Showing 201001 words to 204000 words out of 261814 words

Chapter 68 - AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE.txt

MAMUGEE   

07 Jul 2024

58987

date dinsa ne na karshe daya bar Nasarawa daga ranar yabar Nigeria gaba daya.

Shi kansa Siddeeq take yasan ba Haroon ne wannan lokacin a nasarawa Jamaal ne Dan haka ya sake tambayar Ashley date din Cikin sauri da shock...

Sake fadan date din tayi jikinta a matiqar sanyaye tana sauke numfashin Kar karshen zancenta gameda komai na Cikin Ameeenatou datakeson sanarwa Jamaal kafin ta juya ta shiga dakinta Babu Bata lokaci ta fito da Wasu takardun data dauke a tareda ita na Cikin Ameeenatou din ta juyewa Jamaal gabansa sbd Yana Cikin alkwarin datai sai ta bawa Jamaal scanning da takardun awon Cikinsa da hannunta.

Bazai iya motsawaba bare iya budewa da kansa sbd Yana Cikin mummunan halin da shi kadai yasan me yakeji a Cikin zuciyarsa Dan haka siddeeq ne ya Bude komai Shima hannuwansa na rawa ya dorawa Jamaal din a hannuwansa Yana kalla.

Bin komai yafarayi da Idanuwansa da suka game rikidewa zuwa Mummunan ja zuciyarsa na sake karyewa gameda 'dansa da abinda Dad Omar ya shirya masa batareda ya sani ba sbd kawai Yana shakkar Dad dinsa yasan da Arfat wanda baisaniba ko shi baya kaunar Dad din nasa yasan da Arfat din yanzu batareda sun dawo hannunsa ba...

Tayaya Dad Omar zaiyi tinanin zai iya barin cuta ko daga mahaifinsa ce ta tinkari Ameeenatou da 'dan dayake nasa???

Damqe takardan hannunsa yayi tareda dagowa ya zubawa Ashely Idanuwansa Cikin tsananin cunkushewan murya yace

"ARFAT shine sunan babyn Ashley..

Hasu hawayen sanyi da farin Ciki ne suka gangaro mata tana Dan rintse Idanuwanta kafin ta dago ahankali tanason ambatar sunan Ameeenatou Amma ta kasa sbd kunyar kanta da Jamaal din akan abinda ya faru.

Siddeeq ne da kansa ya ajiye mata hoton Ameeenatou da Arfat a gabanta Yana cewa

"Suna lafiya kalau Kuma rigimar auren akeyi yanzu sbd Babu wanda ya karbi auren bare yadda dashi musamman Ameeenatou din da kanta da Dad dinta"

Dagowa Ashley tayi da sauri ta Kalli Jamaal da kwata kwata bayajin kansa daidai zuciyarsa Ciwo take masa sosai da radadin gaske kafin ta Maida kallanta kan siddeeq daya fara Koro mata bayanin komai ya dora da abinda duka suke buqata a yanzu sbd Babu maganar tafiyarta koina daga Nan gida zasu wuce da ita..
#MAMUH#*_Arewabooks@Mamuhgee_*
119

*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr


***********
Magana ta Bude Baki zatai sukaji tsayawar mashin a kofar bayan gidan dayake gidan kofa biyu ne dashi kafin ayi magana mota ta tsaya itama.

Siddeeq ne dayake tsaye ta gurin window Taga motar Hafiz ce da Wani me okadan daya kawo su gidan.

Cikin tsananin mamaki da Sabon tashin hankali ya matsa jikin window din yaga tabbas Hafiz ne Yana sake dubawa dakyau yaga Ameeenatou tana fitowa daga mota.

Dawowa yayi gurin Jamaal ya fada masa tareda kallan Ashley yace tafiya zasuyi zasui magana idan suka hade a Lagos sbd yasan Ameeenatou bazata taba barin Nan din ayau batareda Ashley ba.

JAMAAL da Babu abinda yake buqata a yanzu bayan ganin Mum dinsa ta dubasa sbd tsananin Ciwo yakeji sosai a kirjinsa harya baya iya tinanin komai.

Dagowa yayi ya Kalli Ashley ya Bude Baki Cikin siqewan murya yayi maganaganun data ji sanyi ta Kuma fahimci me yake nufi ta gyada masa Kai ahankali tana share hawayen da suka gangaro mata tareda kallansa ta masa nata alkwarin tareda basa tabbacin komai.

Siddeeq ma kallanta yayi ya gyada mata Kai Cikin kulawa da Saka mata katin Jamaal dayake dauke da numbers dinsa uku biyu na Jamaal din se na ukun tasa ce sbd shine wayar Jamaal ta uku a koina.

Ta kofar da suka fice ta gaba ce Dan har Saida motarsu ta tashi tukuna su Hafiz suka iso kofar bayan Adekunle daya kawosu gidan Suma ya buga kofar Yana Kiran sunanta Cikin zaqewa duk da ba Wani saninta yayi ba Amma sbd ya nuna musu ya Santa sosai da sukai tambayar gidan ya Saka shi kiranta Kai tsaye.

Shiru tayi tana kasa motsawa zuciyarta na bugawa sosai sbd yanda zata fuskanci Ameeenatou a lafiyanta kalau,
Batasan Yaya zata amsheta ba Dan haka jikinta yayi sanyi zuciyarta na bugawa sosai da yanda take Jin kaman taje ta janyo Ameeenatou din jikinta ta rungumeta.

Kasa fitowa tayi Saida ta jima a tsaye tana jinsu kafin ta Tako a hankali ta iso kofa ta daga labulen kofa ta Sako kafarta tsakar gidan ta fito daidai Nan Adekunle ya turo kofar.

Idanuwanta Basu sauka akan kowa ba sai akan Ameeenatou Dake tsaye bayan Hafiz itama tata zuciyar bugawa takeyi kaman zata fado kirjinta sbd abubuwa biyu...

Na farko ayau zata iya sanin waye mahaifin 'danta na biyu Kuma ganin Ashley din datake Jin kaunarta kusan kaman uwa da yar uwa.

Hawayen farin Ciki me tsananin gaske ne suka gangarowa sister Ashley tana kallan Ameeenatou din a natse batareda ta motsa ba farin Cikinta Yana bayyana a fuskanta.

Itama Ameeenatou din kasa riqe abinda takeji kala kala tayi hawayenta suka gangaro tana rintse Idanuwanta daga kallan data ga Ashley na mata da hawaye.

Duk yanda ake fada mata Ashley na tsananin sonta tin ayanzun tafara shedan da hakan sedai bataji dadin ganinta a yanayin datake kallanta ba.

Hafiz na ganin janyewa yayi tareda Ciro kudi masu yawan da baima duba ko nawa bane ya bawa adekunle ya sallamesa Shima takowa yayi a hankali ya shigo kaman yanda sister Ashley ta Tako ta kama hannun Ameeenatou kaman yanda take mata a baya ta shigo da ita gidan tana share hawayenta takaita har Palo ta zaunar da ita.

Kasa magana dukkaninsu sukai Ameeenatou sai kawai ta fashe da Kuka me sanyi tana kasa kallan sister Ashley.

Hakan ya Saka jikin sister Ashley mutuwa itama ta share hawayen da suka gangaro mata ta dawo gefen Ameeenatou din ta zauna tanason tabata Amma tana shakkar hakan sbd ganin rayuwar bayan data yanzu ba daya Dan haka ta mayarda hannunta data dago Dan tabata..

Hannun Ameeenatou ta kama da hannuwanta duka biyu tareda dagowa ta Kalli fuskan sister Ashley da itama ita ta kalla ta Bude Baki a hankali Cikin sanyi tace

"Same Ameeenatou dinki ce Babu sauyi akan hakan"

Wani numfashi da sanyi ne ya saukarwa Ashley lokaci daya Dan haka ta rungume Ameeenatou ta fasa kukan data dibi shekaru tana Adana Ciwo aranta batai Kuka ba sbd ko Babynta data rasa batai kuka ba sbd batada wanda zataiwa kukan,
Tsawon shekarun Nan duk qunci da baqin Cikin rayuwar datake Ciki Bata taba zaunawa tayi Kuka ba sbd batada kowa da zai rarrasheta Dan haka zafin da ciwon ya maqale mata arai sai yanzu taji duka nauyin Yana sauka data ga Ameeenatou ta rungumeta da qarfi tana sake fidda sautin kukanta.

Shiru Ameeenatou tayi tareda bawa Ashley daman kukan yanda take so tsawon lokaci kafin ta saketa ta dago jajayen Idanuwanta ta kalleta kafin ta Bude bakinta tafara tambayarta lafiyanta da yanda take.

Cikin kulawa da sanyi ta amsa itama ta tambayeta yanda take.

Murmushi me sanyi Ashley tayi tana kallan nutsuwa da Class din da Ameeenatou din take tattare dashi ta sake sake murmushi tana Tina baby Ameeenatou dinta a Lokacin asibitin.

Hafiz da Shima sai alokacin ta juyo suka gaisa ya gabatar mata da kansa
Cikin kulawa ta amsa masa tareda tambayarsa babbah sbd ta fahimci shi 'dan babbah ne.

Da mamaki suka kalleta ta sake murmushi tana cewa

"Yes na San babbah sbd shi Bai fita a bakinta ba ai ko a wancan lokacin shine da Haroon a bakinta kafin Jamaal yazo ya shiga harya koma shi kadai ne take ambatar."


Da Wani Sabon mamakin suka sake kallanta kafin Ameeenatou ta share hawayenta tana son tambayarta tasan tanada Ciki Koda tabarta asibitin Amma Kuma ta kasa hakan sbd batasan tayaya zata fara tambayar waye yayi mata Ciki ba.

Hafiz daya fahimci hakan hakama ga dare yanayi Kuma dole ayau zasu koma Lagos saiya gyara zama Kai tsaye ya Kalli sister Ashley data kawo musu ruwan pure water masu sanyi ta ajiye gefen Ameeenatou tanajin kaman zata hadiyeta sbd kauna ta zauna yafara jero mata bayanin Asalin rayuwarsu da komai da komai da ake Ciki har zuwa yau din da suka taho gurinta.

Shiru tayi tana sake shiga tashin hankalin da mamakin masifun da aka jero a Cikin tarihin komai.

Numfashi ta sauke tana sake jinjinawa Dad Omar da tausayinsa harma da girmamawa sedai Kuma Jamaal ma ko acikin zancen shine jaruminta Kuma zaici gaba da zama zataci gaba da zama yar amanarsa har abada Dan haka Bata ce komai ba dakinta ta shiga ta dauko tsohuwar laptop dinta da duk ta goge ta kunna ta nemo folder guda data boye wadda Babu abinda yake Cikinta sai hotina da videos din da suka shafi Ameeenatou Tin daga wainda take mata ita daya tana aikawa siddeeq tin kafin Jamaal ya taho har zuwa inda Jamaal ya taho rayuwarta ta sauya gaba daya ta koma cikakkiyar mutum Da wainda take mata idan Suna gyara Kai Bata yadda dana rigimar datake wa Jamaal harma da inda yake fama da ita gurin cin Wani abin idan ba tea ba.

Tinda suka fara kallan abubuwan Ashley ke dorawa da bayanan da sukafi na wainda suke kalla tashin hankali da mamaki tareda tsananin shock na jin hadda irinsu wanki Jamaal din da kansa yasha Yi mata da Kuma illata rayuwar Wani akanta kafin ta dire da baby a date na ranar da Jamaal yafara kwanciya da ita amtsayin mace tareda Bata tabbacin itace takaisa ga hakan tareda karfin son dayake mata hakama kaman yanda siddeeq ya sanar da ita kafin tafiyansu JAMAAL ne wanda tafara Gani rayuwarta ba Haroon ba,sannan ta rufe zancen da cewa

"Dr JAMAAL SEELAH shine uba Kuma mahaifin duk abinda kika Haifa sbd da cikinsa ne a jikinki kika bar asibitin Dan haka babynki bana kowa bane na mijin da shi kadaine igiyoyin aurensa suke kanki"

Kasa motsawa Ameeenatou tayi bare iya magana sbd numfashinta daya toshe Dan nauyin da kirjinta yayi me tsananin gaske.

Hafiz da jikinsa yayi mugun mutuwane yayi saurin riqota sbd jikinta dayake Dan rawa Bata ita numfashi da kyau.

Ashley ma da sauri tayi saurin tarota Suna Kiran sunanta a tare Cikin damuwa da tashin hankali.

Hafiz ne yayi saurin cewa suyi asibiti kawai.

Itama Ashley Naam tayi da hakan Dan haka suka fito da ita Hafiz ne dauke da ita ya Saka motar Ashley ta shiga suna kokarin shiga yace Ashley ta dauko abubuwan buqatanta Dan Lagos zai wuce direct baya buqatan asibitin Nan.

Handbag dinta kawai ta dauko tareda cheques din Dad Omar sbd ayau da akaga motocin da suka kawo mata ziyara Wani bayan Wani ko tana gidan sai barayi sun shigo mata bare anga ta fita.


Hafiz kuwa Cikin Wani irin speed ya kamo hanyar Lagos dasu har lokacin numfashin Ameeenatou daqyar yake fita Ashley na tarairayarta da Bata taimakon gaggawa.

Koda suka isa Lagos tayi laushi sosai ko hannunta Bata iya dagawa Dan haka Kai tsaye asibiti ya nufa da ita tareda daga wayarsa ya kira Dad Omar wanda yanajin hakan Bai sanar da kowaba daga shi sai Ahmed suka nufi asibitin gashi dare yayi sosai.

Suna isa suka tararta Ashley asibitin take Dad Omar da uncle Ahmed suka shiga tashin hankali sedai Ameeenatou dataqi sakin hannun Ashley ya hanasu magana da ita dole suka bar maganar sukaita lafiyan Ameeenatou din wadda da gasken gaske shock ne yakusan Bata attack.

Ashley da Hafiz da su Dad din Babu me magana sai gumi suke hadawa kowa Cikin tsananin fargaba har kusan asuba tukuna ta dawo daidai sedai abinda tafara buqata shine Ashley.

Suna shigowa kallan Dad dinta tayi a hankali Cikin kasala bayan ta riqe hannun Ashley Cikin nata ta Bude Baki ba qarfi jikinta tace

"Dad wannan itace Ashley din Ameeenatou,
Itace wadda tasan JAMAAL SEELAH ne mahaifin ARFAT...." sai a Lokacin ta fashe da wani irin Kuka Mai ratsa zuciya da sanyi tana kasa qarasawa.

Shiru duka dakin sukai Dad dinta Yana rintse Idanuwansa da sukai jajir sbd Bai dauka lamarin zai saurin cabewa da wuri ba duk da baima kawo tinanin Ameeenatou tasan uban danta ba Jamaal kadai yayiwa Ashley gargadi Akai.

Cikin Kuka me tsananin ratsa zuciya Ameeenatou ta fadawa Dad irin rayuwar datai tana Jin radadi a zuciyarta.

Ganin munin halinda take Ciki ya Saka Dad dinta zaunawa kusa da ita ya Bude hannuwansa ta fada jikinsa ya rungumeta Yana Bata tabbacin komai ya wuce Kuma suna Nan akan bakansu sanin uban Arfat ba Yana nufin basa kowacce irin Dama ba duk da Shima zuciyarsa ta girgixa da rayuwar da Jamaal yayi da Ameeenatou din ya jingine komai na rayuwarsa ya koma Yana Aiki a karkashin wasu sbd Bata kariya kawai Amma Yana buqatan gama hada shirinsa na Kai Mam qasa kafin ya bawa Jamaal Dama.

Ashley ta kalla tareda kallan Dad dinta ta sanar dashi bazata iya rabuwa da Ashely ba duk inda take Ashley na tareda ita daman alkwarine yayi mata idan Taga Ashley zasu inganta rayuwarta kaman jininsu.

Kallan Dad Omar Ahmed yayi Shikuma baida abin fada bayan sauya shirinsu zuwa na ajiye Ashley a tareda su Dan hana komai fita.

Anan asibitin suka rufe zancen Babu wanda zaisan zancen a family bayan iya su Dad ya kashe zancen kwata kwata kaman yanda ya aminta Ashley ta zama daya daga cikinsu.

Ameeenatou da zuciyarta take a nauyaye da abubuwa da yawa kasa walwala tayi hakanan suka tattaro da safe suka dawo gida bayan anyi discharging nata.

Hannunta na Cikin na Ashley ta kamota Dan itace da kanta zata shigar da ita familyn jadens ta zama tasu Babu abinda zai sake rabata da Ashley kaman yanda sukai wannan alkwarin.

Hakama zancensu sun kashesa acan ko gidan Basu shigo dashi ba anbar maganar waye uban Arfat rayuwarsu zasuyi kawai sedai Kuma zuciyarta ta shiga tsaka me wuya San tinaninta dayake rarrabuwa.

Shima Dad hankalinsa ya Dan kwanta sedai Kuma Yana shakkar zuciyar Ameeenatou din a yanzu datasan waye uban Arfat da Kuma Asalin sanin irin tsananin son dayake mata.
#MAMUH#*_Arewabooks@Mamuhgee_*
120

*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr


***********
Suna isa mansion din kowa sai a Lokacin yasan baa gida suka kwana ba shi babbah Baima saniba sbd Suna part dinsu.

Mum Nur ce da masu Aiki Dake aikin tsaftace koina suka tarbesu tana kallan sister Ashley wadda itama kallan Mum Nur din tayi tana gaidata.

Dad Omar ne ya gabatar mata da Ashley din Kai tsaye tareda sanar da ita ta dawo cikinsu inshallah zata zauna tareda su.

Cikin sakin fuska da bayyanarda farin Ciki Mum Nur ta miqa mata hannu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login