Showing 42001 words to 45000 words out of 70940 words

Chapter 15 - DOCTOR EESHA complete by J Hajara

J Hajara   

14 Jul 2024

7234

wayyo Allah na munshiga uku" da sauri daddy ya rufe mata baki ....







More comment 😊more typing ❀️❀️❀️

Love you guys πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°



πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
DOCTOR ESSHA
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ

WRITING BY

J Hajara


🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION πŸ“š πŸ–ŠοΈ

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, BUrin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.πŸ€™πŸ»
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=whatsa
__________________________


4️⃣4️⃣&4️⃣5️⃣



Yace" ki daina fada haka, sai kace ba musulma ba"

ya juya kalloshi ga Essha da tagama rudewa tace" Daddy who is pregnant ? Me ? When? Batakarasa tamboyoyi na ta ba ta fashe da kuka.

Ya zagaya gefeta ya dafata yace" Essha calm down, Kar kiyi kuka, zo muje gida " ya mikar da ita , za su fice,

Dr Abbas ya dakatar dasu fuska na a hade yace" wait, tunda asirika ya tonu, har ya nuna yarka na da ciki, toh ba ta ba yanta , Kar ta Sha fa mata Kashi kaza, ko a waya ne ta Kira sumaiya ta daga sai na tsine mata , sumaiya ma za ja mata kunne, kuje can da tsiyaku, banasa na Kara gani sumaiya da Essha"

Daddy ya juya ya kalleshi ya kada Kai Yana murmushi yace" nagode, bayi mamaki ba, inshallah Essha kam ta rabu da sumaiya kenan har abada, bisalam na barka lfy" ya ja hannu Essha da sai tsala ihu take, mummy na biye da su, Essha zafi rabuwa da bestie ne yasata kuka bama ciki ba, suna shiga motar daddy ya fara lallashi ta ya na Bata baki, ya hada har da mummy yace" Wana ciki fa ba na shege bane da aureta, gode ma zakiyi kirika kwantar mata da hankali ba ki riga tayata kuka ba"

Murya Essha na rawa tace" daddy ni bestie na ke son gani, inson nagata please"

Ya girgiza Kai yace" Essha yaki keso nayi ne, ki fa ji abunda daddy ta ya fada, kiyi hakuri watarana Zaki ganta"

Suna tafiya a hanya ya Kira hajiya uke yasanar da ita, duk ta rude tace" tunda haka ne kawai ka kawo ta uke, ko tasamu kwanciya hankali ana, Kar magaganu mutani yasa mata wani ciwo daban"

Mummy ta amshi waya hannu na rawa tace" hajiya kawai a zubar da ciki zai fi alkhari "

Hajiya tasa salati tace" Kai fatimatu, kisan abunda kike fada kuwa, Anya kina ciki hayaciki , ciki yarki ki ke so a zubar , ciki halak"

Mummy ta fashe da kuka tace" hajiya kina ji fa, tun ba'aje koi'na ba anfara magana Kuma har......

hajiya ta katse tace" Wai toh magana mutani Zaki bi ne, toshe kunuwaki zakiyi tunda kisan gaskiya, da aura ta, ciki halak ne baza a zubar ba, ku kawata gurina, ta cigaba da raino ciki har ta haihu, in Allah yasa anfa miji shikena"

Essha naji magaganu hajiya dake a loudspeaker yake tasa kuka tace" aa ni inason karatu, da Allah daddy Kar ku kaini, ka taimaka min ka barni ana iyi karatun please daddy "

Daddy ya amshi waya yace" hajiya duk yanda na take zan Kira na sanar miki "

Tace" Kar a zubar da ciki na fa?

Ya kalli mummy yace" hajiya karkidamu, rudewa ne yasa ta fadi haka, ba'ason ranta bane"

Har suka karaso gida Essha Bata bar kuka ba, daddy yayi parking suka fito jiki a sanyaye da gudu Essha ta nufi dakita ta fada gado tasa wani kuka Mai ci rai. Kukata da biyu, Kuka rabuwa da bestie Dana ciki da ta tsani uba, gashi dalili haka zai hanata karatu..

Su daddy su shigo duk suka Tara da yara su zuba tagumi, Amir na gani daddy ya Mike yace" Daddy maiyesameta? Naga ta wuce daki da gudu tana kuka"

Daddy yakikiri murmushi da bai shirya ba ya nemi guri ya zauna a tsakiyar su yace" yara yara? Duk suka zuba mishi Ido Basu bashi normal reply da suka Saba bashi ba..

Yayi murmushi yace" ooooo... Yana ja musu kumatu hade da musu cakulkuli duk suka sa dariya da dolesu, ya sake maimata" yara yara? Suka bashi amsa da " tsoho tsoho" duk suka fashe da dariya..

Yace" abun daya nakeson kumi, inason kullum kuriga farata ma sis Essha, Kar kuriga barita ita kadai kujiko?

Amir yace" Daddy baka bani amsataba, maiyesameta?

Daddy yayi shiru ya kalli mummy da sai matse kwalla takeyi yace" sis Essha ai kwanaki baya, nagayamiki daddy karami ya mata aure ko? Suka amsa da"eh".

Walid yace" yaushe ango ta zai zo?

Yayi murmushi yace" very soon, kuzo kuji ....yayi magana kasa kasa, duk suka maso Dan suji , yace" sis Essha is pregnant" ya fada a hankali.. duk suka sa murna,na take musu ya barke a tsakani su, Amir da Walid suna namiji zata Haifa , khairat da mufeedat na mace zata haifa, Daddy ya kalamasa hannu Yana kallosu Yana murmushi, yaga abun zai zama fada yadakatar dasu Yana dariya harda rike ciki, mummy batayi niyya dariya ba sanda ta murmusa..

Daddy yace" ya'isa*2 , duk Rana da ta haihu zamu gani ko? Suka amsa da eh.

Yace" toh zaku sa ta fariciki ko? Suka ce dad" we promise"

Yace" yawwa good children, ku shirya yau a LACE restaurant zamuyi dinner" da murna suka mike..

Amir yace" daddy let me check her"

Daddy yace" no ka Bari sai anjima, dauko min jaka da na dawo dashi" Amir ya je ya dauko yace" bamu guri zanyi magana da mummy ka"

Yace" toh dad, Nima training zanje, mummy sai na dawo" hannu kawai ta daga mishi ...

Daddy ya bude jaka ya ciro wansu papers ya Mika ma mummy tace" maiye aciki?

Yace" duba kigani?

Tafara dubawa batasn lkc da ta rugume Shiba, ta sa murmushi tace" lallai kajika uba na gari,nagode ma Allah dayabani Kai a matsayi miji Kuma uba yayana,zakafitar da yarka daga ciki kunci na, gaskiya nagode sosai"

Yayi murmushi yace" ki gode ma Allah, buri Essha zai cika, inshallah bazata ba Bari tayi rayuwa ciki kunci ba"

Mummy tace" hajiya zata Amince kuwa? Ga kuma ciki dake jikita" ta fada a sanyaye..

Yace" Kar kidamu zan mata bayani"


Tace" toh aura fa?

Yace" na tambayi malamai har biyu, su shaida min cewa, a addinace idan mace tayi seven years batare da miji ta ba to babu aure, waensu Kuma suce bai Kai seven years (Allah shine masani) duk yanda tayi yu dai zamugani, zo muje nagata, tana bukatar rarashi"

Suka shiga daki da sallamarsu,ta amsa a hankali murya kuka, ta hada Kai da gwiwar hannuta,ta rakube can karshe gado,ita kadai tasan yada takeji, mummy a hankali ta matsa wajenta ta daga mata Kai ta kwantar da ita a cinyarta,ta yaye mata kitso kalaba dasuka bin gefe fuskata Tana share mata hawaye tace" haba Yar Lele baba, kuka na bai isaba, ki kasace Mai tawakali da hakuri kibar ma Allah komai" ta fada Tana sake. Share mata kwala dake fama bin kumatu ta . Daddy ya gyara zama akasa ya mikar da ita, suka sata a tsakiya ta Soma magana murya kuka tace" shikena daddy an rabani da bestie, Kai Kuma zaka komar da ni uke bani ba karatu"

Yace" a' a Essha, kisan nagayamiki banason yawa kuka na da kikeyi, Essha kada ki manta fa, baki isa ki Hana kafara Allah ta faruba, Dan inhar an rubuta Abu zai faru toh, babu makawa sai yafaru... Yada saurara Yana kallota an hankali yacigaba da mata magana " shawara ta agareki ki zama Mai yawa addu'a akan duk wani Abu data sameki a maimako kuka da Zaki zauna kinayi, kada fa ki manta kuka baya magani matsala sai dai yakara ta

Da haka ki Kama Allah shine zai yaye Miki gaba daya bakiciki da kike ciki, yawa rokoshi babu Rana zai sanyaye Miki damuwar daki ke ciki, Kuma ya amsa Miki dukani bukatuki"

Essha ta share hawaye cike da tawakali tace" nagode dad, Kuma zaku kujeni ko, zaku komar da ni uke....... Mummy ta katse ta Tace" aa Essha kina tare da mu..

Daddy ya dagata da kyau tana kalloshi duk fuskata ya kumbura Saba kuka da Tasha, ya boye papers din a bayashi yana murmushi yace" albishiriki Yar Lele baba?

Ta tura baki a shagwabe kamar zatayi kuka tace" am not in the mood daddy " tasa hannu tayi sauri goge haweye dake shiri sauka.

Ya Bata fuska yace" okay since you are not in the mood, zatafi da Kaya na" ya Mike ya na folding papers din zai' fita.

ta Mike Dakar jikita na Bari ta Sha gabanshi da sauri tace" yi hakuri" ta yi kokari kikiro murmushi , yaja mata hanci yace" toh na hakura, albishiriki?

Tace" goro

" Fari ko baki?

Tace" uhm uhm daddy fari"

Yana murmushi ya Mika mata papers din, Hannu ta na rawa ta amsa ta bude, mamaki yasa ta kasa gasgata abun dake ciki papers sanda ta Kara goge idonta da kyau tasake kallon.. Admission letter ne har ma tasamu, ga abunda paper " Aisha Ahmed get admitted into University of Delhi, New Delhi India" har su Bata gynocologist(likita mata ) she was surprised , ta sake Ware Ido da mamaki tana kallo daddy da mummy..

Mummy ta murmure tace" yes na ki ne" ta fada Tana mata dariya..

Tasake kallon Daddy yace" Eh is yours, very soon inshallah my dearly daughter za'a fara kirata da DOCTOR ESSHA, so buriki yakusa cika ....

Essha ta rasa wani iri murna zatayi kawai ta sulale kasa tayi sujjada Tana ma Allah godiya , ta Mike ta rugume iyeyenata ta fashe da kuka, ko za a yankata ta aka tambeyeta kuka Mai takeyi ita kanta Bata Saniba, murya kuka tace" thanks dad, ur r d greatest of all time.......




Juma'at mufeedat readers ❀️❀️❀️

More comment more typing ❀️❀️❀️

Love you guys πŸ₯°



πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
DOCTOR ESSHA
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ

WRITING BY
J Hajara


🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION πŸ“š πŸ–ŠοΈ (M. W.A)

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.πŸ€™πŸ»
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=whatsa

__________________________


4️⃣6️⃣&4️⃣7️⃣


Daddy yayi murmushi yace" gode ma Allah, zauna" duk suka zauna, Essha na rike da papers, Kamar zata cinye.

Mummy tace" ya'akayi ka samo mata school din?

Yayi ajiya zuciya yace" hmmm it's a long story, abokina Ra'uf salis dake lecture ne a university din, toh kullum mukayi waya dashi sai ya tambayini Ina likitaka, dake hk yake Kira Essha, nagayamishi ta na lfy har ta samu jamb zan kaita A.B.U, shine yace Kar nakaiki A.B.U , shi zai samomiki makarata acan Delhi, na ma manta da zance , sai last week yakirani, yaturamin admission letter,baya namiki online registration , sai na wuce Abuja, saboda sai ambassador din India dake Nigeria yasa hannu a papers din, naje office nashi na tsare tun shekara jiya Ina zuwa sai yau Allah yabani sa'a ganishi, badi yau nagashi ba, da zai watarana kenan dun gobe Friday, babba yaro tycoon na aure kuga zama Bai gasuba........ Essha naji daddy ta ya ambaci babba yaro tycoon nan take gabanta ya fadi, kawai sai ta bazar ta cigaba da saurara daddy ta..

Ya cigaba da cewa" nasamu na hadu Miki Visa, tun kafi na tafi na dauko passport naki, shiyasa yazo min da sauki, harda indigene foam na Nigeria duk amiki, duka suna ciki envelope dake hannuki, kafi Nagama komai har su Bata admission, zuwa Nanda sati daya zata wuce, Nagama komai , Dr Ra'uf har yasoma mata gida da zata zauna a can New Delhi, Nagama biya komai, yanzu shopping yarage zatayi, Saturday Mai zuwa ta wuce, Sunday ta huta, Monday zata fara attending lectures"

Essha ta rugume shi tace" nagode sosai dad, Allah yabar min Kai, yakara girma da budi"

Yayi murmushi suka amsa da ameen

Ciki sanyi murya tace" daddy cikifa?

Yace" Kar kidamu, nasan zaku'iya, school naku ma a Marital status nasa , kina da aure, Kar kiji komai kawai abunda nake son dake ki zake kiyi karatun, and Kuma zan samomiki zam zam da Zuma da dabino sune za su zama Abu sha ki kullum, har kitafi school, zai Kara Miki karfi da Kuma hanzaka, har da unborn child naki, kuma ko wani karshe wata mummy zata riga zuwa dubaki, so Kar kisamu da muwa, kirike mutuci inki tafi, kiga ke matar aure ce, Kuma musulma, Banda bi abokaina banza"

Tace" inshallah daddy zan kiyaye.

Suka mike suka fice, mummy ta juya tace" toh Yar India kishirya gobe zamu fita shopping kinjiko?

Ta gyada Kai Tana murmushi, sai taji duk zazzabi da takeji babu Kuma, toilet ta shiga ta Dora alwala ta fito, ta shimfidar danduma tayi sallah nafilah tana Kara gode ma Allah, Tana idarwa ana Kira magrib,ta hada gabadaya...


Gari kano ta dabo, kano ta dabo tubi giwa.ko da Mai kazo anfika..
*************************
Gagarumi event aka hada aciki babba hotel dake ciki gari, angyara koi'na Royal decoration aka ma wuri, duka angoye da amaresu su hallara, ama bada goga oga Aliyu..

Suhaima na hango Tasha kwaliya harta gaji da haduwa, ama ba ango, Kuma gashi duka layi Kashi a kashe suke, Kuma ba hali tabar gun, koi'na cike yake makil da mutani, suhaima ji take kamar tasa hannu akai ta kwala ihu sbd tuki Rashi gani Aliyu, tsorata ta daya Kar gobema yace yace bazai zo ba, gashi duk yanda ta motsa sai masu hoto su Bata kat kat, haushisu ma takeji ama hk dole take murmusawa.

Su fawaz ta Basu tausayi , suka Sami Isa yayi shiri Kamar ango, ya zauna a matsayi Aliyu duk Kar suhaima ta ji wani iri, suka shiryashi tsaf, dayake Kuma suna Kama da Aliyu, sai dai Aliyu yafishi budewa,Wanda bai San Aliyu ba zai zata shine, da farko daya zauna suhaima harta ajiya zuciya tazata shine, sanda taji murya ta gane cewa ba Aliyu bane, dun haushi Bata jira antashi ba ta fita daga hall din ta fige motarta sai gida, tana isa gida tasa hajiya binta agaba itama duk jikita yayi sanyi,

Hajiya binta ta ja kwafa tace" lallai Wana yaro tatiri kansa ne, toh inyasa wata baisan wataba, Baby na karkidamu, akwai gobe, kisan hajiya khadijah (Mami) ta hada muku dinner gobe acan Abuja, nasan doleshi yazo guri, kisan yanaji maganarta sosai"

Suhaima tace" mummy kiri kiri Aliyu ke nuna Bai Sona, wayyoshi fa a kashe suke, Kuma nasan saboda ni ya kashe waya"

"Hmmm" hajiya binta ta aje numfashi tace" suhaima Kar kitada hankaliki nace Miki akwai gobe, nasara namune, kudi Dana kashe bazu tafi a banza ba, je ki kwanta ki huta"
Ta Mike Tana tura baki ta cire Kaya jikita tayi wurgi da su ta kwanta.

ABUJA

Aliyu na kan daddurma ya idar da sallah nafilla, around 3:07pm, baya yagama adduoin shi ya Mike ya dauki Zane hoto Essha ya rugume, yanaji kamar ma yau za'a rabashi da hoto ne, da gangar ya kashe wayyoyisa yasan zan adameshi da Kira, side nashi ma yaja ma securities kunne kar su bar kowa yashiga, dauri aure ma ya ranya ma kanshi baza Shiba, sai da yayi sallah asuba Yana idarwa bacci barawo ya saceshi.

FRIDAY .
Kano.

Yau dauri aure masu duniya inji wata kakanaπŸ˜€.. dauri aure uku za'a daura, daya ne a kaduna na haydar da Salmah.
Dauri aure yasamu hallita manya mutani , president na kasa, harda na waensu kasashe, dun Dana duba na kalla dakyau har da tonald Trump da president din Korea su Sami hallarta, governor's har zuwa local officials, sarakuna kuwa na gari da gari, kowa ya hallara guri ba mazuguni mutani ne cike kamar sallah.
Taro ye taro, busa ake kamar yan Yan sarakuna, makada da mawaka kam ai sai abinda yayi gaba, su samu su baje kolinsu, karfe goma cib,ankafara sanarwa dauri aure Kamar yada al'ada ta tanadar a musuluci kowa ya shaida dauri aure UMAR ALIYU TYCOON da AMARYASA SUHAIMA RABI'U HUSSAIN. IDREES da AMARYASA WASEELAT, HAFIZ da amaryasa MARYAM. a lallai su kanawa su ka kwashe, an daura aure aka sadaki Mai ingaci,

Baya Kamar minti biyar da dauri aure, Tycoon ne kenema Aliyu, shi azontashi tun jiya Aliyu na kano, Bai saniba Aliyu na na Yana shara barci shi rugume da hoto princess nashi, duk yawa taro na hk yasamu ya ya kunsa bodyguards na biyedashi ya'isa gurisu fawaz su Sha gezna farare farare kal kal sai walkiya suke, su Hafiz angoye baki yaksa rufuwa, sai shairri suke ma junasu suna dariya, suna gani Tycoon su ka sarara Kamar marasa gksky, suka fara wiki wiki da idon, su kansu ko ba a tambeyesu ba su San Aliyu yake nema..

Tycoon yakalli yanayisu Sam Basu da gsky yace" Ina Aliyu ? Nan suka fara zanzare Ido,

"Ba tambayaku nakeba? Nace Ina Aliyu ?

Fawaz yace" am... .um dad.... Ya dakatar dashi yace" Kar ka min karya, gaskiya nakeso ji, Yana Ina kugayamin Aliyu yazo ko baizoba? Ya furta Rai a bace. Duk suka sukunyar da Kai na Rashi gaskiya.

Suleiman ya amsa" kayi hakuri dad, baizo ba, baiji dadi jikishi ne"

Tycoon Rai a bace ya fidda waya ya dialing number Aliyu yaji switch off. Yace" Aliyu ya kyauta, zamu hadu" ya bar gun..


*************************Suhaima ne a daki, takasa zaune takasa tsaye, hankali ta duk a tashe yake, baya an sanar mata Aliyu Bai zo dauri aure ba, kwaliya fuskata duk ta kwabasu, hajiya binta ne ta shigo ta dafata, ta juya tana gani mummy ta ne tasa ihu, hajiya binta tayi sauri rufe mata baki,ta rage murya tace" ke natsu, Kar ki tona muna asiri, bamu kadai bane"

Suhaima ta cire hannu hajiya binta daga bakita tace" mummy har yanzu fa ba alamu nasara, nasan ba zuwa zaiyi ba, kawai ni kibar ni naje na saimaishi"

Hajiya binta Tace" Baby Ashe baki da wayo, ki kwantar da hankali ki, yanzu Nagama waya da Tycoon na shaida mishi komai harda Rashi kiraji da baiyi, harda kuka na, nasan kuwa Wana makircinawa ya zaunu, doleshi yazo dinner na yau, kiga kenan zamu cima buri mu ciki ruwa sanyi, bani mu kashe" ta Mike Hannu suka tafa taf.

"Iyye Baby na tazama surika tycoon, kudi da dukiya Kuma sai dai angani agurimu, mun shantake yanda mukeso, Kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login