Showing 9001 words to 12000 words out of 131968 words

Chapter 4 - GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL BY UMMUH HAIRAN

10 Jul 2024

22465

yaran sukayi bacci dukansu ya daukesu ya kaisu dakinsu yayi musu addu'a tare da rage. Musu qarfin A.C ya fita ya shiga kitchen ya dauko madarar Holladia ya fito ya zauna a parlourn wani magani ya balla ya jefa a cikin madarar ya jijjiga sosai ya ajiye a fregde din parlourn ya shiga dakinsa yayi wanka ya fito ya shafa body lotion tare da feshe jikinsa da turare ya sanya gajeran wando blue da Vest itama blue ya fito parlourn ya shiga kitchen ya dauko cup ya nufi dakin Umaimah zuciyarsa na bugawa da qarfi yanajin wani mugun feeling dinta na taso masa yana zuwa ya murda qofar yajita a rufe ruf knowking ya rinqayi a hankali saboda tsoron kada ya tashi yaran amma yaji shiru ransa ya sosu sosai shi a tunaninsa tanajin sa tayi masa banza juyawa yayi ya koma dakinsa ya shiga binkicen inda mukullan gdan suke dama da qofarsa da ta dakinta iri daya ce kuma key dinsu ma iri dayane saboda haka ya dauki mukullan biyu iri daya ya fita yana zuwa yasa na farko yaji bashi bane amma ya shiga sosai da alamun zare nata mukullin tayi data kulle yayi ajiyar zuciya yasa dayan murdawa biyu qofar ta bude yayi hamdala tare dasa kansa dakin ya jima yana qare mata kallo tayi daidai da ita saman katifar gashin kanta irin nasu na shuwa ya baje saman pillon da take kai da daidai yake qare mata kallo tundaga kan santala santalan cinyoyinta da rigar ta yaye har shatin pant dinta ma a waje ya hadiyi wani yawu ya sauke idonsa akan boobs dinta yana lasar bakinsa yana sauke ajiyar zuciya a hankali kamar me sanda ya qarasa gabanta ya zauna a gefen katifar ya kwantar da kansa saman qirjinta yana hura mata iska a kunnenta tare da sanya bakin nasa ya fara lasar lips dinta a tsorace ta bude idonta tare da yunqurawa zata miqe yayi saurin riqeta gam yana yawo da harshensa a jikinta kuka ta saka masa jikinta na rawa tace “nikam na shiga ukuna ni Umaimah meyasa mutuwa data tashi bata hada dani ba ta rabani da wannan muguwar qaddarar...”


Rufe mata baki yayi tare da dagata yace “ya isa haka ba wannan ne ya kawoni ba rabonki da abinci tun rana ki tashi kici abinci" janyo flat din daya jero gasashiyar kazar yayi ya dagota yace tashi kici koda kadanne kada ki cutar min da kanki” ajiyar zuciya tayi tare da kada masa kai da sauri ya kalleta ganin tana neman rusa masa burget yace “aa qarya kike wlh bazaki kwanta da yunwa ba dole ki tashi kici saboda cinki ko rashin cinki bazai hanani abinda nayi niyyah ba garama kicidin qila na tausaya miki na qyaleki kinsan dai gdannan babu me cetonki a gurina” tariga tasan halinsa tun tana qarama ya tsani musu a rayuwarsa hakance tasata tashi ta zura hijjab dinta ta nufi bathroom din ta kuskure bakinta ta dawo ta zauna ya rinqa yagar naman yana bata tare da madarar Holladian daya sawa magani a ciki taci da dan kirki saboda dama da yunwa ta kwanta sannan ta sake miqewa ta koma tayi brush ta dawo yana zaune a inda ta barshi yana danna wayarsa ta tsaya a gabansa tanajin wani nannauyan bacci na damunta tace “Uncle ka tashi zan rufe dakin bacci nakeji" dagowa yayi yaga yanda take neman abinda zata dafa ya miqe da sauri ya ruqota ya zare mata hijjab din yana murmushin sa na qeta ya kwantar da ita yace.



“Idan kinqi sharar masallaci ai kyayi ta kasuwa yarinya duk sex din da nakeyi dake babu wanda na qoshi saboda rakinki damma Allah yasa kinada Ni'ima” da wannan tunanin ya fara lalube ta duk yanda yayi da ita binsa takeyi ita ba bacci ba ita ba ido biyu ba ya rinqa romance dinta yana sarrafata har yakai ga shigarta ta rirriqeshi tana jijjiga kanta tanajin zafin gurin har yanzu shima mamakin tsukewar gabanta yakeyi sau uku kenan amma duk sanda zai shigeta shima sai jarumarsa taji a jikinta haka ya samu ya shigeta ya fara gurgurarta yana juyata duk inda yakeso yana ihu da kukan dadi itama duk da bata cikin hayyacinta amma hawaye takeyi ranar kwana yayi yana abu daya idan ya sauka ya huta ya koma a daren saida yayi mata ci hudu qwarara sannan ya tausaya mata ya qyaleta yasan sosai da safe zataji a jikinta anan ya qarasa kwanansa ranar dake lahadi ce shine yayima yaransa komai sai bakwai ya tasheta daqyar saida ya taimaka mata ta tashi zaune ya sake kai hanu zai tabata ta tureshi don ta fahimci jiyanma bai qyaleta ba ta miqe daqyar tana dafa bango tana kuka ta shiga bandakin ta hada ruwan zafi ta shiga ciki tana kuka tana cije lebe tana rufe gurin saboda shigar ruwan jinta take kamar ruwan barkono kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita ta jima sannan tayi wanka ta daura towel ta sanya hijjab dinta ta fita parlourn yana zaune a gefen katifar yayi tagumi da hanu biyu.



Ta qarasa jikin wadroop din ta bude ta dauki doguwar riga mara nauyi ta zura ranar ko brexia bazata iya sawaba saboda kan nononta mugun ciwo yake mata a zaune tayi sallah bayan ta gama ta hade kanta da gwiwa tanaci gaba da rera kukanta, inda shikuma yakejin kamar tana zuba masa wuta a zuciyarsa jin kukanta yakeyi kamar zubar dalma a jikinsa a matuqar sanyaye ya taso ya matso gabanta ya sunkuya tare da ruqo hanunta ta qwace da sauri kamar ya zuba mata wuta kallonta yakeyi zuciyarsa na qara narkewa yace “na roqeki da girman Allah Baby ki daina kukannan haka banaso yana tabamin zuciya sosai” dagowa tayi da rinannun manyan idanunta tana girgiza kai cikin kuka da dashewar murya tace “qarya kake Uncle Hameed” dagowa yayi da sauri cikin tsananin mamaki yace “qarya fah kikace Umaimah nine nakeyi miki qarya?”



Duk da yanda take tsananin tsoronshi a baya amma yau sai zuciyarta ta tsike cikin kuka tace “Eh haka nace Uncle qarya kakeyi baka dauki kukana a matsayin komai ba ban yarda cewa ni marainiya ce ba sai a cikin kwanakin nan na tabbata da ace qasa bata rufe idon iyayena ba da bazakaci mutuncina haka ba kayi amfani da qarfin powerka ka rabani da yar uwata qwaya tak a duniya da take kasa bacci a lkcn da kowa yake bacci badon komai ba saidon jinin dake yawo a jikina shine yake yawo a jikinta damuwata tatace kuma aduk inda nake a duniya idan Ina cikin wani hali zataji a jikinta kamar yanda nima nakeji ka kawoni gdanka ka ginamin rayuwata da tsafta cikin tarbiyyarka me tsauri ka hanani kula kowa duk da tarin masoyana ka kulleni a gdanka memakon ka cika ladanka ta hanyar aurar dani wa miji na gari Uncle saika bige dayi zina dani ka mayar dani kamar matarka a cikin kwana biyunnan ta Yaya zakacemin kukana yana taba zuciyarka da ace kukana da gaske yana taba zuciyarka wlh da bamu kawo matakin da muke kai yanzu ba ka cutar dani da rayuwata data duk wani masoyina Uncle zan iya yafe maka komai amma banda wannan na tsaneka Uncle Hameed na tsaneka wlh na tsaneka Uncl.....”



Bata ida rufe bakinta ba ya dauketa da wani gigitaccen mari daya sata gani wasu taurari a idonta ya ruqo hanunta biyu ya dora fuskarsa akai kawai sai ya fashe mata da kuka tare da rungumeta a jikinsa yana kuka kamar qaramin yaro sosai kalamanta suka jijjiga duniyarsa da nutsuwarsa da zuciyarsa cikin kuka yace “meyasa zaki tsaneni Umaimah wlh bantaba tunanin wannan ranar zatazo ba na sani na dade inasonki da burin rayuwa dake amma ba irin wannan rayuwar ba Umaimah sone wlh sonki da kuma yanayin tsananin da nake ciki da hudubar shaidan sune suka hilaci zuciyata harna aikata miki wannan zunubin nasani na cutar dake Umaimah na cuceki taya zan gyara kurena Umaimah tayayane wlh nayi nadamar cin amanar marainiyar Allah ki taimakeni ki sassautamin bazan iya jure wadannan kalaman naki ba zasu iya tarwatsamin zuciya ki fadamin abinda kikeso nayi miki wlh zanyi miki koma menene plz”



Har yanzu kuka takeyi itama ko kalma daya tasa bata sanyaya zuciyarta ba saima qara tsanarsa da taji tayi janye jikinta tayi daga nasa ta durqushe a qasa tace “zanbar maka gdanka Uncle zan koma gdan Daddy saboda kiyaye kaina daga fushin ubangiji” dubanta yakeyi sosai bakinsa na rawa yana kada Mata kai yace “hakan na nufin tonamin asiri baby dole idan kika koma zaa tambayi ba'asi kuma Sadiya ma zata tambayi dalili me zakice musu su gamsu? Kima cire wannan tunanin bazai yuwu ba indai nine nayi miki alqawarin bazan qara nemanki ba har sai sanda kika halatta gareni ki zauna anan don Allah kada kiyi wani abu da zaisa a fahimci akwa baraka tsakanin mu nima zan kiyaye kinji?" Ya qarashe mgnr da sigar tambaya daga masa kai tayi alamar “to” yayi murmushi me dauke da kuka yace “yawwa yar qanwata Allah yayi miki albarka kinji maza saki ranki kizo muje muyi break yaranki sun tashi tun dazu na shiryasu zasu tafi makaranta” dole badon tasoba ta fito sukayi breakfast din saida ya takura mata sosai sannan taci saboda har lkcn kuka take ya dauki yaran ya fita ita kuma ta koma daki ta cire bedsheet dinta daya baci da jini saboda jiya ba qaramar barna yayi mata ba kusan jinin har yafi na ranar farko ta jiqa a ta durje gurin da jinin ya bata sannan ta sanyashi a inji wanki ta matse ta fita ta shanya daidai lkcn ya dawo ko kallonsa batayi ba ta shige dakinta ta kulle ta canza bedsheet din ta kwanta tare da daukar wayarta ta kira aunty Jameelah suka gaisa ta tabbatar mata da qlau take sannan sukayi sallama tana ganin kiran Aunty Sadiya taqi dagawa saboda ba Uncle Hameed kadai takejin haushi ba har ita domin data tsaya ta kula dashi dabai cutar da itaba.





*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*

*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*



Wattpad👉🏻 realfauzah



www.fauzahtasiu41@gmail.com




*PAGE FIVE*



Haka wayar tayita ring dinta ta gaji ta katse taci gaba da tunanin rayuwarta zamanta gdan Uncle dinta a baya abinso ne kuma abin sha'awa ga kowa ganin yanda yayan nata yake kula da ita amma yanzu komai ya canza ya zame mata dodo ta tsaneshi zamansu guri daya yazamo silar rushewar rayuwarta Uncle dinta ya zame mata hatsari tarnaqin takaici a rayuwarta Saida ta raba dare tana tunane tunane kafin bacci barawo ya saceta


Safiyar ranar yau ta kama litinin da wuri ta tashi ta qara gargasa jikinta ta fita kitchen din ta dorawa yaran break ta gama ta gyara parlourn ta kunna turarukansu wuta ta nufi dakinsu ta tashesu tayi musu wanka ta shiryasu suka fito parlourn ta zauna a qasa saman pillon kujera ta hada musu tea da dankalin turawa sukaci sannan ta goge musu baki daidai lkcn ya fito cikin shirinsa na tafiya aiki sanye yake da suilt brown yasa farar shirt a ciki takalminsa ma brown gashin kansa yasha gyara sai laptop dinsa dake hanunsa da wayoyinsa ajiyewa yayi saman center table din dake gurin “Good morning Uncle” abinda yaran suka fada kenan ya sunkuya yayi kissing dinsu yace “morning to your my family ya kk ya auntynku” Maliha ce tayi saurin cewa “Uncle Aunty taji ciwo a qafarta tafiyanta wani iri ka kaita asibiti kaji” satan kallonta yayi kanta yana qasa tana wasa da yatsunta yayi murmushi yace “ok zan kaita maza kuje ku dauko school bag dinku kuzo mu tafi munkusa yin late”



Yana fadin haka yaran suka juya suka nufi dakinsu da gudu hakanne ya bashi damar matsawa gabanta ya sanya hanunsa ya dago kanta hawaye ya gani kwance a idonta sun jiqa zara-zaran eyelashes dinta yaja wata ajiyar zuciya me qarfi yace “look me My lovely sister kinsa damuwa a ranki gashi harkin rame meyasa bazaki saki ranki ba abinda qaddara ta kawo mana ya riga ya faru wlh duk abinda kike tunani a gurina ba haka bane kiyi believing yayanki bazai taba cutar dake ba kinji” shassheqar kuka ta farayi ta yunqura zata miqe ya ruqota yace “kada kiyimin haka baby ki barni na fita da farin ciki don Allah kada naje office na kasayin komai”



Fizge hanunta tayi ta nufi dakinta da gudu ta fada katifarta ta sake rushewa da kuka biyota yayi da sauri ya mayar da qofar ya rufe ya qaraso ya dagota yace “na rantse miki da Allah Umaimah niba mazinaci bane ki yarda da yayanki plz” daga masa hanu tayi tace “naji Uncle tabbas kaiba mazinaci bane tursasaka akayi kayi zina dani ko bindiga akasa maka a wuyanka akace sai ka lalatamin rayuwa ko to naji wannan tatsuniyar ka tashi ka ficemin daga daki ko kuma ni na fice maka daga gdanka na tsani ganinka Uncle jinake kamar na kasheka wlh” kallonta yayi da sauri yace “da gaske zaki iya kasheni Baby?" Ta dago ta kalleshi tace “eh zan iya kasheka Uncle saboda na tsaneka”hadiye wani qululun baqin ciki yayi a rayuwarsa babu kalmar daya tsana kamar ace an tsaneshi hankalinsa gushewa yakeyi duk lkcn da akace an tsaneshi amma yanzun Umaimah ta mayar da kalmar abincin bakinta kansa ne ya kulle gaba daya yama rasa me zaice mata miqewa yayi a sanyaye yace “kasheni tamkar kashe rayuwarki ne baby ki rubuta ki ajiye wata rana saikin fadamin kalmar kina sona kamar yanda kika fadamin kalmar nan taki me ciwo kin tsaneni" yana fadin hakan ya juya ya fice da sauri ya kama hanun yaran yasasu a motarsa tare da bawa maigadi umarnin koda wasa kada yabar Umaimah ta fita daga gdan.


Kamar yasan tunanin ta kenan suna fita ta fara hada kayanta a akwatu ta sanya hijjab ta fito zuwa harabar gdan a bakin get maigadin ya fada mata umarnin da mai gidan ya bayar juyawa tayi ta koma parlour ta fada saman kujerar ta sake fashewa da kukanta me ciwo saida rana tayi sosai sannan ta tashi ta hada tea tanasha taji ana taba bell din parlourn ta miqe a wahalce ta bude qofar Sa'ud ta gani tsaye jikin qofar ta kauce ta shigo tana murmushi tace “amarya a gdan Uncle dinta anji maza anyi laqwas baki ya mutu ai Allah ya sakama Uncle da alkhairi daya kashe bakin pretending komai kice Allah ya kiyaye kiyi sex da wani qato wanda ba mijinki ba to ai gashinan yanzu kin tabbatar da abinda nida Sunaiha muka dade muna fada miki ba qarya bane ba dama da farko ba son ranka bane qarfi ake nuna mawa duk wata mace a farkon tarayyarta da namijisai daga baya idan ta fasa gardin sannan ta fara nema da kanta”


Zuwa yanzu Sa'ud tsoro take bata saboda kwata² ta lura bata dauki abinda Uncle Hameed yayi mata a matsayin laifi ba, rabawa tayi ta zauna a dan karkace kallonta Sa'ud tayi tace “ke ya naga kina karkace duwawu ne ko an kuma ne?” kukane ya kwace mata tace “Allah ya isa tsakanina dake Sa'ud kin cuceni wlh kikasani da kaina na bawa Uncle Hameed jikina wayyoh Allah na kaicona” dariya sosai takeyi kafin tace “aa kinga malama bani nakar zomon ba ko ratayar ma baa bamba saboda haka babu ruwana taimakawa soyayya nayi wai Ina matar gdannan ne?" Cikin kuka tace “ta tafi Lagos kwananta bakwai kuma sainan da kwana takwas zata dawo” tafa hanu Sa'ud tayi tace “Hehhhh na wawooo wannan kwai qidahumar mace tanacan tanawa banza bauta mijinta yananan yana kwasar ganima tabdi amma Sadiya kwai yar rakiyar mata wlh sakaryar banza kawai haba wlh dole Uncle ya nemawa kansa mafita kayy anya Umaimah babu wata rufaffiyar mgn tsakaninki da Uncle Hameed nifa yanda su Hajiyan Umah da Daddy suka kyaleku a gda dagake saishi kuma sunsai matarsa sauna ce ba zaman gdanne a gabanta ba yana bani mamaki sannan yanda naga Uncle Hameed yana rikicewa yayita bala'i ko a makaranta idan yaga muna hira dasu Salees lamarin na dauremin kai anya kuwa babu wani abu a qasa?”



Share hawayen fuskanta tayi tace “don Allah ki kyaleni da maganar nan ta isheni haka” ajiyar zuciya tayi tace “shikenan idan ma da wani abu zamu sani amma lamarinki da Uncle tabbas akwai ayar tambaya wlh batun yau ba na fahimci Uncle na masifar qaunarki saboda a qwayar idonsa duk wanda yasan so zai fahimci hakan yanzu dai yunwa nakeji abani abinci naci nasan akwai kajin amarci a gdannan amarya babu daurin aure” tana fadin haka ta tashi tana dariya ta riqo hanunta suka nufi kitchen tare sukayi girki saida suka gama sukaci abincin sannan Sa'ud ta dubeta tace “kinashan maganin wankin mahaifar nan kuwa?" Kawai dakai tayi tace “sau daya nasha Uncle ya dauke ya boye”



Basu bawa hirar muhimmanci ba suka shiga wata tare sukayi aikin gdan komai sannan tayi mata sallama ta tafi tana fita suna dawowa yaran sukayo kanta ta rungume su tana murmushi tace “nayi missing dinku sosai yarana” dafa kanta yayi yace “nifah baayi missing dina ba ko?” janye kanta tayi ta miqe ta nufi dakinta da yaran ta cire musu kayansu ta canza musu wasu ta sake janyosu suka dawo dinning ta hada musu abinci ta basu suka baje a parlourn suna nuna mata homework din da aka basu tana nuna musu yanda zasuyi a haka ya fito ya samesu dinning ya nufa ya zauna ya zuba abinci ya faraci furzarwa yayi da sauri duka suka juya suka kalleshi shima ita yake kallo yace “ba ke kikayi girkinnan ba Baby ba text dinki bane wannan” sunkuyar da kanta tayi cike da takaici ta rasa meyasa ya takura mata saboda tsabar salon iskanci ko matarsa ce tayi girki sai yace ba text din hanunta bane ko uban waye ya fada masa text din girkinta dabanne oho,



Kafin ta gama tunanin yace “tashi ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login