Showing 60001 words to 63000 words out of 67570 words

Chapter 21 - DAWOOD COMPLETE HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

29 Jun 2024

36753

flat dinsu dawood dan haka acan flat dinsu sufyaan shikadaine.

kasawa tayi saida aleeyar ta rakota har qofar flat din ta turata takoma kafin ta isa jass yafito da sauri yana waya da mum dinsa sukayi karo da saurri ta dafe goshi tana cewa,

oh allah waye wannan zai fasawa ammy goshina.

dariya maganarta tabasa ya kanne tareda kallonta yana dauke gira 'daya yace,

nikuma dazaki fasawa tawa 'yar goshin dadynta fa?

daure fuska tayi tareda cewa,

amma dai kasan kaine kafito da sauri ko?

magana zaiyi ta watsa masa wata irin harara tareda wucewa ta waiwayosa shima ita yabi da wani mugun kallo da idanuwansa da kasala takama nan take.


itama tana shigewa palon ta tsaya caka tareda sauke ajiyar zuciya ta waiiwayi qofar kadan tareda qarasawa palon tana yiwa nana dake serving kowa magana tana tayata serving sauran abincin.

nur kuwa tana shiga palon sauke numfashi mai nauyi tareda tattaro kuzari ta nufi bedroom dinda yake hannuwanta na 'dan rawa.

tura qofar tayi tashiga tareda sallama can qasan maqoshinta,

kwance yake idanuwansa rufe saidai idanuwansa biyu kuma yaji shigowarta yagane itace sbd sallamarta dayaji dukda qasa tayita sosai,

qin bude idanuwansa yayi bare ya motsa daga yanayin kwanciyarsa tagane idanuwansa biyu sbd hannunsa 'daya nakan qirjinsa ne alamar zafi yake masa.

qarasowa tayi ahankali tana hadiye yawun fargaba ta aje tray din ahankali tareda qura masa ido murya na rawa tace,

i'm really sor.....
bata qarasaba murya a shaqe yace,

please go.

zubewa qasa tayi tareda sakin kuka mai qaramin sauti tana cewa,

dan allah kayi hkr i promise bazan sakeba...

i said pls go,idanma baki gaji da guje gujenba you can still run abu 'daya na koya yanxu shine bazan qara bari na cutatar dakainaba akan wanda baisan mahimmacinaba bai damu da duk halinda zan shigaba,
zanji sauki da wuri insha allah sbd kawai idan ke baki sake guduwaba nizan barmiki qasar.

sake fashewa tayi da kuka tana matsowa kusadashi sosai yayi saurin daka mata tsawa da 'dan sauran qarfin daya samu.

miqewa tayi da sauri tareda ficewa da gudu tana kuka mai qaramin sauti.

tana shiga palonsu tayi hanyar bedroom da gudu tana rufe baki,

da sauri aleeya ta miqe jass yayi saurin riqo hannunta ta juyo da sauri suka hada ido ya saki hannunta yace,

karkije zasu daidaita kansune just pretend bakisan abinda ke faruwa atsakaninsu ba.

cikin sanyin murya tace,

are you sure?

tsakiyar idonta ya kalla ya 'daga mata kai ahankali sbd idonta dasuka kashe masa jiki.

komawa tayi ta zauna ammy da duk tajita wani gingiringin ta miqe tayi daki sbd itakam mum ko ajikinta koda rungume aleeyan yayi its normal to her
ganin ammy tayi bedroom yasa itama ta miqe tabita akabar aleeya da nana sai jass da sufyaan little kuwa tayi bacci jikin taheer daketa faman aiki a laptop.

kallon nana sufyaan yayi tareda miqewa yace,

pls i need a coffee.

miqewa tayi ahankali batareda takallesaba tayi hanyar kicin tana shiga ya miqe yabi bayanta suna shiga tayi saurin juyowa yakalleta da fararen idanuwansa yace,

inason ganin yanda zaki hadane banason yayi yawa you knw.

jinjina kai tayi tareda kunna gas tafara hadawa ya qura mata ido yana kallon yanda take motsa jikinta.

kallon dayake mata yasata daburcewa garin juyewa ta zubawa hannunta tasaki wani irin ihun azaba sai hawaye dama nana akwai saurin kuka
arikice ya riqo hannun yana cewa,

oh my god i'm really sorry dana sani bansaki aikinba,

ruwan sanyi yaciro a fridge yazubawa hannun yana cewa,

sorry sorry.

yana gama zuba tuwan zafin yariqo hannunta suka fito palo ya zaunarda ita a dining yaje yadauko first aidbox yafara dressing din gurin yana cigaba da cewa,

sorry sorry.

daina jin zafin tayi ta tsaya kallonsa ganin yanda ya rude yana shafa mata ointment agurin kamar ajikinsa ciwon yake.

aleeya da jass dake tsaye akansa suka kalli juna tareda mayarda kallonsu kansu amma har nanan basusan sunayiba.

saida yagama ya kalleta suka hada ido yace,

kinajin zafin haryanxu?

girgiza kai tayi tana kallonsa,

yasake cewa,

are you sure.

sake girgixa masa kai tayi still tana kallonsa kamar wata wawuya.

Nana are you sure youre ok?sukaji aleeya ta fada tana dafa nanar.

saurin miqewa nanar tayi cikin tsananin jin nauyin rashin sanin su aleeyar nakansu tuni.

zungurar sufyaan jass yayi tareda cewa,

she said shes ok dan haka mutafi malam.

ki lurada hannun yace tareda juyawa suka fice aleeya nabin bayansu da kallo kafin tajuyo takalli nana da rashin gskia da kunya ya dabaibayeta suka nufi daki.

suna shiga ta kwantarda little aleeya bayan tasaka mata kayan barci tayi wanka itama ta shirya cikin kayan bacci masu wando tana yiwa layla surutu batareda ta nuna tasan halinda take cikiba.

suna gama shirin barci takalli layla data lafe kamar mai barci tace,

madam kefa dole zaki hakura kije master bedroom dinku sbd wannan gadon bazai daukemu dukaba gani gaki ga nana ga little dan haka dole zakiyi hkr kijecan.

miqewa tayi sbd batajin zata iya tsayawa gardama yanxu ta fice bayan ta zura bedroom slippers dinta
dariya aleeya tabi bayanta dashi kafin tahaye gado ta kwanta little nana dama tana shigowa ta kwanta tareda rufe idanuwanta.
#mamuhgee


vote and follow.
[2/13, 9:41 AM] El~hajj: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_





_*meela adeel and surryhams bakinku yakamani*_🤥




*43*
NOT EDITED



Tana shiga bedroom din ta zauna bakin gado tareda rage hasken dakin ta rufe idanuwanta tareda tallafe fuskarta da hannayenta damuwarta na qaruwa sosai kwata kwata tarasa sukunin fili dana cikin zuciya dan kuwa jintakeyi kamar ta 'dora hannu akai tayita rusa kuka da ihu fushin dawood akanta wani babban alamarine gareta wanda zuciyarta bazata iya daukaba dan dayasan azabar da zuciyarta tashiga tsawon wannan lokacin dazai tausaya mata maimakon fushi da ita duk da tasan tayi laifi amma ai ta nuna nadamarta.

zamewa tayi takwanta tareda takurewa guri daya tana tunano rayuwarda sukai ada cikin dakin amma yanxu yanacan flat dinsu sufyaan yaxabi zama acan yanxune sbd ita kokuwa dama tun bayan tafiyarta yakoma can din.

daqyar ta iya rintsawa adaren dan har mafarkin kuka tayi tana bawa dawood hakurin bazata kumaba amma yace aure zaiqara.

tashi tayi tsakiyar dare sharkaf da gumi da sauri ta lalubo remote ta kunna AC hannayenta na rawa ta goge gumin fuskarta tareda kallon hotonsa dake gefen gadon cikin qaramin frame hawaye suka 6alle mata ta mayarda kanta jikin pillow wasu hawayen nasake gangaro mata idan dawood yaso wata macen idan ba aleeyaba bata tunanin zuciyarta zata iya daukar ganinsa da wata.

innalillahi ta ringa maimaitawa azuciyarta tana zaune tsakiyar gado aka kira sallar asuba ta sauko jiki amace tashiga toilet tayo alwala tazo tayi sallah tana roqon allah ya sanyaya zuciyar mijinta yadaina fushi da ita.

gari na haske tayi wanka ta saka pencil jeans blue da ash riga mai kauri wadda tafi kama da rigar sanyi ta daura scalf baqi tafara zarya a tsakiyar dakin tanason fitowa sbd da kanta takeson masa breakfst kozai sassauto amma tanajin nauyin aleeya sosai dan batajin nauyi mum bare ammynta datun farko agabanta da suke soyayyarsu aleeya ma sbd yanda abubuwa suka kasance ne takejin ko kallonsa agabanta sbd ji take kaman tana qoqarin cimata fuska ne,


daurewa tayi ta zuro slippers ta fito bedroom din ta nufi dakinsu aleeya tana shiga ta tararda Nana na shirya kayanta cikin akwati tana murmushi ita kadai,

qura mata ido layla tayi cikin mamaki ta qaraso tana cewa,

Nana are you okay?wannan murmushinfa ke kadai?

aje rigarda zata saka cikin akwati tayi tareda dagowa da sauri ta kalli layla cikin kunya tace,

anty dan allah yi shiru kar anty aleeya taji tun daren jiya take ta takurani.....

dariya sukaji daga bayansu suka juya aleeya data fito toilet daureda towel pink ta qaraso tana goge gashinta daya jiqe tace,

kinsan me layla this girl here is inlove amma abinda nakasa ganewa shine yanda taketamin denying and now look wat she is doing,she's packing wai ammy zatabi yau.

kallon aleeya layla keyi tana kallon zallar rama da canxawar datayi ganinta babu kaya ajikinta yanxun nan take taji jikinta yayi sanyi sosai hawaye na cikowa idanuwanta wace irin soyayyace aleeya da dawood ke mata dasuke neman lalacewa akanta kasa hakuri tayi ta rungume aleeya da sauri hawayen idanuwanta na saukowa cikin rawar murya tace,

please aleeyana forgive me.

sanyi jikin aleeyar yayi itama idanuwanta suka ciko da hawayen amma batason suna shiga irin wannan yanayin yanxu lokacin farin ciki da kwanciyar hankaline saitayi saurin mayarda hawayenta tareda dago layla tareda share mata hawaye tana murmushi tace,

idan kika sake tayar mana da abinda ya wuce alokacinne zance banyafe miki ba,mun riga mun wuce gurin dan haka yanxu lokacinda zaki mayarda hankaline ki daidaita da ragon mijinki da bayada qarfin zuciya ko kadan nikuma na mayarda hankali na tarbiyantarda 'yata ko Nana sufeeee?

saurin barin dakin nana tayi sbd kunya tana share hawayen tausayinsu aleeyar daya ciko idonta.

zama layla tayi bakin gado aleeya taja little data tashi sukayi toilet dan tayi brush tayo mata wanka dagacan ta shiryasu suma cikin jeans ita sky blue rubber jeans da dark blue shirt mara shape itama little cikin qaramin gajeran jeans da pink vest saita kama mata gashinta da tsohon band tasaki qaramin tsaki tana cewa,

dole zamuje shopping yau sbd little dina na buqatan kaya da abubuwa da yawa.

cikin qaramar murya little din ta matsa jikin layla tareda shigewa jikinta tace,

ummy kwana?

lafiya qlau layla ta amsa mata tana janyeta daga jikinta ta miqe tana cewa,

bari naje kicin nataya Nana aiki.

komawa jikin aleeya tayi ta lafewarta tana cewa,

mummy tea.

murmushi tayi tareda kama hannunta suka fito zuwa kicin,

saida suka kammala komai na breakfst su ammy suka fito nan sukai breakfst hankali kwance cikin farin ciki bilal da taheer ma acikinsu sukayi saida suka gama mum takalli little dake jikinta kafin takalli aleeya tace,

aleeya 'yarnan taki badai shan zaqi ba sjiyasa gatanan lukuta da ita.

murmushi aleeya tayi zatai magana little tayi saurin saikowa jikin mum tadawo jikinta tace,

mummy kince jamu yawo muje gurin daddy shima aje dashi.

dariya dukkaninsu sukayi banda aleeya da gabanta yafadi sbd tunowa da mayun idanuwansa dayake binta dasu da wani irin kallo dake daburtata daurewa kawai takeyi kowane lokaci yabita dasu.

abincinsu dawood din aka shirya a manyan tray guda biyu nana tadauki daya layla tasako dogon hijab itama ta dauki daya dole aleeya badan tasoba ta miqe tabisu da qaton flask sai little data matsa tanason ganin daddynta da big daddy ayau.

sufyaan ne kawai a lafiyayyen palon shikadai yana aiki a laptop da kayan bacci farare qal ajikinsa yayi kyau matuqa kamar balarabe sbd cikin kwana biyun tuni hankalinsu yafara dawowa jikinsu sbd kwanciyar hankalinda suka samu.

yana ganinsu ya tashi tareda qarasowa ya kar6i kayan hannun nana cikin tsananin kulawa yana cewa,

meyaza zaki dauki kaya sosai haka da hannunki pls dont be so careless mana.

daga layla har aleeya sake baki sukayi suna kallonsa kafin sukai 6oyayyar dariya layla datafi sabawa dashi tayi gyaran murya tace,

ohhhh saiyanxu nasan abinda ke faruwa anan..

dariyarda aleeya ke gimtsewa tasaki tana kallon Nana dake qoqarin guduwa sufyaan yayi saurin riqo hannunta yana kallon dariyardasu aleeya keyi yakalli nana yaga yanda take qoqarin qwacewa ta gudu sbd tsananin kunya duk saiyaji ya qara zurfafa sbd duniya yana tsananin son mace mai qananun shekaru da kunya jawota kusadashi sosai yayi yakallesu yace,

ya isa haka kuna takurata fa.

idan dai da mummyn princess kake magana to zata cigaba da sa muku idone tana tsokanarta thats wat she do best....

juyawa aleeya tayi da sauri jin abinda yake fadowa daga shigowarsa ta daure fuska tareda watsa masa harara wani mugun kallon daya sako matane yasata canza hararar tata batareda tasaniba
little da gudu ta qarasa gurinsa tana cewa,

daddy.

dauketa sama yayi cikin dariya yayi kissing dinta still blue oily eyes dinsa nakan aleeya datake qoqarin dauke idonta akansa takasa gashi daga gym room dinsu yake yayo exersice dagashi sai threequater mara nauyi da singlet baqa sai farin fatarsa yaqara bayyana cikin black singlet din
qaqqarfan jikinsa daya ginu sai wani irin glowing yakeyi.

yawu ta hadiye ganin ya nufota yana sakin wani shegen murmushi nantake taji taqara daburcewa

layla kallon sufyaan tayi taga yayi dining shida Nana tana serving dinsa sai binta yake da ido kamar zai hadiye suna sakarwa juna murmushi takalli su aleeya nantake ta harbi jirginsu suma tayi saurin nufar bedroom dinda itama mijinta yake tashige tana murmushi tareda turo qofa.

tana juyowa shima yana fitowa wanka dagashi sai towel iya qugu
idonta ya fada cikin nasa nantake kasala da kewarsa tashigeta ta aje tray din ahankali tareda nufosa ganin yana dafa bango yana tafiya ahankali zatai masa magana ya daure fuska sosai tareda juya mata baya yana tsayawa gaban mirror rasa abinyi tayi sai kawai ta rungumosa ta baya tareda sakin kuka ahankali tana cewa,

i'm sorry wlh bazan sakeba,youre killing me slowly ne da wannan fushin naka walh kaine farin cikina,xuciyana wanda bazan iya rayuwa babu kaiba.

rufe idanuwansa yayi ahankali cikin wani irin yanayi sbd ba qaramar shiga zuciyarsa zancenta yayiba saidai bayajin zai sauko ayanxu.

juyowa yayi tareda janyeta daga jikinsa tasake qanqamesa wannan karon ta gaba ta rungumesa sai kawai dan kuzarin dayakedashi ya wargaje yakasa tsayuwa da qafafunsa sbd jinta cikin jikinsa ba tsammani sukayi qasa suka zube a gadon dakin shine aqasa itace asamansa.
#mamuhgee

saikuringa manage sbd busy nake gskia dan hk no long long page tunda kunce kunaso koba yawa.



dont forget to follow,vote and comment.
[2/13, 9:41 AM] El~hajj: *_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*44*
NOT EDITED




kallonsa tayi da sauri taga ya daure fuska sosai sai jikinta yaqara yin sanyi tafara qoqarin dagasa tana kallon fuskarsa koxai sassauto saima kawai ya dauke kai ya qarasa janyeta ya miqe ahankali daidai shigowar little dataga shigar layla dakin ta biyota,

ummy''''ta furta da qaramar muryarta
da sauri ya juyo tareda aje spray din hannunsa ya zubawa little din idanuwansa ko qyaftawa bayayi
wani sanyi da farin ciki yakeji yana sauka cikin zuciyarsa har baisan sanda ya matso gaban yarinyarba ya durqusa ya cirata sama murya na rawa yace,

alhamdulillah ya Allah da wannan niima da kyautar taka.

kallonsa take sosai itama duk da tana yarinya sosai haka takejin qaunarsa na yawo cikin jininta,

layla dake tsaye jiki amace ta matso tana satar kallonsa ganin yanda yake murmushi yana kallon 'yarsa duk saita qarajin tausayinsa tana satar kallonsa ta shafo fuskar little cikeda tsananin qaunar yarta tace,

little ga big daddynki nan dakike nema kullum da muna gidansu mumy raheenat.

da sauri little ta kallesa tareda washe bakinta ta qanqamesa tana cewa,

my big daddy.

rumgumeta yayi qamqam yana cewa,

i love you,i love you my sweet sweet angel 'din daddy.

rintse idanuwansa yayi tsananin soyayyar 'yarsa da mahaifiyarta na sake ratsa koina ajini da jikinsa saidai yanxuma yana qarajin zafin NUR din data nesantasa da 'yarsa tsawon lokaci.

daqyar ya ajeta tayi waje da gudu tana kuran mummynta tazo taga big dady dinta.

cikin wani irin farin ciki da kuzarinda baisan yanadashiba ya shirya batareda ko gefenta yasake kalloba yasaka kayan shan iska wannan karon da kansa yafito palon.

share siririyar qwallarta tayi tareda biyo bayansa ta fito itama.

aleeya kuwa ganin jass na qoqarin matseta da bango yasa tayi saurin zubewa kan sofa tana fitarda numfashi da sauri sam ko kanta takasa dagowa tasake kallonsa sbd qirar qaqqarfansa kayar mata da gaba takeyi tanaji yazauna kusada ita tayi saurin juyowa takallesa ya kashe mata ido daya da sauri ta miqe tareda hade fuska zata fara zuba masa ruwan masifa ya ruqo hannunta tareda dawo da ita inda ta tashi ta fixge hannunta zatai masifa little ta fito da gudu tana kiranta dole ta hadiye tareda watsa masa wani mugun kallo kafin tajawo little din jikinta tana tambayarta ya akayi.

yana fitowa palon a dining idanuwansa suka fara sauka
mamaki yakamasa ganin yanda sufyaan ya shagala sosai yanacin abinci yana firarsa hankali kwance da Nana sam ya manta da sauran mutanen dake palon.

kallonsu jass yayi shima nan take ya harbo jirginsa akan aleeyar duk saiyaji jikinsa yayi sanyi daya kasa takura zuciyarsa akan yasota kodan soyayyar datake masa sbd allah saidai yafi farin cikin kasancewarta da jass sbd duk cikinsu yafi iya tallalin mace da nuna tsananin kulawa sannan duk da kasancewarsa ba musulmi ba daga farko yanxu yafisu riqo da addini sbd kullum cikin tsayuwar dare da ibada yake har abada yasan shikadaine wanda zai qaunaci aleeya ya tarairayeta sbd ta cancanci fiyeda hakan.

qarasowa yayi yana kallon aleeya dake ce masa ya jiki yace,

alhmdllh,
nagode sosai aleeya.

murmushi tayi tana kallon nur data fito jiki sanyaye tace masa,

babu godiya tsakaninmu karka manta kaifa mijin yar uwatane kuma mahaifin princess din dan haka kadaina godemin akomaima please.

thank you''''yasake cewa kafin yace,

zanyi breakfast idan akwai luquid abu.

miqewa sukayi suka nufi dining sai alokacin oga sufyaan ya ankara banxan kallo dawood ya watsa masa yana cewa,

allah yasa akwai abincin idan wannan qaton banxan mai cinyeba gurin kalle kallensa da dadin bakinsa nason samun shiga.

saurin barin gurin nana tayi sufyaan ya miqe yana qoqarin bin bayanta yana watsawa dawood din kallo yace,

please mind your own business gawa taqi rami kawai.

dariya aleeya da jass suka sake tare harsaida suka kalli junansu
dawood kuwa baki yasaki yabi bayan sufyaan da kallo.

cikin qarfin hali nur ta matso tareda dafa kafadarsa da hannuwanta biyu tace,

please dr.

rufe ido yayi yadan tattaro jarumta ya zame hannunta daga jikinsa batareda yakalletaba murya a daure yace,

give me tea,,,,shima danyaga su aleeya na gurin ne.

jass ma kallon aleeya yayi kafin ya maida hankali kan wayarsa dake ringing yace,

please help me too with black tea.

ganin hankalinsa baya kanta yasa ta miqe a yangance tana 6ata fuska ta hada masa tareda zuba masa friedegg da plantain sai kidney srse.

thank you yace lokacinda yagama wayar yafaracin abincin yana jifanta da kallo akai akai ganin haka yasata miqe ta nufi qofa yace,

anjima ki shirya zamu shoppin kayan angel din daddy.

juyowa tayi tareda yamutsa fuska tace,

karka damu zamuje da kanmu.

kina wasane nabari kina matsayin uwa ki dauki nauyin daya kamata ace nawane ni uba dan haka ku shirya anjima zamuje idan nadawo office.

juyawa tayi ta fice tana cewa,

he is giving me attitude gayen nan fa.

ganin ko kallonta yaqi sakeyi yasata itama barin gurun tabar little dake kan jikinsa sunacin abincin tare.



da yamma jass ya shirya cikin wani irin classy designers kaya komai na jikinsa mai tsananin tsadane ga uwa uba apple watch dinsa sai qamshin turarensa mai tsada dake tashi ahankali ya shigo palon su mum ne da nana azaune sai little da tuni aka shiryata ammy da bilal sun wuce dazu tareda abba.

zama yayi tareda kallon little data shige jikinsa yace,

dadys girl go and call your mummy mutafi ko.

miqewa nana tayi tana cewa,

bari nakirata.

tana shiga takalli aleeya dake qoqarin saka doguwar rigar atampa tace,

anty kinga kyan da dr j yayi?
wlh yau sai 'yan mata sinyita tareku duk inda

19, December 2024
Barirah Salihu

Thanks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login