Showing 69001 words to 70940 words out of 70940 words

Chapter 24 - DOCTOR EESHA complete by J Hajara

J Hajara   

14 Jul 2024

7227

baijira Mai zatace ba, Tycoon ya nemi guri ya zauna, ya zuba uba tagumi, ya tsura ma Aliyu idon, can ya numfasa yataso yazo gefe Sofa daaka shimfida Sadik dake baccisa, Tycoon ya shafo fuskarshi Yana hawaye, yaji Yana bala'in son yaro, ya dago ya kalli Dan lele nashi da haryanzu kanshi a sukunye yake, Tycoon yakira sunashi a hankali" Aliyu?

Aliyu bai amsaba yadago, kwaya idonshi su canza kala zuwa ja jawur, Tycoon yakai duba gefe fuskar shi yaga shati Mari da yamishi ne gashi baro baro har wuri yay ja abinkada fari mutu, sai yaji ya tausaya Mai yataso yazo gabashi ciki sanyi murya yace" Aliyu ka gayamin Dan Kane?

Aliyu bai amsaba karshe ma hannu kawai ya daga Alama baisaniba..

Ammi ta dafa Kai cike da takaici.

Sadik ya farka ya Mike zaune Yana susa idon, can yasoma kuka..

Suhaima na daura Ido akanshi taji ta tsaneshi sai Harara kawai take binshi dashi tana ja karami tsaki..

Sadik ya bude ido a hankali Yana kuka, idoshi ya sauka aka Aliyu dake zaune tsakiyar carpet, Aliyu shima shi yake kallo sake bake baki yayi Yana kalloshi take gabashi ya Soma duka uku uku, fuskar shi sak yagani a fuskar yaro, yaji abun ya tsargashi mishi tun daga tafi kafarshi har zuwa tsakiyar kanshi, tunda ya Dora idonshi akan yaro yaji abun na mishi yawo akanshi zuwa jikishi..

Sadik ya Mike da saurishi ya Fada jiki Aliyu Yana kuka, Aliyu jin sauti kuka yayi har tsakiyar kanshi, kirjishi ya Soma zafi yasa hannu ya rugumeshi, jikisu na haduwa yaji wani mugu sanyi Mai dadi na ratsashi Ido ya lumshe ya kwantar da kan Sadik akan kirjishi..

Duk abunda yakeyi akan idosu Tycoon.Sadik duk zatoshi Isa ya rugume baisa asali uba gayya bane..

Sadik na kwace kan kirji Daddy shi yace" please uncle take me to my mum, please uncle am scared"

Aliyu bai tanka Mai ba, binshi kawai yake da Ido.
Sadik ji shiru ba amsa mass ba yasa ya dago da Kai ya kalli fuskar Aliyu, ya Saida kukashi, ya bude baki cike da mamaki Yana kallo fuskar Aliyu da shima ya tsura mishi nashi Ido..

Sadik ya sa hannu ya shafa fuskar Aliyu ya juya da sauri Yana neman Isa, yagashi zaune a gefesu.. Isa yayi murmushi ya kada Mai hannu, Sadik ya juyo ya sake shafo fuskar Aliyu, sai yayi murmushi..

Gabadaya Hankali kowa na kansu..

Sadik yasa yatsa a kumatu Aliyu yaga ko zai lotse, Yana sa kuwa Aliyu yay motsi da baki, guri suka lo lotse.. Sadik na gani haka ya fashe da dariya harda kyakatawa shi yanayi Yana wasa da fuskar Aliyu, kowa ya ratsa dalili dariya shi..


Ammi ta share hawaye aranta tace" jini kenan uhmm"

πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
Essha ta Sha dramer sosai da yansanda aka baza su barta taje ba, su anasu tunani kidnapper's ne suka daukeshi, Kar ta je su kasheta.. Essha taki amincewa da haka ta nace ita Sam sai ta tafi..

Inspector ya Mike a fusace yace" kina tafiya muncire hannumu daga case dinki, duk abunda ya samaiki kiyi kuka da kanki ke ki ka ja, kidnapper's basa Kira ayi sauri tafiya ko Zaki kowamin aiki ne? Tafiya wurisu yatzu ba a shirya ba hatsari ne babba"

Daddy k ya rike inspector Yana bashi hakuri yace" yallabai kayi hakuri baza mun ta ka Muku doka ba, sai yanda kukayi kayi hakuri"

Daddy kam shiru yayi yarasa baki magana..

Essha ta Mike ciki hawaye tace" Daddy kadaina bashi hakuri, baisan aikishi ba, insu baza su je ba ni zanje, Sadik ba kidnapper's bane suka daukeshi, the way their sounds nagarine, ni wlh sai na tafi"

Ta Kama hanya zata fita gyale abaya ta ya fadi, tundama sanye take da Abaya Mai ruwa purple yasa stones, ta dawo ta dauki kayata zata fita..

Inspector ya kalli Daddy da yayi shiru bai hanataba shikuma baice ta zauna ba yadai zuba musu Ido...

Inspector yace" yallabai kana kallo yariya ka Mai shege tauri kana zata fita, toh mu dai muncire hannumu inhar ta tafi"

Essha ta juyo a fusace tabashi amsa da" and So is none of ur business"
Ta fice tana kuka..

Daddy ya Mike zubar da sauri ya bi bayata.
Essha ta bude motar ta shiga zata tada Daddy ya bude da sauri ya shiga ya zauna ya gyara sit belts..

Essha sai taji kunya ya kamata sai ta sukunyar da Kai a hankali tace"Daddy kayi hakuri am....

Ya katse ta da" Don't worry, ina bayaki I know how it feels"

Ta kakulo murmushi tace" thanks Dad"

Yayi murmushi yace" Don't mention, kisan Address din ne?

Ta girgiza Kai ta amsa da"a'a"

Daddy yace" wait bara na tare Mai taxi, nagayamai suna unguwa yakaini sai ke ki biyomu a baya, gayamin Address din"

Essha ta fada Mai address din dun ta rike Bata mantaba..

Daddy ji suna angwan yasa yadago da mamaki yace" Aya kinji da kyau kuwa?

Tace" yes Daddy suna angwan kenan"

Daddy yay Jim can ya kada Kai ya fita ya tare Mai taxi, yagayamai guri da zai je, suka shirya da Mai Taxi ya Amince, Yana shiga Yama Essha Alama da hannu ta biyosu. Mai taxi na gudu kawai yake zubowa, Essha na binyedashi har suka isa Angwan, Tunda daga farko angwan zuwa Karshe ta keroru gidaje ne kamar a turai, kafi ma ka shiga angwan Securities ne birjik ko ta ina rike da bindigogisu, sun kantage hanya shiga da wani baki karfe..

Mai taxi ya nemi guri nisa da guri securities Nan yayi parking ya kalli Daddy yace" yallabai, kayi hakuri ana zan Sanya kaga sojojina ba barina za suyi nashigaba, kayi hakuri ka sauka ka karasa kila sa bar ka ka shiga, ka ga angwan na, angwan Wana shaharere Mai kudi nane Tycoon, shiyasa bakowane ake Bari yashi ga ba, sai kayi hakuri ka karasa"

Daddy ya Mika mishi hannu yace" nagode" ya sauka, Mai taxi ya tada motar shi yayi wucerwasa. Essha nagani ya wuce ta gagara da motar a hankali ta isa guri Daddy ta bude Mai yashiga, fuskar ta haweye ne kawai ke zuba, ga gabata wani duka uku uku yakeyi..

Daddy ya kalleta yace" haryanzu baki bar Wana kuka ba, u have to calm kiji oya share hawaye ki"

Tayi sauri ta share Tace"Daddy ni tsoro nakeji narasa dalili"

Daddy yayi murmushi kawai Sana yabata karfi giwa ta tada motar slowly suka isa guri securities, suna zuwa suka tsaidasu, Essha ciki sauri ta lalubo I.D card ta mikamisu. Daya daga ciki su ya karata I.D card ya kalli Essha yace" Dr Aisha Ahmad right?

Essha ta gyada Kai Tana murmushi karfi hali, shima yayi murmushi yace" zaku iya wucewa"

Harsuyi gaba Essha ta sake dawo da motar baya tace" sorry please gida Mai number 3 nake neman?

Security ya nuna na mata wani wani kerere Mansion da girmashi kawai yayi Rabin angwan Tace" Thanks" ta tada motar gabata na tsanata faduwa ta runtse ido tana" inalilahi waina ilaihi raju'un" ta budesu tana kallo saiti gida, taga wani motar Mai tinted glass ya wuce ta gabasu zuwa ciki gida..

Daddy ya kalleta yace" karasa mana"

Ta hadiye wani yawu kut gabata na faduwa ta nufi bagaje gate din gida, suna isa dakanshi ya bude, suka sa Kai, suka sake cin karo da wani gate da securities ne birjik kala kala.. a sama gate din asa TYCOON RESIDENTS Essha saban rudewa ne yasa Bata karata Mai yake sama a rubece ba, duk tabin ta rude ta rasa dalili,Wana Second gate din na da tari security da kyar suka barsu suka shiga..Suna shiga Essha tayi parking kirjita na tsanata faduwa, ita da Daddy suka fito, daya daga ciki masu tsaro ya musu iso zuwa guest parlor.. suna zuwa Essha haka kawai jikita ya Soma rawa Kamar Mara gaskiya tanemi guri ta zauna.

Daddy yace" Kira number"

Ta dialing number bugu daya aka dauka, ta sanar mishi gasu a ciki gida.

Yace taba security dake tare dasu, ta minka ma security, bandai ji abunda Tycoon ya sanar mishi ba, security Kai kadai yake dagawa cike da girmamawa, Yana gama waya ya Mika ma Essha yace" ku biyoni" yayi gaba.

Essha suka mike suna biye dashi sai tafiya sukeyi harsu ka isa Babba part din gida, dayafi koina tsaruwa.

Essha tun kafi su isa ciki tasoma ji dariya Sadik, ciki rudewa ta Soma kwala Mai Kira, Sadik na kan cinyar Aliyu yaji ana kwala Mai Kira yagane murya na mummy shine ya Mike cike da murna yace" my mum's voice, she's here" ya Mike zai fita da gudu yaci karo dasu Fawaz da shigowansu kenan tare da matarshi, na kalli fuska matar da kyau abun mamaki Bestie nagani, Allah Mai iko..

Daga Fawaz har sumy baki suka bude cike da mamaki suna kalloshi, Fawaz ya murza Ido muryashi na rawa yace" what! Bud.. buddy!


Tycoon yataso ya dafashi yace" ba Buddy ka bane, gashi can"

Fawaz yadago yaga Aliyu zaune yace" Ammi Daddy Wana fa?

Ammi ta tsuke fuska Tace" sai ka tambayi Buddy naka gashi a zaune"

Ammi na rufe baki Security ya doka sallama suka amsa aka bashi izini shiga, ya shigo yace" Sir ga baki sun karaso"

Baigama rufe baki ba Daddy ya yaye curtains yashigo da sallama.. Sadik naganishi ya daka tsalle ya rugumeshi, dun yageneshi Yana gani hotuna shi a waya Mummy shi...

Yace"Grandpa I miss you, where is my mum?

Daddy ya waiyaya yaga Bata shigo ba yayi murmushi yace" yanzu zata iso"

Hankali kowa ya dawo kansu, Banda Aliyu da ya sukunyar da Kai yanaji zuciyarshi na buguwa...

Daddy ya gaisa dasu Tycoon yana musu godiya, Tycoon zai amsa
Essha ta shigo da sallama ta a hankali, Sadik ya sauko da gudushi ya rugume ta" Mummy, i surely knows that you will come, I miss you"

Essha ta Kara rugumeshi tana kuka yace" Mummy stop crying" ya share Mata haweye, ta Mike ya ja hannu ta Yana" *Chaliye* *Mummy, mujhe bhok lagi hai*( zo muje Mummy, inaji yunwa)..

Parlor sai kallosu suke gwani sha'awa, duk cikisu kuwa babu Wanda yaga fuskarta kanta a sukunye yake. .

Sadik yakara ja hannu zuwa hanya fita yace" Chaliye Mummy"

Ta rusuna a gabashi tace" baza mutafi yanzuba har sai ka ma Wanda suka taimaka ma godiya" ciki harshe turaci ta fada..

Sadik yayi murmushi yace" yawa mum, zo na nunamiki wani uncle, fuskar mu daya" Sadik ya fashe da dariya yayi sauri ya isa gaba Aliyu yace" hey uncle meet my mum"

Essha ta dago ta kalli Aliyu shima ya dago karaf idosu ya sarke ciki na juna, Aliyu ya Mike a zambure Yana nuna Essha na yaji kanshi na wani Sara Mai..

A kidime ciki tashi hankali zalla tsoro Essha ta saki gigitaciyar Kara da ya tsorata da kowa dake wajan, tamkar wacen ta zare ta Soma ja da baya itama ta na nunashi , ta kasa furta koda kalma daya labbata sai rawa suke tamkar maiji sanyi ciki sauri ta buya a baya Daddy ta Tana sauke ajiya Hadi da fashewa da wani riketace kuka ta runtse ido tana addu'a Allah yasa mafarki take.

Aliyu tsaye ya dafa kai, fuskarshi ya canza kala Kamar a mafarki yake gane komai na dawuwa mishi sabo, ya bude ido yaga komai na guri na mishi bibibbiyu jiri yake gani, Yana nuna Essha, gabadaya waje kallo yakoma kanshi su kansa fahimtar Mai yake nunawa..

Aliyu yayi baya zai Fadi Tycoon yayo kanshi da gudu da saura brothers nashi suka tareshi.

Suhaima ta hadiye wani kululu bakiciki tarasa gane maikefaruwa..

Aliyu a galabaice ya shifa nuna Essha dake boye a Daddy Yana cewa" Daddy Ammi, Es..shaa, Daddy Essha Dina gata yau a gabana" diff numfashi ya dauje, ya sume..

A razane Mami ta Sanya hannuwata bibibbiyu ta talofo fuskarshi......










😁😁😁😁😁 Any errors u see I repeatam typing errors ne, and nobody is ferfect 😁


Lovely fans nagode da kulawarku adduoiku nagode sosai 😘😘😘 jiki Alhamdullila...


Love you guys ❣️❣️❣️


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login