Showing 198001 words to 201000 words out of 220972 words
yake da safe ne,y'an uwa suka yi musu rakiya zuwa gida,Nusrah kam ita dama Nuraz cewa yayi ba sai sun je ba tunda sallama ne kawai zuwa dare sai suje,bcus kullum suna hospital d'in tunda aka yi haihuwar even though ta so ta je ayi rakiyar da ita,sai da ya bari ta gama fushin da yamma suka fita siyayya,wani babban mall ya kai su a can suka yi ta jidar kaya duk abunda za su siya na mazan iri d'aya suke d'auka,ita kuma baby girl sai a d'auko mata na mata wanda colour d'in yayi dai² da na brothers d'inta,Nusrah duk ta fi zak'ewa wajen zab'en kayan baby girl,suna gama siyayyar an musu packaging kayan a manyan bags aka fitar musu da su,aka sa musu kayan a back seat then suka d'auki hanyar gidan Annie,lokacin su Hannah da Afaf sun zo gidan sai tambayar Nusran suke yi sai gasu suna shigowa da manyan bags hannu biyu²,Annie da kowa da yake gidan sunyi mamakin kayan da suka jido,ita kam ma har fad'a tayi musu,Nuraz ya jingina da ita kamar yaro ya shagwab'e yace "Annie! Idan bamu yi miki ba a duniyar nan waye za mu yiwa?" Before yayi adding wani phrase quickly tace "tou Allah ya muku albarka ya raya min ku,but what u do not understand is that kayan ne sunyi yawa" su dai sun riga sunyi haka suka nuna mata babu komai sai a bayar da wasu. Kwanaki suna ta tafiya,ranar suna da yake ba wani taro za ayi ba duka dai family ne kad'ai but they plan to have a dinner at the mansio,ranar suna da yamma Malam suka yi waya da Abbah yace anyi rad'in suna,suna gama magana Abbah ya fad'i sunan yaransu but right away Annie had recently known tare ma suka yi shawara,ita macen ansa mata KHADIJAH named Nusrah's dead mother za su na kiranta da (Afroze),sai Alhassan shi kuma MUHAMMAD (sunan Baba),shi kuma Alhussain (sunan Malam) USMAN nicknames d'insu (Alhassan) da (Alhussain).
On the night at the mansion suka gudanar da k'ayataccen dinner na iya family d'in,samari da y'an mata da suke nan kowa ya kame mutuncinsa kada ayi abun kunya,while a bayan fage kam tuni suke da digit d'in juna,shi Junayd shi ne yake son Kalthom y'ar wajen Maimunatu,Abdoul kuma Hannah,sai Kazim shi kam Afaf ce ta san,daga Nigeria gefen Abbah nobody came except Malam alone yazo yaga jikokinsa and to see where Mr Sajid and his family were living,Aatif ma yazo dinner d'in though he did not want to come Daddy yace dole ne yaje,abun family bai isa ya ware kansa a ciki ba,otherwise kuma sai dai ya canja wani mahaifin,haka ya zo amma abun mamaki daga Nuraz har Nusrah da take jininsa babu wanda ya kalleshi bare su nuna sun sansa,duk ya takura da zaman su kuma kamar had'in baki a gaban kowa was not ashamed to express their love to each other,while on the other hand,if Aatif tried to run away sai yaga hankalin Daddy yana kansa,dole babu yadda zai yi haka ya zauna,yana kallon yadda Nuraz da su Kazim suke fira suna dariya amma suna had'a ido da Nuraz ko akace "Aatif baka ce komai ba,ba ka magana ne?" Sai yaga fuskar Nuraz ta canja ya gimtse,sai dai kawai yayi musu murmushi ko yace "no kawai hiran nawa ne bai zo ba",Nusrah ma ana can cikin y'an mata sai hidima suke yi,da yake ita kad'ai ce take da aure amma kansu a had'e yake dukansu,lokacin da za su tafi Aatif ya fi kowa murna,suna barin gidan kuwa Daddy yace da wa Allah ya had'a ni ba Aatif ba,nan ya dunga masa fad'a,jikin Aatif ya sake yin sanyi but the other side of his mind had something da yake k'ullawa,har suka isa gida bai sake ko tari ba.
Bayan su Aatif sun bar mansion Maimunatu ma sun zo tafiya,but su Kalthom kam suka ce su dai ta barsu suyi 2 days wai ita za su yiwa wayo,Hajiya tana kallonsu ta tab'e baki bata kula su ba,su Annie ma dai they had already gone don Abbah yace ba za su kwana ba,Nuraz who was staying with Kazim and his brothers ganin lokaci ya fara nisa yayi musu sallama and passed away because his Sahiba was already in their apartment after su Afaf sun tafi,ya fito yana tafiya hannayensa zube into his trouser pocket wani security ya zo da mota,Nuraz yace yaje yana son takawa da k'afarsa though akwai tafiya tsakani,ya fara tafiya iska sai kad'awa take gwanin sha'awa,da ya shigo bai ganta a ko ina ba ya wuce bedroom,a saman sofa ya hangota d'aure da towel ta yi shiru kamar tana tunani,yayi sallama sai yaga kamar ma bata ji ba,murmushi yayi ya taka a hankali yana zuwa kusa da ita sai bai yi magana ba,ya kalleta sosai yaga bil'hak'k'i tunaninta take yi bata san da shigowarsa ba,haka nan yayi decided to insert his fingers cikin sumar kanta dake kwance saman kafad'arta,a hankali kamar mai susa ya fara mata wasa da su yana yamutsawa,as he thought it haka ya kasance,a firgice yaga ta bud'e baki za ta yi masa ihu,sai kuma k'amshin scent d'insa da suka daki hancinta,ta dafe k'irjinta dake bugawa da sauri² tana turo baki because she was frightened at first,a hankali ya zauna next to her yana tambayarta "tunanin me kike yi na shigo baki ji ba?" Shagwab'e fuskarta tayi kamar za tayi kuka tace "ka dai tsorata ni" idanunta sun tara hawaye kad'an take jira ta fashe da kuka,silently yace "O'ohhh! Sorry,na yi sallama duk baki ji ba ma ai" ya rik'o fuskarta yana kallon idanunta dake cike taf hawaye,ta gyad'a kai tace "to ba kai nake jira ba tun d'azun,ina tunanin lokacin da za ka shigo,na ga dare yayi sosai,shi ne ka ba ni tsoro kuma" as her lips moved and spelled out the words cike da shagwab'a su suka k'ara tsuma shi,yayi murmushi ya sauke forehead d'insa jikin na ta,a hankali yana ci gaba da kallon lips d'in tan ya sauke tip noise d'insa,yana yin haka ta san me yake nema da sauri tace "wankan fa?" Muryarsa a shak'e lips d'insu yana gugar juna yace "Not now" as she felt him say so calmly tace "What about food?" Though she knew a k'oshe yake neman magana kawai ya kaita tambaya,bai ce komai ba shi kam sai sucking lips dinta da ya fara a hankali,wasu kind of joyous da suke intersect through their brain ya k'ara masa azamar ci gaba da sucking nasu har wani sauti suke bayarwa,ita kanta gwanar da yake kwana biyu duk suna hanya ba su da wani isassun lokaci,kullum suna hanya da sun dawo daga gurin Annie kwanciya kawai suke yi,skul kam ma bata wani shiga sosai gara shi idan ya ajiyeta gidan Annien yana zuwa hospital sai ya tashi,daren yau kam sam suka kasa hak'ura sai da sun raya shi,then suka yi wanka suka kwanta a gajiye.....
#Ku k'ara hak'uri rashin NEPA yasa sam ba na samun yin update on time,and in sha Allah ma saura kad'an muje k'arshe.
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 52.
#Sᴜʀᴘʀɪsᴇᴅ
Day's are long gone yayin da haihuwar Annie ma kad'ai yanzun about three months kenan ake magana,yara sun yi wayo sunyi b'ulb'ul da su maa sha Allah,da yake kuma none of their parent yake da duhun fata idan ka kallesu sai ka yi tunanin yaran turawa ne saboda yadda suke gwanin sha'awa da shiga rai kullum suna cikin ado,Baby Afroze suna sake yin wayo kamanninta da Nusrah suna bayyana,though brothers d'inta ma they look more like her but da yake ita mace ce sai kamar nasu da Nusrah yaso ya b'aci,jikin Annie ma dai zuwa yanzun masha Allah komai ya koma dai² idan ka ganta u will never be sure ma itace ta haife kids d'in saboda yadda suke da kazar².
While on the other side kuma tsakanin su da dangin Innarsu zumunci suke yi sosai as if they had been with their family for a while,and at that point da aka samu wad'annan changes lokaci d'aya sai ga maganar zuwansu Nigeria ya sake tasowa,it was during this time aka fara decide what time ya dace a tafi,a hankali sai kuma Nusrah ta fara ciwo a tsaitsaye,hankalin Nuraz sam yak'i kwantawa musamman da yaga ciwon nata sai dare yake tashi,da rana za tayi harkokinta but da zaran maghreb ya fara yi sai zazzab'i,babu shiri suka shirya zuwa hospital,a nan Dr Paredes yayi confirming nasu she has an eight-week-long pregnancy,al'amarin ya bawa kowa mamaki,shi kam gogan wani irin farin ciki ya shiga nunawa a fili da bayyana godiyar sa ga Allah da ya sake azurta shi da kyautar da ya jima yana rok'o especially for not expecting it near,and it was there he again unveils the new chapter with all his love and care,tsirfa irin na mai ciki kuwa a lokacin idan ya motsa mata duk abunda ta nuna tana so a duk inda yake zai sa a nemo for nothing other than ta kasance cikin farin ciki,da aka gama tsayar da lokacin tafiya,aka tuntub'e shi batun zuwansu,a take yace ai sam sai dai su tafi bayan ta haihu za su zo,because he didn't forget what happened last zuwanta 9ja,Hajiya da su Annie suka yi ta masa dariya,suna tsokanar sa farin shiga,yace ya ji babu komai duk ma abunda za suce su yi ta fad'a shi ya gama yanke hukuncinsa they are going nowhere until ta haihu.
Satin da su Annie za su bar UK Nusrah ta tada rikici ganin da gaske babu su za'ayi tafiyar,ta same shi lokacin yana aiki cikin study room,har da kuka wai ita dai tana son zuwa,yace a'a tayi hakiri baza su jeba yanzun sai ta haihu,because idan tayi dogon tafiya da k'aramin ciki komai zai iya faruwa and shi ba ya son wani abu ya faru da su,ta dage lallai ita dai ta fi son zuwa tare da su Annie,yaga sai lallab'ata yake yi tana cewa ba haka ba yace shi dai ta yi hakuri ta bari ta haihu because bai sani ba ko iya rabonsu kenan,yana jin tsoron kada shima suyi asararsa,duk kukan da take masa ya dage yana lallab'ata tayi hak'uri tak'i ji,he was not ready to face her yana d'aure fuska yace "fice ki ba ni wajen ina aiki kina damuna,didn't i tell u ba na son kuka a inda nake?" Tana kallonsa idanunta duk hawaye tace "kora ta kayi fa?" Ya sake had'e rai yace "yeah! Fita nace kafin na b'ata miki rai" ta goge hawaye bata sake magana ba ganin da gaske yake korarta,tana fitowa ta wuce bedroom nan ta fara fushi tana fad'ar maganar duk da ya yiwa ranta,wai ya koreta ne saboda yaga ya samu abunda yake muradi yanzun ita ya daina sonta,shi kam tana tafiya yayi dariya tunawa da wancan lokacin da yace taje ta nuna ba ta so har fad'a suka yi,yanzun kuma wai ita da kanta take son zuwa,after he had completed his research ya fito yaga sai b'ata rai take yi,a lokacin shi ya manta ma sunyi haka da ita,yana zuwa inda take sai ta matsa,yayi murmushi ya rik'eta sosai a jikinsa yace "me aka yi miki ne kike fushi?" Haushin tambayar da yayi ya cikata,nufinsa zai ce ya manta abunda yayi mata ne? Da ya dameta da fitinarsa tun bata kulashi ba har ta sauka da kyar tana cunkushe fuska tace "ba kai bane dan ka samu abunda kake so za ka fara wulakanta ni" ya zare ido yana kallonta da tsananin mamakinta yace "waye yace miki abunda nake so kenan a gurinki?" Bata yarda ta d'aga idanunta ta kalleshi ba tace "ko ba'a fad'a ba ai ni ba yarinya ce k'arama da zan kasa ganewa" mamakinta sosai ya cikasa yana ci gaba da kallonta idanunsa sun d'an birkice saboda maganar ta sosa masa zuciya but yayi k'ok'arin danne b'acin ransa yace "ba don idan muka yi aborting nasa Allah zai kama mu da laifi ba,surely a yau da sai an fitar da shi saboda na tabbatar miki ba abunda nake buk'ata daga gare ki ba kenan" saurin kallonsa tayi da mamaki because she had never expected to hear it from him,ya kad'a mata kai cike da tabbatarwa,a hankali take kallonsa hawaye suna taruwa cikin idanunta tace "Why would u say that?" Strictly yace "u said because i get what i want from u na fara mistreat naki,what have i done to u kike fad'a min haka? Me nayi miki Roohii?" Tayi shiru bata iya cewa komai ba,ya girgiza kai ya tashi a hankali cikin takaici yana fad'in "I never thought ko fad'a muke yi muna yankan jikin juna this kind of words will come out of ur mouth,sam ban tab'a kawowa a raina irin wannan tunanin zai iya zuwa kwakwalwarki ba,but i'm probably misunderstood,yayin da soyayyarki ya rufe min ido,i see nothing but u,i don't understand anything anymore,ba na jin ko wane yare sai naki,since i first found myself in deepest love,a kullum na kasance maudu'in da na fi iyawa shi ne soyayyarki,at that time when u didn't know anyone nor anything,anytime tunani da damuwata shi ne wane hanya zan bi na cire ki daga tsananin ciwon da kika samu kanki ciki,tun ranar da na tsince ki Allah (S.W.T) has tested my life with ur love,dai² da second d'aya my love for u has never changed from what it was,but i kept it hidden zuwa wani lokacin,kin san adadin damuwar da nayi going through lokacin da kika bayyana min soyayyarki da wani na?" Girgiza kai yayi idanunsa sun yi wani irin jaa yace "Ba zan tab'a misalta miki adadin k'uncin da na shiga dalilin kin zab'i soyayyar wani na ba,ba zan manta da fifita soyayyar wani na akan nawa da kika yi ba,but duk da hakan ban tab'a kallon ki da wannan laifin ba,na zargi kaina da k'in bayyana soyayyata,but lokacin da na rasa mafita ubangiji shi yayi min jagoranci,because da farkon i just decided to leave u not because idan na same ki ba zan amsa ba but u to live a happy life together with wanda zuciyarki yake muradi,wannan abu d'ayan da na rik'e yayi guiding d'ina,bayan na kai kukana ga Ubangiji,i just found my mind tana shaidan min na aikata duk wani aikin alkhairi da zai k'aramin kusanci da ubangijina,here na je umrah har ban san adadi ba,i fasted without knowing how many days have i spent,na yi sadak'a because i have sacrificed abu mafi daraja da sai bayan nayi hakan na gane nayi kuskure,continuing to beg him ya ba ni hakur'i da juriya and to pray to God that idan har al'amari na dake alkhairi ne ya tabbatar da kasancewarsa ba tare da na sha wani wahalar ba" numfashi ya ja yana kallonta kafin da wani irin muryar tausayi yace "do u think this love will one day come to an end? Mutumin da yayi shekaru yana d'awainiya da soyayyar ki kike tunanin akwai wani abu da zai gifta ciki? Is it just justice to the heart that doesn't love anyone sai ke? In my own world nake fad'a miki if there's wani abunda nake so after soyayyar Allah da manzonsa da ya zama wajibi and then my parents,surely soyayyar ki ne,soyayyar da nake yi miki tunda nake a rayuwa na ban tab'a son wani abu makamancin haka ba,is it wrong if i want something from u? Annabi (S.A.W) yace kuyi aure ku hayayyafa,saboda ranar alk'iyama nayi alfahari da ku,is it wrong if i want children from u? Or would u like me to marry someone and hoping to get some from that side? Wannan shi ne tukuicin soyayyata daga gareki? Ko jini nane ba kya so?" Shiru tayi kamar wacce ruwa ya cinye,banda hawaye babu abunda take yi but ta kasa tayi magana,he slowly breathed out yana ci gaba da kallonta with his cloured eyes yace "Sure sai wanda ake so ne ake fatan a haihu da shi,but idan duka wad'annan su ne damuwar tabbas zan bawa zuciya na hak'uri,ban yi tunanin cewa soyayyata zai zamo laifi ba,ban yi tunanin cewa na yi kuskuren kai kaina inda bai dace da ni ba sai a wannan..." Bai k'arasa fad'ar abunda yake bakinsa ba tayi sauri ta fad'a jikinsa with a loud burst of tears,muryarta da jikinta banda rawa babu abunda suke yi take fad'in "I'm so sorry Hayat,Please forgive me for hurting u,sam ban san maganar zai kai da haka ba da tun farkon ban fara ba,ka yafe min na tuba,ni bance ba na sonka ba,at all ma ni maganar Aatif tun farkon ban san mene ne ya rud'e tunani na ba,but na sani cewa sam bai dace da ni ba,idan nace ba na sonka sure na san ban yiwa kaina da zuciyana adalci ba bcos i really love u,wannan maganar ba wai ina fad'arsa ne just because i missed that opportunity ba,daga k'ark'ashin zuciya na yake fitowa,duk abunda kake so ina jin sonsa Hayat,me yasa zan k'i wani abu daga gareka? Ka yi kuskuren fahimta ta ne,idan kace na haifa maka yara why wouldn't i? Even kace sabon gari market kake so na haifa maka idan har Allah ya bani iko zan yi without being tired,when i was like an orphan wacce kowa yake kyamatar zama da ita,kai ne mutum na farko that were good to be with me,ka kawo ni cikin family'n ka,ka ba ni parents ka bani wajen zama,ka kula da lafiyata,ka zame min garkuwa,ka zame min d'an uwa makusanci,at last kuma ka amince muyi rayuwa tare,do u think i have the right to live in this world after u?" her cries that became more intense yasa muryarta sark'ewa,a hankali