Showing 159001 words to 162000 words out of 220972 words

Chapter 54 - DAN MACE COMPLETED COMPLETE HAUSA NOVEL

24 Aug 2025

2128

at him again ta d'auki cup d'in da yayi saura ta fara shan coffee d'inta,har ta gama bata yi magana ba,shi kuwa Rafeek gaba d'aya al'amuranta sun gama jefa zuciyarsa cikin tsoro,musamman idan ya tuno baya sai ya ga kamar tana son yaudarar sa ne,har suka gama babu hiran da suka yi sai satar kallon juna da suke yawan yi,wani lokaci su had'a ido,,ta kalleshi ta gefe ganin yayi shiru ya kasa cewa komai a hankali ta had'a cups d'in za ta fita tace "Good night",ya bita da kallo yana jin kamar yaje ya dawo ita but he lost his confidence,daf za ta fita ta juyo tace.....



*#Ku yi hak'uri da ni idona ya fara ciwo kwana biyu that's why na ajiye typing.*




#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2
    

   *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

Pᴀɢᴇ 44.
#Fᴀʀɴᴇꜱꜱ

        Tace "if there's anything u want please let me know" he was wondering about what he was going to say,ta sake cewa "ok! Sai da safe" ta juya za ta tafi bakinsa har b'ari yake wajen cewa "Please i need some water" she turn around and nodded,without saying anything ta fita,even though ta ga ruwa next to him and kana fitowa daga d'akin kad'an akwai water dispenser,she smiles after ta je kitchen ta wanke cups ta mayar da su gurin ajiyewa ta d'auko ruwa ta dawo,maimakon ta shiga bedroom d'insa sai ta fara shiga room d'inta,kai tsaye ta wuce arean closet,wani k'aramin box mai kyau ta bud'e idanunta suka sauka akan wani farin kwalba mai kyau,tayi shiru like tana son tuna wani abu,she slowly looked at herself again ta sake kallon kwalbar then ta bud'e,duka gab'ob'in jikinta ta dunga binsu tana applying perfume d'in,da ta zo k'irjinta ta shafa a k'asan boobs d'inta and between them,tana gamawa ta mayar da kwalbar ta rufe akwatin ta sake adana shi inda ta d'auko,tana gamawa ta fito ta nufi bedroom d'insa,lokacin ya fito daga wanka kenan ta shigo,yana sanye da white bathrobe ta shigo da sallama,tun kafin ta k'arasa shigowa fragrance na scent's d'inta suka kaiwa hancinsa ziyara,wani irin fad'uwa gabansa yayi haka kawai,yayi tsaye daga inda yake a gaban mirror yana kallon tahowarta,ta k'araso without saying anything ta kawo masa ruwan har inda yake,ya bita da kallo lokaci kad'an yaji kansa ya yi wani irin juyawa gab'ob'in sha'awa suka fara motsawa,tana k'arasowa fuskarta a sake tace "Ga shi",he just nod ba tare da ya iya yin magana ba ya rik'e har hannunta da ta mik'o masa ruwan,yana yi mata wani irin kallo that's so full of meaning ya fara matsowa kusa da ita,she bowed her head shyly,his breathe began to change musamman da suka yi kusa da juna,k'asa² ya daure ba tare da ya san abunda yake yi ba ko yake shirin aikatawa yace "will u stay here?" Lolly was silent and said nothing sai kanta da ta sake sunkuyarwa,shirun da tayi yasa hankalinsa ya fara tashi ya sake watso mata tambayar "will u stay here please?" A hankali jin numfashinsa ya fara fita da sauri² ta girgiza kai,hankalinsa a tashe to see that she said no yace "why?" Ta daure even though she began to immerse herself in some sort of natural reaction because of the medication she had been taking before ta sha coffee,tace "Zan je bedroom d'ina" quickly ya tari numfashinta da cewa "stay here please" ta rausayar da kai like she doesn't want tace "Hajiya fa.." Yayi saurin cewa "don't worry she won't know" ta d'ago kanta tana kallonsa,yayi wearing fuskar damuwa yace "Please.!",fitinanniyar ajiyar zuciyar da ta saba yi tayi,his eyes fell on her chest da ya d'aga,very hardly yayi ajiyar zuciya yana kai d'ayan hannunsa gefen fuskarta,ta lumshe ido tana jin yadda yake wasa da thumb d'insa har cikin kunnenta,ta sake yin sheshshek'ar ajiyar zuciya while idanunta a rufe,ya zubawa fuskarta ido yana kallo especially lips d'inta dake glittering,as if she knew what he was about to do ta motsa lips d'inta had'e da ziro harshenta ta lashi lips d'inta,Rafeek da yayi mutuwar tsaye he didn't know when ya kai fuskarsa dai² na ta,slowly yana kallonta ya kai lips d'insa saman na ta,a d'an tsorace ya tsotsi lips d'intan because yana tunanin kamar za ta hana shi,but then she doesn't try to stop him,a sukwane yana sauke ajiyar zuciya eagerly ya had'e bakinsu,a tare suka yi ajiyar zuciya had'e da sake rik'e juna,yanayin da suke sending sak'onnin wa junansu kad'ai ya isa ya nuna lallai sun jima suna cutar da kawunansu,tsohuwar soyayya ta motsa here suka sake bud'e sabon page,da tsaiwa ya fara k'ok'arin ya gagare su babu shiri suka dangana bed,a zafafe suka ci gaba da exchanging sak'onni that was difficult to forget,not only Rafeek even Lolly as soon as  she heard him yana murzata ta tabbatar she was completely healthy,they forgot everything except their own heads,lokacin da Rafeek yayi nufin ya shigeta da kyar yayi finding way through her,tsabar d'imaucewar da yayi har gani yake kamar bata tab'a sanin d'a namiji ba,even though a wancan lokacin shi da kansa ya huda abarsa but this time around gaba d'aya ya kasa gane komai,banda sambatun da yake zuba mata da addu'o'i yana sake sanya mata albarka babu abunda yake,lokacin da nutsuwa ta zo masa Lolly was lying tana fitar da numfashi a hankali,while idanunta a rufe ta kasa bud'e su because abunda ya faru ya tuna mata first night d'insu,a hankali taji ya kwanta jikinta,something she had never imagined from him shi ne sound d'in kukansa,a tsorace tayi saurin bud'e idanunta tana rufe jikinta da spreadsheet ta rik'o kansa taga da gaske yake kukan,maganarta har hard'ewa take wajen tambayarsa what was going on?? He was silent and unable to respond saboda kunyarta da yake ji,ta d'ago kansa da sauri tana kallon cikin idanunsa tace "Tell me what's going wrong?" Ya girgiza kai a hankali yana sake komawa jikinta ya kwanta,a hankali ta d'ora hannunta a saman kansa tana shafawa,later on yayi shiru but ya kasa d'agowa ya kalleta and to tell her what was happening.

*****
      On the other hand lokacin da Nuraz ya bar mahaifan nasa,cikin wani irin farin cikin da bai tab'a tsintar kansa a ciki ba ya shigo bedroom d'in,here ya tarar da Nusrah zaune a saman armchair ta mik'e k'afafu daga ita sai towel whose height was not above her knees,da sauri ya k'araso ya rungume ta,tayi murmushi tana k'ank'ame shi so tightly,sun d'auki lokaci a haka kafin ya saketa ya dawo next to her ya kwanta and placing his head over her thighs and playing with his finger,ta lumshe ido tana jin tsigar jikinta tana yi mata wani iri,idanunsa a rufe yana sakin murmushi yace "Rooh!" Taja numfashi very hardly kafin ta amsa "Na'am" yana yin murmushi yace "Kyakykyawan labari na kawo miki" murmushi tayi tace "every time i get good news from u,thank u so much Hayat" yace "Kina so na fad'a miki?" Ta gyad'a kai da sauri cikin d'oki,yace "Labarin guda biyu ne,which is ur favorite?" Quickly tace "Duka ina so" yayi murmushi yace "Sai dai na fad'a miki d'aya" ta b'ata rai tace "Ka fad'a min duka pleaseee!" Idanunsa ya bud'e fuskarsa ta kasa b'oye farin cikin da yake ciki,yace "Well labari na farko,za kije Nigeria" quickly ta kalleshi bakinta ya kasa rufuwa saboda mamaki,yace "the second one is.!" Kafin ya fad'a tace "What are we going to do there?" Ya d'ago kansa yana kallon fuskarta,yadda tayi alamun like she didn't want yasa shi cewa "Ke kad'ai za ki tafi" ta zaro ido gabanta yana bugawa tace "Ni kad'aifa kace?" Yayi nodding mata kansa yana lumshe ido,tace "Uhn!" Quickly ya bud'e idonsa yace "Ba za ki je bane?" Ta gyad'a kai da sauri,yace "why not?" Tace "I just don't want" yayi shiru yana kallon mood d'inta daya canja,tashi yayi ya zauna yana fuskantarta yace "look into my eyes Rooh!" Girgiza masa kai tayi zai yi magana tace "I've no where to go" muryarta kamar za ta yi kuka,yayi shiru ya zuba mata ido,a hankali ya rik'o chin d'inta but tak'i yarda su had'a ido,yayi ajiyar zuciya a hankali yace "shi kenan yanzu haka kike so na fad'awa Dad? Or do u want me to tell him kince ba za kije kiran da Abba'n yake miki ba?" Tayi saurin d'ago idonta tace "Abbah? Wane Abba'n?" Ya d'aga mata gira cikin sigar tambaya yace "Abbah nawa kika sani?" Tayi shiru kamar mai tunani can tace "Ai nima ban gane wanne kake nufi ba" yayi ajiyar zuciya yace "Abbanmu nake nufi" ta yi shiru tana kallonsa,yace "Ina tunanin kamar za kuje Gombe idan kin isa Nigeria" here she began to understand where his words intend to go,quickly tace "To kuma ni kad'ai zan tafi?" Yana nodding mata kai yace "Haka nake tunani" tace "why don't u go?" Yayi saurin katseta "u know ina da aiki ko?" Tayi jim a hankali tace "Kwana nawa zan yi to?" Ya d'aga shoulders yace "Ban tambaya ba" tayi shiru tana kallonsa can da aka jima tace "Allah ya kaimu lokacin" ya kalleta kad'an yace "Oh! Yanzun kuma za kije?" Ta gyad'a kai a hankali tace "Ba dan ina so zan jeba" yace "Me yasa haka?" Tace "Da can ina son zuwa,but yanzun ne gaskiya ba na so" yace "Ko a kira Abbah ace ya tafi shi kad'ai?" Tayi saurin d'aga masa kai,ya tsaya kallonta cike da mamaki yace "what happened to u?" Tana kallonsa tace  "nothing" ya girgiza kai yace "I don't think so" ta zuba masa ido kamar bata sanshi ba,ya kalleta yace "Za ki fad'a min abunda yake damunki ko a'a??" Tace "Ni fa babu komai" yace "Ban yarda ba" tayi shiru tana kallonsa,yace "Lokacin da kike da lafiya ke da kanki kike cewa kina son zuwa,me yasa yanzun kika canja?" Ta bud'e baki za tayi magana,yace "Idan Allah ya amince jibi za ki tafi,ko yanzun ma saboda dare yayi ne,da a gobe za ki tafi" kuka ta fashe masa da shi tana fad'in "Ni Allah ba na son zuwa" yayi still yana kallonta da mamakinta,sai da tayi mai isarta ta bari sannan yace "Tunda ba za kije ba,sai ki kira Abba'n da kanki ki sanar masa",bata kula shi ba sai da ta gama share hawayen then ta d'auki wayarta da tun bayan shigowarsa ta ajiye,ya wuce arean closet ya barta a nan cike da takaici,after ya rage kayan jikinsa yana fitowa ya jiyo tana magana a waya,he didn't say anything ya wuce zai shige bathroom dai² lokacin da take cewa "Abbah ni gaskiya ba zan bika ba" yayi saurin juyowa yana kallonta,ransa b'ace ya dawo ya karb'e wayar,tana kallonsa tace "Give me my phone please,zan fad'a masa yaje shi kad'ai ba na son zuwa" ya had'e rai yace "Wai me yasa kike son lallai sai kin b'ata min rai?" Tace "I'm sorry,but i just don't want to go" yace "for what purpose?" Tace "Haka kawai" ya girgiza kai yace "Ba zan yarda da wannan amsar ba" tace "Allah ni dai haka kawai naji ba na son zuwa" sosai yake mamaki saboda wasu lokacin ita da kanta take fad'a masa tana son zuwa taga dangin Abba'n kasancewar tun kafin mahaifiyarta ta rasu rabonta da zuwa,yace "Ok na ji wannan,amma kin san bai dace ki fad'awa Abbah haka ba ko? Me kike so ayi tunani? Kin fi so ace ni na hanaki zuwa?" Ta girgiza kai,ya dawo gefenta ya zauna yana sassauta murya yace "Idan kikace ba za ki ba,kowa zai yi tunanin ni na hanaki,please ko da ace ba kya so ki yi hak'uri kije kinji?" Tayi shiru tana kallonsa,yace "will u?" ta girgiza kai a hankali alamar a'a,ya girgiza kai shima yace "Kada muyi haka da ke" tace "Ni gaskiya ba na so" yace "u will" tace "A'aahh!" Yace "Ehh!" Tace "well,why don't u go?" Yace "Na fad'a miki ina da aiki ai" tace "Nima ai ina zuwa skul" yayi murmushi ya wuce zai shiga bathroom,ta bishi da kallo kafin tace "Ok! Saboda kana fushi shi ne za ka tafi ka barni?" Ya juyo da sauri yana kallonta,ta had'e rai kamar ba ita ce tayi maganar ba,yace "Me kika yi min da zan yi fushi?" Tace "na sani ko dan na ce ba zan je ba shi ne kake fushi" ya girgiza kai cikin takaici yace "Kawai kuma saboda kince ba za kije ba sai nayi fushi?" Tayi shiru tana turo baki gaba,yace "C'mon ban yi fushi ba" ta kalleshi kamar za ta yi magana sai kuma ta fasa,ya girgiza kai bai ce mata komai ba har ta k'araso,a toilet bai wani tsaya biye ta son kansa ba,suka yi wanka suka fito,after sun yi shirin bacci suna kwance yaja numfashi a hankali yana kallon shadow d'inta,muryarsa a low tone yace "Kinji me na fad'a miki?" Ta girgiza kai tace "A'a" yace "Jibi za ki tafi" tana b'ata rai tace "Toh" daga haka she didn't say anything sai matsawa da tayi ta rabu da jikinsa,he just look at her shadow,though a cikin duhu ne ya san yanzu tana nan kamar za ta fashe,yayi murmushi ya sake matso da ita jikinsa,ta fara ture shi tana son k'wacewa,ya rik'eta tightly yace "Me kike yi haka? A haka za mu yi sallama?" Ta fashe da kuka tana cewa "Ni wollahi ba na son zuwa,kawai dan an fi k'arfina ne,but Allah ya sani har zuciyata ba na son zuwa" saurin kunna bedside lamp yayi,yana kallon yadda take kuka yace "Shi kenan tunda ba kya so ki zauna,amma duk wanda ya tambaya zan sanar masa ban isa dake ba" tana kuka take fad'in "Ni bance haka ba,tunda ka ce naje zan tafi but ba don ina so zan je ba" ya tab'e baki ya kashe lamp shade d'in yana fad'in "Ke kika sani kuma" tana jinsa ya kwanta bata yi magana ba ta matso jikinsa,ya d'ago da sauri yace "What else?" Tace "I'm sorry" yace "No kada ki damu,i'm not angry" tace "To ai na ce zanje" ya tab'e baki yace "A'a ki barshi kawai ba sai kin je ba tunda ba kya so,kada mu takura miki" a jikinsa ta kwanta hannunta sun k'i tsayawa guri d'aya tace "Ai dama ni banyi maka musu ba,kawai dai na fad'i abunda yake raina ne" ya gyad'a kai bai ce komai ba,tace "will u?" Yace "Ke za'a bawa hak'uri ba ni ba" tayi shiru bata sake cewa komai ba sai ta tura hannunta cikin rigarsa tana lalubensa,da sauri ya rik'e mata hannu yace "Kin ga please ki bari nayi bacci,da safe ina da tarin aikin da zanyi a hospital" harararsa tayi tana tab'e baki,duka suka yi shiru da taji haushi ta cire hannunta daga cikin rigarsa,da aka jima ta sake mayarwa ta ci gaba da wasa da kwantaccen gashin dake wajen,da taji bai hanata ba ta yi tunanin ko yayi bacci,a hankali ta kai hannunta saman fuskarsa tana tab'awa,ya rufe idanunsa and said nothing,saman lips d'insa ta kai yatsanta tana shafawa like tana sa masa lipstick,ya share lamuranta yak'i yarda ya nuna mata idonsa biyu,da ta gaji da kanta ta bari sanadiyyar baccin da ya d'auke ta,yana jin numfashinta ya canja yanayin fita yayi ajiyar zuciya ya gyara mata kwanciya.

*****
        Tashi ta fara k'ok'arin yi za ta tafi yayi saurin rik'eta yana girgiza kai,ta kalleshi tace "What am i going to do? I asked u what was going on ka k'i ka fad'a,ya kake so nayi?" Kalmar da ta fara zuwa bakinsa shi ne "I'm sorry" ta girgiza kai because bata fahimci abunda yake nufi ba,and then tace "what happened?" Yana kallonta a nutse yace "Forgive me please for what i did" tayi shiru ta zuba masa ido tana kallonsa,ya sake cewa "Na cuci kaina,and na jahilci kaina da lamarin Ubangiji" ta kasa magana sai kallonsa da take yi,ya ci gaba da magana "idan banda na yi wancan zargin,ya kamata ace ni da kaina ko wani ne ya fad'a na k'aryata shi,me yasa na yarda? Bayan ni da kaina na bud'e ki? Why lokacin da Hajiya ta tambayeni na kasa fahimtar abunda take nufi?" Quickly ta rufe masa baki da hannunta,fuskarta babu fara'a tace "Idan kana son zaman lafiya da ni,ka daina yi min maganar nan,i don't want to be reminded of the past" jikinsa har b'ari yake wajen fad'in "in Allah ya yarda i won't" tace "it will be better" daga hakan he didn't say anything sai dai duk inda ta motsa idanunsa suna kanta,bata tsaya saurarensa ba taje tayi wanka,tana fitowa ta gyara jikinta ta dawo ta kwanta,sai lokacin Rafeek ya fara k'ok'arin tashi ya tsarkake jikinsa,har ya tafi ya dawo ta kalleshi da mamaki ganin yana dawowa,bata iya tace masa komai ba taga yana kallonta,and it seems yana son cewa wani abu,tayi shiru tana jiran taji ya fad'a but ya kasa,ta juya a hankali ta ci gaba da abunda take yi,ya tsaya daf da ita kamar zai shige jikinta,tayi saurin kallonsa da kyar yace "can i ask u something?" She rolled her eyes tana kallonsa,yadda ta tsare shi da ido duk sai ya hargitse da sauri yace "Shi kenan ma" ya juya quickly ya shige bathroom but zuciyarsa cike take fal da tunani iri²,yana shiga yayi wanka ya fito cikin zumud'i,a kwance ya tarar da ita a tsakiyar bed d'in da phone a hannunta,har ya gama shiryawa bata yarda ta kalleshi ba sai da ya fara tahowa inda take sannan ta d'ago idanunta,yayi ajiyar zuciya dake bayyanar da samun nutsuwarsa ya zauna kad'an a gefen bed d'in yana ci gaba da tunani,da taga ba shi da niyyar kwantawa ta ajiye wayar lokacin littafin *K'ANIN AJALI* of an online writer named *MANAB Y'AR BABA* da taga an turo a old girls na skul d'insu take karantawa,to see that she was alone,da ta zauna tunani yayi affecting kwakwalwarta shi ne ta fara karantawa,sai kuma taji littafin yayi mata dad'i sosai,a hankali ta gyara kwanciyarta tace "Mu kwana lafiya" tana fad'a ta rufe idonta tana karanto bedtime prayers,Rafeek da yayi shiru ya kasa magana da ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login