Showing 63001 words to 66000 words out of 67570 words
kukabi...
tsayawa tayi da saka rigarta zuciyarta ta dan buga ta kalli nana tace,
da gaske yayi kyau?
wlh anty yau koni na qyasa''''tafada tana dariyar tsokana.
dariya nur tayi tareda miqewa ta nufi wrdp ta bude tana cewa,
ko wane irin kyau yayi bazai ta6a kai aleeyana ba sbd she is one in a million.
ciro mata wata doguwar arabian gown tayi golden colour dataji stones masu kyau da shining ta miqa mata tana cewa,
mum leeya shirya yanxunan za'a daina ganin kyan dayayi sbd naki zai daqushe nasa.
cikin qanqanin lokaci ta shirya tafito fes tayi wani irin kyau duk da ramarta amma doguwar rigarta ta sahirta ramar.
ko handbag bata daukaba wayarta kawai ta dauka suka fito.
tunda ta fito ya zuba mata ido cikin wani irin shauqi yace,
mum she is so beautiful.
murmushi mum tasaki tareda kallon aleeyar tace,
and she has a beautiful heart too.
daga bayan aleeyar sukaji nur tace,
she's the best and a saviour,a very kind hearted,,,she my angel dan haka ina baka amanan ka kulada ita harku dawo gida.
qurawa aleeyar ido yayi bayako qiftawa yace,
kibani amanarta har qarshen rayuwata nikuma namiki alqawarin zan kulada ita fiyeda rayuwata.
kallon aleeya tayi danson ganin yata kar6i zancen saitaga ta sunkuyar dakai bayan sun hada ido cikin takallesa da idanuwanta cike da hawaye tace,
zanxo nabaka amanarta har qarshen rayuwarku saidai nafison tasamu abinda....
riqe hannunta aleeya tayi tareda kallonta da idanuwanta dasuka ciko nantake sbd tasan baifi maganar dawood ce zataiba.
kallonsa tayi tareda sakar masa murmushi akaro na farko tace,
muje ko.
sauke ajiyar zuciya yayi tareda lumshe ido kafin yabi bayanta riqeda hannun little.
shopping sosai sukayi harsaida ta dakatardashi ganin yanda yake siyayya harta rashin kangado dan har ita batasan iya adadin abinda ya daukar mataba.
kafin sudawo saida sukayi yawo yakaita har companynsu dasuke dashi bayan asibiti agarin daganan sukaje har asibiti yadauki wani abu basu dawo gidaba sai dare lokacin tuni little tayi bacci suna dawowa daqyar ya iya rabuwa da ita
itama hakanan yau takejinsa sbd taji dadin fita dashi sosai.
washe gari dakanta ta hada breakfst ta shirya takai masa sbd tunjiya yace sammako zaiyi asibiti yanada emergency theatre.
yana shigowa palonsu tana fitowa kicin daukeda tray ta aje dining tana kallonsa ganin yanda yake kallonta qasa qasa duk saiya kashe mata jiki ya matso murya shaqe yace,
gud morning luv.
lumshe ido tayi batareda tasaniba sbd shigarta sosai muryar tayi hakama tana iya jiyo kulawa atattare da gaisuwar tasa.
morning tace masa itama daqyar sbd yanda jikinta ya mutu.
juyawa yake qoqarinyi tace,
breakfst.
juyowa yayi yakalleta tareda sakin murmushi yace,
only tea.
ok tace tareda fara hada masa.
cikin hanxari ya sha tea din ya fice tabi bayansa da kallo tareda sakin ajiyar zuciya ahankali ta furta,,,,meke faruwa ne aleeya???
juyawa tayi takoma daki ta kwanta tareda rufe ido tana tunano saukar muryarsa da numfashinsa a kunnenta.
ahankali cikin kwana biyu aleeya tarasa gane kanta tayi iya yinta taringa yakice tunaninsa amma takasa musamman yanxu daya fito sosai baya kunyar kowa agaban kowa zancen soyayya yake mata gashi mum dinsa kusan kullum saita kirata sosai take qaunar aleeyar da little dan harta fara masa maganar ayi auren yanxu.
nur kuwa abu yaqi sauqi duk yanda tayi danya haqura ko kallonta bayasonyi gashi yanxu yasamu sauqi sosai tuni yakoma dr dawood dinsa idan taga murmushinsa ko sakewar fuskarsa toda wani ne kodai mum da little kokuma su jass amma ita sam ko annurin fuskarsa bata gani
little kuwa tuni yace yabarwa jass da aleeya halak malak shiyasa sosai yanxu suka zama uwayen gaske babu fada yanxu sbd yanxu little zata fara tambayar meya faru shiyasa yanxu basa fada saima wani irin shaquwa dasukeyi.
yauce ranar dasuka shirya wucewa lagos jass ne da sufyaan kawai suka kawosu airport daqyar jass ya iya rabuwa dasu bayan yagama karkasheta da idanuwansa da zafafan zantukansa dasuka hargitsata harsuka isa gida jikinta amace yake da kewarsa.
ammy murna kamar me 'yayanta sundawo gida ranar gabaki dayansu sukai dinner har abba dayake yana gari.
da daddarema sunjima apalo suna fira kafin suka kwanta sbd jass daya hana aleeya sukuni da kiransa qarshe daki takoma dan amsa wayar nan nur tafadawa ammy abinda ke faruwa.
zuwansu da kwana biyu suna cikin gari gurin saloon da gyaran qafa basu dawoba sai yamma suna shigowa harabar gidan da sufyaan suka faracin karo yana waya cikin shigar manyan kaya.
mamaki yakama dukkaninsu suna fitowa suka gaisa cikeda mamaki suna tsokanarsa kodai yakasa hkr ne yabiyo Nana.
suna shiga palon farko da jass suka faracin karo yana zaune yana sake danna kiran aleeya amma bata shiga yana ganinsu yasaki ajiyar zuciya tareda tasowa ya riqo hannunta yajata zuwa waje yana cewa,
kinason zaki kasheni ne.
cikin idanuwansa nata suka sauka lokacinda ta juyo kwata kwata batasan shima yana palonba ta qura masa ido ganin yanda yayi wani irin fresh yayi haske sosai fatarsa sai glowing takeyi tsantsar kyawunsa na bahaushen daya sirka da turawa yafito sosai nan take hawaye suka 6alle mata na tausayin kanta.
yanajin sautin kukanta na fita ahankali ya miqe ya fice daga palon sbd radadin kukanta dayakeji cikin zuciyarsa.
da gudu ta qarasa daki ko mum da dad dake palon gaba taredasu abba bata luradasuba ta zube kan gado tareda sakin wani sabon kukan.
koda aleeya tashigo ta tararda ita tana kuka rarrashinta tayi tareda rada mata wata magana a kunne da sauri nur din ta kalli aleeyar da idanuwa cike tap da hawaye.
share hawayenta tayi tashiga toilet tawanke fuska suka fito tare sukaje suka gaidasu mum da dad little na jikin dad duk ta damuqesa.
washe gari da wuri sukai aikin abinci saigashi jass ne kawai yazo suka fita da aleeya da little sai daga baya sufyaan yazo gurin Nana itakam jiki mace ta zauna tareda ammy da bilal suna fira duk da hankalinta bayakan firar sosai.
washe gari su abba da dad sukaje har adamawa gurin iyayen Nana akayo tambayar aure cikin yardar allah aka basu nan suka bayarda kudin gaisuwa da komai akan bikin wata uku masu zuwa kuma komai karsuyi wahalar siya abba da ammy sune zasuyi mata.
suna dawowa daga adamawa da kwana 'daya su dad suka wuce dawood ma batareda tasaniba tananan tana shiri taji yabi dad da mum tareda taheer sun wuce miami.
tayi kuka aranar sbd tariga tasawa ranta shikenan baya buqatarta yanxu yagama da ita.
daqyar aleeya tayi rarrashinta kwana biyu tadan sake amma sosai tasaka damuwa cikin ranta itadai ammy kota kan wannan batabi shirya yayan nata take sosai harda Nana
nantake suka fara cikowa suna qara haske.
sufyaan ne yasan kan komai shine yake kiran layla yaji yaza'ayi duk da dai walima kawai aka shirya akan bikin daqyar jass yakoma prthcrt bayan sufyaan ma yarigasa komawa sbd sunata fama da meeting na wainda zasu barwa kulada asibitinsu da company,
asibitin dai a hannun dr aqeel zasu barta companynsu kuwa sun barwa taheer sbd shi anan porthct din zai zauna kafin yayi aure sbd anan yasamu mata.
#mamuhgee
vote and comments
[2/13, 9:42 AM] El~hajj: _*DAWOOD*_
_wattpad@mamuhgee_
*45*
*_Last page_*
NOT EDITED.
tunda yakoma yamayarda hankalinsa guri 'daya bayan hutu babu abinda yakeyi duk da cikin zuciyarsa sosai yake cikin rashin sukuni da tsananin kewarta shikadai yasan yanda yake fama da zuciyarsa gurin ganin yayi mata wannan hukuncin saidai ita 'dince tariga tagano sonta shine weakness 'dinsa gwara ya horata dan karta kuma.
kullum yana kiran aleeya su gaisa da little dinsa saidai data fara maganar nur zai aje wayarsa gashi ita nur din dataji shine yakira aleeya zata kashe kunne taji kozaice abata amma ko maganarta bayason ana masa.
daga baya su jass suka taho miamy din suka fara hutawa atare basu dawoba saida bikin yarage saura sati daya cif suka diro adamawa sbd tuni su ammy da amaren suka isa adamawa.
ranar dasuka sauka basuje gidansu ammynba sai washe gari inda suka tararda tashin hankali da rigima agidan sosai umman siyama banda kuka da zagin ammy babu abinda takeyi ammy ta sunkuyarda kai cikin tsananin 'dacin zuciya da takaicin rashin arzikin da yar uwarta ke mata akan 'yarta siyama.
share hawaye umma tayi cikin daga murya tace,
saratu nasake fada da 'yarkice ta 6ata ba lbr tsawon lokaci da bazaki kwantarda hankalinkiba kina shagalin biki hardasu 'yar aiki amma sbd tsananin mugun sonkai ko maganarta baayi ansiyarmin da 'ya nikam bansan wane shegene yakawo tsinanniyar sarah arayuwarmu ba harta hadu da yata takaini ta baro gashi yanxu babu labarinta na shiga ukuna ni Nana asmau.
shigowar motar abba harabar gidan data police abayansa yasa.
yasaka dukkaninsu juyawa musamman su dawood da dama sun fara qoqarin kiran police atafida umman taje can ta nemi 'yarta wani gurin dansukam ko gawarta basa buqatar sake gani idanma ta mutune a duk inda take.
abba na zuwa kallon officers din yayi ya kafin yakalli umma daketa cika tana batsewa cikeda masifa yace,
anty duk iya binciken dana sakasu suyi sunyi yanxuma abinda yasa nazo dasu dankiji da kunnenki halinda ake ciki.
officer carry on bring the lady.
bude motar baya akayi aka fitoda sarah daddaure cikin ankwa hannu da qafafu cikin wata muguwar kama da rashin kyan gani tayi wani mugun duhu da wata mummunar rama.
daqyar suka ganeta dawood kallo daya yayi mata yaji zuciyarsa na suya
nur kuwa qura masa ido tayi dan son ganin reaction nasa kamar yasani shima ita yakallo yaga yanda ta kafesa da idanuwanta dake neman cikowa da qwalla ya dauke kai yakalli officers din cikin wata irin murya yace,
kubar nan da wannan dan zan iya qarasa kasheta da hannuna akan muguwar kisar dasukaiwa 'dan uwana dan banason kasheta inason taje ta girbi abinta rayi agaba the other bitch din ina fatar duk inda take allah yasa kar a ganta.
barin gurin yayi sbd he started loosing it.
gyara tsayuwa sufyaan yayi shima fuska babu annuri ko kadan yakalli abba yace,
abba banajin kawota nan gidan is a good idea tunda she's already inn abarta hannunsu su yanke mata hukunci da dai abinda tayi kafin agano inda abokiyar yin 6arnar tata take.
fuxgota wani officer yayi da qarfi ta xube qasa yasa qafa ya buge bakinta daya kumbura sbd duka yace,
zaki fada musu abinda yafaru da bakinki ko kuwa saina saka ansake hada miki jini da majina.
daure fuska jass yayi sosai shima tareda kallon babban officer din yace,
officer please just take her away wannan bitch din dakake gani ko mutuwa zatayi bazata fadaba sbd shegen taurin zuciyane da ita just take her.
gyara tsayuwa officer yayi yakalli kowa daya bayan daya kafin ya tsaida kallonsa kan umma yace,
siyama tabiya kudi tasa aka daure mata sarah kuma 'yan ta'addar datasa 6oyon sarah ta basu dama suka ringa kwana da sarah hartakai sun raunanata sosai daga baya sarah tayi musu alqawarin kudade masu yawa akan siyama nazuwa su kamata ita su saketa,
ranar dasuka kama siyama aranar suka taru su kusan takwas sukayi mata fa'de mai muni wanda yayi sanadiyar rayuwarta daganan kowannensu ya gudu bayan sunje banki sarah taciro kudinsu tabasu
itama duk yanda taso barin qasar kasawa tayi sbd sun raunanata sosai ko tsayuwa sosai bata iyayi da haka muka samu damar kamata dan dama akwai case din nemanta ahannunmu daga barr taheer dan gaka munje gurin dasuka yarda gawar siyama mun daukota dazu saidai gskia gawar batada kyawun gani sbd tafara lalacewa dan haka allah yaji qanta ya yafe mata suma su seeya din insha allah sun kusa shigowa hannu dan mungano inda suke.
hannu umma ta dora a qirji tareda sakin wani irin mahaukacin kuka tayo kan sarah dake durqushe ko hannunta bata iya dagawa sbd azaba da ciwo gashi yoyon fitsari takeyi sosai sbd gangancin fyaden dasu seeya ke mata kullum harta baya saduwa sukeyi da ita duk lokacinda sukaga dama.
riqe umma ammy tayi tana kukan itama sbd tashin hankalin jin abinda aka fada ga rasuwar siyama,
aleeya da nur ma kuka sukeyi sosai musamman idan suka tuno da abubuwan dasuka faru tabbas sun yafewa siyama allah yasadata da rahamarsa.
jass da sufyaan kuwa ko ajikinsu saima juyawa dasukayi sukabar gurin cikin tsananin azaba sarah tayi saurin riqo qafar jass
azuciye yayi wani mugun ball da ita saidata saki qarar wahala haka aka jata cikin ankwar data farfasa mata hannu da qafa aka jefa mota cikin rashin tausayi harda ham6arata da qafa sukaja motocinsu suka wucewarsu dan su seeya kawai ake jira su shigo hannu ahadasu gaba daya amiqa court ayanke musu hukunci illai na kashewa illai na life in prison.
aranar aka kar6o gawar siyama sai lokacin sukayi kukan gaske dasukaga yanda takoma,tabbas arayuwa kashuka alkhairi kodan ranar dazaka shiga kabarinka ka tararda alkhairi
itace ta rasu amma sune cikin tsananin tsoron rayuwar kabarin dazatayi da abinda ta shuka
allah yasadata da rahamarsa cikin rayuwar kabari.
har akayi jana'izarta aka kaita aka dawo babu wasu mutane daga abba sai masu gadi da maqwaftan kusa sai wasu daga cikin dangin mahaifinta.
umma kuwa tuni ta fice hayyacinta tayi kuka harya daina fitowa sai sambatu da haka akayi kwana uku aka watse nan masu gyara amare suka iso dama anriga anyi musu magana kuma su basusan da rasuwaba shiyasa koda sukazo anwatse angama zama sai kawai suka hau sha'aninsu na gyaran amare ana saura kwana biyu nana ta koma gida sbd bayan daurin aure akawota.
jass ba kunya haka yake bude baki yayita santin kyawunda aleeya tayi agaban ammy tun ranajin nauyinsa harta gaji ta rage sbd sam shi baimasan wannan ba,
su mum ma kam duk sun qaraso suna gari nan aka fara biki gadan gadan cikin farin ciki da kwanciyar hankali.
ranar asabar aka daura auren aleeya da mahmoud jass saina sufyaan da Nana hafsat,
aranar jass jiyake kamar yataka kan jariri sai washe baki yake musamman idan yatuno face dinta saiya kasa hkr yakirata yaji muryarta.
dr dawood ansha kyau da gayu kamar shima ranar ake daura masa aure sosai yake cikin farin cikin wannan rana ga abokanansa ko kuma yace 'yan uwansa.
aranar duk rawar jikin jass baiga aleeyarsa ba sbd baa tashi walimaba sai magrib kuma gidan acike yake sannan wayartama tuni ta mutu ba charge ana haka 'yan kawo amarya nana suka iso nan gidan yaqara kaurewa nur kuwa duk dadin duniya ya isheta yau taga auren aleeyanta da wanda tasan har abada bazaiso yaganta cikin qunciba.
washe gari jirgin qarfe goma zasubi kai amare porthrct inda acan akaiwa kowaccensu jere a flat din mijinta ko nur ma saida aka canza musu komai dukkaninsu su ukun komai iri daya akayi musu,
nasiha abba da ammy tareda dad da mum da mamyn maska sukayi musu sosai mai ratsa jiki kafin aka fito dasu kowacce tana kukan rabuwa da gida aka nufi airports dasu dan su angwayen jirgin asuba sukabi already yanxu suna port,
jirginsu na sauka taheer yasa akazo da motoci aka daukesu aranar basu bari yankai amaren sun kwanaba suka sakosu jirgin yamma suka dawo gida sbd dukkaninsu babu maison hayaniya musamman dawood.
koda ishai tayi harabar gidan tsit babu kowa basu shigo gidanba sai qarfe tara kowannensu cikin shigar dakakkiyar shadda mai shegen laushi da tsada.
dinner sukayo order kowanne yadauki nasa ya nufi hanyar flat dinsa sunawa juna saida safe sbd dukkaninsu agajiye suke sosai tun safe rabonsu da gida
saida taheer yakirasu yasanardasu kowa ya wuce.
sufyaan na shiga palon ya rufe qofarsu da key tareda sakin ajiyar xuciya ya nufi dining ya aje ledodin hannunsa ya nufi bedroom dinsa yayi wanka ya ragewa kansa gajiya sosai kafin yafito yana goge jikinsa da farin towel yashafa mai tareda turarukansa masu qamshi sai murmushi yake xubawa shikadai.
jallabiya yasaka ya nufi dakinta ya tararda ita kwance aqasa kan daddumar datayi sallar ishai bacci yayi gaba da ita.
lumshe ido yayi tareda zare mata hijabin ahankali yacirata yayi palo da ita yana shiga palo tana tashi tayi saurin saikowa tareda gyara rigarta data kwashe ra sunkuyarda kai ya jawota jikinsa ya shigarda ita sosai tareda tallafo fuskarta ahankali yace,
baby ki aje kunyarnan gaba daya sbd inason muyi rayuwar jin dadi babu takura so kidaina jin kunyana inason aringa nunamin kulawa da soyayya okay??
dagowa tayi sai kawai suka hada ido ta juya da sauri zata gudu ya riqota tareda juyoda ita ya cira sama yana cewa,
muje muci abinci zantayaki cire kuntarnan yau.
jass na shiga shima key yasakawa qofar palonsu a dining ya aje ledas din ya nufi bedroom dinsa shima yayi wanka yana fitowa yashirya cikin kayan bacci farare qal masu santsi ya fesa wani irin turarensa mai tsananin sanyi da tsada qamshinsa ahankali yake kashe jiki,
wayarsa ya dauka dake ringin yaga mum dinsace tana jiran isowarsu gobe dan akwai wedding dinner party data shirya na musamman a jarsey,
tura qofar dakin yayi daidai fitowarta wanka da qaramin towel fari qal dabai rufeta dukaba,
tsayawa tayi cak cikin wata irin faduwar gaba sbd sam taji motsinsaba batasan yadawoba,
wani irin kallo yabita dashi daga qasa zuwa sama daqyar ta iya controlling kansa murya daqyar yace,
lemmi bring your dinner nan.
juyawa yayi yadauko abincin cikin qaramin tray
fresh fruits kawai ya dauko sbd yasan bazataciba and its not good for health aci abinci mai nauyi.
yana sake shigowa tana gama saka rigar baccinta mai tsawo saidai mara nauyice,
hijab tajawo zata saka ya riqe mata hannu yana kallon cikin tsakiyar idanuwanta
jikinsu kusan atare ya mutu sbd yanda ya matso jikinta sosai ahankali yajata bakin gado ya zaunarda da ita tareda jawo tray din yafara bata abaki ahankali yana kallon tsakiyar idanuwanta
wata qaunarta yakeji cikin jinin jikinsa kamar zata tsagasa,
ganin kallonda yakebinta dashi yasa ta dauke kanta tareda sunkuyarwa gabanta na faduwa,
feeding dinta yayi cikin kulawa bataci sosaiba sbd batajin yunwa sunci lunch tareda yan kawo amarya dazu,
aje tray din yayi ya miqe riqeda hannunta yajata ahankali yana kallon face dinta har cikin tsakiyar bedroom dinsa yana juyowa yacirata cak ya kwantar kan gadonsa ahankali tareda kallon fuskarta yaga ta rufe idanuwa sai nufashinta dake futa da sauri,
sunkuyo da face dinsa yayi ciki wani irin shauqi ya hade bakinsu tareda sakin ajiyar zuciya,
wani irin dadi da shauqi yakeji yana kissing bakinta tareda kai hannu ahankali cikin rigarta saidata dauke numfashi jin abinda bata ta6ajiba,
daqyar ya iya controlling kansa sukayi nafila kafin yasake cirata ya kwantar tareda zare mata rigar jikinta ya jefo qasa,
dagashi har sufyaan babu wanda ya 'dagawa amaryarsa qafa musamman ma yanda aka dade ba'a haduba tsakaninsu da mata,
dr kuwa ko aranar rufe qofar bedroom dinsa yayi yaqi bata dama haka suka kwana kowa a bedroom dinsa cikeda kewar juna musamman ita data kwana kuka kafin safe idanuwanta da fuskarta sunyi jajir sun kumbura.
aleeya daqyar ta iya wanka sbd tsananin gajiya da ciwon jiki amma hakanan yaringa lalla6ata sukai breakfst tana
19, December 2024
Barirah Salihu
Thanks