Showing 6001 words to 9000 words out of 39506 words
jikna yayi, dama tunda abin ya faru vai kuma nima ba, saii yau. Sai da ya gama gigita min lissafi sosai, sannan ya ɗauko wata tube bansan tameye bane kawai ya buɗeta tare da huda bakinta da rufin, shafawa yayi a Yaren noveƙ ɗinshi(😂) sannan ya shiga hidimar raya sunnah tare ds jinjira.
Tun daga wannan ranar Mai lucky ya maidani, abinda ya gadama. Musaman dare toh kowa na hutawa ni kuma ina kukan gajiya da fitinarshi.
Sometime tambayar kanshi yake da cewa.
"Dama ina da cikekkiyar lafiya, haka."
Sabida yanda yake, hanani sakat idan ya dawo da dare, nikam a cikin sati ɗaya nasake fita hayacina, dan na rame sosai. Kuma ba wai rashin ci ko sha ba, kawai tsoron fitinarshi da zaran naji muryanshi zan ji faɗuwar gaba, yau kamar koda yaushe ina kwance a jikinshi shafa bayana yake, cikn nutsuwa yace.
"Jidah mai ke damunki ne kika rame haka, kuma ai kullum kuna waya da Su Umma da Rahimah jikinta yayi sauki."
Daga kaina nayi, cikin nutsuwa nace.
"Bani da wani damuwa, kawai ni bana son wannan abune da zaran naji voice ɗinka sai gabana ya faɗi,kuma ni bana son abinda kake min ne, gurin ciwo yake min."
Tashi yayi zaune, yana tuna kukan da nayita mishi, kusan kullum haka muke idan shi zaiji daɗinshi toh ni kuka nake wiwi.
Kura min ido yayi, sannan yace.
"Baki jin daɗin abinda nake miki ko, sabida kina jin haushina."
Girgiza kaina nayi, cikin sanyi murya nace.
"Kawai ni bana jin haushinka abinne sam ba daɗi."
Jawoni yayi yace.
"Kiyi hakuri a hankali zaki saba, kuma zanyi kokarina gurin ganin kinji daɗin abin.""
Tare mukayi wanka wanda muka ɓata lokaci yana taɓe taɓe, tare da murza can latsa nan.
Koda muka dawo kusan ɗaya da rabi na dare, kwanciya nayi da rigar wankan, yana gama wasu aika sako ya dawo kusadani, dan har barciya fara fusgana naji ya warware rigar, ya shiga latsani tare da, matsani tun ina ture kanshi har na hakura, na barshi dan nima naji sakonshi a jikina. Sosai ya ɗaga min abinda tsoro da faɗuwar gaba ya ɓoye min, tun ina nok'ewa har na shiga jin abun bana kare ba, sai da ya shirya zai fara naga ya ciro cream ɗin daga kasar pillownshi ya shafa har a jikina, yana gamawa ya fara keta hazo da sararin samaniya ta jirgin daɗi, zan iya cewa sai yau na fahimci wani karsashi. Wannan hanyar, sosai ya murzani son ranshi musaman da ya lura nabi ayarin yarima asha kiɗa, Kuman sake mishi jiki yana shagalinsa.
Can ya koma gefe yana sauke ajiyar zuciya a raina nace.
"Jaraba, bashi zai hanaka sake tadani daga barci ba."
Ina jin hannunshi na yawo a jikina ko na kulashi, can nace.
"Daddy wannan cream ɗin da kake shafawa na mi nene? "
Kame kame ya shiga min, can dai yace min.
"Yana kara jin daɗine, idan muna makeluv baki ji yau kema har da rikeni jikinki nar..."
Juya mishi baya nayi ina dariya kasa kasa, nace.
"Amma ai kaima kukq kake kullum yau kuma ihu kayita yi."
Cafkoni yayi na saka mishi ihu a haka muka lalace, dakyar muka shiga wanka, da ace mutum na komawa kwaɗo ko kifi da mun koma dan sau uku zuwa huɗu nan kam........
🌹🌹🍀
*MATAR SO*
🌷🌷🌻
*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....
Sadaukarwa Ga Mai Nasara Team😂
_Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_
Allah sarki Yunus kana ganin Rayuwa a Comments room😅
*BOOK 2👈*
Page...3
"Wayyo Allah Daddy kayi hakuri ban sakewa. Da gaske,". Cak ya nufi ban ɗaki dani, wanka mukayi tare sai wasa muke da ruwan. Dakyar muka fito,
Duk jikina a gajiye yake, niman guri nayi na shimfiɗa abin sallah na saka doguwar riga na, na tada sallah.
Nafilla nayi, bayan a idar nay addu'o'ina na kwanta dan shi ya jima da kwanciya.
...... Muna cika sati huɗu aka sake kayansu, nan muka tattara sai kaduna. A gidanmu ya sauke ni, tsabar farin ciki ko tsayawa banyi ba na shige, kaɗa kanshi yayi yana murmushi. Sannan yafito daga motar yabi bayana har cikin gidan.
Sallamarshi ya katse faɗar da Umma ke min na sakarci, ina shiga na tuma tsalle na faɗa kan Mama amarya shine take tunanin ko nima cikin ne dani.
"Sai yaushe zaki girma Sajida, hala sai kinganki ɗauke da yaro a hannunki."
Dariya nayi nace.
"Umma kuma kinsan Allah ai sai nafi kowa, murnan haka, wayyo i can't wait ti see my...".
"Assalamun Alaikumun."
"Waalaikumun Salam, barka da shigowa, Dama tare kuke? Shine baki faɗa ba kaiii Mamar masu gida Allah ya kintsa mana ke, amma kan kana fama da buhun shiririta." Inji Mama Amarya.
Kallonshi nayi cikin raurau da ido nace.
"Ai baka faɗa min zaka shigo ba.." tale keyata Umma tayi, tare da zabga min harara, ta kaɗa kanta. Dariya ce ta kwace mishi ya rike bakinshi yana kallona. Mikewa yayi yace.
"Kuyi hakuri na rashin dawowarmu wasu uzurine suka riƙemu amma mun dawo, ya Rahimah da jikin?"
"Alhamdulillah ba komi ai tana katsina gurin Mahaigiyarshi, Allah ya kaɗe fitina."
Inji Umma,
"Sai anjimanku."
"Toh mungode." Inji Mama Amarya, kallona yayi ya rasa yanda zai ce min nazo, yana fita Umma nasake min dundu a baya tace.
"Sakarya tashi kibishi sai binki yake da ido, Anya Maryama." ihun sakalci nasaka tare da mikewa ina buga kafa a kasa, na fita. Yana tsaye a zauren da zai kaina harabar gidan ta waje, ina zuwa na tsaya nace.
"Gani nan."
Kamo hannuna yayi, yana kallon fuskana ga wani maganaɗisun dake fincikarshi akaina, rungumana yayi, a kirjinshi. Kwantar da kaina nayi a kirjinshi, na lumshe idanuna. Ɗ'ago fuskana yayi ya haɗa bakinmu tare da rike kaina sosai. Hmm jaraba, mutum kaman ba yau da safe ya turmusheni ba ynx kuma ya sake niman cinye min bakina.
Kwace kaina nayi, cike da son tuna mishi har ynx ban manta maganar mu ba, nace.
"Mr Yunus karka manta da alkawarinmu, tunda nima nasakar maka jikina kayi yanda na kake so, nima kabarni nayi yanda nake so."
"Yau kuma da wannan kika fito min."
"Dan na tuna maka muhimmanci alkawarine?"
"Ok dan na kawoki gida shine zaki min haka."
"Ko ɗaya, ai niba sai a gidanmu ba ko a koina zan iya tuna maka."
"Hmm thank you, da abinda kika min, amma kisani ko mutuwa zakiyi baxan sakake ki ba sai nayi niyya. Dan haka kiyi min duk shirmen da yayi miki bye."
Rike hannunshi nayi cikin rawan murya nace.
"Karka min haka, na baka komi nawa karka ce zaka k'i rabuwa dani kayi hakuri ina niman adalcine ni ba komi yasa haka ba sai matanka."
Juyawa yayi yana kallona, cikin damuwa rike k'ugunshi yayi da hannu ɗaya yaja hancinsa da ɗayar hannun yace.
"Ok ki bani wata shida, idan bai miki ba zan sallameki."
Juyawa yayi zai fita na faɗa bayanshi, tare da fashewa da kuka. Tsayawa yayi yana dunkule hannunshi ya buga da ɗayar, lumshe jajjaye idanunshi yayi. Juyowa yayi ya rungume ni, sosai yana shafa bayana, yace.
"Kiyi hakuri! Nasan na cutar dake amma kiyi hakuri zan gyara gaba."
Yana gama faɗar haka ya janye jikinshi yayi ya fita, nikaina nasan nayi karya kuma banyiwa kaina adalci ba, idan na rabu dashi, amma ina shakku dan gani nake jikina ne yake bibiya.
Goge fuskana nayi na shiga ciki, muka buɗe hira, kayan tsaraba ya turo yara suka kawo min, ni har na manta, na mikawa Mama ita ta cire musu. Yadin shadda goma, sai atamfa da turaruka. Faɗa Umna tayi, mama kan albarka tasa mishi.
........ Nan su Umma suka shiga, min hidima sun ɗauka cikine dani sai da na faɗa musu babu komi.
Malam yana dawowa, bayan sallar isha suka shigo tare dashi, abinci aka bani na kaimusu falon baki inda suka ci tare, karfe takwas muka bar gidan.
Tun a hanya na gane take taken shi,, na idan muka koma yana takure.
Hmm gidan kan na nan yanda muka bari, sai wasu ɗabi'u da suka fito dashi.
.......
Yunus knn ya maidani bita can, ganin zai maida wata iri da fitina nace mashi ya taramu a raba kwanaki ko kuma nabar mishi gidanshi dan ya buwayeni.
Ai dake yana son zaman lafiya ya taramu aka raba kwanaki, kowa da girkinta kuma kwana ɗaya aka raba, a raina nace ko ba komi na huta har na kwana uku.
****
Zaune Bonke take tasaka mufeeda a gaba,tana tsotseta. Yanzun yarinyar idanunta ya buɗe tarr, tasan kan iskanci. Haka malamar ta cigaba da koya mata abubuwa marasa daɗi.
****
Munje katsina kwananmu biyu dakyar ya barni na kwana a gurin Rahimah ga cikinta ya tsofa, A nan nake jin abinda ya faru dan Ahmad ya saki Hafsa. Rahilah kuwa Aman ya barta a Part ɗinshi na gidansu. Inda ya buɗewa Hindu wuta, da take bani labarin sai da na zubda kwalla. Tace.
"Hmm bari my 3, cikin dare fa sha biyu saura ina kwance a falo naji zafi ya buwaye ni, na farka sai ganina nayi cikin hayaki da wuta, waje ana ihu da buga kofa, ga kujeruna sun kama da wuta zafi ya fara min, yawa dakyar na isa bakin kofa, da taimakon ruwanda ake zubawa na isa bakin kofar, sai dai abin tashin hankali sai ga pop ya zubo min, a jikina kee nasha dakyar ina gurin aka fasa kofar dan har na kwanta a gurin.
Koda suka shigo wasu sun zubo min a jikin shine, suka ɗauke ni aka fita dani zuwa asibiti, kee Allah yasoni da arziki dan badan malam Yau yaga lokacin da Hafsa tabar gurin ba ai da abin baiyi kyau ba, shi kasa bai san ita bace, dan shigar maza tayi, shine ya ɗauki katon dutse ya maka mata, a kafa, amma tasha, koda wutar ta tashi ya kira Baban Chuchu. Kinsan mi tace.
Har wutar ta cinyeta. Da wannan aka kafa hujjar itace. kuma da ya haukace mata har da duka, kee nidai na auna arziki."
Shiru nayi ina mamakin al'amarin sabida kishi.
........ Muna dawowa da kwana biyu Rahila tazo mana yawon arba'in, na kama yaron na goyashi ina safa da marwa. A tare da ita mukayi girki, dake nice da girki anan take kara wayarmin dakai, inda tace na cire kunya na nunawa mijina so.
Sai wasu abubuwan da takawo min, nan muka baje tana faɗa min yanda zanyi amfani dasu.
Sai dare Aman yazo ya ɗauketa, a nan mai nasara yabani wani katon jakar leda na bata, wanda yake ɗauke da kayan baby danata.
Bayan tafiyarsu ya hauro sama, ya wani mata rai yace.
"Mi kike nufi da goya yaron, tsabar fitina da son zubar min da abokan hirana."
Kai hannunshi yayi kirjina aikuwa na buge ina murmushi nace.
"Kenan idan na haifi nawa kar na goyasu."
Na faɗa mishi, murmushi yayi sannan yace.
"Ai ɗaukar nanny zanyi, kuma madara zasu sha, dan ina son yanda abuna suke su zauna ahaka."
"Toh idan basu zuɓe dan ansha ba ai tsufa zai zubdasu."
Haka mukayita musayan kalamai, na ajiye mishi abincin shi.
****
A gaskiya ynx ina cikin kwanciyar hankali soyayyar mijina da yake nuna min a gaban kowa, ga iyayenshi da nake kyautata musu wanda sanadin haka, nasake samun wani sirritacciyar kima da daraja a idanunshi, a hankali nake cusa mishi wasu ɗabi'ar kaman idan ya dawo sallar asuba, zan mika mishi hisnul musulun, ko alkur'ani muyi tilawa, duk ranar girkina haka nake masa, tun bai wani maida hankali har ya fara, amma sai yana ɗakina. Wani lokacin sallar asuba idan bani ce da girki ba, toh haka yake makara.
Da na fahimci haka sai na sayanwa kaina duk lokacin sallar asuba yayi nike tadashi ko ina sallar ko bana sallar, ko nice da girki ko bani bace.
Haka yasa na amshe ragamar gidan, ba tare da wani damuwa ba zai zo ya zauna dani muyi shawara, har na kuma ce mishi ya tuntuɓe su Hajiyarshi yaji, tabbas Allah ya bani yunus a hannuna ynx sai fatar Allah ya dawwamar mana zaman lafiya.
A wannan karon zuwan Huda bai wani ɗaga ni ya tika da kasa ba, sai ma ganin yanda naja girmana dan nasan na aikata kuskure a baya, yanzun kuwa na nuna mata ni fa matar ubantane.
Wani sabon salon da tazo dashi, ba komi bane sai jin kunyata ko kuma tasani a gaba da tambaya Ya kabir nada budurwa ko babu, mi yafi so abubuwa dai, akwai ranar da ta addabe ni da tambay nace mata.
"Miye matsalarki dashi? Mi yasa kike damuna akan sanin waye shi? Mi yasa kika damu kanki akanshi."
Kame kame ta fara tace.
"Aunty Mom dama, yana burgeni ne kuma ina son sanin halinshine."
Kallonta nayii a raina nace.
*Hmm wannan baturen ubanki ne zai barki ki fara luv ko jami'a baki shiga ba*
A fili nayi murmushi nace.
"Ok ba damu."
Haka dai zata zauna tana tambaya na mi umma take so? Karshe ranar da ta addabeni nace.
"Umma she hater shishigination."
Tun daga ranar bata kuma tambaya ba, abinda yasata rikicewa ba komi bane, sai dan kai mata aika da Mai nasara yake turashi ko kuma shi yaje gurinta a madadin shi. Shi knn ta hau bishiyar kace akanshi.
Gefe guda a she tana karɓsn kuɗi a gurin Ubanta ta shiga kasuwa tayi sayayya takaiwa Umma.
Ko kuma tayi wani shirmenta ta kai mishi, duk ban sani ba sai ranar da umma take tambayana da fatan yanda nake aiko musu da abubuwa haka nakewa Iyayen mijina. Eh nace mata, sai take ce min idan huda zata koma zata mata dambu ta tafi dashi skul da fatan nima zan mata wani abu.
Fita nayi naganta tasa Ipad ɗinta a gaba tana zooming Pic ɗinshi da ya ɗaura Instagram, lekawa nayi, nace.
"Waye ya ke aikanki gurin Umma."
Ai jifa tayi da Ipad ɗin ta riko hannuna, muka shige falona cikin rawan jikin tace.
"Don Allah ki rufa min asiri idan Daddy yaji faɗa zai min.".
"Hoton Ya kabir ɗin fa?" na tambayeta tare da tsuke fuska na.
"Kiyi hakuri bazan kuma ba."
Taɓe bakina nayi na barta a gurin, duk yanda akayi huda son Ta kabir take, abinda zuciyata ke aiyana min kenan. Taɓ ɗijan nace sabida tuna yarinyar da yake so, kuma Yar abokin malam ne.
Haka ta gama hutunta ta koma a lokacin Mufeeda zata shiga aji ɗaya na scndry, lokacin corp ɗin ta tafi, amma idanunta ya buɗe. Sai uwar tasa aka kaita queen Amina.
Kafin tafiyar yarinyar na fara lura da sauyin da tayi min, lokaci guda ta watsar da kiyayyar da take min, ta shiga bina lufluf.
Wani lokacin a gurina take kwana, ban taɓa fahimtar cewa akwai dalilin yin haka ba, sai wata rana ina kwance, kawai sai naji mutum a jikina. Buɗe idanun da zanyi sai naga itace ta shige min