Showing 39001 words to 42000 words out of 70940 words
daina sonta ba, sai Rana ......... Bata Gama ji maizai fada ba Bashir ya ja motar ya bade ta da kura, suka fice daga park din.
Sumaiya tasa hannu akai tasa ihu kamar zarariya, yau Bashir sweetheart nata , shine ya barta, aka maganar da batasa dashi ba, kowa sai kallota akeyi a park din, zuciya yi yake kamar zai fashe, don tashi hankali, ta zube a kasa tayi kuka Mai isarta, sanan ta Mike Tana layi, yanzu haushi Essha ta ke ji, Taki gayama ta damuwata, ta tsaya shiru, tace kila gaskiya ne abunda baba khalid ya fada, Auzibillahi da sauri ta kori shaidan tace" I trust my bestie, bahaka take ba, ama zanyi fushi da'ita, bara Kara kulataba, har zaitazo gidamu taban hakuri, Bashir Allah na gani zai sakamin" ta share hawaye tace" i love you Essha , bestie Mai tauri kai, da zurfi ciki" ta fada Tana dariya tana kuka, tana tafiya tana magaganu har ta fita daga park , kowa kallo mahaukaciya akemata saboda yada tayi badau badau da kasa a jiki, Dakar ta samu Mai Nepep ya Kai ta gida , tana sallamarshi ta juyo ta kalli gate din gidasu Essha ta murguda baki tace" bestie nayi fushi dake, Kuma ko ki kirani bazan amsabs, har sai kizo gidamu kiban hakuri, gashi Bashir ya gujeni, wayyo Allah na" ta fashe da kuka abun tausayi ta bude gate ta shige "
*************************
Baya wata uku da faruwa haka, Aliyu ya canza gabadaya, yarage fara'a bakamar da ba, kullum bashi da Aiki sai na neman Essha, ba Rana da bai zuwa daji na, yasha zamashi, har TATARA ya je gari mallam Dagana waliyishi, Yan gari suka shaida mishi Bata mallam Dagana guri wata uku kenan dagashi har iyalashi ciki dare suka bar gari, a Rana yi yayi Kamar zaiyi hauka, sbd mallam Dagana ne only hope nashi gashi shima bashi, saura kwana uku bikishi, daddyshi ya tsanata mishi sai ya resume a office, baiyi musu ba , aka daura shi as director of Tycoon companies, Yana zuwa office ama fuskana a hade, duk ya fada, baya bacci kullum kwana yake sallah Allah ya bayanamishi Essha, bai son ci abinci sai Ammi tasashi a gaba, zaici ama baize wuci three spoon ba zai tashi yace ya koshi, Ammi duk tashiga damuwa hali da yaro na ke ciki, tayi fada har ta gaji, ta zuba ma saurauta Allah Ido, sai shirye shirye biki akeyi,, ama ango ko a kolashi,bikisu su hudu zasu ango ce,Aliyu , Idrees, haydar da Hafiz. Sai shirye shirye sukeyi ama Aliyu ko kulasu ma bayayi nema Essha yasa agaba birni da kauye na kd , ba' ida baje nema ta ba, ama ba sa'a.
Ana gobe dauri aure, yadawo office a gajiya , fuskana ba walwala as usual, baya ya watsa ruwa , ya fito ya dauki waya ya Kira artist Mai zanen ya nasan ya zana mishi hoto Essha, zai Dora a media ko Allah yasa a yi dace, Kuma yanasa yariga kallota ko zaiji sanyi, bada jimawa ba dani liti yashigo yasanar mishi yayi bako,
Yace" ya jirani a garden Ina zuwa"
Dan liti ya amsa da" toh yallabai"
Dan liti Yama artist din iso zuwa wani beautiful and fresh garden na gida, koina na guri nature ne, hata kujeru farare dake gurin sanda aka bisu da fresh flowers, gurin a zangaya yake, kasa gurin carpet grass ne, lafiyayu danwisu masu kyau suke yawo a gurin.
Aliyu ya Mike ya dauki wayashi da headphone kala kayashi, 3q ne da armless t-shirt light green ajikishi,ya hada fuska tam yanaji haushi kowa a gida, yanda ya ga anata hidima.
A kullum in ya rinse idon Essha yake gani, burishi a duniya shine ace yau ya wayi gari gashi ga Essha, headphone ya daura waka Aransh ft helena_ Broken angel yake sauraro, kullum sai yaji waka, Yana sauka a matakala waka na ratsashi yanaji kamar tare da Essha yake, hannu shi daya a aljihu Yana bin verse din waka a hankali"πΆπΆ am so lonely broken angel, am so lonely listen to my heart, one and only broken angel come and save me before I fall apartπΆπΆ" har ya sauka daga stairs Idona a rufe, jishi kawai take a lovers and lonely mood,zai fita kenan yaji a zare headphone din, firgit ya juya da sauri ya bude idon dayasa aiki Ammi ne........
Comment And shareπ₯°π₯°πππ love you guys
π©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈ
DOCTOR ESSHA
π©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈ
WRITING BY
J Hajara
π MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION π ποΈ
Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.π€π»
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=whatsa
_________________________
4οΈβ£3οΈβ£&4οΈβ£4οΈβ£
Yana juyawa yaga su haydar ne, tun a stairs na farko ya na saukowa suka shigo, suyi sallama baijiba , ya kure volume, idonshi a rufe, dukasu su zagayeshi, Suleiman ne ma ya cire headphones din, suka zuba mishi Ido.
Fawaz ya yi ajiya zuciya yace" Buddy maiyasa kake haka? Duk ka canza, Wai agayama so hauka ne, come back senses, gobe ne fa daurin aureka, suhaima duk girma kanta, jiya tazo ta samai mu da kuka Wai baka kulata, u ignore her calls, ka koma rayuwa kadaici da kunci akan yariya da bakasa mutum ce ko aljana ba.... Ya rage murya yace" Buddy please kadawo kamar da, if this Essha mutum ce ko da jima ko ba dade, zata dawo gareka, ka kwantar da hankali ka"
Haydar ya dafa Aliyu yace" Buddy, fawaz yay gaskiya, kaga duk amare suna kano, da tun safe mun wuce, dun yau akwai event a dare Kuma yakamata ka hallarci guri, gobe 10:00am ne fa za a daura, Ammi aciki damuwa take, maiyasa baza ka farata mata ba? Da Allah Don't say No, kashirya mun wuce, Kai mu ka zo dauka, munshirya flight 7:00pm za mu tashi, please Buddy"
Hafiz yasa baki yace" wlh buddy, duk tsanar da na ma suhaima jiya, San da na tausaya mata, ta na sonka, consider yourself in her shoe, kabar magana Essha Dina, ga luggage naka Ammi ta hadama, kaga ana daura aure gobe sai mu dawo, dubi a office yanda kasa workers a gaba, haba, ka Manta da battun ta, Im ma aljana ce ta Dade da manta shafika"
Aliyu baicce uffan ba, ya juya ya fice yayi hanya garden, da saurisu suka bi bayashi, yana isa ya tarda artist din har ya gama shirya items na zane ready to work, artist na ganishi ya Mike ya gaisheshi cike da girmamawa, ya amsa, ya Sami guri ya zauna Yana ajiya numfashi, ya na dafa kirji, sanda ya natsu na Yan mintuna Sana ya Mike ya kalli artist din yace" are you ready? Artist din ya amsa da yes sir, su fawaz na tsaye suna kallo ikon Allah, Aliyu yana lumshe Ido Essha ya gani, har wani murmushi ya sake, Ido a lumshe ya fara ma artist describing kamani Essha, her face, hair, lips, komai sanda ya zayyana ma artist, harda crying face nata tana haweye, har ya Kai Aya, ya Kara rutse Ido Yana ajiya zuciya, kafi ya bude idon a hankali, Yana gama budewa idoshi ya sauka aka hoto Zane Essha, artist din na gefe Yana mishi murmushi, gaskiya artist din ya kware, don tamkar Essha ne aka daura, harda hawaye dake siyaya a gefe idota.
Aliyu ya tako a hankali Yana hawaye Yana murmushi ya karaso gaba zane, yasa hannu Yana zagaye hoto yace" yaushe zangaki naji sanyi, uhm please ki dawo gareni..... Yata zuba ma Zane Nan kalamai... Haydar ne ya katseshi, gani kyau yariya dake ciki Zane is beyond their imagination, Aliyu da sauri yabar gurin, sai gashi yadawo hannushi rike da cheque da car key sabuwa dal Mai tambari Lamborghini a ciki, ya Mika ma artist cheque din yace" konawa ne ka rubuta nabaka" ya sake Mika mishi key din Lamborghini sabuwa dal.
artist jiki na Bari murya na rawa na murna da mamaki yace" yallabai ayi haka? Aliyu ya karbi cheque din ya rubuta billions of naira da baisan adadi su ba, ya Mika mishi, artist sai murna kamar zai zube a kasa don godiya har da kukashi, yau ne happiest day na rayuwashi, yabar gun da murna ko Kaya aiki bai kwasheba.
Suleiman yace" Buddy wace ce Wana dakayi kyauta billions of naira sbd ita? Badai aljana na bace ko? Dun Wana kyauta ya wuce na mutum"
Aliyu yayi murmushi yake yace" Buddy Essha ce, zan iya bada dukiyana gabadaya ihar zan gata"
Hafiz da haydar su gama rudewa, Hafiz aranshi yace" in wana na hoto ne Essha ,toh tabbas ko wani iri hauka so mutum zai mata toh Ina bayashi"
Fawaz yace" Buddy Essha ka kenan? Ya gyada Kai, fawaz zaiyi mgn Aliyu ya daga mishi hannu ya dakata yace" tun baya haduwata da Essha, Bata ba natsuwa na baku labari haduwa mu ba, toh yau zan gayamuku, Essha da ku ke ta Kira aljana toh ba aljana bace, mutum ce kamar kowa, and she's my wife....
Suleiman yace" dakata Buddy kana nufi ba aljana bace? Ur wife? Yaushe kuka hadu har aka daura muku aure bamusaniba? Duk ya jero tambaya a lkc daya..
Aliyu bai amsa ba, ya nufi guri board da akayi Zane yacire Yana shafawa sanan yace" let's have a sit, yau zanbaku lbr haduwa ta da Essha"
Baya su zauna duk suka zuba mishi ido, Aliyu ya fara Basu labari haduwashi da kungiya da hali dayashiga, the moment he fall in love with her, har aureshi da ita da aka hada , bai boye musu komai har yakai Aya. Their were shock, mamaki da rudewa ya hanasu furta ko da kalma daya, guri yayi tsit , Kara kuka dawisu Nan kawai ke tashi, sun fi minti na a haka, Suleiman ya kada Kai Yana sallati yace" lallai buddy kaga jarabawa, kana nufi kenan u had sexual intercourse with her?
Aliyu ya gyada Kai ya na haweye, haydar haweye sanda ya yi, ya sauke ya Mike ya dafa Aliyu ya furza da iska baki yace" Buddy na matukar tausaya ma, maiyasa baka sanar da mu tun farko ba? Aliyu bai bashi amsa ba ya zuba tagumi.
" Kace kaje har TATARA ba malami? Fawaz ya jefa minshi tambaya .... "Eh" Aliyu ya amsa..
Hafiz yace" ya tsorata ne Killa Kar yan kungiya su bi bayashi, when last ka koma daji ?
Aliyu ya amsa da " tun last week, na tarda daji gabadaya a mayar dashi titi, Kuma nasa aiki daddy ne, don agayamai Ina zuwa daji"
"Aina za'aganta yanzu? Haydar ya tambaya..
"With the help of this za'a ganta inshallah" Hafiz yabashi amsa Yana nuna Zane Essha, ya dafa Aliyu da ya zuba tagumi yace" sai yanzu mu ka gane hali da kake ciki, we misunderstand you, kayafemana, we will stand by you mu taimakamaka har ka ganta inshallah, da Allah ka yafemana, we fail as friends" Aliyu ya janye hannushi ya Mike ya rugumeshi, saura ma suka rugumesu, fawaz har da kuka, Aliyu ya tabbing nashi yace"baku mu laifi ba, Rashi fahimtar juna ne shiyasa, ama ba komai, komai ya wuce" suka saki juna , fawaz yace" Buddy we promised you tare zamu nemonta Kuma zaka ganta, inshallah, duk suka Amince,suka shirya yanda za'a baza hoto Essha har Allah yasa aganta, baya su gama shirya plan nasu, su ka Mike..
"Buddy lokaci sallah yayi, 7:00pm yakusa,ya kalli time.. muna idar da sallah zamuwuce Kuma har da Kai" haydar yafada..
Aliyu ya Bata fuska yace" am not in the mood kawai kuje, da Allah in ku ga Ammi ko Mami kuce musu munatare, ni bazan jeba"
Fawaz yace" eyee ango Essha karya kakeso muyi toh baka'isaba "
Yayi dariya yace" Allah am not in the mood for any partying tonight, I want to be alone"
" Hmmm kasa suhaima bara taji dadi ba ko" haydar ya fada
Aliyu ya daga kafada hali ko inkula ya fice a garden din rike da zane,suka binshi a baya,sai teasing nashi kawai suke Yana dariya...
ESSHA
*************************
Essha ce zaune gaba mummy ta, sanye take da vex da skinny jeans trouser ta yane kanta da white veil, ta canza ta murmure kamar ba itaba, yanzu hankali ta a kwance, ko baki gate daddy ta ya Hana ta fita, gashi ta Kara ci sosai, Essha da da ko Rabin plate batayi yanzu sai ta cinye two plates a take, yanzu ma abinci take ci , hannu baka hannu kwarya, Kar ku zata wani abinci arziki a'a, zalla wake ne tayi mix da gari kwaki da zobo drinks a gefeta , tana ci har tana lumshe ido..
Mummy sai bin ta kawai takeyi da Ido ta na Nazari ta, " ayya ba ciki Essha ke dauke dashi ba, tun last two months nake zargi haka ta fada aranta.( Last two months mummy har ta aiki pt strip, ta karbi fitsari Essha dun ta duba, da hankali ta bai kwanta ba tana son ta tabatar da zargi ta, baya ta aje Ptstrip a gefe toilet, kafi ya bada result, ta shiga kitchen ta duba girki, mufeedat ta shigo da scissors tana gani Ptstrip da yayakashi gunsir gunsir, gani hk ne yasa mummy ta fitar harka abun, tunda jikita bai wani nuna sign ba) mummy tayi ajiya zuciya , tana kallo Essha yada tacika gaba da baya , tace Allah yasa ba abun Dana ke zargi bane.. Essha na hada Kai idota ya hadu da na mummy ta tura baki tace" Kai mummy tun dazun fa kike ta bi na da kallo" ta fada a shagwabe
Mummy tace" hmmm Essha ba komai" Amir da Walid suka shigo..
" Mummy Wai yayshe daddy zai dawo ne? Amir ya tambayi mummy.
Walid yace" mummy sati daya kenan fa"
Mummy tace" yau zai dawo inshallah, ya na ma hanya"
Mufeedat tasa tsalle" ye daddy yau zai dawo"
Khairat tace" tafi can Mai bar na tsiya, mummy ta ja ta gefeta tace" zo zauna Kar su taba min ke"
Walid ya bi mufeedat da harara yace" Bari daddy ya dawo zaku biyani igiya PS4 na da ki ka tsinke"
Essha kam abinci ta takeci hankali kwance Bata kulasu ba, Amir ya leka plate ya ga Mai take ci, ya ga gari ne da wake, ya tabe baki ya janye plate din agabata yace" Allah sis kicika ci abinci kazata, Wana ai sai nayi amai"
Ta Mike ta kwace plate din tace" Ina ruwaka"
Yace" oho dai fake doctor kawai" ta amsa da "eh din naji"
Walid sai dariya yake musu, khairat tace" sis Kuma yayi dadi ? Ta tambayeta tana yamutsa fuska
"Eh Mana ci ki ji" ta Deba ta Kai mata baki, tana samata da sauri tayi kitchen ta furza kamar zatayi amai..
Amir yace" Allah ya shi Kara Mai kwadayi"
"Sis Essha inji bestie Wai na gaisheki" Walid ya fada.
Essha na take ta bar ci abinci ta juya gun Walid tace" Allah Mai tace Kuma baya Wana ?
" Nothing " ya Bata amsa..
Essha ta tsaya shiru ta kalli mummy murya tausayi tace" Da Allah mummy na je, please mummy ? Ta fada kamar zata yi kuka..
Mummy tace" a'a baruwana Essha, kibari daddy ki ya dawo, sai ki tambeyeshi"
"Uhm" ta Mike Tana buga kafa cike da shagwaba tace" uhm uhm mummy ki San bazai bar ni ba kina gani fa ko gate ya Hana ni lekawa, please mummy na"
"Aa Essha kiyi hakuri kinji" mummy ta fada murya lallashi
Essha ta tura baki tace" mummy bestie fa, fushi take da ni, Bata dauka kirana Wai sai na je gidasu, mummy almost three months ke nafa "
Mummy tace" hmmm Essha, in yadawo zsn Taya ki roko shi sai kije, yanzu shiga dakina aka mirror Zaki ga humra a kwalba, big mum ce ta aiko Miki dashi"
Tasa tsalle tace" wow mummy inaso humra" da gudu ta nufi daki ta shiga ta dauko, ta fito parlor tana bude murfi humra kamshi ya buga mata Kai na take ta Soma ji tashi zuciya taji tana gani jiri, kafi ace kwabo ta shiga kwararo amai, jiki tashi hankali mummy da saura suka Karasa gareta, dai dai lokaci daddysu ya shigo, Essha duk ta Bata guri da amai ba, mummy ta shiga shafa baya ta, daddy ya Karass gurisu da sauri ba su sa ma da shigowar shi ba , sanda suka ji muryashi yace," maiyesameta? Ya tambaya babu Wanda ya bashi amsa, sai da ta gama amai, mummy ta Kira kharima ta gyara guri, da kanta Tak aita bathroom ta gyara ta, ta fito ta canza kaya, nanan ta ja blanket ta nanede a ciki ta na rawa sanyi da kerma, mummy na gani haka ta fice da sauri ta Kira daddy ya biyota, ta haye gado ta tallafo Essha.. daddy ya kalli mummy yace," tun dama Bata da lafiya ne?
Mummy tace" kawai muje asibiti akawai abun da nake zargi " ta fada kamar zatayi kuka..
Yacs," okay jeki shirya ki fito mu kaita asibiti" mummy ta fice, sai gata ta dawo sanye da hijab ta bude wardrobe din Essha ta dauko mata hijab ta sa, ta dagata tace" Essha Zaki iya takawa ?
Tace " eh mummy " ta fada har jiki ta na kerma
Suka fito a back sit t a zauna , daddy da mummy suna gaba , suna karasawa asibiti office din Dr Abbas Daddy yayi da ita, Daddy ya Mika mishi hannu ba yabo ba fallasa suka ya amsa..
Mummy tace" Da Allah ka duba ta" Dr Abbas ya Soma dubata dakashi, ta fice zuwa lab, baya waesu minti na, sakamako da ya gani ne yayi matsifa daga mishi hankali , fuska a hade ya fito daga ya bar lab din, yana shiga mummy ta Mike da sauri tare da tambaya maike damuta ? Bai amsa ba ya Mika ma daddy paper, daddy yashi dubawa , so roro daddy yayi batare da ya iya furta koda kalma daya ba , gani tashi hankali ya bayana baro baro a fuskar Daddy, tasa hannu ta amshi paper ciki tashi hankali tace" what!!! Kamar ciki na ke gani ko? Ta fada a rude.." ciki har na wata uku " mummy ta sa kuka Tana