Showing 45001 words to 48000 words out of 67570 words
isa haka na koshi.
daukar glass cup din ruwa yayi yabata tasha tana kallon fuskarsa dake fidda wani irin annuri na farin cikinda zuciyarsa ke ciki.
chips din kawai yaci shima kadan sai cocumber mix dayasha ya kwashe kayan yayi waje dasu.
koda yadawo tana zaune still yashiga toilet yayo brush da sauran aladunsa daya saba kafin ya kwanta yafito ya sanya dogon wando fari qal mai laushi da rigarsa mai budadden gaba ya juyo ya kalleta yaga yanda ta juyar dakai daga gefensa,
murmushi yasaki yana mamakin abubuwan datake masa yanxu wanda da ba haka take masaba akwai sakewa sosai tsakaninsu ada amma ko yanxu zaiyi qoqarin dawo da hakan,
matsowa yayi ba zato taji ya miqar da ita tayi saurin kallonsa ya hura mata iska cikin idon yana cewa,
kina buqatar hutu my love dan haka zamu kwanta da wuri.
cire mata hijabin jikinta yayi yajata zuwa toilet tayo brush kafin ta fito ya ciro mata rigar bacci mai dan kauri da laushi ya miqa mata.
toilet takoma ta sanyo tana fitowa yajata gaban mirror ya fesa mata turare tareda tattara mata dogon gashinta ya daure mata yajata bakin gado ta zauna ya dauki qafafuwanta ya dora akai tareda kwantar mata dakanta kan pillow ahankali yana kallon fuskarta datayi fayau.
saidaya fita yaje gurin sufyaan sun dan jima suna magana kafin yadawo lokacin hartayi bacci cikin yar kwanciyar hankali dan tadauka acan zai kwana kamar abuja.
kashe wuta yayi tareda qarasowa ya kwanta gefenta tareda ja musu bargo ya juyo gefen fuskarta ya qurawa face dinta ido cikin farin ciki mara misali harsaida wasu irin hawayen farin ciki suka ciko idanuwansa baisan wani irin so zuciyarsa keyiwa nur ba.
hannunta ya lalabo ya danqe cikin nasa ahaka bacci ya daukesa cikin nutsuwa,
itace tafara tashi da safe ahankali ta bude itanuwanta sai akan fuskarsa dake daf da tata suna fuskantar juna,
lumshe idanuwa tayi tareda sake budesu ta sake dora masa,
tsimin sonsa taji yana taso mata idanuwanta suka ciko da ruwa tabbas tasan har abada bazata raba zuciyarta da sonsaba,
sonsa acikin jininta yake bazata iya rayuwa lafiyayya babushiba itakadai tasan axabar datasha wancan karon data rasashi...
ajiyar zuciya ta sake ahankali ta zare hannunta daga nasa ta sauko ta shiga toilet,
alwala da brush tayo tana fitowa tagansa zaune yana jiran fitowarta,
alwala yayo shima yazo yayi sallah suna gamawa ta miqe zata zauna bakin gado tajisa bayanta
ta tsaya cak batareda tajuyoba,
zare mata hijabin yayi ahankali tareda rungumota ta baya ya xuro kansa ta wuyanta ahankali yabata wani lafiyayyan kiss a gefen fuska murya qasa qasa yace,
gud morning my angel.
kasa magana tayi sai juyowa tayi ta kallesa tareda daga masa kai,
murmushi yasaki tareda janta suka koma gado ya kwanta tareda dora kansa aqafafuwanta yana kallon fuskarta hannunta ya riqo yana cewa,
youre my happines love bazakiyimin magana ko so daya bane?
shiru sukayi dukkansu ahaka bacci yasake daukarsu,
basu tashiba sai ten yana tashi wanka yayi ya fice sbd sam ya manta zasu fita yau tunda safe da sufyaan.
saidayayi mata ordern breakfast ya aje mata adakin kafin yayi kissing lips dinta ahankali yafice.
yana futa ta bude idanuwanta zuciyarta wata irin nutsuwa take samu alhalin ita tana qoqarin hana hakan sbd ganin butulci ne da cin amanar aleeyarta.
wanka tayi ta sanya straight skirt black da dark blue shaking material riga mai dogon hannu,
zama tayi ahankali taci abincin kadan tareda miqewa ta fitar dashi takai dining anan taga kicin sai kawai ta shige tasaka sauran fridge saitaga fridge din akashe yayi qura komaima gashinan atsare saidai qura koina na kicin da palon.
zuwa tayi tasawa qofar shigowa lock tadawo tagyara kicin din tsaf ta goge komai ta wanke na wankewa tadawo palo nanma saidata goge komai ta kakkabe ta share tayi mopping ta kunna ac ac da tareda room spray data gani jere cikin wata qaramar showcase dake dining area yawancima duk sunyi expire sbd dadewa amma it make sense duk da hakanan,
lock din qofar ta cire sbd karsu dawo su bude yaqi
bedroom dinsu takoma ta gyare tsaf tareda wanke toilet tana gamawa dole ta sake wani wankan tana fitowa ba zato tagansa zaune kan couch yana saka laptop dinsa charge.
jawota yayi ya zaunar kan qafafunsa yana kallon face dinta har zuwa koina jikinta dake jiqe da ruwan wanka.
shafo fuskarta yayi tareda sakar mata murmushi yace,
go and get ready sweethrt we are goin out.
tashi tayi shima ya shige toilet wanka,
doguwar riga ash tasaka mai buudewa sai gyalan rigar data yafa ta fesa turaran da mamy tabata tasaka loafers tana zaune kanta aqasa ya shirya cikin wasu designers qananan kaya na armani,
hannunta ya riqo suka fito apalo suka tararda sufyaan zaune yana aiki sosai a laptop sbd so suke sugama hada komai nasu intime su bar qasar.
murya ba qwari ta gaisa da sufyaan kafin suka fice.
bude mata gaban lambogini dinsa yayi tashiga ya zagaya yashiga yatayar suka fice,
shopping din kayan sawa sukayi dana sauran abubuwan buqata kafin suka tsaya wani restaurant sukai lunch duk da takasa sakewa sosai har lokacin,
sai yamma suka dawo gida suna dawowa lokacin sufyaan yafita nan sukai wanka ya zaunar da ita tareda sata magana dole tun tana kauce masa dole tafara masa magana.
da daddare su uku sukai dinner a dining sbd dawood da sufyaan dakansu suka shiga kicin sukai mata girki na musamman,
duk yanda taso daurewa saidatayi murmushi ganin yanda sukai jiga jiga gurin aikin.
ba laifi abincin yayi maana taci kuma ta yabawa sufyaan dawood saidai tabisa da wani irin kallon daya kashe jikinsa ya riqo hannunta yayi kissing dinsa yace,
luv you NUR.
murmushi tasaki ahankali sbd ganin sufyaan na gurin,
sosai suka saki jiki sukaci abincin suna gamawa taso tattarawa suka hanata su biyun suka tattara komai suka gyara gurin tana zaune sai dariya suke bata.
dole dawood ya riqeta saida sukai dan fira apalon tareda sufyaan suka ringa janta fira suna qoqarin ganin tasake,
sunjima apalon kafin suka shige yauma bacci sukayi cikin kwanciyar hankali.
washe garima su sukai mata girki hardasu baking tayi dariyarsa sbd yanda flower tayi musu kaca kaca waya dawood yabata yace tayi musu hotuna su ajewa jass,
sai dasuka gama sukaje wanka itakuma ta gyara gurin.
cikin qanqanin lokaci suka sauyata tafara sakewa dasu dan tuni tasaki jiki dasu musamman dawood dababu ruwansu koina nuna mata soyayyarsa yake
shopping da gurare da dan dama duk suna futa ko gurin mum din jass zuwansu hudu ko ita tafara sabawa da ita.
****
Aleeya kuwa sosai takejin jiki ganin babu wani sauqi yasa ammy da bilal sawa kansu juriya da danganar rashin layla suka maida hankali gurin kula da aleeyar qarshe dai abba dauketa yayi suka komawarsu lagos sbd ba qaramin zafi da takaicin rashin ganin dawood da dadynsa harma da taheer yayiba agurin lalurar yarsaba da rasuwar yarsa dayaba,
suna dawowa haka aka dasa sabuwar jinya abu biyu kecinta shine rashin layla da rashin dawood tarasa ta yanda zata sawa kanta danganar rashin daya daga cikinsuba,
mum kuwa sabon tashin hankali tashiga ranardasu ammy suka dauke aleeya sukabar garin tayi kukan rashin kowa tareda ita nan tamayar da hankali gurin neman inda dawood yashige hankali tashe.
sarah aranar data bar gidan ta isa airport ta sauka a lagos har lokacin bata cikin cikakkiyar kwanciyar hankali a farkon layin gidan ta tsaya takira siyama a waya ta fito.
tana isa gabanta ta tsaya sarah ta bude baki zatayi magana ta dauketa da wani gigitaccen mari axafafe tace,
sarah when people hav friends like you they dont need enemies in their lives...
dafe fuska sarah tayi cikin tsananin baqin ciki da zafin marin ta dago tareda daga hannu zata shaqo siyamar taji anriqe hannunta ta baya ta jiyo tagasu seeya kafin tayi wata maganar suka rufe bakinta tareda matseta siyama ta watsa mata wani mugun kallo da idanuwanta dasuka mugun kumbura sbd kuka tace,
zan nuna miki bana wasa da alqawari idan na dauka sbd alqawarine nayi duk wanda yata6a taheer dina zaiyi dana sani,
zaki biya abinda kika aikata sarah sbd zan riqeki harsai ranarda taheer ya bayyan gareni cikin qoashin lafiyarsa,,,seeya kuje da ita ku aje cikin baqar azaba kuyita hutawa da ita harsai lokaci yayi damacan sauran wani ce babu komai ajikinta.
hawayen baqin ciki da tsorone suka gangarowa sarah tafara fixge fixgen qwacewa amma sun toshe mata baki tareda turata mota suka wuce da ita tana waiwayen siyama.
share hawaye siyama tayi cikin tsananin damuwa da rashin sukunin zuciya sbd tasan kwanciyar hankali da sukuni sun dade dayiwa raguwarta qaura tun ranardata kashe maska.
satinsu biyu a new jarsey suka shirya cikeda murna da 'doki suka wuce tareda mrs smoak sbd washe gari suke saka ran fitowar jass.
suna isa suka sauka a wani babban hotel mum din jass sam takasa sukuni sbd farin ciki dukkaninsu suma cikin farin ciki suke harda shopping sukayo masa na kayan dazaisa da sauran abubuwan dasukasan yanaso da buqata.
washe gari tun safe suka shirya qarfe bakwai a bakin prison tayi musu hannunta na cikin nasa.
qarfe goma aka fito dashi wani irin kuka mum dinsa tasaki tareda qarasawa da gudu ta rungumesa yariqeta gam yana sakin ajiyar zuciya,
lokacinda suka rungume juna dasu dawood hawayen farin ciki suka ringa fitarwa dana baqin cikin ganin yanda yakoma.
yana sauke ido kan nur yakalli dawood da sauri tareda sufyaan suka qara rungume juna cikin farin ciki kafin suka dunguma zuwa masaukinsu.
har magunguna saida sufyaan ya rubuta aka kawo musu suka basa yayi wanka da gyaran fuska tareda cikasa da abinci kala kala harsaida ya dakatardasu.
yana gamawa suka barsa ya kwanta baccin magungunan da suka basa.
bai tashiba sai tsakiyar dare yayi wanka yayo alwala yazo yayi sallah sosai sufyaan yayi mamaki nan sabon farin ciki ya lullu6esa jass dinsu is now a muslim.
dawood ma dayaji da safe sosai yayi farin ciki mum dinsa kuwa kadaran kadahan bata damuba sbd bazata iya hanasa abinda yakesoba.
godia yayiwa nur data kasance tareda abokinsu kwanansu biyu suka koma new jersey.
ranar dasuka dawo da kanta tayi musu dinner tareda mum din jass sbd har dare sosai tana gidan.
da daddare shigarda ita jikinsa yayi sosai sukai bacci sbd zazza6in gajiyar kwana aiyukan datayi yinin.
kwana biyu sukai suna bawa jass kulawa sosai tuni yafara dawowa yanda yake nan suka qarasa abinda suke suka tattara suka sauka porthacort inda nan ne asalin sufyaan duk da bashida kowa marayan allah ne mum da dad dinsa shikadai suka haifa kuma sun rasu tun yana karatu.
babban gida ne sosai mai flat hudu kowanne flat palor ne da three bedroom aciki kowanne da toilet dinsa sai kicin,
tun maska nada rai suka ginasa da niyyar zasu zauna ciki da matayensu wata rana kowannensu da flat dinsa da sunansa jiki,
sufyaan da jass ana sufyaan din suka sauka sai dawood da matarsa anasa,
saida sukayi baccin gajiya kafin suka fita suka samo abinci kowa yaci nan suka zauna babu 6ata lokaci suka kira meetings da wainda zasu farayi musu aiki.
har tsakar dare sunayi sai dare sosai suka gama nan aka shigarda komai suka saka hannu washe gari suka saka musu kudi abanki aka fara shirin aiki,,,,,
dawood asibiti yasa agina musu,
sufyaan kuma wani companin dazasu riqa shigo da kaya sai jass dayasa ayi masa masallaci allah yakai ladar wa maska.
kudi suka saki sosai aka fara musu aiki kwanakin sam basa zama busy suke sosai sbd kwanciyar hankali da rayuwarsu tada data dawo musu saidai yanxu ko kallo mata basu ishesuba sun maida hankali sosai gurin aikinsu,
sosai yanxu take kewar gida sbd kullum saita kira wayar aleeya data bata zuwa ta ammy kuma bata ta6a samuba sosai hakan ke damunta saidai ta hakurane sbd yayi mata alqawarin zasu koma gida idan suka kammala komai ya daidaita,
yau da wuri yadawo yabarosu can yana shiga a palon yaganta zaune tana kiran waya ga alama yauma ammyn ko aleeya take kira,
zama yayi kusada ita tareda cusa kansa cikin wuyanta yace,
sweethrt water.
miqewa tayi ta dauko masa takawo masa yasha yana kallonta da lazy eyes dinsa dasukai laushi,
yana gamasha ya riqo hannunta tareda aje ruwan ya jawota jikinsa yana sake kafeta da idanuwansa,
hada fuskarsa yayi da tata yana goga hancinsu idanuwansa cikin nata ta rufe idanuwanta ahankali,
ahankali ya dora bakinsa anata akaron farko dayayi kissing dinta intimately,
zura harshensa yayi cikin bakinta yafara kissing dinta wata nutsuwa da buqatarta na qaruwa cikin jikinsa,
daqyar ya iya sakinta ya kalli fuskarta da jajayen idanuwansa still goshinsu na hade,
tashi yayi riqeda hannunta suka shiga bedroom yashiga wanka yana fitowa yayi sallar magrib da ake kira itama tayo alwala ta fito ta tayarda sallah,
suna gamawa palo suka koma ya kwanta jikinta yana waya da dr aqeel daya dawo nan shima kuma yace zaiyi aiki a asibitinsu,
taredasu sufyaan yaje sallar ishai dagacan nan sukazo sukai dinner gaba dayansu tareda ta6a fira kadan kafin suka wuce.
wanka tashiga tana fitowa ta ciro riga zata saka taji yariqo hannunta tareda matsowa ahankali ya rungumota ta baya ahankali tareda sakin ajiyar xuciya ahankali sbd good body contact dasuka samu sbd shima dogon wandon baccine kawai ajikinsa ba riga,
juyoda ita yayi ahankali suna fuskantar juna ya hade hade fuskarsu hancinsu na gogar juna hawayene yaga sun zubo mata yasaki murmushi ahankali tareda sake matseta yana lumshe idanu murya qasa sosai yace,
NUR insha allah bazaki koma gidaba saida unborn babymu acikinki''''yafada yana shafo cikinta ta cikin towel dinta
dauke numfashi tayi tareda rufe ido sbd yanda ya shafo cikinta,
zame towel din yayi tayi saurin juya masa baya hawayenta na sake saukowa
ya zuro kai ta wuyanta tareda zura hannuwansa ya rungumo qirjinta ya cirata ya kai kan gadonsu tareda zura hannu ya rage hasken wutar dakin tareda ranqwafawa ya hade bakinsu yana dagota zuwa jikinsa,
ahankali yaringa shafarta yana binta da kisses sautin kukanta dake fita ahankali shiya qara masa wata irin sha'awa da buqatarta nan yagyara yadau hanya dakyau.
#mamuhgee
#vote,comment and follow.*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_
*35*
NOT EDITED.
washe gari ba itakadai ta tashi da zazza6i ba harshi sbd sosai ya kwanta zazza6i mai zafi sbd shikam yaji abinda baita6ajiba,
yayi kukan farin ciki dana dadin jin NUR dinsa dabam da mata,sai yau ya tabbatarda akwai mata irin yandasu sufyaan ke fada ada,
daqyar ya iya controlling kansa yabarta yayo wanka yazo yakaita tayi kowannensu jikinsa rawa yake sbd zazza6i,
daqyar sukai sallar asuba suna kwantawa baccin tsananin gajiya ya daukesu mai nauyi,
basu tashiba sai after ten shine yafara tashi ya bude idanuwansa ahankali ya saukesu kan fuskarta dake kusada tashi sosai sbd pillow daya dasuka dora kansu yana rungume daita cikin jikinsa,
lumshe ido yayi yana tuno yanayin daren jiyan tabbas nur tasace bazai iya rayuwa babu itaba,
bakinsa yakai kan nata ahankali yayi kissing dinta harsaidata motsa ya shafo wuyanta tareda sakar mata numfashi mai dumi a wuyan qasa qasa yace,
i love you my angel.
bude ido tayi sai acikin nasa zata rufe yayi saurin girgixa mata kai ahankali tareda sakar mata lazy smile yana kallon fuskarta,
god bless you my love,
kin sauya rayuwana gabadaya kece kwanciyan hankalina i love you baby komai zai sake faruwa karki barni NUR wannan karon kika barni zuciyana bugawa zatayi i might not survive it pls nur dont ever leave me again.
kasa magana tayi sbd sabon sonsa dake tsaga jikinta koina yana shiga tabbas itama bazata iya rayuwa yanxu babu shiba
shigarda kanta tayi jikinsa ta lafe ahankali ta furta,
i love you.
hawayen farin cikine suka sauko musu atare yasake shigarda ita jikinsa yana shafar wuyanta zuwa qirginta kafin ya dago fuskarta ya hade bakinsu yana sake zame rigar baccinta sabuwar data saka bayan sallar asuba dan jiya daman baibari tasaka ba.
radadi da gajiya takeji sosai amma bazata iya hanasaba haka ta daure yasakeyi wannan karonma ya jima sosai kafin ya dauketa da kansa yayo mata wanka sbd taji jiki sosai suka fito ya shiryata cikin qaramar riga mara nauyi ya kwantarda ita yana jera mata sannu da i love you tareda shiryawa yafita ya hado mata tea daqyar tasha rabi ya jawota jikinsa yaqara bata kafin ya dauki wayarsa ya kunna ya lalabo number jass yakira,
yana dauka yasanardashi sunayen magungunan dayakeso tareda breakfst sbd bazai samu fitowaba yau his angel is not feeling ok.
kasancewar dukaninsu doctors yasa suka fahimci abinda yafaru sbd maganin,
da kansa yafita yayo siyayyar abinci kala kala tareda magungunan yadawo,
shida sufyaan suka isa qofar palon tareda knocking,
yana budewa suka kallesa suna qunshe dariya ya hade fuska dan yariga yasan dariyar dazasui masa suka shigo jass na aje kayan hannunsa yace,
malam this face fa dakake daurewa mutane early morning fa.
dariya sufyaan yayi yana cewa,
dont mind him jass he is trying to avoid us ne yasan abin zamu fada masa.
su6uce masa murmushi yayi yakallesu tareda daukar maganin yace,
banda time dinku yanxu my angel needs me yau gabada harma da gobe so you guys can tease yourself idan kun matsu da tsokanar.
abinci ya jera mata a tray ya dauka ya nufi bedroom yanaji suna dariyarsa jass harda cewa,
easy man karkaje ka fadi da tray din gurin rawan jiki first in history,
dariya sufyaan yayi kafin suka zauna suna tattaunawa harsaida yagamo bata abinci da magani yafito sukai nasu breakfst din tare suna sake tattauna aikinsu dayayi nisa sbd kadan yarage akammala asibitin dama sunfiso afara kammalata su fara aiki sbd tuni suka fara tara takardun maaikatan dazasui aiki a asibitin,
yinin ranar ko harabar gidan bai leqaba itama ranar kasa komai nayi shike mata ajikinsa ta wuni kwance sai sallah kawai ke tadasu kunnuwanta harsun riqe kalmar i love you dinsa sbd ko motsawa tayi saiyace,
sannu sweethrt i love you,
da daddarema tare sukai wanka yasaka mata kayan bacci masu kamada babu suka kwanta sukai bacci mai dadi da kwanciyar hankali,
washe gari sosai taji sauqi atare sukai breakfast gaba dayansu dasu sufyaan a dining sukai mata sannu ta amsa cikin basarwa dan karsu fahimci abinda yadameta,
baici wani abincin kirkiba ya lalace gurin bata yana riqeda hannunta su jass ko ajikinsu farin cikima hakan kesasu ganin abokinsu cikin farin ciki da kwanciyar hankali dama su basusan kunya ko takurawaba free suke rayuwarsu tun asali basada nuqu nuqu,
suna gamawa suka shirya harda ita suka fita sukaje inda ake musu aiki tagani suna isa asibiti ta suka tararda ana saka symbol na sunan asibitin wanda akayo musu daga cyprus,
mamaki yasata bude baki ganin sunan asibitin ta juyo ta kallesa da idanuwanta dasuka ciko da qwalla,
jawota yayi jikinsa yana cewa,
kinwuce komai NUR arayuwar dawood assiddeq,
i can lay my life for you laylah,
kece hasken dawood youre my nur.
kwantarda kanta tayi akafadarsa tareda cewa,
thank you'''tana sake kallon sunan asibitin yanda aka rubutasa cikin glass da wani irin classy unique ado,,
NUR D.S SPECIALIST HSPTL.
maana nur dawood siddeq
19, December 2024
Barirah Salihu
Thanks