Showing 54001 words to 57000 words out of 92699 words

Chapter 19 - MATAR SO BOOK 1

06 Sep 2025

875

Dama kunune, kuma ba komi ya janyo haka ba tsabar tsoronshi da nake jine. Shafa kan Yarshi yayi tare da bina da ido taɓe baki yayi yace.
"Queen nafita."
Gyaɗa mishi kai tayi, yana fita tana shigowa daga jikin kofar ta kalleni hannunta harɗe da kirjinta tace.
"Ban fahimce ba, kima nufi haka kema zaki bi layin sauran Matanshi Aunty Mom, ina murna Daddyna ya auro wayayya ashe mafarki nake, daga jin muryanshi har da kwarewa. A gaskiya bazan ɓoye miki ba Mahaifiya mace yake nima da zata gyara mishi rayuwa frm today dole ki fara hidimar gidanki, Aunty Maryam nasan kin girmeni amma ni nasan abinda daddy ɗina yake so mutum ne mi bukatar kulawa, so yake a kambamashi kamar wani sarki, so yake a nunawa duniya shi mutum ne, amna duk da haka yana da matukar adalci dan mutum ne mai ra'ayin rik'au, inso samune yana bukatar abincinmu na hausa, yana bukatar abubuwa wanda ni kaina bansan iya adadinsu ba, yau zan koma sabida gobe ina da exam zan tafi makarantar kwana, Aunty mom bana son na dawo nasamu baki kwace daddyna a hannun sauran matanshi ba, kaiii har da Mahaifiyata better ki daina tsoronshi dan ba amfanar dake ziyi ba."

Tana gama faɗar haka ta juya tabar min ɗakin jikina yayi mugun sanyi da abubuwan da tace, kuma gaskiya ne amma bazan iya ba.

.......

"Yar Malamai ya Amarci da fatan anyi kwanar amarci ko? Hey Ahmad naga Kwailarka kirjinta a cike yake kasamu yanda kakeso kuwa, dan nasan Yaran malamai akwai kamun kai, koda yake nasan virgin ce ma, amma ya kaiii matsayi toys ɗinka tayi aiki kuwa yanda ya dace, yanda naga kake rawan kan nan."
Kurrrr yayi mata da ido cikin nazarta abinda take faɗa musu idan ya fahimta tana da masaniya kenan da lalurashi, murmushi yayi ya mike rungumar ta yayi yana dariya yace.
"A duniya akwai mace da xata iya da kayan aikina ne sama da Amaryata, tambayeta"

Juyawa yayi ya tsare Rahimah da take jin kamar ta fashe da kuka, yace.
"Sugar faɗa mata yanda kikayi sucking penis ɗina, ki faɗa mata yanda nayita moving da slowing a vaginal ɗinki, Hooo Baby faɗa mata."
Murmushi karfin hali tare da mikewa ta iso gabanshi kaii hannunta tayi kirjinshi tana dariya tace.
"Hmm ai faɗar irin abinda naji jiya a tare da kaii ɓata lokacinw nidai nasan koma Ya-ya ne naji daɗin da kowacce mace take ji, ai ka manta ranar Dinner da kayita squeezing boons ɗina ko ba haka ba, nasan kana sonsu kuma ko yaushe kashirya Am ready."

Fuuuuu tayi waje, ranta a ɓace, ganin haka rahimah itama ta nime barin falon, janyota yayi ya rungumeta ta baya cikin sanyi murya yace.
"Karki sake barin kishiya ta nime rena miki hankali,naji daɗin haka amma bance a rena min matata ba."

Duk abinda yake faɗa hannunshi nakan na fulaninta, cike da jin daɗi amma tuna halin yake ciki yasashi saketa, yana zargin hafsa da sauri yabar falon,

Can kuryan ɗakinta ta shige tana kuka tace.
"Ammy wallahi karya matar nan tayi miki, babu abinda mukulinta yake dan tun a katsina ya kusanci matarshi taci kuɗina abanza Allah ya isa min kona abin banza zanyi na shiga cin uban Yarinyar."

Komawa yayi ya dawo falo murmushi yayi ya zauna can jin motsinta ya sashi mikewa ya shige ɗakinshi yana kallonta, tafito da ashana da mukulin zata kona, fitowa yayi yace.
"Bani.."

Ya mika mata hannu, ganin babu wasa a fuskarshi yasata mika mishi cikin sanyi murya yace.
"Bani da hakkinki shi yasa kika faɗa abinda kika kula, idan nasakeki yanzun cewa za'ayi dan nayi sabon aure amma ki zauna zan duba al'amarinki."


Yana gama faɗar haka yabar gidan baki ɗaya, gidansu Aman ya nufa da maganar gurin Mamie ita ya iya bawa yayi mata bayani a takaice.

"Kaje gida zan kira Yayana nayi masa bayani, kuyita addu'a Allah ya azurtaku da shu'uman matane sai du'a'i."
Godiya yayi mata yabar gidan, jikinshi yayi matukar sanyi.

........Koda mai nasara ya isa gidanshi Fareeda da Aneesa ya samu a falo sunci uban kwalliya, da sallama ya shiga dakyar Aneesah ta amsa, fareedah kan tsaki tayi abinta.

Kaii tsaye ya wucce ɗakinshi, yana shiga yaga ko ina duk kura tsaki yayi ya ɗauki abinda zai ɗauka yabar gidan. Suna ganin yafito suma suka ɗauki mota tare da Mufida sai Gra.

Ina ɗakinshi na gama wanke bandaki na gyara gadon tare da haɗa burne nasaka turaren wuta, yana gama turara ɗakin nayi fitowata.

Falon tattara takardun da ya watsar nayi, na zuba akan wani stool dake falon sannan na share falon na goge kuran, tana gamawa tafito sanye take da riga da skirt na blue lace, ta kima uban ɗaurin ɗan kwali rike da tsintsiya take, ta nufi kitchen, tana ajiye kayan hannunta ana dukar kofar shigowa falon da garammm.

Da sauri suka fito Fareeda da Aneesah tare da Mufida, sun tsaya cirko cirko, tsaki huda tayi ta koma kitchen tana yankq albasar da zasu ɗaura abincin rana.
Zaga gidan Aneesah take cike da bakin kishi tana kallon ko ina, tace.
"Lallai kuwa, muna tare dashi yasayi filin ya fara ginawa shine zai bimu da sakayyar mana kishiya ya kawota ciki toh wallahi za'a lalata kowa ya rasa."

"Hmm bari namiji ba amana wato ga bayinshi ya ajiyemu a gida kamar akulki shine ya kawo Yar malamai katon mansion ɗin zata kuwa ci Ubanta."

...... Har gabana Mufida ta tako tana kallona cike da tsana tace.
"Ashawo kawai, i hater you foolish nonsense kuma abinda kika bawa Daddynmu ya juya mana baya sai kinyi dana sani, bitch kawai, kalleki kamar mi gaskiya kwaɗayi da son abin duniya yasa parent ɗinki aura dake da wur....."
Tauuuu na ɗauke yar banza da mari, wanda yayi daidai da shigowarshi. Cak ya tsaya yana kallona tureta nayi, zata faɗi ya tareta yana min wani mugun kallo cikin kirsa da kisisina Fareeda tace.
"Ikon Allah daga yarinya tace, tana sonki zaki hauta da bugu sai kace kin sami jaka, dan kin sami kan Ubanta sai ki lahanta mishi y'a gwara da kagani dai."

Kuka Mufida ta sake tare da rike gurinda na mareta, tace.
"Daddy kawai nace tayi maka magana mudawo gidan nan ne shine kawai tace min ni ɗin banza ni ɗin wofi ta tsanemu har da Mommy, kuma idan muka dawo gidan nan sai tayi poising ɗinmu, ita ta haifa maka yara, tunda baka sonmu shi yasa ka ajiyemu a can ita kuma ka akawota nan..."

"Ya isa Baby hold it."

Ta kowa gabana yayi ranshi a bace ya kifa min mari, sai da na zuɓe a kasa cikin zafin rai, yace.
"Uban waye yace miki ina sonki ina son haɗa gurbi dake kinsan yanda nake girmama Yarana da zaki ɗaga hannu ki mareta banza irinki ne zan kira mace baki ga matana bane karamar munafuka."
Sake ɗaga hannu yayi zai mare ni huda tace.
"Daddyyyyyyyyyyy! Mi tayi maka da zaka bugeta daga zuwanta jiya jiya."

"Toh mother teresa dukana tayi kuma tace zata kashe ni, har tureni tayi fa aiga Daddy nan."

"Karya ne, da zata dake ki dani zata fara duka wannan wani irin bahaguwar Rayuwata, Wallahi sai na faɗawa Hajiyarka yau ba gobe ba, ku kuma munafukai azzalumai yana kanku wata rana, Am sorry mufida zaki girbi abinda kike aikatawa, for first time Daddy Am really hater you, bana sonka sabida kai ba adali bane, kamar yanda kake cewa baka sonta itama bat...."

"Ya isa huda babu kyau, mahaifinkine kuma yana da ikon zarta dakowani hukunci akaina, nifa matarsa ce bana son kina shiga rigimarmu, yawan faɗarmu yawan fahimtar juna, karki sake ɗagawa mahaifinki murya indai nice na yafe mishi ko a gaban Ubangiji bana fatar ya kamashi da hakkina, ita mufidah kuma Allah ya shiryeta, Mijina haske rayuwata akwai abinda kake bukatane bayan haka a shirye nake na amshi hukuncika fiye da haka ma"
"Aunty Mom!!!" Huda ta kira sunana cikin kuka ganin yanda na zuba gwiwana a gabanshi ina share kwallar dake bin fuskana......

😂😂😂😂😂😂 *So min taɓi ango ya dafa Amarya kuyi hkr mu kare satin sallah a 3 readmore karku manta da hidimar sallah ake afuwa....*
[8/25, 3 PM] Real Mai Dambu: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So....
Dedicater To Hafsat Abubakar💋

     _Wannan buk ɗin hakk'in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1👈*

Page....17
      Tsaki yaja min tare da juyawa ya zabgawa Matanshi harara, na mi ya kawoku juyawa suka a birkice sabida ranshi na kara ɓaci. Wuccewa yayi ya shige ɗakinshi zama yayi a bakin gado tare da dafe goshinsa, kanshi na kara zafi.

           ...... A hankali Huda zo inda nake ta rungumeni, kuka ne ya kwace min wanda bansan iyarkashi ba.
     Dakyar na mike na haura ɗakina dake sama akan kujera na zube na cigaba da kuka.

             Kiran sallah azhar ya ɗaga ni nashiga bandaki, alola nayi fuskana na kalla a madubin ban ɗakin naga fuskana sun kumbura, musaman inda ya mare har hannunshi sun kwanta Girgiza kai nayi na fito na shimfiɗa abin sallah na fara, ina idarwa Huda na shigowa ta shirya tsaf cikin sanyi murya tace.
"Aunty Mom zan tafi, gidan aikine a gabanki kici ko ta cinyeki ba lallai bane na dawo amma kafin tafiyata zan zo."

  Tana gama faɗar haka ta fita da sauri, bin bayanta nayi sai na dawo na buɗe jakana na ciro kuɗi wanda nasamu a buɗan kai na sauko da gudu, tsabar karsu tafi ban bata wani abu ba,  duk hankali na yatafi da ita dan naji dirin motarshi.

     Gummm naji bayan nasauko daga step, garin gyara rikon kuɗin naji nayi karo da abu baya nayi zan faɗi duk kuɗin suka watse, a kasa saura kiris na faɗi da baya sai ji nayi an rike k'uguna tare da tallafeni, a firgice na ɗago ina kallonshi nayi a tsorace.

    Tunkuɗe ni yayi tare da buga tsak'i, tare da barina a gurin ajiyar zuciya na sauke tare da tattara kuɗin na sake fita a falon.

      Har gurin motar na isa na kwankwasa glass ta buɗe tana murmushi nima mai da mata murmushin nayi sannan zuba mata, kuɗin cikin motar nace.
"Don Allah kafin tafiyarki, ki zo mana." 

           Ƙallon uban tayi sannan ta juye gareni tace.
"Aunty Mom nagode amma.."

   "Kuna ɓata min lokaci."  baya nayi.ina kallonsu har suka bar gidan a hankali na koma ciki, kai tsaye falona na wucce naje na zauna ina tunanin gida gashi babu waya a hannuna.
......
           Shiru motar tayi ko kallon inda yake takiyi tsakaninta da Allah take fushi dashi.

     "My Queen am so sorry."
     "Daddy bani zaka bawa hakuri ba, Aunty ce zaka bawa hakuri kuma kasaya mata waya dan bata da waya tun safe take cewa tayi kewar Ummanta da Mamansu, kuma tana son kiran hajiyarku maganar gaskiya baka kyauta ba, mace ce fa kuma idan da adalci ai bincike ya kamata kafara a gaban kishiyoyinta ka ɗaga hannu ka mareta, kuma tq baka hakuri wallahi in nice bazan baka hakuri ba, nasan ni Yarinya ce amma bazan taɓa barin a cutar dani ba, matukar ina da gskyana."

     Shiru yayi yana nazarin maganar Y'arshi. A wani shago suka tsaya ya fita shi da ita, ita ta zaɓar min infinit Hot8 suna gama saya yaje ya saya min layin Mtn, ya saka a laida suka shiga motar,

    A gida ya sauketa ya fita ko leka gidan baiyi ba, ya tafi gurinsu Aman.

       ****
          "Wallahi naga makirci kiga fa marinta yayi amma ta nuna a shirye take da wasu hukuncin yarinyar ta iya makirci wallahi in watace kowa sai yasan an taɓa ta."Inji Aneesah.
      Taɓe baki fareeda tayi sannan tace.
"Gulma dai ko? Ina makirci anan koda yaran malamai haka suke bazaka taɓa gane ana cutar dasu ba tsabar an cusa musu munafunci a ransu."

      Shigowar Huda yasa suka fashe da dariya " Yar amarya har an korokine."
                      Banza tayi dasu bata kulasu ba.

         ........
        Daga Gidan Mamie Ahmad ya wucce ofishinsu ya zauna jagwaf, lokacin Aman na waya Rahilah wanda kusan duk hiransu na manyan ne, dakyar ya iya katse kiran.

               Hira suka taɓa sama sama, can sai ga Mai Nasara nan suka buɗe pagen hira kowannensu da abinda yake damunshi, Aman matsalar Hindu na niman faɗa da Rahilah, ga matsalar Ahmad da Hafsa, shi har tsoron tun karan Rahimah da niman wani abu dan gani yake matsalar na nan dan har ynx y'ayan marenanshi na motse suke haka na nufin da sauranshi knn.

       Sai shida suka bar ofishin, kowa ya nufi gidanshi unguwar sarki Mai nasara ya nufa tun daga falo yaga babu kowa, kokarin leka ɗakunarsu yayi ya ɗauki abin ɗauka ya bar gidan.

          .......
    Ina kitchen girki nake haɗawa, kamshin miyar kuka ne ya daki hancinshi, amma dake namijin duniya ne sa kai yayi ya wucce.
          Haka na gama tuwo miyar kuka, wanda na gani a cikin kayan jerena, tuwon semo nayi banyi tsamanin ko zai ciba na jera a kan dinne table na ɗauki nawa na wucce sama,
   Wanka nayo da alola sannan na gabatar da salla, ina idarwa na zauna na ci abincina kewar Umma da gida ya dameni ina zaune a gurin ga ba waya a hannuna duk sai naji ni, daban dukda wayarmu ta haɗaka ce .

      Tashi nayi na sauko kasa zan wucce, yana falonshi a zaune, tun da ya ɗaga kanshi ya kalleni bai kuma kallona ba labarai DW ya cigaba da kallonshi.

                 Kitchen na shiga na tattara kayan da na ɓata nawanke tass sannan nagoge gas ɗin na juye sauran miyar a wani kwano silver nasaka a firij,

       Kashe wutar kitchen ɗin nayi na fito, har zan gotashi yace min.
"Keee!"
  Cak na tsaya kirjina na bugawa kamar wacce aka kamani da wani abu, tsaki yayi yace.
"Dalla kizo ki ɗauki abarki."

  Juyowa nayi jikina na rawa, kamar wacce aka tsoma a ruwa a hankali na taka inda ya ajiye farin ledar mai tambarin Abul Hanif communication... D'auka nayi bakina na rawa nace.
"Nagode."

        Shiru yayi min, da sauri nabar falon zuwa ɗakina zazzage ledar nayi na shiga ɓare kwalin wayar na ciro naga gefe ga katin Mtn da Airtel kamar mahaukaciya na fasa ihu ina faɗin.
"Alhamdulillah."

        Yana kallonshi yaji ihuna ɗago kanshi tsaki yayi, ya cigaba kallonshi a ranshi yace.
*Ji shirme waya aka bata fa, take ihu da yarinta idan kuma aka bata wani abu sumewa zatayi* girgiza kanshi yayi yana kambama girman yarantata, tuna karon da mukayi yayi ya dafe goshinsa," Wallahi  an gama dani nasan nan gaba cewa zatayi na mata wani abu." haka yayiya hasasho abubuwan da zan iya saka shi.

              Jona wayar nayi a chaji bayan nasaka layukana mtn ɗine har da kati dubu da biyar har kati uku, kwanciya nayi a gurin ina yi ina leka wayar(😂sabon Waya) dakyar nayi isha na ɗauki alkur'anina na fara karatu sai takwasa na ajiye nasake leka wayata,(😎) a gurin na ɓingire da barci, karfe hudu na farka nayi alola na fara nafila har akayi sallar asuba, sallah nayi na cigaba da azkar har garin ya fara haske sai lokacin na tuna ashe ina amarya fa.

    Matsawa nayi nazaro wayar a jikin chaji, zama nayi na kunna wayar yana sittings na mike zuwa gadona jakana na janyo na shiga niman takardun nomber mutane, ina ɗauka, Hajiyarshi na kira har zan katse ganin yayi safiya lokacin sai naji ana cewa.
"Waye ne.?"
         Cike da jin kunya nace.
"Umma nice maryam sajida."
           Murmushi tayi cike da jin daɗi tace.
"Allah yayi miki albarka, Kinsami wayarce dan Yarki tace min baki da waya."
       "Hmm eh jiya aka kawo min, ina kwana , ya gida dasu Mama."

                "Duk suna lafiya,da fatan babu matsala dai ko.?"
"Eh babu komi, dama nakirakine mu gaisa."

     "Allah yayi miki albarka ya baku zuri'a ɗayyiba, ayita hakuri wata rana sai labari nagode sosai Allah ya baku zaman lafiya."

           Can kasar makoshi nace.
"Amin" sai anjima na mata, nayi saved nomberta da Sweetmom, sai Nomber Mama kilishi itama mun jima tana min nasiha, ina gamawa nayi saved ɗinta da Our mom.

         Umma naso kira sai nakira Mama Amarya, mun jima muna hira da ita sannan tabawa Umma nan na fasa ihu, sai da ta cire wayar a kunenta tace.
"Uwata yaushe zaki girma."
               Dariya nayi nace.
"Ummana i miss you,""

   Wallahi zama nayi nasata a gaba shiriri, sam namanta kaina dan na cire hijab ɗina da kuma zanin sallah fitowa nayi duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login