Showing 39001 words to 39506 words out of 39506 words
shekara biyar*
Zaune nake a tsakiyan ɗalibaina wanda suke zuwa karatu, asabar da lahadi, suna jefa min tambayoyi ina amsa musu, naji karan shigowar motar shi addu'a na yi musu sannan na mike nace.
"Toh sai wani sati, Mai gidan ya dawo daga tafiya."
Ta kofar da aka ware dan ɗaliban suka fita ni kuma na shiga ta ɗaya kofar, hangoshi nayi shida Aneesah, dama tare suka tafi. Kallonshi nayi na sake mishi murmushi, take ys janye jikinshi ya tawo da sauri gurina yana tambayana yasamemu lafiya nuna mishi cikin gida nayi.
A shekaru biyar da dawowarshi daga gidan kaso, Allah ya albarkaci al'amarinshi sosai, Yarana biyar da yar autana, dan haihuwar da kanta ta tsaya, gana balkisu biyu tahaifi Sultan, Sulaiman har gida yazo niman yafiyana nace na yafe.
Kuɗi Yunus ya ware ya buɗewa Fareeda Plaza, sosai.
Koda yazo buɗewa ya shawarcemu nida balkisu muka bashi goyan baya. Ranar da aka buɗe kuwa kuka take sosai. Dan murna.
****
"Kitashi yau zaki fara koyan tukin mota." ya shigo da key ɗin sabuwar motar da yasaya min,
Shiryawa nayi muka fito, yau nina ga bidi'a wallahi ba koyan tuki naje ba koyan salon so dai ko, dan kancinyarshi na koma da zama hannunshi na cikin rigana, yana gwalgwalani, shi nan tuki yakd koya min, karshe aka buge ds sumbata, hmmm ai alamarin daddy ba'a cewa komi dan tsohon gidanshi yakaini ya gurjeni son ranshu wai ladar koya min tuki,😂
Kwana biyu tsakani muka je sunan Huda wacce suke abuja gidan da Yunus ya gina zamu koma a can ya mallakawa Ya kabir, ta haifi ɗanta na biyu. Dake haihuwar farko babyn bata zauna sai sai Yanzun suka sami Omer. Nabila matarshi yaranta uku. Kuna zamansu babu damuwa ko kazamin kishi.
A yanzun ina da Yunus da Muh'd daAhmad da Aman, sai Autata Fareeda, Yaran balkisu Ansami Umar da Mai sunan Babanta ana kiranshida Sultan, Aneesah da Fareeda sune Allah bai nufa zasu haihu ba.
*Alhamdulillah*
Anan na kawo karshen matae son.....
Labarin
Sister Saratu Kano
Tsarawa da Rubutawa
Ramlat Abdulrahaman manga_Mai Dambu......
Fatan alkahiri gareku masoyana hak'ik'a nagode sosai,
Godiyata a gareki ba zai kare ba Aunty Batul Mamman.
.......
Tukwaici gareku Masoyan Inna Wuro, da Yaddiko......
Ku biyo ni Cikin Yar Gidan Yaddiko.....😘😍
*Thank You*