Showing 15001 words to 18000 words out of 70940 words
a wuya, ya kafa baki tas ya shaye ruwa yayi wurgi da gora a dustbin.
Dan liti yace" sannu yallabai" ya amsa da hannu, zai sake magana yace" please Dan liti yaisa banaso ji hayaniya"
Dan liti yace" afuwa rakashidade Allah ya huci zuciya ka, ya kwashe mishi wayoyyisa,
Aliyu ya wuce toilet , Yana kan shower yaji ana Kira sallah mahgrib , Yana gama ya dora alwala, ya fito yasa jallabiya Mai ruwa chocolate , ya wuce masalaci , Yana zuwa ana tada sallah , baya su idar ya tsaya ya karatu alqur'ani har akayi Isha, ana idarwa yayi Azkar , ya wuce ciki gida , yayi sallama , ma'aikata ne keta zirya hada table , dukasu suka gaisheshi ya amsa, ya tambeyesu Ammi , suka amsa da tashiga sallah.
Ya kwanta aka dogo hadade cushion dake parlor, ya kwanta shiru, ya lumshe idon kamar Mai bacci, Kuma ba bacci yakeyi ba , yarasa maike mishi dadi, jiya da yau haka kawai sai yaji gabashi na faduwa, ya rasa dalili.
Mami ta shigo tace" son lafiya dai ko " ta taba goshi taji ba zafi.
Yace" lafiya mami, na gaji ne "
Tace" eya sorry boy, taso kaci abinci sai kaje kasha magani" ya Mike yaje ya zauna a dining room table , Mami tayi serving nashi.
Ammi fa yatambaya
Mami tace" tayi baki , oya boy ci abinci cika"
Yaci abinci sosai yabin da ginger juice.
Yace" mamina sai da safe"
Tace" boy baza ka tsaya munyi hira ba"
Yace" Mami inaso na Kwanta da wuri saboda gobe zanje kaduna da safe"
Tace" guri ummi Koh?
Yace" eh Mami good night"
Tace" sleep well my boy"
Yace " thanks Mami "
Yana zuwa daki yarage Kaya jikishi, ya rage dagashi sai boxer ,ya Kara kure A.C daki, abun mamaki naga ya dauki wani karami remote yadana, sai ga wuta daki ya canza color daga fari zuwa dim light, ya dauki wayashi yaga missed calls dinsu fawaz , sai na suhaima Dana wani friend nashi dake Russian, ba Wanda yakira acikisu , Airports direct yakira Yana tambayesu ko akwai flight din zuwa kaduna na safe"
Agent din ya amsa da no sir , babu na safe, saina karfe hudu, yace okay thanks , agent din yace u r welcome sir thanks for calling , ya kashe waya yayi addu'a bacci ya gyara kwanciya.
Washe gari, Yana idar da sallah asuba yafara hada Kaya,yace two days kawai zanyi na dawo gsky, Yana Gama hada Kaya ya wuce ya gaida Ammi da Mami ya sanar musu 8:00am zai wuce kaduna.
Mami tace" flight din karfe nawane ?
Yace" no Mami ni bazan iya jira jirgi ba, har 4 ba "
Ammi tace " na shirya su rahma su rakaka?
Yace" Ammi kibarsu zasu sami ciwo Kai"
Ammi tace" uhmm ama dai ka sanar ma driver ka ko?
Yace" a'a Ammi ama zangayamusu, Ammi Mami Ina Gama shiri Zaku gani"
Mami tace" ka tababatar kayi breakfast fa "
Toh Mami".
Yakira Dan liti yazo ya hada mishi breakfast, ya sanar mishi zaiyi tafiya , zai je kaduna"
Dan liti yace" yallabai jirgi zaka bi?
Yace" a'a Dan liti"
Dan liti yace" toh yallabai naji cewa hanya Abuja zuwa kaduna ana gyara , ba hanya"
Aliyu ya tsaya shiru , yasa dan liti da sauraro news Kuma bai karya, ko nafasa tafiya ne na jira flight da karfe hudu , ya tambayi kansa, can yayi murmushi yace " no baxan jira ba, zan bi hanya nasarawa state zai ma fi sauki"Dan liti kayi sauri time ya kusa , bara nashiga wanka"
Dan liti yace toh yallabai sai ka fito" ya wuce kitchen dake ciki part din yana waka yana hada ma ogashi breakfast
Aliyu na fita wanka , ya shafa body lotion, yasa Kaya , white jeans trouser ne , sai top shima fari Mai gutu hannu , yabar rabi kirji shi a bude ,bai rufe button din gabadaya ba, sai black shoe, gashi Kai na yasha gyara , ya fesa turare, Kai Aliyu kyakyawa karshe ne, ya dauki car key nashi ya sauko dinning, ya Soma breakfast , fried dodo ne da soyaye kwai da coffee, Yana gamawa yasa dan liti yafitoh mishi da jakashi yasa a boat, ya dauki car key nashi yace" sorry Dad bazan iya tafiya bodyguards na bina ba, ya wurga key a sama ya cafke , ya fito Yana tafiya na kasaita, Yan aiki da security sai gaisheshi suke Yana amsawa ciki sankewa fuska, har yakarasa part din su Ammi , ya musu sallama
Siyama tace" Yaya ka gaidamin tsohuwa"
Yace" sis zataji "
Ammi tace" saura Kuma kaje Kai daya"
Ya su Sakai yace" Kar kidamu Ammi"
Yafito yanufi motar shi, daya sa aka samishi Kaya aciki, wata latex range Rover ne baka sai dauka idon kawai takeyi Mai tinted windows, yakarasa yasa key ya bude ya shiga,
Da gudu driver shi da saura security suka zo wajan, driver shi yakara sa zai karbi key , Aliyu ya tareshi yace" huta abinka na hutar da Kai , ni kadai zanje"
Driver yace" yallabai kayi hakuri , Alhaji ya hanani "
Aliyu yace" Kar kadamu Alhaji yasani" ya shiga ciki motar ya tada , Yana Kai second gate din gida yaga chief security a tsaye an tada motoci ana jirashi yayi ba, motoci sama da 20 lafiyayu, kowane guri mota an rubuta A TYCOON ( wato Aliyu tycoon) da plates number.
Aliyu da sauri ya sauka yace" kar wani ya kutsukura yabini acikiku"
Chief security yace" kayi hakuri sir, ama oga yace Kar mubar ka ,ka fita Kai kadai, so we have to follow his order"
Aliyu ya fusata yace" duk Wanda ya bini acikiku he's going to be fired" suna ta rokoshi ama ko kallesu baiyi ba, su Ammi suna ciki gida basusa waina da ake tuyawaba, Aliyu ya tadda motar da gudu tsiya ya fice daga gates din , ya dauki hanyar kd ta nasarawa (safe trip Aliyu)
Kaduna
Essha tun asuba da ta farka tayi sallah, tafara hada Kaya, sai karfe Sha daya za su wuce, tana ta trying number hunaisat baishigaba, har ta hakura, ta fito ta gaida da su big mom, hajiya , yayya usma, daddy karami bai farka ba ,
Big mom ta lura da yanayita tace" daughter zo maiyasameki duk jiki a sanyaye, ko dai kifara kewa yaruwa naki ne" Essha ta daga Kai Alama eh
Tace" Kuma mom inata trying number ta baishiga, mom kice ma Yaya Usman yakaini"
Usman yace" Allah ba inda zankaiki, yariya sai so yawo"
Tace" mom kijishi fa "
Big mom tace" yihakuri Essha bai kamata kije da safe na ba , bayaku koma , za su kawo muku ziyara kijiko"
Eh ta daga Kai"
Jekiyi breakfast kizo Zaki rakani kasuwa"
Tace" yawwa mom"
Sha -daya cib cib suka shirya tafiya, su shiga motar Essha Kar ta tafi haka take ji, baba driver yaja motar suka dauki hanya LAFIA.
Suna tafiya a hanya, tsirori motaci ne kawai a hanya ba motoci Sosai, duk suyi shiru bakaji komai sai iska dake kadawa, hajiya da daddy karami duk suyi bacci, Essha ne kadai idon ta biyu, tanaji matsanaci faduwar gaba tarasa dalili, can sufara nisa, sukusa fita daga gari kaduna, motar su ne kadai a titi gaba da baya,ba kowa sai bishiyoyi , ta juya ta kalli taga tana bacci ta hankali kwance hk ma daddy karami, ta juya ga kallo titi taga guri yayi shuri ba'a ji motsi komai.
Can suyi nisa ta hango tawaga mutani su Kai goma, dukasu rike da manya makamai , tun daga kan Ak 47, Mai jigida har kasa su pistol, waesu Kuma na rike da adduna, su tare musu gaba mota, dukasu fuska su rufe da mask.
Bayanda baba driver yaiya dole yaja burki ya tsaya saboda su tare hanya.
Daddy karami da hajiya suna ji tsayuwar mota dukasu suka farka a firgice da Kuma ihu Essha dasu kaji, dukasu sai salati. Hajiya da Essha su fi kowa tsorata, daya daga ciki mutani ya daka musu tsawa yace " Kuma na shiru kufi mu sanni Allah ne dakuke kiramana shi, oya common ku sauko daya baya daya" haka kuwa akayi sai Bari kawai sukeyi suga bindiga a kansu, wani ya shiga gaba yace" oya kubiyoni " hajiya tafara rokosu tace" kuyi hakuri da Allah Kar ku cutar damu" Wanda ya saita ma hajiya bindiga akai yace" ke tsohuwa kina Kara magana magana zan fasa Miki bullet a kwakwalwa ki " tayi tsit,
Su kaisu har ciki daji dake gefe titi, wani mutum ne zaune jibgege dashi, gabashi gawarwakine sukai goma Sha, sai wani tsoho da wani saurayi su rakube a gefe gwani tausayi,sai wata karama yariya zatakai shekara bakwai, daya bagare Kuma bukka ne.
Wanda ke zaune da Alama dai shine shugaba , ya daka musu tsawa yace" ku tsuguna"
Ai da sauri sukayi sauri tsuguna wa, balle da suka ga gawarwaki da ke gabanshi sukara tsorata.
Daddy karami yayi dauriya yace" da Allah in kudi kukeso ,zamu baku ama Kar kucutar damu"
Oga ya fashe da wani mahaukaci dariya sanda daji ya dauka yace" Alhaji mu bamu damu da kudiku ba , aiki Allah mu keyi, suna mu AURE KO RAI!
Dukasu suka daga Kai su ka kalleshi jikisu na Bari .
Hajiya tace" AURE KO RAI wani iri yaro , bamuganeba?
Ogan yace" tsohuwa kigamu na, ya nunasu duka, sukai 20, duka mu shegu ne, wato a haifemu ta hanya zina, wato Bata hanya Allah ba, irimu mutaso a ciki kaskatace rayuwa , mu Sha wuya rayuwa, gori kala kala ba Wanda ba musha ba , har ya jefamu ga wani hali, shiyasa muka yanke hukuci muka hada Wana kugiya, saboda mu aurar da duk wani Mara aure, shekara goma kenan da kafa kungiyana , so daya tak muke fita kowani shekara , Kuma duk Wanda yayi mana gardama , tush ya harba bullet a sama ,zamu kawar da shi a Dora duniya na, kuga gawarwaki na , ba'afi minti goma ba zuwa Sha hudu , suna da Rai kamar ku, ama sumin gardama , gashi yanzu Basu , bakuma Wanda zayakara ji labarisu, bamu da Imani ko tausayi, zuciyoyi mu Suri ga da su bushe, kuga bukka can , yanuna Wana bukka aciki amaremu suke tarewa" hhhhh yakara fashe dariya.
Su hajiya suka hada baki guri cewa inalilahi waina ilaihi raju'un su fadeshi ba adadi"
Oga yace" ku daina Kira mana Allah saboda aikishi mukeyi, ke Mai baki gown dina yanuna Essha, dake makale a jiki daddy karami, yace zona n yanmata"
Essha jiki na Bari tana girgiza Kai ,
Daddy karami yace" jeki Essha ba abunda zai saimeki"
Ta tashi ta a hankali Tana rufe Ido , dun ta tsorata dagani gawarwaki dake guri.
Oga yace" tsoro gawarwaki kikeji, Kai kuzo ku kwashe kwari na😦, ku Kai can karshe daji ku zubar" ai nandana kamar jira suke yabasu umarni suka kwashe yace" kuje baki titi duk Wanda kuka gani ku daukoshi Nan ko waye"
Sukace" toh oga" suka wuce.
Essha jikita sai Bari yake Ido ta nafi da kwalla, ta rufe bakita da gyalle ta don Kar sauti kukata yafito.
Oga yace" Yan mata yasunaki ?
Ai da sauri ta amsa tace" ESSHA" murya ta na rawa.
Ogan yace " ohh Essha suna Mai dadi, Allah sarki gaki kyakyawa duk Wanda yasamaiki ya more, Essha yau kadaraki ta fado , zamu Miki aure da ko ma waye😳
Essha ta Kara fashe da kuka tace" da Allah ka taimakeni"
Yayi dariya yace" ya matsayi tsohuwa wajan aguki?
Tace" kakana ne"
Yace" Wana fa? Yanuna daddy karami. Tace uncle na" murya na rawa
Waena mutani fa? Ya nuna tsoho da saurayi da yariya dake guri
Tace" basan suba"
Oga yakira daya daga ciki yarashi yace" Kai kurmo?
Ya amsa da yadai oga? A murya mashaya.
Oga yace" sama tsohowa na bindiga "
Kurmo yace" an gama oga"
Essha tayi sauri ta rike mishi kafa , ta saki gyalleta ya fadi a kasa, gashi kana suka zubo har baya, Bata ko damu ta gyara ba sbd tana ciki tashi hankali , tace" da Allah Kar ku kasheta
Oga yace " toh da sharadi , zamu aurar dake ga duk aka kawoshi na, kinsa maiyasa bamu hadaki da wacan ba yanuna saurayi, bai jira amsartaba yacigaba, saboda ango ne , Yana da aure Kuma mu shaida, inbaki Amince ce da bukatumuba , zamu kashe kakaki, uncle ki dake Kara kaki"
Daddy karami ya tsorata yace" kuyi hakuri ku kyalleta , ni ku aura Dani ama da Allah ku kyalleta"
Oga yayi dariya yace" Alhaji yara ka nawa ?
Daddy karami ya amsa da bakwai"
Oga yayi dariya yace " mu budurwa da saurayi muke hadawa, muke aura dasu saboda sufi barna, Alhaji Inka Kara magana ana, toh lallai zamu kawar da Kai, ya juya ga Essha ya daka mata tsawa yace " ki Amince ko ko so kike kiga mutuwar ahaliki"
Essha ta juya ga kallota ga hajiya da Daddy karami ta sukunyar da Kai kasa tana hawaye, tana zance zuci baza ta iya Bari a kashe hajiya da daddy karami ba, zata Amince.
Ogan yace" ke yariya ki Amince ce ko ko kema so kike lahira tayi bako?
Ta daga kai, duk fuskata ya baci da hawaye tace" eh na Amince, da Allah Kar kashesu"
Yayi dariya yace"lallai yariya kinason dangi ki"
*************************
Dai dai lokaci da Yan kungiya suka fito baki hanya, suka hangi wata motar range Rover ya shawo Kai ,Mai tinted windows ,basa iya gani Wanda ke ciki.
Ai da sauri suka Sha gaba motar, Aliyu dake ciki motar yayi sauri yasha burki, Yana mamaki Waena Kuma su waye sukasha mishi gaba motar,Anya ba batayi bane ko kidnapper's yaba ma kanshi amsa, ai nandana ya fara AMBATON SUNA ALLAH, Yana zaune bai fito ba, Kuma bai bude motar ba.
Wani daga cikisu ya buga baya motar da gindi bindiga, ya fara magana da kakausar murya yace"au na ciki motar na yafito ko Kuma Musa ma motar wuta"
Aliyu najji haka ya sadakar shiken rayuwashi tazo karshe,a hankali ya bude motar ya sauka, Yana kallo fuskokisu dake rufe da mask, gashi Yana sauka dukasu suka saita mishi bindiga akai, ya daga hannu Alama ta ya surrender, sai ma Kara AMBATON Allah yakeyi .
Daya daga cikisu dagani fuskar Aliyu ya nufi babba cikisu taje saiti kunneshi yace" baba Wana yaro tycoon ne fa"
Wanda aka Kira da baba yace" haba dai yaro tycoon ba ko escort Wana ai karyane"
Baba na gayama wlh yaroshi ne
Comment & share🥰😍🙏
Doctor Essha
👩⚕️
Written by J Hajara
1️⃣9️⃣&2️⃣0️⃣
May Allah accept all our deeds in the just concluded Ramadan as a perfect act of ibadah, may He make us all inmate of Al-janah firdaus Ameen 🙏
Taqobalahu minaa wa minkum. Barka da sallah lovely fans🥰😘
Maman Afrah this page is for uuu🥰💃💃.barka da sallah
Bismillah Rahmani Rahim
Wanda aka Kira da ba'aba yace" toh sai Mai, oga yace kowaye mukagani mu kawoshi, kawai hankadashi muje"
Aliyu na tsaye hannushi a sama Yana kallo ikon Allah, deep down a kasa zuciya shi Yana nadama, sai Kira suna Allah yake, yace kila Rashi bi magana daddyshi ne Allah yahadashi da waena mutani"
Babba cikisu yace" Dan samari muje ko" Yana magana Yana gyara saiti bindigashi akan Aliyu .. Aliyu kam bai motsa balle ya tanka musu, sai binsu kawai yake da Ido. Ya sake maimatawa da cewa " Dan samari ko gardama zakamanane, kawai shiga mutafi a ruwa sanyi" rabi su tsaya a baya,rabi a gabanshi, ya sadakar kawai ya bin su don yaraya ma ranshi nashi yazo karshe, suka jashi har ciki daji. Suna karaso wa kurmo na ganishi ya ganeshi don bazai taba Manta da fuskar naba, don shekaru shida da suka wuce, yayi accident, kafarshi ya karye yayi jiya a asibiti ba kudi aiki, har a yake hukuci za a yanke kafa, sai ga Aliyu yazo dubiya marasa lafiya a babba asibiti kaduna,Yana daga ciki Wanda aka taimakamusu a lokaci, don two million ya bada aka mishi aiki kafa ganshi yanzu yasamu sauki. Yace " Kai gaskiya baza yada oga ya cutar da wanna ba, badushi ba da yazu nazama gurgu, Kuma fa yaro tycoon ne, Kai inaa" ai da saurishi yanufi oga da kanshi na kasa Yana loda bullet aciki bindiga, bai ma San da zuwa su Aliyu ba. Kurmo yaje daidai da kunne oga kamar Yana mishi rada yace" oga wanna fa bazai yuba, yaro tycoon ne fa, Kuma Yana da kirki, yataimaki rayuwana"
Ogan ya daka mishi tsawa sanda hajiya dake rakube ta tsorata yace" Kai kurmo wlh wlh kowaye sai na aiwatar da abunda nayi niyya , to tsaya kaji ko ubana ne ihar yazo na toh ba fita, Kuma inhar zaka goyi bayashi ne toh wlh wlh zan kawar da Kai " oga na fadi hk kurmo ya gyara rufe mask nashi, don Kar Aliyu ya gashi , yasan ko ma yagashi bazai ganeshiba , su masu mutani dayawa. Ya rakwadar da Kai yace " toh oga ama da Allah kayi sassauci "
Oga yace" kurmo ka kiyaye fa". Kurmo ya sauri tsuguna da Kai yace" na kiyaye oga.
Essha na jiki daddy karami ta kife Kai sai kuka, baba driver da tsohona ba abunda sukeyi sai addu'a su cakume juna kamar za a cinyesu, hajiya kam ba a maganar ta dun tafi kowa tsorata, ba abunda jiki ta keyi sai Bari, har zuwa su Aliyu wuri, Essha Bata daga Kai ba.
Aliyu yariga bin mutani dake guri da kallo daya baya daya, yakai kalloshi ga hajiya dayaga duk ta tsorata, sai Bari kawai take da hawaye Shar Shar wani na bin wani. Yace" inalilahi mutani na Mai sukeyi wa mutani da har ya tsorata da tsohuwa na haka" yakai dubushi ga oga da sai loda bullet a bindigogi dake gabanshi kawai yake hankalishi a kwance .yaraya ma kanshi cewa da alama dai Wana shine shugabasu, don saura dukasu a tsaye suke rike da bindiga shine Kuma kawai a zaune kuma dukasu yafi su girma. Oga na daga Kai suka hada Ido da Aliyu , oga yafashe da wani dariya mugunta ya dakata ya shafa Kai yace" lalle marhabin, barka da zuwa Dan saurayi, Naga kamar da alama jarumta a idonka ,hhhh yayi dariya , yacigaba yace kwatar da hankali mu bazamu cutar da Kai ba, inhar kabi mu a yanda mukeso yau Rana