Showing 6001 words to 9000 words out of 92699 words

Chapter 3 - MATAR SO BOOK 1

06 Sep 2025

868

yanayi yana kuka, sabida ba karamin wahala na bashi ba,"

         😷 Abinda  Rahila ta ɗaura knn tace.
"Wannan sirrinku ne dashi, bai dace muji ba ko sisters"

   Take grp ɗin ya kasu gida biyu wasu na bayan rahila wasu na bayanta, karshe ofline Hindu tayi ta cigaba da ɗurinta.

       Ya rigata cire spoon, kallonta yake cikin nutsuwa yace.
"Idan kika gama ci, kije kiyi wanka sannan kiyi removen wannan gashinda yake jikinki dana hammatarki dana can ɗin."

        "A nawa zanyi haka? Dan kasan gwanati ta han aikin banza."
           Gyara zamanshi yayi cike da mamaki yace.
"Kitashi kije kiyu wanka kuma make sure kin cire kazamtar jikinki, sannan kizo ina jiranki matukar kika kureni wallahi zan nuna miki halina."

  Yana gama faɗar haka ya mike zuwa ɗakinshi, wanka ya faɗa yayi sannan ya fito, rigan shan iska yasaka da wando iya gwiwarshi, yaja computer shi ya fara aiki.

     Bayan kaman mintuna arba'in sai gata tashigo tayi kyau sanye take da riga, ɗan karami dakyar ya sauka kugunta, sai mini skirt ta parke gashinta baya, ba laifi tana da kyau kazamtar tace ya munanta ta.

          Gadon ta haye, cikin rashin ɗa'a tace.
"Aman gani."

       Sau ɗaya ya kalleta ya bawa iska a jiyarta ya cigaba da aikinshi sam bata san yanda zata tarerrayi miji ba, ta zauna sai chart take a online juyawa yayi cikin nutsuwa yace.
"Baki da turarene..."


😉😉😉😉😉😉

```Wasu Dangin Al'ajabi```



  
ZOGALE juice with ginger (Yana taimaka ma masu cuta Kamar haka
Diabetic
HBp
DA sauran su ga Karin ni'ima
Musamman in kin gaji da other juice
Method;
Ki dafa itacen ZOGALenki ki  (Zaki iya dafashi tare da fresh ginger DINKI ) or ki Nika ginger daban
Bayan ya dagu ki tace
Zaki Iya Saka lime or lemon
Kisa sugar or honey or like that hot or cool
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Dedicater To Hafsat Abubakar💋

  _Idan kinsan baki saya karki karanta sabida na kuɗine, idan kika samu an sato toh karki faɗa min maganar banza dan zan iya miki Allah ya isa, duk wacce ta fitar min Na barta da Allah_

*BOOK ONE👈*

*Page 4*

       Turus Hindu tayi da maganar da Aman yayi mata cike da mamaki, kuma kamar bashi yayi maganar ba, hanyar banɗakinshi ya nuna cikin ko inkula yace.
"Ki shiga ki sake wanka, koni nazo na miki."
   
      Banza tayi dashi ta cigaba da zamanta asalima sake maida hankali tayi akan wayarta, tana chart hankalinta kwance.
"Magana! nake dake fa"

   A tsorace ta juya gareshi har sai da wayarta ya faɗi cikin inda inda, ta mike ta nufi ban ɗaki.
    "Ɗawo nan, ki cire kayanki." yace a tsawace,
     Kaman ta fasa ihu haka take ji, kokarin cire kayanta tayi ranta na kara ɓaci, tana gama cire kayan sau ɗaya ya kalleta bai kuma bin takanta ba, ya cigaba da aikinshi, cikin jin haushi tace.
"Aman na gaji fa."
        Mikewa yayi ya zura kafarshi kasa, sannan ya nufi ban ɗaki ruwan wanka ya haɗa mata me ɗauke da turaren wanka, yana fitowa ya mika mata towel yace.
"Shiga kiyi wankan kuma wallahi matukar naji baki fita ba, zan miki da soson karfe."
Yanda yayi maganar yana tsare gida kaɗai ya isheka tabbatarwa  dagaske zai aikata.

   Tunda tashiga wankar, ranta ke tafasa, wanka sosai tayi wanda ko nafarko bai kai na yanxun fita ba, ga kamshin turaren wanka da sabulun wanka ya kama jikinta.

     Dakyar tafito, kallon agogon hannunshi yayi, sannan ya cigaba da aikinshi yace.
"Ki shirya ga jaka nan ki buɗe, zaki ga abubuwan amfani."

          Zama tayi akan stool tana karamin tsaki, ranta na kara ɓaci  jakar taja ta fara buɗe abubuwan ciki tana amfani dasu, har ta gama wurga mata wata rigar barci yayi, ta cafke ware rigar tayi ta saka sai gashinta da yake jike, sauka yayi daga gadon ya isa gaban wardrob ɗinshi ya ciro hand dryer ya haɗa da socket, ya shiga busar mata da gashinta.

               Kallon juna sukayi ta, madubi aikuwa ya tsuke fuskarshi, sai da ya tabbatar da ya busar mata da gashin kanta sannan ya kashe ya faɗa ban ɗaki wanka.
   
                 Kallon kanta tayi cikin nutsuwa haka kawai wani nishaɗi ke  shigarta, gadon shi ta koma ta kwanta ko kayan da tayi amfani dashi bata kwashe ba, yana nan a gurin tun tana sa ran fitowarshi har ta buɗe datarta, ta shiga ɗaukar hoton kayan barci wanda yake kusan rabinshi tsirarane.
           Fitowa yayi, ajiye wayarta tayi tana kallon yanda gashin jikinshi ya kwanta, tunda yafito shi kuwa yake bin inda ta zauna da kallo, a hargitse ya ɗago kanshi cikin fusataciyar murya yace.
"Waye zai kintsa miki kayan da kikayi amfani dashi."
Turo baki tayi, can da ta tuna abinda ta shirya sai tq sauko tana tafiya a hankali ta kwashe kayan tass, sannan ta koma kanshi karamin towel ɗin hannunshi ta karɓa, ta shiga taya shi gyara jikinsa.

   Tsaf suka gama, janyota yayi ya haɗa da kirjinshi kallon idanunshi tayi ta hango tulin bukatarshi murmushi ta sakar mishi, sannan ta cigaba da wasa da sumar kanshi, tana goga mishi kirjinta a fuskarshi bata fasa ba, harsai da taji yayi sama da ita, ya jefata a gado, gyara labulaye ɗakin yayi sannan ya bita gadon bayan ya zare towel ɗin, ganin yanda yake birkice mata, duk ya susuce ita kuwa kara zautar dashi take, zare rigar yayi ya fillar sannan yayi mata, rumfa da faɗaɗar kirjinshi, duk bata ɗaga hankalinta ba, ta cigaba da abinda take sai da yafara kokarin zai kusanceta ta matse kafarta cikin murmushin mugunta tace.
"Bazaka yi riding ɗina free ba, ai ba yau muka fara ba."
  Janye jikinta ta fara kokarin yi, ya damketa sosai cikin tashin hankali yace.
"Hindu! Ke fa ba karuwa bace, da kullum nazo niman hakkina sai na biyaki, anya zaki gama da duniya lafiya kuwa."
  Hankaɗeshi tayi cikin tsiwa tace.
"Kanin Ubana, idan ban gama duniya lafiya ba sai ka tozartani rayuwa sai da kuɗi idan bazaka iya ba pls tashi a kaina."

    Wani irin rawa jikinshi yake dan gaba ki ɗaya a zauce yake ds bukatar mace riketa yayi jikinsa na rawa yace.
"Plss! barni na samu nutsuwa zan biyaki ko nawa ne"
        "Kutt ban yarda ba." tace mishi tare da ɓanbareshi a jikinta, "Kaje kanemi mace mai tsafta, kabarni ni kazama nayi yanda nake so da jikina."

          Dafe maranshi yayi cikin tashin hankali muryanshi ta toshe, yace.
"Cash kike bukata? Ko transf?"

       Juya idanunta tayi cikin salon jan rai tace.
"Aman nifa nafasa barci nake ji "
Tana gama faɗar haka ta zulo daga gadon, rike hannunta yayi kwalla na zuba daga idanunshi yace.
"Don Allah zan baki miliyan ɗaya karki tafi mutuwa xanyi."
    Fauce hannunta tayi, cike da tsiwa tace.
"Kutt miliyan daya fa, ni almajirace ko mabukaciya"
  Hannunta duk biyu akan kugunta, tana girgiza jikinta, a shake yace.
"Nine mabukaci, zan baki biyu don Allah."
Gwiwarshi ya zuba akasa, yana rokonta.

             Gabanshi ta isa tare da mika mishi hannu tace.
"Inji dumus."

        Wani wardrob ya buɗe a ɗakin wanda yake cike da kuɗi ya shiga kirga mata har sai da ya haɗa mata kuɗinta cak a hannu, sannan ta koma gadon ta lafe.

     Jikinshi na rawa dakyar yake  iya romancing da ita burinshi ya isa jikinta, koda ya isa babu wani jin daɗi haka yayita murzata son ranshi, tun tana kallon abun wasa har ta shiga yarfe hannunta, sabida gabaki ɗaya ya saukar mata da gajiya tare da mata wani irin sex, kuka tasaka mishi tana ihun ta gaji, bai sarara mata ba, sabida shima bata tausaya mishi ba, sai dayaga ta daina kuka har ta zuba mishi ido yanayi yana cewa.
"Kuɗina nake ci, kukanki ba zai sani fasawa ba, kiyi shiru baby."

             Duk yasan zai juyata sai da yayi, koda yayi realizing yaki yabarta makaƙeta yayi sosai har ya sake sabonta sha'awarshi, kiran sallah azhar yasashi kyaleta, ganin yanda take juya kai, yashi dake wani murmushi ban ɗaki ya wucce ya sakarwa kanshi ruwan wanka, saida yayi wankar tsarki yafito, ko kyalinta bai gani ba,  balle kuma kuɗin da ta amsa, dariya yayi yans girmama kaunarta da kuɗi. Masalaci ya wucce abinshi da yayi alkawari yau sai yaga karshen son kuɗinta.

        Lokacin da taga ya shiga ban ɗaki dakyar ta sauko gadon, ganin tsayuwa zai gagareta yasa ta rarrafa, ta kwashe kuɗinta cikin kuka tace.
"Allah ya isa min, ji yanda yayi min kamar ya samu abinci."

  Mikewa tayi ta ɗauki rigarta tasaka kuɗin sannan ta shiga ɗingisa kafarta, zuwa ɗakinta rufe kofar tayi, ta wucce ban ɗaki tayo wanka ta gaza jikinta sosai dan har jin gurin take kaman ya kumbura..

     Tana gamawa tabi lafiyar gado, tuni barci yayi gaba da ita,
    
   Gurin 2:30 kaman a mafarki taji kaman ana sucking kirjinta turawa tayi gaba tare da matse cinyoyinta, murmushi yayi a ranshi yace.
*Bazaki ci kuɗina haka kawai ba, bayan halalinane jikinki.*

           Bai fasa ba sai ma sake fito mata da wasu sababin abubuwan da yayi buɗe idanunta tayi sabida har cikin brain ɗinta take jinshi, a tsorace tace.
"Aman!!! Kana da imani kuwa sake dawowa kai ka kasheni."

          "Shiiiiiii hindu kuɗina nake fanshewa." Ya faɗa mata,

        Kuka tasaka tare da niman kwace kanta, amma haka yasa karfinshi ya murje idanunshi da toka ya shiga niman hakkinshi, kin nutsuwa tayi ta shiga kokkuwa da shi, babu tausayi Aman ya shigeta sosai yake biyan bukatarshi kuka, duka, yakushi ds cizo duk babu wanda batayi ba, Aman bai sarara mata ba, sabida itama bata tausaya mishi ba, sai da yaga yanda take sauke numfashi sannan ya janye ya kyaleta, kallon kasanta yayi yaga na fitar da jini jini, bai damu ba ya shiga ban ɗakinta ya haɗa mata duk wani abin bukata sannan yadawo ya saɓeta sai ban ɗakin tunda yasakata cikin ruwan yafita yabarta......

   D'akinshi ya koma ya kintsa ko ina na ɗakinshi, wardrob ɗinshi ya buɗe ya ciro kayanshi farin rigar wani yadin material na maza, sai wandon kaftani baki gyara gashin kanshi yayi bayan ya gama saka kayan, haf shoe ya zura a kafarshi, turaren dake kan miror ɗinshi ya bulbula, sannan ya ɗauki wayoyinshi ya fita abinshi yabar gidan ya fanshe haushinsa na kwanaki....

           *Gidan Ahmad*

   Tun da ya dawo sallah asabu yake kwance ciwonkai da gajiya ne ya taru mishi ga yunwa da addabeshi, dafe kirjinshi yayi da yake faman mishi zafi, mikewa yayi dakyar ya sauko daga gadon, dakyar ya fito falo ya buɗe, firij ya ɗauki kwalin hollandia ɓale bakin kwalin yayi, ya kafa kanshi sai da yasha rabin goran sannan ya ajiye yana gatsar wahala,

                D'akin hafsat ya nufa ya sameta sai barci take pillow da take kai ya buga, ta ware idanunta a nutse kallonshi tayi ta sako kafarta kasa tace.
"Gud Mrng my Toysluv"
Bata jira amsarshi ba ta faɗa ban ɗaki, wanka tayi da alola tafito yana zaune a bakin gadonta ya jingina da gadon,

               Kura mata ido yayi cikin nutsuwa yace.
"Kardai sai ynz zakiyi sallah."

             Murmushi tayi taje har inda yake ta sumbaci kumatunshi, sannan ta shiga niman xanin sallahta, a nutsu ta gabatar da sallah ta ko takanshi bata bi ba ta wucce kitchen.

            A gurguje ta fere dankalin turawa ta musu yanka chips, sannan ta zauna ta soya indomie ta ɗauko guda biyu ta dafa zallar shi ta tsame, a filet ta juye sannan ta nufi inda kwai yake, ta fasa uku tasoya shi.

            Flast ta ɗauka ta wanke sannan tasaka ruwan zafi ta jera a tire, ta nufi ɗakinta yana zaune a inda tabarshi, ajiyewa tayi ta fara zuba mishi tayi cikin nutsuwa, ta zuba mishi tare da haɗa masa tea, zamanshi ya gyara sosai sannan ya shiga shan tea ɗin a hankali, Allah yaga zuciyarshi baya son abinda zai shiga tsakaninshi da ita na rashin kyautatawa, amma babu yanda ya iya da hafsat dan sam bata da lokacin zaman gida gashi bata damu da girmama ahalinshi ba, burinta kanta kawai, tunda ta haife Kauthar ta yayeta ya kaita gurin Hajiyarshi a katsina, bata sake mashi maganar tana tunanin Yarta ba, saima shi zai tuna mata hakkin Yarinyar dake kanta...
 
      "Heyy Baby! Tunanin mi make nehaka? Ko kayi girlfrnd ne ban sani ba." ta jefa mishi tambaya lokaci guda,

       Ajiye kofin tea yayi ya fara cin chips ɗin da Indomie ɗin a nutse, sai da ya koshi sannan ya cigaba da shan tea ɗinshi, kallonta yayi yanda ta wani haɗe fuska cikin murmushi yace.
"Mrs Bature lafiya kika wani ɓata ranki."

           Tura baki tayi gaba cikin guna guni, tace.
"Tambayarka nayi ka bawa iska a jiyata, taya baxan damu ba."

       "Eh toh kinga nayi,miki kama da wanda yake niman aure a ɓoye?" Yanda ya tsareta da ido yasa ta shiga hankalinta cikin inda inda tace.
"Toh ai naga yanda ka faɗa cikin tunanine yasa na tambayrka."

     Yanda tayi maganar kaman zata fasa ihu yasa shi sassauta fuskarshi yace.
"Hmm, idan banyi tunani ba mizanyi kinga yanda kika mai da rayuwarki kuwa, wai shin wani alfanu kike ji da wannan rayuwarki na yawon nan."

    Cike da takaici ta mike tace.
"Ahmad bikin family nd Friend ɗina shine yawo? Nazata idan wani ya faɗa min haka kai me tsaya min ne har sai karfinka ya kare ashe kaima zagina kake abayana toh Allah ya isa min."

       A fusace ya mike tsaye dole yasa ta rusuna kanta, murmushin takaici yayi sannan yace.
"Nine nake zaginki ko? Hafsat hmm ban miki alkawarin zama haka ba zan kara aure very soon dani kike batun."
        "*Aureeeeeeee* fa kace na shiga uku na lalace, don Allah ka rufa min asiri baxan iya raba shimfiɗana da wata mace ba, pls Ahmad zan gyara wallahi."

       Raɓa gefenta yayi zai wucce maza tayi tasha gabanshi, a rikice ta fashe da kuka har da buga kafarta a kasa,  faɗawa jikinshi tayi tana kuka.
               Shiru yayi yana jin sautin kukanta har cikin ranshi, komawa bakin gado tayi, ta shiga bashi hakuri, tana kukan murmushi yayi sannan ya shiga niman hakkinshi, ɓata rai tayi tace.
"Ahmad! Don Allah karka wucce 30min wllahi jikina ciwo yake, na gaji."

        "Hmmm! Kuma kika ce baki son kishiya toh gaskiya bazan iya 30min akanki na sauka ba dan lafiyata lau, jeki abinki ai aurene dai babu fashi."
       Yana gama faɗar haka ya mike zai gyara rigarshi ya bar ɗakin, cikin sauri tace.
"Toh kazo kayi duk yanda yayi maka, amma don Allah karka matsa min boons ɗina wallahi zuɓewa zaiyi."

    Baisan lokacin da ya fasheda dariya ba, wato ita damuwarta kar nononta ya zuɓe, *Ikon Allah*
yace,

         Banza yayi da ita ya cigaba da murza nonuwar da bata kaunar ya taɓa, rike hannunshi tayi cikin wani irin murya tace.
"Don Allah kabar min nonuwana haka,  ni bana son ana taɓa minsu."

     Nan ma bai kulata ba ya cigaba da juyata son ranshi, sosai yake sarrafata har yakai ita da kanta take sake mika mishi kanta, bai wani jaba, ya isa birnin daɗinta inda yayita sara da suka ,son ranshi ganin yakusan gota awa guda yasa ta fara tureshi tare da kuka dakyar ya kyaleta ya shiga wanka, jinshi yake sayau kamar bashi ba, duk tulin gajiyar nan ya sauke mata yana fitowa ya sameta ashare share, sai kuka tace.
        Ruwan hannunshi ya yarfa mata, kukanta ne ya tsananta tace.
"That's why i hate sex! Sabida baka bin mutum a nutsu sai kace ka sami kayan wankinka, dubi yanda boons ɗina yake ciwo, Wallahi kayiwa kanka."

                 Murmusa mata yayi cike da jin daɗi yace.
"Ai ba damuwa, tunda Allah ya bani abinda zan iya rike mace ɗaya har huɗu toh miye a ciki rike abinki nima kuma naje nakaro sweetysixtty"

        Dirowa tayi daga gadon ba kaya tsabar kishi ta iso gabanshi tace.
"Wallahi baka isa ka raba shimfiɗa da wata mace ba, Hafsat Mai Shanu bazata zauna da kishiya ba na rantse da girman Allah idan na barka ka rayu da wata mace bayan ni Allah ya tsine min albarka zaka sha mamakina."

      "Da alamu kan tsinuwar Allah zai tabbata akanki tunda kika faɗi haka sai nayi auren kin daɗe bakiyi kome ba, Mahaukaciya kawai wacce batasan darajar aurenta ba."

                     Fita yayi da towel ɗin dan bakin ciki ya koma ɗakinshi ya kwanta dan ranshi ya kai kololuwar ɓaci, a gurguje yasaka kayanshi ya fito rass kaman baida damuwa, ya nufi gidansu dake, unguwarsu Mai Nasara.

              ****
   Karfe takwas da rabi MaiNasara suka isa zaria, A samaru iyayenshi suke da zama, suna shiga gidan Huda ta fita da gudu tashiga gidan da sallamah.
      "Assalamun Alaikumun! Ina Hajiyar Kano take ga Amaryan Marafa taso, Rukayyatu Yunus Mai Nasara Amarya Dr Alhj Muh'd Yunus Mai Nasara, Marafan Zazzau."

     Rike k'ugunta tayi. Tana murmushi matan gidan ne suka shiga fitowa suna dariya barka da zuwa Amaryan Alhj Muh'd Marafa tayi mata, tana kallon Mai Nasara da ya jingina a bakin kofa hannunshi harɗe a kirjinshi, tace.
"A barka da zuwa! Alhj duk zuwan Amaryan Alhj yasa bamu san kashigo ba." 

   Murmushi yayi cikin girmamawa ya duka ya gaishe da ita, sannan ya shiga ɗakinta ya zauna.

     Cikin nutsuwa yace.
"Mama kilishi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login