannunsa yana shafata,tuntana jurewa har tafara maida masa murtani suka cigaba da romancing juna kamar ba gobe ."
Zuwa wani lokaci sir Aliyu yafita dg haiyyacinsa ,ganin yana kokarin cire musu siturar jikinsu yasa nafito naja musu k'ofar dakin.
Bayan minti 30naji Hafsat ta kwalla wata razananniyar k'ara ,daganan kuma bansakejin motsinta ba.
"Bayan 1hour nalek'a dakin ,sir Aliyu ne da yadawo hayyacinsa yajanye jikinsa dg nata yakoma gefenta yana maida numfashi ."
Hannunta Yakama ,da sauri yatashi zaune yana girgixata ,salati kawai yake ganin bata numfashi ga jini duk yabata gun.
Cikin damuwa had'e da tausayinta ,yaje yadebo ruwan sanyi yarik'a fesa mata afuska ,cikin ikon ALLAH ta farko sai dai tana ganinsa tasaki kuka tana cewa yatafi yabata guri ,Ashe shi mugune.
Lallab'ata yyita yi hartayi shiru sannan yawuce toilet yahad'a ruwan dumi yadawo yace sulti muje kiyi wanka ko?
"Harara ta gallamasa had'e da goge hawayenta tace ni d'aya zanyi abuna."
Murmushi yyi dan yasan bazata iyaba