Showing 246001 words to 249000 words out of 261814 words

Chapter 83 - AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE.txt

MAMUGEE   

07 Jul 2024

58952

zagaye qugunta dasu tana shigewa jikinsa ahankali tace

"Su Dad na qasa Suna jiranmu fa"

Rungumeta yayi Yana sauke ajiyan zuciya tareda kissing gefen wuyanta yace

"Thank you for being my Halal"

Qamshinsa ta shaqa tajisa ya ratsata har Cikin kanta da zuciyarta tace

"Thank you for being ARFAT father" qasa sosai ta fada hakan batareda tabari yaji abinda ta fada dinba.

Sakinta yayi bayan sun samu nutsuwa sosai a hakan rungume da juna ya gyara mata rigarta tareda mayar mata da zip din suka gyara kaman Babu abinda ya faru a tsakaninsu suka fito hannunsa na Cikin nata har suka gama saukowa har Lokacin Ashley da Siddeeq na palon farko suna jiransu Basu shiga ba sbd suna shiga zaa tambaya Ina AM din ko Jamaal shiyasa suka tsaya tasu firar sbd a dauka gabaki dayansu Suna tare.

Shima acan Ciki Hafiz ne ya Hana a Tina ma basa Nan sbd firar da akeyi Cikin wayewa da ilimi.

Suna sauko Ashley ce ta miqa mata hannunta ta kama kaman wasu Yan biyu haka sukai gaba bayan ta waiwayo ta kallesa Shima Wani shegen kallon yake binta dashi Suna bayansu shida siddeeq Wanda Shikuma Ashley da kusan komai nata yake kaman na am din yake kalla dan duk da ta girmi am din da kusan shekaru bakwai haka zuwa 8 koma 9 idan ka kallesu zaka dauka shekarunsu daya sbd ba Wani Jikin girma ne da Ashley dinba gata fara sosai sbd asalinsu Dan hakan ne ma suke kaman sisters din gaske.


Suna shigowa palon kusan kowa indanuwansa akansu ya dawo musamman Dr Aleena data zubawa Ameenatou din Idanuwanta tana karantar sauyinta bakinta kaman zai Bude yayi magana Amma sai tayi shiru tareda miqawa am din hannunta daya dayan Yana rungumeda ARFAT da tinda suka taho yake jikinta.

Cikin Jin nauyi da nutsuwa ta nufi Mum din ta miqa hannunta ta kama hannun Mum din tana zaunawa gefenta Cikin nutsuwa da kulawa ta gaidata tana mata Yaya jikinta.

Cikeda kauna kaman zata hadiyeta ta amsa tana qarawa da thank you love.

ARFAT na ganin Jamaal da gudu ya sauka jikin Mum din Yana nufarsa daman tini ya Bude masa hannuwansa cikeda tsananin kaunarsa datake sake cike koinansa a a daukesa sama Yana sauke masa kusan kisses hudu a gfen fuskansa lokaci daya.

Siddeeq ma Yana daukansa kisses din ya fara sauke masa kafin yafara tambayarsa Yaya yake.

Cikin kunnen Jamaal din ya fada masa Kalmar data Saka Jamaal din murmushi me kyau da tsari Yana sake Jin kaunar dansa bar Cikin ransa.

Dr Aleena ma kaman zata Budewa am zuciyarta takeji Dan haka firar komawa Tai kaman tarairayan am da Arfat kawai akeyi.

Dad Omar ma duk motsin Dr Aleena din Yana kan idonsa ne kaman yanda Jamaal duk Wani motsin am saiya zuba mata Idanuwansa Yana Jin kaman ya dauketa su tafi inda saita haife masa cikinsa zasu dawo.

Kallan Dad Omar yayi yaga yanda Shima yake jifan Mum dinsa da Wasu lafiyayyun kallo Cikin fuskewa Yana Dan basarwa.

Yasan Dad Omar bayajin abinda yakeji gameda matarsa Amma Yana iya hango nasa jarabawan ta mutuwan son dayake mata Dan haka Dan matso da kansa yayi gurin gefen Dad Omar din Cikin sauti me nutsuwa yace

"Dad welcome to the club,
And sorry Dad Amma kasan Mum Dina bazata iya tafiya a yanzu batareda tasan waye zata barwa 'danta ba,Allah sarki Jamaal da Dad dinsa"

Rasa abin fada Dad yayi sai Wani murmushin daya kufce masa sbd yasan me kalaman Jamaal din suke fada sarai.

Juyowa yayi ya Kalli fuskan Jamaal din wanda ya Kalli Dad din Yana marairaicewa kaman bashi ba sai ya Tina masa lokacin kuruciyan Jamaal din Dan haka Wani murmushin ne me sauti ya sake kufce masa ya dauke Kai Yana cewa

"To shi "Dan nata me yakeso ayi ne?

"Dad a tausayawa a basa abinda yake nasa?"

Sake kallansa Dad Omar yayi Yana sake Wani mugun murmushi yace

"Matar 'dan tawa matar baa hannuna take ba,asali ma ba nine zancen yake hannuna ba idan zai iya da babanta ni Dan rakiya ne"

"Kallan Dad Jamaal yayi Yana satar kallan Ameenatou ya sake qasa da murya Yana cewa

"Bazan iya da tsohonta ba dan Allah Dad karka hadani dashi zai iya bacewa bat da itama gaba daya idan aka takurasa musamman yanzu Danai masa Wani laifin"

Juyowa Dad yayi ya Kallesa Kuma a Lokacin kowa yaji abinda ya fada sbd sautin ya Dan fita
Dad yace laifin me Kai masa kenan??

"Yar budurwansa is carrying my second child....."

Ruwan da Fatmah da Mum Nur suka Saka a bakinsu lokaci daya suka dawo musu da mugun karfi.

Didi kuwa zubewa ruwan sukai a hannunta batareda takai bakinta.

Uncle Ahmed ajiye wayarsa datake hannunsa yayi Yana dagowa Cikin tsananin mamaki.

Siddeeq Wani iskan farin Ciki yaji yayi sama dashi
Ayesha da maman fadeela ma duka dagowan sukai.

Hafiz Ashley ya fara kalla Cikin mamaki da jinjinawa wannan babban barnan da sukai.

Ashley sunkuyar da kanta qasa tayi tana dafe goshinta jikinta na Wani irin mugun nauyi kaman Wadda aka danna Cikin ruwan zafi.

Ameenatou dagowa tayi da Wani irin tsananin mamaki da shock ta kallesa.

Dad Omar kuwa kasa yadda da abinda yaji yayi ya juyo ya zubawa Jamaal din Idanuwansa shikuwa Babu abinda yaji a abinda ya fada sbd baya buqatan jiran kowa ya sanar dashi ko sanar da kowa sbd abu ne daya rasa a Cikinsu na farko Dan haka a yanzu dayake tareda matarsa lokacinda take dauke da Wani Cikin nasa shine yakeda iKon sanarwa kowa.

Tsit palon yayi Banda Tarin Fatmah daya kasa tsayawa sbd muguwar sarkuwa tayi Idanuwanta take sukai jajir ta dago ta Kalli Jamaal din wanda Babu abinda yake shimfide a fuskansa bayan asalin farin Cikin dayake Cikin zuciyarsa bama wannan me yake nufi da second child dinsa??

Gabaki daya su mum Nur ma Cikin mamaki da shock basuma Tina da second child yace ba
Cikin mamaki Didi ta fara Bude Baki tace

"Who's pregnant??

Ameeenatou qasa tayi da kanta wasu irin hawaye masu zafi na gangarowa daga Idanuwanta batareda ta dagoba Dan bazata iya kallan kowaba.

Dad Omar daya mutu a zaune ahankali ya mayar da numfashinsa kafin ya sake kallan Jamaal din ya juya ya Kalli Ameenatou da kanta ke qasa ya dawo da kallansa kan Jamaal yace

"Waye me Cikin??

Kallan Dad din Jamaal yayi Cikin kulawa yace

"Dad please"

Da tsananin mamakin gaske daya qarasa cinyesa daga zaune ya Jiyo yana kallan Ameenatou wadda ta fasa Kuka kawai ahankali tana sake cusa kanta Cikin kafafunta.

Dr Aleena ce ta Kalli Dad din tana cewa

"OMAR please"

Mayar da kallanta kan Jamaal tayi Wanda yakejin kukan Ameenatou din har tsakiyar kansa da zuciyarsa sedai wannan shine karshen abinda zai kawo masa karshen tasa matsalar da wainda suka Hanasa matarsa yaso ma babanta na gurin yaji idan yaso kafin safe idan ya tashi bacewansa ya bace bat shi kadai Dan ya fahimci sai sunyi rikicin gaske da babbah kafin abasa matarsa.
#MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
144
Kowa kasa gasgata abinda yake faruwa yayi Dan haka har Lokacin tsit gurin yayi siddeeq ne ya taso daga inda yake kafin ya iso Jamaal ya miqe suka rungume juna siddeeq na cewa

"Congratulations to us Dr"

"Thank you Sir Siddeeq"

Dariya siddeeq din yayi zuciyarsa koina cikeda farin Ciki.

Uncle Ahmed ma dai daya tabbatarda zancen gaske ne kallan Jamaal din yayi Yana miqewa suka rungume juna Yana cewa

"Congratulations son"

"Thank you uncle"

Maman fadeela ma Cikin farin Cikin ta tayasa murna ta Taya Dr Aleena da Omar ta zubawa Idanuwanta tana karantar yanayinsa da kowa ya kasa ganewa duk da tasan bazai taba qin cikin daya kasance daga Ameenatou dinsa ne da Jamaal sedai labarin Cikin yazo ne Kai tsaye katsam sbd abune da Babu wanda ya taba tinani ko kawo tinanin hakan ma.

Mum Nur Ameenatou Dake Kuka ta kalla mamaki na kasheta duk Tama rikice sedai kukan nata ya sakata komawa gefenta ta janyota jikinta.

Fatmah Kuka kawai itama akaji ta fasa Wanda ya zaka kowa kallanta itama sedai Babu mema iya tambayar abinda ya sameta sbd har ga Allah mamaki kowa yake cikinsa sosai Didi da batasan ta sake jeho tambaya ba cewa tayi

"Garin Yaya ne wai aka samu Cikin bayan tana gida a gabanmu Bata tare koina ba.???

Wani kallan da uncle Ahmed yayi mata ne ya sakata rufe Baki da abinda ta fada sbd batamasan ta fada dinba sbd rikicewa da mamaki.

Hafiz ma Cikin farin Cikin ya Kalli Dad Omar yace

"Dad congratulations to us"

Maida kallansa kan Jamaal yayi Yana yar dariya yace

"You better be ready for whats coming sbd ba ruwana nima Dan kallo ne a gurin tsohonta,
Congratulations Allah ya kawo babies masu albarka"

Murmushi Jeey yayi Yana cewa

"Baban Nan nata Ina shakkar hukuncinsa duk da Nima na koya irin hukuncin nasa if Baku Saka Baki ya hakura ba bacewa zamuyi kawai"


Dariya Hafiz yayi Yana cewa

"Hmmmmn yafika qwarewa anan sbd kafin kayi tinanin bacewan harya Kai inda zai bacen shi,
Amma shawaran shawo kansa daya ne.,

Matso da fuskansa yayi kusa qasa qasa sbd kada su Dad su ji yace

"Ka tabbatarda ka qarasa gamawa da 'yarsa duk fushinsa baya iya hanata abinda takeso"

Kallansa Jamaal yayi Yana Wani shegen murmushin ka tabbata hakan?

Murmushi Hafiz din yayi Yana cewa

"U welcome"

Kan Ameenatou JAMAAL ya Maida kallansa Yana mata Wani shegen kallo Mai sanyi da nutsuwa Yana Jin kukanta na sake ratsasa.

Dad Omar ganin kukanta da yayi tsanani Cikin tsananin qunci da kunya takeyinsa dole ya sauke numfashi ya Bude Baki Yana kallanta yace

"Ya isa hakan kada kukan ya Sako Miki Wani ciwon tinda kinsan yanayinki yanzu din"

Maganarsa ta Saka kowa sauke ajiyan zuciya Banda Jamaal Dake jiransa ya tayasa murna.

Juyowa yayi ya Kalli Jamaal din dayake murmushi Yana kallansa yace

"Ka shammaci babanta sbd bazan ce ni ka shammata ba so wannan ba ruwana ba layina bane so congratulations Son"

Rungumesa Jamaal yai yana cewa

"Thank you Dad,Allah ya qaro Nisan kwana da lafiya"

"Amin son Allah ya Muku albarka Kuma dukanku ya sakawa abinda zaa Haifa albarka"

Amin kowa ya amsa dashi Banda Ashley da kaman ruwa ya cinyeta satar kallan Dad din takeyi shi kuwa kallo daya yayi mata yasan tasan da komai.

Ameenatou dai dole Dr Aleena ta Janta zuwa bedroom dinta itada Mum Nur Suna rarrashinta sbd sosai take Kuka tana Jin zafin abinda JAMAAL din yai mata.

Ashley ma silalewa tayi ta bisu Dad da nace mata zaki hadu da Wanda yake daidai Dake ne Ashley.

Tana shiga dakin Ameenatou na ganinta ta sake fasa Wani kukan mara sauti sosai tana Jin fargaban yanda zasu hadu da babbah idan wannan zancen yaje kunnensa.

Mum Nur rarrashinta tayi tana nuna mata ba komai bane Kuma su Kam sunyi Marna da farin Cikin wannan Cikin.

Dr Aleena data rasa yanda zata rarrasheta shafa bayanta takeyi tana fada mata yanda suke kaunarta da duk abinda zata Haifa musu Babu abin damuwa ko Kuka Akai sbd abune da suke tsananin so sukam.

Bayan ta Dan dawo hayyacinta ta rage kukan sosai fita sukai suka barta da Ashley.

Suna fitowa JAMAAL ya Kalli Mum dinsa da Idanuwansa
ta gane abinda yakeson sani Dan haka a hankali tai kissing tsakiyar kansa dayeke zaune gefen Dad din Cikin sauti mara karfi tace

"Karka damu she's okay"

"I love her Mum"

"I know son"

Wucewa tayi ta gaba Omar ta wuce hanyar dining room Dan Yi musu iso ya bita da Wani irin tsaftataccen kallo.

Dining suka nufa dukkaninsu Banda Jamaal daya fice ya nufi bedroom din Mum dinsa.

Koda ya shiga tana jikin Ashley tana tsiyayo hawaye Ashley na share mata tana cewa

"Baby kukan ya isa haka kinsan daman ba isashiyar lafiya ne Dake ba zaki iya jawowa kanki Wani zazzabin akan Wanda kike fama dashi"

Qamshinsa ne ya Saka Ashley dagowa ta kallesa fuskanta Babu walwala sbd itama taji kunya da damuwan abinda yayi musu din ba zata.

Miqewa tayi zata fice batareda tace masa komaiba Ameenatou da Bata dago ba sbd tasan shi dinne ta riqeta tana Dan Bude Baki tace

"Ash gida zan tafi ki fadawa Hafiz yakaini"

Numfashi Ashley din ta sauke tareda dagowa ta Kalli Jamaal din wanda Am din yake kalla kafin ya Kalli Ashley yace

"Kije zan kaita gidan da kaina"

Ficewa Ashley tayi tabarsu su biyun.

Miqewa Ameenatou tayi tana goge fuskanta da tissue ta nufi kofa zata fice daga dakin.

Hannunta ya riqo tareda dawowa da ita zaiyi magana ta dago jajayen Idanuwanta ta masa Wani kallan tsananin zafinsa datake ji Cikin ranta.


Rungumeta zaiyi ta turesa tareda Bude bakinta zatai magana sai Kuma ta fasa kawai ta wucewarta ya sake riqota ta fizge hannunta tareda ficewa daga dakin.

Kai tsaye dining room din da kowa yake ta nufa tana zuwa ta zauna Babu wanda ta kalla sbd Zuciyarta Dake Cikin zafi da baqin Cikin kunyar datake daure da ita gashi kusan kowa Yi yakeyi Yana kallanta.

Fatmah da Mummy dinta ta rarrasheta ta samu ta Dena kukan itama kasa riqe abinda takeji tayi kaman yanda Ameenatou ta kasa riqe nata Dan haka kusan tare suka miqe daga dining din.

A tare suka Kalli hafiz dayaji saukan Idanuwansu akansa lokaci daya
Ya dago ya fara kallan Fatmah data ambaci sunansa Cikin sanyin murya kafin Ameenatou.

Kowa a tare ya kallesu harda Jamaal daya Kalli am Yana dauke Idanuwansa sbd yasan bazata taba yadda ya kaita ba Dan haka baice komaiba.

Hafiz tissue ya dauka ya goge bakinsa daga abincin dayake Ciki ya miqe tsaye Yana cewa dukkaninsu su biyosa.

Suna barin dining room din juyowa yayi ya fara kallan Fatmah zaiyi magana hawayen Idanuwanta suka sauko mata ta katsesa da cewa

"I wanna go home please" ta qarasa zancen da sanyin murya da Wasu siraran hawayen.

Kallanta yayi Cikin nutsuwa kafin ya dawo da kallansa kan Ameenatou da alaman ita fa??

Itama Bude bakin tayi Cikin sanyi tace

"I wanna leave this place too please"

Numfashi ya sake Yana cewa kowacce ta share hawayenta.

Ciki suka koma Suna bayansa sukai sallama da kowa suka juya suka fice.

Jamaal kallan nutsuwa yabi bayan Am din dashi Yana Jin sonta da babyn Cikinta na sake cikesa.

Dr Aleena ma Jin tayi kaman ta janyota ta hanata tafiya sbd Jamaal dinta Amma Kuma ganin yanda Omar ya sakewansa Yana murmushin data San Kila na mugunta ne ya sakata jifarsa da harara.

A yanzu Kam tabbas zai Saka Ido yabarwa babbah komai sbd yasan iya maganar ma an karba auren rigimace a gurinsa bare ganin Ciki kawai a jikinta ko jinsa.

A mota Ashley da Ameenatou ne a baya Fatmah a gaban motar tana tsiyayar hawayenda har Lokacin ba wanda yasan n menene hakama ba Wanda ya tambayeta tinda kowa ta gabansa ta ishesa
Hafiz ne kadai ya zaro tissue daga miqa mata Yana Dan juyowa ya kalleta itama kallansa tayi tana marairaicewa kaman zata fasa Kuka me qarfi ta karba tana share hawayenta.

Suna isa gida kowa ya fice daga motar Babu me magana kowa dakinsa ya nufa Cikin jimami.

Arfat na can gurinsu Mum Nur Dan haka daga Ameenatou din har Ashley tubewa sukai sukai wanka da Shirin bacci suka kwanta.

A dakin Ashley tayi kwanciyarta tanaji wayarta na ringing taqi dauka.

Ashly kuwa daman ta kashe tata sbd tin a hanya take ganin Kiran siddeeq taqi dauka.

Acan kuwa sai dare sosai su Dad suka dawo gida aka baro Arfat acan sbd Dr Aleena data roki Dad din wanda daman sunada siyayyar Arfat din dasukeyi sosai a gidan da Shirin idan ya taho Dan haka Babu buqatan komai nasa.

A hanya Mum Nur ta tada maganar Cikin Ameenatou din tana sake nunawa Dad din Dan Allah kada yayi wata maganar bayan a Saka lokacin bawa Jamaal din matarsa ta haihu acan tinda dai ta tabbata Jamaal din shine mahaifin Arfat sbd idan ya sake tada wata maganar kunya sosai take Saka Ameenatou wannan halin Kuma ba Dadi hakan kada m Wani ciwon ya shigo yinda dai yanzu ba ita kadaice ba.

Murmushi yayi kawai Yana Jin kaunar 'yarsa da duka jikokin da zata Haifa masa sedai yasan ba shine matsalar ba a yanzu babbah ne Kuma shi duk da shine ya haifeta bazai taba hada girman babbah a kanta ba da kansa sbd son da babbah yake mata ko yayansa daya Haifa baya musu wannan son hakama Babu Wani Rai ko Abu dayakeda Mahimmanci a rayuwar babbah kaman Ameenatou sbd itace hasken zuciyarsa da Idanuwansa Dan haka Babu wani Iko da kowa a duniya zai nuna mas akanta shine me cikakkiyar ikonta Dan haka sai yanda babbah yace a yanzu Dan shine akaiwa babban laifi musamman ta yanda zai samu bayanin ARFAT Jamaal ne ubansa na asali..

Suna isa gida gidan tsit da alama kowa Yana daki Yana jimami Dan haka Suma Kai tsaye kowa makwancinsa ya nufa.


Babbah baisan meyake faruwa sbd Babu wanda ya fada masa Dan haka hankali kwance ya tashi sedai Jin gidan tsit Babu motsin kowa ya Saka dadah Tinanin ko lafiya Duk da haka sai tayi tinanin gajiyan daren da sukai ne jiyan ya Saka kowa hutawa ba buqatan fitowa da wuri.

Sai kusan 12 na rana tukuna suka fara fitowa daya bayan daya kuma a Lokacin ne zasuyi breakfast Wanda yake hade da lunch sai Kuma dare.

Fatmah datake sanye da pencil jeans da knit freesize Riga fara tana fitowa daidai Lokacin Jamaal ya shigo palon tareda Siddeeq Arfat Yana jikinsa.

Tsayawa tayi tana kallansa cikeda Jin kamarma ta tsanesa sbd abinda yaji din dan Bata dauka zai mutu akan macen da aka fada masa ta haihu baa San uban Dan ba.

Ko kallan inda take baiyiba sbd baima lura da ita kwata kwata ba Siddeeq ne kadai ya Dan kalleta Shima baice mata komaiba ya wuce.

Ameenatou ce da Ashley suka sauko daidai lokacin Suma
Ta Kalli Ameenatou din da Idanuwanta da sukai ja ta kasa riqe bakinta Cikin son samun amsar tambayarta tace

"Dagaske Cikin ne Dake?Kuma na wanda ya fada din?
Ke shikenan haka zaki ringa Ciki sedai a ganki dashi batareda sanin yaushe kike yo war abinki ba....


Dago jajayen Idanuwanta Ameenatou tayi ta Kalli Fatmah din wadda itama zancen ya fito mata Cikin ciwon yanda take jerosa.
#MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
145
Ashley ce data sauko taji maganar ta Kalli Fatmah din zatai magana Ameenatou ta tareta ta hanyar cewa

"Menene naki a Cikin duk yanda nake daukan Cikin,inace nine nake dauka Kuma nake haihuwar"

Cikin takaici Fatmah tace

"Babu komai nawa a Ciki Amma keda kikeda komai a Ciki na dauka zaki fara tsayawa kisan mahaifin cikinki na farkon kafin ki sake kwaso Wani...."

"Duka wannan ba matsalarki bace Kuma bakya Cikin wainda suke dole da Susan mahaifin 'dana sbd bakida alaqa da hakan bake ba kadai ko wanda suka Fiki banajin sunada alaqa da sanin hakan,nice dole Kuma nice na San waye uban Dana"

"Wane Dan ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login