Showing 186001 words to 189000 words out of 261814 words
tare har girma Babu abinda zai Saka ya bari a saki auren Cikin sauki,
Hakama yasan waye JAMAAL tin Yana jinjirinsa har yanzu,
Babu abinda zai sakasa sakin wannan auren musamman idan da gaske shine uban Arfat,
Jinin Mam ne, 'dansa ne duk Wani zafin Kai da dakewa tareda Magana daya da rashin sakarwa Wani halin mahaifinsa ne ya dauko
Tsarkin zuciya da rashin son zuciya tareda Tsayawa akan gaskia duk kaifi da 'dacinta da qin yadda da zalince ne ya banbantasa da ubansa Amma idan ka cire wannan shine asalin magajin ubansa,
Jamaal bazai saki auren Nan yanzu ba Amma Kuma Shima zai nuna musu tsayuwa akan magana daya da nuna iKon shine ya haifi 'yarsa yake Kuma da ikonta duk da yasan sun shammacesa daya zamana akwai auren Amma Kuma ya Dena barin Mam na samun yanda yakeso daga garesa har abada Dan haka idan har jininsa ne Shima yake yawo a Cikin na AM to bazatai auren Nan ba.
Kallansu yayi daya bayan daya kafin ya Bude Baki ahankali tareda kallan Ameeenatou a hankali yace
"AM kimun alkwarin bazaki taba karban auren Nan ba komai tsanani idan bada amincewata ba,
Kimun wannan alkwarin bazaki taba barin Jamaal ya samu daman karbeki daga gareni ba ya kai karkashin mahaifinsa sbd duka wannan yaqin daga lokacinda kika koma cikakkiyar sirikarsa ya gama cinyemu,
Ya gama damu,
Karki bari Mam yayi nasara akanki AM,
Ina kaunar Jamaal tamkar yanda nake kaunarki Dan kafin samuwarki Jamaal shine sanyin zuciya da idaniyata a matsayin 'da,
Zan iya nemawa Jamaal auren kowacce 'ya a fadin duniyar Nan Amma tawa 'yar Ce bazan iya basa ba
Shima ba Dan bana sonsa ba ko Wani halinsa sai Dan sbd mahaifinsa da Kuma shirun daya mun yamun laifukan da bazan fadesu duka ba harma da wainda ban tabbatar ba Dan hakan ne na zabi qin auren Nan gaba daya magana daya ba sauyi."
Shiru dukkaninsu sukai Mum Nur zuciyarta na harbawa da Jin shakkar Saka AM wannan alqawarin sbd basusan me gaba zata bayar ba duba da tsananin kamannin JAMAAL da Haroon harma Jamaal din yafi Haroon ta kowanne bangaren,
Hakama JAMAAL namijin da babu yarinyar mace da zata iya resisting dinsa idan ya matse rayuwarta Dan haka sai take ganin Saka alqawarin a Ciki lamarin zaiyi Muni ko girma Dan haka ta Kalli AM din da hawaye masu dumi ke gudu akan fuskanta.
Dad Omar din ta kalla zatai masa maganar ya janye maganar alkawari sai maganar AM din ta Riga tata da cewa
"Nayi Maka alkawari,
Nayi Maka alkawarin Dad bazan taba zama sirikar Mam Seelah ba"
##MAMUH#
********
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Hajiyat Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum??
kina son kisan wace sanaa ce wanna kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.
*****
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
112
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Cikin sanyi Mum ta Kalli Dad Omar tace
"Ko Babu alkawari itama bazata taba yadda ta tafi gidan Mam aure ba,
Dan haka a janye maganar alkwarin Amma dai tasani Babu ta Babu familyn SEELAHs din.
Uncle Ahmed ma da zuciyarsa take cikeda nauyin Abubuwan da zasu iya biyowa baya wanda Shima Yana Cikin wainda suka sheda suka tabbatarda waye Mam akan abinda yakeso ya kuma San zai iya kawar da kowa da zai masa shamaki da abinda yakeso Dan haka wannan karan sun shirya masa ko Mai aikin Mansion din jdens bazai taba ba Kuma aure dai Kam basayi.
Girgixa Kai Dad Omar yayi tareda tabbatar musu da bayason maganar rikicin auren ya fita a duniya ta jisa duk da yasan Mam saiya yadawa duniya maganar auren Dan haka zasuyi shiru kawai bazasu daga tasu maganar kashe aurenba duniya ta sani sbd mutuncinsu dana yarsa harma maganganu zasuyi yawa akansu musamman 'yarsa data taba ciwon hauka.
A Cikin tsakiyar daren uncle Ahmed ya kira Wani likita Hafiz ne ya fita tareda securities suka taho dashi ya duba Dad Omar din sbd sosai jikin yaso rikice musu.
Babbah ma ciwon zuciyarsa yaso Tashi Amma ya daure ya cirewa kansa quncin sbd bazaiso ya Kwanta Ciwo sbd Mam ba,
Abu daya ya sani shine Babu uban da zai Saka ya bawa JAMAAL SEELAH yarsa,
A halinda ake Ciki shi yanzu yafi son ma ayi tashin duniya kowa ya huta Dan wlh yaqi kawai yakeso ayi kowa ya dauko makami ayi yaqin tashin duniya,
Su Mam ba finsa iya taadanci sukai ba ko finsa iya daukan Rai kawai shi Bai taba bane Kuma baya fatan ya dauki ran kowa sbd imaninsa da nasu ba daya ba Amma da kisan ba laifi me girma bace da tini yayi gaba da gaba dasu Mam yasan ko Bai kashe su duka lokaci daya ba to zai kashe dayan qwallon Dan taadan daga baya yaji da Mam.
Kuma babbar Saar da akaci shine manyanci da tsufa daya Riga yazo masa Koda su mam sukai musu duka taadancin da sukai da a Lokacin kuruciya da samartakansa ne da wlh Shima 'dan tawayen zai zama sai ayi kashe kashen da dalili.
Kwana babbah yayi a zaune Shima zuciyarsa na radadi da zafi cikeda masifu kala kala yanajin idan Mam ya kutsosa da yawa wannan karan zasu San nasa kalar taadancin yafi nasu,
Likitan ma bayan ya duba Dad Omar anyi anyi babbahn ya bari a dubasa yaqi bari qarshe Shima Ameeenatou din ya Saka tai masa alkawarin bama zata sake tada maganar auren uban kowa dayake kanta ba kodai a warwaresa ko ya dauketa su tafiyarsu inda idan Mam ya isa ya samesa acan ya nuna masa kalan nasa Shan jinin da zai iya Shima sbd shi bayama Saka baturen 'dan nasa sbd kansa da gangar jikinsa bazai iya daukan abinda zaayita Yi dinba hakama haka kawai aure da turawan da kowanne lokaci zasu iya tattarawa suce sunbar qasar sun koma qasarsu Dan yasan JAMAAL da Dr Aleena bazasu taba iya zaman har abada anan ba har gwara Haroon shi ansan bazai taba rabuwa da mahaifinsa ba, Shikuma kafirin mahaifin nasa bazai taba iya barin qasarsa ba sbd anan yakeda power ta barnarsa ana Gani ko an Sani a rufe.
Acan bangaren Didi ma dakin Fatmah ta kwana tana lallabata sbd Kar asan abinda yake zuciyar Fatmah din sbd Kuka takeyi sosai kaman ranta zai fita sbd tashin hankali da baqin Cikin da Bata taba jinsa ba,
JAMAAL ake maganar igiyoyin aurensa Suna kan AM ba tin yanzu ba tin shekaru,
Ko wata macen akace Yana aure ko Shirin aure zuciyarta kusan bugawa zatai Amma ace Ameeenatou yake aure gaba daya,
Wace irin masifa ce wannan?
Meyasa AM koyaushe take shiga gabanta?
JAMAAL Seelah datake Jin komai zata iya zama ko Yi akansa.
Kuka takeyi sosai tana Jin zuciyarta na sake shiga zafi da tafasa harma da baqin Cikin kasancewar itace a qarqashin Ameeenatou sbd itace asalin 'yar Omar ba ita ba duk a bayyane gurinsa ba banbanci.
Hafiz ma a zaune ya kwana Yana rasa lamarin kawama da tinanin kamawa ace kwatsam auren Wani ne akan AM batareda saninsuba tsawon shekaru,
Nauyi zuciyarsa tayi tana Dan daukan zafi da ciwon ace Ameeenatou aka daurawa aure Babu ko dayansu Babu saninsu sbd duka masifun rayuwar da aka jefasu,
Wani Ciwo yaji ya sake mamayesa
Rasuwar Yaya Abdul ta dawo masa sabuwa sbd Shima ayau da Yana Raye da ciwon da zaiji da radadin hakan zaiyi yawa sbd koyaushe shine me fadar shine zai zama waliyin auren Ameeenatou,
Shine zai aurar da ita ga duk wanda takeso yakaita gidan mijinta,
Yayi mata alkwarin aurar da ita ga wanda takeso Koda kowa bayaso ya Kuma miqa masa ita idan har baida kowacce irin illan da zata cutatar da ita ko illar da musulunci ya Hana.
Ayau da Abdul din baya Raye shine wannan Alkwarin ya dawo kansa na aurar da ita ga wanda takeso sedai Kuma kaddararta ta Hana hakan sbd auren ya Riga ya hau kanta Babu saninsu,
Kuma auren yaxo a inda Babu wanda ya aminta dashi bare karbansa,
Aure ne da babu me niyar karba har ita AM din,
Shi a nasa bangaren ya shiga shock da tashin hankali kaman kowa Kuma Bai aminta ba Shima Amma Kuma bayason ayi gaggawa ko tashin hankalinda zai Saka asan akwai abinda suke boyewa na AM din ta haifi babyn da basusan ubansa ba.
Duka duka shi wannan tashin a gurinsa Abu daya ne abinda AM keso shi zai tsaya akansa,
Idan tace batason auren Nan Babu wanda zai sakata yinsa kaman yanda idan tace tanason auren Koda kowa Bai yarda ba zai tsaya mata akan hakan.
A duka wannan tashin hankalin shi farin Cikinta shine nasa hakama abinda takeso shine raayinsa.
Dadah kuwa duk inda babbah ya tsaya a raayi anan ta tsaya hakama Kuma batason a daga hankalin AM da wannan zancen tafison Abi komai sannu.
Acan bangaren Mam kuwa hankalinsa kwance yake Babu damuwa ko fargaba komai
Mum Atee ma datason Jin komai Dake bakinsa Bai ce mata komaiba sbd daman Bata sanin duk Wani sirrinsa sbd Yana sane da hadin bakinta da lameenu da BB,kwanto yayi mata itama sbd daya bayan daya zai bisu bazaiyi garaje ba.
*******
Washe gari da safe gidajen tsit Babu Wani me doguwan walwala ko motsi kowa ransa Babu Dadi a hakan suka wuni
Dad Omar ma kwata kwata Bai saukoba sai dare bayan ya Dan warware ya sauko sukai sallah a masallacin Mansion din Dake daga waje suka dawo gabaki dayansu hadda babbah da Shima sai magrib ya samu fita sai Kuma yanzu ishai da suka hade gabaki dayansu.
Dinner suka zauna gabaki dayansu a babban dakin cin abincin gidan harda babbah da kowa da kowa.
Fatmah ma daqyar Didi ta lallabota ta fito Idanuwanta sanyeda farin glass qarami Dan boye Idanuwanta da sukai kaman zasu zazzago sbd Kuka.
AM ma fuskanta a kumburen yake hakama Idanuwanta sbd kukan datasha.
Arfat da wuni yayi Bai gane kan kowa ba jikin Dad Omar ya lafe Shima jikinsa a sanyaye Dan haka Dad Omar din ya Dan gyara murya a natse Cikin cire komai Cikin ransa yace kowa ya sake abar zancen sbd anriga angama magana aure babusa hakama kada a sake tada maganar abinda yake gabansu kawai zasuyi,
Su nutsu suyi rayuwarsu ba damuwan kowa ko komai a gabansu,
Bazasu saki ta sauki ba Dan haka kada wanda ya damu zasu gaji ayi sakin.
Maganganu sosai yayiwa kowa wanda ya Saka suka saki ajiyan zuciya aka tattara maganar auren aka ajiye gefe Banda babbah da zuciyarsa taqi salama akan auren matiqar ba ganin yayi anyi sakin ba hankalinsa bazai kwanta duka ba Amma dai shim ayanzun kaman yanda Omar ya fada 'yarsu dai tana hannunsu Dan haka Babu me daukanta ko tafiya da ita
Sai sun badata ai zaayi zaman auren.
Fatmah kuwa Jin tayi Cikinta ya sake ginshewa Babu gurin ko shigar ruwa,
Tissue ta dauka ahankali ta goge bakinta daga Juice din datasha tana dagowa ta Kalli Mummy dinta datake hanata tashi da Idanuwanta.
AM ma Bata Wani ci abincin ba warm milk tasha da cheese pasta sai apple data dauka tanaci da fruit picker.
Koda suka gama suka bar dining room din kowa ya Dan sake sbd sunyi kokarin manta kowa suci gaba da rayuwarsu yanda take kaman baayi komaiba.
Fatmah daki ta wuce tana baqin Cikin tayaya zaa jira har sai ranar daya gaji yayi sakin,
To idan zuwa lokacin aka sauya raayi fa akace zaa karba auren kenan sai AM ta zama cikakkiyar matar JAMAAL din??
Numfashi me zafi ta sauke daga hanci da bakinta tana cewa
"Bazan iya barin har hakan ta faru ba,
Tinda baason auren ai mutuwarsa yanzu shine sauki da samun damarta Dan haka zata saukaka musu komai
Zata tabbatarda a tana fita gobe sai JAMAAL yasan da AM ta taba haihuwa,
Sai ya San tanada 'dan da Babu uba,
Idan yaji hakan Babu ta yanda zai iya cigaba da riqon auren macen datake fanko.
Mummy dinta na shigowa ta Dan basar tareda kame fuska tana miqewa ta wuce toilet Dan wanka da Shirin kwanciya tanajin zuciyarta tayi Dan sanyi da wannan tinanin daya shigeta.
Dad Omar kuwa bayan Arfat yayi bacci a jikinsa Mum Nur ce ta miqe ta daukesa daga jikinsa ta nufi saman AM dashi takaiwa Sarrah Dake zaune palon saman tana gadin dawowan Arfat din Dan ta shiryasa yayi bacci
Tana ganin mum ta miqe ta karbesa ta nufi dakinsa dashi.
Dad Omar kuwa a Cikin daren ya Kalli uncle Ahmed Suna office finsa dayake Cikin gidan ya Ciro wata farar Leda datake dauke da gashin Arfat daya diba ya miqa masa Cikin nutsuwa yace
"DNA test nakeso na wannan da JAMAAL SEELAH batareda sanin kowa ba Kuma Kar a Saka sunan kowa idan zaayi a Saka A and J kawai,
Bayan ni da Kai kada wanda zaisan menene yake faruwa har babbah da AM din
Ina buqatan sakamakon Cikin qanqanin lokaci banason daukan time.
Karna Ahmed yayi Yana kallan sample din Yan tinanin yanda zai samu na Jeey Amma dai yasan koyaushe zasu iya samun zuwansa gidan Dan haka zai jira ranar dayaxo a ranar zasu samu result din inshallah.
Ficewa yayi da sample din yakai nasa office din dayake gidan ya Saka safe dinsa ya rufe ya fito.
#MAMUH#
**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.
***********
_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
113
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Kwana biyu koina Babu wanda ya Nema Wani sai ranar da aka kwana uku ya samu nutsuwa kansa ya sake yanda ya kamata,
Baida niyar matsi ko takurawa kaman yanda ya tsara tin farko zaibi komai ahankali musamman yanzu da Dad Omar yayi fushi sosai zai basa time ya sauka tukuna ya sake basa