Showing 57001 words to 58156 words out of 58156 words
tana dariya da alam tasan dadynta, ya ce, "aunty bily jeki kira momy kice tayi bak'i.
Bily ta ce, " to dady.
Babu dad'ewa suka fito tareda sopy, sopy ta zaro ido dan mamaki, ta ce, "bily kece yau agidanmu, dama baki manta damuba??.
Nayi dariya ina fad'in yazan manta daku, abubuwane kawai sukayimin yawa.
Sopy tayi dariya tana fad'in lallai dadyn bily yau kayi mana babban kamu, aina kasamo mana bily??.
Ya ce, "wlhy anan na had'u da'isu a tsakar gida.
Sopy ta ce, "lallai kam sannunku dazuwa, mukace yauwa, dan danan aka cika mana gaba da kayan ciye2, aka shiga firar yaushe gamo, ananma nakejin fareeda ta haihu harma gobe suna, na ce, "yaranta nawa yanzu, sopy ta ce d'ayace mai sunana safiyya saikuma yanzu ta haifi namiji.
Nace ALLAH sarki ALLAH yaraya, kema ai naga kun had'a family keda uncle G!, sukayi dariya, uncle G ya ce, "hud'une kawai, bilkisu takwararki sai 'yan biyu mus'ab da mas'ud sai auta safiyya k'arama.
Na ce, "masha ALLAH, ALLAH ya raya mana su.
Suka ce amin.
Sopy ta ce, "mus'ab ina aiken dana yimuku??, mas'ud ya ce, "momy mun manta shine muka dawo danmu tanbaya.
Sopy ta dafe kai tana fad'in naga takaina, waiku wad'anne irin mashiriritane, aunty bily tashi kije gidan aunty asiya kice nace tabani sak'on.
Bily ta ce, "to momy, intafi da pretty??, eh kitafi da ita amma samo zani ki goyata kuma kudawo da yanzun nan.
Ta ce, "to.
Yau wuni guda agidan uncle G mukayi, da yamma sopy tarakamu gidan Aysha dan itama tayi aure tana nan kusa dasu, sai daredai muka dawo gida cikeda kewar yaransu masu wayo da son mutane kamar iyayensu.
TAMMAT BI HAMDULLAH.
anan nakawo k'arshen littafin NI DA AMINIYATA, kuskuren danayi ALLAH ya yafe mini, abinda na fad'a dai2 ALLAH yabani lada.
Ina k'yaunar masoyana aduk inda suke, kuma bazan manta dakuba, ALLAH yabarmu tare.
WASA KWAKWALWA.
1⃣UMMIEE KHALEEL
daga PRECIOUS WRITERS FORUM.
Agaskiya naji dad'in novel d'inki ba k'aramin.............shhhh bari inyi shiru ki saikin k'arasa zanyi comment.
Toni banjin tausayin ko, amma bari dai in dan tausayawa fareeda, badan halintaba, amma dan ALLAH, gashi duk ta wulak'antu, da wahala, tarasa farin ciki a rayuwar ta, ba iyaye ba miji ba AMINIYA, gata nan dai da halinta, nad'an tausaya mata dan duk bata cimma burinta ba.
Kuma ta k'as k'antu, hak'ik'a duniya budurwar wawace kuma makaranta ce, ba sai lallai abinda wani ka yasamu kaima dole sai ka samu ba, kowa da yanda ALLAH ya tsara masa rayuwarsa.
Rayuwa same our finger nails are not equaltausayine gare ta da bata san wannan ba.
Fareeda tafi bani haushi a cikin character wlhy kamar in kasheta .......ALLAH ya raba mu da irin kawaye mai halinta ko sama da nata.
Sopy da hubbinta nafi so, sun dace da juna kawai ba abin kad'i.
Gsky uncle G yafi burgeni his life care 2 wife, salon soyayyan shi daban yake dana sauran mazan, hakika fatan kowace 'ya mace ta samu miji mai hali irin na uncle G, nima sai da na d'an fola mashi😉.
Kada ki fada wa sopy dan ALLAH kamin ta saekeni ta sambad'a ni🏃🏻🏃🏻.
Bily 😂😂saina fad'a mata kuwa 😂.
2⃣MOMYN HUNAINA
daga HAUSA NOVELS.
Fareeda abin tausayi kuma abin haushi, wanda yafi burgeni dangin uncle G dasu kabeer, sai tauraruwa sopy.
3⃣RUKY B GEGAS.
Daga PROFESSIONAL WRITER.
Sopy tafi burgeni, fareeda kuma tafi bani tausayi, uncle G nafi so.
4⃣RUKAYYA MUH'MD daga BEST FRIEND.
nafi tausayin sopy, nafijin haushin careers..., nafi son sopy da uncle G, sopy da uncle G da baby bilkisu sunfi birgeni.
5⃣SALAMATU B BAGAYA daga PROFESAIONAL WRITER.
ni nafi son sopy, fareeda tafi bani tausayi, iyayen sopy kuma sunfi burgeni, saboda hakuri da sukayi da fareeda, aunty bily ALLAH yabiyaki da gidan ALJANNA da MUSLMAI.
bily....Amin salamatu ngd.
6⃣DEEXERH daga ZUMUNTA.
babu wanda nake tausayi aunty bily, duk nafi son sopy, kuma uncle G yafi burgeni, nafi jin haushin fareeda.
7⃣TEEMA daga PROFESSIONAL WRITER.
Assalamu alaikum, sunana teema adamawa daga pro........fareeda😰😏. Wacce na fiso sopy, team sopy, wadda yafi burgeni uncle G, aunty bily saura kicce sonshi nake.
Bily.... aii saina fad'awa sopy😜
8⃣HAUWA LELE daga PRESIOUS WRITERS FORUM.
Nafi tausayin sopy, nafi jin haushin fareeda , nafi son sopy, sopy tafi burgeni.
A gsky kinyi k'ok'ari bily, sai dai gdy, ALLAH ya k'ara basira, nidai banida tacewa sai dai ALLAH ya kara basira, yakuma baki ladan wannan kokari naki.
Taki har kullum
Hauwa lele😘
Bily .... ngd hauwa'u, amin.
9⃣HYSH JAHUN daga SO DA K'AUNA GROUP.
Sopy nafi so, fareeda nafijin haushi, uncle G yafi burgeni, sopy tafi bani tausayi.
Hysh jigawa state.
🔟FASTIMA MAMMAN daga SO DA K'AUNA GROUP.
Nima nafi son sopy, na tsani fareeda, uncle G da sopy sunfi burgeni, nafi tausayin sopy.
1⃣1⃣MURJANATU SULAIMAN daga FASHION & NOVEL GROUP.
Nafi son sopy, wanda yafi burgeni uncle G, nafi jin haushin fareeda.
1⃣2⃣AMINA SALEH love u, daga HAUSA NOVELS.
sopy tafi bani tausayi, fareeda tafi bani haushi, uncle G nafi so, dan yafi son sopy.
1⃣3⃣UMMUNASS daga HAUSE OF NOVEL.
nidai sopy nafi so, kuma nafijin haushin fareeda, kuma fareeda takan bani tausayi wani lkcn.
1⃣4⃣SA'ADATU SA'AD daga HAUSE OF NOVELS.
Nafison sopy da uncle G, gsky nafi jin haushin fareeda domin batada kirki, sannan sopy tabani tausayi lokacin da aka rabata da Abdul.
1⃣5⃣KULSUM daga HAUSE OF NOVELS.
Nima sopy nakeso da uncle G.
1⃣6⃣NANERH daga PROFESSIONAL WRITER.
nafi son sopy, nafi jin haushin Abdul, uncle G da uncle kabeer sunfi burgeni, fareeda tafi bani tausayi.
1⃣7⃣SAKINA GEGAS daga LEDIES FORUM.
nafi son sopy, nafi jin haushin fareeda, uncle G yafi burgeni, fareeda tafi bani tausayi.
1⃣8⃣ UMMU MASAKEEN daga HAUSA NOVELS.
gsky fareeda tafi bani tausayi, sannan nafi son sopy, uncle G yafi burgeni.
1⃣9⃣RUKY daga PROFESSIONAL WRITER.
nafi son sopy, nafi jin haushin fareeda, iyayen sopy sunfi burgeni, fareeda nafi jin haushi.
ALHAMDULILLAH ina farincikin kammala wannan littafi nawa.
Ina godiya ga d'umbin masoyana, dawanda suka turomin sak'wanni da wad'andama basu sami damar turowaba, nagode da k'aunarku gareni.
Saikuma ALLAH yak'ara had'amu a sabon littafina mai suna NAWAFF DA KUKAN KURCIYA suna nan zuwa gareku nan bada dad'ewaba.
💞Bily💞
💞💞Mrs Abdus'salam💞💞💞
💞I LOVE YOU MY FAN's💞💞
Luv u oll😘😘😘😘😘😘😘😘😘
©2016us'salam💞💞💞
💞I LOVE YOU MY FAN's💞💞
💞Bily💞
💞💞Mrs Abdus'salam💞💞💞
💞I LOVE YOU MY FAN's💞💞