Showing 3001 words to 6000 words out of 70940 words

Chapter 2 - DOCTOR EESHA complete by J Hajara

J Hajara   

14 Jul 2024

7225

karami) da Aunty Jamila suna kirata da(big mum)Tana aure a kaduna,
Mahaifisu ya jima da rasuwa, yanzu maihafiyarshi ne kadai a raye, sunata Hajiya maimuna , ama suna kirata da hajiya uke, Tana zama a uke , anyi anyi ta dawo lafia da zama taki.

Daddy yata mukammai kala kala tun daga kan councilor,har zuwa Dan majilasa, yanzu hk Yana aiki ne a government house dake lafia.


Mummy Kuma business woman ce Tana safara zanuwa, Tana da babba shagota a shendam road.
Allah ya albarkaci su da yara biyar, Aisha( Essha), Yusuf(amir), ummulkhairat, Abdullahi( Walid) sai autarsu mufeedat.
Alhaji Adam Wanda akafi sanni da daddy karami, matarshi daya, Mai kirki ( anakirata da auntyn yara) yara shi bakwai, Abdulhamid, salis, aina' u, khamis, hafsat , hanan sai Hassana daya ta koma.

Sai big mum( aunty Jamila) yara ta itama hudu, usman, Yusuf anakirashi da Abba, hunaisat, Sameer tunda daga kanshi Bata Kara haihuwa ba, ayi magani har agaji. Mijata babba Dan kasuwa ne, big mum ta rige su dad aure don Tana da shekara sha bakwai babasu ya aure da ita. Yanzu haka hunaisat za'a aurar.baya tayi candy nata, tace ita aure kawai take so.

Essha tayi primary and secondary school nata a Hall mark international academy dake ciki gari Lafia, Ta sauke alqur'ani maigirma da saura littafai na addini, ta zana WAEC nata da jamb last year, batasa mu jamb ba, shiyasa tasake maimatawa har Allah ya Bata sa'a tasamu a Wana shekara, Amir na jss3, khairat da Walid suna Jss 1, mufeedat na nursery 2.

Essha hadadiyar yariyace wance bazata wuce shekara shabakwai ba, Tana nan fara ba can ba, baza a sata a siririya ba bakuma za sata a Mai jiki ba, fuskana Mai Dan tsayi, hanci har baki, idon na ya manya manya ba Sosaiba, farare kal kal, lumsheshu, kullum kamar maiji bacci, bakita Dan karami, pink lips gareta, a jiki kuwa ba a magana, dun tana daga ciki jere yanmata da akekira masu coca cola shape, dukiya fulani nan a cike yake dam🙈, haka hips kamar zansu fado.



Kawanta daya tak ko Kuma ice aminiya, *summaiya*, tare suka tashi, tun suna yara har girmansu, sumy ya ce ga Doctor Abbas jibrin, daddyta babban likatane, sai mahaifiyarta hajiya ikilima.

Su biyu Allah yaba iyayasu, nazeer, sai ita summaiya, sumy tun last year da suka zana jarabawa tasamu FULAFIA ( federal University lafia) Tana karata mass com.


Essha tun da taso da buri karatu likita ta taso, sallah ta biyar a kullum sai ta roki Allah yacika mata buri ta. Shiyasa ma Bata kulla samari, komai naci saurayi hk zaigaji ya barta. Sai a kan *khalid*, sun hadu ne a wata super market taje shipping shima naci da magiya yayi ta mata sanan ta kulashi,Kuma ashe abokin Bashir ne saurayi bestie. Shiyasa takara bashi dama .

Wanna biki da zasu je a kaduna na yariya big mum ne wato hunaisat.



CIGABAN LABARI

Ta gama hada kayata tsab a karamin wani purple trolley, Tana Gama hadawa, tajiyo sallama kareema. Ta amsa.

KareemaTace" aunty inason na gyarami ki dakin.

Essha tace' huta abiki Kareema zan gyara.( Essha iri yarane nemasu tausayi da jikan Dan Adam). KareemaTace" toh aunty.

Tana aje trolley a gefe bed, ta soma jin ringing din wayata dake gefe side bed.

Tace" kareema" da Allah Mika min wayana , tayi sauri ta dauko mata dun tana matukar Bata girma, tana dubawa taga sis hunaisat. Ta daga waya oh amarya .

Hunaisat tace" karkimin magana nayi fushi dake, nagama gayawa friends Dina special sister na zata zo tun biki na sati daya, shine kika gwasileni, wato ma ba dun dad yace" ki zo ba bara kizo ba koh? Essha tace" Haba mana my amarsu Allah jamb ne ya rikeni .

Toh naji yanzu da wani lokaci Zaki zo? Ina ga fa sai two zamutaso. Eya sis sai two maiyasa? Nine ban dan jin dadi ba,

Eya Allah ya baki lfy sis aman ban ji dadin ace duk event din bikina ace ba ki aciki, Wai Kuma sai two zakutaso, haba yantzu fa 9:00 da Allah kuta so da wuri gasu yaya Abdulhamid, su aina'u da hafsat tun shekara jiya suka zo, ama ke har yau. Haba cewa hunaisat.

Yi hakuri sis Allah hajiya uke nake jira. Tace" toh dole ne sai ki zo da ita?? Essha tayi dariya ai dole sai dan tsofofi. Oho dai naji saina gaki, ok sai munzo ta kashe waya.

Oh ni Essha Wana surutu na hunaisat kamar ba amarya ba,
kareema tace"ai aunty zatayi ta daina, hk yayana ana saura kwana biyu daure aure ta adabi mu da surutu, ranar daure aure kuwa sai kuka Essha tayi dariya tace" lallai kam 😁



comment and share🙏♥️😘



Doctor Essha
👩‍⚕️
Written-by -j hajara




9️⃣&🔟


Suna ka hira sukaji sallamar mufeedat suka amsa. Tace sis Essha inji mum Wai ki fitoh muyi breakfast.ok gamuna zuwa, kareema muje ko? A'a aunty zan gyara daki Kai kareema kenan toh sai ki fitoh.

Tana fita ta samaisu dukasu a dining table.

Walid yace sis Essha kiyi sauri kinyi serving Dina ni yunwa nakeji, yimin shiru aci ci kawai, ai gwarani Ina ci Ina jiki nafi Wana yanuna amir da hkl shi ke waya. Kuma ace ci ba kiba asara gari 😅.


Essha tace nidai baruwana. Amir ya sauko da niyya Kama walid da gudu ya boye a baya Essha. Sis kibashi hakuri,ni banza karaba,

Amir yace" Kama Kara kaga yanda zanyi dakai,amir kamishi afuwa cewar Essha, wallahi Allah ya taimakeka sis ta kareka.

Sis ni da Allah kiyi serving am hungry mufeedat ta fada, toh autar mummy ke zanfara serving zauna, Ina mummy? Tana wanka suka amsa. Ok yanzu Mai zan samuku?

Amir yace sis mufa baza musha koko da kosai ba na hajiya ne ok naji.

Ta serving nasu plantain, soyaye kwai da tea.

Walid yace"sis zanyi missing naki two days fa ya fada baki shi cike da abinci mufeedat tace sis Essha a islamiyar mu a hana mu magana baki mu cike da abinci.

Khairat tace fada mishi dai, yanzu dai kowa yayi shiru kuyi koyi da Amir, amir Kai na Kato ana yabeshi.

Amir yace sis da Allah inzaki tafi inaso kiban aro charger din laptop naki nawa ubaid (abokishi) ya dauka, ok badamuwa Yana kan side drower na. Thanks sis.


Sunakayi breakfast sukaji sallamar daddy hajiya da daddy karami. Da gudu mufeedat ta nufesu Oyoyo ta rugume daddy karami, Oyoyo autar daddy, ykk ya school? Ta amsa da lafiya klau.


Hajiya tace" wato wanna Mai suna aljanu na bazata min Oyoyo ba babata kadai ta sani ko, mufeedat ta Bata fuska zatayi kuka dun bataso hajiya nakirata da Mai suna aljanu nandanna sai tayi kuka aikuwa kamar jira take ta fashe da kuka daddy karami ya lalasheta, su amir suka taso suka masu hajiya sannu da zuwa, hajiya ta nemi guri ta zauna tace" Kai Amiru zo karage abun sanyi na, wanna ai sai yasa na bushe ana 😅. Amir yabata fuska hajiya tazo kenan da Bata ma mutani suna, ya dauki remote din A.C yakashe gaba daya.

Mummy ta fito sanye da gown baki ta je gefe hajiya ta gaisheta har kasa sanan ta gaisa da daddy karami. Ta musu iso zuwa dining table,hajiya na zama daddy dakashi yayi serving nata.

Baya sugama breakfast. Hajiya ta kalli daddy tace " badai Bala driver ne zai tukani har kaduna ba ko? Daddy yace eh shine hajiya, tun bai rufe baki ba ta tareshi da cewa in har Bala driver ne zai kaita kaduna ita walahi ta fasa zuwa har da kukata, Walid dasu khairat sai dariya suke Tamata .

Mummy ta ce" yihakuri hajiya kidaina kukana Ina ga baba su khamis sai yakaiku ko? Daddy ya amsa" bazai iya tuki ba, saboda Yana da ciwo a hannu, kawai yadan za'ayi za Kira baba driver yakaiku . Ya dauki waya yakira baba driver yace mishi yashirya zai Kai su hajiya kaduna, yace toh Alhaji ba matsala, da karfe nawa ne tafiya? Biyu ne toh Alhaji sai nazo.




Da misali karfe biyu su Essha su shirya tsaf za su dauki hanya kaduna kaduna gari governor.tasha dogo rigata na less Black yana da digo pink aciki, fuskana bawani makeup ama duk da haka ta fito, tayafa gyaleta Pink, takalmita hk, ta fito gwani sha'awa son kowa ki Wanda yarasa. Har zata shiga motar, sai ta tuna ta Manta da jaka Kuma a akwai wayata aciki da abubuwa da baza arasaba, ta fita da sauri ta shiga ta dauko.

Tana fita taci karo da mum nata rike da calendars da jaka da yawa na biki, ta Mika mata gashi kiba hunaisat, daddy yafito da bandir din hamsin hamsin yabata daya, ta amsa tayi godiya, daddy yace Essha banda yawo kinjiko ta gyada Kai, ta duba daya daga ciki jaka taga Kaya cinye cinye ne na biki.

Tace" gsky mummy na kiyi kokari. Abu fariciki ma tana duba baya jakakuna taga hotuna hunaisat da angota suyi kyau, a kasa Kuma asa Courtesy by Sis Essha.wow mum nagode, ta rugume meta, baba driver sai horn yake ta yi Alama tayi sauri, baya San dare yamusu a hanya, Kuma gashi yau Friday. Da sauri ta bude boat ta zuba Kaya ta shiga mota, mufeedat sai ihu takeyi zatabi ta, Walid da khairat har da gutu hawaye, daddy yajasu zuwa ciki, yace addu'a zakumusu, Allah yaqiya hanya ba kukaba, daker mum ta lalashi mufeedat tayi shiru sanan bacci ya bigge da ita.

Essha ta texting ma Khalid da bestie mun wuce, Khalid ne ya reply. Da Allah ya tsare hanya dear.



*************************
ABUJA, NIGERIA.

Wani tamgameme gida ne na gani a fada, girmashi kamar mansion, na lura duk girma angwan ba gida da yakai Wana girma da haduwa, baki gate din kuwa duk security ne, gaba da baya, dukanisu sanye da black suits. Ciki gida Kuma ba'a magana dun ciki kamar outside country,

Gida ALHAJI UMAR TYCOON kenan, shaharare Dan kasuwa, Kuma cikake Dan boko, daya nimi yataka dangote a kudi, da shahara, yakai yakawo ma yayi kwari suna tun daga kasar mu Nigeria har kasa waje, bawanda zaka tambaya waye Alhaji Umar tycoon baisaniba, koda karami yaro ne,

Alhaji Umar tycoon bafilatanine, da asali jahar Nasarawa , haifafar gari uke, mahaifishi shine sarki gari, subiyu aka Haifa, Tycoon da kanishi Mai mulki gari a yanzu, Mai martaba Yusuf isa, a babba masauratana Mai take Yakanaji. Maihifisu ya jima da rasuwa.

Saboda shahara shi a kasuwanci ne yasa abokainashi suka masa suna TYCOON(tycoon na nufi babba business man).

Matashi biyu, hajiya hajara itace uwargida anakirata da Ammi, sai hajiya Khadija, itace amarya anakirata da Mami.


Duk tari dukiyanshi nan yarashi bakwai kacal Allah ya azurtashi dasu, alhamdullila dai toh, don a zamani yanzu wani ma na nema baisamu ba .


Yara Ammi uku, Aliyu, rukaya anakirata da siyama,sai autarsu Sofia, Mami na da hudu, idriss , fauziyya, Isa, sai hammatul Rahman suna kirata da Rahman,

Duka yarashi a kasa waje sukayi karatu.

Aliyu ne babba cikisu, shine Dan gaba goshi tycoon, sbd Aliyu akwai hankali da biyaya, da tun yana karami aka fitar dashi wajen saudia, yayi shekara goma cib, sanan tycoon ya yawuce dashi Russian , idriss yagama karatun law, Babba barista ne Mai zama kanshi, sai fauziyya Tana aure da yaro governor katsina state, sai rukkaya, babba ma'aikaciyar gomanati wace kasa ke dama da ita, sai Isa yagama karatun shi, ya dawo gida service, Yana service a illori, sai Sofia da rahma suna mataki secondary, suna jss2 a Turkish international School dake abuja.


Yara gida suna da tarbiya Sosai, ga ilmi addini, basu da raini ko Kuma kaskatar da talaka kamar yanda waesu yara masu kudi keyi.

Mahaifiyar Aliyu wato Ammi, Yar kaduna ce, family house nata na kaduna, yayita uku, uncle bello, uncle Fahad, uncle auwal, mahaifisu ne kadai a raye, suna kirata da ummi( kaka Aliyu).



Yau ko wani Dan family din tycoon na gida, sbd yau za'atarbi shalale baba, kowa a family din sai murna sukeyi yau big brother Aliyu zai dawo.

Yanmata family su Sha wanka, masu aiki sai safa da marwa kawai sukeyi a goge nan a gogecan, so ke Wana Dora wancan, kamar za'ayi sukai dari, haka aketa jera abinci yafi kala ashiri a kan dinning,

Da misali karfe biyu jirgisu zai sauko, Aliyu shekarashi shida kenan rabon shi da Nigeria, sai yau zai shigo kasarshi ta gado.
Akala shekarunshi sunkai talati da daya.


NNAMDI AZIKWE INTERNATIONAL AIRPORT ABUJA

Sai jijiniyar mota kawai kakeji a airport.
Motoci su Kai talati kowani baya mota ansa TYCOON baro baro da number shi.
Yau dakashi yazo airport don tarba shaleleshi, duk sun fito ana jira isorwashi.

Can a jirgi , mutani nata sauka, can na hangi wani hadade guy yafito, kyakyawa na karshe, ko shi yayi kansa iya yanda zaiyi kenan, Aliyu kenan,

Aliyu fari ne ama ba kal ba, dogone ama ba zankaleleba, dai dai, shi ba ramame bane ba Kuma Mai kiba ba, a tsayakiyake da kirjisa me fadi normal, hanci sa Mai kyau da tsari, baiyi tsini can da yawa ba, gashin kasa, Wanda ya yarashi luf dashi, baki ga santsi da laushi kamar na India, gira sa Mai yawa ga kyau, idanu na Dara dara, farare kal kal, habarsa Mai Dan tsayi, bakisa das dan daidai, lips dinsa su ba pink ama kamar light pink, ya bude baki yayi murmushi hakoransa Yar yar, farare kal kal, ga wani dimple nasa Yar ciki Yana lotsawa gwani sha'awa, fatarsa kuwa shar2, subhanallahi Aliyu yagama haduwa.

Jikishi sanye yake da black jeans, da top fari, kafarna kuwa tasha👟farare, hannu shi kuwa zobe azurfane, sai agogo rolex, sai kamshi ketashi.

A hankali yake sauka a matakalar jirgi, a kasa zuciya shi yace Alhamdullila.



Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by j hajara



1️⃣1️⃣&1️⃣2️⃣



Yace" Alhamdullila yau na shaki iska kasana" yacigaba da sauka a hankali, Yana kan sauka yaji wani muguwar faduwa gaba, nandana yariga karato inalilahi waina ilaihi raju'un. Haryaji ya daina ji.


Yana waigawa ya hangi su Ammi da dad.can gefe daya security ne, ai nandanna ya hada fuska, don shi arayuwashi yatsani ya farka ya ga security Dina, suna daga ciki dalilai da bayaso zuwa Nigeria, anashi tsari, security kamar takura rayuwane.


Aliyu Yana da sanyi amfa a kwai zuciya inkatabashi, ga tausayi da jikan Dan Adam, ko duma yayi girma kasa waje ama baya shaye shaye, baya Nima mata, mata ma Basu a agender nashi.


Sai kwanaki ne yariyar aboki daddyshi suka hadu a Russian, Tana nacce mishi Wai Tana sonshi.

Sunata SUHAIMA, suhaima yargatace, duk abunda ta keso daddy ta na mata, kyakyawa ce a fuska, ama ba diri ta tafi kamar pencil😂.


Tana gayama daddy yazo yasamu tycoon, yaminshi magana,🤦dayake abokanaine. Yace" ba damuwa zai ma Aliyu magana, shi Kuma Aliyu duk abun daddy shi yasashi yanabi, shiyasa yace ya amince da aure.

Suhaima tana makale mishi har yasoma saki jikida ita, har ayi musu bayko,ansa Rana, aure sai nan da wata uku tukun.

Aliyu nada abokanai gudu hudu Wanda yake ji dasu, Kuma duka atare sukayi karatu,

Haydar namesake nashi, Suleiman, hafiz, fawaz. Aliyu da Hafiz su karata business,fawaz da haydar medicine, Suleiman civil engineer.
dukasu mazauna abujane.



Da fara'a a fuskarshi ya nufi tycoon, wani daga ciki security yayi sauri ya amshi trolley nashi, Yana mishi barka da zuwa ya amsa aciki sankewa fuska.


Tycoon yace" welcome back son ya rugumeshi, su Ammi da Mami suna gefesu.

I really miss you dad yafada murya a shagwabe" tycoon ya shafa mishi Kai yace" ai kadawo kenan.

Mami tace" son daddy ka kadai ka gani ko?

A'a Mami na ya je gefeta da sauri, ya daura hanushi aka kafada ta yace" yaza'ayi na Manta da Mami na inaa.

Ammi tace" toh zai kuzo munkarasa gida, in muje ko cigaba, duka su ka fashe da dariya.

Tycoon yace jealousy" eh naji.

Aliyu ya shagwabe fuska kamar karami yaro yace" Ammi ko Kimi sannu da zuwa ko?

A'a yihakuri yaro mamishi barka da zuwa ammi tafada.

A'a ni nayi fushi,

Mami tace" Ammi tunda har kikasa boy Dina yayi fushi toh Zaki biya Tara.

Niwa kumun afuwa ammi ta fada"

Tycoon yace" amiki kuzo mukarasa gida.

Duk suka karasa ciki mota, akatashi motoci sai gida.

Suna karasa gida, sun a nufo gate abun mamaki Naga yabude da kanshi, aka sanke yi zangaye kamar roundabout tukun suka isa guri parking, Kai gidana yagama haduwa a rayuwa.

Suna parking bodyguards da sauri suka bude musu mota, kowa na haraba gida ana jira fitowarsu.

Aliyu na fita da gudu Sofia da rahma suka karaso wurisa da Oyoyo ya Aliyu"

Kai Kai yanmata Ammi ne suka girma haka ya fada" sai murna kawai suke ya Aliyu ya dawo,

Rabonshi da ganisu tun su seven years,

Yakuke yanmata Mami?

Lafiya klau Yaya.

Su siyama, idriss da Isa suka karaso da cewa" welcome bck home big bros

Yace thanks dear

Ma'aikata suka karasa mishi da Kaya izuwa part nashi da aka gyara sab sab.

Tycoon yace" toh don sai kaje ka fresh up ka huta, sai kazo a gaigasa ko,

Toh dad ya fada" suka wuce ciki.

Sofia da rahma zasubishi , Mami ta hanasu, a'a kubar min yaro ya huta, zaku wani je ku dameshi.

Rahma ta tura baki tace" Ammi kiji Mami Wai baza mubi Yaya ba,

Zo zo yanmata na karkudamu, ai kudiga ganishi har ku gaji dashi, muje ku amshi milkshake 🥤 naku Ammi ta fada"


Sofia ta amsa da yawwa Ammi"

Siyama tace" ko ji dashi nasa anjima kadan za'ajiku da Ammi din.

Ai sharesu kawai daughter Mami ta fada"

Oho dai inji Ammi" ta jasu suka wuce ciki .


Aliyu yace " Mami I really miss home,

Ai dole son, yanzu jeka yi Sallah ka huta, sai kazo muyi hira.

Toh mamina"


Yanufi part nashi, idriss na biye dashi, suna hira gwani burgewa har suka karaso ciki, ko' Ina kal kal, kamar ba"ataba shiga ba, komai yayi cib cib, katuwar plasma ne a falo, sai su cushion Mai ruwan gold da sirri fari a ciki, sai rug a tsakiya da center table.

Paint din part din white ne gabadaya, gefe guda Kuma dining areane, sai wani passage da dai sadaka da guri motsa jiki,
Machines na motsa jiki ne kalla kalla a guri,

Kai faduwar tsaruwa part din Aliyu wani Bata lokaci dun ya tsaru, yagama tsaruwa, kamar a turai


Idriss yace" barana na barka ka huta, ni zan wuce office, akwai wani case da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login