Showing 30001 words to 33000 words out of 92699 words

Chapter 11 - MATAR SO BOOK 1

06 Sep 2025

847

gidanta lafiya banda kawo kara, ta shanye ɓacin ranta, Allah zai bata madafa, sannan karki zama mai rokon abin hannunshi ki zama mai wadatar zuci da duk wani abinshi, karki zama mai yawan fushi Rahilah na rokeki ki zama daban a cikin Yan uwanki, ki zame mana abin alfahari, sannan ki zama mai yawan godiya ga Ubangiji, haka zai kara miki wadatar zuci, karki duba abinda yayiwa Iyayenshi ki ɗaura shi akan hanyar kyautatawa, yanda zai ji dukduniya idan bake ba, bazai taɓa jin daɗi ba, ki nemi Yardan Allah xaki samu yardan mijinki, ki nutsu ki nemi makamin da zaki masa illa dashi wanda duk runtsin in bake ba babu macen da take gabanshi, don Allah Rahilah karki sauya halinki karki zama mai yawan tona sirrin gidanki, karki zama me yawan faɗan sharrinsa, ki ɓoye sharrinsa ki kambama Alkhairinshi, kinga bani da lafiya karki sani kara damuwa akan wanda nake, idan kika min haka kin min komi a duniya jike Allah ya tsare a rike addu'a da azkar dan shine saiwan zaman gidan miji. Allah yayi miki albarka Husainata."

Kuka rahilah take kaman idanunta zai fita, rarrafawa tayi jikin Mama ta zube cikin kuka take cewa.
"Mamana ki yafe min, duk abinda nayi wanda nasani da wanda ban sani ba, nikam Mamana dole ne sai an kaini ni bana son tafiya na barki."

Rungumeta Mama tayi itama tana zubda kwallah, sabida akwai wani sirrintacoyar shakuwa, a tsakaninsu shiga ɗakin mukayi. Ni da Rahimah muka kwanta muna kuka,

..... Bayan sallar isha aka kaita ɗakin Malam, bai ce matq kome ba sabida shima ɓoye damuwarshi yake, kanta na cinyarshi.

Litattafan addu'o'i ya bata, sannan yace.
"Gashi na baki abokan hira amma na manta ban baki abu ɗaya ba"
Dube dube ya shiga yi, kafin ya ɗago ya kalleta Yace.
"Rahilah ban gani ba. Kisan mi nake nima."
Girgiza kanta tayi, murmushi ya sake mata tare da shafa kanta yace.
"Hakuri!!! Ashe halittace da take cikin kirajenmu da jininmu,, bazan kuma cewa komi ba amma kiyi hkr da inda zaki shiga Allah ya kara miki Hakuri."

Daga haka aka shiga fita dan motar ɗaukar amarya tazo, shaga ɗakin Umma tayi tace.
"Malam ka gama ai?"
"Eh Allah yayi musu albarka da rayuwar aure mai albarka sannan ya kauda kanshi"

Sannan ya kauda kanshi, duk cikin Yaran gidanmu munfi shakuwa da malam.

D'aki Umma ta shigo da ita ta sauya mata kaya tare da zuba mata turaruka, sannan ta naɗeta da liffaya, ta tattaro duk wani abin amfaninta, ta fito da shi,ina rike da wasu Rahimah ma haka,

Umma rungume da Rahilah ta shiga da ita ɗakin Mama fir taki ɗaga, karshe Inhelarta ta nima ta shaka, aka fita da Rahilah,

Gaskiya sun kawo mota, ba nawasa ba, motar mai nasara aka sakata, mu kuma muka shiga motar Ahmad, gaba Rahimah ta shiga, Ni da Aunty Hamdiya baya da shukrah,

Tunda ta shiga ya zuba mata ido, sai da taji haushi tace.
"Tafiya zakayi ko kallon halitta."
"Izininki nake nima" kauda kai yayi ya leka yaga an gama shiga motar har da wasu empty.

Sannan suka bi jerin gwano har gidansu Amma wanda ymyake cike da mutane,

Bayan sun isa rike Umma tayi da zasu fita a motar Umma tace.
"Ki nutsu sosai, ki kame kanki karki bari su gano wani makusa a tare dake."

Haka suka fito, inda suka nufi cikin gidan abakin kofa Umma tace.
"Kiyi addu'a sannan ki shiga da kafar dama, dukda ba gidan da zaki zauna bane naki yana g.a.r amma, kishiga da samun nasara."

Kaman yanda Umma tace mata haka tayi, har cikin falon gurin Zama umma ta nema Rahilah ta zauna a kasa, cikin sauri wata ta kawo tuntumun ta ɗagata ta zauna akai, cikin raha matar tace.
"Malama, ya kina ganin zata ragewa ɗanmu ɗumin jikinta, so take ya fara hango wata bayan ita."

Dariya umma tayi, sannan tace.
"Don Allah, Hajja Amna barni ina fama da jikoki ina ni ina fahimtar wasu sirrinku na Yan barno."

Dariya akayi gaisawa akayi kafin Umma tace.
"Hajiya Falmata ga Yarki nan, nakawo miki ita bazan tsawaita magana ba, amma zanji daɗin idan kika ɗauketa kamarsu Khalisat da Sakina, idan tayi kuskure kemai ɗaurata akan hanya ce, ni da atika ba sai munji ba, yarki ce ke zaki koya mata sanki dukda nasan idan mace takai mace, ɗan kowa natane ga Rahilah nan, bamu koya mata shan kayan mata ba, amma mun koya mata biyayya da yanda zatabu mijinta da kuma iyayenshi da danginshi don Allah idan tayi laifi ki sasanta kayanki, mun gode kwarai da gaske mun baku Yar mu bama fatar ku dawo mana da ita, burinmu a fita da gawarta, Eh sabida mun san mutuwa tana kan kowa, amma yarmu ta dawo mana babu aure zai taɓa zuciyarmu, amma idan kace a gidan aurenta ta rasu, wannan wani abin alfaharine.".

"Mungode da sosai insha Allah zamu riketa gam, ita da barin gidan Aman aisai mutuwa dan ni na hango yan uku nan da wata tara, kaiii Falmata wallahi Yarinyar nan ta haihu baki kawota maiduguri ba zaki sha mamakina." Inji Aunty Innalo.

Kanwar Baban Aman ce.

Haka akayi ta barkwace, sai da Umma ta mike rahilah ta ɗago kai cikin tashin hankali tace.
"Umma zan biku, na fasa auren ku mai dani gurin Malam."

Idanun Umma ne yayi jajur, sannan ta ciro rikon da tayi mata, ta mikawa Aunty Innalo,

Wani gigitaciyar kuka Rahilah tasake tana cewa ku mai dani gidanmu bana so.
"Keeeeeeee. keee Rahilah maza haɗiye kukanki da maganar banzan da kike gasu Maryam Sajida ai."

Luf tayi a jikin Innalo ta rufe idanunta tana sauke a jiyar zuciya sannan Umma suka fita,ɗakin su Sakina aka kaimu, tana rike da Aunty Inna.

A hankali ta zaunar da ita, kifa kanta tayi, da cinyarta,
.......
Bayan wani lokaci aka kawo mana abinci da kayan ciye ciye, ruwa kawai muka kurɓa haka muka kwana muna taya yar uwanmu kuka,

****
Tunda ya dawo yake kwance sai juyi yake dan khalisat ta tura mishi videon kawo Rahilah mikewa yayi ya saka jallaɓiyar shi, gurin ɗaya na dare.

D'akin da aka kaimu ya nufo, buɗe kofar yayi ya hangomu cure da juna, itace a tsakiyarmu shiga yayi a hankali cikin hikima da dabara yasa hannunshi ya ɗauke abarshi.

Ya fito sabida kuka da ciwon kai da takwanta dashi yasa bataji anyi sama da ita ba.

D'akinshi ya nufa da itayana sake murmushi.......... *Barka da Safiya😂 Duk wanda bai ji daɗi ba ta biyoni da bulala😂*
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Dedicater To Hafsat Abubakar💋

  _Idan kinsan baki saya karki karanta sabida na kuɗine, idan kika samu an sato toh karki faɗa min maganar banza dan zan iya miki Allah ya isa, duk wacce ta fitar min Na barta da Allah_

*BOOK ONE👈*

*Page...9*
     Murmushi yake dokawa tsabar yaji daɗin satota, sai wani lumshe idanun yake irin Mamie kina can da mijinki nima na ɗauko matata.

      Shimfiɗata yayi a tsakiyar gadonshi ya mike ya zare, jallaɓiyarshi tare da boxers ɗinshi., zama yayi ya shiga cire kayanta inda ya kara karfin Ac ɗinki, zubawa wadatattun kirjinta idanu yayi kaman ya fasa ihu yake ji, zare skirt ɗinta yayi har da undee, ya barta da pant da bra, ɗinta sannan ya laluɓe duvet ya rufa musu sannan ya rungumeta a kirjin, ajiyar zuciya ya sauke tare da zubawa fuskarta ido, ɓalle mahaɗin bra ɗin yayi tare da zare mata, sannan ya shiga shagalinsa sosai ya zake yana aikawa Yar Umma da Mama aika, son rashin.
      Cikin barci take jin bakon yanayi wanda yasata buɗe nauyayyun idanunta, jinta tayi jikin mutum batasan lokacin da tayi firgit ta mike ba, tare da karw kirjinta jikinta na rawa ta juya mishi baya,

             "Rahilaaaaaah mijinkine fa, ni kike kokarin juya min baya. Kinsan tanadin da Allah yayi akan mace..."   
   Bai kai karshe ba, ta kifa kanta a pillow da ke gefenshi ta fashe da kuka, matsawa yayi har jikinta sannan ya janyota jikinshi ya shiga shafa bayanta har tayi shiru,

          A hankali ya ɗagota, yana kallon fuskarta ta ɗan haske dake gefen gadon, harshenshi yasaka yana lasar kwallar dake zuba a fuskarta, a nutse dan dole ta tsayi da kukan, da kwallar bin fuskarta yake da harshenshi ya kai kunnenta, daga k'amk'ameshi tayi tana fidda wani gwauron numfashi, janye fuskarshi yayi ya juyata idanunta a rufe jikinta na masifar rawa, rumfa yayi mata sannan ya kifa kanshi a kirjinta masu tafiya da imaninshi(lem stop here kafin ace nayi disvirgin wata😂)

             Sosai kirjinta suka ci ubansu, a hannun Aman, kashim miskin da aka mata wanka dashi ya kara masa kwarin gwiwa, duk inda zai kai hannunshi da bakinshi kamshin miski yake cin karo dashi , kuka Rahilah keyi mara sauti tsabar Aman ya wucce saninta, musaman da yasan yake son ɗanɗana kalar zumarta,(🙈) hannunshi yasaka ya kara nimawa kanshi hanya, amma Rahilah tasa mishi karamar ihu tana niman mikewa, mai da ita yayi yasa mata, (Yaren Novel)

        Zaro ido tayi a gigice ta mike ya sake mai da ita, ihu tasaka tace.
"Don Allah ka rufa min, asiri bazan iya."

    Ganin yanda ta firgita, gashi ya ɗibo ruwanshi yana son kashe gobarar da ta taso masa. Gashi taki tsayiwa, dole ya janye daga bakin get ɗin dan har ya samu ta fara shiga, janyota yayi ya rungumeta tana jin (Yaren novel na zungureta) jikinta sai rawa yake, gashi tasa wutar ta kunnu goga mata ya cigaba dayi tana rike dashi, ya taji ya sauke wani ove speed ajiyar zuciya, sannan ya gyara mata kwanciya a kirjinshi yana shafa bayanta, shiru tayi, tana jin wani azaba a kasarta,
                Daga shi har ita babu wanda ya runtsa, ganinta da yake ba kaya shi yake kara mishi wutar fitinarshi, vest ɗinshi ya janyo wanda yake sider bed ya saka mata, har cinyarta ya sauka kirjinta kuwa basu gama rufuwa ba.

      Haka ta cigaba da rungumeta, har aka kira sallah farko, mikewa yayi ya ɗauko skirt ɗinta yasaka mata sannan da under wear ɗinta, pant ɗinta da bra ɗinta ta ɗauka ya saka a kasar pillow sabida suma kamshin miskinta suke,

                Lulluɓa mata laffayarta yayi ya ɗauketa idanunta a rufe tana Jinshi,

           Tun kafin a kira sallah mamie ta tashi suka nufi kitchen ita da yan uwanta suka fara aiki, fitowarta kenan zata kunna wutar falon domin wasu suyi sallah,

        Motsi taji ta juya, mi zata gani Aman ne ɗauke da Rahilah, kauda kanta tayi, tana jinjina karfin rashin kunyarshi da karfin halinshi,

     Cikin harshen shuwa tace mishi.
"Ajiye min ita."

    Cak ya tsaya, ya dire Rahilah a gefenta, sannan tace.
"Kar nasake ganin ka a cikin gidan nan har sai na nimeka."

   "Toh mamie." yace mata, sannan yabar gurin, ita kuwa rahilah kanta a sunkuye kwalla na zuba daga idanunta,

             Kallonta tayi tace.
"Muje ɗakina."
    
             Haɗe kafarta take son tayi amma zafin da kofar ke mata yasa dole take ɗan waresu a fakaice, tana tafiya a hankali har suka shige ɗakin Mamin.

                  Tura kofa tayi ta rufe, sannan tace.
"Zauna anan."
     Zama tayi akan wani cusion mai laushi, tana ɗan karkacewa, (Yaseen da Aman ya faɗa ciki da naga karyan zama akarkace.)

      Wani dogon riga ta ɗauko mai tsagu ta mika mata tace.
"Jeki ban ɗaki ki saka sannan kiyi, wanka da alola hmmm wnkar fa na tsarki."

  Da sauri ta shige bayin, murmushi Mamie tayi, tunda tashiga bayi ruwa ta tara ta shiga ciki tayi sitbath, sau biyu sannan tayi wanka sosai da na tsarkin da tasan ya hau kanta, koda tafito sanye da doguwar rigar nan, zani mamie ta bata, sabo gal, super nervo ta ɗaura da hijab tayi sallah, tana idarwa, taga mamie ta fita,

    Kitchen ta shiga ta fitar da Turmeric ɗanyeshi, madaran gari asalin peak, Kanunfari clover, Citta ginja,

     Garin madaran ta dama shi daidai sannan tajuye a tukunya, sai clover ɗinta, ta watsashi haka sai cittarta da turmeric ta kankakere ta bayan ta wanke kafin ta kankare ta juye a cikin tunkuyar,

      Tasa musu wuta kaɗan suk cigaba da nuna, farfesun kayan ciki ta faɗashi ya nuna lugub, sannan ta juye a wani bowl, sai wannan madaran ta juye a jug, ya tacce  sannan  ta zuba sugar ta haɗa a tire,

    Kallonta Hajja Amna tayi cikin wasan kanwar miji tace.
"Ya Falmata ina zaki kai wannan haɗin."
.   Hararanta Mamie tayi tace.
"Fitinanen ɗanki, ya taɓa min y'a."

       Cike da mamaki suka kalleta.
"Toh sai me? Ba an ɗaura ba ko so kike ya zubawa zukekiyar buɗurwa idanu bayan lafiyanshi lau, gara ki koya mata jarumta dan yarona ba lusari bane."

   Shiru tayi jin sun mata caaa.
   D'akinta ta dawo ta ajiye tray ɗin a gaban Rahilah, buɗe mata bowl ɗin tayi sannan ta bata mika mata mug wanda ta cika da madara ta karɓa a hankali ta fara sha, sai da ta kusan shanyewa Mamie tace.
"Ki ci abincin nayi abinda ya kawoni."

    A hankali ta shanye madaran farfesun ce bata wani ci ba, ta dire bowl ɗin.
"Cire hijab ɗinki da zanin."
   Tace mata, haka ta ciresu kunyar mamie ya isheta, cikin basar da abin mamie tace.
"Am not ur mother-inlaw, dan haka my dear ki sake jiki nayi miki abinda ya dace."

                     Shafa mata dilke tayi daga cinya zuwa kafarta, daga hannunta zuwa kafarta, dai ta saɓule rigar ta mika mata wani zani, irin roban nan ta shafe mata bayanta, sannan ta ajiye mata tace.
"Maxa ki shafa a jikinki ina zuwa."

    Fita mamie tayi, a gurguje ta shafa akan cikinta zuwa kirjinta, sosai ga boons ɗinta da suke mata zafi.

      Can sai ga Mamie nan, kasko ta kawo da gaushi kaɗan tasaka akan kujera yar tsuguno, sannan ta sake fita ta ɗauko wani kujeran wanda aka buɗe tsakiyarta, saka kaskon da tazo dashi tayi ciki sannan ta zuba turaren wuta, a ciki tasa Rahilah ta zauna akai, bargo ta ɗauko ta rufa mata taja kofar ta rufe.

      Tun tana jin zafin har ta daina jin zafin wutar, a hnkl hayakin yake bin jikinta, yana ratsawa bata tashi a kai ba sai karfe bakwai saura, Mamie ta kaita tayi wanka da wani ruwa da aka zuba turare a ciki, gashinta kuwa lalle  aka kwaɓa aka shafa mata a kan tun five na safe, sai da zata shiga wanka ta wanke wani haɗin sabulu Mamie ta bata da sabon soso.
  
     Sosai tayi wanka ta dirje jikinta , sannan ta kwanta a cikin ruwan yana bin jikinta idanunta a rufe a hankali ta fara raiyo abinda ya faru daren jiya ita da Aman, murmushi tayi, can ta buɗe idanunta tarrr sabida tuna yaren novel wato ayaba, a fili tace.
"Na shiga uku, dama haka abin yake kutt ashe da wasa a gaba wallahi bazan sake barinshi ya ɗauke ni ba, dan nasan wancan Yaren novel ɗin ai kasheni zaiyi da ita."
         (Sisters kunji Rahilah fa😂 Yaren novel)

          Sai da mamie ta buga kofar ta fito, kanta a sunkuye mika mata hijab tayi tace.
"Ki kuma ɗakinku, su Maryam Sajida na nimanki, Y'ata ki nutsu kiyi tafiya a hankali kar wani ya fahimci wani abu."

    Kamar yanda Mami tace haka rahilah tayi har ɗakinsu, tana shiga yan uwanta suka rufa mata da tambaya gadon ta haye ta shige bargo daga ciki tace.
"Ku kyaleni, Umma ta hanani magana".

     Duk suka haye gadon cike da son jin ina ta kwana. Kuma me Umma ta hanata faɗa,

     "Don Allah miye haka bazaki faɗa mana ba." Inji Rahimah kamar zatayi kuka,

       Rufe fuskatar tayi da pillow sajida tayi wurgi dashi tace.
"Fitsari na tashi yi, na samu baki ɗakin ina kika kwana."

              Rufe idanunta tayi, taki magana sai jin muryanshi sukayi yace.
"A gurina ta kwana"
Karsowa yayi sanye da shirt mai dogon hannu, cream colour sai wando baki yayi kyau sosai, sauka sukayi cike da kunya bakin gadon ya zauna, janyota yayi cikin murmushi yace.
"Cutie babu magana ne?"

     Rufe idanunta tayi gam, hura mata iska yayi taki buɗewa kallon kwancicciyar eye lasheta yayi, sumbatar goshinta yayi yace.
"Thank you for the last night."

           Yana gama faɗar haka ya mike zai bar ɗakin can kasa yayi j muryanta tace.
"A dawo lafiya."
   Juyawa yayi yaga ta janyo pillow ta rufe fuskanta.

      Murmushi yayi yace.
"Allah yasa."
      Fita yayi su maryama sajida suka ɗanneta, cikin son kanun labaran.
"Hmmm faɗa mana, ya first night ɗin yake."
   Inji Rahimah,

       "Nifa barci nake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login