Showing 9001 words to 12000 words out of 70940 words

Chapter 4 - DOCTOR EESHA complete by J Hajara

J Hajara   

14 Jul 2024

7219

hankali dun bayasa su hada Ido da daddyshi, dun yasan fada zai Sha, Kuma yasa tabas daddy shi ya dawo gida yau da wuri,

A hankali ya kashe mota ya cire key, ya sauka tuna nishi yabi kofa baya ya shiga side nashi, Kar daddy shi yaganshi, bai sani ba tun shigowar shi da motar , tycoon ke kallonshi , Yana tsaye agefe garden, dayake guri da ya tsaya ba haske Sosai sai yayi kamar wani security ne a gun, yafi minti goma a guri Yana jira yaga shigowar shi.

Aliyu na sauka zai bi ta ida zai sadashi da kofar baya, har ya Soma tafiya yaji anakirashi ,Aliyu? Ya tsaya cak tabbas murya daddy shi ne

Yace" shikena yagani" ya juya a hankali kamar Mara gaskiya ya sunkuyar da Kai yace" Ina wuni dad?

Tycoon bai amsa ba yace" zonan" ya nufoshi a hankali kamar wandakwai ya fashe minshi a ciki.

Tycoon yace" Aliyu saunawa zagayama inkazo Nigeria, kariga fita da masu tsoro lafiya ka iye? Yau ma daga zuwaka shine ka fita ko ka sanar ma Ammi ko Mami ka zaka fita ko ?












Comment and share 😍😍





Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by J Hajara




1️⃣5️⃣&1️⃣6️⃣


Dad kayi hakuri ban zan sakeba mu Dan zagaya garine da su Suleiman" Aliyu ya fada.

Tycoon yace" ok naji, wuce muje kaci abinci Kai kadai ake jira"

Yace" no dad ni ba yanzu zan ci ba, Allah dad zafi ya dameni baza iya zama na Kai three minutes banyi wanka ba, daddy zufa". (Aliyu Sam bayason zafi,bale ma weather naija)

Tycoon yace" haba mana Aliyu kowa yayi missing big bro, yau suna murna zasuyi dinner dashi shine kace bazakayibs, yi hakuri muje ko two minutes kayi"

Yace" Allah daddy inakara one minute banyi wanka ba ihu zan saka don Kai kayi nake ji"😅

" Eh daurai son zakaiya nasan son dinna jarumi ne" yaja hannushi suka taho gwani sha'awa, duk lungu da suka bi sai security su Sara musu, tycoon kadai ke amsawa ama Aliyu kam hankalishi ma baya wajan.

Suna karaso wa ciki babba falo gida wow😮 ya hadu, ba' amagana, hotuna yagidane dukasu gabadaya suyi family picture a bango falo, suyi kyau kamar larabawa, family din tycoon MashaAllah ba dai kyauba, kowa ya hallarci babba dining area din, tycoon kawai da Aliyu ake jira, sukayi sallama aka amsa, ya gaidasu su Ammi.

Mami tace" wato son kaki zuwa mun gaisa ko?

Yace" a'a mamina yi hakuri mu dan fita ne dasu Suleiman"

Sofia da rahma suka tambayeshi tsaraba, yace" oops sorry yanmata Ammi imu gama dinner kuzo ku karba kujiko?

Sofia ta amsa da ohk Yaya"

Suka fara ci abinci, tuwo🍛da Miya taushe yasha nama gaja gaja, har nama yaso yafi Miya yawa.

Aliyu ba wani ci arziki yakeyi ba, yanaci Yana yamutsa fuska Alama zufa na damushi, sai zufa yaketayi duk AC daya cika lungu da sako parlor, amashi zufa yakeyi.

Siyama dake gefeshi ta leka plates taga bai wani ci ba, ta mishi rada da cewa" Allah imbaka ci abinci ba zangaya ma Mami"

Yace" yi hakuri sis, zanci ama wlh am not comfortable zafi ke damuna can't you see?

Tace" ama wlh big bro Kai ajebone, toh bara nasa akara ma karfi AC"

Yace"godiya nakeYar kanwa"
Tace u r welcome bro"
dakanta ta Mike don ta Kara karfi AC.

Tycoon yace" siyama Ina Zaki baya ba'agama ci abinci ba?

"Daddy ba ko' Ina Yaya zankara ma karfi AC sbd Yana ji zafi sosai " ta amsa.

Ammi tace" ni dai basan iri jiki Aliyu ba, Wai mutum duk sanyi na sai yasa akara"

Mami tace" karkidamaimu haka Allah ya halicemu"

" Toh nayi shiru" Ammi ta fada Tana Kama baki.

Siyama tana karawa ta dawo ta zauna, Aliyu ko minti uku baiyi da zama ba yamike, Isa yatambayeshi yace" Yaya inazakaje Kuma?

Yace" na koshi young corper"

Isa yace" Yaya bakaci komai bafa?

Yace" kaikayi nakeji bro bazan iya zama ba"

" Ok Yaya goodnight" cewa siyama da Isa.

Yace" Allah yatashemu, Ammi mamina sai da safe?

Dukasu suka amsa mishi da sweet t boy"

Tycoon yace" kafi ka kwanta inaso gani ka"

Ya amsa da " toh dad"

Da sauri ya wuce part nashi, direct toilet ya wuce ko koya jikishi bai cire ba, ya kunna ma kanshi shower, sanda ya Soma ji iska sanyi tukun yacire Kaya ya Soma wanka, Yana Gama wanka ya dora alwala ya fito, ya ciro white boxer da singlet, sai jalabiya Mai guntu hannu,shima fari, Yana sawa yaje gaba, yashafa wani tsadade body lotion, ya fesa turaruka masu sanyi kamshi, Yana gama ya shimfida dadurma yagabata da sallah nafilah(Aliyu akwai son ibada) Yana idarwa yaji sallamarsu su Sofia, ya amsa"

Sofia tace" Yaya Wai zakayi aure da gaske?

Eh ya amsa"

Rahma tace" Yaya mu bamu taba gani amarya kaba"

Sofia tace" eh hakane yaya, Kuma Kai baka taba kaimu mu ganta ba"

Rahma tace" no no Yaya show us her picture first, munga ko ta Kai yayamu kyau"

Aliyu yace " toh iyaye surutu, kuzo ku amshi tsaraba ku ne ko kuzo ne ku cikani da surutu?

Dukasu suka hada baki guri cewa" a'a Yaya yihakuri, but please show us our bride picture please Yaya"

Aliyu ya koma zance zuci yace" yara na su nema kureni aya ma Ina da hoto suhaima kuwa?

Rahma ta katse mishi zance zuci da yakeyi da cewa" Yaya please" harda buga kafa.

Yayi murmushi yace" yanmata Ammi , no kudawo gobe ,zanuna muku , kuga yanzu daddy na Kira na Kuma bansa na Bata lokaci, Yana magana Yana shafa musu Kai, toh ga tsarabaku" ya Mika musu wani jaka Mai kyau cike da kaya , suka mishi godiya suka fice.

Suna fita yayi ajiya zuciya, yace" Allah na godema" can ya Mike ya nufi side din Tycoon, da sallama ya shiga, ya amsa, zaune yake rike da jarida daily trust a hannushi ya Mike kafafuwashi, Aliyu da sauri ya Isa gareshi yariga ma kafa tausa.

Tycoon ya kalleshi ya murmusa yace" thanks son" yaciga da cewa" tundama nakira Kane na tuna ma maganar aure ka, Kuma na shaida ma cewa next week zaka fara zuwa office, ka ga kenan sai ni na huta da zirgazirga, Kai ka cigaba, I surely know my boy can do it, kaga kenan zaka zama junior tycoon, ya murmusa, yacigaba , toh nabaka hutu one week kenan, Hafiz tun last week ya fara zuwa office zai nunama komai so don't worry"

Aliyu bai amsa kanshi a kasa Yana ta ma kafa daddy tausa.

Tycoon yace" son baka jinane?

Yace" dad naji ama please maganar aure da Allah a dafashi please ? Ya marairace fuska,

Tycoon yace" ama Aliyu maiyasa kakeso a daga?

Yace" haka kawai dad"

Tycoon yace" toh kayi hakuri son gaskiya bazaniya sa a daga biki ka ba, just have patients komai zaiyi dadai inshallah kajiko?

Yace" toh dad nagode sai da safe"

Tycoon ya amsa da Allah yabamu alkhari sa"

Ya Mike jiki a sanyaye zuwa dakishi, jalabiya kawai yacire ya kwanta.


KADUNA

Su Essha sai wurare 3:30pm su ka Isa kaduna duk sugaji, anguwar dosa straight baba driver ya wuce dasu, a kofar gate dinsu big mom, baba driver yayi horn gate man yabude musu, ciki gida makil da Yan biki , tun daga yanuwa miji big mom da nata, da abokaina arziki.

Baba driver ya Parker motar duk suka fitoh, hanan ta hangi Essha da gudu taje ta rugumeta, tace" Oyoyo sis Essha"

Essha tace" ohh baby hanan yaushe kukazo?

Hanan tace" shekaran jiya, Ina khairat da su Yaya amir? Ta tambaya

Essha tace" suna gida suce a gaisheku " taja mata hanci.

Tace" toh maiyasa basu zo ba?

Essha tace" baby hanan makarata ne ya sayardasu"

Su daddy karami suka wuce masalaci dake kofar gida domin suyi sallah la'asar.

Essha Kuma na kwashe Kaya dake boat, hanan na Taya ta. Taji a rufe mata Ido ta rasa wayane .

Tace" baby hanan da Allah waye rufemin idon " batasaniba hanan tun lokaci da tafitar da trolley nasu ita da hajiya suka wuce ciki.

Ta Kara tambaya ta marairace murya tace" da Allah waye? Akaki magana, tayi tayi ta bude ta gagara a rike Ido tam, sai can taji a koyi murya ta da Allah waye?

Tayi murmushi tace " Aina'u bude min idona, ai tundama nasa kece" ta cire hannuta da sauri tana dariya tace" Oyoyo sis"

Essha tace" bazan amsa ba, baya ki tsoratar Dani"

Aina'u tace" yi hakuri zomuje ciki, kiga hajiya ta Dade da wucewa Wai bazata tsaya kallo shirmemu ba, Wai kafafuwata suyi tsami" dukasu suka fashe da dariya.

Gefe guda ta hangi su Yaya Usman, Yaya Abba , Yaya salis , sai hira suke akar Kashi bishiya mangoro dake ciki gida.

Aina'u tace" ni bazan Kai Kaya ciki, kije ku gaisa ko?

Tace" toh sis ngd" ta nufisu, dayake Bata guri suke kallo ba shiyasa Basu gantaba, ta cigaba ta nufisu ciki tafiya ta Mai dauke hankali Mai kallo, tana zuwa daf dasu

Tace" hi yan samari" duka sukayi sauri juyawa don suga mallaki murya, kawai sai sukaga Essha, kawai dukasu suka sake mata murmushi, Usman ne kawai ya hada fuska.

Salis yace" sis sauka yaushe mutani lafiya ne(ya koyi hausa lafia😆)

Ta harareshi sanan ta amsa da" yanzu na tare dasu hajiya da daddy karami muke"

"Eya sannu da zuwa Yar kauye " cewar Yaya Abba

Tace" ni ka daina cemin Yar kauye"

Sameer yace" ke Yar

kauye ne mana, da wani hausar ku tsamama Wai ku Kuna hausa😆( mutani lafia kumun afuwa😅🙏)

Tace" Allah Sameer ka kiyayeni" ta juya ga kallota zuwa bangare Usman ya wani hada fuska kamar baitaba murmushi ba, hkl shi na waya.


Tace "babba yaya Ina gaisuwa" bai amsa ba ya Mike kamar zai wuce ta, ya dawo ya tsaya daidai inda take ya kama mata kunne.

Tace" wassh ni Mai na maka?

Yace" laifi ki da yawa, na daya bakison san da zumuta, Kuma sau nawa zagaya maki, ki daina sa iri Wana gyale ki ki ji, Kuma daddy Yana kalloki"

Tace" ni ka kyalleni" Tana tura baki.

Salis ya Mike ya kwace ta daga hannushi,

Yace" bros kyaleta yi hakuri, ka ga tayi tafiya Mai nisa ko, ta gaji"

Usman yace" ai Allah yasoki"

Tace" eh din" ta mishi gwalo , da gudu ta wuce ciki. Tana shiga ta Sami big mom zaune a parlor tana waya, da gudu ta fado jikita,

Big mom tace" eh zankiraki anjima, ta kalli Essha tace" Wai Wai daughter so kike ki karya ni, wow daughter na ta Kara kyau da girma, ki gaki kuwa"

Tace" Kai big mom" ta rufe fuska. Yan parlor sai dariya suke musu.

Tace" big mom Ina hunaisat?

Big mom ta amsa da tana dakita"

" Ok mom" da gudu ta wuce daki hunaisat, big mom tace" daughter kiyi a hankali fa?

Ta amsa da " toh big mom"

Ta shiga,ta Tara da humai zaune a tsakiya gado, ta Sha lalle a kafa da hannu sai walkiya kawai take na amare, sai waensu yanmata su uku, agefe ta, suna kallo Abu a waya, a zuciya ta tace Killa ma hotuna biki suke kallo.

Tayi sallama suka amsa, hunaisat ta daga Kai taga Mai sallama taga Essha ne, tayi Kara, ai da gudu ta rugumeta, sai murna takeyi.

Essha tace" Kai amarya na Zaki karya ni"

Hunaisat tayi murmushi tace" sis kigaki kuwa, ki hadu fa"

Tace" ni wa , ai duk haduwa da nayi ai ban Kai ki ba amarya"

Hunaisat tace" sis Allah wlh dagaske nake"

Tace" toh nagode amarsu"

Hunaisat ta juya ga friends dinta tace" Maryam, asma' u, dija Meet my special cute sis, itace Essha Dana ke baku labarita"

Maryam tace" ai Naga Alama , sannu da zuwa"

Essha Tamika musu hannu sukayi musabaha,da fara'a a fuskata tace" nagode"

Dija tace" Kai walahi ki hadu da inada Yaya namiji Dana mishi hanya"

Essha tayi murmushi tace" Kai bar fasamin Kai"

Asmau race" Allah da gaske ne"

Tace" nagode tom sosai, sis bara nayi sallah ko"

Ok " ta wuce toilet tayi alwala, ta fito ta gabatar da sallah la'asar, Tana idarwa suka Soma hira.

Tace " sis Naga hotuna bridal shower din?

Hunaisat tace" a'a ni bazan nuna miki ba"

Tace" haba mana amarya Anas"

Hunaisat tace" har kisan naji sanyi gashi ki ganni"

Tana kallo hotuna tace" gaskiya sis ku fito, I really miss" taga hotuna har Dana KAMU tace" sis Wai yaushe akayi wanan?

Hunaisat tace" yau man"

Tace" eya sis maiyasa bakusa 4:00pm a tashi seven ba?

Hunaisat tace" a'a ba ruwana, Yaya Usman ne ya Sara komai"

Essha ta hada fuska kamar zatayi kuka tace" shi Kuma Yaya Usman Nashi kenan ra'ayi tsiya kamar shine ango, ace nazo biki sis, events ko daya bani aciki"

Maryam tace" Essha karkidamu ai ba'ariga a daura ba, Kuma ai gobe akwai walima sai reception bayan daura aure"

Tace" Kai har naji sanyi"

Yan daki sai tsokanar hunaisat suketayi Wai tacika surutu da rawar kai kamar ba amarya ba"

Essha tace " Kar kudamu gobe ne Ido zai Raina fata " duk suka fashe da dariya

Hunaisat tace " eh din ku kyalleni"

Hafsat ta shigo tace" sis Essha big mom nakiraki, Wai kizo kici abinci"

Tace" toh hafsy muje"

Ta Mike tabi bayata, ta samu big mom tana shirya abinci akan dining, Yan taro sai safa da marwa sukeyi.

Essha ta lagwabar da Kai tace" big mom ni gsky baza iya ci abinci anan ba zan Kai daki"

Big mom tace" toh badamuwa , zo ki Kai ma hajiya da daddy ku nasu"

Ta kwashe nasu hajiya takaimusu, taxo ta dauki nata sai daki, tana zuwa ta jima wayata na ta ringing ta dauja, taga bestie ne.

Tace" hello"

" Hi har ku sauka"cewar bestie"

Essha tace" eh dear tun misali 3:30"

Bestie tace" tom ya hanya?

Tace " hanya lafiya lau, ya lecture din?

Bestie tace" ai kibari kawai Essha lecturer dina yaso yasamana zafi, daga zuwa aji fa, Wai tests, ai student nata complain shi ne ya hakura Wai gobe Saturday mun dawo 4:00pm"

Essha tace" toh bestie iya complain Allah yabaki sa'a"

Bestie tace" ameen bestie mie, ni gsky nayi missing naki, ki dawo Sunday kijiko"

Essha tace" Nima hk, Kar kidamu, Sunday zamu dawo inshallah, ga amarya ku gaisa" ta Mika ma hunaisat waya suka gaisa sanan ta mata bye ta kashe waya. Ta Kira mum da dad dinta suka gaisa, sanan ta Kira Khalid su Dade suna waya kamar baza su rabu ba, shima ta ba hunaisat waya suka gaisa, suna Gama gaisawa ta kashe, ta Soma ci abinci, sanda aka fara Kira sallah mahgrib sanan ta handa plates takai kitchen.

Su maryam suka musu sallama zasu wuce sai gobe da safe zasu dawo , har baki gate suka rakasu, sanan suka juyo ciki , sai kiraye kiraye sallah kakeji, suna dawo suka Dora alwala , sukayi sallah magarib, suna idarwa suka fara tilawa alqur'ani maigirma har akayi Isha, suna idar da sallah Isha.

Essha ta shiga ta watsa ruwa, ta fito daure da da towel Dakar ya wuce cinyar ta.

Hunaisat tace" sis kigaki kuwa, kigama haduwa tuburkallah dama ni ne"

Tace" Kai hunaisat basan shairri "

Hunaisat tace" Allah ba sharri bane , dubeki fa kamar Nicky Minaj " tayi dariya

Essha taja pillow dake baki gado ta harbe ta dashi tace" ke yariyana Allah yashiryamin ke"

Hunaisat ta cabke pillow tana dariya tace" ameen"

Tana rufe baki sukaji sallamar , big mom, anty zainab da Aina'u, dukasu rike da Kaya a hannusu, big mom kula ne a hannuta, guda biyu , ita Kuma anty zainab robar ne kamar na talla, cike yake dam da turare wuta, daya Kuma da lalle na Hadi na wanka amare, Aina'u Kuma gora ne maidaidaici a hannuta sai leda fari baiya gani abunda keci.

Big mom ta a aje kulla a gaban hunaisat, ta amshi roba da ke hannu anty zainab shima ta aje a gabanta , har da Kaya hannu Aina'u duk ta hada ta aje.

Big mom tace" hunaisat? Ta amsa da na'am momy"

Big mom tace" kiga Wana kula ta bude kaza amare ne ya shs Hadi sai kamshi kawai ke tashi, tace" toh inason ki cinye kiban kula , zan aiko a daukamin, da wanan ma ta nuna gora tace " tsumi ne duk ki shanye su, kinaji na ko, na roba na Kuma ta nuna na lalle Hadi tace" yanzu nakeso kishiga ki watsa a jiki kizo anty ki zata turareki"

Hunaisat tace" toh momy" ta fada Tana tura baki, ta dauka ta wuce ciki toilet dashi.

Big mom tace" Essha ki tabatar da ta shanye komai kinjiko, intaki kizo kigayamin, kijiko daughter?

Essha tace" toh mum zan yi yada kikace"

Big mom ta fice daga daki taja Aina'u saboda zata tayata hada kayayaki, Aina'u ba haka taso ba, taso ayi agabatane😆.

Essha sai a sanane taga anty zainab tace" la aunty zainab tundama kene a tsaye"

Anty zainab tace" eh Essha nine , Ina waya zai barki ki gani"

Tace" la aunty yihakuri, Ina wuni?

Lafiya klau ta amsa"

Tace" mummy na Wai na gaisheki"

Anty zainab tace" Allah sarki Ina amsawa, gobe zamu wuce zamu bi tagari naku ai "

Essha tace" eya anty zaku wuce gobe?

Anty zainab tace" inshallah"

Hunaisat ta fito daga toilet rike da robar , sai tura baki kawai takeyi, anty zainab ta ja ta tace" zona yata yihakuri ke fa amaryace, zo na turareki , kawuki na jirana"

Essha tace" anty Nima nazo?

Ta amsa da toh Essha zo ba matsala"

Duka ta hadasu ta turaresu ciki da bai, agama sai tashi kamshi kawai suke Mai dauka hankaki .

Anty zainab tace" ni na wuce saura Kar kici, Essha ki kula da itafa?

Tace" zanyi anty"

Anty zainab na fita hunaisat ta Soma guna guni tace" ni wlh na gaji da ci abubuwa na, waensu fa kamar zanyi amai"

Essha tayi dariya tace" yariya gwamnati ki a ke taimaka "

Hunaisat tace" ni banso"

Essha tace" wlh Allah inbaki ciba zana je nagayama big mom cewa kice baza kici ba" ta Mike tsaye.

Hunaisat ta tare ta tace " haba mana lovely sis zauna Allah zan ci ama zakitayani ko?

Essha tace" ayah? Na amare ne fa?

Hunaisat tace" Allah sis bazai Miki komai ba"

Tace" dagaske kikeyi?

Hunaisat tace" Allah sis believe me"


Tace" tom nayarda" su biyu suka cinye kaza , Essha ma tafi ta ci har da tsumi suka Sha tare, ballema hunaisat batasha sosai ba, Wai zai sata amai, Essha baki. Kwadayi duka ta shanye harda na leda duka suka hada suka cinye.

Suna Gama ci Aina'u ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login