Showing 69001 words to 70847 words out of 70847 words
hakan.
Nuraddeen yace sorry friend bara naturo angel da doctor khadijat ta dubata ,ai nan asibitin on duty akebi shine yake da dutyn marece shiya sa.tsaki sir yyi yace to dadai yafi dan ba gajan da zanyarda yakallemun mata.
Murmushi nuraddeen yy yaje yakirasu bbu musu suka duk'ufa kan Hafsat bewar ALLAH Dan tafara jigatuwa ,sai addua take had'e da kiran sir.
Shikuwa sir jin shirin yyyi yawa duk sai ya ida rudewa ,hankali tashe yakira su mommy yasanar dasu halin da ake ciki.sannan yafara safa da marwa yana adduar ALLAH yasauki sultin shi lfy.
"Bangaren Hafsat kuwa taci kwakwa har ta gaji su xara nata k'okarin ganin ta yi nishi dan komai yarikice takusa sauka insha ALLAH, amma takiyi sai kuka take tana kiran sir.
Shikuwa sir har yagaji da jira office din nuraddeen yawuce ,arikice yace muje kashigar dani ciki inga halilin da matata take ko wlh inshiga ta k'arfin tsiya yafad'a kamar zaiyi kuka.
Cikin tausayinsu,nuraddeen yace muje,duna xuwa Zarah na fitowa da sauri sir yake tambayarta ina sultinshi take?
" aji yar zuciya tayi tace takiyin nishi mai karfi,sunanka kawai take kira."
"ALLAH sarki sulti yafada kamar zaiyi kuka."
Nan suka shige lobour room din shida Zarah, adedenan hafsat tayi wani nishi hade da saki wata kara,nan take santalelen baby boy uafad'o yana tsala kuka.
da sauri Zarah ta yanke masa cibi.
Shikuwa sir gun sultinshi yawuce yana murmushin farincin saukarta lfy,hannuwanta yarik'e yana mata sannu tana masa kukan shagwaba.
Adede nan Zarah takawomusu baby n sir yarba yakuresa da ido sak suna kama dashi da babyn.
Yana kokarin mikawa Hafsat yaron su mommy suka shigo cikin labour room din.
Cikin murna mommy ta ketayiwa Hafsat sannu sannan ta karbi yaron akawuce da Hafsat dakin Hutu bayan an kimtsata.
Basufi awa2ba aka sallamesu ,mommy tace suwuce gidansu Hafsat,Ai sir jinmaganar yyi kamar saukar guduma akansa...
Share pls
NIDA D'ALIBATA
πΎπΎπΎπΎπΎπΎ
Story & written by mmn fareesa
π
Ώ121
ππππππ
Itama Hafsat ba taso xuwa gd ba tafison gun mijinta dandai kawai bata nuna hakanba.
"Koda suka isa gidansu d'akinta aka wuce da ita ", nan jama'a suka cigaba da zuwa yan barka.
Yayinda umman su Fatima ta ja Hafsat domin yin wanka.
Shikuwa sir cikin bacin rai yakoma gd dan baison koda da minti d'aya ne yarabu da sultin shi ,dandai kawai bayason yacika yin musu da mommy ne shiya sa yahakura.
" Hafsat sarkin tsoron ruwan zafi hakadai umma ta gasheta da kyau har aka gama ta fito dg bayin ta nufo dakin", su Zakiyya ,sa'ada ,Fatima duk sun cika d'akin ko waccensu da tulelen cikinta.
Murmushi sukayi dsuka ga Hafsat nan suka fara tsokanarta suna dariya, zama tayi tasaka kaya ta shirya ,yayinda babyn ke gunsu sunata santin yaron .suna dariya dacigaba da tsokanarta . itama dariyar tayi tace hmmm kune abin dariya kuma abin tsokana zakuji yadda haihuwa take tunda har na haihu ai wankan jego bazai bani wuyaba,inkuma kuna dariyar nadawo gd to ko waccenku ita gida zata dawo."nuna Fatima ta yi tace balleke inkindawo mutuminki yazama abin tausayi dan daga gani bayada hakuri",Fatima tace hmmm kedai bari dan my one indai gun harkane ba sauki shiya sa da wuya muyi fad'a ,inma munyi ma shirya wlh kodon sbd in dare yyi z....shiru tayi ganin su ,Mubarak da yaya Ahmed shida Anty salma matarsa da sir yana rik'e da d'ansu,kabeer da kamal abayansu.sunzo duba jariri.
"Fatima ta tashi tana gaidasu had'e da karbar ameer d'an yy Ahmed dke hannun sir", Aida sauri kabeer yace my one yi ahankali kinsanfa da akwai ajiyata jikinki,dariya yy Ahmed yyi yace oh nida sabon shiga!babyn sa'ada tabasu suna kallo suna yabashi Masha ALLAH, suna mamakin rashin kunya irinta kabeer itadai Zakiyya gun mijinta ta matsa tanamasa shagwaba ita ice cream takeso ,shikuma yana lallabata tayi hkuri sbd babynsu kada ta haifeshi da mura ,sir ne yalura da su,murmushi yyi yace oh yarannan ALLAH yashiryaku.
" kallon Hafsat yyi yaga tana dariya",kusada ita yadawo yace sulti mekikewa dariya?"kallonsa tayi tace hmmm my dear su sa'ada mana ,yaya Mubarak yawani jata waje baza'ayi maganar agabanmuba.,fuska kalar tausayi yyi yace ,aini angama dani tunda anmaidominke gd ,tura baki tayi tace yaya harfa wanka sukamin da ruwan zafi kamar zai k'onani,dan zaro ido yyi yace Saida nacewa mommy sumiki ahankali yafad'a had'e da kai bakinsa saitin kunnanta yace zonxo da dare ,amma bazan bari kowa yaganniba,ingaisa da ababena......yaya Ahmed yace oh friend agabana ALLAH zansanar dasu umma ai tana cikin gidan,tsaki sir yyi had'e da mik'e wa yace kadad'e baka fad'adinba.
"Itadai Anty salma sai yar dariya take ,nan yy Ahmed yabata babyn yakalli Hafsat yace kanwata friend yakoyamiki rashin kunyarsa ko?" Sa'ada data shigo taji maganar da sauri tace yaya itamafa wlh takoya masa, hararanta Hafsat ta yi, suka saka dariya,nan suka fice sukabar matansu nan dansu yini anan.
Hakafa suka zauna suna firar su da labarin maxajansu ,har sukaci abinci sukayi sallah, suna like da baby da mamansa,basubar gidanba sai dare.
"da misalin 8:30 pm sir yakira Hafsat yace bakowa dakinki?"
"Tace eh"
In shigowa zakayi ba damuwa dan babyn na part din mama da yan barkan dare shine nafito naga duk manyane,cikin jindad'i yace ok ganinan xuwa ,yana fad'a yakashe kiran yashige cikin gidan .
d'akinta yanufa ,Aida gudu Hafsat ta yi hugging dinsa ,kafin tace wani abu yacafki bakinta yana kissing.
Babu musu ko gaddama Hafsat ta biye masa suna mugun romancing juna kamar zasu cinye juna ganin zai wuce iyaka yasa ta tsaidashi,cikin dubara tace naji ana kirana k'ila babynka ne ke kuka bara naje nan ta fita tabar sir zaune yawani lumshe ido.
Tana fita ta had'e da mama zata kawo babyn yana kuka,hamdala tayi dan da mama tasamesu a cikin wannan yanayin ai kashinta yabushe .mama tace ina zaki naga kinfito?"cikin in'ina tace dama yaya ne yaxo yanxun yace na karbosa yagansa mik'amatashi tayi had'e da cewa to wlh kibidai ahankali banda zama gab da juna inma naji shiru zaku ganni ,cikin jin kunya Hafsat ta ce to mama kinsanma hakan bazai faruba. girgiza kai maman tayi ta wuce ,Hafsat ta koma dakinta.
Tana shiga ta azamasa babyn acinya ,had'e da yin ajiyar zuciya ta zaiyyana masa fitarta kenan ta had'e da mama.
dan zaro ido yyi yace oh sulti dataganmu da wlh naji kunya,barama nagansa na wuce ainarage zafi.
Nan yayita kallon babyn yanajin sonsa da k'aunarsa kissing insa yyi yace sulti nah dani da babyn nan wakikafi so?
"Murmushi tayi tace Wanda nafara samu shinake do", ahankali yace nima haka sultina ALLAH yabarmu tare kingama mun komai arayuwata nidake mutu karaba.lallai danabi zugar wata zuciyar dke cemun kada kaso dalibarka,yau gashi NIDA D'ALIBATA har munyi aure mun haihu ikon ALLAH kenan.
Cikin jin dadin kalamansa ta sumbacesa agoshi had'e da karbar yaron tana cewa yaya kaje kada mama tashigo,hancinta yaja had'e da shafa kanta yyi wa yaron da ita kiss yace kikulamun daku sai munyi waya,cikin shagwaba taje yanxun inkafita inazakaje?
" ahankali yace zance",wata harara ta galla masa had'e da cewa kai mijin mace d'aya ne tunda kai subutar baki ka fad'a a first night dinmu.
Murmushi yyi yace to maida wuk'ar ,in inatare dke duk sauran mata kallon maza nikemusu ,insha ALLAH kece anan duniya kuma a aljannah matata kedaya.murmushi tayi mai sauti had'e da dagamasa hannu har yafita.
Adaren ranar sunsha kalaman love awaya ,sun raba dare suna firar su ta masoya har bacci yasace Hafsat,jintayi shiru yagane tayi bacci yakashe wayar ya kwanta cike da farinciki.
********************
Hakafa aka cigaba da zaman jego ,kwanci tashi har yau Yakama suna.
Inda yaro yaci Suleiman ,sunan daddy suna kiransa da khalifa.
Mejego da kawayenta ko ince yan uwanta su Fatima sunsha kyau har sun gaji inda gidan cike yake da jama'a ga mai DJ a compound din gidansu yasaki kid'a.
"Anci ansha me jego tasami kyaututtuka gun ja'ama."
Uban gayyar kuwa har walima yashirya shida friends dinsa.
Hakafa taro yatashi lfy inda akabar me jego tacigaba da wankanta agidansu,tana samun kulawa itada babyn sosai agun mama .
Kullum sai sir yazo sau 2yagansu , safe da dare yakamusu wannan yakamusu wancan,sannan susha romance dinsu.
Koda mama ta lura da yadda sir kedokinsu aisai tashiga tsima yartata da gyarata ,kai harsu dulka akamata .
Aranar datayi40ta koma ,hmmm kada kuso kuga irin rawar kan da sir yyi ai ranar abun ba magana ,har kukan dad'i sir yyi.
__________________
Haka rayuwa tacigaba da kasancewa inda khalifa yyi bulbul dashi dan fari yyi wayo ga yaron da farin jini kamar ubansa.
Ayanxun watansa ukku kuma sir yamaida Hafsat skul yanaso tazama koda nursing ne.
Inda sa'ada,tahaifi yarta mace kafin suna Fatima ta haifi d'anta nmj ,bayan sunyi 40zakiyya tahaihu itama mace.
Haka zamansu yakasance cikin farinci da yadda da juna .
Inda sir yaje har gombe yyi binciken dangin maman Hafsat ,yadawo yahadasu da mama kuma yataimaka musu.
Bayan shekara5
gidan alhj Suleiman rabo na l'eka tun a compound din gidan naga yara sunkai 14suna wasansu ,amma daya na gefe kamar babushi agun.
Wata yar baby gils ce tazo gabansa tana cewa yaya khalifa kaga arfat tana Jana ,yatsina fuska yyi yace to ai ance kudena kunki,bacemun dagani .da gudu tayi cikin babban parlon gidan .
Hafsat ce zaune kan kushin ta aza k'afa daya kan daya tana kallon tb.araina nace masha ALLAH su Hafsat anxama manyan mata tayi k'ara haske da y'ar k'iba jikinnan yyi fresh .yarinyar na xuwa ta fada ajikinta tace many kinga arfat na Jana,nagayawa yaya khalifa yakoreni.
Tsaki Hafsat ta ja tace rabu da shi Yaro sai shegen miskilanci ntsiya har yace ma daddy n Ku be iyaba tun yana yaro inaga ya girma,kiyi hkuri zanzane arfat kinji.....
Sir ne yashigo dakin cikin nutsuwa ,yakara girma yazama babban mutum matashi mai ji da naira had'e da ilimi uwa uba kyau ga shi Dan gata agun matarsa.yara biyune ahannunsa ,wsu sun biyoshi abaya ,zama yyi kusada Hafsat yana murmushi had'e da cewa sulti nah ,gida zamuje yanxun.
Cikin shagwaba ta ce ,um um bamu dadeba fa,kuma mommy ta na ciki tayi bak'i,aibana tafi ba bbu sallama.
Hancinta yaja yace har yanxun bazaki girmaba ko?kinada yara4amma kina shagwaba.radamasa tayi tace aini yar yarinyace agunka.
Murmushi yyi yace eh hakane,aiyanxunma xuwa nayi muje ki sallameni yafad'a had'e da kashe mata ido d'aya.
Yaran dasuka shigo su Tara ,wato 3na kabeer 3na sa'ada,3na Zakiyya, yace my children yanxun kuma ,za azo daukarku.
Khalifane yaja kannensa ,arfat dkeda sunan mommy, minal da kuma yusuk suka wuce gun motar sir suka shiga ,sauran yaron nata wasansu a compound din gidan.
Sir ya mikar da Hafsat yana cewa sulti muje in mommy ta ji shiru tasan muntafi ,murmushi tayi tace to mijina...
TAMAT BI HAMDULIILAHI
Anan nakawo karshen Wannan labari, kuskuren danayi acikinsa yah ALLAH kayafemun.
Ina mik'a godiyata sosai ga....
Nida d'alibata fans grp,1,2&3.
Muhad'a kammu writer's association
Amintattun mata writers association
Tap ten Hausa novels
Sadnaf novels
Mubeenah fans
ramin mugunta fans
Novels &kitchen grp
Yasmin Hausa novels
da duk sauran grps din da ake posting wannan novel na gode sosai.
Afuwan!Afuwan!!Afuwan!!!
Yaro ko babba duk Wanda na batama rai akan wannan novel ina rokan yafiyarku.
Nagode!, nagode! Nagode!
ga dukkan wad'anda suka fara bina tun farkon fara wannan novel harxuwa wannan lokaci, sai mun had'e a sabon novel d'ina mai xuwa insha ALLAH.
Akarshe nasadarkar da wannan littafin gareki,yar uwa k'awa ,aminiya,AMEERA marubuciyar K'ASATA, kinfi kowa son NIDA D'ALIBATA kiyi yadda kkso dashi, mallakinkine halak malak na gode...