Showing 135001 words to 138000 words out of 220972 words

Chapter 46 - DAN MACE COMPLETED COMPLETE HAUSA NOVEL

24 Aug 2025

2166

wucewa ya rik'o hannunta tayi saurin kallonsa za tayi magana ya tsareta da idanunsa masu cike da kwarjini,cikin yanayin rashin son wasa yace "sit down!" Babu musu ta zauna kusa da shi,hannunta a cikin nasa yana murzawa yace "Uhn.! Me aka yi miki ko nace laifin me nayi kike hararar na.?" Gyara bakinta tayi kada yace ta murgud'a masa baki kuma ba tare da ta kalleshi ba tace "Babu abunda aka yi min" yace "Amma kike kallona haka.?" Sakin baki tayi tana kallonsa a hankali tace "Ni wane kallo nayi maka.?" Yace "Oho! Ke za'a tambaya" jikinta taji yana mata wani iri like irin small insects suna binta tsikar jikinta ta fara tashi so she tried to grab her hand which he was holding yana mata wani irin abu,once again ya sake damk'e hannun she closed her eyes as she was breathing heavily,bai wani damu da yanayinta ba yace "I'm listening u,tell me what are u angry about?" she did not say anything but straight to the point she wants to leave him close,tana tashi ya fizgota ta fad'o jikinsa,a tsorace ta bud'e idanunta tana kallonsa,ya d'age mata gira da tambayar "What happen.?" Kai tayi saurin girgizawa,ya lumshe idanunsa ya bud'e yana sassauta muryarsa yace "Then fad'a min laifina sai na kiyaye gaba pleaseee.!" The expression of how he pronounced please d'in yasa tayi shiru tana tunanin yadda za ta fad'a masa,hannunta dake cikin nasa ya d'ago ya sumbata,carefully yayi separating fingers d'inta ya had'a palms d'insu yana goga hannuntan a jikin beard d'insa da lumshe idanunsa but not completely closed yace "Please!" As he tug his head to side like a fatherless,ajiyar zuciya tayi and then gently she whispers "If i said it out baza ka ji komai ba.?" Ya lumshe mata ido yana gyad'a kai,ta tab'e baki tace "I don't believe unless u promised me ba za kaji komai ba" yace "promise ba zan ji komai ba" tayi shiru tana kallonsa kafin tace "Ka tuna da girman alk'awarin da kayi,kada sai na fad'a ka b'ata rai" yana girgiza mata kai yace "I won't" ta jinjina kai a hankali tace "Da fari ina son ka amsa min me yasa kake yiwa Uncle haka,or did u forget that he was ur father.?" Saurin bud'e idanunsa yayi sosai zai yi magana ta rufe masa baki da d'ayan hannunta tana girgiza kai tace "sincerely ba na jin dad'in hakan da kake yi,fisabilillah da wanne zai ji? Ciwon da yake damunsa ko abunda kuke masa? Ina son ka tuna whatever happens in the past we know it is our fate and mu ba za mu iya canjawa ba,but me zaisa ka dunga wulak'anta shi? Remember the position of the person who is hurting his parents,his future and where he will be tomorrow,,whatever he has done in the past ba fa kai ya yiwa ba ma at all,even if u are talking about ya wulak'anta ka wannan tsakaninsa ne da ubangijinsa,but don't look at what he has done for both of u please,even if he is still on his spectrum he doesn't want u and bai amince kai d'ansa bane ya kamata ace kai d'in ka kyautata masa ta yadda he should feel ashamed of his past deeds kamar yadda ubangiji (S.W.T) yace a cikin Suratul isra'a verse 23-24:"Bismillahir-rahmanir-rahiim.. Wa-k'adhaa rabbuka allaa ta'abudu illa iyyahu wabil walidaini ihsanaa,immaa yablughanna indakal kibari ahaduhuma aw kila humaa falaa tak'ul lahumaa uffin walaa tanharhuma wak'ul lahumaa k'aulan kariymaa,wakhfidh lahumaa janahazhulli minar rahmati wak'ur-rabbirhamhumaa kama rabbayaniy saghiraa.." (The meaning of the saying is:-And ur Lord decree that u worship none but him,and with respect to do good to two parents,either if one of them reaches old age with u or both,do not say 'uffin/tur' nor speak harshly to them but ka fad'a musu magana mai dad'i. And lower unto them the wings of compassion and says: "Oh my Lord! Have mercy on them,as they did to me when i was a little child). And then Allah (SWT) called for the respect of parents,sannan yace a mutuntasu as the verses of the Holy Quran confirmed,such as verse 36 of surah an-nisa'i,verse 151 in surah Al'an'am,and verse 23 of Is-ra'i,and verse 14 in surah Lukman,and in several hadith of Bukhari and Muslim said that,the Messenger of Allah (S.A.W) was asked:"Ayyul amaal afdhaal? He said:"Prayer on time,and then what? He says that,obedience to parents",in another hadith of Bukhari he says that:-"the Messenger of Allah (pbuh) was asked about the serious crimes? He said that:-"polytheism to Allah and disobedience to the parents",yana daga cikin parental right,k'aunar su/girmamasu/ciyar da su/tufafatar da su/yi musu ladabi da biyayya/yi musu addu'a/girmama y'an uwansu/their friends/establish good deeds with their names after their death,and do not forget that a ciki Ameen (3) da Annabi (S.A.W) ya Amsa a lokacin yin khud'uba zai hau mambari har da wadda aka ce duk wanda ya riski iyayensa bai yi musu biyayyar da zai shiga Aljanna ba... May Allah curse him. The Prophet said Ameen. So how do u think idan akace wani babban malami ya amsa maka adduarka bare kuma rasulullah (S.AW)? Akwai hadith daga Annabi (S.A.W) inda yace:"Sab'awa iyaye yana daga cikin manya manyan zunubai,and ka sani maganar Annabi ba tatsuniya bace da za muyi tunanin za ace kurunk'us.. A wani hadith d'in Annabi yana cewa:"Ku bautawa Allah kada ku had'a wani da Allah kuma ku kyautatawa iyaye. An karbo daga Abu-Umamata (R.T.A) Hak'ik'a wani mutum yace:"Ya Manzon Allah,mene ne *HAK'K'IN IYAYE AKAN D'ANSU!?* Sai Manzon Allah (S.A.W) yace:Su ne *ALJANNARKA DA WUTAR KA."* If u obey ur parents u will be successful,but if u disobey them u perish and u are approaching to hellfire,Allah ka tsare mu baki d'aya.."

    K'ura mata idanunsa da suka tara hawaye yayi,tana kallonsa itama tace "hope u understand what i want to remind u.?" Ta fad'a tana janye hanunta data rufe masa baki,saboda yadda kalamanta suka shige shi bai iya magana ba sai wani wawan runguma da yayi mata a hankali hawayen dake cikin idonsa suka fara sauka a jikinta,jin d'umin abu a jikinta yasa tayi saurin janye jikinta,abunda ta gani ba k'aramin mamaki da tsoro suka bata ba,tana kallonsa a hargitse take fad'in "Ya salaam.! Me kake yi wai haka.? Dan Allah kayi hak'uri wollahi ban fad'i haka da wani nufin ba,na fad'a ne just to remind u of what u are trying to forget" Tana magana hawaye suna gangaro mata bcos sosai ta tsorata,yana sake k'ank'ameta ajikinsa yake fad'in "u are the best part of my life,since i have never met a man/woman da lokaci guda naji ya shiga duk wani hanyar da jini yake bi a jikina ba,tabbas ubangiji kad'ai ya barwa kansa sanin dalilin had'a mu a lokacin da d'ayanmu bai yi tunani ba ko yayi shawara da shi ba,ke alkhairi ce a rayuwata,u are a woman who's every man ya samu kamarta zai yi alfahari da ita,anjaad shukhran,shukhraan² for reminding me,ahabbuk-thtiir habibtiiy.!" Yana fad'a ya d'ora mata wani irin warmth and strongest kiss a cheek d'inta,ajiyar zuciya tayi mai nauyi,tana rik'e hannunsa da yake mata wiping tears ta furta "This is the right thing for every good woman to do to keep her husband on the road,and i don't want this reason ya kasance sanadin da za ka shiga cikin la'anar ubangiji,because if u are not with me a duk inda zan kasance zanyi rayuwa ne mai cike da k'unci.. Please ka ci gaba da kasancewa tare da ni ko zan ci gaba da samun nutsuwa a rayuwata.." Kai yaci gaba da gyad'a mata kamar ba zai daina ba,ita kuma tana ci gaba da tunatar da shi.

      Bayan wucewar wasu sa'o'i lokacin sun gama maganar har sun shiga wani ya mik'e tsaye still tana rik'e a jikinsa,giving her some kind of cuddling look yayi k'asa da muryarsa dai² yadda za taji yace "My teacher shall we pray.?" She quickly watched him za tayi magana ya marairaice yace "I don't do anything" as he said despite she feels doubtful about what he was going to do to her,hakan bai hanata darawa ba,ya d'age shoulders yace "ai na ga tun jiya sai wani tsoro kike ji like kinga sabon halitta,let's go and please feel free because for now ina jin bacci+gajiya and gobe ina son zuwa hospital na duba wasu ayyuka" bata musa masa ba ta wuce suka nufi toilet tare suka d'auro alwala suka fito yayi musu jagoranci suka yi sallah bayan sun idar yayi musu addu'o'i for seeking peace between themselves and their parents,after that Nusrah began to arise ta nad'e hijab d'inta da abun sallah tayi hanyar bathroom,ruwa ta fara had'awa tayi wanka then ta sake d'auro alwala ta fito,kasancewar yadda ta shiga da kayanta haka ta fito bata kalli inda yake ba ta wuce inda taga Angelyn ta shigar da luggage's d'insu,sai data fara shiga gurin sannan ta fahimci closet d'in d'akin ne a gurin,had'ad'd'en walk-in closet despite shi wannan ba irin wanda za ka ganshi mai kama da d'aki bane wanda yake zagaye da walls da door,shi wannan kawai anyi sa ne irin yanayin kamar wall na bricks da za kana hango mutum ta y'an wasu ramuka sannan kuma shi ba shi da door idan ka shiga ta nan za ka iya wucewa ta can d'aya hanyar ka fito ba tare da ka tsaya bud'e door ba,tana shiga ta saki baki tana kallo dan yadda aka tsara gurin,kaya duk a sak'ale jikin hanger wasu kuma suna cikin leda but komai ka kalla na wajen da room d'in sabo ne babu abunda yake nuna an tab'a yin amfani da shi,gefe d'aya kayan mata while d'ayan side kuma na maza,she slowly begins to walk but all her eyes do not see where Angelyn was carrying their luggage's,har za ta koma taji ba za ta iya kwanciya da kayan jikinta ba,a hankali ta fara duba kayan bcos ta san dai tun da aka sauke su a d'akin da yadda aka yi adonsa ya nuna komai na ciki mallakinsu ne,so wannan dalilin ya ba ta k'arfin guiwar ci gaba da dubawa kai tsaye,akan wani night gown mai d'an tsayi da duhu black color hannunta ya sauka,despite her hands na sleeveless ne but almost za ta iya cewa gara ita da wasu data gani,d'aukowa tayi tana kallo and then she was slowly looking back da ta tabbatar baya nan ta saka rigar a gurguje ta koma wajen mirror ta fesa turaruka then ta shige into the spreadsheet and reciting bed time prayers.....
   
   
  

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*معاكم بلبيت...*



*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


*STAY HOME,BE SAFE*

Pᴀɢᴇ 40.
#Eᴍᴏᴛɪᴏɴᴀʟʟʏ

Lokacin da ya fito daga bathroom tuni ta fara yin nisa da garin da take a bacci,because dama ita haka take tana kwanciya ne babu wahala ta yi bacci,he smiled yana kallonta and remembered the struggle he had fought in the past before he could say how much he loved her,and how their lives begin,here he is once again grateful to Allah daya k'addara ta zama mallakinsa,not too long yayi sauri ya shirya kansa in the lightweight pyjamas daya fito da su daga jikin hanger,as he finished ya fito a hankali ya tako bakin bed d'in,he sat silently yana kallonta yana blushing while yana tuna maganganun da suka yi yanzun babu jimawa yana sake yiwa Allah godiya for the greatest gift da samun nutsatstsiyar mata wacce yake kyautata zaton idan har yayi ba dai² ba za ta d'ora sa a turba,after a while he turned off the light and lay down next to her yana reading bed time prayers,yana idarwa ya shige cikin spreadsheet d'in had'e da saka ta cikin jikinsa,for the first time in his life yaji fad'uwar gaba had'e da wani irin bak'on yanayi yana ziyartar cikin jininsa,ya ja numfashi heavily ya sauke yana lumshe idanunsa da suke wani irin farfari ya sake k'ank'ame ta a jikinsa har yana jin kamar ya tsaga jikinsa ya sanyata a ciki.

On the other hand,tunda Nusrah ta kwanta she had no idea on what was happening,but lokacin daya sanyata a jikinsa da yake kuma ba tada nauyin bacci take ta farka tana zare idanunta that were filled with fear of what was about to happen,yadda taji jikinsa ya fata tsuma nan yasa tsoronta k'aruwa,despite her knowledge and research on the fact da ake cewa many women's were feeling difficulties in their first night but not as others thought,she narrowed her eyes and swallowed some terrified saliva's jin yadda ya sake matseta sosai and reading all the prayers that came to her mouth,taja ajiyar zuciya a wahale ta sauke trying to turn around in an unknown manners a zuwan duk cikin giyar bacci tayi hakan,before she made any attempt he put his hand on top of her chest,kamar za ta fasa k'ara dan tsoron daya ziyarceta,as he squeezed her teat ta daure bata bari ya ji maganarta ba but continued to bite her lips tana runtse idanu,tana jin yadda yake caressing nata carefully but still tayi d'if trying to do nothing because she didn't want him to understand idonta biyu,she kept on being in fear while he was still on his own he did not to give up his intentions,his affair was not come over until he turned her suna fuskantar juna,trying to remove her night wear but he couldn't do so because she was lying on the other side,da yaji hakan ba zai samu ba he pull it back up,since there was no bra in her as a result of her illness started with chest pain,which is why the doctor said to her ta daina wearing idan za ta kwanta bacci,because a time d'in the pain doesn't immediately appear as heart attack until later,tattausan palms d'insa suna sauka on to her breast ya dank'o su yana twisting,rad'ad'in da ya ratsa kwakwalwarta that's why she doesn't know when she said "please stop it..!" Maganar yayi escaping mata,yana jin ta fad'i haka ya fahimci idonta biyu da sauri ya juya ta ta koma kallon sama,yana adjusting kwanciyarsa to the point that he would feel right ya fara k'ok'arin lalubo lips d'inta while his hands were on her teat,without waiting for her approval ya had'e bakinsu guri d'aya and began to send her a series of warmth messages that must have been difficult for her tayi reject,yanayin yadda yake tafiyar da ita cikin sanyi da salo tayi luf ba tare da ya sha wahala ba,while a gefen Nusrah kuma yadda yake sending mata sak'onsa yasa ta kasa jurewa har take mayar masa as she began to feel the whole world needed nothing but him to break her through,sai dai tarin tsoron yadda al'amarin zai kasance mata duk ya hana ta samu nutsuwar zuciya,and as she heard him reciting the prayer before sexual intercourse ta fara zare idanu,da sauri tayi k'ok'arin kwace bakinta dake cikin nasa,tana sauke numfashi da kyar maganarta yana season tasa bakinta dai² kunnensa ta furta "Please don't do this to me.!" As she speaks the wind of her mouth goes up and down had'e da katsewar kalmomi take hankalinsa ya sake tashi,banda numfashi da slender groans babu abunda yake yi and trying to find his way through,kasa jurewa tayi tana k'ok'arin janye jikinta ya rik'ota sosai cikin wani irin makirin murya ya furta "Please dear kada ki yi min haka,sau d'aya zan yi na barki please ki bar ni nayi kin ji?" Kai ta girgiza kamar yana ganin abunda take yi cikin muryar tsoro tace "But u said u won't do anything for me!" Tana fad'ar haka yaji he couldn't bear with her as matuk'ar he didn't go to where he wanted,yana sake rik'eta a jikinsa ya furta "Please ki bari na yi yanzun bazan iya jurewa bane baby" kuka ta fara yi a hankali sautinsa k'asa² tace "Amma fa cewa kayi baza ka yi min komai ba" yana rik'e da ita yake begging but ta k'i yarda da yaga rok'on nata babu amfanin da zai masa tuni ya ci gaba da k'ok'arin komawa madakatarsa,yana ta kokarin ganin ya shigeta sai dai ya kasa gane inda hanyar take nan ma haka yayi ta lallab'ata,tana jin yadda yake rok'onta ta nuna masa hanyar tak'i kula shi,sai tureshin da take yi and kept on saying he said he would do nothing for her,as he was tired of jin yadda take masa kuka quickly yayi turning bedside lamp,he looked up at her crying face jikinsa sai kyarma yake yace "did i promise u that.?" Ta gyad'a masa kai alamar a'a ya lumshe idanunsa as he felt himself overwhelmed saboda masifar daya tsokanowa kansa,he looked at her as she pressed her legs against his back a ransa yace "she want but tsoro ya hana ta fahimci komai.." Saurin kashe lampshade d'in yayi ya d'agota yana k'ok'arin haska k'asanta tayi saurin had'e k'afafunta,babu yadda bai yi da ita ta bud'e ya gani ba ta k'i yarda,dole haka ya hak'ura ya kyaleta ba don ransa ya so ba ya sauka ya nufi hanyar bathroom,even though cikin duhu ne but daga yadda take she could see him when he got up,barely ya shiga bathroom and lay down in the tube,letting himself and his body cool with his eyes closed yana sauke ajiyar zuciya yayi wanka ya fito,slowly he continued to walk past to the closet ya canja wasu night wears d'in and then ya wuce saman resting chair ya kwanta idanunsa a rufe ya dafe mararsa da har lokacin bata daina masa ciwo ba,Nusrah who had just cried long kafin ya fito tuni bacci ya sake d'aukarta banda ajiyar zuciya babu abunda take yi,and on Nuraz's side kuwa that night there is nothing he can sustain after his misery,duk sanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login