Showing 36001 words to 39000 words out of 58156 words
matuk'ar rud'ewa ta ce, "uncle lafiya tun d'azun nake kiranka kak'i kad'aga?.
Yad'an rungumota zuwa jikinsa yana fad'in lafiyarnan da suk'i sopyna, amma mun godema ALLAH, yasaketa yana fad'in bafa ni kad'ai bane harda bak'uwa.
Ta ce, "bak'uwa kuma tana ina?.
Uncle G! yad'an lek'a ya ce, "shigo mana.
Bak'uwar ta ce, "to.
Tana shigowa sukayi arba da Sopy, cikin zaro ido๐ณ Sopy ta ce, "fa ree da!! Kece?.
Itama cikin matuk'ar razana da rud'ewa ta ce, "Safiyya!!, aisaita zube gurin asume.................โ๐ป
Tofa k'ak'ak'a k'ara, shin Sopy zata amince da fareeda kuwa?, ko ko itama zata koreta ne?, idan ta amince da ita zata yafemata kuwa?, shikanshi uncle G! Idan yasan wacece fareeda zai amince ta zauna dasu?, ni kad'aice mai baku wannan amsar dan haka kubiyoni......................โ๐ป
๐Bily๐
๐๐Mrs Abdus'salam๐๐๐
๐I LOVE YOU MY FAN's๐๐
[12/19, 7:26 PM] mrs bilkisu: 6~November~2016
๐ท๐นNI DA AMINIYATA!!!๐น๐ท
NA BILKISA IBRAHIM๐
๐ถ๐ธ4โฃ1โฃ๐ธ๐ถ
...........Uncle G! Ya kalli sopy da sauri dama kinsantane?.
Sopy ta juyar da kai gefe ta ce, "fareeda ce fa, kuma tunda naganku tare nasan ka san ko wacece, tana fad'ar haka tanufu d'aki tana hawaye.
Ran uncle G! Ya b'aci, amma saiya danne yashiga kiran sopy! Sopy!!.
Banza tai masa tashige d'aki cikin sauri, yarasa abinda zaiyi ga fareeda kwance a sume, gashi yakula ran sopy a b'ace yake, ruwa yad'akko ya yayyafama fareeda takawo numfashi.
Ya ce, "sannu".
Ta ce, "yauwa, saikuma tasaki kuka yayinda tatuno abinda yafaru yanzunnan tamkar amafarki, cikin hawaye ta ce, "dan ALLAH kabarni natafi, nagode da taimakon daka min, amma ban cancanci zama gidannanba.
Ya ce, "saboda mi zakice haka?, taja hancinta kad'an tana dubansa ta ce, "saboda bazan iya zama a k'ar kashin inuwa d'aya da safiyya ba, ina matuk'ar jin kunyarta, sannan nasan safiyya tanada hak'uri, ammafa idan tayi fushi babu mai iya sauketa.
Ya ce, "A'a, bazan barki kitafiba, barema kunsan juna keda matata, karki damu nidai ki amince zaki zauna damu, nikuma nayi miki alk'awarin zan shawo kan safiyya harta fahimceki, yanzu tashi ki kwanta saman kujera.
Fareeda ta ce, "to, amma nasan sopy bazata tab'a fahimta ta ba, dan ban cancanci a fahimceni ba.
Ya ce, "karki damu ina zuwa, d'akin sopy yanufa saidai ta kulle d'akin da key, yabuga mata amma tayi burus dashi, fita yayi yazagaya wajen window d'inta yalek'a, tana zaune akan kujerar madubi, takifa kanta saman madubin tana kuka, uncle G ya ce, "ALLAH idan baki bud'e min k'ofarnanba zan matuk'ar b'ata miki rai๐, bai jira amsartaba ya zagayo, sai yatarar ta bud'e k'ofar.
D'akin yashiga, amma yanzu takoma saman gado, ya ce, "ki tashi ki had'a mata ruwan zafi tayi wanka, kibata wasu kayan tacanja najikinta.
Tashitai tana hawaye๐ญ tacika umarninsa.
Saida yaga ta had'a sannan yakira fareeda tashiga wanka, sannan ya fita.
Sopy ma fitowarta tayi falo tazauna, tana kuka.
Shikam uncle G wanka yashiga, amma tunaninsa yana kan sopy, ya kula tashiga cikin damuwa dayawa, to amma mi wannan matar tayi mata haka da zafi, kodayake yaji takirata da suna fareeda, kuma yasan fareeda a cikin tarihin rayuwarta, wannan yasa yad'an zargi wani abu, saidai kukan datakeyi yatab'a zuciyarsa, amma yasan dole saiya nuna b'acin ransa kafin tayi abinda yakeso, da wannan sake2n yagama wankan, yafito yay shirinsa cikin k'ananun kaya, yayi k'yau kamar matashin saurayi.
Falon yafito yanufi dinning ya zauna, sopy tana zaune tana kallonsa, shima ya juwyo ya kalleta ya ce, "yau baza'a bani abincin bane??.
Sopy ta mik'e tana zumb'ura baki๐, shidai binta kawai yake da kallo, dan dariya take bashi amma saiya gimtse, ta zuzzuba masa abincin sannan takoma falo abinta.
Baice komaiba yahau cin abincinsa, sai dai lokaci2 yakan kalli inda sopy take, yagama ya dawo falon shima, ya ce, "kije ki kaimata abinci itama, idan tagama saitasha magingunan ta kwanta.
Sopy tak'ara cika da haushi, amma takasa magana dan ganin yanda uncle G ya tsare gida๐, babu damar yin jayayya dashi, ta mik'e tanufi dinning tad'iba abinci tatafi d'aki.
Uncle G ya bita da kallo shi kam tana bashi dariya, Dan haka yad'an murmusa tareda fad'in 'yarrigima.
Taje d'akin ta tarar fareeda tafito wankan tana zaune tana shafa mai, ko kallon inda take batayiba ta ce, "ga abincinan ya ce, "kici, idan kina kuma buk'ata ki kwanta, tai waje batarda tajira amsar fareedar ba.
Fareeda ta bita da kallo tana zubar da hawaye masu zafi, wai yau itace da sopynta suke zama doya da manja, sopyn dabata iya barci saita ganta, sopyn dabata walwala idan bana kusada ita, sopyn dake k'aunarta da sonta, takuma matso wasu hawaye kamar ruwan sama,๐ญbataga laifin sopy ba, dan ko itace abinda zatayi kenan, taja abincin ta hau ci, dan tana matuk'ar jin yunwa, cin yunwa tayi masa dan andad'e ba'a had'uba ๐๐.
A falo kuka zaman kurame aka cigaba dayi, har akan kira sallar magriba, yashirya yatafi masallaci, itama saita shiga d'akinsa domin yin sallahr, dama basu cin abu mai nauyi da daddare, dan haka ta d'akko alkur'ani tashiga karatu har akan kira sallahr isha'i............โ๐ป
[12/19, 7:26 PM] mrs bilkisu: 6~November~2016
๐ท๐นNI DA AMINIYATA!!!๐น๐ท
NA BILKISA IBRAHIM๐
๐ถ๐ธ4โฃ2โฃ๐ธ๐ถ
.............Uncle G yadawo daga masallacin, ganin sopy bata a palon sai yayi tunanin tana d'akinta, yanufi d'akin amma bata nan, fareeda ce kawai take barci, sai yaje kichin, nanma bata nan, dan haka yanufi d'akinsa, tana zaune a bakin gado ta rabga uban tagumi, uncle G yay wata sassanyar ajiyar zuciya tareda girgiza kai.
Kusada ita ya zauna, amma duk bata sani ba, ya jawota zuwa jikinsa, tai firgigit alamar dawowa.
Ya ce, "haba Safiyya wane irin tunanine haka??, ta fara mutsu2n kwace jikinta tana wani zumb'uro baki.
Ya kuma rungumeta tsam ajikonsa ya ce, "kinga yi hak'uri muyi magana ta fahimta.
Cikin shagwab'a ta ce, "ni dai ka k'yaleni, ba fareeda ta finiba!!.
Ya sumbaci bakinta ya ce, "ni na isa, aii youseef! sai Safiyya!, aurenmufa yafi auren zobe๐, yanzu dai tashi muyi magana.
Ta tatashi tana wani zuzzun b'uro baki๐, yanaso yayi dariya, amma yana tsoron karya sake tunzurata, dukda haka saida yad'an dara.
Ta ce, "O, dariyama kake min!.๐
Ya ce, "A'a, aii ke d'ince duk kin wani burkice min!.
Shiru tai masa, dan shima haushi yake bata๐.
Jawota yayi suka hau kan gadon sosai suna fuskantar juna, ta rintse ido kam, dan ganin yanda ya k'ura mata idanu, yay 'yar dariya tareda had'e bakinsa da nata, soyayya mai tsafta yashiga nuna mata, yayinda lamura suka fara nisa sai tsoro yashigeta, ta tuna wahalar datasha kwana uku dasuka wuce, tafara mutsu2n kwace jikinta, amma ina tariga tazo hannu, dole ta hak'ura yaci gaba da sarrafata yanda yaso, har yakai ga zuwa inda yake kwad'ayi๐.
Dukda yau batasha wahala kamar ranarba, amma tad'anji jiki, bayan komai yanatsa saiya shiga tsokanarta wai matsoraciya, tasa hannu ta rufe fuska๐.
Yaudai tare sukai wanka, sopy tanata wani nok'e2 dan kunya, shiko gogan naku ko ajikinsa, d'akinta taje ta canja kaya, dan har yanzu fareeda barci takeyi.
A palo ta iske uncle G!, ya ce, "Sopyna yunwa nakejifa.
Ta ce, "yunwa kuma?.
Ya ce, "wlhy kuwa, bakin kwashe abincinba.
Tad'an zaro ido๐ณ tana fad'in yaushe naje cikinka na kwashe maka abinci?.
Ya ce, "zona gaya miki.
Sopy tayi dariya ta ce, "nak'i wayon".
"Shima dariya yayi."
Kichin taje ta had'o musu abinci mai d'an sauk'i, ya ce, "to bak'uwarmufa??.
Saida tad'an rage fara'a sannan ta ce, "to, aii barci takeyi.
Uncle G! ya ce, "saiki kai mata ki ajiye, idan tatashi zuwa anjima basai taciba, to, kawai ta ce, "masa".
Bayan sun gama suka zauna kallon labarai, sai zuwa goma ya ce, "tashi muje mu kwanta kinga gobe idan ALLAH ya kaimu zan fara zuwa aiki, ta ce, "haka ne."
โก~โก~โก~โก~โก~โก~โก~โก
Saida suka kwanta ta ce, "uncle!!.
Ya ce, "Na'am,
Wai dan ALLAH a ina ka ga fareeda ne?.
Saida ya rungumeta ajikinsa sannan ya ce, "kin daina fushin da nine?, ta ce, "nidama ba fushi nakeyi da kaiba aii, kawai dai rainane ya b'aci, amma kayi hak'uri bazan sakeba.
Yay mirmushi tareda sake rungumeta sosai yana shafa bayanta, ya ce, "na hakuta sopyna, amma kinsan ban tab'a ganin fareeda ba, nadai santa a labarine kawai.
Ta ce, "hakane".
ya gyara kwanciyarsa zuwa rigingine, ya ce, "bayan fita ta daga gida, asibiti na nufa, dan dubo yayan faruk da baida lafiya, nafito kenan tsautsayi yasa na bige fareeda da mota akan titi, wannan yasa na d'auketa muka koma cikin asibiti, aka karb'eta da gaggawa dan a sume take, amma ""ALLAH gafurun rahimun"" sai ta farfad'o da wuri, kuma babu inda taji wani mummunan ciyo saidai d'an guggurjewa, dan haka aka sallamemu, to sainace tafad'amin gidansu na kaita, saita shiga kuka ta ce, "batada gurin zuwa, to nikuma saita bani tausayi shine nace tabani labarinta, amma saita kasa tanata kuka, nikuma ganin haka yasa nataho da'ita gida dan ta huta, sannan idan inada halin taimaka mata saina taimaka mata, kinji yanda akai muka had'u.
Sopy taja ajiyar zuciya ta ce, "tomiyasa baka d'aga wayataba?.
Saida ya kalleta sannan ya ce, "na barta a motane, shiyyasa banga kirankiba.
Ta ce, "to, yanzu yakake gani zamuyi da fareeda?, dan gsky bazan iya zama da itaba.
Ya d'an murmusa tareda jawota jikinsa ya ce, "haba sopyna nasanki mai tausayice, kiyi hak'uri mu zauna tare harta warke, sannan saimu san abinyi, ko muje mubama baba hak'uri amaida ita gidan mijinta, nasan har yanzu kina k'yaunar fareeda, ki yafe mata sopyna ALLAH yana tareda masu hak'uri.
Ta ce, "uncle amma kasan fareeda ta cutar dani ko?, ya ce, "nasan haka sopyna amma ki daure ki yafe mata, aii wani hanin ga ALLAH baiwane.
Ta rungumeshi itama tana 'yar dariya ta ce, "gashima ALLAH yay min canji da samun gwarzon namiji mai ilimi da k'yau, ga nasaba.
Uncle G yad'ago fuskarta yana murmushi, ya ce, "sopyna nagode, amma taya nazama gwarzo? Tunda ban tab'a yin wani abu dazai nuna ni gwarzo bane.
Tayi murmushi tareda b'oye fuskarta a k'irjinsa ta ce, "kaima kasan kai gwarzone.
Cikin kunnenta ya ce, a wajen....... ya'arasa a hankali batareda najiba, ta kuma cusa kanta a kirjinsa tana fad'in nidai babu ruwana ga bily nan tana kallonmu.
Ya ce, "aii yanzu zan koreta, dan sa idonta yayi yawa.
๐ถ๐ผnima sainayo waje tun kafin a koroni, nad'an lek'a fareeda naga har sannan barci takeyi, dan haka nima nataho wajen my sweet d'ina๐๐๐...............โ๐ป
Kuyi hakuri jiya ba'ayi type ba.
๐Bily๐
๐๐Mrs Abdus'salam๐๐๐
๐I LOVE YOU MY FAN's๐๐
[12/19, 7:26 PM] mrs bilkisu: 7~November~2016
๐ท๐นNI DA AMINIYATA!!!๐น๐ท
NA BILKISA IBRAHIM๐
๐ถ๐ธ4โฃ3โฃ๐ธ๐ถ
............Washe gari dak'yar sopy ta iya b'an b'are jikinta daga na uncle G!, dan tunda sukayi sallahr asuba suka koma suka kwanta, takula zaifara wani takale2, gashi yau zai koma aiki, tasamu dai dak'yar yabarta tashiga kichin ta had'a musu break, tana cikin gyaran falo fareeda ta fito, Sopy tayi burus da ita taci gaba da aikinta.
Fareeda ta daure ta ce, "mizan tayaki dashi sopy?.
Batareda ta kalletaba ta ce, "kibarshi kawai nama kusa gamawa.
Fareeda ta dage saita taya sopy aiki, Sopy ta ce, "kije ki kwanta kinsanfa bakida lafiya, fareeda tad'anyi murmushi mai ciwo ta ce, "Sopy kenan!!; karki damu da lafiyata dan nikaina batada amfani agareni, dan haka ki kawo natayaki kedai.
Sai asannan sopy ta kalli fareeda dake hawaye, saikuma jikin sopy yay sanyi, ta tabbata har yanzu tana k'yaunar fareeda, kawai b'acin raine yahana son tasiri dakuma danneshi datakeyi.
Fareeda ta surkushe agaban sopy tana zubar da hawaye, ta ce, "dan ALLAH Sopy ki yafe min, wlhy nayi nadamar abinda na aikata, rud'in shaid'anne kawai ya kaini ga aikata kuskure mafi girma ga Aminiyata 'yar uwata, dakuma iyayena, kuyimin kowanne irin hukunci, indai zaku huce, ki daina fushi dani plz, ta rushe da kuka mai ban tausayi.
Sopy ta kauda kai itama tana hawaye, sunkai tsawon minti uku kowa yana kuka, sannan sopy ta d'ago fareeda ta rungumeta suka cigaba da kuka ahaka, uncle G yana tsaye yana kallonsu cikin tausayi, lallai yasan gurinnan ana k'aunar juna, shaid'anne kawai yashiga tsakanin aminan juna, har yay tasirin b'ata tsakaninsu, ganin kukan nasu bamai k'arewa bane yasa shi yin tafi, da sauri suka juyo suna kallonsa, yay murmushi mai k'ayatarwa, tareda fad'in lallai yau ranace mai tarin farinciki da tarihi, na godema ALLAH dayasa muku hak'iri azukatanku.
Su duka murmushi suke, farida tai surin dafe kujera danjin jiri yana d'ibarta, da sauri sopy ta ruk'ota tana tambayar lfy??.
Fareeda ta ce, "kainane, uncle G ! Ya ce, "ki kaita d'aki ta kwanta, to sopy tafad'a tana rik'eda fareeda, uncle G! yabisu da kallo yana murmushi.
D'aki yakoma ya kwanta dan dasauran safiya, sopy kuma taci gaba da aikinta, bayan tagama tanufi d'aki danyin wanka, amma saita tarar fareeda ta gyara d'akin tsaf, sopy ta ce, "kai fareeda keda nace kizo ki kwanta ashe kina nan kina aiki.
Fareeda tad'anyi murmushi kawai, wanka sopy tashiga ta tsantsara kwalliya cikin siket da riga na material tayi k'yau sosai, ta ce, "fareeda kema yakamata kiyi wankan dan kiji k'arfin jikinki, saiki fito muyi break, fareeda ta ce, "to.
D'akin uncle G! tanufa, yana kwance d'ai d'ai yana barcinsa, sopy ta kalleshi tana murmushi, lallaima mutuminnan kamanta yau zakaje aiki ko?, saman gadon ta hau, tad'an jamasa hanci, ya d'an motsa, tashiga shafa kumatunsa da saje yakwanta luf luf na bak'in gashi, ahankali ya bud'e idanunsa, ta nuna masa agogonsa data d'aukko a durowar gefen gado, ya ware ido sosai dan ganin lokaci, ya mik'e yana fad'in sopyna nakusa makara fa.
Sopy tayi dariya tana fad'in ato hutun nan yasa kafara mantawa da makaranta, ya juyo yana kallonta, ya matso daf da ita murya kasa2 ya ce, "ba hutune yasani mantawa da makatantaba aii.
Sopy ta lumshe ido ta bud'e ta ce, "to, miye?, yad'an rungumota gefen jikinsa ya ce, "sopyna ce ta shayar dani zuma mai d'an d'ano, harna manta da kowa da komai.
Safiyya ta kwace jikinta tana dariya, ta ce, "uncle nidai babu ruwana ga ruwan wankanka can a bayi, bayi yanufa yana murmushi, saida yaje bakin k'ofar yajuyo yana kallonta.
Ta ce, "miya faru kuma??, ya d'an marairaice fuska ya ce, "baza'a taimaka amin wankanba.
Sopy ta zaro ido waje tana fad'in rufani kasayani, yanufota yana fad'in to bari na rufaki na sayaki, da gudu tafita tana dariya, shima bayin yashiga yana dariya.
A gurguje yayi break dan yakusa makara, har wajen mota sopy ta rakoshi, ya kalli motar da mamaki dan ganin an gogeta tsaf, ya ce, "Sopyna sannu da k'ok'ari, amma yaushe kikayi aikin nan??.
Tayi murmushi ta ce, "da safen nan uncle, ya jawota jikinsa ya rungume tsam tareda sumbatar kumatunta, ya ce, "lallai nayi dace da samun mace tagari k'yak'yk'yawa mai hankali, ALLAH yay miki albarka sopyna, yabamu 'ya'ya nagari masu irin halayen nan naki.
Tayi murmushi tareda fad'in aikafini halaye masu k'yau, nafison 'ya'yanmu subiyoka tafad'a tana rufe fuska dan kunya๐.
Uncle G! Yay murmushi ya ce, "sarkin kunya, ni bari nawuce dan karna makara dayawa.
Ta ce, "to ALLAH ya tsare ya kiyayeminkai!!, ka gaida min da mutane.
Ya ce, "amin, tareda mata hararar wasa ya ce, "ninema d'an aikenki??.
Ta ce, "A'a nina isa na aiki my sir d'ina, kuma sarkina.
Yay dariya, idan nadawo zaki gayamin waye sir d'in aii.
Sopy tashige gida tana dariya, shima yaja motar yatafi yana dariya, da k'ara jin yarinyar a zuciyarsa..................โ๐ป
๐Bily๐
๐๐Mrs Abdus'salam๐๐๐
๐I LOVE YOU MY FAN's๐๐
[12/19, 7:26 PM] mrs bilkisu: 7~November~2016
๐ท๐นNI DA AMINIYATA!!!๐น๐ท
NA BILKISA IBRAHIM๐
๐ถ๐ธ4โฃ4โฃ๐ธ๐ถ
............fareeda dake lab'e tana kallonsu sopy takoma da sauri tazauna danganin sopy tanufo palon tana dariya.
Sopy tashigo da sallama, fareeda taisaurin kauda komai azuciyarta ta amsa cikin fara'a, sopy ta ce, "tashi muyi break ko 'yar uwa, fareeda ta ce, "to, suna break suna hira sama2, dan yanzu babu wani sabo tsakaninsu, kunsan idan karabu dazama da mutum hakan yana faruwa, bare idan sab'ani yashiga tsakaninku.
Bayan sun gama break sopy tanufi d'akin uncle G! domin gyarawa, fareeda! ta k'urama hoton uncle G! dake palon idanu, wani kuma shida Sopy! suna murmushi, a zuciyarta ta ce, "sopy kedai kullum mai sa'a ce, inama ace............. ..., ๐ณnad'an zaro ido ina fad'in fareeda!! inama ace mi?????????????????.๐๐๐
Amakaranta kuwa tunda uncle G! yay fakin d'alibai sukayo caa akansa, ya fito daga motar fuskarsa cike da fara'a, sukansu d'aliban fara'ar tasa tabasu mamaki, nan dai suka shiga gaisheshi da k'ara tayasa murnar aurensa.
Shima gidiya yayita musu da halartar d'aurin aurensa dasukayi, dakuma tanbayarsu karatunsu.
Sukace komai nomal amma sunyi missing nasa sosai, shima ya ce, "yayi missing nasu.
Wata ta ce, "uncle G! ina amarya safiyya!!?, saida yad'an murmusa sannan ya ce, "tana gida nabarota, wata ta ce, "bazata dawo school baneba??, ya ce, "zata dawo amma saita k'ara hutawa, gaba d'aya gurin suka sa dariya, shima yayi gaba yana dariyar.
A office ma bata sake zaniba, dan d'alibaine sukaita yimasa cincirindon taya murna harda malamai 'yan uwansa, wasuma gulma takawosu acikin d'aliban.
Dak'yar ya samu kansa zuwa sha biyu yashiga lecture, saidai gaba d'aya kewar sopy saita isheshi, ya kalli gurin zamanta yaga kamar zaiganta yanzu, sukansu wasu d'aliban sun harbo jirginsa, dan duk sanda ya kalli gurin daya fara ganinta saiya yi murmushi, dahaka