Showing 33001 words to 36000 words out of 48162 words
Chapter 12 - MUGUNTA-_FITSARIN-FAKO_-complete-by-MAman-Abdallah
yana kallon shi yace ina jinka , yace '' gaskiya Kanada kishi sosai, gaskiya ka fini santa na lura da Hakan a cikin ?oyar idon ka , na ha?ura tun lokacin dana gane da gaske tamini nisa , dan nunfasawa yayi yace idan har za'a bani ?aya daga cikin ?annan nawa inaso ''.
Muhammad yace '' wacce daga ciki sai wacce ka za?a '' ,'' yace mi sunan wannan wacce ta bada taimakon gaggawa da Hajiya ta fa?i ? ''
Yace '' okay shiyasa kenan tun Ranar naga kana wani rawar kai agabanta harda wani gudu wajan ?auko ruwa kamar kai tace ka ?auko mata '' ya fa?a yana ma Safwan hararar wasa.
Talle masa kweyar sa Safwan yayi yace '' ya aka yi kaga Damana Ni ba yayan ka bane '' ,'' dariya yayi yace to su yaya Safwan sarakin Soyayya, indai har Humaira ce na baka , kawai kasha kurumin ka.
'' Kai ai badani ba , wallahi muna komawa zan fara ya?a manufa a Wajan ta , tunda naga illar da yin shuru ya Jamini ''.
Haka suka ci-gaba da fira har suka iso Gida
Cikin kwanakin nan guda shida abubuwa sun faru ciki harda fahimta da aka samu tsakanin Ridwan da Hafsat, dama su Humaira da Safwan tuni suka dinke tun Washe Garin Ranar da suka yi Magana da Muhammad, kuma bai sami matsala daga gareta ba , dan itama tun lokacin data fara ganin shi ta yaba a cikin ranta.
Suna tashan soyayya
A bangarori ma banbanta Ru?ayya da Abdul wahid abun ba'a magana , duk wanda yake cikin gidan nan yasan da maganar Soyayyar su .
A bangaren Maryam kuwa tun a daren da ta gane Muhammad Masoyinta ne na ha?i?a ta kasa samun nutsuwar zuciya , har yanzu wasan ?uya suke da shi, ta kasa yarda su ha?a koda wajan zama ne , kunyarsa take ji sosai tana tuna abubuwa da yawa wanda yake yi a lokacin suna zaune a tare, wanda zai nuna mata cewa yayi zurfi a cikin Soyayyar ta, amma ita sam bata gane ba , ta kasa fahimta r shi, gaskiya bata bata yiwa zuciyar sa adalci ba, irin wannan tunanin har ?ar rama yasa ka ta a yan kwanakin nan sai tazama shuru shuru ,dama ba wani hayaniya ne da ita ba, tun can Ru?ayya ta fita fitina , da yawan zance harda fa?i ba'a tambaye kaba.
Biyu ga watan november , ?arfe shida da minti ashirin na safiya , kwance yake a kan Gado yana juyi, yau tunda yayi Sallar asuba
Yake jin faduwar gaba , ya rasa ko ta micece , juyawa yayi ya kalli Safwan da yake ta faman danna waya yana murmushi alamar yana cikin shukin soyayya , dan ?ara ya saka yana ri?e ciki , da gudu Safwan ya ?araso har yana tuntu?e yace '' ya aka yi ne ko bakada lafiya ne '' ?ar dariya Muhammad yayi yana sauko da ?afafun sa daga saman Gadon zuwa ?asa yace '' ai gashinan yanzu kazo da dukkanin hankalin ka , da maganar na fara kana daga nesa nan kana Soyayya da sai dai ka bini da Eheee ko A'aaa ,saboda na kula idan kana tare da wannan yarinyar to duka hankali da nutsuwar ka kake bata ''.
Hararar sa Safwan yayi yace Wallahi Yaro yaga damata , idan ba haka ba ta ?a?a zakamin haka ,kasa na katse mata hanzari ba tare da na bata uzuri ba, kuma idan ni hankali na na bada ,wani kuma Rayuwar sa yake cikin badawa a yanzu haka , ya ja tsaki yana cewa Allah dai yasa batayi fushiba ''.
Sosai Muhammad yake kallon Safwan gani yake kamar ba gaske ba , irin Soyayyar da yake nuna wa Humaira a kwanakin da basu fi biyar ba , sai ka Rance sun shekara goma suna ?aunar junansu , yace '' Gaskiya zanyi farin ciki idan har ?anwata ta kasance a ?ar?ashin kulawar ka , nasan zata sami kulawa sosai daga gare ka, ina Godiya da ?aunar ka agareta '' ya ?arasa maganar yana tashi tsaye kafin ya kuma cewa '' dama dan in gaya maka ne tun ?arfe Hu?u naga shigowar sa?on MK , dana duba sai naga Address din ne ya turo mini dashi , kuma kuma inda nake zaton can ?in ne nanne , dama tun jiya na masa Bayanin su da?i suna Hanuna ,dayake a jiya ya dan saki Number sa kusan magriba , sai nasami damar hada pic din su Dady dana Abba Kamar na daure su da igiya , shi da?i?i a cikin wata American Film na daci wasu mutum biyu da aka musu azaba kamar zasu mutu ,kawai sai na dora fuskokin su Dady na tura masa ,shine Yanzu ya turo mun da Address din wajan da zan samesa, yace karfe Takwas jirgin sa zai sabka , kuma bazai iya isa gidansa ba har sai yayi tozali da Ma?iyansa ya dau mataki akan su , shine nace bara na fa?a maka.
To mi muke jirane ai kawai mu tafi mu sanar da su Abba sai mu fice ko, banaso ace ya tsere mana koda wasa wallahi '' Safwan ya fa?a ?acin rai yana bayyana akan fuskar sa .
Ridwan da yanzu ya shigo daga wajan motsa jiki yace '' ai yaya bazamu fa?awa su Dady ba , mu ka?ai mun isa mu ida aikin nan , wallahi a yadda nake ji ko Ni ka?ai sai na tunkare su ''.
Ai kam nima bazaku barni ba da ni za'a je , idan har ban biku ba ai sai Mu Ru?ayya tace Rago zata Aura '' Abdul wahid ya ?arasa magana yana zauna a bakin gado yana cire takalman ?afarsa, tun da asuba dayaga Ridwan zai tafi motsa jiki ya bishi, ahakan ma wani abun idan Ridwan din yayi saidai ya kalle shi ,dan shi dama wani mai sanyin jiki da kuma tsoro Allah yayi shi .
?arfe bakwai da rabi suka bar gidan bayan sun karya da madara da biredi, suka bi ta hanyar baya , batare da sanin iyayansu ba suka bar gidan , ko mota basu dauka ba suka nufi cikin gari da shirin daukar fansa a zuciyar kowannan su .
?an atsa?a guda hu?u suka dauka kowa guda guda , suka nufi ?auyen Rigar ?aure .
A Bakin Hanyar shigawo Garin aka ajiye su, Ridwan ya biya su , suka nufi cikin dajin gaba ga?i , nisa ka?an da wajan da yake tunanin nan ne Muhammad yaja ya tsaya yace ku dakata , jakar Bayan shi ya sauko ya fito da wani abu mai kama da Camera ya kara a idon shi yana dube dube a cikin dajin ,daga nan inda suke yake hango komai na daga Tsarin Mk , mutane ne ta kota ina ?a??oye , wasu akan bishiyoyi , wasu a akan duwatsu da alama kowannan su yana dauke da makamai a Tare da shi, shi yasa ya shirya wa zuwan wannan Ranar.
Murmushi yayi yace '' yaya Ridwan kaga abunda na gani kuwa ?''
Amsar abun Ridwan yayi yana buddubawa kamar yadda Muhammad din yayi cikin firgici yace '' shiyasa nace ku bani dama nakai Maganar nan wurin manya na , da yanzu anbamu tallafin rundunar dazasu kama mana mu yake su , mu hudun nan ya zamu iya da mutane sun fi ashirin , gashi duka da makamai a hannun su , toh mufa ahaka muka zo , har ?ara Ni nazo da ?ar ?aramar bindiga '' ya ?arasa Maganar daya ?aga gefen Rigarshi inda ya soke bindigar a tsatsonshi .
Jin Maganar da suke yasa Abdul wahid kar?ar na'urar hangen nesan ya kara a idon shi dan ganin abunda suke magana akai , wani ?aton mutumi yagani akan wani dutse gashi ba?i Kamar an Shafesa da ?olta Idanun nan nasa wajur kamar gauta , da wani Gatari a hannun sa kamar wani mahaici , kururuwa yasa yana shiga bayan Safwan yana cewa '' wayyo Allah na Pappa ka zo ka taimake Ni yau gani a dajin sambisa , Mamma ga Autan ki nan a filin daga , ba tare da makami a hannun saba , na shiga uku ni Abdu ai nayi tunanin sai da bindigu ake ya?i , ashe harda makaman mahammadiya , wannan Gatarin ya sareni dashi Alkur'an sai dai ku kaiwa my Ru?ayya rani na '' yana magana cikin Hausar da bata ida zama akan harshensa ba.
Dariya kawai Suke kamar wanda babu aiki agaban su , Safwan yace '' banda abunka malam Abdu , ai idan kai a biyo suka raba ka , muda muke manya sai dai su rabamu a takwas takwas '' , ?asa yayi yana matsar kwalla kamar wata mace shi wallahi dayasan zasu isko wa'yannan gumakan da bai biyo suba , wo gumaka mana a yadda yaga Fuskar wannan mutumin yasan babu annuri dahasken musulmi a tare da shi , shikenan shi kam yau Allah yaka ranar da zai yi shahada , yasan Yau saidai wani ba Shiba , bazai iya tuna ranar da aka ta?a , koda marinsa ba ne , sai gashi a wurin da za'a fe?eshi da ransa , Allah dai yasa ya cika da imani '' ya fa?a abayyane.
Gyaran murya Muhammad yayi dan wannan ?ar dariyar da suka yi har ta sha?e masa murya yace '' to shikenan kawai ka fara nanata kalmar shahada dan Dagani mun shigo gabar Rayuwar mu na ?arshe '' , basuyi Aune ba suka ganshi zaune cikin ?asa Dirshen yana buga ?afa a ?asa yana Hawaye sha?e sha?e ,yana cewa Allah kasa aljannah ta Kasance makoma agareni, Mamma naso kiga jJikanki daga gareni , kuma wallahi nayi ?o?ari tunda har Suruka na sama maki , yanzu gashi zan Mutu ban cika Burinah ba wayyo Allah na '' yana magana yana kuka , bai idasa tsurewa da lamarin ba sai da yaga Muhammad ya fito da wasu fuskoki na roba guda biyu , ya mai?awa Safwan guda , Ridwan ma guda , dubawar da zasu yi sukaga fuskokin su Abba da Dady ne , ba Abdul wahid kadai ba , har da Safwan saida ya razana , cikin mamaki Ridwan yace '' Brother sai ka kashe mutum da mamakin ka , wa'yannan ai fuskokin su Abba ne , kuma shima duk yana cikin shirin yakin ne ?''
Dan shi koka?an bai wani ji tsoro ba , dan ya saba ganin irin wannan a lokuta dadama , sakamakon yanayin Aikin sa .
Muhammad yace '' eh duk na tana?e su saboda nasan da zuwan Wannan Ranar , bawai nasu Abba da Dady kadai ba , duk wani makusancina inada copie na Fuskarsa , har kai dabaka da?e da dawowa ba , inada taka fuskar '' ya fa?a yana kallon sashen da Safwan yake tsaye rike da fuskar roba mai yanayi da fuskar Abba.
Shatttt sukayi kamar wata Guguwa ta fice , ga ?ura duk ta bu?e su , sudai basuga lokacin da Guguwar ta taso ba har tazo da ?ura har haka
Cikin daga murya Muhammad yace '' kuyi maza ku saka fuskokin nan , Cikin hanzarin su duka biyun suka saka , igiya ya fiddo daga jakarsa cikin sauri yashiga kulle su Safwan da Ridwan , tsaf ya kullesu , sai gasu a ?asa ya daure musu ?afa da hannu , wani farin abu ya dauko mau dankon tsiya ya rufe musu baki dashi , hakan da yayi sai ya zama kamar su Abba ne yayiwa hakan , ya kawo su kamar yadda ya bu?ata , wayarshi yaji tana bivration , hannu ya saka ya dauko yana dubawa
Mk ne , daga kiran yayi ya kara wayar a kunnen sa , wata iriyar dariya yaji daga cikin wayar kusan 40 second kafin ya tsakaita dariyar , da Muryar sa ta za?a?uran tantiran da suka fara girimta yace '' yaro Barka da zuwa fatan na sameku lafiya '', shuru Muhammad yayi yana nazarin dariyar daya gama yi yanzu ko ta menene ohoo , kafin daga bisani yace '' Barka dai yallabai , ai kai zamu tambaya fatan kun sauka lafiya '' , '' hum yaro man kaza , mun sabka Lafiya fatan Alkawarin dai muni is ready ?''
'' Eh ai yanzu haka nazo dasu address din da ka bani '' , '' okay to ina godiya sosai , yanzu kana dai-dai ina ? '' , '' murmushi yayi jin rainin yawon da yake masa wai suna daidai ina , yanzu fa suna tsaye anan yaga fucewar motar sa kamar wal?iya , sai kura da suka bi?e su da ita , sarai ya lura dashi lokacin daya fuce , har irin kalar motar daya zo da ita duk yasani , shida shifa duk wani abinda yake yi akan idanun sa yake , tun shekara jiya ya shigo Garin nan amma Baisan Muhammad din yasani ba , yana daga tsarin Mk boye duk wani abu nashi , shiyasa ya ?oye Ranar da zai zo yace biyu da wata , bayan shi tun talatin da wata ya shigo, ko sakon da aka torawa Muhammad din yau da asuba , daga ?asar waje ba shi yayi ba , sawa yayi akayi aka tura masa.
Can ya katse tunanin '' yace daidai da babbar bishiyar darbejiya
'' okay to ka maida fuskar ka yamma direct zaka mike Hanyar idan kazo kusa da wani dan kututturen Dabino toh anan zaka tsaya ''
Da to Muhammad ya amsa yana Abdul wahid ya kalla da tsoro ta gama rufe masa baki yace ka kama min yaya Ridwan a zuwan Abba ka ri?omun,Ni kuma zan ri?e Yaya Safwan a zuwan Dady , kar wanda yayi komai sai abunda nace , ba tsara komai insha Allah bana tinanin za'a samu matsala '' ya karasa Zancen da kama daurarren hannun Safwan , yayi wa Abdul alama da kai na su tafi.
Koda suka iso daidai wajan daya bashi umarni sai Muhammad yasa ?afar sa ya bugi bayan ?afar Safwan nan take ya zube akan gwiwar shi , alama yayi wa wa Abdul da yayi kamar yadda yayi, cikin tsoro yake komai , a yanzu da zaka tsaga jikin sa toh bazaka samu jini ba , dan ya sada?ar shikan yau yasa yazo ?arshe.
Ka Nutsu ka bani hankali ka , kasani duk abunda kake yi yana kallon ka , shiyasa na bugi ?afafunsu dan kar ya gane wani abun '' cewar Muhammad daya gama ida gano duk Wani shiri Na Mk din , da wasu abubuwan yasani , amma yanzu ya fahimci abubuwa da dama .
Wani ?ara suke ji mai ?aramin sauti yana shiga dodon kunnuwan su , can suka ga wata babbar ?ofa tana bu?ewa , kofar kamar da itatuwa akayi ta , dan su a zuwan su basu zata da akoy wani abu wai shi ?ofar shiga wani wajan ba , ta cikin ?ofar sukaga wasu zaratan mazaje guda hu?u sun tunkaro inda suke , gaban Safwan sai fa?uwa yake , Ridwan kuwa zuciyar sa sai tu?uki take , shiga ganin hakan yake a matsayin ?ata lokaci , da sunbi ta tashi da sunyi musu dirar mikiya da tuni sun fuce wajan .
?arasowa sukayi suka kama Abba da Dady da niyyar zasu shiga dasu , nan Muhammad yace Baisan wannan ba , duk abunda suke akan idanun Mk ne , dan yana kallon su da na'urar da tun ?azu yake faman ta daidai ta amma ta?i sai yanzu da baifi mintina biyar ba ta koma yin aiki , yaji zafi da bai ga tun shigowar su wajan ba ,sai yanzu da yake kallon diramar hana su Dady da Muhammad din yayi , anan ya kuma gano wani abun .
Wayar shi ya kira , cikin hanzari ya ?aga yace '' yallabai yada haka , ai ba haka mukayi da kaiba '', '' to ina jinka , ka fa?i yadda muka yi da kai ina ji '' Mk ya fa?a da murmushin MUGUNTA a kan fuskarsa.
Muhammad yace '' dama haka kawai zan ka maka su ka karba ba tare da mun ha?uba ? '' ya tambaya cikin rashin sanin abin yi na gaba , dan shi baisa rai cewa Mk din ba zai bukaci tattaunawa dashi ba , da a wannan lokacin ne ya tsara duka shirin sa zai yi aiki.
Dariya yayi yace '' ai kai kam naka amfanin ya ?are, tun a ?azu na tura maka da Kudin sallamar ka na aikin nan daka yimin , kudi na tura maka ba ka?an ba , dan kai kadai ka iya yimini aikin da mutane dayawa suka kasa Mani na tsayin shekaru , ba su Almustapha ba ko wannan ?ar ta Hussaini data ?acewa ganina ayanzu sai da ta gagare Ni , amma gashi ka kawo mini su har gidan hukunci Gaskiya kai zaki ne , amma ya aka yi ka shigo da wani bayan kai wannan wajan , baka yi tunanin za'a samu matsala ba ?'' .
Cikin nazarin kalaman sa Muhammad yace '' ai bazan iya shigo da mutun biyu Ni ka?ai ba , shiyasa na nemi mataimaki , ba wani damuwa , nida shi duka daya ne , kuma duk abunda zaka Mani to shima zaka iya yi masa '' yasan da cewa ya tsara daga ya kamasa su Abba to zai gama da rayuwar shi , shiyasa ya fa?a masa haka .
Wayar yace ya mai?awa daya daga cikin wa'yannan zaratan mazan , sai ji sukayi yana Amsawa da to cikin girmamawa.
Kallon Muhammad yayi yace '' ku zo muje ya fa?a yana yin gaba dan cika umarnin Ogan nasu .
A tsakiyar wani wajan da bazasu da dakiba anan suka ga kansu , can ya hango matar da Mk ya shigo da ita wajan , a fakaice yake kallon wajan , sai wanda ya kula zai iya ganewa , wa'yannan gayds din suka kewayi musu, daya daga