Showing 63001 words to 66000 words out of 92699 words
nayi naji ya zuge min zip ɗin wandona a razana nace.
"Don Allah ka ɓata jan bakin banda nan."
Dariya ce ta kamashi sosai, amma amadadin yayi sai ya sake murmushi, irin na matsoraciyar karya.
Aikuwa ba jan bakin ya ɓata ba, cinye jan baki yayi har bakina na zafi, saida na ɓallo hawaye idanuna a rufe ina rike da rigarshi gam, bansan mike shirin faruwa dani ba, sai jin Mai Lucky ya juyardani zai ɗanne kaina aikuwa na tsalla mashi kuka nace.
"Ni ɗin banza har na isa nakira kaina da matarka, mu yan matan yanzun bamu da kunya karama irina zan ɓata lokacina a aure bayan mater ɗina suna jami'a da hig schl" kuka na saka mishi, jin shi nayi ya mike bai kuma juya ba ya bar falon, haɗe kaina da gwiwa nayi nasake kuka mai cin rai ma nasara yayi min abubuwa dayawa, a yan kwanakin nan sosai nidai ban ɓata mishi rai dan kar ya mu'amaleni ba nayi ne dan tuna mu'amaleni ba.
"Aunty mom ya zaki lalata min aiki, waye ya faɗa miki daddy ta haka zaki kamashi lallai baki san halinshi ba, ai ynx kin mai da min aiki fresh, tashi muje."
Mikewa nayi ina zuge wandona,
****
Washi gari fita mukayi sai yamma muka dawo, munje lalle da kitso abin buɗa baki muka haɗa, muna gamawa tayi kwaɓin cake ni kuma nayi donut,
A oven tasaka donut ɗin muka ɗauko kaji muka wanke muna hira yanyankashi tayi, yanda huda ke aiki mamaki tabani nace mata.
"Daddy Queen a ina kika koyi girki haka."
Rausayar da kanta tayi cikin dariya tace.
"Aunty Mom a gurin kukunmu, abincin gargaji a gurinsu Mama kilishi."
Sosai nake mamakinta, duk munyi busu busu, haka muka,jera mishi kayan buɗa bakinshi ko kallona bayi ba.
A kitchen muka yi buɗa bakinmu. Bamu bar kitchen ba sai sha biyu da arba'in, yana zaune a falon har muka fito Huda tace.
"Daddy mu kwana lafiya, yawwa tafiya bikin sallah zaria har da Aunty fa."
Gyaɗa mata kai yayi muka wuce, ɗakina nabar mata naje ɗaya ɗakin nayi nq fito sanye da rigar barci ruwa nake son sha sai na tuna da,zoɓo da sauri na sauko tare da takalmin bedroom,
Shiga kitchen ɗin nayi na buɗe firij nasha zoɓon na koshi, zan rufe firij ɗin kawai naga mutum a bakin kofa saura kiris na fasa ihu, sai kuma na rufe kofar na kashe wutar kitchen shima yazo kashe wutar kitchen ɗin ne yaga shigowata, kunna wutar yayi yana kallona daga kasa har sama, takowa ya shiga yi, har cikin kitchen ɗin hannuna ya riko yana kallon lalle, taɓe baki yayi ya kai hannunshi kan kitsona, sai da tsigar jikina suka mike,
Jingina yayi da jikin firji ɗin ya janyoni jikinshi yana sunsunar Humran da nashafa, a hankali maganar da na faɗa mishi jiya ya dawo mishi a hankali ya zareni daga jikinshi ya bar kitchen ɗin.
Tun daga ranar ban kuma gane mishi ba, wani sabon miskilanci ya kara, har ranar sallah da aka kawo mana kayanmu muka nufi zaria, abincin da nakai da kuma turarukar da nabawa Mahaifanshi yayi musu daɗi.
Da dare akazo kwanciya nan Mama kilishi ta bani wani haɗi da madara nashanye sannan ta korani side ɗinshi ɗakin Hajiya na koma naje zan kwanta murmushi tayi cike da kunyata tace.
"Maryam tashi kitafi gurin mijinki nima gurin nawa mijin zani."
Wani bamu kamar guba tabani naci, nafita duk kunya ta kamani tura baki nayi naje falon nasameshi shi ɗaya,
A babban kujeran falon na kwanta, yana gama abinda yake ya tashi yabar min falon, hadirine ya taso aka fara iska, witar gidan ya ɗauke.
Wani uban tsawa akayi da gudu nafarka na shige ɗakin dake kusa dani na haye gadon, bansan da mutum ba shima tsawarce ta farkar dashi, daga barcin da yake ya tuna dani a falo, ji nayi an laluboni, aikkuwa na fasa mashi ihu ( nifa ban gajiya da kara😎)
Toshe min baki yayi ya janyoni jikinshi, nan jikina ya shiga rawa "Relax my dear babu abinda zan tsinta a kwailar jikinki."
"Toh ni kyaleni na sauka kasa bantaɓa kwana a kusada namiji ba."
Matseni yayi da jikinshi,
Dan dole nayi shiru a tare muke sauke ajiyar zuciya, dakyar barci yayi gaba dani, shi kuwa gaba ki ɗaya na kuna mishi danjan shi sai shafa baya yake har aka fara ruwa dakyar barci yayi gaba dashi ina makele da Mai Lucky na.
Da asuba kuwa ya rigani tashi kallon fuskana yayi a hankali yake shafa fuskar har na fara buɗe idona shagala yayi da kallon Eyelasher na, wanda suke cike kuma a tsatsaye gyara murya yayi cikin dakewa yace.
"Tashi kinzo kin makale min, kamar kinsami wani mijinki nidai ba mijinki bane, eyye dan idan na kyaleki a cikin gidan Iyayena ɓatani zakiyi kisani jin kunyar su."
Zaro ido nayi na mike, sai lokacin na ga ashe duk kusan tumbur na kwana rigar barcin ta yaye, gani na kanenaye shi, kirjina na gogan nashi a kunyace na sauka a gadon yace.
"Gulmamiya kinzo kin ɓata min rayuwa shine zaki gudu."
Ban kuma jin batunshi ba na fice a side sai gurin hajiya da take sallar raka'atun fijr, nima alola nayi nazo na fara muna gurin har aka kira asuba, muna idarwa muka sunkuya azkar har na fara gyangyaɗi nuna min ɗaya ɗakinshi tayi na mike naje na kwanta tun da nashiga nake sinsino kamshinsa, a katifar nayi masauki tuni barci yayi gaba dani,
Koda yazo gaida ita sun ɗan taɓa hira ya tashi ya shige ɗakin wanda nayi kanekane a tsakiyar gadon, fasa shiga yayi yana juyawa yaga babu hajiyarsu a falon shiga yayi ya gyara min kwanciya sannan ya raɓa gefena ya kwanta tare da maidani jikinshi ajiyar zuciya na sauke shima kuma haka, barci sosai mukayi har aka fara shirin zuwa fada muna ɗakin muna barcin asara Alhajinsu ya shigo da shirinsa yake tambayar Mama kilishi da " Rukayya ina ɗanki."
"Ai tunda ya shigo bayan ya dawo masalaci ban kuma ganinshi ba Yaya ko yana ɗakinshine?."
Ta tambayi umma wacce kunya ya hanata sakat, dakyar tace.
"Yana tare da Maryam sajida kuma ina tunanin barc...."
"Toh ai ba damuwa haka ma yayi, idan ya farka yasameni a fada," yayi gaba abinshi, Murmushi mama kilishi take doka, cike farin ciki ta goge kwallar dake shirin sauko mata tace.
"Yaya kinga ikon Allah, daga xuwa ta fara sauya alamura kaii wannan abu yayi min daɗi."
Murmushi hajiya tayi daga nan basu kuma cewa komi ba.
........Wayyo Allah na sami katifa a tunanina ashe, jikin mai lucky ne sai kara shigewa nake, barci yayi daɗi, kusan sha ɗaya saura ya farka ganin yanda na shige, agogon ɗakin ya kalla ya rasa yanda zai rabani da jikinshi, kawai sai ya cusa hannunshi cikin rigana, yana min tafiyar tsutsa buɗe idanuna nayi dakyar ganin hannuna na zagaye, da wuyarshi ga fuskana a gurin yasani wartsakewa babu shiri dan abinda yake min zai kunce min tunaninane. Mikewa zanyi ya dawo dani, tare da matse ni yace.
"Waye ya aikoki ɗakina, dan gulma kinzo kin wani manne min, ana ganinki kamar wata musulman kwarai nan kuwa tantiriya ce ke ɗin, ji yanda kika sakaleni."
Oho nifa maganar bata bani haushi ba, asalima mamakin yanda yake zare magana yake, ɗago kaina nayi tare da tura bakina gaba nace.
"Nifa kazo kasamu a dakin kuma kace waye ta aikoni, ince yanzun ma hannunka ba wani guri yake kokarin zuwa ba."
Zaro ido yayi cike da mamaki yace.
"Hmm bari na tura hannun nawa inda basu sani ba."
Hmmm gulmame haka da wayo yayita latsani son ranshi, da nagaji nasa mishi kuka dan yana murjeni yana yaɓa min magana, wai.
"Oho ni Yunusa dama haka kike ban sani ba, kinji namiji a kusadake sai wani rufe idanunki kike ke gaki, yar hannu toh kwalelanki dan babu abinda zanyi da yar karamar budurwa irinki, kwaila ma irin mi namiji zaiji a jikinki indai ba ɓatawa kanshi lokaci zaiyi ba."
Dan renin hankali, yana matse kwaila yake wannan maganar, kuka nasaka tare da tureshi nace.
"Sauka min a jikina kaje gurin iyay...."
Shiru kake ji, kwallq kuwa suka shiga wasan tsire a idanuna, Hmm mai nasara ya damki bakina sai taunesu yake yanda yayi mishi hannunshi kuwa, sunki barin aika aika.
"Aunty Mom nifa na gaji, ki tashi ki tada Daddy an fara hawar sallah." Inji Huda.
Breaking kiss ɗin yayi can kasar makoshinsa yace.
"My Queen gamu nan zuwa."
"Ok daddy kuhanzrta dai."
Shigowar Hajiya taji yanda yace.
"Ok"
Tasan halin ɗanta sarai ba haka muryanshi yake ba jan huda tayo waje ta dangware kanta tace.
"Amma anyi shashasha, wace ki je musu kai amma dai rukayya Allah ya kintsa mana ke."
"Amin Hajiyalle." tana gama faɗar haka ta juya abinta.
........
Dakyar ya ɗaga a kaina tare da sumbatar goshina, duk naji ni daban kamar akwai abinda ke bin jikina, "tashi ki haɗa mana ruwan wanka."
A kunyace na mike, na shige ban ɗakin na haɗa ruwan zan fito har ya shigo, sunkuyar da kaina nayi, dan na ganshi ɗaure da towel.
Riko hannuna yayi muka shiga ruwan a ciki ya zaren min rigar jikina kifa kaina nayi a kirjinshi haka muka ɓata lokaci a gurin, da shirme.
"Malama bazaki kyaleni ba ana jirana fa a fada."
D'ago kai nayi ina kallon fuskarshi, idanunshi a lumshe kamar bashi yayi magana ba, kuma ya matse ni a jikinshi.
"Zaki daina kallona ne ko ya-ya." kutt lallai ma kuwa, fuuu na mike a cikin ruwan zan fita ya maidani ciki tare da wani tsare fuskarshi ciki ciki yace.
"Kin manta bakiyi wankar tsarki ba, kuma naga kin."
Ai wallahi bansan lokacin da nafita daga ruwan ba, na tsaya a gaban shower na sake ruwa nayi wanka, jinshi nayi a bayana ya zagayo hannunshi ya ɗaura a kuguna, tare da goga kirjinshi a bayana da sauri na gama wanka, dan naga wannan mutumin ba kirkine dashi ba. Ina gamawa na ɗauki towel ina ɗaurawa ya kunce ya wani ɓata fuska yace.
"Jirana zakiyi nima nayi nawa."
Juya bayana nayi ina kunkuni har ya gama ina jin hannunshi ya buɗe kofar muka fita, rigar barcina na fita daga ɗakin huda na samu a falon Umma ta ɓata rai, kallon a gogon nayi cikin rarrashi nace.
"Kiyi hakuri ba laifina bane nima."
"Ok muje mu shirya dan an rigada an fara wasan."
Tace min,
A gurguje mukayi kwalliya inda na muka saka lace, golder sai tamin ɗauri bayan ta gama min kwalliya, nace.
"Ina hijab ɗina."
Zaro idonta tayi waje, cike da mamaki tace.
"Toh babu saka hijab sai alkyaba, dan kinsan Daddy shine wakilin Alhaji kuma duk wani wakili yana zuwa yakan je gaban matarshi ya nuna mata bajinta da iyawarshi akan doki kuma asalima daddy ɗan wasa polone kinga ta ko ina ya iya sarafa doki don Allah Aunty Mom nuna mishi kema zaki iya abinda sauran matan suke dan zaki gani da idonki."
"Toh ja'ira sai kufito ko, dan bakwana zamuyi ba garin damina ne." Inji Mama kilishi.
Alkyabana kalar milk ne sa ratsin golder muna fitowa shima ya fito da uban shirgi bayan yasaka farar shadda, ya ɗaura shakwara akan na dark blue akan janfar. Sai rawanin da yayi inda aka kafa mishi hular akabi da naɗi sosai, sannan aka ɗaura ɗamara ajikinshi na wasu kyaƙekyalen yadi mai ɗauƙar ido.
Ajiyar zuciya na sauke tare da janye idanuna akanshi,
"Woww Daddy kaga yanda kafito kaman saraki kuwa Aunty mom don Allah zomuyi hoto."
Jan hannuna tayi ta ciro wayarta ta mannani da jikinshi, itama ta koma gefenshi muka ɗauki hoton sai da Sulaima Ya shigo, tsaki yaja cikin masifa yace.
"Amma Wallahi baka da kirki kasan tun yaushe muke jiranka wato ga maraina wayo kazo kana ɗauƙar hoto yayi maka kyau."
Ina jim lokacin da ya tura hanunshi cikin alkyabar ya lakuci kwiɓina, sai da na zabura tafiyar shi yayi yana isa bakin kofa ya juyo ya kashe min ido, sunkuyar da kaina nayi nace.
"D'an renin latsi."
Suna fita muma muka fito, motar Alhaji yabar mana, muka tafi a ciki, dakyar muka sami gurin parking inda ake taron muka isa kowani mai rawani wanda matsayinshi babba bane a fada da gurin zamansu.
Haka ma sauran wakilan sarki da wakilansu, kujeran Wakilin Marafan zazzazau aka nuna mana wanda matarshi xata zauna da iyalanshi, kowani wakili haka ake basu duk shekara Huda ce ke zama a gurin sai gashi wannan shekaran na zauna ita ta zauna kusadani, nan muka cigaba da kallo, a hankali wakilan suka shiga kai gaisuwa,
Janyo wani pink warm Huda ta ajiye a gabana tace.
"Aunty Mom yanzun zaki ga yanda Mata ke nunawa mazajensu luv."
Can ana fara wasa na shiga ganin salon a gun matan mamaki ya hanani na fahimtar komi daga wacce idan mijinta yazo zata tashi ta kai mishi ruwa, sai masu tura yaransu, ana haka Sulaiman yazo a guje matar shi Safina ta mike ta kaimishi ruwa da fanta,
Buɗe kular Huda tayi ta ciro lemon power horse, ta mika min, murmushi tayi tace.
"Ga Daddyna can, yakusan zuwa amma zai kai gaisuwa ga sarkin zazzau."
A sukwane ya tawo da dokin inda yayi tirjiya a gabanmu, takobin hannunshi ya wurga sama, yana kallona.
Cikin sauri huda tace.
"Sumbaci hannunki ku hura mishi iska plsssssss"
Jikina na rawa na kai hannuna bakina na sumbata tare da hura mishi, kafin takobin ya iso Mai Nasara ya amshi sakona tare ds zillewa yacafke takobin yaje gaban sarki hannunshi ɗaya da takobi ɗaya damke da abinda na aika mishi yana, kuma bai rike linzamin dokin ba ya mika gaisuwarshi, kowa ya razana da ganin abinda yake aikatawa toh ya za'ayi masanin dokine. Yana mika gaisuwar, ya kamo linzamin ya dawo a guje ya juya yasake tafiya ya sake dawowa, da wani irin gudu yacewa.
"Mazaje kaiwa Gimbiya Maryam Gaisuwar bada kyautar da tayi."
Aikuwa shaiɗanin dokin da gudu yaxo ya daga kafarshi sama yana aniniya da gaisuwa a gaba, Ihu Huda tayi tace.
"Tashi ki mika mishi ki buɗe bakin ki kurɓa, ki nuna kin amshi gaisuwarsu."
Buɗe lemon nayi sai da naje kusadashi na kurɓa har jan bakina ya kewaye bakin tin ɗin,
Mika mishi nayi, karɓa yayi tare da murza hannuna, da sauri na janye hannuna, kafa kanshi yayi ya shanye tare da zagaye ni da doki, duk sai naji kunya ta kamani, sauka naga yayi daga dokin yazo gabana dan na kasa ko motsi, riko hannuna yayi, in passionately ya rike ya kain har inda nake zaune kwalla ce ta dauko daga idanuna ya sauka a hannunshi.
"No need."
Ya faɗa min da wani irin murya, hanky ya ɗauko a aljuhunshi ya goge min kwallar ya sunkuyo da kanshi daidai fuskana yace.
"Karki soma ɓata min kwalliyana dan zan biya kuɗinshi har da kari."
Yana faɗar haka ya juya ya haye dokinshi, Yar banza huda ɗaukarmu tayi a hoto ta ɗaura a Instargram, Face Book, da Whatsp.
Taging ɗin hotan tayi tace.
"Masoyan shekaran 2019, My Daddy nd Aunty Mom."
Sannan tayi wasu rubutu akansam hotunan...
****
Aman sun tafi maiduguri suma acan sukayi sallah, yana cikin kallo wani abokinsu ya kirashi cike da tsugudidi yace.
"Kaiii Yaushe Yunus Marafa ya fara luv ko zama da kune jeka page ɗin Huda Mai Masara na instagram nima yanzun Fatima ta nuna min."
Wato matarshi. Kashe kiran Aman Yayi ya kuna data,
Pagen huda ya fara lekawa dan yaga mai nasara yana yan rubuce rubuce idan yarinyar tayi posting kuma dake tana da hankali bata ɓata wayonta ba yasa abokan uban suke tofa albarkacin bakinsu.
Rike baki Aman yayi cike da mamaki, daga hotunan da mukayi a gida har wanda ta ɗauka a gurin taron.
Rahila ya taɓa