Showing 78001 words to 81000 words out of 220972 words
janta,tana dafe da kuncinta saboda shigar ta da marin yayi,yayi ta janta sai da suka fito some of the onlookers were stepped behind him yana fitowa ya bud'e mota ya jefata,ya zagaya d'ayan side d'in ya shiga ya tada motar,da mugun gudu ya bar gurin yana dana sanin ambaton zai sha da yayi da jan istigfari a zuci,har suka shigo line bai kalleta ba,itama bata fasa kuka ba,ya gyara parking bai kalleta ba yace "get out" bata kalleshi ba tace "Mari na fa kayi" ya juyo a fusace yace "Na mare ki,za ki rama ne.!?" Ta sake fashewa da kuka,cikin kuka tace "To kawai daga cewa zan sha sai ka mare ni,tun farko kai me yasa ba'a dake ka ba da kace zaka sha ka nemi mata.!?" Ya tsaya kallonta da sakakken baki yace "Da nace haka ina ruwanki.!?" As she added the volume of her cries tace "To ni da nayi ina ruwanka da ni.!?" Ya matse forehead a masife yace "Be quiet.! Don't let me feel too bad yanzun ki janyo na zane ki" tana kuka tace "Allah nima saina fad'awa Annie abunda ka yi" yace "kada ki fasa maza go and tell her,but ki tabbata from the time kika fad'a from that time i will begin to do what i didn't intend to" ta juyo da sauri tana tsayar da kukan tace "What are u going to do.!? Giyar za kaje kasha ka nemi matan.!?"
A fusace yana mata tsawa yace "Ehh! Su d'in zanyi ina ruwanki idan na yi.!?" Ta sake fashewa da kuka tace "Allah ba zaka jeba,kuma duk wacce ka nema Allah saina.." Bata k'arasa ba yace "Sai kin yi me.!?" Cikin hayaniya tace "Ina ruwanka da abunda zanyi.!?" Ya jinjina kai yace "get down" tace "bazan fita ba wollahi sai dai mu fita tare" yayi shiru yana kallonta yace "ke fita nace,komawa zanyi tunda ke baki da hankali" tace "Rashin hankalin yasa nace zan sha beer d'in,if u want by then u can took me as ur prostitute.." Ya juyo a firgice "do u know what u're saying.!? Ba ki da hankali ko.!?" Tace "u don't care! Since i have no value da za'a iya aure na a zauna da ni,na yanke shawaran zame maka karuw..!" Bata karasa ba ya shak'o wuyanta cikin masifar zafin rai yace "If u repeat it again wollahi sai na ji miki ciwo,baki da hankali baki da tunani kike kiran kanki da wannan sunan.!? Ko su karuwan da suka tsallake gaban iyayensu suke zaman kansu suna gudun a kira su da sunan shi ne ke dan baki da lissafi kike neman sawa kanki.!?" Ya tura ta baya ya daki steering wheel a zafafe ya furta "Tur da wannan furucin,fita ki bani guri,,fita nace" ya k'arasa yana mata tsawa,ta had'e kai da guiwa ta sake fashewa da kuka mai tsanani,ya dafe kai he felt himself regretting akan maganarsa,sun jima a haka idanunsa a lumshe banda neman gafarar Ubangiji babu abunda yake yi,ta sassauta kukan a hankali in a frightful voice ta fara magana.....
#Kuji iya shege.! 😨😨😨
#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 25.
#A ʀᴇᴍɪɴᴅᴇʀ
Fitarsu Nuraz a gidan babu jimawa,Maimunatu ta sauke dogon ajiyar zuciya,duk yadda Annie tayi da ita akan ta zauna amma fir tak'i tace za ta dawo tunda Allah ya sa ta ga gurin da suke zaune,Annie tace "shi kenan babu damuwa",tayi mata sallama Annie ta rakata har bakin entrance,Lolly ma dai were not able to speak anymore cos tuni ta bar musu wajen tunda ta farko daga suman da tayi,suna tsaye Maimunatu tayi shiru kamar mai tunani Annie tace "Dan Allah Maimunatu kiyi hak'uri da abunda yaron nan yayi miki,in sha Allah i will talk to him,ban san a ina ya koyo wannan halin ba" Maimunatu tayi murmushi tace "Laa! Adda Maryam wollahi ba sai kin yi masa fad'a ba,ni duk abunda family ku za suyi ba zan tab'a jin haushi ba,it's my brother's fault so that must affect us,but in sha Allah when i get back we will talk" Annie tayi mata godiya,itama haka sannan ta juya ta tafi,har ta shiga mota suna d'agawa juna hannu,suna fita daga arean Annie ta fito harabar apartment d'in ta duba bata ga motarsa ba,ta wuce ciki tana fad'in "Is this boy really going to leave home.!? Ita kuma Nusrah ina taje ne? Kada ace binsa tayi.!" Har ta koma ciki bata fasa yiwa kanta tambayoyi ba,but babu wanda zai amsa mata.
Har suka shiga mansion Maimunatu tunani take akan abunda ya faru sai da Clark ya gyara parking ya fito ya bud'e mata k'ofar sannan ta dawo hayyacinta ta san sun dawo gida,ta fito ta wuce cikin apartment d'in d'an uwantan bcos ta san can zata tarar da Hajiya tunda ba cikakkiyar lafiya ne da Rafeek ba,tana shigowa yaranta suka fara rigegeniyar welcoming nata ta amsa ta wuce su,a bedroom d'insa ta tarar da su yana kwance saman bed rabin jikinsa a rufe,tayi musu sallama ta shiga,Hajiya ta kalleta da mamaki "Har kin dawo.!?" Tace "Umm!" Tana zama saman armchair dake cikin bedroom d'in,but Rafeek were unable to speak because he's in pain,Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "Ko dai baki same su ba.!?" Ta girgiza kai tace "A'a Hajiya na same su" Hajiya ta zuba mata ido tana kallonta cikin son k'arin bayani,tayi ajiyar zuciya tace "bcos of what he did a bayan we had to face the punishment" ya bud'e idanunsa da kyar masu cike da bacci ya kalleta,Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "u didn't get a chance to talk to them!?" Tayi shiru tana tunani kafin tace "A'a munyi magana da Adda Maryam but not for that matter" Hajiya ta tari numfashinta "Kin ga Hauwa'u.!?" Ta girgiza kai tace "Na ganta babu wanda ban gani ba tsakanin Hauwa da Nuraz,sai dai ban samu damar yin magana da su ba" yadda komai ya faru ta sanar wa Hajiya,Rafeek was silent and listening Hajiya tayi ajiyar zuciya "In sha Allah zuwa na gaba tare za mu tafi since and u find out that she is not married,but what binds me is yaya aka yi suke tare da maryam.!?"
Maimunatu tace "Who knows.? Allah dai yasa ba abunda ya yiwa Hauwa ne ya shafeta ba" Hajiya ta zuba mata ido tana nazari,tayi ajiyar zuciya tace "It would be difficult to say so" Maimunatu tace "Hajiya zai iya kasancewa saboda idan baki manta ba,when i met u in U.S na fad'a muku abunda mahaifinsu ya yiwa ita Hauwa" Hajiya ta jinjina kai tace "Haka ne amma dai Allah yasa it was not" Maimunatu tace "Ameen Hajiya nima addu'ar da nake yi kenan" duka suka yi shiru kowannensu da tunani dake ransa,Rafeek yayi d'if yana juya maganganunsu a zuciyarsa har ya samu wani irin baccin wahala ya d'auke shi.
***
"I'm sorry please.! Ba don ni ba,kada kaga kamar dama na saba aikatawa ne,sharrin zuciya yasa na fad'a maka hakan amma ba haka nake ba" yayi shiru bai kulata ba idanunsa a lumshe har lokacin,she bowed her head and wiped tears da siririyar muryarta ta sake cewa "If u remember what happened that day in our home Mommy ta fara fad'a and banyi tunanin ranka zai b'aci ba shi yasa na maimaita yanzun,though i knew i have no value a gurin wasu mutanen i guess i was like that a gurin kowa,da ace ka nemi wasu matan without even realizing their situation,suna da cikakkiyar lafiya ko babu,they have a serious illness or not,shi yasa na fad'a maka haka,a tunani na da na rok'i alfarma kace sai ka yi da gasken za ka aikata.." Ta sake fashewa da sabon kuka,bayan ta yi mai isarta bai kulata ba ta sake dakatawa tace "Kuma ko da muka je can d'in nima ba da gaske nake yi zan sha ba,duk na yi haka ne dan na gani za ka sha ne da gaske ko a'a,lokacin da na fahimci ba sha za kayi ba na takura sai na sha kayi k'ok'arin k'wacewa,shi ne nace ka sha har ka buge ni,ni ko gurin ma ban tab'a sani ba,ban tab'a zuwa ba sai yau.." A hankali ya bud'e idonsa da suka yi wani iri saboda b'acin rai ya saki bayananniyar ajiyar zuciya,a hankali ta furta "Kayi hak'uri in sha Allah i'll never do it again",bai yi magana ba ya bud'e motar ya fita ta goge hawayenta ta bud'e ta fito itama,a cikin harabar apartment d'in ta tarar da shi a tsaye she didn't think saboda ita ya tsaya,zata wuce shi yace "come here.!" Ta dakata a hankali tana kallon k'asa yana tsare gida yace "Even if Annie ask u don't tell her anything,idan ta yi magana zan fad'a mata da kaina" ta girgiza kai a hankali yace "Maganar Mommy take ko waye nema.!?" Ta gyad'a masa kai yace "From this day on i don't want u to remember it again,maganar baki da daraja babu wanda zai aureki shima haka,kin san gaibu ne da za ki munanawa Allah zato.!?" Ta girgiza kai a hankali yace "don't say it again kin ji.!?" Tace "Toh! In sha Allah i won't" yayi shiru yana kallonta a hankali kamar mara lafiya yace "And tgen marin da nayi miki,,shima kiyi hak'uri kin ji..!? Raina ya b'aci ganin ina miki magana kina neman mayar da ni abun wasa.." Ta girgiza kai a hankali tace "It was my fault,da na ji abunda kace tun farko da hakan bai faru ba" yayi shiru yana kallonta,haka nan yaji wani irin tausayinta yana sake bijiro masa,a hankali yace "Ok! Shiga gida to ina zuwa" har ta fara tafiya ta tsaya,ya kalleta bai yi magana ba,ta dawo a hankali har inda yake tsaye tace "Where are u going then.?" Yayi ajiyar zuciya yace "I have no where to go zan rufe mota ne" ta jinjina kai ta wuce a hankali kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki,tana zuwa bakin entrance ta tsaya,har yaje ya rufe motar ya dawo bata shiga ciki ba,ya kalleta da mamaki kafin yayi magana ta danna doorbell,Bareerah ta bud'e musu k'ofa tana binsu da kallo,suka wuce ciki Nusrah tana sunkuyar da kai k'asa,Nuraz kam kai tsaye ya wuce zai shige bedroom Annie ta kira shi,ya tsaya a inda yake,tace "Daga ina kuke.!?" Yace "munje wani guri ne" yana fad'a ya wuce dan wani haushin abunda ya faru d'azun daya sake turnuk'e masa rai,ta kalli Nusrah dake tsaye tana kame² tace "Sai ki wuce ai ki bani guri" sum² ta bar wajen,babu wanda ya sake ce musu komai,,da safe lokacin suna zaune a dining dukansu Annie ta kalli yadda suke harhad'e rai ta kalli Lolly taga itama tun bayan gaisuwa bata sake magana ba,duka a cikinsu gara Nusrah itace kad'ai ta riga ta san damuwarta bai shafi abunda ya faru a daren ba,but itama kana kallonta zaka san tana da damuwa,shi kuwa gogan his face alone was enough to express his feelings,tayi shiru bata cewa kowa daga cikinsu komai ba har suka gama,suna niyyar tashi tace "ku dakata i want to talk to all of u.!"
Suka kalleta a tare,she didn't care what they were looking at ta juya ta kalli gefen da Lolly take tace "Zan fara dake Hauwa kafin na dawo kanku" Suka kalli juna da mamakin me suka aikata su kuma.!? Annie were began to say "before i say anything let me start by reminding u wani abu da kuke k'ok'arin mantawa,ita duniya da kuke ganinta fa ba komai bane face makaranta,sannan rayuwar da muke yi dukanmu tamkar dalibai ne wad'anda ubangiji ya halicce mu domin mu bauta masa,idan munyi aiki na gari ko sab'anin haka zamu karbi sakamakon aikimu a gaba,haka nan babu wani bil'adam da zai ce muku tunda yazo duniya a cikin jin dad'i yake bcos every human being experienced his own difficulties,kowa da irin nashi maybe nawa yafi naka ko naka yafi nawa,but most of the time we forget that komai da ya/yake faruwa is based on one thing that is k'adar *(K'ADDARA)* kasancewar k'addara d'aya daga cikin rukunan imani guda shida,wanda duk bai yi imani da su ba ko kuma ya yi musu a kansu Ubangiji (S.W.T) ba zai karb'i ayyukansa ba k'anana ko manya,believed in k'adar rukuni ne mai girma through which man is immersed in his life and receives answers to many things that have gone before him kamar yadda ubangiji yake cewa "We have created everything with a destiny" (Alk'amar verse 49) sannan Ubangiji (S.W.T) ya sake cewa "He is the One who created,and proportioned,and He is the one who invented things,and then guided them." (Al'a'alaa verses 2-3) Ubangiji (S.W.T) added that "He created everything,kuma ya k'addara shi,k'addarawa." (Alfurk'aan verse 2) Ayoyi da suke tabbatar da wannan rukuni,sun fi a k'irga sannan a cikin sunnar Manzon Allah (ﷺ) ma wuri daban-daban ya tabbatar da wannan rukuni mai girma.
Misali,a cikin hadisin da mala'ika Jibril (A.S) ya zo wajen Annabi (ﷺ) ya tambaye shi game da imani,sai ya ce "Belief is that u believe in Allah and His angels,his books,his messengers,the last day and the acceptance of K'adar khairihi wa sharrihi" Sai Mala'ika Jibril (A.S) ya ce "Sadak'ata.!" (Imam Muslim) the implications of K'adar shi ne ilimin Allah (S.W.T) which existed from eternity and things that were written by Allah (S.W.T) in detail before he created the heavens and the earth,,There is no rest and tranquility for a servants a wannan rayuwar ta duniya until he believes in k'addarar Allah,ma'ana ya sakankance cewa whatever Allah has created is existence and what he doesn't want to happen,it will never happen.. Haka kuma lallai al'ummah da za ta taru gaba d'aya domin ta cutar da bawa da wani abu,they will never be able to do anything except abunda Allah ya rubuta zai same shi,haka nan da zasu had'u domin su amfanar da shi,ba zasu iya ba face abunda Allah ya rubuta,, ina fatan kun fahimci abunda nake nufi a nan.!?" Jikinsu duka yayi sanyi Annie tace "Though i don't mean kada ku nuna fushi akan abunda aka yi muku,bcos Allah has given us the right idan anyi mana muka ji ba za mu iya hak'uri ba mu rama but be careful not to over do it,and never forget that Allah (S.W.T) sets out everything in the book of fate long before he created us but me yace a k'arshe.!? Cewa yayi da za muyi hak'uri akan laifukan da aka yi mana da yafi mana alkhairi sama da muce za mu d'auki *FANSA* da kanmu.. Yana daga cikin abubuwa 20 da ke taimakon d'an adam akan *HAKURI* da cutarwar mutane daga sheikhul Islam Ahmad bin Abdulhalim bin Abdussalam *(IBN-TAIMIYYA)* yake cewa "Bawa ya halarto da zunubansa a zuciyarsa yana mai jin cewa lallai Allah bai d'ora su akansa ba sai da zunubansa,kamar yadda Allah (S.W.T) yace:"Kuma babu abunda yake samun ku na musiba face da sababbin abunda hannayenku suka aikata,kuma yana yafe dayawa" (Shurah). Thus if a servant feels that everything that he has earned na rashin dad'i is due to his sin then he is absorbed in repentance and forgiveness from these sins da suka zama sababin d'ora mutane akansa,ya bar kuma aibanta su da zarginsu,da cin mutuncinsu.. Kuma idan ka ga yana kutsawa cikin mutuncin mutane idan suka cutar da shi and not go back to self-blame da neman gafara to ka sani lallai musibarsa musiba ce ta hak'ik'a.. If he repents and apologizes sannan yace:Abunda ya same ni saboda zunubai na ne,to musibarsa ta zama ni'ima a hak'k'in sa..Aliyu d'an Abiy-d'alib (R.A) ya fad'i wata magana wacce take cikin maganganu masu tsada cewa:"Kada bawa yayi fatan wani idan ba Ubangijinsa ba,and let not him the fear of something if not of his own sin (zunubinsa ba)" Kuma an ruwaito daga gare shi da kuma waninsa cewa:"Disaster (bala'i) does not come down except da zunubi,kuma ba a d'auke shi sai da tuba"
Na biyu "Mutum ya sani cewa:Lallai babu wanda zai d'au fansa da kansa face Allah ya gadar masa da k'ask'ancin da zai ji shi a cikin ransa,idan kuma yayi afuwa sai Allah ya d'aukaka shi,wannan kuma yana daga cikin abunda Manzon Allah (S.A.W) yake cewa:"Allah bai yi k'ari ga wani bawa kan afuwar da ya yi ba face d'aukaka" Wannan kuma saboda d'aukakar da ake samu idan aka yi afuwa shi yafi tsayuwa a gare shi,kuma shine yafi amfani fiye da d'aukakar da ake samu idan aka d'auki fansa saboda k'arshen izza ce ta zahiri,amma kuma tana gadar da k'ask'anci a bad'ini,yayin da shi kuma yin afuwa k'ask'anci ne a bad'ini,sai dai kuma ya kan gadar da izza a bad'ini da zahiri"
Na uku "Bawa ya san cewa if his life were depend on seeking revenge,his time is wasted and zuciyarsa zata rarrabu,sannan matsalolin sa da ba zai iya riskarsu ba sai su wuce masa,la'alla wannan yafi girman muni a wurinsa fiye da musibar da ta shafe shi daga b'angarensu. But if he forgives,his heart and his body sai su tafi zuwa ga matsalolin sa wad'anda sun fi muhimmanci a gare shi fiye da d'aukar fansa."
Na hud'u "Bawa yaji cewa a cikin zuciyarsa patience is half of faith,don haka ba zai bayar da sashin imaninsa wajen taimakon kansa ba,if he forgive he should keep his faith free from any defects. Kuma lallai Allah (S.W.T) yana bada kariya ga wad'anda suka yi Imani."
Na biyar "Wannan zaluncin da aka yi masa,whether it be the cause of remission of his sins or the exaltation of rank,if he takes revenge and doesn't apologize ba za ta kasance mai kankare masa zunubi ba,haka ba za ta d'aga darajarsa ba."
Na shida "Lallai idan yayi afuwa ga wanda yake husuma da shi,then the soul of those whom he has contended will feel that the pardoned is over him and he has made a profit against him,ba zai gushe ba har sai ya dunga ganin