Showing 135001 words to 138000 words out of 261814 words

Chapter 46 - AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE.txt

MAMUGEE   

07 Jul 2024

59026

ya shigo dakin Yana kallanta da idanuwansa da suka jima Basu ganta ba.

Itama idanuwanta da suka fada ta dago ahankali tareda kallansa batareda ta firgita ko matsawa ba harya iso gabanta ya tsaya ta Dauke idanunta akansa ahankali tareda Bude bakinta cikin tsananin sanyi tace

"Ameenatou sister Ashley takeso,
Ameenatou batason kowa"

Lumshe idanuwansa yayi ahankali cikin Wani irin sanyi da nutsuwa batareda yace komaiba sbd sautin nata Daya shigesa.

Nurse na Jin Hakan ta juyo ta kallesa cikin rawan Kai tace

"Dr tin safe muke fama da ita kwata kwata batacin komai sister Ashley kawai takeso Kuma sister Ashley Mai gidanta ne ya rasu yau din..."

Hannunsa daya ya miqawa Ameenatou din batareda ya tsaya sauraron nurse din ba Yana kallanta.

Kwata kwata taqi juyowa ta Kallesa bare nurse din saima Kwanciya datai tareda dunqulewa guri Daya tana rufe idanuwanta.

Shiru yayi itama nurse din ajiye cup din hannunta tayi tareda juyawa ta ficewanta.

Ya jima a gurin tsaye kafin ya juya ya fice,
Bai jima ba ya dawo dasu biscuits da chocolates da apples ya ajiye mata akan drawer ya juya ya fice.

Kaman ta sani Babu jimawa ta Bude idanuwanta Taga kayan da kanta ta tashi taci iya cinta tana Kiran sunan Ashley harta gama ta koma tayi kwanciyarta take bacci ya dauketa.

Karfe goma Sha Daya ya dawo dakin ya sake dubata a Karo na kusan uku yaga baccinta yayi nauyi ya gyara mata rufa ya fice.

Washe gari Saida yaje ya dubata kafin y daga asibitin zuwa gida.


A yau ne ya kamata ya wuce Greece din da aka gama komai na tafiyansa Amma Kuma bayajin zaiyi tafiyan a yanzu da sister Ashley bata asibitin hakama idan ya tafi yabar siddeeq ba amfanin Hakan tinda siddeeq Baya shiga bangaren marasa lafiya Dan haka Babu me iya kulawa da ita kenan.

A cikin qanqanin lokacin ya fasa tafiyarsa dole siddeeq ya Siya ticket a ranar ya tafi a maimakonsa shi Kuma ya tafi ya sakewa sister Ashley gaisuwa tareda Bata kudi masu yawan gaske.
#MAMUH
#EMJEEY


*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
84
Karfe 9 na dare ya Isa asibitin sbd abubuwa da yawa da suka riqesa yau din sosai na tafiyansa data fasu zuwa ta wucewan siddeeq da sauyin abubuwan da aka samu.

Ameenatou a yau din a matiqar gabalaice take sbd azaban data Sha a hannun nurse din datake kulawa da ita,
Taqi cin komai taqi yadda dasu ko kadan Dan haka daureta Akai a gado aka Bata abinci wanda ya Sakata haukace musu gaba Daya ciwonta ya tashi sukai kaca kaca daga ita har nurses din Wanda ya Saka Akai mata alluran da aka Dade baayi mata ba sedai wannan Karan batai mata irin mugun kashewan datake mata ba Dan haka a kwance ta wuni Bata ko motsawa sai idanuwanta da sukai jajir.

Yana zuwa dakin abinda yafara Tararwa kenan a cikin Daren ya sauyawa nurses din biyu da suka wuni da ita gurin aiki batareda tsayawa komaiba.

Ita kuwa karfe goma Sha biyu da Mintina goma Sha hudu ya dawo dakin ya dauketa da kansa ya tafi da ita office dinsa.

Yana shiga Kai tsaye bedroom ya wuce ya kwantar da ita ahankali tareda gyara mata kanta a pillow.

Rufeta yayi ahankali tareda zuba mata idanuwansa Yana mata Wani sanyayyan kallo me nutsuwa.

Ya Dade a Hakan kafin ya sauke ajiyan zuciya tareda miqewa ya koma Office dinsa Yana waya a natse.

Aiki ne sosai a gabansa Wanda da shine zaiyi Amma yanzu siddeeq ne zaiyi Dan haka yake hada aikin ya tura email din siddeeq din kafin ya Isa zuwa gobe ya gabatar dashi.

A office din yake zaune hankalinsa gabaki daya akan aikin sedai duk bayan mintina Saiya miqe ya shiga bedroom din ya dubata ya dawo.

Ahaka ya raba Daren sosai Yana aikin da yawon dubata har kusan 4 tukuna bacci ya Dan fisgesa dayaso Sakasa latti Amma Kuma sbd sallah da samun maidata dakinta kan time ya Sakashi qin barin baccin yayi karfi.

Da asuba Yana dawowa sallah ya zauna bakin gadon ya janyota a hankali zuwa jikinsa ya rungumeta cikin sanyi da nutsuwa tareda ambatar sunanta da kulawa Dan tayar da ita.

Bata motsa ba sedai idanuwanta data Bude ahankali ta kallesa jiki a Sanyaye Babu karfi ko kadan.

Lumshe fararen idanuwanta tayi dake cike da nauyin bacci ta Bude Baki a Sanyaye tace

"Ameenatou Ashley takeso batason Haroon"

Lumshe idanuwansa yayi tareda karban zancen ta hanyar gyada mata kai cikin murya mara sautin Shima yace

"Yes Ameenatou batason Haroon"

Gyada Kai tayi itama ta sake maimaitawa tana motsawa ahankali.

Dagashi har ita kaman wainda Wani abin ya sama Babu me dogon karfi ya kamata da hannunsa suka nufi toilet yayi mata brush ya fito tayi fitsari da kanta ta jiqa jikinta kaman yanda ta Saba ya cire mata kayan Yana dauke kallansa daga gareta.

Da towel a jikinta suka fito ya Saka mata rigarsa ya zaunar da ita da kansa ya Bata tea da biscuits taci ta koshi ya kamata suka nufi dakinta hannunsa cikin nata hakama Dayan hannunsa dauke da apples guda biyu manya.

Suna is dakin ya cire rigarsa Dake jikinta ya Saka mata uniform dinta batareda ya Saka mata bra ba sbd Bai iya ba baisan Yaya zai Saka mata din ba.

Magani ya Bata da kansa ya Kuma rubuta a file nata tareda kwantar da ita take ta koma baccinta.

Rufeta yayi tareda shafa fuskanta ahankali ya furta

"Ameenatou na son Haroon"

Juyawa yayi ya fice Kai tsaye Bai wani Dade ba Shima ya tafi gida.

Bai Dade sosaiba ya dawo asibitin anan ya wuni Yana sintirin dakinta da office dinsa har yamma kafin ya tafi gida.


*****Haka ya ringa kulawa da ita shi kadai a cikin kwanakin,

Kullum kafin ya dawo da ita dakinta da safe Saiya Bata abinci taci tukuna yakaita dakinta ya tafi gida,
Da Rana shine yake sake Bata abinci hakama dare sbd kwata kwata Bata yadda da kowa Yana kusantarta,

Duk yanda take gudunsa da cewa Bata sonsa hakanan ta hakura sbd shi kadaine Wanda yafi mata sauran Dan haka ta hakura dashi din,

Tayi sanyi sosai kwata kwata ta Dena walwala batada kuzari ko Rigiman ma ta Dena sbd rashin ganin Ashley ya tabata sosai duk da wasu lokutan Saiya kira sister Ashley din a waya sunyi magana take yadda dashi shi kansa,

Shi kansa kusan komai nasa ya tsaya sbd kulawa da ita da hidimanta Dan haka a yanzu yaji Babu abinda yake buqata sama da komai bayan samun lafiyanta subar asibitin.

Sati uku da kwanaki Amma komai ya cake masa sbd hidimanta Dan kuwa a yanzu ankai lokacinda tsoronsa ma datake Jin ta Dena sbd ganin Babu Ashley dinta ba siddeeq..

Sister Ashley kuwa mijinta na cika sati ukun tafara kokarin dawowa aikinta sbd ba Wani sani take dashiba akan musiluncin tinda ba dadewa tayi da musuluntar ba ga rayuwar Lagos din data taso cikinta data shigeta batasan ma da zancen takaba ba dayake kanta.

Ta sanar da JAMAAL din zata dawo Aiki yace ba yanzu ba sai taji bazata iya zaman kadaicin rayuwar ba ita kadai ba kowa,
Kowa ya tafi ya barta kullum kaman Mayya ita kadai a gida damuwa na Neman illatata.

Karfe goma da Rabi y shigo asibitin cikin Gajerun kananan kayan Burberry milk da black yayi haske sosai sbd Raman Daya Dan yi na wahalan da Bai Saba ba a rayuwansa wadda yaketa yi a ayanzu gashi Siddeeq da shine komai nasa Bata tareda dashi hakama ba yanzu ne zai dawo ba Dan Hakan ne ma duk ya sake sanyi bayason hayaniya ko wata sabuwar damuwa da matsalan ko kadan ga jikin Mum dinsa kwanakin ya Dan tashi Dan haka Shima a cikin damuwan yake sosai dannewa kawai yakeyi.

Weekend ne Babu mutane sosai a asibitin hakama hadarin Daya Hadu me karfi ana iska sosai ya saka kowa kokarin shigewa da wuri.

Kai tsaye dakinta yafara zuwa ya dubata ya tararda ita jikinta yayi dumi alaman akwai dan zazzabi a jikinta.

Bude idanuwanta tayi itama ahankali ta zuba masa sbd kwance take cikin kadaici a dunqule guri Daya Bata motsin komai.

Shima Baya iya hayaniyan Dan haka hannunsa Daya ya Ciro daga aljihunsa ya miqa mata batareda yace komaiba.

Kaman bazata motsaba tayi shiru sai Kuma ta cira hannunta Daya ta kama nasa din ya tayar da ita zaune ya zira mata takarma a kafa ya janyota suka fito.

Office dinsa suka nufa kafin su Isa ruwa me karfin gaske ya barke
Take ta firgita ta qanqame hannunsa da gefen rigarsa shikuma yayi saurin janyeta jikinsa Yana qarasawa da gudu da ita suka shige ya rufe kofar.

Tsayuwa yayi tareda cirota Yana kallan jikinta Daya fara jiqewa.

Itama jikin nata take kalla tanason cewa ruwa Amma batace komai dinba sbd hakanan yanzu bata iya Rigiman,

Janta yayi zuwa ciki Ya Ciro towel yazo dashi gabanta ya tsaya zai cire mata kayan jikin nata sai Kuma ya dakata ya dago ya kalleta da idanuwansa itama shi din ta kalla a narke cikin sanyi.

Remote din AC ya dauka ya fara rage sanyin dakin sbd ganin tana qanqame jikinta alaman sanyi.

Tasa rigar yafara cirewa ahankali ya jefar tareda dagowa ahankali ya kalleta itama har lokacin shi take kalla idanuwanta na cikowa da Hawaye haka kawai Wanda ya Sakasa dakatawa daga zare mata kayan dayaso yi jikinsa na mutuwa sbd yasan me ta Tina take hawayen.....

Gangarowa hawayenta sukai ahankali ta rufe ido cikin Wani irin radadin rashi da kadaicin dayake damunta ta ambaci sunan sister Ashley a qaramin sauti.

Sukarsa kalaman sukai musamman yanda ta furta su cikeda damuwa da tausayi,

Hannunsa yakai ahankali ya zare rigarta ya jefar qasa farar halfvest dinta ta bayyana tareda farar fatarta me lafiya da daukan hankali.

Juyawa yayi tareda Bata Baya zai bar gurin batareda ya qara yi mata kallo Daya ba sedai ko taku Daya baiyiba ta rungumesa ta Baya tareda fashewa da kuka me ratsa zuciya hannuwanta na rawa ta sake maimaita masa sister Ashley takeson Gani.

Rintse idanuwansa yayi sautin kukanta da haduwan jikinsu tareda saukan hawayenta fatar jikinsa suna kashe duka wata jarumtarsa da karfin halinsa tareda tsananin kewanta da yayi ya juyo gaba Daya ya rungumeta jikinsa tareda zagayeta da hannuwansa Yana Bude idanuwansa da suka sauya.

Kukan ta sake sakewa tana Dora tafin hannunta a tsakiyan bayansa Wanda ya tayar da tsikan jikinsa gaba Daya.

Sauraron kukanta yakeyi Yana rasa ta yanda zaiyi akan buqatanta na son sister Ashley din,

Ganin kukan ya kasa tsayawa ya dagota daga jikinsa tareda zaunawa kan couch ya zaunar da ita kan kafafunsa Ya kalli fuskanta kafin ya dauki tissue yafara share mata hawayen Yana kallan fuskar tata da kyau.

Bakinta tayiwa wata rufewan data Sakasa kasa riqewa yakai bakinsa kan nata ya fidda harshensa ya lasa lips dinta ahankali yaja Wani numfashi Mai tafe da ajiyar zuciya me karfin data Sakata dakatawa da kukanta ba shiri tana kallansa cikin mamaki.

Hannuwansa ya Saka ya zagayota dasu tareda mannota da kirjinsa suka hade Yana Bude idanuwansa Dake sauyawa da kyau.

Kwacewa tayi zata miqe ya sake dawo da ita jikinsa shi kansa jikinsa mutuwa yakeyi Yana son Hana kansa Abinda yake kokarin yin Amma zuciyarsa na kasa riqewa.

Bude Baki tayi cikin tsoro da rawar jiki zatai magana ya Saka bakinsa cikin nata Yana cewa

"I'm sorry AM"

Kissing din dayake mata ya Saka jikinta sake daukan rawa tana kokarin kwacewa Amma yayi mata kyakkyawar rungumar da suka manne Babu alamar rabewa,

Tsotsan bakinta yakeyi da kyau cikin wata kakkarfan buqatan da baitaba jiba a rayuwarsa,
Wani irin Abu yake Ji me karfi da sanyi lokaci Daya,

Tausayinta da son riqe kansa ne ke yaqi da karfin buqatar tasa Amma Hakan ya kasa riqe kansa.

Yawunta yayiwa wata irin zuqa Yana zare halfvest dinta da hannunsa Daya ya zareta zuwa cikinta ya gangaro da fuskansa zuwa kirjinta Yana Jin numfashinsa na Neman barin jikinsa.

Kuka takeyi sosai tana yakushinsa sbd batada kuzarin kwacewa.

Daukanta yayi ya Koma gadonsa da ita cikin nutsuwa da Kwanciyar hankali yake kissing dinta Yana kashe jikinta da wasu irin zafafan kisses da tsotsan datake sake Sakata kuka jikinta na rawa tana turesa sedai kwata kwata bayajin Hakan.

Bata qarasa gigicewa da tashin hankali da kuka me radadi ba Saida ta sake Jinta cikin azabar data samu kanta a kwanaki ta ringa kuka tana dukansa Amma Bai dakata ba Saida ya qarasa maidata cikakkiyar macen da bai maidata ba Karan farko.

Koda ya gama tini tayi Wani irin laushi tareda sanyin da Bata iya komai sai hawayen Dake bin fuskanta.

Da kansa yayi mata wanka ya shiryata tareda Bata magani da tea Tasha take bacci ya dauketa a jikinsa bayan Shima yayi wanka.

Gefen kirjinsa ya zubawa idanuwansa akan yakushin datai masa a yanzu din Wanda ya fasashi sosai yasan Kuma zai bar masa tabon da bazai taba gogesa ba.

Gap da asuba ta farka sbd zazzabi ya sake Bata magani da yoghurt ta koma bacci.

Karfe Biyar na asuba bayan yayi Sallah Kiran sakon tashin hankali ya shigo wayarsa daga Poland Wanda ya sakashi shiga Mummunan shock.

Fitowa yayi da ita zai kaita daki yabar asibitin sister Ashley tai knocking kofar office dinsa Yana budewa yaganta baisan lokacinda idanuwansa da sukai wani mummunan Jan tashin hankali take suka rintse ba sbd ayanzu ne lokacinda yafi buqatan sister Ashley a rayuwarsa fiyeda ko yaushe.

Hannun Ameenatou data riqesa gam ya miqawa sister Ashley din Yana Jin Wani abu me nauyi ya danne kirjinsa yace

"Ki kula da ita,Na bar miki amanarta"

Cikin tashin hankali sister Ashley ta Kallesa zatai magana Amma ganin mummunan yanayin dayake ciki ya Sakata kasawa ta kama hannun Ameenatou data kasa sakinsa duk da azabar datake ciki.

Kasa kallan Ameenatou din yayi sbd idanuwansa da bayason t Gani a yanda suka koma ya juyo tareda kama fuskanta cikin matsanancin karfin hali ya Kalli cikin tsakiyan idanuwanta yace

"Ki bi sister Ashley Zan dawo na tafi Dake I promise Ok?"

Sakinsa tayi ahankali tareda kama hannun sister Ashley din.

Sister Ashley Bata buqatan kudi Dan ko a jiya ya saka mata kudi me yawa Dan haka Saiya Isa zai sake Saka Siddeeq ya Saka mata kudi.

Key din office dinsa sister Ashley ya bawa ya shiga mota yabar asibitin tin acikin motan ya fidda wayarsa ya Siya ticket.

Cikin sa'a akwai jirgin 10 Dan haka Yana Isa gida Babu Bata lokaci ya shirya ya fita zuwa airport Yana kashe wayarsa.

Yana Isa baifi mintina 30 ba jirginsu ya tashi daga qasar Nigeria ya daga.
#MAMUH#


*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
85
💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥

*_ALBISHINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE, SHAHARARRA KUMA K'ASAITACIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO DR MAMAN YUSUF LIKITAR MATA SOKOTO TANA FARINCIKIN SANAR DAKU CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE A FADIN NIGERIA DA NIGER HARMA DA WASU K'ASASHEN BAKI DAYA, KU SANI A DADE ANAYI SAI GASKIYA KUMA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI , INA MARABA DA MASU SIYAN DAYA KO SARI_* .http://wa.me/+2347069711327

*_munada zafafan kaya kamar haka ,_*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

*Hadin amarya budurwa ko zawara*

*Hadin uwar gida Mai taken (Maida tsohuwa yarinya)*

*Maijego package (virgin gain)* 📦

*Hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji*

*Sahihin maganin sanyi na Maza Dana Mata Wanda yake fatattakar sanyi cikin Dan lokaci*

*Maganin gyaran nono Wanda zai gyara maki nononki cikin Dan lokaci komai lalacewarsa*

*Maganin hips Wanda zaisa shape dinki ya fita kiyi kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji*

*Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko kiyi kiba yar dai dai misali kema adinga binki da kallo Idan kin juya Sam rama batayi ba yar uwa*

*Hadin mallaka ba boka ba malam , akwai taimakon da muke bayarwa ga Mai butsarin namiji Wanda cikin ruwan sanyi Zaki dinga juya abunki , haka akwai Hadi na musamman Wanda komai rowar namiji sai kin samu alkhairin a wajanshi,*

*Muna da kalolin gumbuna masu Saka ni'ima sha'awa da dandano*
*Kalolin garrika mash gyara gaban mace da jimawa ajiki*
*Kalolin Zuma masu saukar da ni'ima Nan take da gamsar da maigida*
*Kalolin tsumi Wanda cikin sauki zasu Baki ni'ima da dandano irin wadda akeso*
*Kalolin matsi Wanda suke ciko da gaban mace matse gaban mace da bata Wani irin dadi da dadano*
*Akwai set kala kala Wanda yawansh ya wuce na zayyanasu anan ga Mai bukatar kayana zata iya mun magana Kai tsaye ta hanyar danna wannan blue rubutun* 👉🏻 http://wa.me/+2347069711327

*Muna dahuwar zabo ,dahuwar kaza ,dahuwar kifi ,dahuwar zuciya ,dahuwar Yan shila ,dahuwar tsoka Tara ,dahuwar Kwan mallaka, dambun nama ko na kaza Wanda yake saukar da ni'ima da jimawa sosai ajikin mace*

*Idan nace zan rubuta komai da komai to wannan page din ba zai isheni ba ,Amma ga masu sha'awar siyan kayana Zaku iya mun magana Kai tsaye ta wannan number, haka masu sha'awa su dinga ganin kalolin kayana a status sumin magana ta wannan number sai nayi seving numbers dinki ta hakan ne Zaku dinga ganin kalolin kayana idan na daura*
http://wa.me/+2347069711327

*Ina maraba da Mai siyan Daya ko sari Dr maman Yusuf likitar mata sokoto*


*********************
Bayan komawansu daki kaya kawai sister Ashley ta sauya mata sbd tariga yayo mata wankanta daga can Dan haka tana sauya mata kayan sai ta goge mata kanta dayake jiqe da ruwa tana fecewa tareda son busar mata dashi.

A Sanyaye take mata komai kaman yanda Ameenatou din itama take a Sanyaye Babu kuzari hakama jikinta zafi sbd ko yau din taji jiki sosai a hannunsa Dan kuwa yau dinne ma ya samu Daman maidata cikakkiyar macen sbd hakama yaune ya sake tabbatarda Nutsuwan samun mace a amatsayinsa na namiji Dan na farko kusan Abu ne dayazo musu da karfi da rashin lfy.

Daga kwancen ana gyara kan bacci ya dauketa jikinta duk zazzabi,

Gyara mata rufa sister Ashley tayi tareda fitowa ta nufi dakinsu na nurses Dan isarda dawowanta bakin aiki Bata buqatan hutun da aka bata.

Bacci me karfi tayi duk da zazzabin ma me karfi sosai ne a jikinta b
Bata farkaba sai guraren 1 harda Mintina,

Sister Ashley toilet ta kamata ta Kaita suka sake sabon wanka ya sauya mata wasu kayan tukuna ta Bata abinci taci sosai tasha maganin Daya bari a Bata na pain relief.

Tana gama Sha jikin sister Ashley ta kwanta cikin sanyin jiki da muryanta datai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login