Showing 114001 words to 117000 words out of 220972 words
jin tsoron Allah,and duk abunda taga damar yi ko don ganin babu wanda ya isa ya dakatar da ita za ta iya aikatawa" wani abu yaji ya fara bijiro masa a cikin zuciyarsa,slowly in a calm voice ya furta "Kada ki damu da duk abunda mutum zai aikata ai akwai Allah ko.!?" Ta gyad'a masa kai,yace "Ya kamata ki daina sa damuwa a ranki,abunda Allah yaso shi yake faruwa akan kowane bawa,addu'ah itace abunda yafi buk'ata,mu ci gaba da yi musu addu'ah ubangiji zai fitar da su daga cikin dukkan tsananin da suke ciki" jikinta ne ya d'anyi sanyi a hankali ta kai hannu ta goge hawayen da suka fara zubo mata,siririn tsaki taji ya saki yana fad'in "Kinga matsalar ki kenan,sai ana maganar arziki dake yanzun ki farawa mutane kuka,ke ko kunya ma bakya ji!" Kallonsa ta tsaya yi,ya harareta yace "What are u looking!?" Murmushi ta saki tana girgiza kai ta juya a hankali tana fad'in "Ni kam bari na tafi kafin Annie tace me nake yi a waje" murmushi yayi bai sake cewa komai ba sai dai shima ya biyo bayanta,suna shigowa Annie ta kallesu tana murmushi tace "Kai Yallab'ai sai yaushe za mu tafi ne!?" Yana sosa k'eya a hankali yace "Dama yanzun nake shirin cewa ya kamata mu tafi ko?" Lolly dake kallonsu tace "Uhn! Ka ji gulma mu kam dama ai ku muke jira,muji yaushe kuka tsara za mu tafi.!?" Annie dai bata sake cewa komai ba ta bar wajen,bata jima sosai ba ta sake fitowa za tayi magana ta gansu a zaune,da sauri ta tsaya tana fad'in "What are u doing again? Za ku tashi mu tafi ko kuwa.!?" Saurin mik'ewa suka yi kamar masu jira tayi magana suka fara k'ok'arin fita,da ido Annie ta bisu tana fad'in "Wato da kun shirya shak'iyanci yasa kuka zauna,dole dai sai an sa na yi magana" murmushi suka yi babu wanda yace komai a cikin su,itama murmushin tayi tana girgiza kai,daga nan suka yiwa Bareerah sallama and then left altogether.
Since suka bar gidan their conversation were all about what happened yesterday at k'ofar Na'isa,yanayin yadda al'amarin ya kasance har lokacin gani suke kamar almara,Nusrah kam tunda suka d'auki hanyar gidansu tayi shiru,banda addu'ah babu abunda take yi har sanda suka shiga cikin unguwar,yanayin yadda take bin ko ina da kallo kamar bak'uwa shi ne ya bawa Nuraz mamaki ya kalleta kad'an ta mirror,yadda fuskarta tayi kalar damuwa duk sai ta ba shi tausayi,suna tsayawa a bakin get d'in gidan duka suka fito,Nusrah ta yi mamaki da taga ya gane gidan ba tare daya tambayeta ba,bayan sun sallami mai taxi d'in daya kawo su,kai tsaye suka tasarma get d'in gidan,su Annie a gaba sai ita da shi da suke bin bayansu yana mata magana k'asa²,sun shigo cikin gidan kasancewar k'ofar a bud'e yake,mai gadi dake cikin d'akinsa jin an bud'e k'ofa ya lek'o da niyyar yin magana yana ganin manyan mutane ne bai tsaya tambayar gurin waye suka zo ba,sun dai gaisa da su ya koma ba tare daya damu ya san gurin waye suka zo ba ko waye suke nema ba,since they came in not only Nusrah even Annie was surprised by the changes,the whole house was renovated and remodeled,though babu abunda gidan yayi but duk an fashe shi an sabunta gininsa,suna k'arasowa entrance d'in parlor suka tsaya suka yi knocking,ak'alla sun d'auki mintuna sama da biyar kafin aka bud'e musu k'ofar,zuwa lokacin Yallab'ai tuni ya fara haurawa sama,bcos he hates jira,Binitta tana ganin fuskokinsu ta tsaya tunanin inda ta sansu,Annie tayi siririn ajiyar zuciya tana kallonta ta furta "hope they're here.!" Binitta ta gyad'a mata kai and then ta basu hanya suka wuce zuwa ciki,kasancewar bata ga Nusrah ba har lokacin and ko yanzun ma itace k'arshen shigowa tana zuwa za ta wuce Binitta ta ware ido tana kallonta,bakinta har kyarma yake wajen furta sunanta,kamar wata mara gaskiya da sauri ta kamo hannunta suka yi waje jikinta sai rawa yake,Nusrah couldn't speak until they stood in the garden tana kallon Binitta da wani irin damuwa ta furta "what happen Binitta.!?" Idanun Binitta suna tara kwalla ta kalleta cikin rawar murya tace "why did u go all for a while.!? Do u know how ur father situation is.!?" Gaban Nusrah yana fad'uwa ta rik'o hannun Binitta tana fad'in "What happened to my father.!? Tell me Binitta" hawaye suna zubowa daga idanun Binitta tace cikin hausarta da bata fita sosai "The story was long but give me ur number and address na gidan da kike zan zo wani ranar,and ka fad'awa Hajiya da kuka zo da shi,kuyi tafiya.. ku tafi kafin Aunty ya sani kun zo" Nusrah tana kallonta tace "saboda me za mu tafi.!? Gurin Abbanah ai muka zo ba gurinta ba" Binitta ta runtse idanunta tace "Idan har kin yarda da ni,ya kamata kuyi tafiya daga gidan nan,idan Aunty ya sani anything can happen" jikin Nusrah har tsuma yake tace "We won't go until we have done what brought us here,duk abunda za tayi sai dai tayi but we will never leave this house" Binitta tace "Ni ba ina cewa kuyi tafiya bane i'm just afraid of what will happen" A tsawace Nusrah tace "Ke da Allah ki bari mu ganta duk abunda za tayi kada ta fasa tayi mana,waye yake jin tsoronta?" tana fad'a bata jira Binitta ta sake magana ba ta wuce a fusace ta barta a nan,jikin Binitta yana kyarma ta biyo ta tana kiranta,but Nusrah bata jira ba ta wuce da sauri,tana shiga cikin parlor'n lokacin ya yi dai² da sanda Abba'nta yake saukowa from the staircase side bayansa hamshak'iyar ce tana tafiya cikin isa da izza,kasa zaunawa Nusrah tayi ta kafesu da kallo,yadda Abba'nta ya rame abun tausayi duk ya tsotse kamar kud'in guzuri,mutum mai ji da dukiya,kyau da matsayi amma kallo d'aya za kayi masa ka tabbatar a firgice yake,kamar ance ya d'aga idanunsa jin magana k'asa² a cikin parlor yana kallon cikin parlor'n idanunsa suka sauka akan Nusrah dake tsaye ta kafe shi da wani irin kallon tausayi idanunta suna tara hawaye,her heart were all weakened in some kind of expression ta furta "Abbah!" Not only him even Hajiya was scared of seeing her,jikinsa yana rawa da wani irin expression a fuskarsa ya juya ya kalli Hajiyar ya sake juyawa yana kallonta,bakinsa har b'ari yake lokacin daya tabbatar ita ce a tsorace ya furta "Nusrah.!" Yana fad'a ya fara sakkowa da sauri,da sauri itama Nusrah ta nufi gurinsa kamar yadda yake yi,daf da za su rik'e juna Hajiyar ta kira sunan Abba'n da wata irin murya *"ABUBAKAR.!"*,cak ya tsaya a inda yake ya juya yana kallonta jikinsa na kyarma ya furta "Na'am Hajiya ta" fuskarta a mugun had'e tace "Zo nan" babu musu kamar wani gaula yace "To" tiryan-tiryan ya koma kusa da ita har yana yi kamar zai tsuguna a gabanta,yadda lamarin ya faru akan idanunsu ba k'aramin tsoratar da su yayi ba,Nusrah kuwa k'amewa tayi a gurin da Abba'nta ya barta tamkar gini,Hajiya tana kallonsu tana yatsina fuska cikin fad'a ta furta "Da ka tafi gurinsu ka san su ne.!?" Saurin girgiza mata kai yayi muryarsa tana rawa yace "A'a" ta harare shi tace "Ka san bana son munafurci ko.!? Za ka fad'a min ko a'a.!?" Ya sake girgiza mata kai yana fad'in "Wollahi Hajiya ban san su ba" tsaki tayi ta fara sakkowa tana tafiya,ya biyo bayanta kamar wani bodyguard d'inta har suka ratso cikin parlor'n,zaunawa tayi saman armchair tayi shirim,Abba'n Nusrah kuwa ya takure a gefe kamar ba gidansa ba,yana goye da hannayensa a baya,yana shirin yiwa su Annie magana ta banka masa hararar da dole yayi shiru ya sake komawa baya,Annie da Lolly banda kallon mamaki babu abunda suke jifansu da shi,shi kuma Abba'n abun tausayi tunda ya koma gefe yayi tsuru bai sake attempting yin magana ba sai binsu da kallo kawai yake yi,saurin mik'ewa Annie tayi tana kallonsu tace "Kunga ku tashi mu tafi,ina ganin babu buk'atar mu ci gaba da zama" duka kamar jira suke ta basu umarnin suka mik'e,wani mugun kallon da Nuraz ya aika mata yana girgiza kai sai da yasa ta taji tsoron sake kallon cikin idanunsa,inda Nusrah take Lolly ta matsa ta kamo hannunta,cikin sanyin murya ta furta "Yi hak'uri daughter muje kinji akwai Allah" sai lokacin wani irin kuka ya kwace mata tana toshe bakinta da duka hannayenta,da sauri Annie ta matso kusa da su tana fad'in "Haba daughter kada kiyi kuka mana,duk abunda yake faruwa kin manta Ubangiji yana kallo,duk abunda mutum zai yi kansa ya yiwa,ke dai ki tsarkake zuciyarki sannan kada ki zalunci kowa,duk abunda za ki aikata ki dunga tunawa cewa ubangiji yana kallon ki",ai kamar Annie ta watsa mata narkakken dalma haka taji saukar kalamanta,though ba ita take kallo ba lokacin da tayi maganar but ta fahimci magana ta fad'a mai harshen damo,girgiza kai kad'ai tayi ba tare da ta tanka musu ba har suka yi nasarar janye Nusran suka bar parlor'n,Abba'n Nusrah dake tsaye yana kallon sun fita ya faki idon Hajiyar zai bi bayansu,har ya je bakin k'ofa ta kalle shi tana fad'in "Kai kuma munafuki da kake k'ok'arin fita ina za kaje.!?" Da sauri ya juyo yana kallonta jikinsa na rawa yake fad'in "Am.. Umm! Dama ai kin san zan fita ana jira na a office" harararsa tayi tace "Da wane munafuki ne yace ka tsaya baka tafi ba.!?" Hak'uri ya fara bata tayi tsaki tace "Will u come back or not.!?" Ya tsaya a gurin jikinsa sai kyarma yake saboda baya so ta gane nufinsa cikin dad'in baki yace "Haba Hajajju ina na isa nace bazan zo ba,but da kin yi hak'uri na je mun gama meeting,na fad'a miki harkar kasuwanci ne and za'a samu alkhairi sosai,kiyi hak'uri mana nasarar duk da za'a samu taki ce fa" tab'e baki tayi sai kuma ta furta "Shi kenan sai ka dawo" tana fad'in haka yayi mata murmushin yak'e and ya juya a hankali yana tafiya gudun kada yayi sauri tayi zargin wani abu daban.
As Annie walked out of the parlor,Nuraz dake cike taf da bak'in ciki ya dakata yana kallonsu yace "Annie just go i'll come after u" yana fad'a yayi saurin juyawa zai koma,quickly Annie pauses and ask him "Where are u going.!?" Idanunsa masu cike da b'acin rai ya sauke akan Nusrah yace "Just go i'll follow u" Annie ta girgiza kai tace "Ka ga bana son fitina,idan ka koma me za kayi musu.!?" Yace "Amma Annie" hannu ta d'aga masa tace "Kawai ka wuce muje,duk abunda mutum yayi kansa ya yiwa" ba don ya so ba haka ya wuce suka fita,sai dai duk da hakan yana jin ba zai iya hak'uri ba,dole ne ya dawo ya karantawa matar nan,a wajen suka tarar da mai taxi d'insu yana jiran fitowarsu,jikinsu duk a sanyaye suka fara shiga mota,Nusrah kam tafiya kawai take tana share hawaye da waiwayen gidan a haka har ta shiga ta zauna,mai taxi dake jiran su gama shiga ya tayar da motar su tafi yaji an bud'e get,ko da ganin sun gama shiga nan yayi saurin yiwa mota key yana k'ok'arin barin gurin drivern dake cikin motar data fito daga gidan da sauri ya d'aga masa hannu,tsayawa yayi kad'an har ya k'araso gurin da suke,back seat ya lek'a yana kallon fuskar Nusrah yace "dama Alhaji ne yace ayi muku magana" duka suka bi driver'n nasa da kallon mamaki,kafin suyi magana Abba'n Nusrah ya k'araso gurin jikinsa har tsuma yake yi yana tafiya yana waiwaye,babu wanda yayi magana a cikinsu duka suka bud'e mota suka fito,suna binsa da kallon tausayi da jiran abunda zai fad'a da yasa aka tsayar da su,bawan Allah yanayin da yaga fuskokinsu duk sai ya shiga damuwa muryarsa tana rawa yake basu hak'uri akan abunda ya faru,Annie dake kallon Nuraz da yayi wani irin tsaiwa yana kallon mutumin da wani irin yanayi mai tattare da jin haushinsa tayi saurin yin magana "u do not worry about what happened Alhaji,idan zaman Nusrah ne a gidan nan matsalar matarka,we will take her back in Allah ya yarda ba zamu gagara bata kulawa ba,sai dai shawarar da zan baka ka dage da addu'ah" tana gama fad'a masa ta juya kansu tace "Ku shiga mota mu tafi" kamar masu jiran umarninta duka suka shiga mota,har za ta wuce ta waiwayo tana fad'in "Daga nan zuwa duk lokacin da kaji kana son ganin y'arka,this is the number u can find us" tana fad'a ta mik'a masa d'an k'aramin complementary card d'in data zaro a jaka,kai kad'ai ya iya gyad'awa ya karb'a,kamar wani soko haka ya bisu da ido har suka bar wajen bai iya cewa wani abu ba.
Since suka baro gidan no one spoke again saboda yadda suke jin zuciyoyinsu a cunkushe da damuwa,motar su tana yin parking a bakin get suka fice Nuraz ya tsaya ya sallami mai taxi d'in and then ya biyo bayansu,a bakin entrance ya tarar da Nusrah tsaye saman varenda,da mamakin abunda take yi a fuskarsa yake binta da kallo har ya k'araso,yana shirin yin magana ya jiyo k'arar horn juyawa yayi kad'an,fitowar mai gadinsu yasa shi binsa da kallo har sanda ya gama bud'e get,hankalinsa a gurin yana kallon manyan Jeep d'in dake tsaye ta waje da mamaki har sanda suka jero ciki suka yi parking a harabar gidan.....
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 35.
#Fᴏʀᴛᴜɪᴛᴏᴜꜱ
Manyan motocin da suka parker a harabar gidan suka bi da kallo,even though they were new but d'aya daga ciki kana kallo za ka gane ba'a tab'a hawanta ba until today,duba da yadda take shek'i and its seats are all covered,daga Nuraz har Nusrah kamar wad'anda aka sassak'a haka suka bi motocin da kallon mamaki,drivern dake cikin had'ad'd'iyar sabuwar motar brand new toyota k'irar landcruiser prado TX ya fara fitowa da sauri tare da clark dake gaba kusa da shi,a tare suka nufi d'ayar motar dake gefe suka bud'e ta duka side biyu,Baba ne ya fara fitowa ta gefe d'aya sannan Rafeek ya fito ta d'ayan side,Nuraz dake tsaye yana jira yaga waye zai fito yayi saurin bud'e ido looking at them in amazemen har suka k'araso inda yake tsaye he couldn't make any movement,Nusrah kuwa didn't seem to wait for them tuni ta silale ta bar wajen,Baba's face with a kind of smile ya dafa shoulder d'in Nuraz yana fad'in "Kai Yallab'ai babu magana.!?" With a sigh of relief he kept his face smiling and welcomed them,a taren kuma suka nufi hanyar shiga gidan.
Shigowar Nusrah ne yasa Annie dake tsaye tana jiran ganin ta inda za ta b'illo kiranta,jikinta a sanyaye take d'aga k'afafunta har ta isa inda suke yayin da the tears she has been trying to put back on have begun to flow,duk da al'amarin daya faru babu jimawa yana damun zuciyoyinsu but ganin hawayenta ya sake tayar musu da hankali jikinsu ya sake yin sanyi saboda tausayin halin da take ciki,lolly na kallonta with a kind of tausayinta a zuciyarta take girgiza kai tana fad'in "Don't cry Angel please.! Wannan itace k'addarar mu,a duk lokacin da aka ce k'addara ki sani a servant is not enough to change what ever Allah has decreed against him,idan Allah ya so one day the story will repeat it self,but ki daina damuwa kinji muma muna jin babu dad'i" fashewa ta k'arasa yi da kuka kafin ta k'arasa kusa da Annie ta durk'ushe a gurin,hannayenta duka ta rufe fuskarta da su as she felt her heart hurt again,muryarta na season take fad'in "Astagfirullah wa'atubu ilaik..! Allahumma ajirniy fiiy musibatiiy wa'aklufniiy khairan minha.." Not only Lolly dake zaune even Annie ganin yadda take yi sai data karyar musu da zuciya,da sauri ta k'araso ta rik'eta a jikinta tana rarrashinta da yi mata nasiha mai shiga jiki,it didn't take long su Nuraz suka shigo cikin gidan,idanunsa suna sauka akan Nusrah jikinsa ya bashi akwai matsala,but ganin tare suke da Baba da Rafeek sai bai ce komai ba har suka zauna,da mamaki sosai a fuskokinsu suke kallon Baba da Rafeek,Nusrah dake jikin Annie jin sun shigo da sauri ta goge hawayenta bayan ta gaisar da su ta wuce bedroom jikinta a sanyaye,da ido Baba ya bita har ta bar wajen kafin ya juyo da hankalinsa kan Annie fuskarsa d'auke da tambayoyi ya kira sunanta "Maryam.!" Annie tayi ajiyar zuciya tana sunkuyar da kai ta amsa,Baba ya kalleta ya sake kallon lolly zai yi magana Nuraz ya tashi yabi bayan Nusrah,Baba ya sake bin Nuraz da kallo,bayan ya dawo da hankalinsa kansu yace "Where did u get that girl.!? Or.!?" Before he had finished speaking,Annie began to tell him how they had met Nusrah,jikin baba a sanyaye bayan ya gama jin labarinta ya girgiza kai yana fad'in "Ya Allah ka yafe mana,ba don halinmu ba."
Durk'ushe a k'asa Nuraz ya tarar da ita ta zazzage jakarta tana hawaye tana duddubawa as he looked at her the signs assured him that she was looking for something,he continue to stand in the doorway until yaga ta birkito k'wayoyin medications tana ballewa da watsawa a bakinta,yayi still yana kallonta har sanda ta gama,slowly as she began to bend her head back tana lumshe idanunta da har lokacin basu daina tsiyayar da hawaye ba,kuka ne take yi in slow motion sam ba'a jin sauti,sai daya jera sauke ajiyar zuciya kafin ya fara takowa zuwa inda take,har ya k'araso kusa da ita bata sani ba shima bai yi magana ba ya nufi inda ta zazzage jakar ya tsuguna a hankali ya kai hannu kan magungunan ya fara tsintowa yana dubawa,pain relievers ne irin su aspirin,thrombolytics wanda akan iya kiransa da (clotbusters),sai antiplatelet agents,morphine,nitroglycerin,beta blockers,these