Showing 219001 words to 220972 words out of 220972 words

Chapter 74 - DAN MACE COMPLETED COMPLETE HAUSA NOVEL

24 Aug 2025

2143

ya bugi hancin Nusrah,hurriedly ta mik'e tana rufe baki saboda wani irin tashin da zuciyarta ya fara,she made her way to their bedroom dake cikin apartment d'in a guje,Nuraz ya mik'e ya biyo bayanta da sauri yana tambayarta abunda yake faruwa,bata tsaya ba shi amsa ba ta wuce bathroom and started throwing up,ya tsaya a bayanta ya rik'eta yana shafa bayanta har ta gama,ya wanke mata baki yana kallonta yana jera mata sannu,ta lumshe ido a hankali tana jin jikinta yayi mata wani iri,ya kalli yadda tayi luf a jikinsa yace "ina yake miki ciwo?" Ta girgiza masa kai a hankali muryarta yayi sanyi tace "babu ko ina,sai rashin k'arfin da nake ji kad'ai" yace "sannu,let's just go and have some rest,ko da abunda kike buk'ata kuma?" D'an murmushi tayi masa tana lumshe idanu da bud'ewa tace "bacci kad'ai zanyi,shi nake ji,sai grape's da nake jin son sha" yayi murmushi yace "alright! Muje ki kwanta za'a kawo yanzun,u know i have party tonight" ya k'are maganar yana yi mata murmushin tsokana,saurin kallonsa tayi tace "wane shagali kuma? Ni fa ba ni ma da lafiya" yace "za kiji sauki ai,muje ki huta kafin dare za ki koma normal" kamar za tayi kuka ta bishi da kallo tana fad'in "I can't" yana jin ta ce haka ya fara murmushi yace "za ki iya baby,u're strong ai" bubbuga k'afa ta fara yi a k'asa tana cewa "Allah bazan iya ba" da sauri ya d'auke ta ya wuce yana cewa "I can see if u really can't" suna fitowa ya wuce hanyar bed,a 180 ta fara wuntsila k'afa tana cewa "dan Allah ka bari sai an jima,na yarda zan iya" yana jin ta fad'i haka bai san lokacin da yayi murmushi ba,a hankali ya nufo lips d'inta ya fara sucking,suka yi ajiyar zuciya tare,ya kalleta kad'an yana shagwab'ewa yace "baby nayi yanzun?" Wani irin zaro ido tayi tace "A'a kuma a nan za kayi?" Ya d'aga kai yace "da nan da gidan mu duk d'aya ne" tayi saurin girgiza kai tace "A'a ka bari idan mun koma,haka kawai kasa min ihu,kai da baka iya samun abu kayi shiru ba,salon ka kunyata ni irin na lokacin da na haifi Maysam" wani dariya yayi da bata tab'a ganin yayi irinsa ba yana kallonta da narkakkun idanunsa duk ya mak'aleta yace "sauk'in abun ma ba ni kad'ai nake yin haka ba,wata idan dad'in yayi mata yawa har cewa take,idan baka yi ba zan mu..t..uu..!" Ya k'arasa furucin a rabe,wani irin kallo tayi masa tana had'e rai tace "Allah ni babu abunda nake cewa,sharri kake yi min" murmushi yayi yana dungure mata kai yace "Yan! Yan!! Yan!!! Shut up my friend,who do u think will agree?" Ta hararesa tace "kai zan fad'awa ka yarda" ya zaro ido da sauri yana fad'in "Ehhh! Lallai yarinyar nan na kula tunda kika gama ganin girma na raini ya shiga tsakanin mu,but i have to get rid of this contempt today" yana fad'a bai jira ba ya fara aika mata some hot messages that would make her lose her composure,da sauri tana fizgar numfashinta da kyar ta rik'osa tace "please Hayat kar kayi min haka,ka bari mu tafi" shi kam ba wani ganewa yake yi sosai ba lokacin yana sakin wani moan na fita daga nutsuwa yace "I can't" kuka ta fashe masa da shi because she knew she had no way to escape than tayi hakan,cikin sa'a tana fara kukan ya d'ago rinannun idanunsa yace "what?" Tace "ni dai mu tafi can" lumshe idanunsa yayi ya koma gefenta ya kwanta,he said nothing for almost 3 minutes and then ya tashi yace "Let's go" ta d'ago ta kalleshi taga yadda idanunsa suka yi,ta zaro ido tana sake fashewa da kuka,yayi still yana kallonta sai da yaga abun nata kamar da rainin wayo ya had'e rai yace "what happened? Me aka yi miki kuma?" Da sauri tace "ka ga fa idanunka yadda suka yi,dama muna fita Mom will understand what we did" wani murmushin takaici ya saki yana kallonta k'asa² yace "za ki bar yi min wannan shirmen ki tashi mu tafi ko sai na yi a nan?" Before he could finish suja jiyo maganar Lolly dake tahowa za ta wuce tace "me za ka yi?" A tare suka zaro ido Nusrah kam har da rufe baki da duka hannayenta saboda fad'uwar da gabanta yayi,k'asa² ta furta "Yah Allah! Ka ga abunda nake gudu ko? Yanzun da shigowa tayi ta tarar da mu fa?" Ya had'e rai yana watsa hannu yace "shi kenan! Ai ta san me muke yi,ko bata gani ba sai nace sunnah muke rayawa" ta zaro ido tana kallonsa tace "a nan kuma?" Yace "a ina ne ba'a raya sunnah? Ai dai ba haram muka aikata ba" ta ci gaba da kallonsa ta kasa magana but cikin ranta jinjina fitsararsa kawai take,ya mik'a mata hannu yace "Oyah! Let's go,ko yanzun me afkuwa ya faru a nan,ni babu ruwa na yi zanyi a ko ina ne ya kama" yadda yake magana da gaske yasa bata san lokacin da ta fashe da dariya ba tace "ji fa sai kace wata abinci,kayi ta fad'ar za ka ci" yayi murmushi yana d'agata yace "akwai differences masu yawa tsakani,and wannan ya fi duk wani abincin da za'a bani dad'i ma" dariya tayi tace "there's no difference in work kuma ai" yace "no! Akwai huge differences ma in between"" ta gyad'a kai suna rik'e da juna suna tafiya tace "I don't see the difference" sai da ya kalleta kad'an then yace "ke ai ba za ki gane ba,but let me explain their differences" tana gyad'a kai tace "ina ji" yace "shi abinci kin ga sai ana jin yunwa ake ci ko?" Tace "haka ne" yace "If u are hungry,when u have food za ka ci ka k'oshi,daga nan kuma u will not look for it again until u are hungry,so bambancin su a nan shi ne shi,shi wannan yanzun zan iya yi na ji na k'oshi for a minute zan sake jin kawai ina son sake neman k'ari,sannan uwa uba will enjoy it so much that no food will be added,no matter how hard the taste of that food is ba za'a tab'a had'asu bama" suna yin sallama da su Lolly lokacin sun fito suna tafiya cikin shauk'i ta d'aga kai tana kallonsa,shima ya zuba mata ido yana kallonta,a tare suka saki murmushi tace "zuwan mu Nigeria fa?" Yayi murmushi yace "babu lokaci yanzun ki bari sai komai ya koma dai²" tace "Will u take me?" Ya lumshe mata ido a hankali yace "ban yi alk'awari ba" she was silently looking at him and then she jumped up za ta haye jikinsa,hurriedly ya rik'eta yana zaro ido da fad'in "Ke! Bari mana" Sai ta fashe da dariya da sauri ta juya za ta fara gudu yayi sauri ya biyota yana fad'in "Stop Roohii! Ba na son wannan wasan naki" Waiwayowa tayi tana yi masa dariya sai ta d'an dakata kad'an,ya taho yana kad'a kai yace "u know bai kamata kina tsalle² da k'aramin ciki ba ko?" Tayi masa dariya bata ce komai ba har ya kusa k'arasowa,da taga ya kusa zuwa inda take,ta shammacesa ta juya za ta fara gudu,cikin sa'a yayi taku biyu ya rik'ota,ta sake fashewa da dariya tana kallonsa,ya had'e rai yana kallonta yace "kina so kiyi min asararsa ne halan?" Ta kad'a kai alamar a'a sai tace "tsokanarka nake son yi ai dama" yayi murmushi yana kallon yadda take tura masa baki,bata yi tunani ba sai ji tayi yayi sama da ita yana cewa "kin tsokanowa kanki kuwa yarinya.." Daga nan ya wuce da ita flat d'insu tana bashi hak'uri,bai kulata ba ya sakar mata wani irin murmushin mungunta yace "Babu abunda za'a fasa." Ta zaro ido za tayi magana da sauri ya d'ora bakinsa saitin kunnenta yana blowing mata iskar bakinsa.....






Daga nan inda nake tsaye ina kallonsu nayi murmushi na bisu da kallo mai cike da burgewa nace "A huta gajiya Mr & Mr's Noor Rafeek Zakar Labbo..."




*#END...*



#Alhamdulillah! All thanks be to Almighty Allah for allowing me to conclude this story which i have entitled as *'DAN MACE* May Allah's peace and blessings be upon to the great ambassador prophet Muhammad bin Abdullah (S.A.W) with his family and his companions as large.


#Alhamdulillahillaziiy bii ni'imatihi tatimmus'salihaat.. On this occasion i would like to thank Allah (S.W.T) again for the gift he has bestowed on me,and i extend my heartfelt congratulations to my followers as well,hakur'in saurarona da kuka yi babu dare babu rana,prayers da kullum kuke min sending ina godiya sosai,Allah ya saka muku da alkhairinsa,a k'arshen kuma ina sake rokon Allah (S.W.T) to forgive me and u for the mistake i made in writing this story,fatan Allah ya had'a fuskokinmu da alkhairinsa,wad'anda na b'atawa rai kuyi hak'uri ku yafe min,ni dai na yafe muku dama,,sai mun had'u cikin sabon story na gaba,thank u very much.


*YABON GWANI...*


-Brother Hassan Atk.
-Kaka Hussain 80k.😜
-Itz B.Y Ebraheem.
-Hayat Baba Zubair.

Tabbas! Ku d'in kun kasance wasu abun alfahari a gare ni,wanda ba zan iya manta alkhairinsu ba,i'm always proud of u... always! If there are other people i should have mentioned in this short story of mine wanda gudunmawarsu yake ba ni k'arfin guiwa a kullum,u will surely be the first,d'awainiyar da kuke yi da litattafaina a social media na gode² sosai,bani da bakin da zanyi muku godiya,but har kullum ina yi muku fatan alkhairi,rabbi ya saka muku da mafificin alkhairinsa ameen. Thank u so very much.♥

*SPECIAL THANKS TO...*

'Dan mace Fan's castle 1 & 2,Real Smasher castle,Novel's comment only,Leema fan's group,Aeshab Novel group,Xumunta novella,Sawwama Novels,Beneficial,Bariki auren soja,and all other social media groups,from Whatsapp,Facebook and my Wattpad lovers i have not forgotten u 😉 naga o'o ana hararata bance su ba first,wad'anda nayi mentioning da wad'anda ma i did not,i send my message of thanks to u... Best of luck,may Lord reunite our faces with his divine blessings ameen. Ahabbakum-kthiir..😍

*ATTENTION!!*

#For those who have prepared the book *MAKTOUB* da zai zo muku next it is for sale... And it's price is ₦300,VIPs da wanda basa son group za kuyi paying ₦450,za ku iya nemana kai tsaye via my digit 08165726609. Or subscribe through the following ways da zan ajiye muju,if u agree kina son jin story d'ina ta wannan number kad'ai ne za ku same ni,idan kuka ga wani number na daban kuma bayan wannan of course ba ni bace,suna son yi muku yawo da hankali ne.



*HOW TO SUBSCRIBE+PAYMENT DETAILS..*


*1-ACCOUNT DETAILS.*

Accnt name-Hauwa Muhammad Usman
Acct number-0060746882
Bank name-Access bank.


*Sai a tura screen shot na shedan biya zuwa 08165726609.*


*2-MTN RECHARGE CARD/VTU TRANSFER.*

08165726609.

*A tura screen shot na shedan biya zuwa 08165726609.*

*3-OTHER WORLD REMITS.*

Acct name:Hauwa Muhammad Usman
Acct number:0060746882
Bank name:Access Bank
Phone Number:08165726609
City:Kano city.


For any other problem/complain/enquiry chat via 08165726609.



#Sai mun sake had'uwa cikin next book da yardar Allah... But ina jiran sharhin ku game da book na *'DAN MACE.* Idan naji shiru kuma,dama zanyi tunani na san babu abunda kuka amfana da shi. Bye HABIBTIY's I love u...😘



*#MA'ASSALAAM...*




#Ur's Hawwa Muh'd Usman.
#twitter via-Jeeddahmu898.
#wattpad & Ig via-Real-smasher898.
#Asli Smasher.
#Oum Janan.
#'Dan mace.
#End's Sunday 19/july,2020. @6:05pm GMT.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login