Showing 66001 words to 67570 words out of 67570 words
kwance cikin jikinsa jiyake kamar yamayarda ita cikin jikinsa sbd so.
sufyaan kuwa saidaya hada da magunguna sbd sosai taji maza musamman dayake batai shekarun su aleeyarba.
qarfe goma dukkaninsu kowanne yafito maqale da matarsa cikin shirin tafiya,
kallo daya aleeya tayiwa nur ta zare jikinta daga na mijinta ta nufeta da sauri suka rungume juna nur na qoqarin mayarda sabbin hawayenta aleeya kuwa tuni hawaye suka sauko fuskarta sbd tariga ta fahimci halinda yar uwarta take ciki.
dawood gyara zaman glasses dinsa yayi shige mota suka qaraso jiki amace suka shiga mota biyu sukayi suka nufi airport suna isa jirginsu ya daga
cikin girji kallonsa jass yayi yace,
man this stupid fushin nan naka yayi yawa idan ka daina sontane ka barta gaban iyayenta tayi jinyar zuciyarta amma ni wannan fushin naka ba amatarka kawai zai tsayaba harda babymama 'dina sbd batafa sukuni idantaga matarka cikin damuwa dan haka wlh naga takurawa matata zaayi zan dauketa idan yaso ka kashe nur da baqin cikinka saika huta,
qaramin tsaki sufyaan yaja yana cewa,
kanada time din fada masa wannan karma ya daina yayitayi wlh wannan karon ta gudu tabarka sbd abinda kake mata ciwon zuciya zai kasheka kuwa dan wannan karon babu shegen dazan sakewa kuka inada iyali yanxu bazan kashe kainaba.
lumshe ido yayi yayi banxa dasu dan yafisu jinzafin abinda yake matan,
suna sauka mum din jass ta aiko motoci daukarsu nan aka kwashesu sai gidansu dayaji sabon gyara da sabon xubi na kayan more rayuwa
nan kowanne yayi hanyar dakinsa da matarsa,
wannan karon dole room daya zasuyi sharing dan haka suna shiga ta kama kanta ta zauna guri daya saidaya gama wanka yayi shirinsa yayi sallah ya fice kafin itama tafada toilet tayo wanka tayi sallah tasako jeans blue da shiffon riga,
gidan mum sukayi dinner mum din kamar zata goya aleeya sbd so da qauna anan aka shiryasu aka kira masu makeup da hair dressing aka shiryasu cikin qanqanin lokaci suka fito
dukkaninsu black dinner gowns suka aka saka musu kasancewarsu duka farare sai sukai kyau sosai su dawood kuwa farin suit suka saka da black tie nan aka nufi gurin gagarumar dinner inda manyan business clients dinsu dana mum din aka hadu dinner tayi kyau ta qayatar.
suna komawa gida da tsakiyar dare kowanne yayiwa matarsa wanka suka kwanta itama nur wankan tayi ta shirya cikin wata fitinanniyar sexy night dress hot red ta shafa wani oud mai tayarda hankali ta daur gashinta ta nufo gadon ta kwanta gefensa ga mamakinta saitaji ya juya mata baya kawai saitaji jikinta yayi sanyi ta lafe hawaye na gangaro mata.
daqyar taga safe tayi ta miqe tayi sallah tana gamawa tafara harhada kayanta cikin akwati tana gamawa ta shirya ko wanka batayiba ta shirya tareda jan akwatinta da handbag dinta ta fito babban palonsu na gidan daidai fitowar jass daga kicin riqeda mug yana hayaqi da gani tea ne or coffee ya hadowa aleeya dan tasan damacan aleeya tun six take karyawa kuma tasake karyawa guraren goma.
kallonta yayi cikeda mamaki yace,
gud morning mrs dawood damien.
morning kawai tace masa muryarta na rawa kafin ta juya zata fice yayi saurin cewa,
wai inazaki da kayane?
hawaye suka gangaro mata tace,
i want to talk to aleeya pls call her for me.
aje cup din hannunsa yayi kan dinning yana cewa,
ok lemmi call her pls dont go anywhere just wait hia.
yana shiga ya riqo hannun aleeya sake tsaye jikin mirror tana saka doguwar riga mara nauyi bayan tagama busarda gashinta datai wanka da handdryer,
suna fitowa ta tsaya turus tareda kallon akwatin dake tsaye dakuma nur din dake kuka ta qaraso da sauri ta riqo kafadunta tace,
nur ina zaki da akwati?
girgiza kai tayi cikin kuka tace,
wlh aleeya baya sona yanxu ni gurin ammy zankoma gwara bama kusa qila ya sauko amma gskia bazan iya cigaba da ganin fushi afuskarsaba,
bana gabansa meyasa tun farko nakasa ganewa he's over me.
riqota aleeya tayi da sauri cikin tashin hankali tana cewa,
kidaina fadar haka nur please kidaina maganar komawa gida zamu samo mafita.
direct gym room dinsu ya nufa yatararda dawood din da sufyaan sun hada zufa sunata exrsice wani banxan kallo ya watsawa dawood yace,
saikaje kayi booking gado a asibiti sbd soon zaka koma dan ga nur can ta hada kayanta zata tafiyarta.
wata mumunar faduwa gabansa yayi ya kalli jass yaga babu alamar wasa ataredashi saiya fuske tareda hade fuska yace,
allah yakaita lpia.
kallonsa sufyaan yayi da sauri cikin takaici shikuwa jass cikin takaicin yace,
fine bari naje na shige da matata tadaina tareta tabarta ta tafin.
yana zuwa baice komaiba yakamo hannun aleeya yafara janta tayi sauri janyewa tana qoqarin sake tausar nur ganin zata 6ata masa lokaci ya sunkuceta tareda cewa nur sorry yashige bedroom dinsu tareda rufo qofa
yana sauketa ta juyo zata sake fitowa ya riqota tareda birkitota bai tsaya komaiba ya hade bakinsu cikin wani irin salo yana shafarta nan take jikinta ya mutu
yacirata sama suka fada kan gado yana zare rigarta.
suna shigewa taja akwatinta tana hawaye ta fice da sauri saiji tayi tayi karo da mutum,
qamshin jikinsa yasa tagane shine saitaqi dagowa ta ra6a ta wuce taji ya riqo hannunta ta fusge tana cigaba da tsiyayo hawaye tana qoqarin ficewa,
fixgota yayi ta dawo baya tareda fado masa ya riqeta cikin jikinsa gashi ko riga bashida dogon wandone ajikinsa duk ya hada gumin exersice dayake,
mutsu mutsu tafara tana hawaye sosai batareda ta kalli fuskarsaba dan karma takallesa takasa tafiya,
dago fuskarta yayi tayi saurin rintse idanuwanta hawayen ciki suka gangaro bata ankaraba taji shigar bakinsa cikin nata da sauri ta bude ido sai cikin nasa tayi saurin sake rufewa,
wani irin french kiss yake mata batasan sanda tafara mayar masa ba saida yatabbatarda jikinta ya mutu ya dago fuskarta ya kalleta da idanuwansa dasukai jajir murya a maqoshi yace,
haryanzu kinason tafiya kibarni?
girgixa masa kai tayi da sauri tareda fadawa jikinsa ta qanqamesa ya cirata sama tareda hade bakinsu ya nufi bedroom dinsu suka zube agado yana yaga rigar jikinta dan bazai iya tsayawa cirewaba.
wani irin hadin kai tabasa suka ggurji juna daqyar suka saurarawa juna sukai wanka sai bacci.
sufyaan daya shigo yayi tuntube da akwati dariya kawai yayi ya wuce dakinsa riqeda magani da ruwa sbd har lokacin akwai sauran zazza6i ajikin nana.
su jass ma saida sukai bacci suna tashi sukayi wanka suka fito maqale da juna sbd yunwa saura qiris yafadi dayayi tuntu6e da akwatin nur yasaki dariya yana nunawa aleeya akwatin yace,
baby ji kayan 'yar uwarki na yajin da ake bata hakuri tanaqi.
dukan kafadarsa tayi tana dariya tace,
janeeb pls stop kuma allah karka tsokanarmin yar uwa.
kussing din kunnenta yayi yace,
zan tsokaneta amma kadan kinji baby.
hannu tasake kaiwa zata bugesa ya riqeta tareda janta sukai dinning daidai fitowarsu sufyaan da nana kowannensu qananun kayane ajikinsa,
shiya fara tashi yana saukowa gadon ya dauketa sai toilet tanatayimasa shagwa6ar bata gaji da baccinva,
wanka sukayi yakasa aje hannunsa waje daya sai ta6e ta6e yakeyi itakuwa tasakar masa jiki sosai daqyar madai sukayo wankan bayan sun gama soyayyarsu.
suma cikin jeans blue da fararen shirt suka fito komai nasu iri daya hannunsa riqeda nata suka fito yana waya da mum dasuka koma miami tareda little.
duk yanda jass ke tsokanarsa fuskewa yayi yaqi kulasa sukai breakfast cikin farin ciki suna gamawa sukai gidan mum suka ajesu nur suka fita gurin harkokinsu.
cikin qanqanin lokaci komai ya daidaita
soyayya suke zubawa hankali kwance kowanne jin matarsa yake ana haka aleeya tafara laulayi kullum tana kwance jikin mijinta abincima ajikinsa takeci
watansu hudu suka kwasa sukai gurinsu mum sai alokacin nana itama tafara laulayin
nur kuwa dama kallo daya dawood yayi mata yasan tanada ciki itama saidai sam baya bata laulayi.
watansu daya suka tattara suka koma porthct tareda little suna komawa jass yasakata a school mai tsada tareda driver da motar daya siya nata kawai na kaita school da daukota.
sun koma aikinsu saima qara gini daakeyi ana qara fadada asibitin sbd tazamo asibitinda duk garin akeji da ita wato firstclass.
lokacinda suka cikinsu ya isa haihuwa ammy taso sudawo gida amma cikin mazan babu wanda ya yarda musamman jass
shi dawood abinda yasani shine idan ta tafi binta zaiyi hutu zai dauka a asibiti sufyaan daine yafisu kara danshi baice komaiba duk da bawai shima ya yardabane.
hakanan mum tadawo porthct tareda tsohuwa ammee kakarsu dawood mahaifiyar dad
nan gida yasake wanxuwa da farin ciki
aranarda akayi sati daya da kammala bikin taheer dashima yana cikin gidansu flat din maska yake da matarsa
adaren aleeya ta tashi da naquda koda suka isa asibiti mamaki dr aqeel da sauran maaikata suka tsayayi ganin su duka babu wanda aka bari kusan mota uku,
jass kusan atare sukai labourn sbd koda ta haihu shima ya hada uban gumi yana riqeda hannunta yana mata sannu da addua.
baby girl tasamu wanda kallo daya zakai mata ka gane jinin turawace sbd janta da haskenta komai na daddynta ta dauko.
murna kamar zasu taka kan jarirai haka sukaitayi kowa ya karbeta yayi mata addua dawood yasa mata sunan mamyn maska zasuna kuranta da iman.
aranar bilal ya sauka garin ammy dai ta hkr tace sai ankwana biyu zatazo
mum din jass ma awashe garin daren ranar ta sauka.
nur jitakeyi kamar ta mayarda yar cikinta
little kuwa anyi qanwa ko son daukarta batason taga wani yayi.
saida iman tayi sati uku nana ta haifi namiji shikuma jass ne yasaka masa sunan mahaifin sufyaan din suna kiransa da amaan.
amaan nada sati hudu cif nur ta haifi baby boy itama sufyaan ne yasaka masa sunan abba suna kiransa da ayaan.
MAMUHGEEEE
ALHAMDULLILLAH NA KAMMALASA DA YARDAR ALLAH,
KURAKUREN DAKE CIKI ALLAH YA YAFEMIN NIDA NA RUBUTA DAKU DAKUKA KARANTA,
NAGODE MASOYANA DA MASOYAN DAWOOD DAN GSKIA LISSAFOKU BAZAI YIYUBA SBD DIBBIN YAWANKU DA QAUNARKU,,,,,
MAMUH LOVES YOU ALL.
19, December 2024
Barirah Salihu
Thanks