Showing 3001 words to 6000 words out of 70847 words

Chapter 2 - NIDA DALIBATA Complete Hausa novel

24 Aug 2024

12228

,wayyo sir k'afana zai cire.

Ai asukwane sir Aliyu yyi jifa da wayar yyi bayin da gudu..........

Share plsNIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

πŸ…Ώ9&10

Yana shiga yasameta yashe akasa tana rik'e da kafa tana kuka .

Cikin sarkewar murya yace ke lfy me ke damunki?

Kafana kawai take cewa kallon kafar yyi yace tashi muje ciki.

Cikin kuka tace bazan iyaba, tsaki yaja yace yanzun mekikeso ayi?

Kukan tacigaba ,nannad'e hannuwansa yyi dan yad'auketa dan atunaninshi zatayi nauyi ganin wannan jibgegen k'ugun nata.

Ganin haka yasa tace sir ka kira Fatima nan baya tazo tafitar dani.

Wata uwar harara yabanko mata, had'e da Jan tsaki.

Yace mekike nufi ,nixaki aika kome ,dama bakiji jikiba,

Da kinji jiki ba zaki jira akira miki wataba.

Amma azuciyarsa ca yake gaskiya yarinyarnan tnada tarbiya, yadda students keson nakulasu inwatace babu musu zata yarda nadauketa.

babu bata lokaci yasa hannuwansa ya ciccibeta ,amamakinsa saiyajita ba nauyi.

Be ajeta ko ina ba sai kan bed , sai kuka take.

Fuskarsa atamke yakalleta yace, ke meyasami k'afar taki?

Cikin turo baki tace silbi yajani nafad'i kan k'afana,bna iya taka ta.

Pls kasa adibamun kada nazama gurguwa,tafad'a had'e da cigaba da kukanta.

Dariya tabasa, danjin wai kada tazama gurguwa.

Yatsina fuska yyi yace to saime inkinxama gurguwa me ruwana.

Mugun haushi taji maganarsa tabasa ,asace taharatesa tace aikaine kasani aikinko.

Sarai yaganta ,saiyabasar yafita, yanajin tausayinta,ji yake dama besata aikinba.

Har gidan principal yje a step quarters, byan sungaisa yyi mata bayanin abinda yafaru.

Amma sai yacinci Kansa da cewa kanwarsace, nan PC tace ba damuwa yanzun za,azo da me duba kafar.

Nan sukayi sallama ,yafito yanufi office insa .

Yana zuwa yasami Hafsat tayi tagumi ,tanaganinsa ,ta takure gu daya bece mata komaiba yakoma cikin office insa.

Azuciyarta tace kai mutumin nan akwai jinkai da miskilanci, nidai Allah yasa yakira me gyaran.

Banson intazama ,dg ni sai shi , nasan students dasa ido, kadama ayimamu wata fahimta dukda dg gani sir mutumin kirkine.

Sir Aliyu nanan zaune saiga mlm rabe da me gyaran.

Sir Aliyu yalura da me gyaran shima idanunsa atsaye suke ,yasa yace bari nasanar da,ita.

Nan yashi ga yasameta tana kuka har kafar tadan kumbura, tausayinta yji.

Ahankali yace kiyi shiru ke kuka bayamiki wahalar yi,game gyarannan ze shigo.

Kallonta yyi yaga ba hijab jikinta ga doguwar rigar jikinta me shape ce ,saurin kauda kansa yyi dg barin kallon haram.

Toilet in yashi ga ,yaga hijab din akasa tajike, daukayyi yafauraye ya shanya jikin k'yauren bayin yafito.

Yarasa mezaibata , kawai sai yacire suit in dake saman kayansa ,yabata.

Zatayi mgn yakafeta da mayun idanunsa ,jitayi bata iyayimasa musu fita yyi,

Taisaurin saka suit in tana lumshe idonta sbd kamshin dake fita jikin rigai.

Tana gama sawa ,suka shigo , nan sir Aliyu yyi mishi bayanin yadda taji ciwon.

Nan yaga gaba daya yakafeta da idanu ita kuwa fuskarta adaure dan haka kawai taji mutumin beyimataba.

Cikin husky voice sir Aliyu yace waimekake kallone kayi aikinka mlm.

Sannan yadawo tunaninsa ,yadauko mgani yashafa akafar sannan yafara kama mata ,runtse idanu tayi jin azabar zafi.

Tuntana daurewa harta fara ihu da kuka, taba sir Aliyu. Tausayi sosai.

Yaso barin gun ,amma sai yaji be yarda da mutuminba.

Ahankali yace sannu kinji ,da angama zaki taka kafar kinji ko.

Shiru tayi har aka gama kamawa, yabata maganin daza a shafa ,sannan yafita.

Gadon tadafa aiko ta mike saidai bakamarda ba har takawa zatayima lfy.

Murmushi tayi ,zata cire suit in, yyi saurin cewa dakata koma ki zauna.

Ba musu ta zauna, wani basket dake kan mirror yadauko yahada mata tea mai kauri ,yabata.

K'in kar6a tyi ,sai tamake kafada, murmushi yyi dan sai ta tuna masa da autarsu ,sa,ada ,haka take da yarinta da shagwaba.

Zama yyi kan bed side , yace wai meye haka kikarba kisha ,magani zanbaki ,nasan kina jin yunwa yanzun.

Kuma zakisami karfin jikinki ,zakiyi tafiya normal, kokikarba ko namiki dura .

Da sauri ta karba ta shanye yabata magani tasha ,yabata nashafawar,tashafa.

Nan bacci Yyi gaba da ita, sir yyi zaune Yana kallonta , can yatashi yadauko lap top Yana latse latse.

Saida tayi baccin awa1 ,sannan ta tashi ,aiko tajita Normal kamar bbu abinda yasameta.

Adduar tashi. dg bacci takaranto,hakan yasa sir Aliyu kallonta,

Ahankali tace sir natashi zantafi , kallon sa yamaida kallon sa ga laptop yace hijab naki nah toilet,

Nan taje taganta ashanye harta bushe, taji Dadi ganinta ahakan tasan sir ne yashanya mata.

Dauka tayi ,tacire suit dinsa tasa hijab inta, ta fito.
Ta aza suit in kan bed.

Ta kallesa tace sir nagode sosai sai anjima,

daure fuska yyi yace banason godiyarki dan Allah nayi.

Batace komaiba ta fita,aranta taje kaji dashi sarkin ixxa.

Daki ta koma tasami su Fatima nata jajanta ,nan tabata labarin komai.

Nan tayita mata sannu,da al,ajabun abun.

Washe gari ,kafin atafi class ,akatara ss2 dan rabamasu aiki.

Alokacin Kuma sir Aliyu ne ketafe ,cikin hostel in yanaso yaga yajikin Hafsat.

Yana sanye da suit bakake da takalmi sawu ciki baki, kannan yasha gyara sai salk'i yake ,gawani kamshi dake fita ajikinsa.

Kamalarsa da haibarsa sun bayyana at are dashi, duk macen data gansa ,saitaso mallakarsa.

Yana isowa yaga ,Fatima da tsintsiaya ahannunta ,nan tagaidashi ,yace ina Hafsat take?

Nan tace tana gun compound, za,arabamana aiki nima tsintsiya nazo dauka.

Nan yace ok ai ita batada lpia ko?

Tace eh Aiko baka lpia inde zaka iyatashi tosai Pripet sunkora mutum yaje.

Yace kije kicemusu nace taxo,nan fatimata tace to ta tafi.

Bayan minti5 tadawo tace wai since kowa ke kiranta ,sai angama aiki.

Whatttttttttt! Yace atsawace muje kinunamun gun dasuke, cikin sauri Fatima ta shiga gaba yabi bayan ta....

Share pls
Nsuyi

D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

πŸ…Ώ11&12

Azuciye yake bin bayan Fatima ,azuciyarsa kuwa cewa yake lallai yarannan basu sanniba amma zakugane kuranku.

Dede nan suka iso gun ,tunkafin ya ida isowa ,atsawace yace ma duka Pripet din, suyi kneeling.

Hafsat na ganin sa tayi murmushi ,takara fitowa yadda zai ganta.

Kallon sa yamayar gun SS2 ,nanko yahangota ,cikin isah yakutsa kai ,

Cikin layin datake ,afusace ya finciki hannunta ,yafito da ita, suka karya kwana ,

Sannan yacikata hade da Jan tsaki, yace matsoraciya kawai, keda Bakida lfy me yasa kkaje compound?

Sunku yadda kanta tayi tace sir inbanjeba dukana fa zasuyi ,shiyasa naje.

Hararar ta yyi yace to sarkin tsoron duka ,aisuma yanzun jikin nasu zegaya masu.

Marairai cewa tayi tace sir pls kada kayi musu komai ,wlh guna zasu rama.

Tsaki yyi yace su kasheki insun tashi ,oya kije ga key din office dina kije kijirani.

Hawaye tafara pls sir kada kasa adakesu kaji...

Kallon ta yyi yace ,Hafsat yaushe nafara wasa dake ne wai ,wurgama key din yyi yace kigoge hawayen nan.

Mak'e kafad'a tayi ,alamar ah ah , yi yyi kamar xedaketa Aiko ta gudu tana dariya.

Shima murmushi yyi,yadauko wayarsa yakira mlm rabe yace yazo yanzun yasamesa a hostel ,Kuma yazo bulala.

Yana kashewa ,yanufi gunda yasasu kneeling.

6angaren Pripet kuwa, sir Aliyu na tafiya shida Hafsat,

Labour tace wlh yajamata dan sai nayi mata shegen duka wlh.

Takusa da,ita ,tace hmm ai inde kan wannan yarinyar ne ze iya yin komai , dan kwanaki dana kashe mata bucket ,bakiga rashin mutumcin da yyimunba.

Wata tace to kodai Santa yake ne, wata tace ke ah ah wannan dan jin kan ze iya furta yanason dalibarsa.

K'anwarsace, ai shiyasa yake Wannan hura hancin akanta ,bakuga ba har kama suke .

Wata tace eh wlh kuwa,Aiko xata gane shayi ruwane ,tunda sbd ita yasa mu kneeling gaban yara muna Pripet.

Dede nan sir Aliyu yakaraso,kallon gyama yabisu dashi kamar yaga kashi.

Adakile yace ,zaku gane bakuda wayo , dan ni bakuda K'imar da zan dakeku da hannuna zansa azanemunku.

Ana haka , mlm rabe ya iso da bulalarsa ,Yana girgizata ,tasha mai ,dama abinda yakeso kenan.

Kallon sa sir Aliyu yyi yace mlm sunmin laifi inaso jikinsu yagayamusu.

Murmushi mugunta mlm rabe yyi yace angama ranka yadade.

Nan mlm rabe yacigaba da jibgarsu,sir Aliyu yyi tafiyarsa.

Straight office insa yanufa ,Aiko yasami Hafsat ta gyara office in sai kamshin room freeshner yake.

Murmushi yyi yaji Dadi har cikin ransa.

Amma azahiri saiya kalleta ,yace kewayasa ki gyaramun office nasakine.

Ahankali tace sir yi hakuri ,ba Wanda yasani.

Hararanta yyi ,ya shige bed room yadawo da magani a hannunsa yabata.

Ta karba ,wasu swan yabata yace tasha maganin,kallon sa tayi tace zansha a class.

Bece mata komaiba, yasake mik'a mata ,zatasake magana ,taga ya aje swan din fuskarsa adaure,

Yace get out of my office, tayi mugun tsorata ,taso basa hakuri amma saiyashige bed room ya buga k'ofar da karfi.

Haka ta tafi class ba walwala ,duk sai taji ba Dadi.

Azuciyarta kuwa ca take anya kinyi adalci kuwa, miyasa baki karba ,duk irin kok'orin dayake akanki.

Kinsan bbu yarinyar data isa yakulata saike, yake kulawa wasu na zaton ke kanwarsace ,shine kika bata masa rai.

Haka ,Hafsat tayini sukuku,har Fatima ta lura da ita ,ta tambayeta,lfy ,sai tace ba komai.

Bayan antashi dg class, ankarbi abincin rana ,su Hafsat na zaune akwanarsu ,itada fatima.

Alokacin har sunyi wanka,kawai saiga wata Pripet tashigo ,

Ta watsawa Hafsat mugun Kallo ,tace ke biyoni,ta juya.

Jikin Hafsat se rawa yake tabita abaya dama tason xa arina.

Fatima na ganin haka ,ahankali itama tabisu ta labe taga gugun dasuke zaune ga bulali nan na bedi agabansu sunsa Hafsat kneeling.

Suna cewa ,hmmm yarinya yau sai kin gwammace dama bakixo duniyarba.

Ai Fatima najin haka da gudu ,tayi hanyar area class.

Dan takira sir Aliyu, duk da tana tunanin qila bayanan,tunda in antashi class becika zama askul inba duk da nan yake kwana.

Tana isowa tasamesa Yana rufe office ,yasha wankan farar shadda sai kamshi yake.

Cikin nishi hade da shashsheka ,Fatima ke cewa sir sir sir!!!

Saurin kallonta yyi yace ke lfy meke faruwa?

Da sauri ta ce Hafsat na gun Pripet wlh zasuyi mata duka su dukan su ,da bulalai na bedi,

Arazane yace da gaske kke ,tace eh wlhy, muje kawai yace ,cikin sauri yake tafiya .

Harda gudu Fatima tahada ganin xewuceta .

Shikuwa ransa yabaci matuka ,yakagara su iso idanunsa sunyi jajir .

Alamun ran yan maza yabaci, kamar wani xaki haka yake huci ,Yana fesar da iska me zafi abakinsa.

6angaren su Hafsat kuwa ,ciremata hijab sukayi sai kuka take tana basu hakuri ,amma basu saurareta suna hau jibgarta.

Kota ina kuka take har oya karfinta ,sunmata rubdugu ,sun fashe mata jiki abinka da farar fata duk jikinta yyi ja ga shatin bulalar rad'o rad'o ajikinta.

Labour ce datafi kowa tsanar Hafsat ,ta d'auko almashi ,ta nacewa,

yau zandatse gashin datake takama dashi ta cire mata dankwali.

Taso ta hana amma bata ,iyawa sbd ta jigatu ahannunsu,

Tana gani ta d'aga almashi ta saita gashin da nufin datsewa.

Hafsat kuwa runtse idanunta tayi,dan tarigada tasadakat zasu datsemata gashi.

Kamar amafarki ,taji muryar sir Aliyu nace wa kika datse mata gashi wlh sai kinyi nadamar dabaki tabayiba arayuwarki.

Da sauri ta bud'e idonta tagansa kamar wani xaki, da gudu ta tashi ta fada ajikinsa tasaki kuka.

Wani irin tausayinta yaji ,ahankali yadago kanta yasa yatsansa ,yashare mata hawaye.

Sannan yakalli Fatima dake gefensa yajanye Hafsat dg jikinsa yace kamata kuje daki.

Ba musu Fatima ta kamata suka wuce daki,

Azuciye yyi gun labor ,yyi mata wani wawan mari mai rai da lafy,yasake mata wani.

Atake tasaki alma kashin hannunta sbd wasu stars da tagani suna mata shawagi a ido.

Saida jinta na wucin gadi yadauke ,atake yatsunsa suka kwanta afuskarta.

Afusace yabar gurin ,yyi step quarters.

gidan PC yaje yasanar da ita tun dg sadda yasa akirata da safe har xuwa yanzun.

Ran PC yabaci ,nan takira vice dinta da Mlm rabe ,suka rankaya a hostel.

Har daki sukaje taga yadda suka mata irin wannan duka kamar jakarsu.

Nan suka isa gun da Mlm rabe yasasu kneeling, nan PC tabada umarnin ayi musu bulala talatin talatin Kuma ta koresu..

Nan mlm rabe yashi aikinsa wato jinbarsu.

Sir Aliyu kuwa gani yyi hukuncin bemasa yaso ayimusu Wanda yafi haka.

Amma yak'udurta aransa suka dawo zasu sha wuya gunsa har suyi candy.

Nan yajuya yashige pink house wato dakin su Hafsat.........😍😍

HmmπŸ€”πŸ€” bantaba tunanin haka NIDA D'ALIBATA yake da masoyaba sai yanzun naga comments dinku da yawa musammun yan amintattun mata, insha Allah kullum zakusami page 2 arana ,safe da marece nagode sosaiπŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

Share pls
NiDA D'ALIBATA

🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

πŸ…Ώ13&14

Yana shiga yahango, Hafsat kwance tana rawar sanyi, Fatima nagefenta tana kukantausayinta.

Da sauri ya isa, yasa gunsu,kamshn turaren sa yasa Hafsat tagane yana gun.

Da sauri ta bud'e udanunta,hawaye na zarya afuskarta ta kallesa.

Shima k'uri yyi mata yana Kallo ,idanunsa sunji jajir ,jijiyoyin kansa duk sun tashi rad'o rad'o

Matsawa yyi yasa hannunsa yajanye gefen hijab dinta, yataba gefen wuyanta.

Aiko yaji da zafi, kallon Fatima yyi yace kamota muje hospital.

To Fatima ta ce, shikuma yafita,nan ta kamata suka biyosa.

Har get nan yabud'e gidan baya ,yace Fatima ta sa Hafsat ciki ,nantasata itakuma tashige gaba.

Bayan sun iso hospital din ,sir Aliyu yafita , Jim kad'an yadawo ,da wata nurse da kujerar tura marar lfy.

Nan akasa Hafsat sai gun likita, nan sir Aliyu yyimasa bayanin dukane.

Bayan yyi bincike ,aka kaisu wani daki akasa mata drip ,akabashi paper yasiyo mgni da allura.

Nan yabar Fatima, yajuya XE tafi, muryar Hafsat tadaki dodon kunnansa tace Sirrrrrrrrrrr!

Juyowa yyi yaga tana kuka, cikin damuwa yakarasa gunta ,yace mene ne?

Ko jikin ne? ahankali yace ba tafiya zanyiba ,mgani zankarbo kinji, ga Fatima nan kusa dake ,bara naje.

Daga kanta tayi alamar to,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login