Showing 189001 words to 192000 words out of 261814 words
bayanin komai.
Babbah bazai taba fahimtarsa ba a yanzu Dan haka bayajin zai zauna masa bayanin komai Shima har sai ya sauka,
Am kuwa baya buqatan dogon bayani a gunta sbd ta zama tasa bazata taba iya kubuta daga hakan ba,
Zai Bata time din datake buqatan itama.
Dad dinsa kuwa ya dakatar dashi daga duk abinda ya shafi maganar aurensa da am da Dad Omar,
Shine ya daura auren da ita,
Shine mijin,
Shine yayi Dad Omar laifin Kuma shine zai gyara matsalarsa da kansa Yana buqatan break daga garesa please.
Itama Mum dinsa hakan yayi mata daidai Dan haka zata taya 'danta gyara aurensa hakama Bata yadda komai zai faru ya saki matarsa ba.
Siddeeq daman Bai gezu ba sbd yasan wa ake maganar Jamaal ya rabu da ita,
Tabon raunika biyu ne a jikinsa daya qi barin su goge sbd nata ne,
Dayan a wuyansa wanda baisan Yaya tai masa shi ba sai wani a hannunsa daya zagayesa da tattoo tareda kalman sunanta.
Rashinta kadai a duniya ya jijjiga rayuwar JAMAAL SEELAH wanda dashi da Mum dinsa kadai ne suka San azabar rayuwa da tashin hankalin da suka shiga kafin dawowansa Sabon JAMAAL ba Dr Jamaal ba Amma yanzu Rana tsaka ace wai ya saketa,hmmmm.
*****Fes ya tashi yau Babu damuwan komai a Cikin kansa bayan jinsa a natse,
Saukowa yayi a shirye Cikin kaftan din original cashmere me tsadan gaske daya nutsu a jikinsa navy blue da hular data sakasa yin Wani irin sbd kaftans ba qaramin kyau suke masa ba sbd kasancewansa ruwa biyu.
Qamshinsa ne ya ankarar da Mum dinsa dake zaune Palo tana waya a natse itama hankalinta a kwance kaman na danta dagowa ta Kalli hanyar saukowansa.
Siddeeq ma dayake dining zaune Yana cin abincin dagowan yayi Yana kallan hanyar.
Fuskan Mum din ya shafa ahankali kawai Yana cewa "Love you Mum"
Ya wuce dining din inda Shima siddeeq ya Kallesa yace
"Barka da fitowa"
"Barka,Yaya maganar Bellamy??
"Ya sauka Yana qasar Amma Abuja ya sauka but gobe da safe zai biyo flight din Lagos"
"Ok, Maganar Ashley fa akwai Wani bayanin??
"No but inshallah ankusa"
Kallan siddeeq din yayi ganin Yana masa Wani kallo ya ajiye cup din milkshake dake hannunsa yace
"Karma ka fara nasan me zaka fada."
Dariya siddeeq ya sake Yana cewa
"Zan fada Amma ai ba yanzu ba sai lokacinda......
Miqewa yayi
Siddeeq yayi saurin hadiye sauran maganar Yana cewa
"Nabarta nabar maganar"
JAMAAL Wani kallan ya sake watsa masa Yana zaunawa yace
"Kaci gaba kaga idan bamu tattara muka koma gidan Dad Omar din ba sbd indai a gidan Dad Omar ne zan iya zama living son-in-law,
Dare nayi naje palon Babbah bacci"
Dariya siddeeq ya sake Yana cewa
"Hmmm ka sani ko babbah nada tsohuwar bindiga Dan da alama babbah aka takura Dan tawayensa dayake fada zai zama, Kuma akan wannan auren kasan tsaf zai fara da qafafunka"
Murmushi Jamaal din yayi har hakoransa na bayyana yace
"Ba yin bindigar tasa ba wataran yaje ya harbe qafafun 'dansa idan ya dauka nine a gurin budurwan tasa kaga an huta da rawan kan 'dan nasa ya saukakawa kowa Aiki"
"Dariya siddeeq yayi harda Mum dinsa Dake tahowa itama dariyan tayi sbd da turancin suke firar Kuma tasan sarai a yanda tasan Jamaal yaga AM da Hafiz din zai iya kallo babbah ya harbe qafafunsa idan yaso daga baya ya taimaka masa a amtsayin likita bayan barnar ta afku.
Zaunawa tayi suka qarasa breakfast din da ita Dan ita yau farin Ciki takeyi maman fadeela zaa dawo da ita gidan kwata kwata sbd su debewa juna kewa hakama hankalin siddeeq ya rabu sbd maman fadeelan tana can Dan haka aka ware mata Palo da bedroom dinta lafiyayye Babu abinda Babu,kayan sakawanta kadai zaa daukota dasu Suma ba duka ba sbd hatta wardrobe Saida aka sauya mata Kuma daman ba laifi sun Saba da Dr Aleena din Tin fadeela na Raye.
Suna gamawa suka fice Mum nai musu addua.
Kai tsaye mansion din JDENS suka nufa Suna isa securities dayake sunsan waye JAMAAL din suka Bude masa gate lafiyayyar motarsa ta kunno Kai daidai lokacinda da Hafiz zai fita tareda Arfat Yana riqe da hannunsa sanye da fararen kayan Nike sun masa kyau harda fcap da nosemask na Yara aka Saka masa da glasses na Yara duk dan kada agansa a gane bature ne bayan ansan basuda turawa a fmlyn.
Kallan Arfat siddeeq yayi
Shikuwa JAMAAL Idanuwansa ya zubawa Arfat din batareda sun fito motar ba Yana kallan komai nasa a natse daki daki Yana Jin zuciyarsa na kasa nutsuwa tareda shiga damuwan kallansa kawai.
Hafiz yaga motarsu Kuma Kai tsaye yasan JAMAAL dinne Amma Bai nufesu ba Saiya Kai Arfat Cikin mota yakeso tukuna su gaisa Dan haka mota ya nufa da Arfat din.
JAMAAL Bude motar yayi ahankali Cikin nutsuwa da class qamshinsa na bin iskar gurin Yana kamawa ya nufi Arfat din Kai tsaye.
Siddeeq ma fitowa motan yayi ya nufesu sbd wancan Karan baiga fuskan babyn da kyau ba ranar daya gansu airport.
Yana nufarsu Idanuwansa akan fuskan babyn Amma sun rufesa da kyau baka Wani gane kamanninsa.
JAMAAL na zuwa sake kyakkyawar fuskansa yayi kadan tareda ambatar sunansa Yana cewa
"Arfat is that you??
Juyowa Arfat yayi da sauri Yana ganin Jamaal ya sake fuskansa Cikin murna yace
"Hey Handsome"
Hannu JAMAAL ya miqa masa da gudu ya taho ya miqa masa nasa Jamaal ya kama hannunsa tareda Dan ranqwafowa yana zare masa fcap dinsa ahankali Yana kallan tsakiyar blue eyes dinsa.
Qamshin AM ne da jiya ji daya yayi masa ya riqesa ya shiga hancinsa Yana fitowa daga jikin Arfat din.
Jikin Arfat din ya kalla kafin ya dago ya Kalli fuskansa qamshinta na sake shiga hancinsa dakyau.
Mayar masa da hulansa yayi Yana cewa
"Zaku fita ne??
Ina Mum Dinka??
Tambayar yayi masa sbd son sanin waye mum din tasa ko Dad dinsa.
Hafiz ne da Siddeeq ya riqesa da fira yayi saurin kama hannun Arfat din batareda ya bari ya amsaba Yana cewa
"Son muje Kar muyi latti"
Dagowa yayi ya gaida Jamaal din da Idanuwansa akan fuskan Arfat dayake Jin zuciyarsa na qara kunnuwa gameda fuskan dayake Gani akan ta Arfat din sbd fuska ce d duk duniya itace fuskan datake haskaka rayuwarsa,
Ako yaushe Cikin adduar dayakewa mahaifiyarsa Cikin sallansa sbd tsananin son dayake mata adduarsa Allah ya basa 'yayan da zasu dauko fuskan mahaifiyarsa sbd ko tsufa ya kamata yaringa kallan fuskan data haifesa akan nasa 'yayansa.
Fitowan Ameeenatou ne daga bayansu sanyeda doguwan fitted lady cashmere datake dinkin kamfani crystals ne kadai ke motsi a jikin rigar hakama ta zauna daidai jikinta Cikinta a lafe kaman baby Bai taba zama gurinba.
Nadin Veil ne akanta sai handbag dinta ta Louis Vuitton da shoes dinta.
Fuskanta sanye Babu makeup din komai bayan eyeliner daya fidda hasken Idanuwanta sosai.
Hafiz ne ya Kalli bayan Jamaal din inda take tahowa kafin ya dawo da Idanuwansa kan Jamaal da Bai amsa gaisuwansa ba Dan kaman ma baijisaba.
Siddeeq ma kallo daya yayiwa AM din ya dauke Kai Yana dawowa da kallansa kan Jamaal da ko Basu fada ba yasan itace din sbd qamshinta daya shiga hancinsa Kuma bai juyoba Saida ya tabbtarda ta kawo ya juyo ahankali Cikin nutsuwa.
Cak ta tsaya tareda dauke kallanta daga kansa zataiwa Hafiz magana sai Kuma ta fasa sbd ko muryanta bata buqatan yaji Dan haka Arfat kadai ta kalla ta daga masa yatsunta biyu alaman bye.
Shima hannun ya daga mata Hafiz Bai bari yayi magana ba ya daukesa ya Saka mota y rufe Shima y shiga sabuwar motocin da Dad Omar ya siyo musu masu shegiyar tsada su ukun,shi Fatmah da AM sedai ita bayan motar Dad Omar din Mum Nur ta Siya mata fitinanniyar beymach ta hada biyu.
Motar Hafiz na fita harabar mansion din ta juya Kai tsaye zuwa motarta ko siddeeq bata kalla sbd tasan bazai kalleta ba suyi magana idan ubangidan nasa Yan tsaye.
Tana isa motar ta miqa hannu xata Bude kyakkyawar hannunsa ya Riga nata sauka akan motar.
Dakatawa tayi batareda ta Dora nata b sbd kada hannuwansu su hadu hakama kasa motsawa tayi bare juyowa sbd hasken hannuwan kadai ya tabbatar mata da waye Kuma Babu wanda ya isa yayi mata hakan idan ba shi dinba dayace da aurensa akanta..
Tana motsawa ko juyowa jikinsu zai hadu sbd yanda yake bayan nata har bayanta yana Dan haduwa da kirjinsa Dan hka taqi juyowa Kuma taqi magana sbd tsananin zafi da radadin da Zuciyarta takeyi.
Qamshinsa ne ya cika numfashinta ta rintse Idanuwanta zafin zuciyarta na qaruwa.
Bakinsa ya kawo ahankali setin kunnanta bayan qamshinta ya shiga hancinsa da kyau ya Dan rintse Ido ya Bude Cikin Wani lafiyayyan sauti yace
"I like red in color"
Wani irin tashi gashin jikinta sukai sbd lips dinsa da suka gogi fatar kunnanta Cikin zafi ta fushi ta turesa daga bayanta ko juyowa bataiba ta kallesa ta juya ta koma Cikin gidan Dan sauya kayan jikinta da suke red zuciyarsa na tsananta zafi da bacin Rai.
Tana wucewa yabi bayanta da Wani irin kallo harta shige
Ya juya ya Kalli siddeeq da tini ya shige mota daman Dan Basu space.
Wayarsa ya fidda ya kira siddeeq din yace ta tafi dauko maman fadeela din yakai gida kafin Nan ya gama saiyazo ya daukesa.
Ciki ya nufa a natse Cikin kamewa daidai shugarsa babban palon tana saukowa sanyeda wata dagowar rigar ta fice batareda ta Kalli inda ma yake ba Shikuwa daman hakan yake buqata gashi ta cire kayan Dan kanta.
Kaman ba shi ba Shima Bai Kalli inda take dinba Dad Omar da uncle Ahmed ya nufa Cikin kamewa da nutsuwa Yana gaida su.
Suma Cikin nuna Babu komai din duka amsa dad Omar na tambayarsa Dr Aleena harma da cewa a sake Bata time taxo musu lunch or dinner su sake gaisawan yaushe Gamo.
##MAMUH
**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.
***********
_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
114
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Mum Nur ce ta sauko itama ganin Jamaal din ta sake fuska suka gaisa tana tambayar Dr Aleena.
Amsawa yayi Yana Dan sake gaidata itama kafin suka wuce palon Dad din na musamman su uku suka zauna Suna tattaunawa batareda kowannensu ya tada maganar aurenba ko Kuna wata damuwa data faru shekaran jiyan,
Shi anasa bangaren baida niyar sake tada zancen sbd auren dai shine yake hannunsa Dan haka Babu maganar abinda sukeson,
Zai Basu time ne suyi digesting zancen a zuciyoyinsu sai ayi me yiyuwa so baya buqatan sake tadawa.
Suma a nasu bangaren Dad Omar din ya Riga yayi maganarsa duk bayanin da Jamaal yayi masa a ranar kan sanadi da komai na auren yajisa Kuma yafada raayinsa na rashin son auren Yakuma fada Dan haka Shima baya buqatan qarin nanacin zance.
Suna Cikin fira ta wayayyun Yan bokon turawa Cikin nutsuwa da ilimi da wayewa ba hayaniya Kuma da shaquwa harma da kauna uncle Ahmed ya tashi da kansa ya nufi fridge Dake palon qarami ya Bude ya dauko energy drinks guda uku a kyakkyawar tray ya kawo gabansu ya ajiye.
Daukan nasa yayi ya Bude zai Sha Amma baikai ga Shan ba ya dauki na Omar ya miqa masa tareda daukan na Jamaal din ya nufesa ya miqa masa.
JAMAAL bayashan kowanne energy drink idan ba nasa ba Amma miqa hannu yayi zai karba sbd girmama uncle Ahmed din sai drink din hannun uncle Ahmed din ya zubar masa a hannu.
Janye hannun yayi Yana kokarin daukan tissue uncle Ahmed yayi saurin ajiye drink dinsa Yana zaro handkerchief daga aljihunsa ya Dora akan bayan hannun Jamaal din inda drink din bema Wani Kai na ya goge masa tareda mayar da handkerchief din kan console mirror din sayake palon ya ajiye Yana Dan basarwa Suna ci gaba da fira.
JAMAAL hannunsa ya yiwa Wani kallo sbd zafin dayaji a lokacinda uncle Ahmed ke goge masa hannu yasashi fahimtar akwai gum ko chewing gum a jikin handky din sbd yaji radadin gashinsa da gum din yaja.
Gurin ya kalla tareda basarwa Yana cigaba da firan Suma hankali kwance suka ci gaba.
Sun jima sosai kafin Siddeeq ya dawo daukansa dan haka sallama yayi musu ya fito zasu tafi office Shima yau zai fara shiga office Aiki kafin a gama Gina sabuwar asibitin dayake ginawa da sunan mahaifiyarsa Dan ta ringa fita wasu lokutan Aiki Dan rage zama da kadaici Dan tace bazata iya zaman gida ba kullum Shima Kuma zai ringa shiga asibitin Dan duba serious cases da zasu ringa samu itama Mum din sai ansamu emergency me girma ko serious case ta ringa shiga.
Yana fitowa Babu kowa a palon qasan sai Mai Aiki data zube har qasa kanta a qasa tana gaidasa siddeeq ne ya amsa mata kawai suka wuce Yana daga wayar data shigo masa.
Fatmah Cikin saa itama daidai wannan lokacin ne ta fito Cikin Shirin tafiya office Babu kwalliya a fuskanta sedai ta Saka qaton shades sbd kada aga Idanuwanta da suke a kumbure sosai sbd kukan data sake kwana tanayi.
Motar Dake harabar gidan wadda tasan Bata kowa daga gidan bane tayiwa kallo daya tasan Jamaal din Yana gidan.
Dakatawa tayi daga isa motarta tareda juyowa ta Kalli kofar shiga main hall na gidan sai kuwa gashi ya Sako Kai Yana waya a kame Cikin nutsuwa kwarjinsa Yana cike Idanuwanta.
Bai lura da ita ba bare kallan inda take Kai tsaye motarsu ya nufa Yana sauraron abinda ake fada a Cikin wayar Cikin nutsuwa.
Jin tayi qafafunta sunyi Wani irin sanyi jikinta duka na mutuwa da ganinsa kadai ayau data qare masa kallan gaske a Cikin hasken sararin samaniya.
Hawaye ne suke cikowa daga Idanuwanta na tsananin son wanda takejin kaman samunsa zai mata wuya sbd ko baya auren AM da ita bata dauka matsala ce da zata Hanata aurensa Amma shi JAMAAL din da kansa tasan samunsa sai macen da Saarta take a rubuce tintini Cikin kundin kaddara..
Asalin so da Babu sirki me qarfi da hauka ne taji Yana sake cike duka zuciya da jininta,
Bazata iya rayuwa batareda ta mallaki Jamaal ba,
Zata iya rasa tinaninta da hankalinta akan hakan,.
Idan zai aureta itama ta yadda yayi mata alluran haukan dayawa AM kaman yanda ya fadawa Dad Omar gurin bayanin shekaran jiyan gaban kowa,
Ita yayi mata wadda Tama Fi ta AM din karfi idan har zai aureta zata yadda da hakan.
Gangarowa hawayenta sukai ta miqa hannunta a hankali ta gogesu ta Cikin glasses din idonta ta sauke zazzafan numfashi tana dawowa hayyacinta.
Nufar motar tasu tayi Idanuwanta akan kofar daya shige siddeeq ya rufe.
Siddeeq ne da zai shiga motar ya ganta ya dakata Yana kallanta tareda Dan kallan kofar da Jamaal din yake Ciki Yana waya.
Tana isowa kallansa tayi a taqaice sbd tanada nata zafin Kai ba laifi tace
"Inason Magana da Dr"
Kallanta siddeeq yayi tareda sake fuska Cikin mutuntawa yace
"Ms???Fatmah right?
Ko zaki bari sai next time sbd yanzu Muna sauri ana jiran Dr din Wani gurin daban"
Juyawa yayi zai shige motar sbd shima ba Wani bawa mata fuskan yakeba.
"Maganata nada Mahimmancin daya ke buqatan sani Nima Banda lokacin jiran har sai lokacinda zaayi lokacina tukuna."
Maganarta ya Saka siddeeq Dan Bata fuska Amma Kuma sbd ya nuna mata shine me maganar idan zaa samu ganin Jamaal Koda uban daya haifesa ne kuwa Wani lokacin saiya nemesa yake samun daman ganin Jamaal sbd Jamaal din baya barin kowa ya gansa idan ba shine yaso hakan ba Dan haka ko kallanta Bai sake Yi ba ya Bude motar ya shige ya rufe ya tayar tabar gurin da reverse ko inda take Bai sake kalla ba
Zafi zuciyarta ta dauka da abinda siddeeq din yayi mata Dan haka ta juya ta nufi motarta ta shige ta tayar itama tabar harabar gidan Cikin mugun speed.
A office kuwa isar AM da sabuwar pa dinta Nurat dukkanin maaikatan kamfanin Saida suka fito suka tarbeta daga qasa gaba daya sbd sanin itace new chairman dinsu saita sake qwarewa ta karbi president din kamfanin gaba daya gata Kuma 'yar me kamfanin.
Da girmamawa suka tarbeta itama d girmamawar ta sakar musu fuska Cikin wayewa da aji suka gaisa kafin ta nufi office dinta tareda president na kaf