Showing 3001 words to 6000 words out of 67570 words

Chapter 2 - DAWOOD COMPLETE HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

29 Jun 2024

36735

kalli cikin idanuwanta tareda Jan numfashi.

Zame towel 'din tayi ta jefar tareda ha'de qirjinta da nasa wani malalacin murmushi yasaki tareda matseta jikinsa Yana shafo gefen fuskarta cikin nasa salon da qwarewa ta wannan fannin ya matso da fuskarta Yana shaqar numfashin dake fitowa hanci da bakinta kafin ya hade bakinsu.

Fincike towel din jikinta yayi tareda 'dagata sama still bakinsa na cikin nata ya jefata gado yana cigaba da juyata son ransa.

Qanqameta tayi cikin wani irin Jin Dadi sbd qwarewarsa da baiwarsa ta iya gigita kowace irin mace a wannan fannin.

saidata murzu iya murzuwa agurinsa kafin suka fara maida numfashi cikin Jin Dadi da kwanciyar hankali duk da wannan shine round na kusan uku kafin safiyar.

Idonsa ne ya sauka kan agogon dake kan bedside drawer ya zabura ahankali a 'dan rikice yace,

Oh God,,,tareda miqewa ya sauko gadon ya nufi toilet cikin sauri yayo wanka yafito a gaggauce ya shirya cikin dark blue suit ya nufi gurin takalmansa ya 'dauko 'daya yazauna bakin gado yasaka tareda 'daukar wayoyinsa da car keys ya Ciro hundred hundred dollars cikin wallet dinsa dabaisan iyakarsu ba ya aje Mata a gefen gado ya nufi qofa da sauri Yana 'daura agogon diamond na Yazole a hannunsa ya 'dan juyo ya kalleta fuska a 'daure kamar ba yanxu ya gama gurzartaba yace,

Make sure by ten kinbar gidannan before my crazy girlfriend or her stupid ilmannered maid su shigo su ganki coz ba ruwana you'll be the one in hell.

Ficewa yayi da sauri a qaton palonsu ya ha'du da sufyaan daya fito kitchen sanyeda three quarter black da armless shirt  riqeda mug, cikeda thick tea aciki Mai zafi sai turiri yake.

Kallonsa yayi cikeda mamakin ganin baiyi Shirin zuwa office ba gashi yasan yau sunada tiyatar dazasuyi atare a asibiti
Bu'de baki yayi zaiyi magana sufyaan 'din ya katsesa da cewa,

I know, i know,,, so please just don't say anything zanyi sauri na qaraso da wuri before time..

Kallon qofar bedroom 'din sufyaan din yayi Dan ya tabbatarda macece aciki Amma ai yasan koma wacece she's not special or different from sauran matan dazata saka sufyaan 'din qin zuwa aiki in Time.

Juya tea 'din da spoon sufyaan yayi Yana lumshe ido cikin wani salon nuna zallar garabasar daya kwasa a daren jiyan yace,

She's virgin man.. and I didnt go easy  coz I couldn't control my self from the.......oh my am telling you man she's damn hot sweet and....

Qaramin tsaki dawood din yasaki tareda juyawa ya nufi qofa Yana cewa,

Banza da kullum saiyayi santin mace,.

'daga murya sufyaan 'din yayi yace,

Eh naji kaima ai sbd haryau bakasan da'din virgin bane but trust me zaka ce nafada wata Rana.

Stupid''"dawood yafada Yana ficewa daga palon daidai Nan Maid din saraah ta iso bakin qofar palon apartment nasu 'dauke da qaton tray ta gaidasa idonta akan qofar daya fito kamar idon zai fado tace,

breakfast sir.

Ko kallo Bata ishesaba ya nufi mota cikin turanci Yana cewa,

Take it back.

Harya tada mota yaga tana qoqarin shigewa palon ya 'danna horn da qarfi cikin takaici.

Waigowa tayi cikin 'daure fuska
Ya nuna Mata hanyar komawa ta juya jikinta na rawa sbd yanda Sam baya sakin fuska ko 'daukar iskancin kowa ko kadan Dan ko uwar 'dakin tasu data 'daukesu aiki tsoro da shakkarsa take baresu.
  wucewa tayi tana 'dan satar waiwayen qofar part din nasu dan tasan Sarai baza'a rasa mace cikin part 'din ba Kuma har cikin ranta takaici takeji idan tagansa da Mata sbd Taya uwar 'dakinta kishi datakeyi.

Saidayaga shigewarta qofar dazata sadata da apartment 'din saraah kafin ya taka motar ya fice da gudu Dan dama tunda yafito security ya wangale Masa gate.

20 minutes tayi ahanya kafin ya Isa babbar asibitin dayake aiki a matsayin babban consultant likitan Mata wato gynecologist..

Yana Isa harabar asibitin yayi parking saidayayi kusan wasu mintuna hudu Yana waya da mum dinsa cikin kashe murya kafin ya fito ya nufi office dinsa Yana kashe dukkanin wayayinsa tunda yafito mota tundaga kan sauran doctors wainda basukai matsayinsaba da nurses harma da sauran ma'aikata ke qarasowa suna sharara Masa gaisuwa Yana amsa da hannu harya Isa office dinsa da'aka rubata DR DSD ( CONSULTANT DAWOOD SIDDEEQ DAUDA) ya shige....

Ko zama baiyiba ya duba diamond bylgari watch 'dinda ke daure a hannunsa yaga 20 minutes to theater dazasu shiga sai kawai ya shige shirya cikin kayansa na theater ya fito nurses biyu na biye dashi rungume da  files sai Dr sufyaan daya qaraso cikin nasa kayan tiyatar da sauri Yana kar6ar file 'din da Dr Andre ke miqo Masa dukkaninsu fuskokinsu da hankalinsu na tattara ga aikinsu bazaka ta6a kallonsu kace gwanayen neman Mata bane kamar yanda suke gwanaye a aikinsu,,

Sun dauki aikinsu da mahimmanci matuqa sbd yanda a hospital suke tsananin Jan girma da class dinsu musamman Dr dawood 'din da matuqar batare yakedasu sufyaan da Sameer ba bazaka ta6a ganin ko sakewar fuskarsaba bare kayi tunanin zai iya kallon mace harya nemeta.,

Sam ko nurses 'dinsa baya sakewa sbd 'daukar girma class uwa uba ego dayake dashi akan ganin matsayinsa kyawunsa da kudinsa Wanda yake ganin shidin Dole komai girma,kyau,class,gata,ilimi da dukiyar Mace Dole ta kallesa ta qara kallonsa duk da arayuwarsa baisa ranar dazai yiwa Mata kallon abin so ba ko burgewa bayan kawai abiya buqata dasu abiyasu sbd su 'dinne basu 'dauki kansu da darajaba,,,

So da dama idansu sufyaan na santin haryanxu akwai matanda suke virgin ma'ana Basu ta6a yin sex ba yakan kallesune kawai sbd a iya hange da iliminsa baya tunanin akwaisu Koda akwaisu Yana tunanin sai qasar dad 'dinsa wato Nigeria Wanda Suma yanasa ran duhun Kaine da rashin 'yancin Kai dasuke ba 'yayansu sbd yayi zaman kusan shekara 'daya acan Bai wani Jima da dasowaba sbd iyayensa dasuka koma can duk da bawai sun koma dindindin bane Amma a gigice yadawo sbd bazai iya rayuwaba a qasar Sam.,

Aryuwarsa baisan damuwa ko baqin ciki sbd ya taso tareda iyayensa duka biyu uwa da uba,
An haifesa cikin gata da daular dukiya  yataso cikin tsananin gata da soyayyar iyayensa musamman mum 'dinsa data 'dauki so da kulawar duniya ta 'dora akansa duk da yanada qani TAHEER Wanda suke kamar wasu abokai sbd rashin tserewarsu dakuma yanda taheer 'din yafisa zama matured and responsible man Dan kuwa shi lawyer ne Mai zaman kansa Kuma Wanda ke tashe a fagen lashe kowane irin case sbd dagewarsa da dukkanin time 'dinsa na rayuwarsa daya jingine a aikinsa yasa ko zama Bai cikayiba kullum meetings da clients ko sharia trip.,

Yanayin aikinsa da ganin qwazonsa da Kuma sunan dayayi a iya aikinsa yasa gabaki 'daya dukiyar gidan da takardun duka kadarorinsu Yana hannunsa sbd ataqaice dai kusan shine lawyern mahaifinsa,mahaifiyarsa da brothernsa dawood.

ASSIDDEEQ DAUDA tsohon chief judge ne daya zauna manyan kujeru na manyan muqaman alqalanci a qasar Malaysia tsawon lokaci kafin ya aje Dan girma da manyanci dayazo masa,

Ya taka muqaman ne bisa mahaifin matarsa faraah Wanda yake former minister of justice na qasar Kuma babban Mai fada aji..

Faraah da iyayenta 'yan asalin qasar ne Wanda asalinsu are not Muslims saidai dayake basa rayuwar takura Kai tunda ta hadu da Assiddeeq ta gabatarwa da iyayenta dashi Basu takurata ba ganin Shima Yana sonta kamar yanda takesonsa sai kawai suka barsu suna soyayyarsu,

Saida suka kammala karatunsu dadynta ya Samar Masa aiki a babban guri Mai tsoka kafin sukai aure anan qasar daga baya ya taho da ita Nigeria gurin mahaifiyarsa  sbd ita kadai  ta rage masa akai musu nasa kalar auren amatsayinsa na musulmi.,

Bayan anyi komai Basu wani Jima Nigeria ba suka koma tareda ammynsa sbd kaita wani Muslims old age home data Dade tana fatan zuwa sbd samun damar bautawa ubangiji sbd anci mulki da iko lokacin mijinta na raye yanxu kuwa tsufa yazo ba miji ba 'da sbd tana shekara koma fiye Batasa 'dan nata a idoba shiyasa tace yakaita old age home inda tsofi sa'anninta suke musamman ma aminiyarta tun ta yarinta tana can.

Bayan aurensu da tsawon lokaci yasamu cigaba da dama tuni Shima yafara zama multibillonaire a qasar sbd tuni MR DAMIEN OLIVER ya aje aiki yabar Masa ragamar komai.

Faraah nada cikinta na farko ta musulinta Koda ta haihu ta haifi 'da ammy datazo takanas dan ganin jikanta na farko aduniya da kanta tace asa Masa dawood wato sunan mijinta mahaifin siddeeq 'din,

Tun bayan haihuwar dawood kowa ya 'dauki tsaninin soda qauna suka 'dora Masa sbd shikadai suke gani as the only little one dasuke dashi.

Dawood is 3years old mum 'dinsa tasake haihuwar wani yaron still ammy tasa Masa suna taheer sbd har time din Bata koma old age home ba tun haihuwar dawood sbd tanason tabasa tarbiya da kishin qasarsu da addininsu.

Bayan haihuwar taheer da four years dad 'din faraah ya rasu Wanda su duka sun girgixa matuqa
Bayan komai ya lafa suka tattara suka koma Miami inda dad yafara bude companies da dama..

Mum din faraah Mrs Damien ta musulinta tun bayan rasuwar mijinta sai ya zamanto itada ammy da Nanny's 'dinsu dawood suke kula da tarbiyar yaran sbd daga mum har dad din ba zama sukeba sbd aiki musamman ma ita da yanxune take matsayin justice.

Lokacinda su dawood suka girma suka Kai munzalin shiga high school lokacin Mrs Damien da ammy suka koma old age home tare sbd Sam gidan kullum bamai zama dagasu sai maids Masu aikin gidan.

Mum irin manyan high class madams 'dinnanne da bazaka kalleta kace ta aje manyan handsomes samari ba sbd kyan jikinta da yanda take maintaining 'dinsa kasancewarta tun farko Yar gayu,
Sam mum Bata yarda tasa Abu Mai sauqi ko arha ajikinta sbd takasance mace Mai tsananin izza da son komai nata ya zamto higher level tun kuwa daga kan mutanen dazatai muamala dasu har kan aikinta da komai nata,,

A aladarta ta tsananin tsaftarta da gayunta ko komai nata tafison tayi order nasa direct daga company
Sannan a rayuwa ba komai zakai Kai Mata daidaiba Wanda shiyasa Sam ko na qasa da ita Basu cika Jin da'dinta ba sauqinta 'daya dasuke ji Sam Batada rowa Wanda ita idan tayi kyauta jitake wani sabon girma da iko na shigarta na ganin itace fa koyaushe asama saidai a risina mata.

Duk duniya ba abinda tafiso kamar baby boy 'dinta dawood Wanda Sam rayuwarta takasa hada sonsa da komai Kuma shikadaine ya Isa yasata Abu tayi,
Taheer kasancewar yafi dawood din zama matured kamarma shine babba yasa Sam baidamuwa da yanda take fifita dawood din saima tausayi dasuke basa sbd ganin yanda gabaki 'daya dawood 'din yazama Mama's boy Sam baison hayaniya da yawo Koda da friends ne kullum Yana jikin mum tana tarairayarsa Wanda Sam shi dad ko ajikinsa sbd dukkaninsu rayuwar turaice ke yawo a jininsu.

Kusanma dawood din ya biyo mum din harya zarceta gurin high level classy life sbd shi hatta shower cream nasa da duk abubuwan amfaninsa takanas yake bada ordernsu direct from the company shiyasa komai nasa is unique and classy
Sbd dawood mum tayi retire ta aje aiki sbd Sam bai yarda da kulawar kowaba sai ta mum 'din ko breakfast Dole itace take Masa yanda ammy tasaba yi Masa sweet sweet Nigerian dishes,

Shekararda dad yayi retire ashekarar suka koma Nigeria zuwa time din tuni dawood ya kammala karatunsa Yama Fara aiki a new Jersey shida friends dinsu su uku 2 are from Nigeria one is an American Wanda tun primary sukai tare wato Jasper inda suke zaune cikin wani qaton apartment suna hole rayuwarsu sbd ba Wanda yakeda niyya ko tunanin wani Abu aure.
Dr dawood,Dr sufyaan,Dr jasper and dr maska sun kasance the hottest young billionaires doctors dake tashen class,kyau gata wayewa tareda  kwarewa a fannin iya neman Mata sbd sun kasance irin mazanda kowace mace zataso tasamu.

Lokacinda su mum suka koma Nigeria Taredasu ammy suka koma gaba 'daya harda taheer daya koma can Shima harya Fara aiki sbd shikam ba laifi qasar tamai Shima Saida yayi kusan 1 and half year kafin yadawo Wanda Sam jiyake he just can't even think or imagine living in qasar....wheewww I'm damn tired man yafada Yana shiga office dinsa sufyaan na bayansa Shima a gajiye ya zauna bayan ya 'dauko robar ruwa a fridge din office din yace,

Thank God it was a successful operation after doguwan wahala.

Lumshe manyan fararen oily eyes dinsa yayi Yana kwantarda kansa jikin couch 'din office dinsa dayake zaune ahankali yace,

I need the hle night alone Dan na huta sosai yau...

Murmushi sufyaan yayi tareda miqewa sbd Kiran Jassper daya shigo wayarsa yace,

Let's go Jass ya iso.

Miqewa yayi tareda daukar wayoyinsa da sauran kayansa a gajiye ya fito Yana lumshe ido suka nufi ha'daddiyar bughatti car din Jassper da shikadaine baiyi tiyata ba yau Bai tattareda gajiya kamarsu Dan dama sumtimes hakan sukeyi kowa zaizo cikin ha'daddun motarsa Amma idan sun tashi kusan duk Wanda Bai tareda gajiya shizaijasu sukoma gida amotarsa sauran motocinsu kuwa saidai drivers na asibitin su kaimusu gida.


#mamuhgeee
#Vote
#comment
#share
#and follow[1/13, 11:49 AM] El~hajj: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_



*4*
Suna Isa gida jass yayi parking a babbar harabar gidan dukkaninsu suka fito kusan kowannensu agajiye yake Dan haka Kai tsaye suka nufi apartment 'dinsu sufyaan ne agaba sbd 'dan saurin daya ha'da dashi sbd dama amatse yake daya dawo ya duba yanda yabarta duk da yasan yayi Mata allurar bacci sbd ta huta sosai kafin yadawo.

Wani banxan kallo dawood yabisa dashi Yana yamutsa fuska coz sumtimes Yana mamakin yanda maza kewa Mata rawar jiki ko lallashi its irritating him.

Murmushi jass yayi ganin kallonda dawood yabi bayan sufyaan dashi Yana 'dauke gira 'daya yace,

Cool man...karkaga laifinsa you don't know meyakewa rawar jiki and.....

Shigewa parlour yayi batareda yatsaya Jin sauran abinda jass 'din zai fadaba...

'dauke kansa yayi Yana shiga parlon sbd ganin Wainda ke zaune apalon.

Zaune take kan sofa tayi crossing dogayen legs 'dinta dake sanye cikin blue parrazo trouser da milk loose shirt sai gashinta datayi coiling Shima a 'daure tsakiyar kanta,

Cup ne a hannunta da gani coffee ne takesha sbd 'dan tiririn dake fitowa daga cup 'din,

Kyakkyawace ba laifi saidai gayunta da hutu tareda maqidan kudin datake kashewa gurin gyaran fatarta yasa kyawunta da burgewarta fitowa fili.

Cup 'din hannunta ta aje ahankali tareda kallon maska dasuke Shan coffee 'din tare suna fira tace,

My man is hia so.....

Yana kallon yanda dawood ya 'daure fuska yayi hanyar bedroom 'dinsa Yana dariya yace,

No no carry on sweetheart go.

Dariya tayi tareda nufar bedroom 'din cikin tafiyarta ta 'daukar hankali.

Yana shiga bedroom 'din ya jefa wayoyinsa kan couch ya tu6e direct ya fada lafiyayyan babban toilet dinsa yashiga cikin bathtub ya kwanta tareda lumshe fararen oily eyes dinsa 'dumin ruwan na rage masa gajiyar jikinsa.

Tana shigowa taga baya cikin room 'din ta kalli qofar toilet tareda 'dan yamutsa fuska ahankali tace,

I don't feel like yin wani wanka yanxu but duk da haka lemme help.

Toilet 'din ta nufa ta bude qofar tashiga tareda rufowa ta jingina jikin qofar ta qura Masa idanuwanta,

Dawood you're my love and also my weakness,
I love you morethan anything,
You're the only man I intend to spend my life with,
I can do anything to keep you for my self,wen I said anything I mean anything Dan Babu wata Rai dabazan iya kashewaba akanka shiyasa nake fatan ko yanxu ko gaba karkayi kuskuren Fara son wata coz I won't think twice or hesitate to move anybody out of my way including poor Mrs assiddeeq Damien...
Sbd ko ita data haifeka bazata iya rabani dakaiba you're only meant for me alone.....

Ahankali ya bude idanuwansa dasukai taushi ya 'dorasu akanta fuska a 'daure yace,

You need something???

Murmushi tasaki harsaida dimple 'dinta suka lotsa ahankali ta qaraso gurinsa ta 'duqa ahankali tayi kissing lips 'dinsa tace,

No I was just looking at the man who stole away my heart,,

Lumshe ido yayi sbd qamshinta daya ha'du Dana shower creams 'dinsa ya cika toilet 'din Yana kallon tsakiyar idanuwanta yace,

And who was that man?

Wani shu'umin murmushin tasaki tareda zura hannunta cikin ruwan dayake cikin ta shafosa tana cewa,

Are you sure you want to know him?

Jawota yayi cikin ruwa Yana cewa,

0 percent sure.

Dariya ta qyalqyale dashi tana sbd cakulkulin daya Fara yimata Nan suka Fara wasa cikin ruwan suna ta6e ta6ensu tuni ya manta da wata gajiya suka cigaba da sha'aninsu harsuka gama sukayo wankan tare suka fito.

Shine namiji Amma fatarsa ma tafi Tata glowing duk kuwa da itama qarshe gurin kashewa jikinta kudi da bawa kanta hutu.

Cikin qananan Kaya marasa nauyi suka fito
Shi black trouser da white transparent shirt sai designer slippers 'din channel dake qafafunsa farare qal kamar Bai ta6a taka qasaba.

Ita kuwa wata loose half gown tasaka Dan dama Bata rasa Kaya room 'dinsa..

Tana Maqale a gefensa suka fito suna tana dariyar yanda idanuwansa sukai laushi sbd yunwa dayakeji.

Sufyaan ne kawai a palon gurin dining area yanata faman ha'da tea.

Kallonsu yayi tareda barin abinda yakeyi cikin farin ciki yace,

Thank God you are hia guys yunwa is killing someone hia.

Kallon dawood tayi tana cewa,

Yeah baby Let's go somewhere and have dinner that silly idiot yau batayi aiki ba wai she's not feeling well..

Maska ne yafito room dinsa ya qaraso Yana cewa,

Muje nima yunwar nakeji.

'daki sufyaan yakoma ya 'doro black shirt kan farar singlet dinsa yafito.

A Lamborghini car din maska suka fita dukkaninsu
Wani babban restaurant sukaje kowa yabada order abinda zaici suna gamawa suka dawo gida bayan maska yayi order sabbin tsadaddun kwalaben wine 'dinsa sbd shikadai ne cikinsu baya neman Mata saidai shi alcoholic ne kowa yayi hanyar room 'dinsa itama dai kamar lokuta da dama ranar agurinsa ta kwana batareda takoma apartment dinta dake gefen nasu ba.




*******
Tunda tazauna qofar 'dakin tasake kwantarda kanta kan gwiwowinta tayi shiru tana kallon sama yanda gagarumin hadari ya ha'du iska na kadawa.

Kamar daga sama Salim yaron dasuke bara tareda Bilal ya rugo yazo gabanta Yana haki cikin tashin hankali yace,

NUR Bilal mota ta takesa Kuma......

Bai qarasaba ta miqe tsaye tareda Kama hannunsa ta matsar dashi daga qofar 'dakin sbd kar baabaa yaji cikin sanyin murya tace,

Mekake cewa?

Duk da Yana yaro kuma yake cikin tsananin tashin hankali Saida yayi mamakin ganin yanayinta sam Babu razana ko firgici saidai idanuwanta dasuka ka'da lokaci 'daya bawai Dan Bata shiga firgici ko tashin hankalinba ita haka Allah yayita baya bayyana saidai zuciyarta tayita 'dawainiya da dakon wahalar tashin hankalin da firgicin.

Da saurinta fice gidan hartana hadawa da gudu ta qarasa gurinda ta tararda anyi cincirindo ansa Bilal din agaba anata masa fita sbd Wanda

19, December 2024
Barirah Salihu

Thanks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login