Showing 48001 words to 51000 words out of 67570 words

Chapter 17 - DAWOOD COMPLETE HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

29 Jun 2024

36752

specialist hsptl,

kallon jass da sufyaan tayi cikin murmushi tace,

thank you doctors.

da daddarema tare sukai dinner a part dinsu kafin daga baya su jass suka fice suma wanka sukai suka kwanta yana shafa bayanta harsukai bacci,

ahankali lokaci yadan ja musu cikin watanni biyar aka kammala komai na asibiti akayi gagarumin partin budewa abinda yafi bawa nur mamaki da tsoro ganin dad da taheer sunxo,

da farko tashi hankalinta yayi saidaga baya da dad ya kwantar mata da hankali tareda nuna goyon bayansa dari bisa dari ga alamarin,

taheer kuwa kasa hada ido tayi dashi yayita qowarin janta fira harta dan sake dashi nan yafada mata shima aure zaiyi soon insha allah,

bayan komai ya lafa asibiti ta kar6u sosai dan nantake tayi suna da fice manyan masu dollers kawai ke iya zuwa nan sbd yawancinma doctors din asibitin turawa ne tuni kai yafara daukar zafi da aiki,

agajiye yadawo sbd theatre biyu yayi ayau din babu abinda yakeso kamar yajisa cikin jikin nur dinsa har mamakin kansa yake yanxu yanda baya gajiya da making love da ita,

fitowarta wanka kenan yashigo ta kallesa taga yanda yake agajiye ta matso gabansa tace,

welcm,

jawota jikinsa yayi yana kallon qirjinta zuwa sauran fatar jikinta yaga yanda take glowing ya lumshe ido tareda sakinta ya tu6e ya daura towel ba zato taji ya dauketa sai cikin toilet,

dole sukai wani wankan tare suna fitowa ya ringa shinshinarta yana shafarta ko mai masu shafaba ya zame towel dinta ya jefar ya dauketa suka haye gado yana kissing dinta sbd sosai yakejinta kwanakin,

saida komai ya lafa yakalli fuskarta yaga yanda take lumshe ido zatai bacci ya shafo qirginta yaga tasake lumshesu tareda sauke numfashi,

cigaba yayi da lalubarta yaga yanda take enjoying abin sosai nan tasake shigewa jikinsa yanakai bakinsa nata ta kar6a tafara kissing dinsa cikin jin dadi,

sake lulawa sukai saidayayo wanka ya kalleta lokacinda take saka bra yaga yanda ta tayi haske sosai murmushi yayi cikin farin cikin canxawar datayi yanxu tana yawan buqatarsa kwanakin shiyasa shima ya lalace mata dama tausaya mata yake yanda karya takurata da yawa amma yanxu kwana suke suna soyewa tuni yaqara canzawa ya qara wani irin haske ya aje wata kyakkyawar qasumba data qarawa fuskarsa kyau tuni yakoma dr dawood dinsa.

tunda yatashi yake fama da ita ta tashi tayi wanka tayi breakfst amma takasa bacci take sosai yama rasa yazaiyi mata kwanakin nan biyu kullum bacci take kamar wadda akaiwa allura,

daqyar ya iya lalla6ata yayo mata wanka dole dagashi sai ita sukai breakfst badasu jass ba sbd ko zama batasonyi saidai ajikinsa.




*****
kallon ammy abba yayi bayan yagama waya da dr aqeel wanda yasani da jimawa a portharcot yace,

next week insha allah zamuje portharcot ganin wannan likitan akan aleeya sbd ninarasa gane wannan alamarin kullum abu yaqici yaqi cinyewa dan haka ku shirya dukkaninmu zamu tafi tare sbd saiya gama dubata zamu dawo.

allah yasa adace''''ammy tace asanyaye tana harhada bowls dasukasha fruitsalat dasu ta miqe ta fice.

dakin siyama tafara leqawa taganta kwance kamar koyaushe tayi shiru cikin tunani,
dakin aleeya ta wuce ta tararda bilal nabata magani,

kallonsu tayi cikeda karyewar zuciya sbd tasan ko bilal nacikin mummunan hali daurewa kawai yakeyi sbd ganin halinda aleeya take ciki,

juyawa tayi ahankali ta fuce tana mayarda qwallarta.


mum kuwa duk inda tashin hankali yake tana ciki duk inda ake sakaran ganin dawood annema babu labarinsa tayi kuka harya daina fita ta tattara tayi malaysia,

tana sauka direct old age home dinda mum dinta da ammyn dad ta nufa tana ganinsu tasaki wani irin kuka tareda zubewa gabansu,

kuka take sosai wanda ya daga hankalinsu daqyar tafada musu abinda ke faruwa kai tsaye mum dinta ta tureta daga jikinta tace,

idan bata nemo mata dawood duk inda yakeba har abada karta sake zuwa gurinta,

ammy ma taji zafin abin sosai saidai ta 6oye tacewa mum din takoma ta nemi dad yafada mata inda dawood yake sbd yazo kwanakin baya ya dubasu yafada mata zashi portharcot gurin bude asibitin dawood.

cikeda farin ciki ta rungume ammy tana godiya kafin tace,

ammy pls kitayi bawa mum hkr wlh nayi nadama i regret everything.

gyada mata kai ammy tayi tareda sake yimata nasiha kafin tawuce.

daqyar tayi sati biyu agarin tana zuwa gurinsu ammy harsaida mum dinta ta sauko kafin ta tattaro tadawo dan xuwa porthercot duk da dai tayi kuka rashin samun numbern dazata samu dad ta roqesa gafara wlh bazata iya rayuwa babusa ba.


aranar data daga zuwa porthercot saidatayi searching duk wani sunayen manyan asibiti ta internet tana ganin sunan NUR DS specialist tasan insha allah shine na dawood dinta sbd sunan nur dinsa dayasa.

aranar suma su abba dasu ammy suka taso zuwa portharcot sbd washe garine appointment dinsu da dr aqeel.
#mamuhgee



comment,comment and comment.
vote,vote and vote pls.
follow,follow and follow okkkk...*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*36*
NOT EDITED.



suna sauka direct masauki suka nufa sbd sai washe gari zasu asibitin dama aleeyar amatse take da akai ta kwanta jiri da wani irin rashin sukunin zuciya l take ji sosai dan haka suna isa nana ta taimaka mata tayi sallah a zaune ta kwanta aka rufeta da bargo ko abinci bata iya ciba suna ganin rasamu bacci suka barta dan yanada wuya tasamu bacci.

mum daga airport drop ta dauka asibitin ta nufa kai tsaye suna isa bata sallami mai taxi dinba tace yajirata tukuna ta nufi cikin asibitin tana kallo da mamakin millions of nairas daya kashe gurin ginawa sbd asibitin takai kamar a germany.

reception ta tsaya tareda kallon receptionist din dake gurin sanye da bluee kaya da sunan asibitin ajiki tace,

excuse me..

yes maam hw may i help you?

i'm here to see dr dawood assiddeq.

kallonta ladyn tayi gaso taga kamarsu da dr dawood amma saitace,

do you u have an appointment ne or....

cikin takaici mum ta katseta da cewa,

i'm his mother you idiot,,just tell me ina zangansa before i lose my patience hia.

cikin rawar jiki da sauri tace,

sorry maa rashin sanine dr dawood jst left wit dr jass ko 30min basuyiba.

dafe goshi mum tayi cikin takaici da matsuwar son ganinsa jitake kaman zata zare sbd son ganinsa kasa hkr tayi takalli receptionist din tace,

yaushe kike tunanin dawowarsa?

i dont know maa and yanada wuya yadawo idan yafita irin wannan time din saidai idan da akwai emergency.

give his address its urgent ina buqatar ganinsa yanxu.

kallonta ladyn tayi tace,

sorry maa i cant  give you his address banmasan address na gidansa ba...

zaro waya mum tayi ta nemo hotonta inda take da dawood da taheer ta nuna mata cikin zafi tace,

kingani idanma baki yarda yanxu kingani zakiban address dinsa kokuwa saina saka ancire uniform din jikinki.

da sauri ta girgiza mata kai ta tareda rubuta mata address din tamiqa mata tace,

have a gud day maa.

ko kallonta mum batayiba ta qarbe takardar ta wuce tana duba takardar.

miqawa mai taxi din tayi bayan tashiga yana dubawa yagane anguwar da street din ya tayarda mota suka tafi.

basu wani sha wahala sosaiba gurin gano gidan nan tafito ya fito mata da qaramar luggage dinta ta bude jakarta tabasa kudi masu yawa ya wuce ta kalli makeken gate din gidan tareda kallon shirgegen maigadin dake zaune.

kallo daya yayi mata yaga tsananin kamarta da dr da sauri yataso yana mata sannu da zuwa,

mota biyu tagani harabar gidan nan takalli flat hudu dake jere komai nasu iri daya kowanne da sunan mai flat din aqofa,
na farko ne taga sunan maska ajiki saitaji jikinta yayi sanyi na biyun ne taga sunan dawood kobaa fadaba tasan sauran biyun na jass da sufyaan ne ta qarasa jikin na dawood bata tsaya komaiba tayi knocking gabanta na faduwa sbd tasan dole dawood ma bayason ganinta yanxu tunda haryazo yabude sabuwar rayuwa anan batareda yata6a nemanta kosau dayaba.

kwance take apalon bacci takeyi sosai abincin ranama daqyar da lalla6awa yabata fruit tasha yasake fita yabarta nan bacci yasake dauketa.

cikin bacci taji knocking ta motsa daqyar tareda tashi zaune tana duba agogo tana la'asar ta wuce ta miqe tsaye tana saka room slippers dinta ta nufi qofar tana lumshe ido sbd baccin bai isheta ba......

katsewa hammarta tayi wasu yawu suka sarqeta tayi baya da sauri tana tari dosai jikinta na rawa.

mum ma kasa gasgata idanuwanta tayi ta shigo ciki tareda murxa idanuwanta da qarfi tana cewa,

nashiga uku ya allah nafara mugun gani babu alheri atafiyarnan tawa.

tari take sosai kamar zata fita hayyacinta ta zube qasa tanayi nan take idanuwanta suka canxa ga tashin hankali ga tarin yaqi tsayawa kamar daga sama ya diro gidan dan dama tunda yakoma asibiti nuraaat tace mum dinsa tazo tabata address dinsa ya juyo arikice sbd bayajin zai daukarwa mum wata masifar yanxu koba komai baiso kowa yasan inda sukeba saisunxo dakansu.

ganin halinda take ciki yasashi qarasowa da sauri ya dauko ruwa a fridge mai sanyi kadan ya bude tareda dagota jikinsa yabata yana mata sannu kamar yaciro tarin ya kashe,

saidata sha sosai tarin yalafa numfashinta yafara dawowa daidai yana shafa bayanta ahankali yana jera mata sannu cikin wani irin sauti mai kashe jiki.

kasa daukarta qafafuwanta sukayi ta ba shiri ta xube a sofa tana qoqarin daidaita numfashi da nutsuwarta sbd tasamu damar fahimtar abunda ke faruwa akan idonta murya na rawa,

takalli fuskar dawood daya cira matarsa sama yayi bedroom da ita takira sunansa baiko waiwayoba saidaya kaita toilet yayo mata wanka yashirya cikin kaya marasa nauyi ya kwantar yana sake kwantar mata da hankali ganin nutsuwarta na barin jikinta sbd sosai ta firgita da ganin mum har lokacin jikinta rawa yakeyi sosai.

saidaya lalla6ata tadan nutsu yafito gurin mum yatararda ita tana kuka rigis harda shesheka saikuma yaji jikinsa yayi sanyi tsananin so da qaunar mahaifiyarsa tareda tausayinta na taso masa ya tsaya yana qoqarin hana kansa sake mata amma sosai kukanta ke shigarsa ya qaraso ahankali tareda zama kusada ita ya riqo hannunta ta juyo da sauri tareda rungumesa tasaki wani sabon kuka tana qanqamesa.

ganin kukan na neman yawa yasashi dagota yana share mata hawaye yace,

mum please kinsan banason koke koken nan ya isa haka,

girgiza masa kai tayi tareda kallonsa murya a hargitse tace,

mi'amor wacece wannan dakakai daki kamar layla?

ajiyar zuciya yasake ahankali ba kwana kwana kai tsaye yace,

mum layla ce and she's my wife now.....

arikice ta wanka masa wani gigitaccen mari cikin zaro ido tace,

matar dan uwanka ce fa na shiga uku ni faraah wannan wane irin masiface ta afkomin nida zuriata....

tashi yayi idanuwansa jajir yace,

wannan shine babban problem dinki mum,baki ta6a tsayawa sauraron uzurin mutum koyaushe kedai me mutane zasuce akan the famous faraah assiddeq damien,

farko kinrabani da farin cikina kinsakani auren wadda dagani har ita rayuwarmu ta lalace babu kyakkyawan abun qwarai acikinta,
dan uwana ya auri matarda bata sonsa waninsa takeso suma sunyi rayuwar aure mara maana da qunci qarshe yakusa rasa rasuwarsa duk kece sila mum and still baki sadudaba kina kiran aurena da disgrace mum kinasona kuwa?

riqosa tayi da sauri tana hawaye tace,

my love wlh kaine farin cikina duk wani farin cikinka ina sonsa na gane kuskurena kawai nakasa fahimtar abunda nake ganine yanxu layla matar tahee.....

mum pls stop,,,layla matatace yanxu banajin zan iya daukar kiranta da kike da matar wani.

'dan uwanka ne wani akan mace?

mum....

shigowarsu sufyaan ne yasashi yin shiru zuciyarsa ba dadi ya wuce bedroom adan hasale.

qurawa jass da sufyaan ido tayi tareda dafe goshi itakam yau tana ganin abubuwan firgitarwa da tsoro tareda ban mamaki,

ganin ta gurgiza sosai da ganinsu sufyaan ya matso tareda zaunarda ita yana qoqarin kwantar mata da hankali ta hanyar kar6ar ruwanda jass ya miqo masa yabata tasha tafara jero ajiyar zuciya.

riqo hannayensu tayi su duka hawayen farin ciki suka gangaro mata na ganin suna raye sbd har cikin ranta take qaunarsu kamar yayanta musammman maska.

cikin sanyin murya datasha kuka tacewa sufyaan,

meyasa idanuwansa suka rufe yakasa fahimtar abinda nakeson fahimtar dashi?

mum kece kika kasa tsayawa ki fahimcesa,
ahankali yafada mata komai nan kunya da sanyin jiki suka hanata ko motsi sbd tasan ta cutatarda layla saidai kam zata koyardasu saraah mugun darasinda bazasu mantataba.

ganin haka jass da kansa yaja kayanta zuwa daya daga cikin bedrooms din palon yakaita yace,

mum have some rest kisamu nutsuwa zuwa anjima tukuna.

ficewa sukai daga palon zuwa nasu
daqyar tayi wanka ta kwanta tayi shiru cikin tunanin abubuwan saikace a film saidai harcikin ranta yanxukam tayi farincikin kasancewar mi'amor dinta da wadda yakeso kuma zata rufe ido ta tsaya tsayin dakan ganin bai sake rasataba saidai ace tayi sonkai amma bazata ta6a bari danta yasake rasa nur ba sbd tagani ta tabbatarda itace farin cikinsa aleeya kam gskia saidai tayi hkr tunda dama yasaketa basuda aure.

da daddare koda sukayo musu ordern dinner daqyar ya lalla6ota ta iya fitowa palon sbd tsoro da fargaba sbd gabaki daya hankalinta yatashi gida take tsananin son zuwa ta fuskanci masifar data riga ta afka mata.

suna fitowa tayi saurin zame hannunta daga nasa ta sunkuyar dakai idanuwanta na cikowa da hawaye.

kallonta yayi zai jawota jikinsa tayi saurin duqawa qasa hawayenta na gangarowa.

mum dake zaune dining ta taso ahankali tareda tayar daita tsaye ta rungumeta cikin tsananin qaunarta tace,

kicire damuwa ina taredaku insha allah komai zaizo da sauqi da fahimta.

janta tayi har dining sukaci abinci kowa hankali kwance cikin farin ciki banda ita da kwata kwata hankalinta yariga yagama tashi zuwa gida da abunda zai biyo baya.

kasacin komai tayi duk yanda dawood dasu mum sukayi saidai tasha ruwa kawai.

mum harda kanta tashiga kicin ta dafo mata noodles da egg amma takasa ci dasuka matsa mata ma kawai sai amai tayita kelayawa nan hankalinsu yafara tashi sbd sunsan tariga tasawa kanta damuwa da fargabane.

hakanan ya lalla6ata sukai sabon wanka suka kwanta yana shafa bayanta.

daqyar yasamu bacci ya dauketa shima sama sama yayi baccin sbd jin jikinta yayi zafi sosai alamar zazza6i mai qarfi yashigeta.

da asuba zazza6in ya sauka sosai sukai sallah ya jawota jikinsa ya zare mata hijabin datai sallah yakalli fuskarta data qara masa kyau ya shafo fuskar zuwa wuyanta qirjinta har zuwa cikinta ya sauke numfashi ahankali.

lumshe idanu tayi ahankali tareda dagowa ta kalli fuskarsa yasakar mata kasalallan murmushi qasa qasa ahankali yace,

i love you my angel.

lumshe ido tayi sbd yanda zuciyarta ta kar6i zancen,

hade fuskokinsu yayi yana goga hancinsu ahankali kafin ya hade bakinsu yafara kissing dinta cikin sanyi.

sosai yayi making love da ita cikin farin ciki da jin dadi dakuma sabuwar soyayyarta da kullum ke qara shigarsa musamman yanxu dayake jin alamar jininsa atareda ita.

wanka sukayi ya shiryata shima ya shirya sbd tare zasu asibitin zazza6inta yadawo dakuma jiri datakeji yanxun,

mum ma shiryawa tayi suka nufi asibitin tare bayan sunyi breakfst duk da dai still bata iyacin komaiba sbd sosai takejin rashin sukuni da fargaba.

shiya bude mata mota tashiga ya
rufe ya budewa mum itama ta shiga suka fice motarsu jass na bayansu.

suna isa kowannensu office tun a receiption aketa kawo gaisuwa sbd mum da kuma matarsa dakowa ke muradin gani sbd sunanta dake jikin asibitin,

wani emergency aka kirasa yakalli dr divya data qaraso yayi mata bayanin dubamasa matarsa dazatai ya wuce da sauri bayan yayiwa mum sidehug.

babban office din dr divyan suka shiga nanta kawowa mum drink daga fridge takoma ta zauna tana facin nur dake zaune kan kujerarda take duba patien tafara yimata tambayoyi cikin sakewar fuska.

sunjima tana dubata kafin qarshe tayi mata scanning cikin tsananin farin ciki mum ke kallon tvn takasa rufe bakinta dr divya na qara yimata bayani cikin tayasu murna.

duk inda tashin hankali da furgici yake tashigesa jin cikine ajikinta
jikinta har wani rawa yakeyi ta tashi zaune mum data lurada halinda take ciki tayi saurin riqota suka zauna tafara qoqarin kwantar mata hankali amma ina tayi nisa sosai take neman rikice mata dole saida suka hada da kiran dawood.

tunda suka shigo asibitin gabanta yayi mugun faduwa dr aqeel dakansa yafito yashigo dasu suka nufi office dinsa kamar gixo taga giftawar wani kaman dawood ta rufe idonta ta bude taga tabbas kamar shi dinne ta zame hannunta cikin na ammy ta nufi inda taga yabi tana tafiya ahankali sbd rashin qwarin jiki abba da dr aqeel tuni suka shige office ammy da nana suka bita da sauri,

a hanzarce ya qaraso office din suka hade a qofa dr divyan zata fita wani emergency call fuska cikeda farin ciki ta miqa masa hannu cikin dariya tace,

congratulations dr your wife is pregnant.

hannu ya miqa mata cikin tsananin farin ciki yace,

thank you dr.

wucewa tayi tana cewa,

tun yanxu angel dinka tafara tsoron haihuwa fa.

wani mummunan jirine ya dibi aleeya dake tsaye bayansa jin abinda dr tafadawa dawood.

bude office din yayi yaga mum nata faman bata baki yasan gaban mum zataji nauyi ya jawo hannunta yana cewa,

two minutes mum.

suna fitowa ya jawota jikinsa yana murmushi yakai fuskarsa daf da tata tareda kamo face dinta.....

ALEEYAAAA'''' sukaji anfada bayansu da qarfi,
a firgice suka juya kusan atare idanuwanta suka sauka kan ammy da nana dake qoqarin riqo aleeyar.
#mamuhgee

vote and comment.*_DAWOOD_*
_wattpad@mamuhgee_




*37*
NO EDITED.



zame jikinta tayi daga nasa jikinta na wata irin rawa,
ammy da nana riqe kawai sukeda aleeyar amma laylar suke kallo cikin tsananin mamaki da tashin hankali daqyar ammy ta iya bude baki murya na rawa tace,

la...y..la,

hawayen idanuwanta dasukai jajir ne suka sauko ta daga qafarta daqyar zata matso aleeya tayi saurin qwacewa dagasu ammy tayi baya tana kallon dawood dake qoqarin riqo hannun layla ganin tana tangadi fuxge hannunta tayi tana kallon fuskar aleeya dake qoqarin juyawa.

riqota ammy tayi tana cewa,

aleeya kinmanta bakida lafiyane kibi ahankali,

fixge hannunta tayi zuciyarta na wani irin zafi da tafarfasa gaba daya ta dainajin ciwon datakeji sbd quna da zafin da zuciyarta ke mata tasake juyawa zata bar gurin tun kafin ta 6aci tsakaninta da layla sbd batason tacigaba dajin zafin datakeji akanta,

ammy ta riqota da qarfi tace,

aleeya ki nutsu mana ina zaki jiri na dibarki haka.....

cikin zafi ta juyo tareda qwace jikinta afusace tace,

mezan saurarawa?
ciwon danazo dashi ajikina wanda nakeyi sbd wainda basusan inayiba ko kuwa wannan abun dayake faruwa gabana yanxu zan saurarawa?

layla da dawood nakewa wannan ciwon ammy,
na rasata anawa tunanin,
shikuma bansan wane halin yake ciki ba sbd hakan ne muke asibiti yanxu dan haka saimu koma gida tunda gashinan munga suna lafiya cikin kwanciyar hankali ciwona ya qare daga yanxu.....

wani irin kuka mara sauti layla tasaki jikinta na tsananta rawa ta qaraso gaban aleeyar da sauri aleeya tayi saurin rintse idanuwanta tareda juyawa tabar gurin da sauri sauri gudu gudu tana qoqarin danne kukanta dake son faso qirjinta sbd azabar zafi.

da sauri layla tabi bayanta dawood ya riqota yana kiran sunanta ta qwace da qarfi tabi bayanta shima ya mara mata baya yanajin zafin aleeya

19, December 2024
Barirah Salihu

Thanks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login