Showing 18001 words to 21000 words out of 70940 words
kace" Aliyu bai kullashi ya juya ga kalloshi guri su hajiya da yariya karama dake gabata, gsky yanayi da suke ciki su matukar bashi tausayi, sai a sanan ya lura da tsofofi biyu cakume da juna, abun tausayi abun dariya , dayake daddy karami da Essha suna bayashi ne shiyasa bai gansuba. Daddy karami kam tun zuwa Aliyu yake binshi da kallo , yanaji kamar yasan fuska ama ya kauta mishi, ya batsar ya cigaba da tapping Essha Yana lallashita.
Oga yace" yara zaku iya sauke bindigogiku" ai na take suka sauke bindigogi da suka saita Aliyu dashi . Ogan yakalli Aliyu yayi murmushi yace " Dan samari zo mu tautauna " Aliyu jiki a sanyaye , oga ya nunamishi gefeshi yace " zaka'iya zama" Aliyu ya kalli guri da yanunamishi ya zauna duk ciyawa ne sai wani kututure itace yayi circle kamar kujera duk gayen ma ya cika guri, a rayuwashi ko a mafarki bataba tunani zai zo waja Mai kamar hk , yau sai gashi a kurmi daji, ya tsaya shiru can ya yake hukuci kawai ya zauna , Yana zama ya jefa ma oga tambaya yace" maiye daliliku na kawoninan, r u guys kidnapper's ? Ya fada straight ba ko alama tsoro a idonshi Yana kallo oga .
Oga yayi dariya ya dafashi yace" I like ur courage man, shekaru na goma Ina tare mutani ba taba samu Wanda yayi magana direct ba alamu tsoro sai Kai"
Aliyu ya saukar da hannu daga kafadashi yace " baka bani amsa tambaya ta ba?
Oga yakara fashe da wani mahaukaci dariya ai sai saura ma sukatayashi , sufi minti biyu suna dariya mugunta , ogan na rufe baki Suma sukayi tsit oga yace" Dan samari mu ba kidnapper's bane ko Yan mafias kokuma barayi yajijaga Kai yace ko daya , ya hura baki pistol dake hanushi ya cigaba" kagamu na suna kungiya Aure ko Rai, ya Kara naimaita mishi abunda yagayamasu hajiya a farko, sanan yace " Dan samari ka ga kenan aiki Allah mukeyi"
Aliyu idoshi ya kada yayi ja, a fusace yace" Wana ba aiki Allah bane tayaya ma zakuyi haka never " ya Mike a fusace.. Yan kungiya na gani ya Mike suka caaa a Kai , ai nandana kurmo ya dakamusu tsawa yace" Kar ku tabashi" dayake suna tsoroshi ai da sauri sukayi baya. Ogan ya Mike ya hada fuska kamar hadari ya nufo Aliyu Rai a bace yace " yau Dina sai na aura da Kai ka duk mace danaga dama , ko ka ki, ko ka so, saboda hk ka sanki ranka tun da wuri da wani ne da na Dade da shekeshi, ama Kai ...ya ja numfashi yanuna Aliyu da bindiga yace ka gode ma Allah"
Aliyu yayi wani mitskili murmushi yace " Taya ya ma hk zai faru , baya Kai ba Allah bane , bakuma dangi iya balle na baba, kace zaka aura da ni ai Wana shashici ne"
Oga daji Aliyu ya fadi hk yayi kurma ihu ya nufi Aliyu Rai bace yace" Kai Dan samari ka kiyaye Harsha ka " ya saita ma Aliyu bindiga a goshi , kurmo na gani hk yayi sauri ya shiga tsakiya su ya daga kirji oga yace" oga Allah yabar oga, kamishi sausauci "
Oga sai huci kawai yake kamar tsoho zaki, nandana ya juya saiti bindigashi ka Wana saurayi dake gefesu daddy karami , ya harbeshi saiti goshi, ai sai lahira. Ai nan take guri yayi tsit, Essha saban firgice sanda ta sume. Hajiya da su daddy karami su firgita matuka .
Aliyu da sauri yaga Mai ya harba ,Yana juyawa yaga mutum ne,Kuma Dan saurayi Wanda yayi sa'a Isa kaninshi, ya mutukar tsorata , yace lallai mutani na Basu da Imani , ya sulale a kasa ya kifa Kai da gwiwa yace" kaicona inalilahi waina ilaihi raju'un, Allahum arjini fi musibati ya Allah yananata ba adadi ,yace shikena nayi sanadiyar mutuwa bawa Allah , o ya rabbu have mercy on me, baza taba yafe ma kaina ba" ya tsikoyo murya ogan nacewa kudaga gawana, ai da sauri suka dauke gawa, Aliyu na kallo jikishi ya mutu, ranshi ya baci ,idon daya na fitar da haweye , takaici yakeji Wai yau shine aka kashe mutum a gabashi Kuma shine sanadi, guri da aka dauki gawa yasake kallo , wani dattijo yaggani na fifita mutum yabasu baya baisan mace bane ko namiji ba . Essha na Suma daddy karami yarasa yanda zaiyi da ita , shine kawai ya shimfida ta yata mata fifita har har Allah yasa ta farfado, tana farfadowa da da sauri ta rugumeshi ta rufe fuskata murya kuka tace" da Allah daddy kafitar damu dagana Kar su illata mu please daddy" jikita sai karkadawa yakeyi Alama tagama tsorata
Daddy karami yasha fa mata Kai shima kuka yakeyi yace" Essha kiyi hakuri inshallah zamu gubuta daga hannusu lafiya lau da yarda Allah ba abunda zai samaimu kiyi shiru kijiko". Baiga ma rufe baki sukaji murya shi oga nacewa"
Duk Wanda yayi Gigi mu gardama toh makomarshi kenan, Kai Dan samari ya daka ma Aliyu tsawa, Aliyu na kalloshi ko dar baiyiba balle ya tsorata da tsawa da yamishi, yaciga yace" dole ne sai mu aura dakai ana , kadara ka kenan🤦, Allah yariga ya rubuta ma"ya fashe da dariya yace" banda Imani , Banda tausayi , sbd hk kayi biyaya a rabu lafiya "
Aliyu zai yi magana tsoho da suke tare da baba driver yace" Kai yaro , ka rufa ma kan ka asiri , kayi hakuri Killa hk Allah ya tsara ma, kajiko , kawai kayi yanda yace kaga mutani na ba imanine da suba" Aliyu kam abun mamaki yake banshi Wai yau shine za aurar , aure ma na dole , Kuma ba dangi iya balle na baba, shi Aliyu abinshi yanuna kanshi , toh Wai shi Wama za su aura minshi baya duk na maza ne, ko dai akwai mata dasuka tanar dane ko Ku suma a baki hanya zasu taresu ya bama kanshi amsa yace" subhanallahi wani iri rayuwa ne ya dafa Kai , basa mace ba, basa daga Ina ta fito ba, basan yaretaba ko addini ta , wayyo Allah na daddy ka yafemin nasa duk Rashi bin umarnika ne ya janyo ya dafa Kai bai karacewa komaiba.
Comment & share 🥰🥰 🥰
Doctor Essha
👩⚕️
Written by J Hajara
2️⃣1️⃣&2️⃣2️⃣
Oga yace" tsoho.. yanuna Wanna tsoho da ya ma Aliyu magana ..yace" Kai zakazama waliyishi, Alhaji yakira daddy karami Kai Kuma kaine waliyita ". Aliyu yadaga Kai Yana kalloshi yace" ikon Allah bara na ga ta ida za 'a ma mutum aure dole "
Daddy karami naji haka ya Soma jijiga Kai Yana hawaye ya rasa tacewa, Essha ma hk fuskata kife a cinya daddy karami tana furta duk addu'a da yazo bakita..
Hajiya tagama rikecewa lamari ya girgiza ta, sai kuka tace" Allah sarki Essha Allah na tare da ke aure ba shiri, yaro bamusan danga inda ya fito ta share hawaye tacigaba " bamusan dangishi ba ya Allah kaine gatamu ka kubutar da mu daga hannu azaluma bayika na ya Allah".. ta juya ga kallota ga Essha ta sake kallo Aliyu tunda ga samashi har kasa ta girgiza Kai tace" ohh Allah na Kai kasan yadan kake ikonka, Allah mu gode ma, ya Allah gamu gareka , ka karemu ya Allah ".. yariya karama dake gefeta ta amsa da ameen itama Tana kuka, hajiya ta rugumeta ..
Aliyu yakai dubanshi ga yariya da hajiya ta rugume yace" ba dai yariya na bane suke magana za su aura min, subhanallahi Wana ai ko sa'a su Sofia Bata Kai ba "...
Oga da hankali shi duka Yana kan Aliyu dake kallo su hajiya yayi murmushi ya kadan Kai a ranshi yace" da alama dai tausayisu tsohuwa na ya kamashi ..yayi kwafa ..zanyi maganika ai , Kuma da su zanyi amfani guri maganika Naga Alama tausayi su a idon ka". Yayi murmushi yace" Kai kurmo kuje ku dauka motar Dan samari na na " ..
Kurmo yace " toh rankashidade " ya fice ya je ya turo motar har ciki daji .. Aliyu kallo mamaki kawai yake binsu shi.
" Tsoho amatsayi ka na wakili ango ,toh sadaki zaka dauko aciki motar na , ko nawa ka gani ka dauko" oga ya fada Yana kallo tsoho .. baba tsoho da ya Mike jikishi na Bari ya kalli Aliyu .. Aliyu ya lumshe minshi idon Alama yaje ba matsala.
Yana Kai baki motar yarike handle bude kofar motar yakasan budewa don jikishi yakasa natsuwa kadawa kawai yake. Kurmo yasa key din ya bude minshi , Yana shiga ciki motar ya ji wani sanyi kamshi na tashi ya duba ko'Ina ciki motar baiga kudi ba yafito still Yana Bari yace" rankashidade ba komai aciki "
Daddy karami sai binsu kawai yake da Ido ga Essha takiyi shiru..
Oga yace" kubude mishi baya boat yaduba". . aka bude minshi, trolley dinshi ne, sai extra tyre da karfe gyara tyre .. yayi dauriya yasa hannu a trolley ya bude karami zip din , bandir bandir din pounds yagani, ya matukar firgita dun tundayake bai taba gani kudi haka a zahiri ba. A hankali ya sauke boat jikishi na Bari ya nufi guri oga,, har kasa ya durkusa ya mikamishi.
Aliyu yace " waiyazubillahi 🤦 kaico, waena mutani Basu da Imani". ... Daddy karami da hajiya kansu na kasa Basu iya kallo su ba don takaici da bakiciki .
Baba tsoho na Mika ma oga kudi yayi mamaki dagani bandir din pounds 💷, don shidai bai sata ama duk abubuwa da sukeyi bai taba gani ba , sai dai sugani a tv.. a zuciya shi yace" lallai Wana yaro tycoon ne.. yace" yo ai tsoho Kaine waliyishi , rike don sadaki matarsace da zai aura, saboda haka.... ..
Aliyu ya katseshi yace" what the you mean by that , eyeh zai zama waliyi na baya basa Shiba, ku Wai waensu iri mutani marasa Imani da tausayi "
Oga yayi dariya yace" Ina na zuwa kanka tukuna, tsoho gayamishi ko Kai waye?
Baba tsoho na abun tausayi yajuya ga Aliyu murya na rawa yace" suna na MALLAM DANGANA daga TATARA nine limami gari"
Oga yayi dariya ya harba bindiga a sama yace " yawa yazo a daidai, toh Dan samari kaji dai sunashi dakuma inda yake , toh sai ka gayama na naka suna , dun za' a daure aure ba Bata lokaci"
Aliyu yace" what! Toh bazafadaba " ya fada cike da baci Rai ..
Oga yayi dariya yace" Dan samari matsala na dakai tauri kai , zaka fada ko baza ka fada ba ?
Aliyu ya hada fuska tam yace" eh bazan fada ba " ya kau da Kai , Yana kau da Kai suka hada Ido da daddy karami,na take Aliyu yaji shakkashi ya kamashi yayi sauri sukunyar da Kai..
Oga yace " na yima wani alkawari ana ba za cutar da Kai ba, ama nakusa da Kai ne zasu Sha wuya kafi a daura aure na".. Aliyu ya daga Kai ya kalleshi baice uffan ba..
" Kai Reza sama tsohowa wancan bindiga" yanuna hajiya ,, yace Ina kirga daga daya zuwa goma bai fada ba ku harbeta, Kuma na tabatar minshi aure dole sai an daura da ESSHA"
Essha naji hk ta Mike daga jiki daddy karami , daddy k shima ya razana yarasa abunyi , kuka kawai yake kamar Karami yaro, yau shine hajiyashi za' a kasheta a gabanshi" Kai duniya ..
Hajiya naji bindiga akanta tarasa na cewa, sai Bari kawai take a zaune ga bindiga kanta tana kallo Aliyu ..
Aliyu shima ya razana matukar razana"yanzu akan bafadi sunana ba shine za'a kashe Rai ,ah ah banzayi kuskura danayi datzu ba, wait toh wacece Essha ya tambayi kanshi? Bai Gama rufe baki ba Essha ta wuce taganbashi , ba daukali akanta, gashi ta ya rufe mata rabi fuska..yaji..numfashi na nema daukewa, yabita da kallo har ta karasa gaba oga ta rike minshi kafa tasoma magana a murya kuka" da Allah Kar ka kasheta , da Allah na rokeka .... Aliyu daji murya ta yaji wani abun ya soke shi a kirji Nan take ya rike kirji,kirjishi sai duka uku uku takeyi yarasa dalili, sai bin bayata kawai yake da kallo Yana son yaga ko wacece hk ..
Oga yayi dariya yace" Essha na samo Miki miji amafa Dan tauri kai ne,da alama baison tariwa dangikine kafi aure... Na take takara ji faduwar gabata ya tsanata .. ta tsikoyo murya ogan nacewa" daya, biyu ...
Aliyu kam duk bidiri da akeyi na ceto hajiya hankali shi ma ba ya wanjan. Yayi zurfi a tunani yariya da tafi da Imani da nutsuwarshi ..
Oga yacigaba " uku" Essha takara rike minshi kafa tace" yallabai da Allah Kar ka kasheta na rokeka "
Ya amsa da cewa" yariya bani Zaki rokaba, angoki Zaki roka , dun Naga Alama baison gani kakaki da Rai, gashi can" yanuna Aliyu yacigaba da kirga "hudu "
Ai Essha da sauri tabar gabanshi ta nufi guri Aliyu , dun har tayi tutunbe zata fadi .. Aliyu yayi sauri tareta ta fado a hannushi .. Essha kirji ta sai bugawa yakeyi kamar zai fito, Aliyu ya tsaya shiru Yana kallo ta Ido ciki Ido..
Ya lumshe Ido ya budesu " tsarki ya tabbata ga Allah shine abinda yake fadi a zuciya shi " sanan yace" love at first sight pretty " ... Da sauri ta kauce kata daga hannushi tana Bari , shikam ma ya kasa motsi , yariya ta tafi dashi , Essha nata magana baijitba dun wanna hklishi yayi nisa,baya Kuma oga har yakai shida a kirga ..
Da karfita tasa duka hannuwata ta girgiza shi tace" bawa Allah bakajina ne zai kasheta da Allah Kayi magana Kar ya kasheta ka fada musu sunaka , badai aure bane, andaura shikena ama da Allah Kar kabari su kashe min hajiya " ..tana magana tana hawaye .. Aliyu kam yayi nisa fuskata da yanda labeta suke motsi kawai yakebi da kallo..
Oga yace" takwas " da karfishi .. Reza yakara gyara kunama bindiga yayi kakas kas yayi ready .. daddy karami sai kuka ba dama ceto..
Essha tace" wayyo allow zasu kashe min ita, Wai mallam bakajina ne, ka fada musu sunaka please please karsu kasheta " takara fashe da sabo kuka ta kifa Kai a gwiwarshi tana jijigashi .. jiki Aliyu kam yagama mutuwa
Oga yace" Taraaaa" da sauri Essha ta daga Kai ta kalleshi yasa hannu ya yaye mata gashita da ya rufe mata , ita kam haushi da tsana shi takeji wani matsanaci tsanashi takeji ta rasa dalili .. oga zai bude baki kenan yace goma ..
Aliyu ya kalleta idon ciki idon yace" sunana Aliyu Umar " ya furta a hankali
Juma'at Kareem 🥰💃
Comment & share🥰🥰♥️
Doctor Essha
👩⚕️
Written by J Hajara
2️⃣2️⃣&2️⃣3️⃣
Da sauri Essha ta Mike ta nufi guri hajiya, Reza zai harba kenan tayi sauri ta buge mishi hannu ya harbi iska tace" ya fada wlh ya fada"ta rugume hajiya, hajiya sai ajiya zuciya takeyi kamar tayi gudu..
Aliyu sai binta da kallo yakeyi Yana murmushi Yana shafa kirji , Yanana sunata yafi a kirga sanan yace" Alhamdullila , today I have sight my lost rib, love of my life my preety , Abu fariciki ma a matsayi matata , Kai na Amince da aure na dari bisa dari " sai murmushi yake kamar gona auduga ... Oga yakalli shi yayi kwafa yace" toh fa za ' a daura aure "
Essha na jiki hajiya sai kuka , hawaye wani na bi wani tace" shikena khalid kayi hakuri basan da wani Ido zan kale ka ba , bansan... Hajiya ta katseta tace" kiyi hakuri Aishatu , duk abunda yasamu bawa haka Allah ya rubutamishi tun yana ciki..ta goge kwalla ta cigaba " yau Yana daga ciki ranaku da baza taba mantawa ba a duniya , ki ceci rayuwa ta Aisha , basan Mai zagayama ma Abba ki ....tana kan magana sukaji baba driver nacewa" An daura aure ALIYU UMAR DA AISHA AHMAD akan sadaki dubu dari fatihaaa( Kai mutanina sucika shuumamu wato ma baba driver suka sa a matsayi Mai shela) ..
Essha naji hk ta fashe da sabon kuka , wani tuki baki ciki takeji tace" hajiya ban sonshi , ban sanshiba , ki taimakeni ... .. Daddy k yazo ya dagata yace" Essha hkr zakiyi , haka Allah ya rubuta , addu'a kawai zamuyi yanzu mu fita na guri lafiya "
Daddy k yasami shugaban yace" toh shikena tunda an daura ku sai kemu hakana.... Ai sai duka su ka fashe da dariya suna nunashi da bindiga , daya daga cikisu ya Mike zai tura daddy k.. Aliyu da sauri ya Mike ya kareshi Rai a bace yace" enough is enough, kun ce Kuna aiki Allah toh karyaku, Wana wulakatan bayi Allah ne Wanda Basu ji Basu gani ba , Kuna tauye musu hakkisu".
Daddy k ya dafashi yace" yaro kyalesu , akwai Allah , fada min Kai Dan inane , Ina son nasan asalika tunda ka auri yanta yanda shari'a musuluci ya tanadar?
Aliyu zaiyi magana oga ya katsesu yace" Alhaji zai dai kuyi hakuri inkufita gari , zai ku tatauna ama ba yanzu , yanzu lokaci tarewa amare ne, ga daki amare na" ya nuna wanna bukka.. Daddy k da Aliyu suka binshi da kallo mamaki .. daddy k yace" tarewa Kuma??
Yace" tabbas , Essha zonan ...ya kwala ma Essha Kira kamar shi yasa mata suna.. Essha ta taho tana hawaye ta rakube a baya daddy k .. Aliyu na kallota Yana ji kamar ya janyo ta ya lalasheta saboda kuka na hurting feelings nashi sosai ..
Daddy karami ya fusata yace" bazai yuba, ku auran min da Yan na dole , sanan kusasu su tare, inaaa Wana bamai yuwa bane"
"Kai yara ku daura min wanan sanan