Showing 21001 words to 24000 words out of 70940 words

Chapter 8 - DOCTOR EESHA complete by J Hajara

J Hajara   

14 Jul 2024

7220

kusa mishi salatep a baki" oga ya fada a fusace...

Hajiya ta karaso da sauri tace" kuyi hakuri yallabai ku sake shi , duk abunda ka shimfida muna zamu bi, ai ariga da an daura ba matsala "

Oga yace" yawwa tsohuwa Ashe ki gane"

Daddy k ya marairace murya abun tausayi yace" haba hajiya...

Hajiya ta daga mishi hannu tace" yi shiru banason na Kara ji murya ka ana umarni nake baka"

Aliyu ya daga Kai ya kalleta baice uffan ba Yana takaici Wana Abu..

Hajiya taja Essha ta rugumeta tace" Aisha Allah ya Miki albarka ..

" Hajiya my dream is shattered ki taimakeni" hajiya ta bubagamata baya Alama rarashi tace" duk dai basan Mai kalamai da kika fada suke nufi ba, ama Ina son kiyi hakuri , Allah na Nan shine kadai gata ki "

Oga yace " nifa Kuna Bata min lokaci fa , krr ya ja kwafa sanan ya fito da goro lacasera daga ciki wani school bag dake gabanshi , har da wani tablet full sachet yayi wani dariya mugunta yace " ango ga tukuici zamu baka , shekarana goma da kafa kungiya na ba ango da ya tabami tauri kai sai Kai.. ya bude murfi goro ya jefa tablet har hudu aciki yace" congrats gashi kasha "

Aliyu ya kalleshi sama da kasa ya ja tsaki yace" banzan Sha ba"

Oga yasa karfi yaja daddy k ya daura minshi bindiga saiti tumbishi .. saura ma suka masu hajiya har da baba driver .. baba driver sanda yayi fitsari a wando don tsaban tsorata ..

Oga ya hada fuska tam yace " kafi na kirga biyu kasha shi "

Daddy k ya kalleshi ya gyada mishi Kai Alama yasha kawai , yanuna mishi su baba driver da yatsa yanda aka tsorata da su sai suka bashi tausayi ..

Aliyu ya marairace fuska ya dubi daddy karami da ya zuba mishi Ido yace" sir, Ina Sha wanan tablet din zai' iya cutar da ita da ni kaina , desire tablets ne fa har hudu yasa Kuma a ciki lacasera fa, sir wlh is very risky to take that" ya fada kamar zaiyi kuka....

Essha baki ta na rawa ta kalleshi tace" da Allah kasha ni nayarda na cutu bayi Allah na su rayu , indai shine solution din please kasha"

Ya zuba mata idon shiru can yace" Essha ya Kira suna ta .. ta daga Kai ta kalleshi yace" ki yarda nasha abun da zai cutar da ke ? Bata iya bashi amsa ba sai kuka.

Daddy k yace" Aliyu kasha, kila hk yazama alkhari inshallah... .. Aliyu yadaga Kai alama ya gamsu zai Sha..

Oga yace" better" ya Mika mishi gora lacasera Yana kallota yanda take haweye, zafi yake ji ..

Suka sa shi a gaba har ya shanye , har Yana shakewa ... Kurmo kanshi a kasa b ason hk ba ..

Oga ya karbi gora yayi wurgi da ita yace" toh amarya Bismillah .. taso tayi gardama ama Yana daga bindiga zai saita hajiya ai da gudu ta shiga tana kuka .. Aliyu ma yasoma galaibata, oga yaja hannushi ya shigar dashi ... Yana shiga Yan kungiya suka fashe da dariya suka sa ihu .. oga yace" mission accomplished"

Hajiya ta zauna kusa da daddy k jiki a mance , daddy k kuka kawai yake yi kamar karami yaro har hajiya tafishi dauriya,baba tsoho na yaja yariya karama na ta kwanta a cinyashi da itama sai kuka dagani dai jikashi ne. Baba driver kam ba a maganar shi ..

Sukuma kungiya kowanesu ya Kuna wiwi , waensu Kuma taba , suna busawa suna dariya , kurmo ne kawai a gefe ya zauna shiru..


A ciki bukka kuma,katifa ne maidaidaici na kwanciya mutum biyu yasha sabo zani gado sabo dal , bango bukka su mishi adon da ballon ciki bukka yayi kyau .. gefe daya Kuma suyi rubutu a fanko su sa " BARKA DA ZUWA AMAREMU DAFATA ZAKUCI AMARCI LAFIYA"

Essha na Gama karatawa tasa kuka , Aliyu dake tsaye ya kifa Kanshi da bango daki , ya juya ya kalleta , idon shi ya kada yayi ja kamar garwashi , magani ya Soma charger mishi Kai , ga zufa ya daimaishi ga tashi hankali da yake ciki ,,a hankali ya Soma nufata .. ta haye katifa da sauri tana ja da baya haka suketayi har suka kure katifa .. ta sukunyar da Kai kasa tana hawaye , yasa hannu zai tabata ta buge mishi hannu ta tura baki tace" Kar ka tabani " ..... Yayi murmushi gefe baki Yana kallo yanda ta rutse idota gam kamar taga wani abun tsoro.. ya sakake Kai hannu zai kamo habarta tayi sauri bude Ido tana kalloshi har ta tsorata dagani yanda kwaya idonshi suka canza launi tayi kasa da murya tace" please Karka min komai na rokeka, ka taimaki rayuwana"

Ya lagwabar da Kai yace" uhm uhm pretty , nagode ma Allah daya bani ke a matsayi mata , ama Kash ba haka naso mu hadu ba , am badamuwa nasa hk Allah ya tsara " ya daga kafada daya Yana bi bukka da kallo ya girgiza Kai yace" kidubi bukka na ko a mafarki bataba zanta zan tsinci Kaina ana ba.....

Ta katse tace " da inami wani alfarma a gunka ?

Yace" fadi komai zan Miki inhar bai fi karfi na ba inshallah "

Tace" da Allah Kar ka min komai Kuma ka sakeni ,I have dream to archive.... Tana magana shikam sai aiki lumshe Ido , magani ya fara aiki bsko wani maganar ta yake ganewa ba.. lips dinta da sura jikita yake bin da kallo , gari kallo kuwa Kai yakara charging , yakara matsowa daf da ita sunaji numfashi juna ,kamshi turare jikita ya Kara birkitashi .

tace" please don't do that, I beg of you... Yasa mata yatsashi akan labeta yace" shssshs baby girl , please save my life .. quench my fire please , Yana magana yana zangaya yatsa shi akan labe ta..ba abunda jikita keyi sai bari ... Yace" preety the first time I saw you, you blow my mind, u make me lose my control, ya shagwabe fuska ya tura baki a shagwabe yace" gashi yanzu kizama nawa , so please save my life , in bahakba zana iya mutuwa "..... Zatayi magana ya magana ya hade bakisu wani deep kiss yake Bata , tana ta musu musu kwacewa ama Ina takasa , riko gaske yamata, sai haweye , yayi kissing nata to his satisfaction sanan ya fara Bata hot hot romance , tana ji tana gani yafi karfi ta ... Ya fi karfita. Tana ji Yana addu'a saduwa iyali ya afka mata , haka ya rabata da budurci tayi kuka tayi cizo Ina.. Sam baya ma hayacishi Abu yakai har tsawo 1:45m karshe ma sumewa yayi..

Two hours later







πŸ˜›πŸ˜›πŸ˜›πŸ˜›πŸ˜›

Comment & $hare😘😘😜



Doctor Essha
πŸ‘©β€βš•οΈ
Written by-j-hajara


2️⃣4️⃣&2️⃣5️⃣


Kanshi na kife akan kirjita tana bishi da kallo sai hawaye kawai ke fita, taji duk duniya bawanda ta tsana kamar shi, ta turashi gefe da karfita, tanason ta sauka ama inaa takasa ,tana gani jiri gashi Kuma kasata kamar a babaketa ta daurai ta dauki abaya ta ta saka, Daker da cije lebe ta sauka daga kan katifa , da rurufe ta fito daga bukka tana gani jiri gashi idonta har wani dishi dishi take gani, tana fitowa ta hango su hajiya nesa da ita kadan su zuba tagumi da alama dai ya kungiya su wunce. Tananso Kira hajiya Ina bataiyaba magana ma bai fitowa , sbd murya ya toshe don kuka.. sai daga hannu takai ama basusan matayiba.. kamar ace ma baba driver ya daga Kai ya hangonta tana ta daga hannu a zaune Tana haki , da sauri ya sanar ma su hajiya, ai a dari suka karasa gunta... Suna karasowa ta Suma a hannu hajiya , daddy karami a dari ya sugumeta har guri motarsu, hajiya da baba driver na biye dashi, ko ta kan Aliyu basuyiba, daddy karami dakanshi ya zauna a mazauni driver ya kwashe a guje sai lafia..

Kurmo ne labe a baya bukka yana gani wucerwasu daddy karami ya fito daga ina yake labe , Ashe tun lokaci Dan yan kungiy su ka bar guri bai bi su ba, ya labe a baya bukka, Yana fitowa sanda ya duba gabas da yamma, gudu da arewa bai ga kowa ba, sanan yasa Kai a bukka...

Aliyu ya tarar shabe shabe a kan katifa da jini a jikishi kamar anyanka karami kaza, kurmo yayi sauri kauda Kai , aranshi yace" yallabai ka yafeni, ka taimakeni a rayuwa ama ni na kasa taimakoka" ya fada Yana share hawaye , ni nasani ai dole tablet Dina yamishi illa har hudu fa .. daga yau nabar kugiya na inshallah , zan cigaba da rayuwa na yanda Allah ya ajeni" .. ya juya ga Aliyu ya tabashi yaji baya numfashi, ya matukar tsorata , ya jijigashi yaji yaji baya motsi, jiki na Bari yace" kodai mutuwa yayi " da sauri yasa kunneshi a kirjishi yaji zuciyashi na bugawa yace" Alhamdullila bai mutuba" .. ya dagashi ya San mishi kaya, duk kayan ma su baci da jini daga riga har wandon gashi tundama farare ne.

Kurmo yace" toh yanzu yazanyi dashi na shiga ukuna , nasan fuskarshi bamai boyiwa bane dole sai a tsareni da tamboyoyi, ya illahi , toh Mai zan ce musu ? Ya tambayi kanshi.. wata zuciya tace kawai ka daukeshi a motarshi ka ajeshi a gate din gidasu a dake kaduna kawai, ko kama ka ka.. yace yawwa haka za'ayi" ya kalli Aliyu yaga yanda jini yabata mishi riga dakuma digo digo jini a wando , yace toh a hanka zan tukashi jikishi da jini? In police su ka Kama ni a hanya shiga kaduna yanzanyi.. wayyo Allah na " ya dora hannu a Kai yace" Allah sarki gani Wana jini haka nasan yariyana ba Karami wuya Tasha ba" ya kalli Kaya dake .. crazy ne jaga jaga tunda kan riga har wandon kamar wani sabon mahaukaci jikishi .. kodai nasa mishi nawane " ya tambayi kanshi .. ya girgiza Kai yace" Kash bazai ma shige Shiba ,kawai baranayi kasada na tamaiki bawa Allah na , gaskiya kungiya na, na barshi kenan har abada abada" ya sukuce Aliyu ya sabashi a wuya , har baki motar Aliyu , yaci sa'a motar a bude take , Kuma key ma na jiki motar , ya bude yasa Aliyu a back sit, ya tsaya ya kalleshi shiru , shi gani jini Nan ke daga mishi hankali , ko yansanda su tareshi ya rasa wani amsa zai Basu , ya duba agogo hannushi yaga har uku na Rana tayi , ya daga hannu sama Yana cewa" ya Allah na tuba na tuba ka tabani da gani masu khaki a hanya ya Allah na rokeka " ya shiga ya zauna a mazauni driver ya tada motar sai ciki kaduna, ya na driving Yana ta addu'a aciki ranshi Allah yasa Kar ya hadu da masu khaki .. Allah kuwa ya amshi addu'a shi, don har yakaraso ciki kaduna har anguwasu ummi bai hadu da security ko daya a hanya ba.. Yana isowa can nisa da gate din ya Parker motar , yadaga Kai yakalli gida yace" Allah na gode ma , Wana gida haka kamar aljanna duniya" ya sauka ya duba koina baiga kowa ba , ko Ina shiru shiru dayake anguwa manya ne , ya kalli wani babba masalaci dake gefe gida yace" ko a masalaci na zan ajeshi .. Kai aa bai dai tsarki , kawai zabarshi ciki motar " yazo ya tsaya a window backsit Yana kallo Aliyu yace" yalabai kayi hakuri , iya abunda zaniyama kenan nasan Ina Kai ka asibiti kamani za'ayi , Allah yasa agaka da wuri nabarka lafiya ".. ya juya yabar guri da gudu kamar a koroshi, ya mata yabar motar a bude , Aliyu kam ko motsi ma bayayi balle yasan abunda akeciki..

ABUJA

Su Ammi ne dukasu a babba parlour suna breakfast , sai ga wani abun ya bayana a bango kamar tv , abun mamaki ya Soma magana Yana cewa" Alert Alert , chief security is approacy " Kai aradu Allah kudi yayi ..😁 Sofia ta sauka taje ta Danna wani Abu kamar a iPad dake manne a bango, ai kuwa sai ga chief security yashigo har Yana haki ..

Mami ta daga Kai ta tambayeshi tace " Mai ke tafe da Kai ?

Ammi tace" badai Aliyu bane bako?

Mami tace" haba mana Ammi yakike sauri yake hukuci haka"

Ammi tace" nayi shiru .. Joseph wat happen ta tambaya ..

Chief security ya sunkuyar dakai yace" pardon me hajiya "

Mami tace" cigaba muna jinka"

Murya na rawa yace"yallabai Aliyu ne yaki amincewa mu binshi , har yayi mana barazana cewa duk Wanda yabishi zai rasa aikishi , Kuma da ya wuce mu binshi a baya , the road was locked ana aiki bamugashiba"

Mami ta Mike tace" what! Rai a bance ta wanke mishi Mari lafiyayu har biyu ....

Yarike kumatu Yana ta sorry ma pardon us"

Mami ta dakamishi tsawa tace" shout up my friend, you guys are crazy , saboda Kuna tsoro Kar kurasa aikiku, shine ku ka bar boy yafita shikadai har kaduna , a hali da Nigeria take , u guys are stupid , u guys are death , dakai da yaraka kufi yanzu na, ku duba min boy Dina, if not Kuma kinda kusan in magana yaje kunne daddyshi ku fara kuka da kanku"

Ammi tace" wait haba mana mami, baki blaming yaroki ba sai su, kina ji fa har treating korasu yace zaiyi in har suka binshi, Kuma su bin bayashi , hanya a kulle. Na tabatar baijeba , Killa Yana tare da su fawaz , don tun 8:00am yabar gidana gashi yanzu har ana neman 12:00pm "

Mami ta sauka ajiya zuciya tace" hakane ama even though baikamata ba, ta juya ga chief security tace get out of my sight "

Yace" sorry ma , sorry yafita da sauri ..

Ammi ta dauki waya ta dialing number Aliyu Yana ringing ba'a dauka ba, tasake godawa har 10calls ba a daukaba tace" dafata dai lafiya gashi nakira layishi bai daukaba"

Mami tace" subhanallahi bara na Kira daya layi, tana dialing taji" The number you dialed is switched off, please try again later thank you" takara dialing duka abun daya yake maimatawa tace" Allah yasa dai Yana lafiya"

Siyama tace" Ammi ki Kira ummi ko yaje "

Ammi tace" Aya !kina ji ance ba hanya"

"Uhm Ammi ki Kira kiji ai akwai hanyoyi dayawa na tafiya kaduna"

Mami tace" eh hakane fa , kirata muji "

Ammi na dialing number umm Kira nashiga kafi Ammi tayi magana ummi ta rigata da cewa" Allah hajara yaroki ya rainani ,nasa an hada mishi gote da lafiyaye fura shine yaki zuwa, ai tundama nasa fada kike don ki kareshi ba zuwa zaiyi ba, kila sai na mutu yazo ya ga gawata" ta karike cike da matsifa ... Nan take Ammi taji gaba ta ya fadi bataiya ma amsawa , suka tsaya kallo kallo ita da Mami ..

Mami tace" bani waya" ta mikama ta.. tace" ummi kila yashigo , ko ya tsaya hutawane a part nashi"

Ummi tace" kasaraku gabadaya ku, karya zan muku, duka ma'aikata na tambeyesu, su ce min baizo ba , kareshi kawai kukeso yi " ta katse Kira

Parlor ya dauki shiru duk suyi jugum ba walwala , tun tun Mami tafi daga hankali ta..

Saiga rahma ta shigo rike da waya a hannu ta tace" Ammi ga waya yaya, daga sashe nake , Yana ringing ya Manta da ita bai tafi da itaba"

Da sauri Mami ta karbi waya Tana taba ya unlocked da kanshi Alama baisan a security ba, ta duba missed call Kira Ammi ne harda na suhaima tace " Ammi kiga ni Ashe waya na gida da daya ya tafi Kuma gashi layi can switched off"

Isa dake zaune tuntuni baiyi magana ba dun yasa Yana magana Mami zata huce haushi akanshi yace" toh Mami ki Kira su bro fawaz ko suna tare "

Tace" good idea barana Kira" tana neman number kenan Kira na shigowa waya , taga ma fawaz dine , ta dauka tasa a loudspeaker... Fawaz yace " buddy ka kyauta , toh gamuna zuwa muna baki gate"

Mami tace" inalilahi fawaz takira sunashi

Yace" ah a Mami ne , Ina kwana ? Bata amsaba ta jefa mishi tambaya da cewa " tundama ba tare kuke ba ?

Yace" a'a Mami ya fitane , mugamu a guri parking lot '"

" Maza ku karaso ta kashe waya

Isa yace " inalilahi ba lafiya"

Ammi ta daka mishi tsawa tace" min shiru duk ba iriku kenan ba marasa ji magana '"

Tana rufe baki su haydar suka shigo dukasu hudu , da sallamarsu , suka amsa a hankali kowane nasu a matukar tsorace
suke , don in magana yaje kunne daddyshi ba Karami tashi hankali zasu shigaba.

Suleiman yakalli siyama yace" little sis maikefaruwane nagaku haka?

Kamar zatayi kuka tace" yayane yace zaije kaduna , tun 8:00am Kuma bai fita da guard's ba, an Kira ummi tace baizoba , mu zatama Kuna tare gashi yanzu har 1:05pm Kuma ga wanan waya ya mata da ita , daya layi daya tafi da ita Kuma a kashe".

Haydar yace " inalilahi 😟 ama buddy bai gayama na zanshi kaduna ba , ama ba komai everything will be fine"

Ammi tace" Allah yasa , ama da Allah Kar wani ya gayama daddyshi har Allah yasa agashi, tun tun ku...ta nuna Sofia da rahma da har idonsu ya fara Tara kwalla









Comment &$hareπŸ₯°πŸ˜˜πŸ˜




πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
*DOCTOR ESSHA*
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ

_WRITING BY_
_H Hajara_

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login