Showing 105001 words to 108000 words out of 131968 words

Chapter 36 - GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL BY UMMUH HAIRAN

10 Jul 2024

22486

ya saki hanunta ta daga masa shima ya daga mata sunayiwa juna bye bye kamar bazasu sake haduwa ba itama Shurafah bye bye din tayiwa Abbanta yayi murmushi ya juya da sauri ya nufi motarsa bata shigaba saida taga tashin motar tasa sannan ta juya sukayi karo da S Alfah tayi ajiyar zuciya tace “masoyan asali Wlh U A Shuwa soyayyarki da mijinki tana matuqar qawatar dani tunda kuka shigo nake leqenku harda Zuhura Moddibo itace taje ma kirani tace nazo naga wasu masoya ina zuwa sai naga mijinki nace kece taketa mamaki" murmushi tayi ta daga fuskarta suka shiga ciki suka zauna ta kuma cewa.



“U.A Shuwa ina kishiyarki kuwa anya zataji dadin zama a tsakanin masoya irinku wlh tunda naje gdanku ranar bikin nan naga yanda mijinki yake manne miki nace wannan Mata data shigo gdannan zata hadiyi baqin ciki saboda na lura idon Abu Shurafah rufewa yakeyi a kanki U.A Shuwa a gabanmu fa ya daukeki yayi sama dake kunfi awa biyu kafin ku sauko downstairs Aunty Zarah tayita mita tana cewa harijin banza naga yanda zakayi ai idan ka tafi gurin waccen guzumar daka daukowa kanka" nayita mamaki shine Sa'ud tabani lbrn aurenku da soyayyarku shiyasa nace nasan Aunty Murjanatun mu da Muhd dinta nasan tarihin soyayyarsu amma bantaba tunanin zaa samu masoyan da suke sadaukarwa juna farin ciki kamarsu ba sai gashi banje ko inaba na hadu da wadanda suka fisu"



Kallonta Umaimah tayi tace “na shirya bayar da rayuwata fansa akanta bloodyna S Alfah wlh inason Uncle Hameed fiye da yanda nakeson Shurafah" kallonta S Alfah tayi zatayi mgn tayi saurin daga mata hanu tace “karki tambayeni dalili S Alfah wlh bansan dalili ba nidai kawai Allah ya halicci zuciyata da so da tausayin Abu Shurafah ina gasqatashi a dukkan furucinsa da aikinsa saboda na yarda dashi tun bansan kaina ba wannan tausayin shine rauni na bana iya yiwa bloodyna musu kuma bana iya bijirewa umarninsa amma wace Aunty Murjanatu S Alfah?"




Kawar dakai S Alfah tayi tace banason tuna wani abu daya shafi Aunty Murjanatu saboda kuka nakeyi har hawayena ya qare abu daya dazan iya fada miki shine Murjanatu da Muhammad masoyan junane wadanda zaa iya sanyasu a tarihin masoyan duniya saboda hatta ajalinsu tare ya riskesu ranar da Muhammad yayi hatsari ya rasu Aunty Murjanatu tanajin lbrn mutuwarsa ta yanke jiki ta fadi tashin da itama ba tayiba har yanzu zuciyarta ta buga tabi mijinta ga kabarinsa ga nata U.A Shuwa bafa basa fada bane sunayi amma ko sunyi wani bayaji tsakaninsu suke sasanta kansu idan kuwa har yayi tsamari to koda ta tafi gda yana zuwa zakaga sun fara tsotse²nsu daga haka saidai ka nemesu ka rasa sun gudu gdansu wlh baa taba shiga tsakanin Murjanatu da Muhammad ba wannan shine abinda zan iya fada miki"




Ajiyar zuciya Umaimah tayi tace “ina tunanin nima idan bloodyna ya mutu wlh mutuwa zanyi saboda da second daya banason naga yayi nesa dani ke shekaran jiya wlh ban iya bacci ba amma jiya baccina nayi me dadi tare da mijina" mamaki ne ya cika S Alfah tace “amma ai jiyama a gurinta yake ko?" Kawar dakai tayi tace “yace bazai iya kwana uku ba daya ta samu shima din a daddafe ina tunanin kwana daidai zaikeyi mana"




Da wannan zancen suka fara lecturer suka tashi ta shiga motarta ta nufi gda kafin taje gdan ya kirata yakai sau biyar saida tace masa tana gda sannan ya qyaleta.
Haka rayuwata taci gaba da tafiya shidai bangaran Hameed abin yanayi masa yadda yakeso amma bangaren Umaimah da Salma baa cewa komai ita Umaimah damuwar jarabarsa ga cikinta ya fara girma shima qaqqarfa irin ubansa sai damunta yake da naushi har ya shiga wata na takwas sannan ga hidimar karatu da ta dauki zafi sun gama level 100 sunyi hutu har sun koma suna 200 level.




Ita kuwa Salma kullum sake daura dammara takeyi ta ganin ta kori Umaimah daga gdan badon komai ba saboda an sake jaddada mata matuqar Umaimah tana gdannan to bazata tabajin dadin zama a gdan ba saboda itace zuciyarsu jininsu da komai nasu dayane bazai taba kulata ba balle tasa ran zaiyi wata mu'amala da ita zama takeyi kawai nacin abinci dukiyar da take hange gatanan amma tafi qarfinta saidai kullum idan zai fita zai bawa me gadi 3k ya bata inda ita kuma Umaimah yake bata 6k yace uku na hidimar gda uku na kula da baby's dinsa a cikin wannan lkcn ne babar Salma taje mata Togo gurin amintaccen bokansu shine ya hado mata wani surkulle yace tasan yanda zatayi ta zuba masa a abinci yaci sannan ya hada mata turaren tsafi yace tayi amfani dashi a jikinta Hameed zai kusanceta idan ya kusanceta to mgn ta qare a ranar saiya saki Umaimah tunda ya fahimci sparm din bazai samu ba amma fah asirin bazai dade a jikinsa ba daga lkcn daya saki Umaimah zuwa kowanne lkc zai warware to daganan ita kuma tasan yanda zatayi saboda akwai yuwuwar uku babu zasuyi ya saki Umaimah ya saketa kowa ya huta.




Amma saboda toshewar basira haka Salma ta karbi aikin ta fara tunanin yanda zata aiwatar dashi saboda Hameed ko ruwa bayasha a bangarenta dabara ce ta fado mata ranar wata talata Umaimah bataje mkrnta ba saboda cikinta yayi nauyi sosai hakan yaba Salma nasarar shiga part dinta tayi sallama harda fara'arta abinka da mai tsarkakkakiyar zuciya Umaimah bata kawo komai ba ta yunqura zata miqe tayi saurin qarasowa ta kamota tace “wayyoh sannu Ummuh Shurafah wlh banyi tunanin haka Babyn nan yake wahalar dakeba da na rinqa zuwa Ina tayaki aiki to tsoro nakeji kada nazo kiyi tunanin wani abu” tsugunawa tayi a gabanta tace “don Allah kiyi hqr ke ki fahimceni tunda mijinki yaqi fahimtata wlh banida niyyar cutawa a gareku ban shigo gdanku domin na shiga tsakaninku ba ki yarda dani ba Salman da kuka sani a baya bace na canza sosai fiye da tunaninku"




Ajiyar zuciya Umaimah tayi zuciyarta da cikakken tsarki tace “ babu komai ni dama ban taba daukan ki a matsayin wacce zata rabani da mijina ba kawai na daukeki a matsayin qaddararmu kuma ni nasan babu abinda zai samemu face sai Allah ya qadarta faruwarsa ki saki jiki dani Aunty Salma banida matsala wlh da zuciya daya nake zaune da duk wanda Allah ya hadani dashi" Murmushin mugunta Salma tayi ta miqe ta zauna a kujera sukaci gaba da hirarsu tanata bawa Umaimah lbr suna dariya tana yima Shurafah wasa..........










*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[1/30, 1:54 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU*


















Miqewa tayi daqyar ta nufi sama tace “inajin marata tana ciwo kwana biyunnan wlh jiya naso zuwa asibiti kuma sai na manta ban fadawa Bloody ba saidai idan ya dawo muje" tana mgn tana hawa sama wani mugun kallo Salma tabita dashi a fili tace “saura qiris” ajiye Shurafah tayi ta tashi da sauri ta nufi dinning din tana dube² tana waiwaye na rashin gsky ta bude warmer Allah ya taimaketa kuwa ta bude ta farfesun naman ragon daya wadatu da kayan qamshi sai qamshi yakeyi ita kanta saida ta hadi yawu ta ta kwanto qullin maganin a habar zaninta ta kunce ta barbada a cikin farfesun ta sanya cokali ta juya tayi maza ta dauke cokalin ta daureshi da maganin a zaninta ta koma ta zauna ta dauki Shurafah taci gaba dayi mata wasa daidai lkcn Umaimah ta sauko dauke da waya a kunnenta ta zauna miqewa Salma tayi tace “bari na tafi naga mijinki ya kusa dawowa kada yazo ya ritsani anan yawwa don Allah wata alfarma kada ki fada masa na shigo wlh nasan rashin mutunci zaiyi min saboda kwanakin baya nace masa inason shigowa yace karna sake na shigo gurinki na dora miki damuwa"



Murmushi tayi kawai ita kuma Salma ta fita ta nufi part dinta tana shiga ta fara tsallen murna wannan tarkon ya danu saura na gaba.
Kwanciya tayi ba mgnr sallah ita kuwa Umaimah tana fita ta shimfida sallaya tayi sallar magaruba taci gaba da azkar dinta tana zaune ya shigo ta bayanta yabi ya rungumeta yace “ nayi missing dinki bloody bari nayi sallah yau akwai rawar shaku-shaku a gdannan"




Batayi masa mgn ba ya miqe da sauri ya haye sama ya fada bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya fita zuwa masallaci saida yayi sallar Isha sannan ya dawo gdan lkcn tana sama miqewa yayi ya haura ya tarar da ita a kwance tana dafe da cikinta ya zauna kusa da ita ya dora hanunsa saman cikinta yaji yanda ya dunqule guri daya yayi murmushi yace “babyna ya kusa zuwa duniya" murmushi qarfin hali tayi tace “tun jiya nake zubar da wani ruwa na kira Hajiya na fada mata tace zaqine”




Shafa kansa yayi yace “ nima na fadawa Dr Saleem yacemin wai dama ana samun haka alamun haihuwa ta matsone kinga yau ma na biya wellcare na siyo wasu kayan babyn yarona lafiyayye wlh na matsu yazo duniya nima na samu aboki" miqewa yayi yace bari naci abinci na dawo muyi hira da son dina" daga masa kai tayi ya bude qofar suka fita shida Shurafah ya zuba vegetable rice din ya zuba tomatoes soup din yanaci yana bawa Shurafah yaci sosai ha ture ya sake bude warmer din farfesun ya lumshe idonsa saboda qamshin daya daki hancinsa ya janyo ya fara zubawa a wani flat din ya faraci yanajin dadinsa sosai yaci da kirki kuwa ya kora da lemon abarbar da tayi masa yayi gyatsa yayi hamdala ya koma parlour ya kwanta da Shurafah a jikinsa saida yaga yarinyar tayi bacci sannan ya miqe ya shiga dakin ya kwantar da ita lkcn Umaimah tayi bacci yayo brush ya dawo ya kwanta a kusa da ita ya fara shafa cikinta tare da dora bakinsa akan nata.




Bude idonta tayi akansa ta janye kadan tace “ don Allah Bloody kayimin hqr ka kyaleni wlh da gaske marata ciwo takeyi" murmushi yayi yace “shikenan na qyaleki nasan ba laifinki bane Son dinane ya takura miki" da haka bacci ya sake dauketa inda shikuma yaji kamar ana mintsininshi ya miqe daidai lkcn da ciwo yaci qarfin Umaimah ta tashi a firgice ta riqoshi ya juyo zuciyarsa na tafasa yana furta Innanillahi wa innah ilaihir raji'un yace “ me mene Bloodyna bata iya bashi amsa ba yaji kansa yayi wani mugun sarawa ya miqe kamar robbot ya bude qofar ya fita ya shiga dakinsa ya dauki memo dinsa ya sanya biro ya rubuta wani abu dashi kansa besan meye ba ya fita ya koma ya bude dakin Umaiman yana shiga ya ganta a durqushe tana ta murqususun azaba ta dago daqyar tace “wayyoh abu Shurafah zan mutu marata bayana" abinda mamaki kawai sai taji ya rufeta da bala'i yana cewa “ke wlh kin cika raki kanki aka fara haihuwane da zaki isheni to ubanme zanyi miki" yana fadin haka ya cillah mata takardar yace “bazan iya cigaba da zama dake ba kije ki auri wani kici gana da rayuwa dashi Salma na tsaneki kuma na sakeki” dagowa tayi da sauri ta yunqura zata miqe tace “kakka sakeni Abu Shurafah ni ka saka me nayi maka wayyoh bayana Hameed ka taimakeni ka kaini asibiti zan iya mutuwa wlh kabar batun wasa"




Bai tsaya ya gamajin abinda zatace ba kai tsaye bangaren Salma ya nufa ya bude ya shiga ya shaqi wani sihirtaccen qamshi mara dadi yaji kansa ya qara bada dam ya dafe da sauri yana girgiza shi ko Allah bakinsa ya kulle ya kasa ambato Salma dake fitowa daga kitchen ta nufoshi da sauri tana murmushi tace.




“Hmn Hameed kenan ai dama nasan zakazo yau zamu raba raini ni dakai bana taba sanya abu a gabana na kasa yin nasara nice da nasara tana fadin haka tana shigewa jikinsa ya qanqameta yace “bloody please taimakeni Umaimah penis dina zata tsinke" sosai taji ciwon yanda yake kiranta da Umaimah amma saboda yanda takejin burarsa na gugar bayanta bata iya yi masa musu ba ta fara balle bottle din rigarsa ta cire masa ita tsaf ya zuba mata ido sai hawaye yake zubarwa gaba daya Umaimah yake gani a gabansa ya miqe ta cire masa wandon gabanta ba qaramin faduwa yayi ba ganin yanda mood dinsa ta miqe qam tsayinta da kaurinta yayi mugun burgeta lallai batayi zaben tumun dare ba zataji dadi yau.



Kamota ya kumayi ya matseta ya sanya dukkannin qarfinsa ya keta rigar jikinta dama ko pant babu a jikinta vulvo dinta ya cika da gashi har wani curewa yakeyi amma hankalinsa ya gushi Umaimah kawai yake gani ya damqi nononta yace “ nononki ya ya koma haka bloody" kama manhood dinsa tayi taja da sauri ya dagata cak ya nufi dakin nasa da ita ya cillata gadon ya bita ya turmushe ko arzikin wasa bata samu ba ya barata ya fara tura qatuwar Penis dinsa gabanta da yake a bushe qwaraf gashi ta qara da matsi ta waje ciki fanko ya rinqa danna Mata da iyakar qarfinsa jikinsa sai bari yakeyi wani ihu ta saki saboda yanda ya shigeta kamar zai barata biyu ya sakar mata dukkan nauyinsa ya fara bata wuta Salma ihu kawai takeyi tana roqonsa ya bari ta tuba bazata iyaba amma Ina bataga wani sauqi ba sake danna mata yakeyi har maqogaronta tana kuka tana ihu tana kakarin amai amma ko ajikinsa baimasan wainar da ake toyawa ba shi baimasan a inda kansa yake ba shidai yasan ba dadi yakeji ba fadi yake “wayyoh burata bloody yau babu dadi meye ya budeki haka wayyoh Allah wannan ba gindin Umaimah na bane me ruwa me dadi wlh ba gindinki bane wannan...." Surutu yake na azaba amma saboda masifar tsafin dake cinsa ya kasa dainawa na taqaice muku bayani saida Salma ta Suma so hudu azaba na farfado da ita kuma yaci gaba da gashi baiko dagata ba tunda ya fara.



Kuka Umaimah takeyi tana kiran sunan Allah da taimakon ubangiji ciwon yadan lafa mata ta dauki takardar ta bude taga yayi rubutu kamar haka.
_“Ni Abdulhameed Adam Hameed Shuwa na saki matata Umaimah saki biyu batare da wani dalili ba_ ....."




Mararta ce ta kuma kartawa cikin tashin hankali ta saki wani kuka me ciwo tana furta “ya hayyu ya qayyumu biramatuka astagisu Innanillahi wa innah ilaihir raji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha Allah na tuba gareka Allah ka yafemin wannan qaddara ta isheni haka Allah me nayiwa mijina ya yanke shawarar rabuwa dani......" Miqewa tayi a duqe ta lalubo wayarta da taketa ring ta danna ta kara a kunnenta ta sake sakin kuka tace “Hajiya ki taimakeni zan mutu Abdulhameed ya sakeni Hajiya..." wani uban salati Hajiya ta doka ta diro daga gadon jikinta na bari dadi ya riqeta da sauri yace.




“Meye haka Zulaiha" kuka ta saka ta dora hanu aka tace “gabana yaketa faduwa dana rintse idona sai hoton Umaimah shine na kirata take fadamin Abdulhameed ya saketa mukam munga ta kanmu me mukayiwa ubangiji ne yake ta jarabtar mu akan Abdulhameed" bata jira amsar Daddy ba tayi waje da gudu ta nufi dakinta ta fito shima ya fito suka shiga mota a mugun guje suka nufi unguwar Tudun Yola sukayi horn megadi ya leqo ya gansu ya bude musu tun kafin Daddy ya gama yin parking Hajiya ta bude motar ta nufi bangaren Umaimah a guje har tana faduwa ta shiga ta haura saman ta banka dakinta ta shiga Daddy ya rufa mata baya yanda sukaga Umaiman kwance male male cikin zaqin haihuwa yayi mugun gigitasu Daddy baisan sanda ya cacumeta yayi waje da ita ba tana wani irin nishi ita kuma Hajiya ta dauki Shurafah suka koma mota megadi ne ya qaraso Daddy yace “mal Ibrahim megidan bayanan ne?" Shafa kansa yayi yace “yananan dazu kafin na kwanta naga ya fito daga bangaren Hajiya babba ya nufi bangare Hajiya qarama"



Bai sake bi takansa ba ya shiga yaja motar suka fita daga unguwar suka nufi asibiti tun a hanya ya kira Dr Saleem ya fada masa shima ya fito ya nufi asibitin suna zuwa aka shiga da ita labour room haka ta kusa kwana tana wahala kafin Allah ya kawo haihuwar ta sullubo qaton danta namiji me mugun kama da ubansa amma shi farin Hajiya ya dauko......







*UMMUH HAIRAN CE....* ✍🏻
[1/30, 8:41 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU*



















Bacci wahala tayi saboda jininta da yayi mugun hawa Hajiya ce zaune a gurinta rungume da yaron bayan anyi masa wanka ta qura masa ido tana hawaye tana tausayawa yartata ita kuma qaddararta kenan duk haihuwarta a gda to waima wanne laifi tayiwa Hameed mai girma haka harya yanke shawarar rabuwa da ita rabuwa ta har abada yanzu da bata kirata ba kenan saidai ta mutu ita kadai babu mataimaki ya dirka Mata cikin haihuwa tazo ya tsallake ya barta harda tukuicin saki har biyu yanzu shikenan babu aure tsakaninsu shikenan ta haramta gareshi shikenan tayi asara suruka irin Umaimah yarinya mai hqr ladabi biyayya da kuma bawa soyayya haqqinta yarinyar data sadaukar da duk wani farin cikinsa dominsa? Kaicon Hameed yayi kuskure me girma a rayuwarsa kuskuren da zai mutu yana nadamarsa saboda dama daya ALLAH yake baiwa mutum to shikam yayi wasa da damarsa Umaimah tayi masa nisa.




Da wannan tunanin taga ta fara motsawa ta matsa kusa da ita da sauri ta zuba mata ido kalma daya ce tak a bakinta “Bloody" abinda ta fara furtawa kenan kafin ta fara qifqifta ido abubuwa suna dawo mata ta bude idonta ta saukesu akan Hajiya tace “menayi masa Hajiya meyasa ya yanke shawarar rabuwa dani rabuwa ta har abada Hajiya ki tambayeshi qila ke ya fada miki wlh Hajiya bansan me nayiwa mijina ba Hajiya meyasa da mutuwa ta tashi bata hada dani ta daukaba ta dauki iyakar iyayena Hajiya ki roqamin Allah ya yafemin laifin da nayi masa Hajiya na jarabtu da yawa wlh Hajiya nafison mutuwata fiye da rayuwata Hajiya mesaya bakusa likita yayimin allura na mutu ba Allah na roqeka kada ka bani ikon tashi nayi rayuwar zawarci Allah ka kasheni na huta wayyoh Allah na rayuwata na kasa samun farin ciki Hajiya Ina ake siyar da farin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login