Showing 15001 words to 18000 words out of 67570 words
morning flight zasubi.
Washegari jiki asanyaye dukkaninsu suka tashi itace madai tayi qarfin halin bawa aleeyar Baki harsuka shirya qarfe goma suka nufi masaukin Abba suka 'daukesa sukai airport.
Itace ke driving Abba da ammy na baya aleeya na gefenta fuskarta ba wata walwala.
Suna Isa airport Babu 6ata lokaci aka kira flight 'dinsu suka wuce.
Juyowa tayi ahankali daidai lokacinda yakawo sukayi wani irin karo Saida dukkaninsu kayan hannayensu suka zube.
Gyara tsayuwa yayi tareda zuba duka hannayensa a aljihun Giorgio Armani designer trousers dinsa Yana kallonta da fararen oily eyes dinsa ta cikin teampunk Petro sunglasses dinsa.
Durqusawa tayi ta 'dauko keys dinta da wayarta tareda iPad dinsa da wayoyinsa biyu ta 'dago.
Cikin idanuwanta nasa suka sauka yayi saurin Jan numfashi tareda 'dauke Kai ya kar6i wayoyinsa fuska a 'daure yace,
Next time Watch where you're going miss.
Rabata yayi ya wuce batareda yasake kallontaba sbd jiyake numfashinsa na nauyi.
Bayansa tabi da kallo harya 6ace tace,
Wat an attitude...saikuma tasaki murmushi tace,
This is the second time first a umrah and now he's always rude.
Juyawa tayi takoma mota gurin ammy suka koma gida suna Isa gidan aje ammy kawai tayi tawuce school sbd Fara registration.
#mamuhgee
VOTE
COMMENT.*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*12*
Tana Isa school din takira Wanda Abba yace zai tayata da komai yazo bakin mota yasameta suka shiga ciki.
Basu samu kansuba sai yamma Kuma still Bata gama musu registration din dukaba
A gajiye suka baro school din ta ajesa gidansu kafin ta wuto gida.
Kodata Isa gida a Palo ta tararda ammy
Agajiye tace,
Ammy kina kallo ne?
Eh wai news nake kallo akan yanayin weathern yau.
Ok to ammy Bari nashiga na'dan watsa ruwa yau na gaji sosai.
Tana shiga ta zame doguwar rigarta ta tu6e ta fada toilet.
Wanka da alwalar sallar magrib tayo tana fitowa wata handless gown tasaka Mara nauyi ko kadan ta 'daure gashinta tasaka hijab tayi sallar magrib tana idarwa ta cire hijab din tafito Palo lokacin ammy ta shige daki Nana kuma na kicin.
Abincin da Nana ta dafa ta 'debo kadan a plate tazauna a dining taci ta miqe tayi gurin ammy acan dakin tayi sallar Isha kafin ta fito ta nufi bedroom'dinsu ta kwanta takira number da aleeya takirata dashi 'dazu Amma baya zuwa ta kashe wayar ta rufe idanunta Nan take bacci yayi gaba da ita.
Daga airport wani family brother 'din maska ne yazo ya 'daukesa yakaisa lafiyayyan ha'dadden flat 'din maskar dake Nan Abuja yaso ya sauka gidansu Amma su mum dinsa are not around so bazai iya zama acanba tunda ba dadewa zaiyiba zaikoma he's just hia for a two weeks seminar Dan haka zai zauna gidan maska ne harya koma koba komai gidan da anguwar sun mishi sbd securitynsu and ba hayaniya.
Saurayin na ajesa gidan yajuya yatafi tareda Kama hanyar kaduna cikin Jin dadin yau ga Lamborghini car din Yaya maska ahannunsa Dole yaje kaduna ya yaqi friends dinsa sbd yayi tunanin shikenan dan already ya siyo duk wasu drinks da abubuwan da maska yace dawood 'din buqata duk da wasu abubuwan ma saidaya Sha uwar wuya kafin yasamesu.
Lafiyayyan babban bedroom din dake palon yashiga ya aje luggage 'dinsa ya tu6e Kai tsaye ya fada toilet..
Kallon shower creams da toothpaste dasu shaving creams 'din da aka jere a toilet din yayi ya 'dauke gira 'daya tareda tamke fuska yace,
Common simple words this fools basa ganewa I can't touch this tckless of putting it on my skin..
Bedroom din yakoma ya 'dauki wayarsa ya dannawa maska Kira
Yana 'dauka hankali kwance ba hayaniya yace,
Maska do you plan to kill me ne anan....?
Kallonsu jass dasuke tare ne a wani vip bar ahankali yace,
That foolish boy ya kwafsa.
Look dawood I know ba lallai ne asamu dukkanin abinda kakeso acanba so please manage da abubuwan da'aka samu doc...
Tsaki yayi tareda kashe wayar ya jefar kan gado yanajin skin 'dinsa na Masa wani iri I need to shower yafada tareda miqewa kaman yayi kuka ya bude akwatinsa ya Ciro wani shower gel da foot 'dinsa kawai yake wankewa dashi ya koma toilet din dashi yayi wanka Dole.
Mansa ya fitar tareda oil na Neutrogena elixirs sai spray dinsa na possess ya shafa sai turarensa na tareda saka white trousers da white singlet ya Dora white jallabiya asama da white hula Nan take yakoma kamar wani kamilallen uztazun balarabe.
Sallah yayi Yana idarwa ya cire jallabiyar da hular ya nufi Palo Kai tsaye fridge ya bude ya 'dauko milkshake da aka jere Masa aciki da champagne sai bottle wata dasu samosas duk na ShopRitekitchen.
Kunna tv yayi tareda zaunawa ya canxu Tasha zuwa sports ya bude laptop dinsa Yana Kai milkshake din bakinsa.
Ahaka yayita aikinsa har dare yayi sosai yakashe komai yaje yasaka kayan bacci Masu tsananin laushi kamar wani mace ya kwanta bayan.
Washe gari a gurguje ta shirya cikin doguwar Rigar turkey dark maroon sai black Vail data 'daura akanta ta dauki handbag dinta da wayarta sai keys na motarta sbd so takeyi idanda Hali yau tagama musu sauran registration dinnan yau.
Daqyar ammy ta riqeta Tasha tea da cake kafin ta fito da sauri sbd tayi latti sosai ga gayen jiya saikiranta yake akan tayi sauri tazo yanada abubuwan yi yau din.
9 yatashi yayi wanka ya shirya cikin wasu designer suit na Giorgio Armani black sai Christian louboutin designer shoes dinsa Suma black da agogon bylgari black da shades na warby Parker,
Kallo 'daya zakai masa....ohhh my....
Agogo yakalla akusan karo na Babu adadi sbd time dindaza'a gabatarda isowarsa na babban baqon likitan da'aka gayyato daga wata qasa yayi Amma ba mota sbd the dumphead brothern maska is no where to be found gashi yayita Kiran maska da sufyaan both wayoyinsu basa zuwa sbd sukuma acan sun shiga theatre ne.
Sake kallon agogonsa yayi ya kwashi wayoyinsa da da iPad dinsa yafito ransa amatuqar bace.
Da sauri sauri ta fito ta nufi motarta dake Parke tsakanin flat dinsu Dana kusa dasu....
Karo sukayi kusan da qarfi sbd kowannensu cikin sauri yake..
A hasale ya 'dago sbd dama ransa a 6ace yake Yana Ganinta yace,
Ooo not again....
'daure innocent face dinta tayi tareda kallonsa ganin yanda qarara 6acin Rai ya bayyana a fuskarsa.
Sorry tace batareda ta kallesa tana qoqarin wucewa.
Hannunta ya riqo ta juyo da sauri tareda kallon hannun ta qwace nata tace,
Excuse me Mr.
Sake 'daure fuska yayi sosai yace,
I need a lift.
Wat... Tace tana sake kallon fuskarsa dake 'daure ganin qarfin halinsa dayayi yawa yanason lift Amma Yana magana kamar Wanda ya ajeta.
Juyawa tayi ta nufi motarta batareda tabasa amsaba.
Kusan atare suka qarasa jikin motar Yana kallon agogon hannunsa tareda sakin wani qaramin tsaki ya bude motar ya shige har time din fuskarsa a daure..
Badan tayi niyaba hakanan tashiga jiki sanyaye ta tayar da motar taja sbd batason sake kallon fuskarsa wani irin rashin sukuni da fargaba take samu idan ta kallesa.
Qaramin tsaki yaqara ja akaro na Babu adadi ganin irin yanda take tuqin kamar wata Mara lafiya.
Miss can you speed up I have an important meeting to attend so stop wasting my time ok...
Parking tayi gefen hanya batareda ta juyo ta kallesaba tace,
Bansaka doleba Kaine kake neman taimakona so can you please sit calmly and let me concentrate.
Juyowa yayi ya kalleta daidai itama shita kalla suna hada Ido tayi saurin sunkuyar dakanta tareda Jan motar da speed sosai cikin mintuna qalilan suka Isa building din tanayin parking securities da press dake jiran isowarsa sukayo kansu.
Harzai fita ya juyo tareda 'dora Mata lazy eyes 'dinsa ganin yanda ta 'daure fuska taqi juyowa ta kallesa yasa wani lafiyayyan murmushi kufce Masa sbd Shima yasan yayi qarfin Hali Amma he has no oda option tunda gashi yanxu takawosa.
Ficewa yayi batareda yace Mata qalaba tanajin yarufe murfin motar ta juyo tareda bin bayansa da kallo.
Daf dazai shige ya juyo ahankali sai acikin idanuwanta ta sadda Kai qasa zuciyarta na harbawa.
Jan motar tayi tabar gurin kodata Isa makaranta ma Batada wani kuzari Dan haka Basuyi wani dogon yawoba tadawo gida batareda angama registration din yauba.
Tunda tadawo tagaida ammi tashige 'daki ta kwanta Bata fitoba.
*****
Suna Isa Miami washe gari Cj da abban sukai tafiya zuwa Cyprus karbo takardun companyn aka barta gurin Mss Damien.
Tunda ta taso cikin gata daula tareda wayewa Bata taba ganin na gidanba dama ance gaba da gabanta.
Mum naji da ita sosai sbd ganin ba laifi aleeyar is matured tanada ilimi tasan kanta sbd babu wani qauyancin baqunci atattareda ita ta sake kamar dama ta taba zuwa.
Kwana biyu idanuwanta suka ganar Mata yanda hutu da fashion yake agurin mum Dan kuwa shopping da spa kala kala sukaje da wani babban fashion empire datake running anan Miami din.
Yau zaune take a Palo tana kallon wani fashion show sbd tunda tazo taga gidan shi ake kallo.
Mum dince tafito cikin wata silk Jamaican gown da wani white diamond necklace sai qyalli yake a wuyanta da designer handbag dinta zata fita cikin sanyi aleeya tace,
Mum inason novel kowane irine am bored.
Oh sorry sweetheart kozaki bini ne.
No mum novel 'dinma zaiyi.
Ok Bari akawo Miki keys na part din mi'amor(my love) akwai books acan ki dauko Wanda kikeso..
Ok thank you mum.
Ok bye saina dawo call me if you need anything okkk sweetheart.
Maid 'dinsu da'ake kirada Suzanne ta dauko keys din tana gaba aleeyar na bayanta har cikin palonsa...
Tunda tasaka qafa palon gabanta ya fadi
Cak ta tsaya tsakiyar palon sakamakon idanuwanta dasuka sauka akan tangamemen hotonsa dayasa numfashinta tsayawa lokaci 'daya.
#mamuhgee
VOTE
COMMENT.[1/13, 11:32 AM] El~hajj: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*13*
Kasa 'dauke idanuwanta tayi daga kan hoton sbd wani irin sanyi da mutuwa da jikinta yayi..
Juyawa tayi gefenta Nan ma taga wani hoton nasa dayafi na farkon 'daukar hankalinta sbd wani irin killer smiling dayake a wannan hakama Babu Kaya ajikinsa sbd a beach ne yayi hoton sai sauran hoton shidasu sufyaan ne sunyi kyau harsun gaji dukkaninsu.
Bata ankaraba wani irin murmushin farin ciki ya sauko fuskarta ahankali tace,
Love at first sight..
Fasa 'daukar books din tayi ta juya ta fice ahankali tana tunani fuskarta 'daukeda murmushi da farin ciki tsantsa.
Tana daf da barin harabar gidan tashige Palo wata gate ya bude wata black Porsche car tashigo tayi parking.
Tsayawa tayi tareda folding hands dinta atunaninta mum ce tadawo ta qurawa motar ido.
Sanye cikin wasu dark blue designer suit yafito motar riqeda briefcase da wayoyinsa da iPad sai keys din motar.
Lumshe idanu tayi ahankali tace,
Mrs assiddeeq Damien ta iya haihuwar kyawawa duk da baikai mi'amor ba Amma Shima ba bayaba Dan na yafi dawood zaman responsible and matured,
Tabbas da wannan shi tafara gani qila dashine zuciyarta zama Fara so Amma ina??Sam yanda takeji azuciyarta yanxu gameda dawood batajin zata iya son wani Kuma,
Koba'a fadaba tasan wannan shine qanin dawood da mum ke fada.
Qarasowa yayi zai wuceta Dan baima lura da itaba ahankali tace,
Welcome.
Juyowa yayi da 'dan sauri sbd Sam bai tsammaci mutum agurinba ajiyar zuciya yasake ahankali Yana cewa,
You scared the hell out of me..
Murmushi tasaki tace,
Sorry.
Shima murmushin daya qarawa face dinsa kyau yasaki Yana cewa,
You must be aleeya right?
Yes tace tareda miqa hannu ta kar6i briefcase dinsa tana cewa,
Lemme help you with the bag.
Sure''''yace tareda miqa Mata suka nufi cikin palon tana cewa,
And how did you know I'm aleeya?
Suzanne data qaraso tana Masa sannu da zuwa ya miqawa dukkanin kayan hannunsa da jakar hannunta yace takai Masa part dinsa kafin ya zauna Yana karbar drink dinda 'dayar maid din takawo Masa ya 'dan Sha ya kalleta yace,
Sorry i'm TAHEER ASSIDDEEQ
Nasan dakene akwana biyun Nan sbd mum nayawan maganarki infact she was even saying dama ace tanada daughter like you to call her own princess..
Dariya tayi Jin dadin yanda mum din ke qaunarta tace,
To ai tasamu since I'm here I will be the princess she w.....
Katseta yayi da cewa,
Da mun huta da maganar son daughter datake Mana tun muna yara.
Ayya she has a pure heart..
Lumshe idanu yayi cikin tsananin qaunar mahaifiyarsa yace,
Yh she's my best woman.
Sun 'dan 'dauki mintuna suna fira sama sama kamar sun Saba kafin ya miqe ya nufi dakinsa danyin wanka ya huta duk da dai baya tattareda wata doguwar gajiya sbd hutu da aikine yajeyi Sidney ten days yadawo.
Da daddare su uku sukayi dinner a dining room kafin suka dawo living room suka Fara fira duk da Rabin hankalin taheer din nakan laptop Yana aiki Amma sun Jima sosai kafin kowa yaje ya kwanta.
Washe gari bashida aiki suka fita shida aleeya sbd mum data fice aiki itama...
Manyan gurin shaqatawa da shopping yakaita Nan suka qara sabuwa da juna Amma Abu 'daya da kamar ta lura dashi akansa shine he is a work Person sbd tunda suka fita time to time sai Dade Yana waya dangane da aiki duk da haka dai he's very nice saidai matarsa saitayi hkr.
Cikin kwana biyu kacal suka Saba kamar wainda suka Dade da sanin juna zuwa lokacin har kunnuwansa da kwakwalwarsa sun gaji dajin Layla ba abunda yakeso kamar ganinta..
Abu 'daya daya lura dashi game da ita cikin kwana biyun hartake basa mamaki da tausayi shine she's madly inlove with dawood.
A iya saninsa dawood baida time na maganar love ko aure kawai he's living his life the way he want it,,,his friends are his love.,
'yan matansa ma sai irin manyan models dinnan dasai a poster ko magazines kawai ake ganinsu Amma this innocent lady ina zata iya dashi.
Ranar data nuna Masa hoton Layla gabansane yayi wani dumm sbd duk yawonsa Bai ta6a ganin sumtin as pure innocent flower kamarta ba,
Qura Mata idanuwa yayi bayan ya cire medical glass dinsa dayake fuskarsa koyaushe,
Murmushi aleeya tasaki cikin tsananin farin ciki ganin wani iri so data hango tareda taheer din na laylarta aranta tace,
My layla Allah ya kar6i adduarmu bazai ta6a rabamuba sbd gashi zamuyi aure gida 'daya ina roqon yanda taheer kesonki Allah yasa dawood yasoni.
ranar daqyar ya iya samun sukunin aiki ko rabi baiyiba ya aje tareda kiran aleeya awaya yace ta shirya sufita.
Wani coffee shop sukaje Nan yasata takira layla yanaso su gaisa.
******
Yau da sanyin jiki ta tashi tayi wanka ta shirya cikin marooo straight gown na atampa ko tea batasha ba ta fice bayan taje ta gaida ammy.
Motarta ta nufa tana tunanin abinda ke damunta tun jiya gashi ta tashi da ciwon Kai Mai tsanani Dan har wani jiri jiri take gani.
Jingine yake jikin motarta sai duba agogo yake Yana tsaki..
Yana Ganinta ya tamke fuska zaiyi magana ta rigasa cikin tsananin sanyi da cewa,
Please I'm not in the mood for that today.
Kallonta yayi dakyau saiyaga ta sunkuyar dakanta.
Qura Mata idanun yayi batareda yabude Baki yace komaiba.
Jin shiru yasa ta 'dago ahankali ta kallesa taga yanda ya tsareta da idanuwansa jikintane ya 'dan Fara rawa a 'dan daburce ta juya da sauri zata koma gida cikin rashin sa'a da arikicen datake takarminta ya bankwale ta 'dibi wani wawan tuntube.
Hannu 'daya yasa ya riqota tareda dawo da ita daf da qirjinsa sosai Dan sosai yakejin saukar numfashinta a qijinsa.
Kunya da takaicin abinda yake Shirin samunta yasa hawaye suka gangaro Mata idanuwanta a rufe sbd har lokacin idanuwansa dasuka Fara laushi na kanta.
Qasa qasa cikin taushin murya da baimasan da ita yake magana ba yace,
So nawa kike fa'duwa arana ne ke?
Bude manyan white eyes 'dinta tayi ta 'dora a fuskarsa.
Da sauri ya saketa taredayin baya Yana Jan numfashinsa daya kusa sarqewa...
Share hawayenta tayi ta bude mota tashiga harta tayar takasa wucewa ta tsaya jiran yashigo.
Shiga yayi tareda kwantarda kansa ya lumshe idanu sbd abinda yakeji baisan menene ba.
Har suka iso gurin data ajesa jiya Babu Mai dogon motsi acikinsu Banda zuciyoyinsu dake cikin rudani.
Ahankali ya bude motar ya fita still baice Mata komaiba ya wuce.
Barin gurin tayi asanyaye ta Isa school yauma daqyar tasamu sukayi wasu abubuwan tadawo gida.
Tana yin parking motarda ta dawo dashi tana pakawa.
Ta cikin motar taji ita yake kallo takasa fitowa ta qurawa sarqar hannunta Ido cikin tsarguwa.
Fitowa motar yayi riqeda suit dinsa ta sama da wayarsa dai wasu takardu.
Kallon seconds shida yayi Mata kafin ya juya ya shige flat dinsa yanajin kadaicinsu jass dan dabazu Bari yariqa Jin wannan feeling din Mai nauyiba.
Itama asanyayen ta shige gida Kai tsaye bedroom ta wuce tareda xubewa bakin gado daidai lokacin aleeya takirata Jin yanayin muryarta tace,
Layla are you ok?
Girgixa kai tayi tareda lumshe Ido sbd fuskarsa data dawo Mata a Sanyaye tace,
Kaina na ciwo Sosai aleeya.
Ok please kitashi Kisha magani karyayi qarfi da wani naso ku gaisa Amma Jin wannan yanayin atare dake duk naji nima banajin Dadi wlh,
Please Kisha magani kiyi bacci anjima zankira naji.
Ok thank you sweetheart""""tafada tareda kashe wayar ta aje.
A kwance ta yini abincima daqyar ammy tasata taci sbd gadan gadan zazza6i da ciwon suka kwantarda ita jikinta har wani karkarwa yakeyi.
Da daddare guraren qarfe takwas doorbell 'dinsu yayi qara ammy dake zaune kusada Layla tana lalla6ata Akan ko tea ne Tasha tace Nana taje ta duba waye.
Nana na budewa tayi saurin ja da baya tana kallonsa da Ido waje sbd ganin kamar bature bature balarabe balarabe...
Kallo 'daya yayiwa Nanar ya saki qaramin tsaki cikin ransa yace,
Did she lives here or....
Da sauri Nana takira ammy
Ammy na zuwa ya'dan Ciro hannuwansa daga aljuhun wandonsa cikin rashin sanin abinyi yace,
Ina wuni ma.
Cikeda mamaki ammy tace,
Lafiya qlau,hw may I help you young man.
Ajiyar zuciya yasake Jin tanajin turanci sbd yanatunanin yanda zaisa zancen tagane yace,
I came to ask your daughter about something,I mean I think I left one of my cards a motanta.
Ohhh Layla she's inside she's not feeling too well but lemme get the keys come in, come in and have a seat.
Shigowa yayi Yana kallon tsarin palon tareda 'dan zaunawa.
Qatoton hotonsu dake palon ya quraawa Ido...
Suduka sukayi hoton da Abba da ammy da Bilal sai aleeya da ita.
Yanda ya qurawa hoton Ido yasa ammy data qaraso kallon hoton tareda gyaran murya ya juyo ahankali ya kalleta tareda 'dan sakin fuska yace,
Nice picture.
Thank you tace tareda miqa Masa keys din motar.
Fita yayi yaje ya bude motar ya 'dauko Yana dawowa wannan karon ammy ce ta bude Masa ya miqa Mata keys din yace,
Thank you ma.
Kar6a tayi tareda sakin murmushi ta rufe qofar.
Washe gari ba laifi tadan ji sauqi ta shirya ta fito ga mamakinta yau Bata gansaba jiki ba qwari ta wuce.
Da yamma kodata dawo da zazza6i sosai tadawo Dan kusan so biyu tana amai daqyar da ikon Allah takawo gida tanayin parking ko motar Bata iya kashewaba ta zube Nan cikin motar.
Tunda tadawo Yana tsaye balcony dinsa Yana waya dasu maska akan idonsa tayi parking tun gurin shigowar da parking
19, December 2024
Barirah Salihu
Thanks