Showing 99001 words to 102000 words out of 131968 words

Chapter 34 - GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL BY UMMUH HAIRAN

10 Jul 2024

22489

sallah ta haura saman harta nufi dakinta sai kuma ta juya ta shiga dakinsa ta bude ta shiga yana kwance da Shurafah rungume a qirjinsa idanunsa a bude suke ya zubawa pop din dakin ido har ta qarasa kusa dashi ta zauna baiji ba saida ta tabashi sannan ya dawo hayyacinsa ya sauke idanunsa akanta tare da sauke ajiyar zuciya tayi murmushi tace.




“Kowanne ango a daren da zaa kawo masa amaryarsa baya samun zama balle ya kwanta harsai yaga an shigo da ita gdansa amma kai gaka a kwance banga kana shirin zuwa ka daukota ba yakamata ka tashi kayi wanka ka fara shirin tarar amaryarka nasan tanacan tana daukin zuwanta gareka da tarin alkhairanta da kyautukanta masu muhimmancin da ko labarinsu bazanji ba" tana mgnr tana sake sauke idanunta a kansa yanda taga idanunsa sun kada sunyi jawur ne yasata tabbatar da cewa kuka yayi kawar da kanta tayi ta miqe ta shiga bathroom ta hada masa ruwan wanka ta dawo ta janye Shurafah dake jikinsa ta ja hanunsa ya bita kamar raqumi da akala suka shiga bathroom din ta rufe ta matso gabansa tace.




“Zakayi da kanka ko nayi maka na qarshe?" Dubanta yayi da sauri tayi saurin yin murmushi ta lakace masa hanci tace “ina nufin zuwa ranar da amarya zata sake bani aronka tunda yanzu itace take riqe da kambun ka sarautar tatac....” rufe mata baki yayi da sauri yace “banida wata sarauniya a fadata bayan ke bloody wlh bazan iya yiwa kaina komai ba duk jikina a sanyaye yake" hadiye wani yawu tayi me ciwo ta fara balle bottle din rigarsa ta cireta ta zare masa wandon tajashi har komin wankan ya shiga ta rinqa diban ruwan a hanunta tana zuba masa a sumarsa saida ta jiqata ta dauko shampoo ta matsa ta wanke masa ita tsaf ta sake daukan shaver tayi masa shaving na qasa da sama har qashin qirjinsa saida ta rage masa kasancewar yanada suma sosai a jikinsa kuma tunda ya kwanta jinya bai rageta ba garama na qasan shine take tunanin ya rage bayan yaji sauqi dagowa tayi ta shafa gefen fuskarsa kawai sai taji hawaye ne yakebin kuncinsa batayi masa mgn ba saboda tana cewa zatayi masa mgn itama kukan zatayi hqrnta ya fara qarewa wai ita Umaimah itace take gyara mijinta saboda wata ajiyar zuciya taja da qarfi wadda tasashi bude idonsa ya zubasu a nata yanajin zuciyarsa kamar ana hura masa wuta ya janyota cikin bath din ya matseta a qirjinsa yace.



“kinajin abinda nakeji a qirjina kuwa bloody bana sanin sanda hawayennan yake zubomin duk dauriyata na kasa daurewa nisa dake wlh Umaimah ajiye mace sama da daya bai kamace ni ba saboda bazan taba kwatanta adalci akan wata mace ba indai inada ke Umaimah..." Rufe masa baki tayi tace ya isa bloody don Allah ka daina banaso abinda ya faru ya riga ya faru kuma koma mene kaine ka jawo mana da bakaje kakai kanka gurin Salma ba da bata ganka harkun fara soyayya ba” dagowa yayi da sauri bakinsa yana rawa yace “wal....” daga masa hanu tayi da sauri jikinta na rawa tana neman rikice masa tace “ya isa haka banason jin komai a game da matarka Abu Shurafah ka tashi ka shirya ka tafi gurinta tanacan tana jiranka" tana fadin haka ta miqe ta nufi qofar fita daga bathroom din tana fita ya fito shima ya dauki wasu riga da wando na jeans dake lkcn sanyi ne yasa ko mai bai shafa ba ya dauki key din motarsa ya fita yana shirin bude motar yaji anayi masa mgn ta baya ya juya da sauri fuskar Salma ya gani taci uban ado harda su eyelashes kamar wata aljana dama ita ba fasali ba ya yatsina fuska tare da tsartar da yawu yace.




“Lfy?" Mgnr ta daketa amma dake yar duniya ce sai tayi raurau da idonta tace “amma dai kanada masaniyar tun shidda nake cikin gdannan yanzu har takwas da rabi bakazo ba bayan kasan nice baquwa ni yakamata kabawa lkcnka" wani kallon wulaqanci ya watsa mata kallon data tsana a duniya kenan koda yake dama an fada mata zata fuskanci wulaqanci indai matarsa tana cikin gdan a qaryar bokanta yace mata wai zuciyar matarsa itace take control din tasa bayajin komai baya ganin komai sai ita shiyasa taso tun kafin ta shifo gdan ta rabashi da soyayyar Umaimah amma haqanta ya gaza cimma ruwa qarshen zancen akace sai ta shigo gdan ta kwanta dashi ta debo sperm dinsa sannan zaa hada mata laqanin rabashi da matarsa.



_Wa'iyazubillah Allah ka tsare mana imanin mu qalubale garemu mata Allah ka kiyashemu tabewa ameen_



Jan motar yayi da sauri ya fice daga gdan ta tsaya sororo tanabin inda yabi da kallo a fili tace “banza jahili zaka shigo hanuna talala nayi maka daga kai har matar taka da kake wani fasa kai da ita harda wani cewa matarka halin Nana Fadima ne da ita to saika fadamin me halin yar gdan paparoma wani Illiteracy dake wlh da sannu zaka kwashi kashinka a hannu saika gane baka da wayo Hameed nice fah Salamatun Hajja Talatu"




Juyawa tayi ta koma bangarenta ta fara bunka turarukan sihirinta tana tsibbace tsibbacenta bayan ta gama ta kunna turaren wuta qaurin maganin ya hade da qamshin turaren yabada wani qamshi mara dadin ji ta koma daki ta dauki wata matsiyaciyar rariyar rigar bacci tasa ta hada gashin kantin da tasa a kanta ta daure ta nufi jikin mudubi ta dauki turare ta fesa a jikinta ta kalli kanta gaba da baya tayi murmushi ita a dole tayi kyau Salma kenan irin qananun matan ne batada tsayi kuma bata da jiki qirar tsadidi amma tanada fuskar girma sosai don idan ka ganta ta fuska bazaka ce saar aunty Jameelah bace yayar Umaimah koda yake babbace tun shi kansa Hameed zasu iya zuwa sa'anni koma ta girmeshi.



Sai goma ya dawo gidan kai tsaye bangaren Umaimah ya shiga ya haura saman tana zaune kan sallaya baiwar Allah tana karatun qur'ani tana kuka saboda ita ta zaci ya tafi bangaren Salman zama yayi a gabanta har saida ta sanya aya ya dago fuskarta yace “kukan me kikeyi bloody kin yimin alqawarin bazaki bani matsala ba don Allah ki daina kuka tashi kici hanta naga kinasonta ko?" Girgiza masa kai tayi saboda batajin zata iyacin komai a yanzu amma saida ya takura mata taci kadan tasha madara ya kamata suka shiga bathroom tayi brush shima yayi sannan yace “to zo na kwantar dake kiyi bacci kinji uwargidana farin cikina” kawar dakai tayi fuskarta a daure tace “nidai na roqeka kayiwa Allah ka tafi gurin matarka wlh Hameed dauriyata ta kusa qarewa ka matsamin na daina ganinka nayi maka iyakar karar da zan iya idan kuma ba gawata kakeson gani ba"




Miqewa yayi a sanyaye ya kamota ya rungumeta a jikinsa yana shaqar qamshin jikinta feeling dinta na taso masa ya lumshe idonsa tare da sauke ajiyar zuciya yace “zan tafi da wannan dumin jikin naki da wadannan zafafan kalaman naki nasan yau bazan iya bacci ba Umaimah jikinki kawai nake buqata" yana fadin haka ya saketa ya fice da sauri yaja mata qofar da qarfi tabi bayansa ta sanyawa qofar key ta zube a gurin ta dora hanunta a kanta ta zunduma wani uban ihu da batasan sanda ya qwace mata ba da sauri ta tura hanunta ta toshe bakinta tana maimata “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha shikenan ya tafi Hameed ka tafi gurinta Abu Shurafah ka dawo gareni don Allah nafi kowa sonka a duniya wlh........."









*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[1/29, 9:01 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU*





















Ta jima a zaune a gurin tana gursheqen kukanta kafin ta samu qarfin halin miqewa ta koma ta zauna a bakin gado ta zubawa inda yake kwanciya ido tana tariyo abubuwa da yawa da suka wakana a tsakaninsu a wannan dare har daren farkonsu daya fara farketa saida ta tuna shekara biyu da watanni kenan yau gashi can zaiyiwa wata abinda yakeyi mata ashe haka zafin kishi yake tabbas ya kamata a rinqa yiwa mata uzuri a irin wannan yanayin ba kowace take da qarfin zuciyar iya dannewa ba wani mugun zafi ya sake taso Mata a zuciyarta batasan sanda ta tashi ta fice daga dakin ba ta bude wadroop dinta ta rinqa diban kayanta tana zubawa a akwati tana gama hada nata ta koma ta hadawa Shurafah nata itama ji takeyi gara tabar gdan ta huta.




Alwala ta daura ta tayar da sallah saboda ta gama cire tsammani da jin dadin rayuwa tagama cire rai da farin ciki a rayuwarta tana sallah tana kuka tana neman zabin Allah tanason Hameed amma dole ta barshi bata farga da gangancin da tayi ba sai yanzu hakanan Umaimah ta kwana daga sallah sai karatun qur'ani sai zikiri da hailala da neman gafarar ubangiji takuwa samu sauqin abinda takeji a zuciyarta.




Shikuwa Hameed yana fita ya fada cikin motarsa ya jima a zaune yana kuka kamar qaramin yaro yana nema gafarar Allah saboda ya sani girman laifin da yayima ubangiji na sabonsa da ganganci shine dalilin da yasa ya jarabceshi da Salma matar da ko a baya yakejin kamar zai kasheta saboda ballagazancin ta da rashin kamun kanta amma yau shine yaje ya biya sadaki da hanunsa aka daura musu aure yau gata a cikin gdansa wai tana amsa matsayi daya da zuciyarsa Umaimah mata.
Da sauri ya girgiza kai yace “kai! kai!! Qaryane wlh" fita yayi ya nufi bangaren nata cikin dauriya da dakiya ya qara bata wata minti goman kafin ya bude yana mai furta “ Bismillahir rahmanur rahim La'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin Allahummah la sahala maja'altahu sahala wa'anta taj'ala iza shi'ita sahala” sannan yayi sallama cikakkiya ta musulumci ya sanya kansa ciki da sauri yaja da baya saboda qaurin da yaji mara dadi ya daki hancinsa ya rintse idonsa yace “warin mene wannan?" Bai jira amsa ba ya fara raba idonsa a parlourn dako arzikin TV babu an kwashe kudi duk ankaiwa matsafa idonsa ya fada kanta ta bude qofa ta fito tana wani kwarkwasa kamar zata karye ita dama ba jiki ba ya tabe baki a ransa yace “kuma wai donta dauki hankalina takeyi ko banza shashasha" bai ida tunaninsa ba yaji tayi hugging dinsa wani irin hautsinawa zuciyarsa tayi amai ya fara qoqarin taso masa saboda ita kanta qaurin takeyi ga wani tsami tsami da takeyi kamar wacce tayi wanka da ruwan tsamin gasarar daya fara lalacewa da sauri ya saki kayan hanunsa ya tureta da sauri ta fadi gefe ya nufi dakinsa da gudu ya fada bathroom ya fara sheqa amai kamar zai amayar da kayan cikinsa.




Mamaki da tsoro suka cika Salma na yanda yayi watsi da itan ya shige dakinsa amma dake batada zuciya saita miqe ta bisa daidai lkcn daya gama amansa ya fito daga bathroom din ta shigo ta mayar da qofar ta kulle tace “Haba Hameed wai wannan wanne irin wulaqanci ne ina binka kana guduna kamar bakai kace kanasona ka auroni ba nifa bana daukar wulaqanci yanzu zan saitawa mutum zama ta qarfin tsiya tunda bashi yayi kansa ba” ko kallonta baiyi ba ya fara rage kayan jikinsa ya rage dagashi sai boxes a juyo ya dubeta yace.




“Zan kwanta kema kije ki kwanta" da sauri ta dawo daga duniyar tunanin da ta lula tace “bangane naje na kwanta ba aidai kasan wannan daren nawane dole ka bani haqqina" kallonta yayi da sauri yace “dole kuma? Aa kidai gyara kalaminki qaddarar auranki ce dole a gurin Hameed ba kwanciya dake ba ke bari kiji Salma wlh na tsaneki Salma I hate you please get out from my room”




Shashashar batama san me yace ba sai qara matsawa da takeyi jikinsa yana janyewa hanunta ta daga tayi saurin cadkar penis dinsa yayi wata irin zabura ya maketa tayi baya zata fadi yace “zanci kutumar ubanki billahil lazi zan kasheki a dakinnan idan baki fita ba banza jaka jahila wadda batasan abinda ke mata ciwo ba wlh bantaba jin tsanar wani abu a duniya kamarki ba narasa meyasa na kasa bijirewa aurenki na sabawa iyayena saboda ke na bata da abokina saboda ke nayi fada da kowa nawa saboda ke hatta kakata saida tayimin baki akanki badon komai ba saidon kin tsafaceni bazan iya bijirewa aurenki ba uwa uba matata Umaimah yarinya marainiyar Allah mai halin yan aljannah itama na barota tana fushi dani tana kuka saboda ke duk juriya da qarfin imanin Umaimah saida kika sanya zuciyarta tayi rawa har tayi yunqurin rabuwa dani kota hanyar kisa kota hanyar saki to ki rubuta ki aje Hameed baya qaunarki kuma bazai taba baki farin ciki ba ba asiri ba ko tsafi kikeyi da jini bi'izinillahi ta'ala dani da matata munfi qarfin sharrinki Salma ki ficemin daga rayuwata salin alin ki barni na rayu da farin cikina kadai bazaki taba samun gurbi a zuciyata ba kin sani na fada miki saboda haka kada kiyi yunqurin sani dole na kusanceki wlh wahala zakisha idan kuma kin dage kinason jin ya nake to a gwada nasan babu macen da zata iya daukata sai Umaimah"




Yana fadin hakan ya kamota ya riqe qugunta ya matse a hanunsa yayi tsaki yace “qugunki yayi kadan ya dauki Hameed wlh ki samawa kanki lfy ki nemi miji daidai dake ni zanyi miki komai na auren harda gdan zama da mota zan baki" kuka takeyi sosai saboda tunda take a rayuwarta namiji bai taba fada mata kalamai masu zafin na Hameed ba bata taba haduwa da namiji me taurin kan Hameed ba duk wani aikin asiri ko tsafi baya wucce kwana uku a jikinsa yake warwarewa har Togo taje gurin bokan da yake mata aikin qarshe amma Hameed da Umaimah sunqi tabu daqyar aka cusa masa nauyin bakin da bazai iya bijirewa aurenta ba to gashi anyi auran amma ta gaza samun nasara a kansa a daren farko ya caccaka mata mgnr da taji dama bata auresa ba.




Jan hanunta yayi ya fitar da ita daga dakin ya kulle qofarsa amma memakon ta tafi sai ta tsaya jikin qofar tace “na roqeka don Allah Hameed ka tausayamin ka bani haqqina karka duba halina ka duba girman haqqin aure” tsayi yayi yace nabaki damar ki fita ki nemi wani ya biya miki buqatarki amma nidai kinyimin qanqanta idan na danneki mutuwa zakiyi keni bamaki da komai da zanyi sha'awa a jikinki keba gaba ba keba baya ba dibeki kamar muciya tsohuwa dake guzumar saniya" fadawa wayi gadon ya kwanta ya dauki headphone yasa a kunnensa ya soma kiran layin Umaimah amma taqi dagawa kuma tana gani yayi ajiyar zuciya yace “Allah na gode maka bloody tayi bacci” kunna suratun junnu yayi yana saurara yanabi a haka har bacci ya daukeshi.




Da asuba ya tashi yayi wanka ya fita nufi masallaci saida ya zauna yayi azkar sannan ya fito kai tsaye bangaren Umaimah ya nufa ya bude ya shiga ya haura saman ta idar da sallah ta kwanta rungume smda Shurafah a jikinta bacci ya dauketa saboda daren jiyan gabadaya bata rintsa ba, zuba mata lulu eyes dinsa yayi yana hango damuwa kwance a fuskarta ga shatin hawaye nan kwance a oily skin dinta ajiyar zuciya yayi ya matsa a hankali ya haura gadon ya janye Shurafah ya kwantar da ita shikuma ya kwanta a jikinta nauyinsa da qamshin turarensa sune suka sata sauke ajiyar zuciya tare da bude idonta ta zubasu akan kyakkyawar face dinsa ta lumshe idonta tayi ta fara qoqarin tureshi yayi saurin kwantar da kansa a jikinta yace “nayi missing wannan oily skin din bloody babu wani jiki a duniya da yakai naki laushi da dadin tabawa" wani mugun kishi ya taso mata wato har yaje ya latse matarsa ya kwana yana kwasar dadinsa saboda ya raina mata hankali yazo zai cikata da surutun banza da wofi.......








*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[1/29, 3:14 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *GU*



















Tureshi tayi ta miqe zata shiga bathroom ya ruqota ya hadata da qirjinsa ya matse yana shinshinar qamshin jikinta yana shafa weast dinta, tureshi tayi da sauri ta fada bathroom ta kulle ya tayi zamanta a ciki ta dora kukanta dags inda ta tsaya kuka me gunji da shassheqa tana dafe da kanta.




Matsawa yayi ya kasa kunnensa a jikin qofar dake Allah ya hore masa jin sauti kamar maciji gabansa ya fadi sosai yace “ya salam bloody meye yayi zafi da safennan zaki karya da kuka don girma Allah ki bude qofar nan wlh tallahi banyi komai da tsinanniyar matar can ba ki fito ki gani na rantse da Allah bazan taba hadaki da wata mace a zuciyata ba Umaimah wlh ko da Salma take wai a matsayin aurena take bazan iya hada jiki da ita ba qwanqwaminta nakeji jiya har amai nayi data matso jikina”




Ajiyar zuciya tayi saboda iyakar saninta da Hameed ba maqaryaci bane idan yayi kawai zaice yayi idan baiyi ba kuwa to ko duniya zata hade zai tsaya akan gskyrsa, babu kunya ta bude qofar ya bude mata hanunsa ta fada jikinsa tana murmushi me hade da kuka tace “da gaske bloody wayyoh naji dadi sosai wlh jiya banyi bacci ba Ina tunanin kanacan kana...." Rufe mata baki yayi yace “ kada ki batamin rai bloody na lura jarabata tafi qarfi idan ina tare dake kamar yanda kike cikamin muradi nayi miki alqawarin nima zan cika miki muradi Bloody farin cikinki shine nawa bazan taba kasa cika miki buri ba nayi miki alqawarin kare miki kaina da yarinyarki takice ke kadai babu wadda zata sake dandana miki ita saida amincewarki"




Dariya tayi tace “naji dadi sosai jinina wlh ina kishinka bantaba sanin cewa inasonka kuma Ina muradinka ba sai jiya amma kuma ta tayaya zaku zauna a haka?" Rufe mata baki yayi yace “nidai burina ki yarda dani kuma ki bani hadin kai ki tayani da addu'a Allah ya bani ikon cinye jarabawarsa wlh Umaimah idan ina kallon fuskar Salma ji nakeyi kamar na mutu na huta” janye jikinta tayi ta koma ta zauna ya matso kusa da ita ya tsugunna a qasanta ya dago fuskarta ya kashe mata ido yace “a bani breakfast din da aka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login