Showing 141001 words to 144000 words out of 261814 words

Chapter 48 - AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE.txt

MAMUGEE   

07 Jul 2024

59025

komai a matsayinsa na likita Kai tsaye yaga ciki a tareda ita sedai Kuma a tsakanin rayuwa Da rashinta dasuke ciki yanzu suna buqatan binciken kwakwaf akan cikin Dan tabbatarwa.

Sister Ashley ce ta kama masa ita suka fito zuwa office dinsa Wanda kafin ya fito tin dazun ya Saka aka kawo masa komai scanning zai mata Kai tsaye yaga abinda yake cikin baro baro ba Wani tsayawa jiran result din awo.

Ita kanta sister Ashley gabanta faduwa yakeyi sosai hankalinta na tashi sai zufa take tsiyayowa idan har ciki ne jikin Ameenatou kaman yanda ta fahimci su Dr din na zargi,

Me zata ce musu idan suka tambaya ya Akai hakan?
Mema zai biyo Baya ya faru Idan cikin ya tabbata?
Wane hali asibitin zata shiga idan zancen ciki akewa patients dinsu ya fita?
Dukkaninsu dai suna cikin hadari kenan,
JAMAAL dinma datake da tabbacin shine me cikin tayaya zata sanar dashi maganar cikin Kokuma fada musu shine uban cikin bayan alkwarine akanta na bazata fada shine mijin Ameenatou din ba.

Kaman ba Ameenatou din ba haka take biye dasu a Sanyaye ba hayaniyar komai har suka Isa office dinsa inda suka tarar da Dr Ibrahim da Dr Zakeer a tsaye suna jiransu.

Kwantar da Ameenatou din sister Ashley tayi tareda kallan fuskanta cikeda tausayi da damuwa me tsananin gaske tana adduar Allah yasa Babu abinda duka suke tinanin duk da ta San zaiyi wuya Dan sai yanzu din take gane ciwo da yawan cin abincin Ameenatou din da cin fruits dinta abinda suke nufi.

Ameenatou din ma sister Ashley din take kalla idanuwanta duk sunyi laushi sbd laulayin gaske takeyi tayi laushi sosai ga ciwo ga rashin hankali.

Hannuwanta takai ta janye rigar jikin Ameenatou din cikinta ya bayyana Wanda kallo Daya dukkaninsu sukai masa suka ga harya fara kumburowa ba kaman cikin budurwa me shafaffen cikin da suka sani ba,
Ita kanta sister Ashley da hankalinta Bai taba Bata komaiba bare ta lura ba sai yanzu din Taga cikin harya fara tasowa.

take Wani zufa ya karyo mata hakama su Dr Zakeer din wainda suka zubawa screen ido suna kallan abinda yake cikinta lafiyayye ba matsalan komai na sati 9.

Shiru sukai sister Ashley ma shiru tayi Hawaye na ciko idanuwanta.

Dr Charles Ameenatou din ya zubawa idanuwansa kaman zai Gano fuskan uban cikin dayake jikin nata.
#MAMUH#


*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
87

*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇

Location: LAGOS
We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL


************
Kai tsaye sister Ashley Dr Ibrahim ya kalla bayan an tayar da Ameenatou din ta gyara mata rigarta yace

"Ashley ba tareda bata lokaci ba kinsan me muka tabbatar yanzu ko??

Kasa magana tayi sai ajiyar zuciya data sauke tana kallansa kafin ta gyada Kai.

"Kinsan daga Inda cikin Nan ya fito???

Maganar siddeeq Tina akan Bibiyan rayuwan Ameenatou din akeyi tin tana cikin mahaifiyarta har zuwa yanzu Dan haka komai girma ko qanqantar Sirrinta kada ta bayyanawa kowa shi idan ba shi kadaiba ko JAMAAL din da kansa ya Sakata sauke ajiyan zuciya tareda kallan Dr Ibrahim din tace aa.

Dr Charles da bayason zancen yayi tsayi sallamarta yayi yace su tafi sbd yasan dai su da aka kawo ta asibitin kusan watanni da yawa baa kawota da ciki ba, idan ma da ciki aka kawota to da yanzu ta jima da haifesa haryayi wayo babyn Dan haka magana Daya ba qarinta Babu raginta shine ciki a asibitin su Akai mata shi Kuma ko waye yayi Hakan lafine yayi babba da zai lalata musu asibitin kwata kwata.

Rabuwa sukai kowa cikin tashin hankali da tinanin mafitar gaggawa kafin koda tsautsayi Abar cikin Wani ya Gani.

Dr Zakeer yafi kowa shiga damuwan da tashin hankali a cikin doctors din sbd kusancinsa da Dr JEEY zaiji tsoro da kunyar ace ansamu irin wannan Barnar asibitinsu da Kuma yanda yasan JEEY din bazai bari a rufe ba sbd bawa kowa haqqinsa su Kuma idan Akai Hakan cikinsu zatai Dan Babu me Sha bare asibitin.

Sister Ashley data shiga tashin hankalin dayafi nasu Dr Zakeer sbd ciki a jikin Ameenatou shine abinda bata tinani ba ko kawowa a kai da tinaninta,
Ina Ameenatou Ina ciki itada take Hakan?
Ta Ina ma maganar cikin zata fara bayyana ga mutane?

Kasa komai tayi sbd damuwa da tsoro harma da tashin hankali,.ita kanta Ameenatou din jikinta Babu inda yakeda kuzari kwance take Bata iya ko motsawa Tayo laushi sosai ido kawai take bin sister Ashley din dashi har Saida sister Ashley din ta rasa abin yi ta fasa Wani irin kukan ciwon dayake cinta itaka da ranta,

Ta Dade cikin qunci da baqin ciki Wanda ciwon haukan Ameenatou din ke kwantar mata da hankali tana rage mata radadin dayake ranta Amma a yanzu da basuda mafita duka su biyu dan haka take kuka radadin dayake danne da ranta tsawon lokaci harma Dana kadaicin datake cikinsa na rashin kowa,
Dangin mijinta tini suka watsar da ita Daman ba wani kaunarta ko buqatanta sukeyiba sbd zamanta Christian Kuma sun kasa karbanta bayan ma ta musuluntar.

Kukan datakeyi ne ya sake idanuwan Ameenatou datake kwance tana kallanta itama nata idanuwan cika da Hawaye suna gangarowa batareda kowannensu yayi magana ba.

Se dare ta sake Kiran wayar JAMAAL data kasa samu gaba Daya wuni ranar,
Bata samu ba ko lokacin Dan Hakan ta Saka Kiran Siddeeq Shima Bata samu ba Dan haka ta bari zuwa da safe.

Jiki mace ta tafi bayan Ameenatou ma tayi bacci,
Daga ita har su Dr Zakeer Babu Wanda ya samu baccin kirki sbd cikin.


Washe gari su Dr Zakeer Babu Bata lokaci suka samu md da zancen take ya fisu shiga tashin hankali sbd sanin girman Barnar da masifun da zasu iya shiga masu girma akan Hakan,

Girman matsalar shine inda patient ce lafiyayya Hakan ya faru da ita wannan Wani case dinne daban Dan akwai raayi da ganin dama Amma su asibitin mahaukata tsari da dokoki tareda tsaurinsu daban Dan tamkar Yara ne kanana aka Tara musu aka Basu Amana me karfi da girma Kuma ansan duka irin Hakan zataita faruwa Wanda Kai tsaye fyade ne da cuta me girma tinda basuda hankali shiyasa samun asibitin mahaukata da irin wannan laifin nada tashin hankali sosai Dan hakan ne hankalinsu yayi mummunan tashi.

Duk yanda suke tinanin magance matsalar a boye sunyi sa Amma kowanne mafita da tasa matsalan da zaa iya samu.

Haka suka sake wuni cikin wannan tashin hankalin da masifar,

Hakama sister Ashley takasa samun daga JAMAAL din har siddeeq,

Bata sake shiga tashin hankali da tsoro ba sai da su Dr Zakeer da MD suka kirata Kai tsaye suka sanar da ita zaa cire cikin jikin Ameenatou din batareda kowa ya sani ba kuma har abada karta kuskura tabari kowa a duniya yaji bare dr JAMAAL yasan da maganar.

Tashin hankalin dayafi na farko sister Ashley ta shiga da wannan maganar Dan haka ta sake haukacewa da Neman su JAMAAL Amma kaman Hakan bazai taba faruwa ba,

Ameenatou kuwa kaman kada asan da cikin jikin ya Kara rikicewa takai bayan Kwanciya Babu abinda take iyawa hakama zazzabi me karfi kullum dashi suke kwana dasu suke tashi takai Saida su Dr Charles da kansu suka bata Daman ringa kwana da ita a dakin Dan basa son a yanzu kowane nurse ko Wani likitan Yana rabarta sbd kada tsautsayi yasa ma Wani ya San me ake ciki Dan kuwa sun yadda suyi komai ciki hadda ko kamawa tayi su banka mata alluran da zata sakata tafiya har ita har cikin to amma hakan zai saka asan da ciki a jikinta kafin ta mutu sbd zaiyi zuba hakama sister Ashley idan ba harda ita zasu hada ba to bazata taba barin hakan ba dan haka sukai watsi da wannan shawarar ta dr Charles suka zabi ta dr ibrahim a cire cikin sai a tsananta bincike da tsaro asiri rufe.

Sister Ashley kasa yadda tayi da maganar cire cikin Amma Kuma tinda sune manyanta sunfi karfinta take ma suka fara Shirin dauketa daga asibitin gaba Daya Dan Haka hankalinta ya tashi ta nuna tamince dan kada a dauketa daga asibitin tabar Ameenatou da komai zai iya faruwa akan cikin Nan ko qarasa tasan zasu iya.

Ranar tafiya da ita da Ameenatou din zuwa inda zaa cire cikin Akai Dan haka Duk ta sake shiga tsaka me wuya,
Tashin hankali da damuwa da rashin mafita ya Saka ciwo itama sakota gaba takai har kwance daqyar take iya dawainiya d Ameenatou wadda itama take kwance ciwon take fam dashi Wanda ba iya na laulayi kadai ba hadda na kan nata.

Ranar da sauran kwana Daya da zaa tafi cire cikin sister Ashley tin tsakar dare take Kiran Siddeeq da JAMAAL bata samu,

Bata taba tinanin rubuta musu text ba sbd maganarta ganin takeyi tafi karfin text saidai maganar Baki da baki,

Bata Ji dadin bayyanar ciki a jikin Ameenatou ba Amma Kuma batason ayi mata abortion tinda Allah yariga yasa ansamu din hakama me cikin baisan dashi ba ace ancire,
Qari Kuma Rabon da zaa Haifa din shine zai taimakawa auren ya tabbata Kila bayan warkewan Ameenatou.

Washe gari tinda safe bayan ta tagama yiwa Ameenatou komai ta Bata tea Tasha harma da bread
Wanka Tayo mata suka zauna tana shiryata tanajin zuciyarsa na sanyi hakama jikinta.

Ameenatou ma yau jikin nata a Sanyaye yake itama Dan haka fararen idanuwanta da suka rame sosai take bin sister Ashley din dasu har tagama mata komai ta gyara mata gadonta da kanta kwantar da ita tareda dauko apple biyu ta ajiye mata gefenta sbd fita zatai asibiti taso zuwa Kai kanta sbd ciwonta tsananta yakeyi itama Amma gidan umman fadila Data taba Jin anguwan datake a bakin siddeeq zata tafi sbd daga yau dinnan idan Batai waya da JAMAAL ko Siddeeq ba komai zai iya faruwa duk da ta sadakar idan taje ta dawo ta Barwa Allah a cire cikin itama Ameenatou din ta huta da abubuwan da zasu iya biyo Baya idan maganar cikin ta fita har ga familynta ko na JEEY din.

Da zata juya ta fice riketa Ameenatou tayi ahankali tareda dago idanuwanta dake cikeda Hawaye ta kalleta cikin sanyi da nutsuwa tace

"Ameenatou Ashley takeso,
Ameenatou batason kowa Ashley da JAMAAL Haroon takeso"

Juyowa Ashley din tayi ahankali ta Kalli Ameenatoun kafin ta sauke numfashi me sanyi ta dawo ta rankwafo tana shafa kanta zuwa fuskanta tace

"Sister Ashley itama tanason babynta Ameenatou Amma zataje ta kira JAMAAL din Ameenatou,
Ai kinason ya taho ko?

Gyada Kai tayi ahankali tana Dan lumshe idanuwa.

Cikinta sister Ashley ta kalla taji jikinta ya sake sanyi,
Cikin kulawa tace

"Ameenatou tanason babyn da zata ringa goyawa ko??

Shiru tayi tana kallansa Dan batasan me take nufi ba Bata gane komaiba.

Hannunta sister Ashley ta kama ahankali ta Dora akan cikin ta Kalli cikin idanuwanta tace

"Ameenatou tanada baby anan,
Ameenatou zata samu babynta idan ya girma,.kinaso ko??

Batareda tasan me Hakan ke nufi ba ta gyada Kai tana taba cikin.

"Kada Ameenatou ta bari kowa ya taba mata babynta Dayake Nan kinji??
Dan haka duk Wanda ya taba Miki babynki ki fada masa Ameenatou tanason babynta,babyn sister Ashley kinji??

Sake gyada Kai tayi ahankali tana sake Dora hannunta Kan cikin.

"Sister Ashley tanason Ameenatou"

Wani sanyayyar murmushi Ameenatou din ta sake mara karfi sbd farin cikin kalaman sister Ashley din daya ratsata cewan tana Sonta.

Itama murmushi sister Ashley din ta sake tana juyawa ta fice.

Tana fitowa asibitin ta samu taxi ta hau ta suka wuce.

Tafiyan Mintina kusan 30 sukai kafin suka shiga anguwan datasan umman fadilan take duk da street din kadai tasan sunansa yanzu ne zatai tambayar gidan.

Suna shiga anguwan wata Motar su BB Na fitowa shine yaga fuskanta,

Dakatar da Bullet yayi daga tuqin Yana cewa

"Juya naga sister din asibitin Dr Dee da muketa nema Amma ta tare asibiti yau ta fito"

Kallansa bullet yayi Yana cewa

"Itace wadda aka aika mijinta sky sbd tabar asibitin ta zauna gida a kaddamar mata Dan idan tana asibitin gurin Ameenatou Babu Chance??

Cikin sauri BB ya amsa da "eh" Yana bin motar da kallo gashi anguwar Babu mutane sosai Kuma Daman suma umman fadilan suke nema sbd lam Yan zargin tasan inda su Babbah suke Kuma Babbah ne kadai ze iya zuwa ya warware masa auren JAMAAL da AMEENATOU tinda kawar da ita ko cigaba da juyar da kanta ya gagara gwara ya raba auren maganar gadon ya warware sbd MAM ya Dena maganar dukiyar Omar kwata kwata yanxu a cikin tsaurinsu Wanda ya tabbatarda ba dan komai bane sai ya gama da omar da dukiyarsa tinda 'dansa ya auri 'yarsa tak.

******A daidai wannan lokacin kuwa taxi din sister Ashley na barin bakin asibitin wata taxi din ta parker Babbah Dake Baya ne yafara budewa ya fito kafin Hafiz dayake gaba ya biya driver din ya Fito.

Dadah ce tayi ta karshen fitowa Dan itama bazata iya zama baa taho tareda itaba suka dungumo zuwa gate babbah na kallan sunan asibitin mahaukatan ace Ameenatou dinsa ce a ciki.

Hafiz ne yake riqe dashi Dan baida Wani karfin Dan bawai warkewa yayiba.
#MAMUH#



*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
88

*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇

Location: LAGOS
We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL


*************
Hafiz ne da tafiyarsa ta sauya sanadiyar accident dinsu yake riqe da Babbah din Wanda shima dai tafiyar ya sauya Amma shi hadda dadewa a kwance Yana jinya sosai qari Kuma ya farfado Bai Jira ya warke sosai ba ya daga hankalin Hafiz da Dadah akan duk inda Ameenatou take ita kadai yake son Gani yakuma dawo da abarsa a hannunsa tinda Haroon ya rasu hakama Omar baa San inda yake Yana jinya Rai hannun Allah ba gwara abasa 'yarsa kawai.

Hafiz ne ya sanar dashi labarin Ameenatou na ta samu matsalan kwakwalwa tana asibitin mahaukata Wanda Hakan ne ma ya sakashi barinta anan kafin su samu kansu su dawo su tafi da itan tin farko,

Babbah Jin Hakan ya rikice musu Saida suka sake komawa asibiti kusan satinsu Daya suna sake jinyarsa kafin ya matsa aka sallamesu Babu abinda yake son ji da gani bayan 'yar budurwansa,

Yayi kukan da Bai taba yinsa ba tin bayan rasuwar Aminatunsa sai yanzu da 'yarta ta samu kanta acikin wannan kaddarar ta fitowa daga tsatson Yan ta'addan da Babu ko sunan Allah a ransu bare tsoronsa,

Yayi baqin cikin hada zuria da SEELAHs Dan kuwa hada jini ne dasu ya kawo Hakan,
Omar daban yake acikinsu Kuma har cikin ransa yanzu yake kaunarsa sedai bayan shi kaf yanzu Babu Wanda zai iya kalla a siffar musulmi ma a cikin dangin,

Haroon ne jinin Mam Kuma ya rasu Dan haka su ayanzu babu abinda zai sake hadasa ko zaman gari Daya dasu harshi har kaf duka ahanlinsa har abada inshallah Dan haka ya daga hankalin a kawosa ya duba yarsa a Basa abarsa suje inda suke su nema mata magani.

Dadah kuwa tin daga ranar da komai ya faru Bata sake walwala ko farin ciki ba Dan itama Allah ne kadai da girman kulawan da maman fadila ta tsayu akanta tai mata kafin Hafiz ya daukesu suka tafiyarsu ya Hana itama nata kan juyewan Dan tini tafara zautuwa Allah ya tsareta Dan haka itama da radadin rashin Ameenatou da tsoron abinda zai iya faruwa da ita Babu kowa take kwana take tashi shiyasa Babbah na tashi Bai Wani Jira Saiya warke sosai ba ya buqaci yarsa itama take ta amince da Hakan Dan duk halinda Ameenatou take ciki tana tsananin buqatan iyayenta.

Hafiz kuwa Daman shi Yana Nan da Shirin dawowa asibitin daukan Ameenatou duk tsawon wannan lokacin Bai manta ba yabari NE su samu Babbah ya tashi sbd duka karfinsu da komai nasu ya qare gurin jinyarsa hatta gidansu dake Nasarawa ya siyar da rabinsa da kudin ne suke amfani har suka qare ya shiga fadi tashi da gwagwarmayar duniya Dan Nemo musu abinci da abin jinyar Babbahn.

Gate din asibitin suka qaraso
Securities na gate din suka kallesu
Daya daga cikinsu ne yace musu

"Baba daga Ina??
Ina zaku shiga???

Hafiz ne ya kallesu cikin nutsuwa yace

"Muna da patient a ciki ita muka zo dubawa"

Wani security dinne ya taso ya qaraso gurinsu ya Kalli Dan uwansa cikin yorbanci yace

"Me suke cewa ne??

"Dubiya suka taho" ya fada masa da yaren Shima Yana dorawa da baima taba ganinsu ba sunzo Kuma asibitin ta kudi ce sosai ta Ina zasuce sunada patient a ciki.

Wulaqantasu babban securities din sukai ta hanyar cewa

"Baba baa dubiya anan yanzu,lokacin ya wuce Kuma yau din bama ranar dubiyan bane so ku tafi sai Next time idan anduba"

Hafiz ne ya kallesu Yana danne ransa Daya fara Baci cikin daidaita kansa yace

"Wainnan iyayenta ne ni brother dinta ne bamu taba zuwa dubata ba sbd

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login