Showing 57001 words to 60000 words out of 67570 words
tareda sunkuyar dakai ta kar6i little din ta juya yabi bayanta da kallo kafin ya kalli tsigar jikinsa data tashi,
rungume layla mum tayi takasa mgn sai hkr take bata tana roqonta karta sake barinsu,
jijjiga kai tayi tana share hawayenta babu wadda takeson gani yanxu kamar ammynsu tasan itama tana cikin hali na tausayi da damuwa,
bilal dake faman waya dasu ammy yanata yimusu bayani ta kalla tanason cewa yabata ammy amma tanajin nauyin ammyn sbd sai yanxu dataga halinda kowa ke ciki tayi nadamar dcision dinta,
ahankali aleeya ta miqe ta shige dakinda dawood din yake daidai shikuma ya juyo ganin waye yashigo,
cikin idanuwan juna idanunsu suka sauka ta dauke kanta tana kallon dawood din cikin farin cikinta daya kasa 6oyuwa afuskarta,
qura mata blue eyes dinsa yayi akaro na farko dayaga murmushi kan fuskarta jiyayi kuzarinsa na ragewa ya juyarda kai cikeda mamakin abinda yasata farin ciki suna cikin wannan halin,
cikin wata irin murya tace,
kanasaran zai farfado nan kusa i mean yaushe kuke sakaran farkawarsa?
dan juyowa yayi ya kalleta yace,
anytime soon tunda jinin yagama shiga.
juyawa tayi tafice batareda taqara wata maganarba wannan ne karo na farko da magana doguwa irin wannan tashiga tsakaninsu.
tana fitowa takalli layla dake sharewa mum hawaye tariqo hannunta tareda miqar da ita tace,
nida mum munyi namu now its your turn zaki kulada mijinki mukuma zamu koma gida muyi jinyar kanmu.....
katseta mum tayi da cewa,
no aleeya ina zata iya jinyarsa itama fama takeyi da kanta..
murmushi aleeya tayi tana cigaba dajan layla zuwa dakin tace,
mum na tabbatarda ciwon laylana ya warke alokacinda muka hadu da juna abinda ya rage aciwon dr dawood zai qarasa warkar dashi.
kallonta layla tayi da sauri saikawai taji kunya da nauyin zancen meyasa tabari sonda takeyiwa dawood ya bayyana har haka aleeya tagane.
sake tura qofar tayi ahankali wannan karon jass yana juyowa da little yafaracin karo yaquramata ido kafin yayi mgn idanuwansa suka sauka kan nur da sauri yamaida kallonsa kan little aleeya kafin yakalli aleeya dake kallonsa ta gyada masa kai cikin murmushin farin ciki tace,
yes she's our little princess my little....
rintse idanuwansa yayi kafin ya zube qasa yayiwa allah sujjada hawayen tsananin farin ciki mara musali suka gangaro masa yataso da sauri ya dauke little sama yana jera mata kisses a goshi da fadar,
yes i'm a father now nima inada 'ya yanxu,,,,
murmushi aleeya tayi tana kallon yanda yake nunawa aleeya wata irin qauna kamar zai hadiyeta yace,
nine zanzama real dad naki sweethrt kowa ya hakura nixa'abarwa....
matsowa aleeya tayi gabansa tareda 'dan tamke fuska ta miqa masa hannu alamar yaba ita tace,
sorry dr amma she's my already so.......
dariyar daya manta rabon dayayi yayi tareda saurin ficewa dakin sbd tunowa dayayi akwai patien da sauri tabi bayansa tana cewa,
ji wannan dan qarfin halin.
tunda suka shigo idanuwanta suka sauka kansa tayi saurin dafa gado sbd wani irin mummunan jiri daya 'dibeta,
rawa jikinta yakejyi sosai da qyar ta qarasa bakin godon ta zube qabansa tareda sakin wani irin kuka mai ciwo ahankali,
tabbas bazata ta6a yafewa kantaba tunda tasaka dawood cikin wannan masifar tayi tunanin rashinta zaisa ya dangana ya rungumi aleeya amatsayin abokiyar rayuwa amma ga abinda hakan ya jawo,
tabbas koyaushe bin ra'ayinta ba alkhairi bane daga yanxu tadaina bin tunaninta sbd kullum shiyake kaisu ga masifu irin haka,
daqyar ta iya tsaida kukanta ta dago tareda qurawa fuskarsa ido ta lumshe idanuwa ahankali tanajin tsananin tausayinsa nabin jijiyoyinta duk yanda take tunanin cirewa ko danne soyayyar dawood azuciyarta wannan abune dabazai ta6a yiyuwa agaretaba duk kuwa baqar wuyar datake sha gurin gwada yin hakan,
hannunta ta dago ahankali yana rawa ta doro kan nasa dake kan cikinsa tasaki wata irin wahalalliyar ajiyar xuciya kafin takai kanta ahankali ta kwantar gefen guskarsa numfashinta na fita zuwa cikin kunnensa.
awaje kuwa abu soyayi yazamarwa jass da aleeya fada qarshe dai dole yabata sbd gida dazasu dukkaninsu shida sufyaan ne kawai zaa bari a asibitin sbd kar dawood ya farfado babusu akusa dan sunasaka ran farkawarsa koyaushe sbd jinin daaka saka masa.
#mamuhgee
vote and follow.
[2/13, 9:40 AM] El~hajj: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*41*
Not edited.
suna isa gida hankali kwance cikin nutsuwa da farin ciki mum tayi wanka tayi sallar magrib da ishai takwanta tanajin kewar mijinta ko abinci batajin zata iyaci sbd farin ciki fatarsu daya yanxu dawood ya farko yaga nur dinsa da little aleeyansa.
aleeya ma wanka tayi tayiwa little tayi sallah suka shirya cikin kayan bacci masu dan kauri sbd sanyi takalli Nana dake waya da ammy tana vata labarin little harda fada mata kamanninta ammy duk hankalinta yakasa nutsuwa yayo nan jitake kamar tajawo gobe tayi da wuri suxo tareda abba,
kar6ar wayar aleeya tayi ammy najin muryarta tasaki ajiyar xuciya jin muryar aleeyar cikin walwala da kwanciyar hankali,
tabbas tagodewa allah daya bata 'ya kamar aleeya mai tawakkali da rungumar qaddararta hannu bibbiyu babu tsawwalawa kai duk da tasan dole deep down zataji zafin rasa mutumin datake so saidai hakan datakeyi shine mafi alkhairi ka 6oye damuwarka kabarwa allah za6in mafita da mafi alkhairi sbd sawa kai damuwa bashine mafitaba saima cutardakai da kuma cutarda na kusadakai,,,,cikin tsananin qaunar 'yarta tace,
aleeya allah yaza6a miki miji mafi alkhairi dazaisoki fiyeda yanda kikasan so.
amin ta furta ahankali hawaye na ciko idanuwanta kafin tayi saurin mayar dasu ta jawo little jikinta ta dora mata wayar nandai suka lalace gurin fira da ammy kafin suka fito suka shiga kicin Nana tayi musu indomie da egg sharp sharp sukaci little kuwa goldenmorn mummynta tahada mata tabata suka sakeyin brush suka kwanta tasaki ajiyar zuciya mai qarfi tareda kallon little dahar tayi bacci tasaki murmushi tace,
kema kin isheni my princess.
nana data futo wanka takalla cikin tsokanar datafi shekaru batayiba tace,
yanxu kam babu ja tunda mun lalace dagani har laylana kinfimu body.
dariya nana tasaki tana daure gashinta da rabi ya jiqe gurin wanka tace,
kai anty aleeya nidai babu ruwana.
dariya kawai aleeyar tayi tareda juyawa ta shige blanket ta lumshe ido tanajin wata nutsuwa nashigarta tabbas duk mai tawakkali allah na rangwanta masa damuwarsa batajin qunci komai ayanxu ta yarda da qaddara komai ya wuce insha allah.
nana nagamawa tazo gefenta itama ta kwanta tareda lumshe idanu nan take bacci yayi gaba dasu rabonsu dashi harsun manta saidai gyangyadi idan yazoma abazata.
qarfe biyu da minti ashirin da hudu na tsakiyar dare yabude idanuwansa ahankali daqyar tareda motsa hannunsa ahankali,
jin motsin hannunsa dake cikin natane yasa ta dago kanta da sauri tana kallonsa da jajayen idanuwanta dasuka ciko da wasu irin hawaye na fargaba,
kallonta yake da idanuwansa dasukai laushi ya lumshe ido yasake saukesu akanta yaga bata 6ace ba yafara tunanin itadince ba gixo bane,
juyar dakai yayi ahankali daidai shigowar jass da sufyaan dan basa minti sha biyar basu shigoba sunduba,
yana ganinsu ya lumshe ido tareda bude busashen bakinsa daqyar yace,
wacece wannan?
kallon juna sukayi cikeda mamaki kafin cikin mamakin sufyaan yace,
nur dinkace,aleeya tacika maka alqawarinta ta nemo Nur da our little princess aleeya small.
bude idanuwansa yayi duk da qanqancewarsu yaqurawa sufyaan dake maganar ido yanason mgn bayada isashen qarfin jiki,
jass yace,
yes man you are a father now dan haka grow and start acting like one ka tattaro qarfin hali and fight this sbd kar yarmu taganmu acikin irin wannan halin its time to be strong man dan haka kabawa kanka qwarin gwiwa insha allah cikin lokaci qalilan zakaga ka miqe....
lumshe idanu yayi tsawon shekaru baita6ajin farin ciki da wani irin nauyi na hawa kansaba kamar yanzu jin cewar he is now a father shima yanada 'yar kansa,
sake lumshe ido yayi yana jerowa allah istigfar da godia mai tarin yawa.
kallon nur sukayi ganin yanda ta ra6e jiki amace sbd ko kallon gefenta dawood baisake yiba.
kasa hkr yayi yasake bude baki daqyar yace su wanke masa fuskarsa da bakinsa,
brush aka kawo masa da guri daqyar ya iya riqe brush din suka cire masa riga tana ganin haka ta lalla6a ta fice
tana fita yajuyo daqyar ya kalli qofar data fita zuciyarsa na wani irin zafi akanta.
tas suka goge masa jikinsa tareda saka masa farar singlet qal aka sake daura masa ruwa sbd samun kuzari ko kadan ne.
duk yanda sukaso ko yayane yaci abinci kasawa yayi haka suka barsa nanda nan wani irin baccin hutu ya daukesa sbd nursuwa da zuciyarsa tasamu najin maganar yarsa dahar zuciya ke masa 'dokin gani saidai bazaiso tagansa a wannan mugun yanayinba.
tana fitowa zama tayi bakin qofar dakin tareda rufe bakinta sbd kukan dakeson zuwar mata na tsanarta data hango cikin idanuwan dawood din.
ahankali jass yafito ya zauna gefenta tareda sakin ajiyar zuciya shiru yadan ratsa kafin yace,
you know yanada daman da dole zaiji zafi sosai ganin yanda koyaushe kike za6ar barinsa batareda laakari da kowane irin hali zaishigaba,
meye laifinsane akoda yaushe dashine yake hukuntuwa da za6inki,
to be honest gskia kin cutatar dashi bisaga tarin soyayyar daya nuna miki ya za6eki fiyeda komai ya fifita soyayyarki aransa fiyeda komai,,
he has every right to be angry amma nasan na lokaci qalilan ne insha allah he'll come around kawai arayuwa koyaushe kazamo mai fuskantar qaddaran dayazo ma da wanda zaizoma so pls relax karki damu sosai wannan jin haushin nasa bamai dorewa bane kawai dai bazamu takurasaba kan kowane irin mataki zai dauka sbd munsan dole zai sauko.
share hawayenta dasukaqi tsayawa tayi cikin tsananin sanyin murya tace,
thank you jass,
murmushi yasaki yana kallonta yace,
no dady jass,i'm a father now you knowww i deserve more respct mrs dawood damien.
murmushi tasaki tareda kallon sufyaan daya qaraso yana cewa,
yanxu kam bazamu hutaba masu son 'yaya sunyi nasu,
murmushi tayi tana qara goggoge fuskarta sbd dama tayi missing guys din sosai suna nuna mata qauna fiyeda tunaninta,
jass kuwa dariya yayi tareda lumshe idanuwansa sbd tuno yanayin aleeya lokacinda take masa masifar kar6ar little yace,
princess dina nada stobborn mummy ga dukkan alamu zanringa cin wuya kafin taringa barin daddy na kasancewa da 'yarsa.
cikin sanyi tace,
my aleeya is not stobborn nasan dole a.....
katseta yayi da cewa,
ohhh my kinga idanuwanta kuwa hmmnn suna sani faduwar gaba dan haka nasan akwai fada agurin.
dariya tayi mara sauti tareda kallon sufyaan dake dariya tace,
kana dariyan ance mummy leeya is stobborn ne kaima?
no no no yazancewa mummyn little 'dina stubborn i just smells something ne anyways welcome mrs dawood damien.
thank you tace ahankali tanajin nutsuwa na shigarta duk da tana cikin jamamin halin ko inkulan da uban tafiyar yayi mata.
suna gama gurin akayi kiran sallar asuba suka miqe dukkaninsu dan zuwa offices nasu suyo alwala jass yace taje na dawood
ok kawai tace masa harsukaje masallaci suka dawo tana gurin sbd kayanta batajin zasuyi sallah anyita damuqarta dasu cikin asubitin saibasu sake yimata maganaba jass yace ta tashi yakaita gida,
suna isa gidan har palo yarakota kafin ya juya yayi nasu flat ita kuma tana juyowa taga Nana tsaye ta fito jin motsi palo,
qarasowa nana tayi tareda cewa,
anty layla ya jikinsa?
numfashi ta sauke ahankali tareda zama bakin kujera cikin tsananin sanyin murya tace,
Nana kina tunanin nayiwa aleeya adalci kuwa amincewa da dawood kuwa?
zama nana tayi kusada ita tareda riqo hannunta tace,
anty aleeya zuciyarta mai kyauce samun irinta ayanxu yana wuya tabar komai sbd qaunar datake miki kuma na tabbarda har abada ta cire dr aranta adalci 'daya zakiyi mata arayuwa shine karki qara gujemata akomai ku ringa fuskantar matsalarku kutaru kuyi maganinta akoda yaushe.
murmushi layla tasaki tareda mayarda hawayenta tace,
zan iya fuskantar kowane irin alamarine dana sake 6atawa aleeyana rai,nagode Nana.
aleeya dake bayansu tanajinsu ta share hawayenta ahankali tareda juyawa takoma bedroom.
bedroom din suka shiga aleeya na ganinsu tasaki murmushi layla ma cikin murmushin tace,
gud morning mum leeya.
kallon little aleeyar tayi saitaji wani farin cikin sunanda laylan takirata dashi ta tashi tsaye tace,
morning to you too mrs dawood assiddeeq.
dariya suka saki atare kafin tashiga toilet tayo wanka tareda alwala tana fitowa tasaka doguwar rigar aleeya tayi sallah tana idarwa mum nashigowa ganin nur din yasata qarasa shigowa tana tambayar jikin dawood.
ya farka harya sake komawa bacci.
allah yasa sauqin kenan.
amin aleeya tace tana gyarawa little bargonta daya janye.
matsawa mum tayi tareda kissing kan little tace,
this sleeping princess haryanxu bata tashiba.
aleeyace ta amsa mata ita kam layla miqewa tayi ta dauki wayan aleeya dan kiran raheenat.
guraren qarfe goma suka shirya dukkaninsu sukai breakfast tare a dining banda jass dayashigo daga baya tea kawai yasha yana wayada sufyaan dake sanar dashi zasu dawo da dawood din gida zaifi makowa sauqi.
yana aje wayar aleeya na fitowa little na gefenta sunshirya tsaf da alama fita zasuyi,
kallon little yayi cikin tsananin kulawa yace,
heyy princess come to daddy.
da gudunta tazo ya cirata sama yana cewa,
hw is my princess doing?
jijjiga masa kai tayi tana cewa,
yawo nida mummy.
ohhh youre goin out wit your mummy'''''yafada yana kallon aleeya dake tsaye tana duba wayarta.
ok yaushe zaki fita da daddy shima?
jakaje?
dariya yayi yana cewa,
eh.
sauka tayi tareda riqe hannunsa tajasa tana cewa,
mummy daddy jeje yawo too.
kallonsa tayi tayi sauri dauke kanta tana basarwa sbd yanda ya zuba mata ido kamar maye yanajin kamar yahadasu su duka biyun sutafiyarsu dogon yawon dasai annemesu.
#mamuhgee
vote and follow.
[2/13, 9:40 AM] El~hajj: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*42*
not edited.
bilal ne yashigo tareda taheer suka katse musu shirun taheer ya miqawa jass hannu yana cewa,
yanxu asibiti zani.
ok i'm also goin bari muje tare.
kissing hannun little yayi yana cewa,
my love daddy zaije hospital dubo big dady saina dawo ko.
no daddy muje yawo.
janyeta aleeya tayi tana cewa,
baby kibari daddy yaje yanxu next time idan zamu saimu je dashi kinga zuwa lokacinma big dady yaji sauqi sosai.
kallonta yayi yana murmushi taqi kallonsa yace,
ok bby mamah adawo lpia.
fitowar mumce tasasu tsayawa suka gaidata suka fice kusan tare jass da taheer sukai asibiti bilal da aleeya sukai airports daukosu ammy.
Nana da mum dakansu suka shiga kicin tare suka fara aikin lunch sbd yaukam gidan masha allah yayi albarkar baqi dad ne kawai bayanan shima asatin zai iso.
kai tsaye mum tace nur taje bedroom din dawood ta gyaresa tsaf sbd gida za'a dawo dashi.
kallon mum din tayi taga ba wasa a fuskarta yasa ta miqe tana kallon Nana dataqi kallon gefenta itama bare tasamu dojewa.
ta jima bakin bedroom din kafin tasake ajiyar zuciya ta bude qofar tashiga ahankali.
numfashi taja tasauke tareda lumshe idanu rayuwar dasukai ciki tana dawo mata ta kalli komai na dakin yananan yanda yake ta bude wrdp hatta kayanta nanan jere tsaf yanda suke da alama ma ba'a dakin yakeba shima sbd alamun rashin zama acikinsa data gani.
toilet ta bude taga towels dinsu da komai nata datake amfani dasu kafin tafiyarta duk sunanan komaidai qura yayi sosai.
ahankali tasaki murmushi tareda rufe ido tuno ranarda tafara wanka ataredashi cikin toilet din.
barin gurin tayi da sauri kamar wani na ganinta ta zauna bakin gado nanma jitayi komai na dawo mata,na ranar dasuka fara makinglove akan gadon ta miqe tareda dan dukan kanta tana cewa,
ya allah kabani qarfin halin iyayin komai daidai daga yanxu.
gyara dakin tafarayi komai ta ta6a saita tuno dawood da rayuwar dasukai sukadai a gidan da dakin,
tsaf tagyare dakin ta wanke komai na toilets da toilet din ta kunna AC tareda roomfreshners masu sanyin qamshi ta fiddo kayan cikin wardrp din duka tasake gyarasu tacire na sama sama wainda sukai qura tafitar dasu ta saka sabbin bedsheets farare qal masu laushi da kyau.
tana gamawa ta dauki kayan dazata saka takoma bedroom din mum acan tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga dark blue Ashape tana fitowa taga ammy tsaye gabanta
tana qoqarin sauke kai ammy tajawota jikinta tana sauke ajiyar zuciya tace,
daga yanxu kika sake barinmu ni uwarku na yafeki duniya da lahira.
qanqame ammyn tayi tana cewa,
har abada bazan sakeba ammy ki yafemin nayi kuskure babba.
allah yayi muku albarka dukanku 'yayana.
zama sukayi quryar bedroom din mum su hudu kawai daga ammy sai layla da aleeya da bilal sai sabuwar qarin dasuka samu little.
farin ciki sosai ammy keyi bakinta yakasa rufuwa sai lelen little takeyi su aleeya na mata dariya bilal yace,
ammy bakya ko 'dan kishin nan kinga yanda abba ya rude da ganin little karfa yayi canji mu shiga tara...
dariya ammy tayi tana cewa,
dakuma fa gskiyarka 'dan ammy..
harararsa layla tayi tace,
me abba zai gani anan ai ammynmu tariga tayi gaba daga ita saimu yayanta..
iyye lallaima aikuwa abba yasan wannan princess din tawa tazarce harma tawuce''''''aleeya tafada tana jan kumatun little dake dariyar ammy data kasa gyara mata dan kunnenta daya fita.
acan flat din sufyaan aka jera musu nasu abincin Nana ce tayi kaiwa lokacin kuma shikadaine a flat din yadawo bayan zuwan jass,
tunda suka hada ido dashi yayana palon zaune yana tura saqon magungunan dasuke buqata ta laptp tayi saurin dauke kai tana gaishesa cikin siririyar murya.
'daga mata kai kawai yayi yana dauke kai shima saidai itakam daqyar tagama kawo abincin ta jera tabar sashen da sauri tana dafe qirji tareda sake ajiyar zuciya sam bata sakewa da yanda koyaushe yake tsareta da ido yayita binta dasu.
suma nasu a dining suka jerasa sukaci cikin kwanciyar hankali tunda aka gama hankalinta na qoqarin karkata zuwa gurin dawood saidai tana qoqarin basarwa suna cigaba da magana dasu ammy.
sai yamma sosai motar ambulance ta asibitin ta dawo dashi gida koda suka iso yana farke dan haka kai tsaye flat dinsu sufyaan yace akaisa babu musu akayi can din dashi sbd dama tuni ya dade da komawa can.
har cikin toilet jass yakaisa ya taimaka masa yayi wanka yafito sufyaan ya taimaka masa yasaka faran singlet da threequater mai laushi ya kwanta bayan taheer da mum sun takura masa yasha mixedfruits da magani ya kwanta nanda nan bacci ya daukesa sbd baccin sukeson yayi sosai sbd qwaqwalwarsa da zuciyarsa su sami hutu da kyau dan ta hakan ne sauqi zaifi saurin zuwa.
aleeya da nana tareda ammy da bilal sai nur data la6e bayansu suka shigo dubasa suka tararda yayi bacci nan suka juya suka koma little kuwa maqalewa daddynta jass tayi sbd duk iya tunaninta da gaske shine daddynta.
aleeya dake waiwayen little din yabi da kallo yana murmushi ta watsa masa wani kallo tana juyawa tafice tana cewa,
oho dai.
dariya yasaki ahankali sbd yajita sufyaan dake luredasu yasaki dariya yana girgixa kai.
taheer ma girgixa kan yayi sbd tuni ya hango yanda little zata ringa ha'da mummynta aleeya da daddynta jass.
da dare abba yazo yasake hadasu yayi musu fada da nasiha sosai kafin yatafi yabar ammy anan kafin d safe su koma tareda bilal nana da aleeya harma da nur din sai daga baya zasu dawo.
da daddare aleeya da kanta ta shirya abincin dawood tabawa nur lokacin suna tare gabaki dayansu harsu jass suna dinner a
19, December 2024
Barirah Salihu
Thanks